Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan Daddy yana kan hanyar isowa gida kallon sa Ummi take tana murmushi alamar taji dadin ganinsa cikin farin ciki kallon ta yayi yace "Ummi Allah ya baki lfy yanzun zanje gurin Daddy ne Sannan ya tashi tsaye gyaran jikan sa yace"to ni dai kam na fita sai mun dawo " Adawo lfy Allah ya tsane "Amin Amin fita yayi daga cikin falon gurin motoci yaje ya ɗauke ɗaya ya shiga ya fita daga cikin gidan sai Airpot..


Aryan ne tsaye cikin Airpot yana jiran Mahaifin sa bini bini ya duba agogon Hannu sa kusan mintan sha biyar sai ga Jirge ya sauko buɗe kofar jirgen akayi mutane fito kawai suke can sai ga wani kyakkawan Balarabe ya fito daga cikin Jirgen fuskar sa ɗauke da murmushi wani irin farin ciki ne ya mamaye wa Aryan zuciya mutum nen sai kallon ƙasar yake kasan daga ganin sa ya jima ɓe shigo Nigeria ba.


Hango Aryan yayi murmushi ya sakar masa da gudu Aryan yaje gurin Daddy rungume sa yayi cikin kirjinsa yana jin wani irin sanyi ya mamaye masa zuciya yace"my son Am sorry" kwalla ne suka zubo masa yace "welcome back Daddy" Murmushi yayi yace "my son ya naga ka rame sosai" Uhm muje kawai Daddy, tafiya suke har suka shiga cikin motar yaja suka bari gurin sai gida.


Hajiya kakus ce zaune tare da Ummi suna kallon TV Sallamar su Aryan tajiya da sauri ta ma yarda da hankalin ta gurin Daddy kuwa a hankali ya karaso cikin falon fuskar sai ɗauke da murmushi da sauri ya karaso gurin Hajiya kakus ya durkusa ƙasa yace"Hajiya dan Allah kiyi hakuri" Hawaye ne suka zubo mata tace" Alhamdulillah tunda Allah ya dawo mani da kai gida lfy" da sauri ya rungume ta ya fashe da kuka mai sauti, bubuga bayan sa take tana cewar "Aa menene na kuka kuma tunda ya dawo mani da kai gida lfy ai shike nan ko"!?.


Ɗagowa yayi ya share hawayen sa Sannan yace "Ina Ummin Fannah"! Nuna masa tayi da sauri ya miƙe tsaya yana kallon ta jintake kamar an kallon ta sai tajiyo ido huɗu da shi sai ta fashe da kuka da sauri yazo ya rungume ta yana lallan ta yace"Yanzun haka kin ka koma innalillahi wa inna ilaihir raji'un wayyo Allah na kuka ya fashe da shi babu mai cewar yayi shiru har sai da yaji dan kansa Sannan yayi shiru har yanzun yana rungume da ita Hajiya kakus tace "kaga abun da Allah ko dukk kashen wata sai muje asibity gurin duba ta Amma har yanzun shiru dai tashi yayi ya gyaran zaman sa ya kara rungume ta yace"Allah ya bata lfy yanzun dai ina su Ahmad suke"!? Taɓe baki tayi tace "suna gidan su bari na kira su" Wayar ta ta ɗauko ta kira Ahmad Sannan ta kashe bayan ta gama ne tace "suna zuwa yanzun,.

Bayan minta goma sai gasu Taupeek Hisam musty Mommy momi Aunty Amarya Alhaji Musa da Alhaji Ahmad sun shigo cikin falon da sallama kallon su ɗaya bayan ɗaya yake suma shi suke kallo Alhaji Ahmad yace"Aa babban Yaya saukar yaushe "!? Beyi magana ba kallon su akawai yake har da suka, zauna saman kujera Sannan su Taupeek da Hisam da musty suka gaishe da shi hannu ya ɗaga masu amman beyi magana har yanzun Aunty Amarya tace "Alhaji ashe akadawo ko ka kira ni"!?...

A ƁANGAREN SU AYANAH KUWA



Jirge su ya iso cikin ƙasa india lafiya fitowa sukayi daga cikin Jirgen matataka suka taka suka sauko wasu shegen motocin ne sukayi parking sai D. S. S suka fito daga cikin motocin hangota sukayi ta fito daga cikin jirgen da gudu sukazo gurin su ɗaya yace"Welcome back madam " Murmushi nayi nace "tnx muje Ummy, tafiya muke har muka iso gurin motocin gashi dare yayi sosai buɗe kofar motar akayi Sannan muka shiga cikin motar su Ummy ko baki suka saki suna kallon ikon Allah bayan mun zauna ne sai aka tuƙa motar aka bar gurin sai gida.


Shigar suke ke da wuya wata mata ce Zaune saman kujera tana kallon kofar falon shigowar su ne yasanya tayi sauri miƙewa tsaye tana cewar"oyoyo mijina har ya manta da ni dariya aka saki Sannan tace "Aa sannu ku da zuwa anzo lfy ya gajiyar hanya Su Ummy kam baki suka saki suna kallon irin haɗuwar gida karasowa sukayi har zasu zauna ƙasa.



Maa tace "Haba san Allah meye haka zaku zauna ƙasa ku zauna saman kujera mana " Zaunawa saman kujera sukayi wani irin kamshe ne yake masu sallama Bhaiyah ne ya shigo cikin falon fuskar sai ɗauke da murmushi Daga Ummy har Ya jafar baki suka saki suna kallon sa kamar su ɗaya da Ya jafar be kula da Ya jafar ba har da ya jiyowa sukayi ido huɗu da shi bakin sa na rawa yace"Maa kina ganin abun da nake ganin kuwa"!?.


Itama sai lokacin ta lura da hakan tace"ikon Allah wannan kamar ɗan uwanka " Ya jafar yace"Ummy wai ni ƴan biyu ne" har ta buɗe baki zatayi magana kenan wani irin shegen kamshe ne yake masu sallama lokaci ɗaya kowa ya zuba ma hanyar ido suga waye Can sai ga Daddy ya shigo cikin falon fuskar sa ɗauke da murmushi da gudu junior da Ayanah suka rufe masa da oyoyo shima oyoyo yake masu wata irin faɗuwar gaba ce Ummy taji cikin tashin hankali ta miƙe tsaya tana nuna Daddy da yantsan hannun ta tace "Imrannnnn! Imrannnnn!! dama kana raye ashe ta zube ƙasa sume...........



*Hassy Soja*

07063617906



⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡


_love and romantic story_



_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉


*Kuyi hakuri fa da abun da zaku rinka gani saboda ni kai na bawani jin daɗi nake ba kullum posting ɗaya zan rinka yi maku sai kun kara ruwan Comment Sannan sai na kira maku wani posting*



*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910




_Bismillahi Rahamanin Rahim_



*Page __________41&42 _________*


Da gudu sukayo kan Ummy cikin tsanani tashin hankali Ayanah girgiza Ummy take tana cewar innalillahi wa inna ilaihir raji un Ummy dan Allah ki tashi kada ki tafi ki barmu wayyo Allah na dan Allah Daddy kace kada mutu ta bar mu Cikin ruɗewa,


Da gudu Bhaiyah ya ɗauko ruwa masu sanyi yazo dasu yace "Mommy Ga ruwan! Amsa tayi ta watsa mata ruwan Amman shiru bata farka ba sai da ta kara zuba mata ruwan tayi wata irin ajiyar zuciya "huuuuuuu. Hummmm himmmm Alhamdulillah Alhamdulillah cewar su Maa har yanzun bata buɗe ido ba a hankali a hankali ta fara buɗe idanuwanta tana kallon su ɗaya bayan ɗaya da sauri ta tashi zaune jikinta har yanzun rawa yake kuka ta fashe da shi sosai jikanta har kirma yake saboda tsananin tashin hankali .



Daddy kuwa ruɗewa yayi yace "dan girman Allah ki faɗa mani ina ɗan uwa na yake plsss kice mani yana raye ko ya mutum tunda naga wannan yarinyar tabbas nasan ƴarsa ce Cikin tsananin tashin hankali da sauri ta ɗago jajen idanuwanta tana kallon sa cike da mamaki muryar ta na rawa tace"kamar ya zaka ce mani ba kaine Imrannnnn ba to inda baka ne Imarn ba to waye kai kuma ya akayi kasan shi har kuke kama da juna"!?.


Gaba ɗaya sautin kuka su Ummy yake tashi rungume su Ayanah da Ya jafar ajiyar zuciya yayi cikin tsananin damuwa da tashin hankali yace" ni ba Imran bane ni suna na Yusuf Imran shine Babba acikin mu sai ni sai Haidar mu haifefin garin India ukku iyayen mu suka bari wato Imran shine na farko sai Yusufi sai autan su Haidar koda mahaifin mu ya rasu ya bar muna dukiya mai yawan gaske cikin su kowane yana da karatun addini da na boko Imran yana da wani aboki dan Nigeria ya bukaci ganinsa ai kuwa ranar da zai tafi Nigeria ni da su har da kuka mukayi saboda shaƙuwar mu muna ganin yatafi ba zai dawo ƙasar sa ba haka ya lallashi su ya tafi Nigeria.



mukayi hakuri kullum muna zuba masa ido ko zai dawo Amman har muka cire rai gashi ni da su babu wanda yasan abokin sa hankali mu ya yayi mugun tashi saboda babu labarin sa har Allah ya haɗa ni wannan Teemah har mukayi Aure da yake ita ƴar Nigeria ce anan ƙasar muka haɗu da ita yanzun haka Haidar yana nos Korean da shi da iyalin sa to kunji labari mu.



Kukan farin ciki ne Ummy take tana kallon su tace"Alhamdulillah Allah nagode maka da kanuna mani dangin mijina Ashe nima ina da dangin mijin ban sani ba humm gaskiya babu abun da zan ce sai dai godiya ga Allah wannan shine ɗan sa na farko jafar sai Ayanah wato sunan ta nagaskiya shine Saudatu wato sunan mahaifiyar sa shine yake ce mata Ayanah tana da shekara bakwai tunda ya fita har yanzun babu labarin sa!!!.


Allahu akbar ikon Allah ashe jina na ce Shiyasa nake jin sonta yana shiga cikin raina ashe sunan Maa ya saka mata cewar Daddy yana hawayen farin ciki Taso jafar dama kaine ban sani ba da gudu ya faɗi sama kirjinsa yana hawayen farin ciki turo baki nayi cikin shagwaɓa nace "uhm Uhmm uhm ni yanzun ba'aji da ni ko sai kwalla "sai kowa yayi Dariya saboda irin abun da Ayanah take wai kishi take .


Maa tace "taso ƴar Auta ta zo nan rabu da su Daddy "sakina Ummy tayi tana kallon ikon Allah da gudu naje na faɗa saman jikinta ina mata kukan shagwaɓa "Bhaiyah yace"ni dai ga Ummy na munyi musaya" shima ya zauna kusa Ummy ya ɗaura kansa saman kafafunta shafar sumar sa take kowa sai dariya yake masu sallamar su Uncle ne ya katse masu fira kallon su Ummy suke ɗaya bayan ɗaya Daddy yace"Ikon Allah yau kuma kune aƙasar ta mu"!?.


Mommy da uncle sai Amrha shigowa sukayi cikin falon fuskar su ɗauke da murmushi karasowa sukayi suka zauna saman kujera bayan suna zauna ne Daddy ya basu labarin tunda farko har karshe kuka Uncle ya fashe da shi sosai yace"Asha Yaya Imran yana da iyali shiyasa tun sanda nayi ido huɗu da Ayanah nakejin son ta acikin rayuwata ashe ita jina ce ikon Allah".


Mommy kuwa har da kuka tace, sannu Aunty mu Allah ya bar muna zumunci mu ashe muna da ƴar uwa a can Nigeria ikon Allah, Ummy tace "wlh kuwa ai tunda hada mu shike nan Amrha ce ta so tazo gurin Ummy cikin shagwaɓa tace "Mum kice ya tashi na zauna kusa da ke tana kallon Bhaiyah baki suka saki suna kallon su tashi zaune yayi yana harara ta yace"Sannu sarkin son jiki to nan dai buƙatar ki bata karɓu ba ƴan mata bubuga kafafin ta take cikin shagwaɓa tana cewar "wlh ni kam bazan yarda ba sai ka bani gurin na kuwa gyara kwan ciyar sa yayi yace"sai dai ki kwana anan gurin kuwa, dariya nake sosai nace"mai hali baya fasa halin sa wai ashe har yanzun halin ku nan".


Ummy tace "zo nan ƴar Auta ta rabu da su ita haka suke da ita da Aryan halin su ɗaya, karasowa gurin tayi ta zauna saman kafafunta ta tana masa gwallo yace"ya zaki zo ki matsini kin san Allah ki tashi, maƙala masa kafaɗa tayi tace "Babu inda zani.

Gyaran muryar Ummy tayi Sannan sukayi shiru kallona tayi tace "kira mani Hajiya yanzun Ayanah, gabana yace rasss rasss Nace "Hajiya kuma Ummy "!?Kallona take tana murmushi tace "Ayanah nace ki kiran Hajiya kakasu Aryan mana.


Turo baki nayi Cikin shagwaɓa nace"kai Ummy yanzun dan Allah sai kin wani kira ta harara ta watsa mani dole nayi shiru ciro waya ta nayi na kira Hajiya Kakus lokacin suna zaune cikin falon kowa yayi shiru babu mai magana karar wayar tace taji sai ta ɗauka tace "Aslm Alkm ƴan nan Ashe dai baki manta da kakar ki ba" Murmushi nayi nace "Amin Wslm ina yini Hajiya" lfy klau Alhamdulillah ya gidan yasu Umman ki"!? Nace "sunan nan klau wlh dama ita ce tace na kira ki" too masha Allah bata wayar " tashi zaune nayi nace "junior zo ka miƙawa Ummy wayar da gudu yazo ya amsa ya kaiwa Ummy wayar amsa tayi Sannan tace "to Ƴan uwa na dama wata muhimiyar magana ce zamuyi yanzun " jinjina kai suka suna sauraronta .


tace "Aslm Alkm Hajiya ya gidan " Hajiya kakus tace "Alhamdulillah har kun isa kenan"!? Wlh kuwa mun iso lfy klau dama nasa'a akira ki ne na shida maki zuwa jibi idan kun samu lokacin inason ku shigo saboda ayi komai agama" dariya take sosai tace "Kai Alhamdulillah yanzun dai baku da matsala tunda mahaifin sa ya dawo kinga kuwa abu yazo da sauki ko"!? Hakane Hajiya babu damuwa Allah ya kaimu lfy, Amin ya Allah Sannan ta kashe wayar,.


Kallon su tayi tace "Alhamdulillah dama maganar da zanyi shiru wani yaro ne ya ga Ayanah to shine yazo da kakar sa tace"dan Allah aba jikanta Auren Ayanah saboda yanzun haka shekara sa 34 har yanzun beyi Aure ba kuma yaron yana da tarbiya shine nace ni dai na bashi ita sai naji daga bakin ku saboda kune iyayenta .




Alhamdulillah Alhamdulillah cewar su Maa tace ashe nayi suruki ban sani ba, kuka na fashe da shi sosai baki suka saki suna kallona Uncle yace"Aa lfy Baby naga tana kuka daga magana "!? Taɓe baki Ummy tayi tace "ku rabu da ita kuruciya ce ke damunta.


Dariya Amrha tayi tace "iyeee my lollipop sister ashe zamu sha biki kai ma naji dadin hakan wlh, harara na watsa mata nace" to sai kije kiyi din mu gani" Bhaiyah yace"yauwa Daddy tare za'ayi na mu kenan ko"!? Maa tace "saboda baka da kunya a gaban mu kake cewar haka" Daddy yace"kada kiga laifin sa tau shike nan tare za'ayi insha Allah.



A WANI ƁANGAREN KUMA



Wata irin haɗaɗar budurwar ce kwan ce saman lafiyayen gado tana kallon sai ga wata ƴar yarinya ta shigo cikin ɗakin da gudu ta faɗa mata saman jiki tana cewar "My Aunty Uncle yace kizo, turo ɗan karamin bakin ta tayi cikin shagwaɓa tace "jeki kice masa ganin zuwa, tashi tayi ta fita da gudu a hankali ta fara sauko da kafafunt aƙasa tashi tsaye tayi wow gaskiya gurin nan Allah yayi halita sosai gashin ta har ga baya rigar ruba ce ajikinta mai boti sai gajeran wando da matsita fitowa tayi daga cikin dakin tana tafiya ɗaya bayan ɗaya wani haɗaɗin Saurayi ne zaune saman kujera yana kallon TV karasowa tayi tana turo baki kamshin turaren ta ne ya daki hancin sa lumshe idanuwan sa yayi yana ajiyar zuciya..


Gurin da yake zauna ta karaso hannunta ya rike ya nuna mata inda zata zauna saman cinyoyin sa ta zauna suna kallon juna kunsan mintan biyar a hankali yace"ya akayi ne my baby.........


*Hassy Soja*


07063617906


⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡


_love and romantic story_



_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910






_Bismillahi Rahamanin Rahim_



*Page __________43&44 _________*


Kamar zatayi kuka tace "Uncle kallo fa nake ka tsayar da ni" Kallon ta kawai yake ajiyar zuciya yayi yace"to my baby naga baki damu da ni bane shiyasa na aika akira mani ke, turo masa baki tayi haɗa bakin su yayi gurin ɗaya yana aiki mata kiss lafiyaye kusan mintan biyar zarike bakinta tayi tana ajiyar zuciya kallon sa take a hankali ya buɗe idanuwan sa yana kallon ta yace" ko baki so ne "!? Yanzun mamanki sun daina zafi ko"!? Girgiza masa kai tayi tace "har yanzun dai da sauki " ko sai muje asibity ne"!? Wata mata ce ta shigo cikin falon fuskar ta ɗauke da murmushi tace"gaskiya kam kuje asibity aduba lfyn ta my son....





Ayanah ce kwance saman gado ta lumshe idanuwan ta sai Amrha gefenta zaune tana kallon ta ajiyar zuciya tayi tace "ki shine wanda ya mare ki my lolloipop sister "!? Ey shine fa wlh kaddara ce ta haɗuma da shi baki ganin ba ƴarda muke fada da shi dukk wannan abun fa shine ya tsara shi, zaro ido Amrha tayi tace "innalillahi shi kuma to akan me"!? Oh ni ina zan sani wlh ni dai basonai nake ba hasali ma mahaifiyar sa ce take bani tausayin.


Kamar ya fa cewar Amrha tana kallona ajiyar zuciya nayi labarin komai da komai na bata cikin tsananin tausaye tace "Allah sarki to yanzun yaushe za'a fara yi mata magani gaskiya wani gurin Ya jafar yana da gaskiya fa saboda yanzun kila'kari da mutane bakowa na ƙaraiba wani irin kallo na bita da shi nace"Uhmm kenan ke ma kina bayan su ko wlh ban so shi ba zan kara magana ne waya na fara ringign bakuwar number ce na gani kamar ba zan ɗauka ba sai dai kuma na ɗauka nace"Aslm Alkm waye" a can gefen naji wata irin murya wanda ban santa ba"Yace"Amin Wslm dan Allah mai wayar nake nema" da mamaki nake kallon wayar nace"kamar ya malam ka kira ni kuma kace kana neman mai wayar"!? Ajiyar zuciya yayi yace "Am sorry wlh na ɗauka Yusuf ne na kira ashe nayi mistke din number sorry " nace"ok babu damuwa kashe wayar nayi na cigaba da kallon sama.


Shiru Amrha Sannan tace "ni fa ba haka nake nufi ba to Allah ya baki hakuri tashi tsaye tayi har zata wuce nace"uhm gyara kwanciya ta nayi ina jin haushin maganar fita tayi daga cikin daki cikin damuwa taɓe baki nayi na cigaba da tunanin.


A GIDAN SU ARYAN KUWA


Aje wayar Hajiya kakus tayi tace Alhamdulillah Zayyanu to dai yanzun addu'oin da nake Allah ya amsa Aryan ya samu mata kuma anbashi ita, Dariyar farin Alhaji Zayyanu yayi yace"too masha Allah ashe yarona an girma Allah ya tabbar da Alkhairi, Amin Amin mom da Aunty amarya da Mommy suka haɗa ido Mommy tace"Haba Hajiya yanzun fisabillah muna Zaune da ku amman shine ko aneme shawara agurin ko akwai yarinyar zamu bashi har sai Aurer ƴar matsiya haba dan Allah, Aunty Amarya tace"wlh kuwa nima dai shina gani har ƴar kanwata nake ya Aura sai gashi wai Ya samu wata ƴar matsiya"daga Alhaji Zayyanu har Hajiya kakus da Aryan maganar su ta basu mamaki ba ƙanan ba, cikin nuna isa yace"ni naganta nace inaso kuma anbani ai baku ne, zakuyi muna Zaman Auren ba ko"!? Gaskiya ne mijina haka maganar take tunda basu san kunya ba cikin ku ai kowa ce tana yaro mezai haka ku Aura masu wanda kuka zaba ne "!? Zayyanu Ahmad Musa idan da har na isa gare ku to gobe goben nake so anyi komai agama Aure Aryan babu fashi kamar anyi sa ne..


Ajiyar zuciya Alhaji zayyanu yayi yana kallon su yace"gaskiya ban ji dadin maganar ku ba dan haka maganar Aure sa tana nan Allah ya ba tabbar Alkhairi Sannan kuma ya banga Fannah ba"!? Shiru falon yayi kowa da abun da yake saƙawa a cikin zuciyar sa Hajiya kakus tace"Fannah yau shekaranta ukku da watan ne da ɓanta fa" Cikin tashin hankali yace"Innalillah wa inna ilaihir raji un Allah sarki Auta ta ranar da zanyi tafiya har da kukanta dole sai tabini ashe kaddara ce zata rabamu da ita" Ajiyar zuciya Aryan yayi yace"Daddy sai Addu'a kawai itace mafita Allah ya bayana muna ita" Amin cewar su Hajiya kakus koda suka duba agogo karfe 1:57am sannan kowa ya tashi ya kama gaban sa.

Asuba tagari.



Washe gari tunda safe Hajiya kakus ta gyara tana jiran su sai gasu da ɗaya bayan ɗaya suna fitowa Aryan ne ya sha milik din shada har da hula mai irin zanen shadar ba karamin kyauwa tayi masa ba da sallam ya shigo cikin falon Hajiya ce yagani zaune sai su Daddy gaishe da su yayi sannan ya samu guri ya zauna murmshi tayi tace"Mijina wanga wanka fa har na fara kishi fa saboda nasan wanann wankan nata ne" Murmushi yayi be ce komai ba daddy ne ya mike tsaye yace "to idan kun gyara ku wuce muje ko"!? Hajiya kakus tace"daga kai sai Aryan sai Ahmda sai Musa kawai zakuje ni dai har sai kun gama komai zaku dawo wannan gida.


Cikin bin Ummurn ta haka suka fita daga cikin gidan bayan tafiyar su ta kalle matar su tace "to sai atashe aje anyi muna girki ko tunda bani zanyi maku girki ba kuma wlh kuka saka magani a cikin ko zaku gane kuran ku kuwa cikin jin haushin Hajiya kakus haka suka tashi jiki babu kwari suka wuce kitchan...



A ƁANGAREN SU AYANAH KUWA


Su Maa ne zaune cikin falon an kallon TV Ummy na zaune saman kujera ɗaya daga ciki Amrha ce zaune kusa da ita sai Daddy da Uncle zaune ga kujera ɗaya Bhaiyah da Ya jafar suna zaune sai Halima da Junior Amman ban da Ayanah saboda har yanzun fushi take da su Maa tajiyo tace"wai ina my angel ne ace har yanzun bata fito ba gashi kowa yana cikin falon zaune"!? Taɓa baki Ummy tayi tace "Uhmm wannan kuma ita ta shafa bani ba saboda anyi maganar Auren su to ai babu fashe yau zataga zahiri insha Allahu "Daddy nisa yace "my baby kira mani ƴar uwar ki yanzun" to tace miƙewa tsaye tayi ta wuce part din Ayanah da sallama ta shiga cikin dakin Zaune ta iske ta tana waya tana dariya tace"Amin wslm, uhm ina jinka haka dai kace kenan"!? Dariya yayi sosai yace "uhm shiyasa nake son nazo sai muyi maganar wlh " ok baka da matsala kabari zuwa anjima zamuyi magana kawai" ok nagode my bye bye kashe wayar nayi najiyo ina kallon ta nace "uhm " wai da ke da waye kike wannan dariyar haka sai kace wanda tayi sabon kamu"!? Dariya nayi nace "wlh kuwa wani bawan Allah muke waya da shi " Taɓe baki tayi tace "to Allah ya kyauta tunda bazaki iya fira da ni ba sai wani yauwa Daddy yana kiran ki" ban ce komai ba na cigaba da latsar waya na da taga da tsaye tajiyowa tafita daga cikin dakin...


Gabana sai faɗuwa yake haka na fita daga cikin daƙin falon na iske so zaune karasowa nayi kallo ɗaya Ummy tayi mani ta ɗauke idanuwan ta daga inda nake sai da idanuwana suka cika da hawaye Uncle yace "my Angel jeki ki ɗauko mani Coffe na sha jiyowa nayi na wuce cikin kitchan hawaye na zubo mani kuka na fashe da sosai nace"meyasa Ummy take fushi da ni saboda nace "bazan Aure sa ba shine innalillah wayyo ni Ayanah ina zan saka kaina, share hawayena nayi nace "Insha Allah zanyi biyaya agare ku Ummy idan har zai saka ku farin ciki...


Su Aryan sun iso lafiya har sun gane gidan da yake akwai security a gida sai da aka sanwar da su Daddy ya basu damar shigowa da sallama suka shigo cikin falon kallon haɗuwar falon sukayi muryar Daddy suka yace* ku ƙaraso mana, karasowa sukayi zaunawa saman kujera sukayi sannan suka fara gaisawa sannan Aryan ya gaishe da Ummy yace "Ummy ya gajiyar hanya murmshi tayi cikin jin dadi tace "Alhamdulillah ya mai jiki"!? Alhamdulillah taji sauki "jin jina

Please Login or Register in order to submit comment