Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi ko sannu bai ce mata ba
ba ta ce mishi komai ba ita ma , ta tashi ta zagaya dayan geffen gadon , ta kai hannu ta warware veil din ta ta ajiye saman bedside drawer , sannan ta riko zip din Abayar ta , ta yi kassa da shi ta fida Abayar ta ajiye saman bedside drawer
sai ga ta sanye da wata baby doll Fara kal mai mugun kyau , ta na da sirarren hannuwa

a hankali ta Haye saman gadon ta konta ta ba shi baya ba tare da ta ce komai ba , ta saki wani marayen kuka

a hankali ya fara jiyo Sautin kukan ta kassa kassa
ba shiri ya bude idanun shi , dan duk duniyar nan ba abun da ba ya so kamar kukan ta , a hankali ya kai hannu ya dauki Remote din saman bedside drawer ya danna wani button ya saka wa kofar security sannan ya ajiye remote din

ba tare da ya juyo ba ya ce " kukan me ki ke yi kuma ? so ki ke ki kara min wani ciwon "

cikin kukan nata ta ke ce mishi " ni yaya Zayd ka kyale ni , ba ka so na , ba ka bani mahimancin da na baka cikin zuciya ta , Why ? ko dan ina son ka ? don Allah ka kyale ni tun da ba ka so na , ka meda ni inda ka dauko ni , na gwamace zama ni kadai "

dan lumshe idanun shi a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya mike zaune , ya juya ya kale ta ya na shirin magana
cak ya tsaya ya na zaro idanu ya na kallon gadon bayan ta cikin wannan yar baby doll din ta ta

daga kan shi sama ya yi ya dan lumshe idanun shi ya na cewa " ya rahman " cikin zuciyar shi
slowly ya sauko da kan shi ya bude idanun shi ya kale ta ya ce " please Cutie tashi yi zaune "
noke mishi kafada ta yi ta na fadin " yi maganar ka ina sauraron ka a haka "

ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce mata " please ki yi hakuri , dalilin da ya sa ban fada miki ba kawai ba na son ganin ki cikin damuwa , ba ga shi ba yanzu ki na yi min kuka , don Allah ki daina wlh ba na son kukan nan "

" kabar nuna ka damu da ni , na san ba haka nan ba ne , na san ba ka damu da kuka na ba , me na yi maka da ba za ka so ni ba kai ma "

a hankali ya konta , ya daura hannun shi saman kugun ta a hankali ya janyo ta jikin shi ya gama bayan ta da kirjin shi
cikin sanyin murya ya ce mata " Cutie yadda na damu da ke , ko rayuwa ta ban damu da ita ba , Ke kadai ce na ke iya kallo na ji sauki cikin raina , murmushin ki kadai ke sa duk wata damuwa ta ta gushe , Cutie ko da ina son rabuwa da ke zuciya ta ba za ta iya jure rashin ki a kusa da ita ba "

" to me ya sa ba ka taba ce min ka na so na ba " ta tambaye shi

ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce " na fada miki mana "

slowly ta juyo ta kaleshi ta ce mishi " ni ba ka taba ce min ka na so na ba " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata

hannu ya kai ya fara goge hawayen ta ya na fadin " Ranar da mu ka tafi Makkah , a ranar na fada miki "

" ni ban ji komai ba "

" dama ba za ki ji ba ki na barci a lokacin "

marairaice fuska ta yi ta na fadin " uhm uhm uhm to ni yanzu ka fada mana "
a hankali ya girgiza mata kai sannan ya ce " ki bari ba yanzu ba lokaci bai yi ba "
" to sai yaushe " ta tambayeshi ta na turo dan bakin nan nata

" ya Rahman , wai dama kin zo ne ki cika ni da surutu ne , ni fa barci na ke ji "

yar karamar dariya ta yi kafin ta shige jikin shi ta rungume shi da kyau
shi ma rungume ta ya yi tsam a jikin shi , murya kassa kassa ya ce mata " wa ya ba ki wannan rigar ? "
ba tare da ta dago da ga jikin shi ba ta ce " Ammie " a takaice

" Wannan sunnan ta Momy , wadda ta ke Tare da RIANNA ita ce Ammie kin ji ko ? "
a hankali ta gyada mishi kai allamun eh ba tare da ta ce komai ba
cen kuma sai ta ce mishi " baby sanyi na ke ji "

bai ce mata komai ya sa hannu ya janyo Duvet din wajen kafafun shi , ya rufe su
dan karamin murmushi ta yi kafin ta ce mishi " na gode "
" why ? " ya fada a takaice
girgiza mishi kai kawai ta yi allamun ba komai
Shiru shi ma ya yi bai ce mata komai ba , har barci ya yi gaba da ita

shi kuma bawan Allah ya fada duniyar tunanin shi
sai da ya yi wajen good ten minutes a haka shi kadai kafin ya sake ta a hankali ya mike zaune bakin gadon , ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki remote ya danna wani button ya cire security din kofar , sannan ya kashe lamps din dakin ya kunna bedside lamps

sannan ya mike ya fara takawa ya nufi kofar fita dakin ya fice abun shi
kai tsaye Parlour ya fito , ya nufi chair din Malik ta gold ya zauna ya dafe kan shi da hannu guda ya lumshe idanun shi ya rasa me ke yi mishi dadi duniyar nan , ya rasa ya zai yi ji ya ke duk duniyar shi ta ruguje , gaban idon shi a ka kashe Malik ya kassa ceton rayuwar shi , ya kuma kassa kama wanda ya yi mishi hakan
shi yanzu abun da ke damun shi Kamo wanda ya yi mishi hakan , ya san ya na da makiya dayawa bayan idon shi to wanene zai aikata hakan ? , tabass wanda ya yi hakan ya na cikin masarautar , ko kamo shi ya yi ba zai huce rashin Malik a tare da shi ba


ya yi nisa cikin duniyar tunanin shi kawai sai ji ya yi an zauna saman cinyoyin shi
ko bai duba ba ya San ko wacece , hakan ya sa kawai bai bude idanun shi ba
a hankali ta zagayo da hannayan ta bayan wuyan shi ta kontar da kan ta saman shoulder din shi

a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ware idanun shi , sai a lokacin ya ga irin zaman da ta yi , ta saka shi tsakanin cinyoyin ta
hannun shi ya janye da ga saman kan shi , ya koma ya jingina bayan shi a jikin sofar ya daura hannun shi saman bayan ta cikin sanyin murya ya ce mata " me ki ke jira ba ki yi barci ba "

ba tare da ta dago kan ta ba ta ce " kai ma me ka ke jira har yanzu ba ka yi barci ba ? "
shiru ya yi bai ce mata komai ba ya lumshe idanun shi
a hankali ta dago da kan ta ba tare da ta janye hannayan ta ba , ta kali Face din shi ta ce " baby ? " ta fada cikin shagwaba

" uhm " ya fada ba tare da ya bude idanun ba
dan karamin murmushi ta saki kafin ta yo kassa da hannun ta a hankali sai saman nipple din shi ta murza a hankali

cikin zafin nama ya damko Hannun ta ya ware idanun shi da kyau ya na kallon ta , shi duk ya manta da babu riga a jikin shi
a hankali ya bude baki ya ce " me ki ke yi haka ? "
cikin shagwaba ta ce mishi " nono zan sha "

dan zaro idanu ya yi ya na kallon ta ita sam ba ta damu ba kamar ba ta san abun da ta fada mishi ba , ya rasa da gangan ta fada mishi hakan ko kuma aljannan nata ne su ka motsa

daga mishi gera guda ta yi allamun minene ,ta na sakin wani cool murmushi gwanin burgewa

a hankali ya girgiza mata kai allamun ba komai , kafin ya sa hannu a hankali ya yi sama da baby doll din jikin ta ya fida mata ita ya ajiye geffen shi
Ya na fida ta ko breast din nan nata su ka yi tsatsaye su ka tsone mishi ido har sai da ya dan lumshe idanun shi kamar mai jin barci , nan take duk sigar jikin shi ta mike
da sauri ta fada jikin shi ta na boye fuskar ta a kirjin shi , ita ko ba ta san kara ingiza shi ta ke ba

a hankali ya zagayo da hannayan shi a bayan ta ya rungume ta tsam a jikin shi kafin ya mike tsaye ya fara takawa da ita a hankali ya nufi corridor ya wuce bedroom din su ya shiga ya turo kofar

A TO NI NA TSAYA DA GA WAJE 🀧🀧 ASUBA TA GARI


β–ͺWASHE GARI



sama sama ya fara jiyo wayar shi ta na ringing ,
ba tare da ya bude idanun shi ba ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki wayar , ya ware idanun shi a hankali ya dauki bai ma san ko wanene ke kiran shi ba
ya kai wayar a kunne ya na sallama cen kassan makoshi da wannan zazzakar Muryar ta shi da ga ji ka san da ga barci ya tashi

a ďaya bangaran kuma , amsa mishi sallamar shi Miram ya yi kafin ya ce " Barka da safya ranka shi dade , mu na jiran ka a parlour "

dan karamin tsaki Amir ya yi kafin ya katse kiran ya tila wayar saman bedside drawer ya lumshe idanun shi a hankali kafin ya sake bude su

sai a lokacin ya juyo da kan shi , idanun shi ba su sauka ko ina ba sai saman Inaya
ta na sanye da kayan barcin shi , ta na barcin ta gwanin burgewa ga gashin nan nata duk a tirje har ya kusa rufe mata fuska

bai san wani irin Dadi da ya ji cikin zuciyar shi ba , ya ma manta da a na jiran shi a waje kawai ya tsargu da kallon ta
a hankali ya kai hannu ya janye mata jelar gashin ta , ya kai dan bakin shi saman forehead din ta ya manna mata kiss , sannan ya sauko saman lips din ta ya yi mata kiss
sannan ya mike zaune ya sauko da kafafun shi kassa , sannan ya mike tsaye , da ga shi sai short a jikin shi
bai wani damu ba ya wuce dressing room kai tsaye

jim kadan ya fito sanye da jallabiya white color mai dogayen hannu , sai wani lumshe idanun shi ya ke da allamun har yanzu barci ya ke ji , ga shi kuma har wajen karfe 9 da mintina

a haka ya sa kafa ya fito corridor kai tsaye ya nufi hanyar fitowa parlour

bakin shi da sallama cen kassan makoshi ya shigo cikin parlourn
Miram da Mohammed na ganin shi su ka mike tsatsaye da sauri su na gaishe shi
bai bi ta kan gaisuwar su ba ya nufi chair din Gold din shi ya zauna irin wannan zaman na kasaita ya zubawa Miram da Mohammed idanu

shiru su ka yi ba wanda ya ce ufan har su ka share good ten minutes a haka
dan karamin tsaki Amir ya yi ya na kauda kai gefe cike da izza ya ce musu " Idan ba za ku yi magana ba ni ina da aikin yi "

wasu yawu Miram ya hadiye kafin ya ce " Ranka shi dade , dama wata magana ce Mohammed ya zo min da ita , na ga shawarar shi ta yi min kyau shi ne mu ka zo kai tsaye dan mu yi maganar da kai "

shiru Amir ya yi bai ce komai ba ya tsare su da ido

ganin Hakan ya sa Mohammed karbar zancen da cewa " Nawfel k..... " bai kai karshen maganar shi ba ya ga Amir ya daga mishi hannu

kallon Miram Mohammed ya yi cikin rudu ya rasa gane dalilin da ya sa ya daga mishi hannu

Amir kuwa ba dan komai ba ya daga mishi hannu kawai dan ya kira sunan shi kai tsaye , duk duniya bayan Malik da MALIKAT INAS , da MALIKAT AL'UMU ba wanda ke kiran sunan shi kai tsaye , shi ya sa ya ja wa Mohammed Burki tun yanzu

Cikin nitsuwa Amir ya ce mishi " Amir ! Not Nawfel "
dan tabe baki Miram ya yi cikin zuciyar shi ya na fadin " eh gaskiya ne , yaro wuyan ka ya isa yanka , idon ka ya bude "

gyaren murya Mohammed ya yi kafin ya ce " Sorry Amir , kamar yadda ka sani , bisa Tsarin masarautar nan , Sati guda bayan Rasuwar Malik a ke fara shirye shiryen Nada Magajin shi , dan ya ci gaba da Kula da masarautar "

karbe zancen Miram ya yi da cewa " dalilin da ya sa mu ka zo wajen ka , mun ga ka kai munzalin da za a ce yanzu ka na da yara a gaban ka , ga shi za ka hau Mulkin Saudiya baki daya , ya kamata a ce kafin ka hau kujerar Mulkin ka samu matar da za ka aura , dan ta taya ka kula da masarautar "

gyada kan shi Amir ya yi a hankali kafin ya ce " eh na san da wannan , micece Shawarar da ku ka zanta a tsakanin ku ? "

dan jinkirtawa Mohammed ya yi kafin ya ce " Me zai hana ka auri yarinyar waje na Hafsat , ga gida na minene tafiya auro wata a waje , ko ba haka ba Miram ? " ya kai karshen ya na dawo da kallon shi kan Miram

gyada kan shi Miram ya yi kafin ya ce " eh gaskiya haka ne , amma shawara ce mu ka kawo maka , sauran ya rage gare ka "

shiru Amir ya yi ya na kallon su , sai da ya dauki wajen ten minutes kafin ya sauke ajiyar zuciya a hankali , ya kai hannu ya danna wata yar remote da ke Saman table din geffen damar shi

bai yi one minute ba sai ga Azim ya shigo , da sauri ya nufi Amir ya Zube gaban shi ya na fadin " Gaisuwa na ke Yarima , Umarnin ka kadai na ke jira "

cikin sanyin Murya Amir ya ce mishi " Ka sanar da MALIKAT AL'UMU ta shirya min Breakfast ina nan zuwa "

" an gama ran ka shi dade , Allah ya ja zamanin Yarima " ya na gama fadar haka ya mike da sauri ya nufi hanyar Lift

ya na fita Amir ya juyo ya kali Mohammed ya ce " okay na ji shawarar ku , amma Batun hawa na Mulki ku bar shi , dan ban shirya hawa ba yanzu har sai Su Ammie sun Kamala Idda , an gano wanda ya kashe Malik "

dan Zaro idanu Mohammed da Miram su ka yi har su na hada baki wajen cewa " ranka shi dade Amir hakan bai dace ba , wa zai ci gaba da kula da harkokin masarautar , Kafin kowa sanin Malik a matsayin Shugaban kassa ya ke , ya za mu yi da harkokin Saudiya baki daya , wannan babban koma baya ne gare mu "

cikin nitsuwa Amir ya ce " cewa na yi ban shirya Hawa Mulkin ba , amma duk wani abu da ya shafi fada , wanda a ke bukatar sa hannu Malik wa za ku kawo wa ? "

cikin shakku Miram ya ce " Yarima ? "

gyada kan shi Amir ya yi a hankali kafin ya ce " That's good , tun da kun san hakan ba sai na yi muku karin bayani ba , batun auren kuma ba na bukata , idan na tashi yin auren zan neme ku "

" amma ran ka shi dade , ta ya za ka hau kujerar Malik ba MALIKAT , kar ka manta a rana guda a ke nada Malik tare da MALIKAT din shi "

dan karamin tsaki Amir ya yi kafin ya ce " please Get out , ina da aikin yi "

cike da dakiya Mohammed ya ce " Amma Ranka shi da...."
bai kai karshen ba ya jiyo Muryar Amir ya na fadin " Idan ba za ku fita ba ni zan bar muku wajen "

ya na gama fadar haka Ya jiyo Takun mutun ta cikin corridor
a tare duk su ka kai kallon su saitin corridor din

a hankali ta ke takowa ta lumshe idanun ta , ta na murza ido guda da hannun ta guda , gudan kuma ta daga shi sama kamar ta na mika , ga gashin kanta duk a tirje , wuyan rigar ta ya zubo a na iya ganin shoulder din ta

Dan zaro idanu Mohammed da Miram su ka yi , su na shirin magana kawai su ka ga Amir ya mike ya nufe ta , ya sa hannayan shi biyu ya dauke ta cak kamar baby ya na fadin " mu je na yi miki wanka "

dan karamin murmushi Inaya ta yi kafin ta zagayo da hannayan ta a wuyan shi ta kontar da kanta saman chest din shi
ya fara takawa a hankali ya koma da ita cikin corridor din

ya na shiga Mohammed ya juyo ya kali Miram dai'dai lokacin da shi ma ya juyo su ka yi ido hudu
Murya kassa kassa ya ce mishi " Miram wacece wanan yarinyar , ka na dai ji cewa ya yi su tafi ya mata wanka , ba dai neman mata Amir ya shiga yi ? " Miram ya fada

" ka na ji ko , tashi mu tafi wajen MALIKAT AL'UMU , in ya san wata bai san wata ba , in shi ya na sama da mu , to ita ta na sama da shi a matsayin ta na mahaifiyar shi , ni Batun auren ma ita na so mu tunkara amma ka ce mu nufo wannan sakaran yaron "

yar karamar dariya Miram ya yi kafin ya ce " ni fa ina ga Amir din mu ya fara bin mata , ba ka ga yarinyar da ke tare da shi ba a cikin part din shi kuma , ka ga kuma kayan da ke jikin ta da ga gani ba na mata ba ne "

" matsala ta da kai sa ido Miram , ina ruwan ka da yarinyar , mu gyara mu ma za ta yi , in har ta kama su na aikin banza a tare , za mu iya anfani da hakan dan mu bata mishi suna , yanzu dai mu fara gayawa MALIKAT AL'UMU abun da yaron ta ke yi " Mohammed ya fada ya kai karshen ya na mikewa tsaye

mikewa tsaye shi ma Miram ya yi ya bi bayan shi ya na fadin " gaskiya yarinyar nan ta hadu a ina Amir ya samo ta , da ga gani ba ta yi kama da ta saudiya ba "

yar karamar dariya Mohamed ya yi kafin ya kai hannu ya bugi damtsen Miram dai'dai lokacin da su ke shiga lift ya ce " dadi na da kai mugun son mata , me za ka yi da wannan yarinyar da ka yi jika da ita ? "

hararrar shi Miram ya yi kafin ya ce " To shi Amir me ya ke yi da ita ? ni fa wlh idan ya ida ina so , kwana biyu ban taba ba " ya kai karshen ya na kashewa Mohamed ido guda

yar karamar dariya Mohammed ya yi ba tare da ya ce mishi komai ba , a haka har su ka baro part din Amir su ka tafi aikin gaban su


β–ͺAMIR
[26/09 Γ  10:33] MIMI:



❀⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❀


(LOVE MEETS POWER ) πŸ‘‘πŸ”₯




πŸ’”πŸ₯€ ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) πŸ’”πŸ₯€





πŸ‘‘β€ MALLAKIN MEERAH β€πŸ‘‘



【THE ROYALTY LOVE πŸ‘‘πŸ•ŠπŸ’–γ€‘




Marubuciyar littafin

【TAURIN ZUCIYA πŸ’–πŸ’πŸŒΊγ€‘





【 BOOK …………………… 2 ❀ πŸ‘‘γ€‘





____________________πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š___________________




PAGE 16 βœπŸ“š



Dan zaro idanu Diya ya yi , a tare su ka juya su ka kali corridor shi da Aymane
Amir kuwa kashe idanun shi ya yi kamar mai jin barci cikin zuciyar shi ya ce " ni na manta da ita wlh " ya na gama fadar haka ya jingina bayan shi a jikin chair din ya dan daga kai ya kali Saitin corridor

dai'dai lokacin da Inaya ta fito , ta na sanye da wata gown Sky blue mai mugun kyau har kassa , ta yafa wani veil fari a kan ta sai tashin kamshi ta ke , ta na tafiya a hankali kamar hawainiya

bakin da sallama ta shigo cikin parlourn
ta na Ganin Diya ta saki wani kyawatencen murmushi ta ce " Yaya Moussa ! "

dan karamin murmushi Diya ya yi kafin ya ce " Babyn malam , ashe ki na nan , shi ya sa da na zo ban gan ki ba "

Shagwabe fuska ta yi ta na fadin " yaya Moussa dama ba ka tafi nema ta ba " ta kai karshen ta na murguna mishi baki

har Diya ya bude baki zai yi magana ya ga Amir ya daga mishi hannu , sannan ya juyo Slowly
har ya bude baki zai yi magana idanun shi su ka sauka kan Aymane da ya tsare Inaya da idanu babu ko kiftawa kamar zai cinye ta

nan take ya ji zuciyar shi ta fara yi mishi zafi , bai ce musu komai ba ya juya ya kali Inaya ya ce " Cutie koma ciki "

noke mishi kafada ta yi ta na fadin " ni wajen Aunty RIANNA zan je "
ware idanun shi ya yi da kyau cikin tsare gida ya ce mata " Cutie kar ki bari na sake maimaita abun da na ce "

marairaice fuska ta yi nan take idanun su ka kawo ruwa ta juya da gudu ta koma cikin corridor din

sai da ta shiga corridor din sannan Diya ya kali Amir ya ce " har yanzu dai ba ka sauya ba Amir "

" please Diya let me with that , ka bar ni da abun da ke damu na " Amir ya fada cen kassan makoshi

Yar karamar dariya Diya ya yi kafin ya ce " Aymane tashi mu tafi , ina ga Amir na da aikin yi a ciki

Please Login or Register in order to submit comment