Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta na murmushi ta mikawa Inaya wata Abaya pink color , da wasu underwear da Tesnim ta je part din MALIKAT INAS ta dauko mata dan nata ba za su shige ta ba

ba musu Inaya ta karbi kayan , gaban idon MALIKAT AL'UMU ta tsaya ta saka kayan ko kunyar ta ba ta ji ba a matsayin ta na sirikar ta , haka Zalika MALIKAT AL'UMU ko a jikin ta , dan Inaya ta sake kaya gaban , Amir da kan shi ya sauya kaya gaban ta bare Inaya

ta na kallon ta har ta Kamala saka kayan ta sannan ta ce " Sai ki yi sallat , yanzu ina zuwa kin ji ? "
da to Inaya ta amsa mata , Sannan ta nufi daddumar da ta gani shinfide gaban gadon ta Haye , MALIKAT AL'UMU kuma ta nufi kofar dakin ta fice

Jim kadan ta dawo cikin dakin ta na rike da wani tray , ta nufi Table din da ke gaban sofar dakin ta ajiye sannan ta zauna saman sofar ta na kallon Inaya da ke zaune saman daddumar , ta daga hannayan ta sama ta na jero adu'a
a haka Tesnim ta shigo dakin ta na sallama , ta zauna bakin gadon ta na kallon Inaya ita ma

sai da su ka share wajen good ten minutes a haka kafin Inaya ta shafa adu'ar ta
MALIKAT AL'UMU na shirin magana Tesnim ta riga ta cewa " wannan Adu'ar duk ta mallakar zuciyar Dan uwan nawa ce ? " ta fada cikin zolaya

" to , malama ina ruwan ki da adu'ar ta " MALIKAT AL'UMU ta fada ta na yi wa Tesnim hararrar wassa

murmushi mai dan sauti Inaya ta yi kafin ta ce " Ni Abbana na yi wa adu'a , kullum in na yi sallat sai na yi mishi adu'a , ina rokar mishi rahamar ubangiji "

a hankali Tesnim ta dago kai ta kali MALIKAT AL'UMU da ke kallon ta ita ma
cikin sanyin murya MALIKAT AL'UMU ta ce ma Inaya " Ki na nufin Mahaifin ki ya...... "

cikin nitsuwa Inaya ta katse ta da cewa " ya rasu , sati biyu kafin mu dawo nan tare da yaya Zayd "

a hankali Tesnim ta mike ta dawo gaban Inaya ta zauna ta kai hannu ta riko hannayan ta dukka biyu cikin sanyin murya ta ce " ki yi hakuri kin ji , Allah ya jikan shi ya yi mishi rahama "

yar karamar Dariya Inaya ta yi kafin ta ce " Aunty ki daina ba ni hakuri , ni fa Abba na bai mutu ba , kullum ya na tare da ni cikin zuciya , mutanan da mu ka daina tunanin su ne kawai su ke mutuwa a wajen mu , amma ni kullum ina tunanin shi , shi ya sa ba na kewar shi sosai saboda kullum ya na tare da ni a nan " ta kai karshen ta na nuna saitin zuciyar ta

dan karamin murmushi geffen fuska Tesnim ta yi ta na sunkuyar da kai ta ce " ni kuma ina kewar nawa sosai duk da bai yi kwana biyu ba da ya tafi ya bar ni , ji na ke kamar na yi shekaru ba na tare da shi "

cikin rudu Inaya ta ce mata " uncle ba tare da Amir ya dawo ba ? "
dago kai Tesnim ta yi ta kali Inaya ta girgiza mata kai a hankali ta ce " a'a bai dawo ba , ya tafi inda Daddyn ki ya tafi , ya tafi har abada , ba zan sake ganin shi ba " ta kai karshen kamar za ta yi kuka

cak Inaya ta tsaya ta na zaro idanu ta na kallon Tesnim " Hakan na nufin Uncle ya rasu ? , kuma yaya Zayd bai fada min ba , Shi ya sa Ammie da Aunty RIANNA su ka ce na je wajen shi ya fi bukata ta ? " ta fada cikin Zuciyar ta hawaye na zubo mata

da sauri MALIKAT AL'UMU ta ce musu " ya isa haka , adu'a ya kamata ku yi musu , ba kuka za ku yi ba , please ku daina kukan nan kun ji , ku taso ku ci abincin nan tun bai yi sanyi ba "

a hankali Inaya ta dawo cikin hayacin ta , ta kai hannu ta goge hawayen ta , sannan ta goge wa Tesnim nata , ta saki wani dan karamin murmushi ta ce " Tashi mu tafi kin ji , ki daina kukan nan , na san uncle ba zai ji dadin ganin ki , ki na wannan kukan ba , ki daina don Allah , in ki na kuka fa ba ki yin kyau " ta fada cikin zolaya wai ta rama abun da Amir ya yi mata da safe

yar karamar dariya Tesnim ta yi ta na fadin " Shikenan na daina " ta kai karshen ta na mikewa tsaye , ta mikawa Inaya hannu
a hankali Inaya ta riko hannun Tesnim ta mike tsaye su ka nufi MALIKAT AL'UMU , su ka zauna saman sofar , su ka saka Inaya a tsakiya

su na zama MALIKAT AL'UMU ta kai hannu ta kai hannu ta bude mata plate din Abincin , ta dauki spoon ta fara bawa Inaya da kan ta
sai da Inaya ta koshi sannan ta daina ta dauki ruwa ta ba ta ta sha
sannan na ga ta dauki wani mug ta bawa Inaya , ni dai ban san mi ke cikin mug din nan ba gaskia , kawai ganin Inaya ta yi ta daga kai sama ta shanye abun da ke cikin mug din sannan ta sauko da kan ta

yar karamar dariya MALIKAT AL'UMU ta yi kafin ta kai hannu ta dauki wani bowl da ke rufe , ta bude shi ta dauki wata yar karamar spoon ta sa a ciki sannan ta mikawa Inaya bowl din
ba musu ta kai hannu ta karba , ta na kallon Abun da ke ciki , Inibi ne da coconut , da dabino cikin zuma ,

daukar tray din Gaban su MALIKAT AL'UMU ta yi ta mike tsaye ta na fadin " ki ci , sai ki tashi ki konta ki huta kin ji " ta kai karshen ta na fara takawa ta nufi kofar fita dakin

sai da ta fita sannan ta Inaya ta fara cin abin da ke cikin bowl din

juyowa Tesnim ta yi ta kali Inaya ta ce " Fada min yanzu , ki na son yaya na ? "
a hankali Inaya ta gyada mata kai ba tare da ta kale ta ba
yar karamar dariya Tesnim ta yi kafin ta mike ta na fadin " na bar ni sai an jima na taho mu tafi na gwada miki wani abu "

gyada kan ta kawai Inaya ta yi ba ta ma san abun da Tesnim ta ce ba , ita ta yi nisa cikin abun da ta ke
sai da ta cinye abun da ke cikin bowl din tas sannan ta ajiye shi saman table din ta mike ta nufi bed ta Haye ta yi rub da ciki ta na sakin murmushi ba jimawa barci ya yi gaba da ita


▪AFTER SOME HOURS


▪INAYA


tsaye su ke ita da Tesnim da Rouksar cikin wani katon Fili bayan masarautar , wajen kamar irin wajen Tseren dawaki haka

su na a haka Wasu dogarai guda uku su ka taho wajen su na rike da wasu dawakai guda biyu su ka nufe su

Inaya na ganin su ta ja baya da sauri ta na zaro idanu ta ce " Aunty Tesnim me za mu yi da wadanan abun "

dariya sosai Rouksar ta yi , ta na fadin " kin ji tsoro ne ? "
juyawa Tesnim ta yi ta riko hannun Inaya ta ce " mu tafi in tsoro ki ke ji " ta kai karshen ta na yin gaba ta na rike da hannun Inaya dan ba za ta so abun da zai bata mata , amma har ga Allah ta na son hawa dokin amma dole ta hakura

da sauri Rouksar ta bi bayan su ta na fadin "Tes , yanzu mun fasa hawa dokin kawai dan ta na jin tsoro "
ko sannu Tesnim ba ta ce mata ba ta ci gaba da tafiyar ta , ta na rike da hannun Inaya , kai tsaye hanyar garden su ka nufa

har sun kusa kaiwa su ka jiyo Muryoyi na tashi da ga bayan su a na kuwowi
cak su ka tsaya su ka juya a tare , Wani katon doki ne Fari kal ya nufo su da mugun gudu , ga dogarai a bayan shi su na neman kama shi amma ina ya tsere musu

wata razananiyar kara Rouksar ta saki ta nufi hanyar part din MALIKAT AL'UMU da gudu
da sauri Tesnim ta juya ta na fadin " mu tafi "
ko taku daya ba ta yi ba ta tsaya ta juya ta kali Inaya da ke tsaye ta kurewa dokin nan ido ya na tunkaro su

a razane Tesnim ke jan Inaya ta na fadin " Mu tafi don Allah tun kafin ya iso dokin nan ba mai iya tare shi , zai iya kashe mu "

ba tare da ta juyo ba ta ce " Aunty Tesnim ki tsaya ba abun da zai mana " ta fada ta na kokarin kwace hannun ta da ga cikin na Tesnim ta fara takawa a hankali ita ma ta nufi dokin

ko taku biyu ba ta yi ba dokin ya iso gare ta ,
ya na isowa ya tsaya Cak gaban ta , ya yi wata irin girgiza har gashin jikin shi sai da ya dinga girgiza , sannan ya Zube gaban Ta

yar karamar dariya Inaya ta yi kafin ta Zube saman guyiwowin ta kai hannu saman forehead din shi ta na murmushi ta ce " Tun da na zo na ke neman ka , ina ka shiga my Shadow ? Shikenan yanzu tashi ka tafi yanzu lokacin sallat ya yi , gobe ina zuwa na gan ka "

ba musu ya tashi da gudu ya koma inda ya fito , Inaya na kallon shi har sai da ya bace mata sannan ta mike tsaye ta juya a hankali ta kali Tesnim ta ce " na ce miki ba abun da zai yi mana , mu tafi lokacin sallat ya kusa " ta kai karshen ta na rabawa ta geffen ta ta wuce
da sauri Tesnim ta kamo ta cike da shakku ta ce mata " baby , ta ya a ka yi ki ka san sunan shi Shadow "
ba tare da ta tsaya ba Inaya ta ce mata " Tun ranar da na shigo masarautar nan ya fada min sunan shi Shadow "

shiru Tesnim ta yi ba ta ce komai ba su ka ci gaba da tafiyar su har su ka karaso part din MALIKAT AL'UMU

duk mutanan da ke wajen baki sake su ke kallon Inaya , bayan Malik Shadow ba ya yarda da kowa , ko Amir ne , wajen ba shi abinci ma sai sun ji jiki musaman wajen bayi ashirin ke kula da shi , shi kadai
duk abun da ya Faru Amir na kallon su , amma ko motsi bai yi ba da ga wajen da ya ke tsaye har sai da Inaya da Tesnim su ka shiga part din MALIKAT AL'UMU amma bai motsa ba , ya na ci gaba da kallon cikin masarautar


▪AFTER SOME HOURS


misalin karfe 9 na dare


tsaye Inaya ta ke tsakiyar dakin MALIKAT AL'UMU , ta na sanye da wata dankareriar Abaya Fara kal har kassa , an yi mata zanen Flowers multicolore da ga kassa , da kuma wajen kirji , ta sha Stone , ta yi Rowling veil din ta a kai , sai tashin fitinannan kamshi ta ke mara misaltuwa

MALIKAT AL'UMU na tsaye gaban ta , ta na mata magana
sai da ta Kamala sannan ta saki wani kyawatencen murmushi ta dafa shoulder din Inaya ta ce " Kin dai ji abun da na fada miki , kar ki bari a samu kuskure ya kubce miki "

turo dan bakin nan nata ta yi cikin shagwaba ta ce " momy , ni fa Yaya Zayd ba ya so na , shi da kan shi ya fada min hakan , ni gaskia ba zan iya yin abun da ku ka ce ba " ta kai karshen ta na kauda kai gefe

yar karamar dariya MALIKAT AL'UMU ta yi kafin ta ce " yau da kan shi zai ce ya na son ki , in dai ki ka yi abun da na ce miki "

" Da gaske ? " Inaya ta tambaye ta , ta na daga mata gera guda
gyada mata kai MALIKAT AL'UMU ta yi ba tare da ta ce komai ba
yar karamar dariya Inaya ta yi har sai da dimple din ta ya lotsa
wani kyawatencen murmushi MALIKAT AL'UMU ta saki kafin ta riko hannun ta ta na fadin " mu je Tesnim ta raka ki " ta fada su na fara takawa a tare su ka bar dakin

parlour su ka fito , nan su ka tardo Tesnim Zaune ita kadai
da Sallama su ka shigo parlourn , ta na ganin Tesnim ita kadai MALIKAT AL'UMU sai ta ce " ina kuma Rouksar ta yi ? "

daga kafadun ta Tesnim ta yi ta na fadin " ni ma ban sani ba , tun bayan sallar isha ban gan ta ba "

" shikenan , ko za ki raka ta wajen Amir " ta fada ta na mika mata hannu Inaya

da Murmushi a fuskar ta , ta taso ta riko hannun Inaya , ta yi wa MALIKAT AL'UMU sallama sannan su ka fice parlourn su ka baro part din
bara mu leko wani bangaran na masarautar na san kafin nan sun isa



▪ROUKSAR


Zaune ta ke geffen Damba kassan wannan bishiyar tasu , ga Meli nan tsugune a gaban su ya sunkuyar da kai

" Meli , ina fatan ka samo min wacece yarinyar nan ? " Damba ya fada cike da izza

muryar shi har kerma ta ke ya na cewa " Ran ka shi dade , wlh ba abun da samo game da ita "
cikin bacin rai Rouksar ta katse shi da cewa " ka na nufin har yanzu ba ka samo ko wacece ba "

dan karamin tsaki Damba ya yi kafin ya juyo ya kale ta ya ce " Ki kontar da hankalin ki , mi yi abun nan a hankali kar a jiyo mu "
da ga haka ya juya ya kali Meli ya ce " ba ka gano komai dangane da ita ba , ko da allakar su ce da Amir "

dan jinkirtawa Meli ya yi kafin ya ce " To ran ka shi dade gaskia ban san allakar su ba , amma a sani na , tare da Amir su ka dawo cikin masarautar nan , tare da wata mata , da saurayi , sai wata yar Yarinya da ta kirme ta kadan , a part din MALIKAT INAS su ka sauka , ni dai ina yawwan ganin ta tare da Amir , amma gaskia ban san Allakar su ba , ni ko sunan yarinyar ban ma sani ba , in har ba shi ba ko wani cikin familyn shi ba , ba wanda zai iya fada muku wacece yarinyar nan , dan duk masarautar nan babu wanda ya san sunan ta ganin ta kawai mu ke "

gyada kan shi Damba ya yi kafin ya ce ma Meli " na gode , za ka iya tafiya , amma ka yi kokari ka samo min wacece yarinyar nan "

cikin girmamawa Meli ya ce " an gama ran ka shi dade , na gode ran shi dade " ya na gama fadar haka ya mike kai a sunkuye ya fara takawa da baya baya har ya dan yi nisa kadan sannan ya juya ya bar wajen da gudu

ya na barin wajen Rouksar ta juyo ta kali Damba ta ce " yanzu ya ka ke so mu yi , yarinyar nan ta fara shige min hanci , har Tesnim ma yanzu ta fara ji da ita "

ajiyar zuciya Damba ya sauke kafin ya ce " kar ki damu , Next week za a fara shirye²n nadda Amir a matsayin Malik , Next week kuma zai fara kirga kwannana kin da su ka mishi saura kafin ya tarda mahaifin shi "

dan zaro idanu Rouksar ta yi ta na shirin magana Damba ya bace bat a wajen
duk da baya nan ba ta rufe bakin ta ba sai da ta ce " a'a Damba kar ka yi gigin cewa za ka kashe Amir , wlh idan wani abu ya samu Amir a sanadin ka , za ni shiga cikin layin makiyan ka , wlh wlh duk wanda ya ce zai shiga tsakanin kudiri na , na zama MALIKAT sai na ga bayan shi ko da kuwa Sarki Abdoul Mujeeb ne "
ta na gama fadar haka Idanun ta , su ka koma green kamar na maciji
wani dogon nunfashi ta ja kafin ta saki wani makirin murmushi ta lumshe idanun ta , ta bace bat ita ma




[28/09 à 09:35] +234 806 127 3970:




❤⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❤


(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥




💔🥀 ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) 💔🥀





👑❤ MALLAKIN MEERAH ❤👑



【THE ROYALTY LOVE 👑🕊💖】




Marubuciyar littafin

【TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺】





【 BOOK …………………… 2 ❤ 👑】





____________________🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊___________________






PAGE 18 ✍📚






▪INAYA



tafiya su ke cikin konciyar hankali kamar abokan juna su na tafe su na hira
duk inda su ka wuce sai dogarai sun sunkuyar da kai cikin girmamawa har sai sun wuce sannan su dago kai su bi su da kallo musaman Inaya , dan kamshin turaren ta ma ya isa ya ja hankalin maza

sun dauki wajen five minutes su na tafiya , kafin su iso bakin kofar part din Amir
su na isa Tesnim ta saki hannun Inaya ta ce mata " da ga nan ne iyaka ta , sai da safe " ta na gama fadar haka ta juya ko amsar Inaya ba ta jira ba
sai da Inaya ta juya ta kale ta na wani dan lokaci kafin ta juya ta daga kafa ta shiga part din


▪AMIR


konce ya ke saman bed din shi , ya yi rub da ciki da ga shi sai short a jikin shi ko riga babu , ya saki wannan lalawsan gashin kan shi saman bayan shi , ya rufe mishi fuska , ya lumshe idanu , ya na sauke nunfashi a hankali

ya na a haka ya ji wani dadaden qamshi ya kai mishi karo a hanci
slowly ya bude idanun shi ya kali kofar dakin dai'dai lokacin da Inaya ta turo ta , ta shigo ta na sallama cen kassan makoshi

ba karamin dadi ya ji ba cikin zuciyar shi ganin ta , ga ta shi ko ba karamin kyau ta kara ba
dama ba a banza ya ce ta tafi tare da Tesnim ba , ya san halin mahaifiyar tashi da mugun son gyaran jiki kamar budurwar shekara 16 , shi ya sa ya tura Inaya wajen ta , ya san ba za ta baro part din ta ba haka kawai ba ta sha wani gyaran na musaman ba

a hankali ta karaso cikin dakin ta na rike da hannayan ta
sai bin ta da idanu ya ke ya na dan lumshe su kamar mai jin barci har ta karaso ta Haye saman gadon ta konta saman bayan shi , ta kai hannu ta janye mishi jelar gashin shi gefe , ta kontar da kan ta saman shoulder din shi ta manna mishi kiss murya cen kassan makoshi kamar mai rada ta ce mishi " baby na zata ni kadai ce za ka iya fadawa abun da ke damun ka , amma shi ne ka yi shiru ka kassa fada min , na san ba so na ka ke ba amma ai ni sister din ka ce ko ka manta "

cikin rudu ya bude bakin shi a hankali ya ce mata " ni ban san maganar me ki ke yi ba "

a hankali ta tashi da ga saman bayan shi ta koma bakin gadon ta zauna ta na fadin " na san abun da ya faru Aunty Tesnim ta fada min , na san irin zadadin da ka ke ji cikin zuciyar ka , saboda ni ma na rasa nawa mahaifin , ina mai ba ka hakuri "

slowly ya lumshe idanun shi ba tare da ya ce mata komai ba , ba ya bukatar tunowa da rasuwar Malik ga shi yanzu ta zo ta na mishi maganar

slowly ta dago kai ta kaleshi , sai ta ga ya lumshe idanun shi ko sannu bai ce mata ba
ba ta ce mishi komai ba ita ma , ta tashi ta zagaya dayan geffen gadon , ta kai hannu ta warware veil din ta ta ajiye saman bedside drawer , sannan ta riko zip din Abayar ta , ta yi kassa da shi ta fida Abayar ta ajiye saman bedside drawer
sai ga ta sanye da wata baby doll Fara kal mai mugun kyau , ta na da sirarren hannuwa

a hankali ta Haye saman gadon ta konta ta ba shi baya ba tare da ta ce komai ba , ta saki wani marayen kuka

a hankali ya fara jiyo Sautin kukan ta kassa kassa
ba shiri ya bude idanun shi , dan duk duniyar nan ba abun da ba ya so kamar kukan ta , a hankali ya kai hannu ya dauki Remote din saman bedside drawer ya danna wani button ya saka wa kofar security sannan ya ajiye remote din

ba tare da ya juyo ba ya ce " kukan me ki ke yi kuma ? so ki ke ki kara min wani ciwon "

cikin kukan nata ta ke ce mishi " ni yaya Zayd ka kyale ni , ba ka so na , ba ka bani mahimancin da na baka cikin zuciya ta , Why ? ko dan ina son ka ? don Allah ka kyale ni tun da ba ka so na , ka meda ni inda ka dauko ni , na gwamace zama ni kadai "

dan lumshe idanun shi a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya mike zaune , ya juya ya kale ta ya na shirin magana
cak ya tsaya ya na zaro idanu ya na kallon gadon bayan ta cikin wannan yar baby doll din ta ta

daga kan shi sama ya yi ya dan lumshe idanun shi ya na cewa " ya rahman " cikin zuciyar shi
slowly ya sauko da kan shi ya bude idanun shi ya kale ta ya ce " please Cutie tashi yi zaune "
noke mishi kafada ta yi ta na fadin "

Please Login or Register in order to submit comment