Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

magana alamar mai mahimmci ce suke shigo wata ne ya sanya kowa ya kama kallona da gudu ta faɗa saman jikin Uncle ina kuka sosai kamar rai na zai fita hankalin su duk ya tashi Uncle yace"wa ya taɓa mani shalelena ne ey"!?.

Cikin kuka nace"wai wani ɗan iska ne ya mare ni saboda junior "na kara fashe da kuka Amrha ce ta shigo cikin gida tare da junior kallon fuskar Uncle tayi taga babu annuri yace "wane ɗan iska ne ya mare ita ey"!? Amrha tace "kamar wannan ɗan ball din nan " cikin masifa Mommy tace"shine zai dake mani yarinya saboda gidan su basu da tarbiya ey to wallahi ba zai yuyuba gaskiya.

Ni dai kuka nake sosai kamar mai nace"ni dai uncle gida zan koma Wallahi wata rana kashe ni zaiyi na ƙashe maganar cikin kuka shima junior kuka ya fashe da shi sosai yace "mum wai ne ya dake ki na rama maki? Harara sa nayi nace "ban sani ba.

Ba Uncle ba har ta mommy sai da abun ya basu dariya sai dai basuyi dariya ba yace "Sorry ƴata kinji ko na sanya sojoji na suyi mani binciken wannan yaro insha Allah ki daina kuka" haka ya cigaba da lallashi na har na hakura....

Aryan kuwa kod ya komai gida ya kasa zama da tsaye sai ya zauna sai kuma ya tashi da ya rufe idanuwan sa fuskar Ayanah yake ganin lokacin da ta mari sa wani irin ihu ya saki lokacin sai da kowa ya ji tsoro har ta Fauzin da jamin'an tsaro lallashi nai nake yace"come down my friend am sorry please" gaba ɗaya kayan falon ya watsar da su yana kallon fuskar sa ga madubin falon gefen kumatun sa yayi ja sosai yace "wallahi tallahi sai na wulakanta ki zan nuna maki ni Aryan ba kanwa lasa bane ni Aryannnn ɗan ballllll cikin tsawa yake magana idanuwan sa sunyi jajaye sosai yace Fauzin ka bincika mani ita ƴar gidan uban wa ce Afusace ya wuce part din sa .

Ajiyar zuciya Fauzinl yayi yace "ke kama kin shiga ukku wallahi har na tausaya maki......

*WA CE CE AYANAH*?

Ayanah ƴace ga Malam bature haifafin garin India ukku iyayen su suka bari malam bature wato Imran shine na farko sai Yusufi sai autan su Haidar koda mahaifin su ya rasu ya bar masu dukiya mai yawan gaske cikin su kowane yana da karatun addini da na boko Imran yana da wani aboki dan Nigeria ya bukaci ganin ai kuwa ranar da zai tafi Nigeria ƴan uwan sa har da kuka sukayi suna ganin yatafi ba zai dawo ƙasar sa ba haka ya lallashi su ya tafi Nigeria.

Ya tafi Nigeria lafiya klau kuma ya haɗu da abokin sa murtala gidan sa ya kai sa mai shegen kyau sosai bayan kwana biyu da zuwan sa sai abokin nasa ya fito masa da halinsa na ɗan mafiya yana son su haɗa kai su samu kudi ai kuwa ranar faɗa sukayi kamar me yace "Ashe kai ɗan mafiya ne ban sani ba sai yanzun Allah ya toni asirin ki koma wallahi yanzun nan zan bar maka gidan ka" Alhaji Murtala yana bashi hakuri Amman ina ko sauraron sa be yi ba bayan tafiyar Imran da kwana biyu.

Alhaji Murtala ya turo masa da ɓakin aljani wanda ya rufe masa bakin fadar mugum abun da yake aikatawa lokacin Imran ya shiga garin Kaduna tudun wada cikin wata unguwan malamai dai dai kofar wani gidan yayi zaune ko wazo wuce wa sai dai ya kalle sa ya wuce saboda duniya ta lallace har yamma yana zaune kofar gidan wata yar yarinya ce ta zo shiga cikin gida sai ta ganin shi da gudu ta shige cikin gida ta iske wata mata zaune tsakar gida da sauri tace "ke hajaru lafiya zaki faɗo mani cikin gida sai kace mahaukaciya ey"!? Tana kallon yarinya.

Da sauri tace "inna kiyi hakuri wallahi wani bature ne nagani kofar gidan mu shine ya bani tsoro shiyasa na shigo cikin gida da gudu.

Da sauri ta buga kirji tace"bature kuma a kofar gidan mu kuma innalillahi wa inna ilaihir raji un malam kai malam fito kaji wani abu, wani dattijo ne ya fito daga cikin ɗaki yana gyara hular sa yace"lafiya lami meya ke faruwa ne wai"!? Inna lami tace "ina fada lafiya malam wai Hajaru tace taga bature kofar gidan nan shine nace bari na faɗa maka.

Kallon Hajaru yayi yace "wai da gaske kike Hajaru"!? Ɗaga masa kai tayi tace "ey Baba wallahi tun ɗazun yake zaune kofar gidan nan ko ya manta ƴan uwan sa ne"!? Da sauri malam ya fita daga cikin gidan a kofar gida ya iske Imran zaune saman dakali yayi shiru sallama malam yayi masa yace"bawan Allah lafiya kake"!?.

Ɗago idanuwan sa yayi yana kallon sa yace " lafiya klau Baba ni baƙo ne"!? Kallo ɗaya malam yayi masa ya gane akwai baƙin aljani ajikin sa yace "taso muje cikin gida " ai kuwa suna shiga cikin gida ya fara masa karatun Al, Qur'ani bircikewa yayi yana ihu sosai sai da kowa ya tausaya masa.

Bayan wasu watani yanzun Imran ya iya Hausa sosai har malam yayi maganar Auren sa da Hajaru kuma yaba su malam labarin inda ya fito da abun da ya kawo sa sai dai yanzun be da kuɗin komawa gida.

Bayan Auren su da shekara bakwai har yaro su wato Jafar yanzun shekarar sa bakwai aduniya ga kuma cikin na biyu nan a jikin Hajaru renon cikin suke sosai akwana a tashi babu wuya agurin Allah yau Hajaru ta tashi da naƙuda cikin ikon Allah ko minti 30 batayi ba aka haifi kyakkyawar jaririya ai kuwa murna acikin wannan family ba'a magana Ranar suna taci sunan mahaifiyar Imran wato Saudatu sai ake ce mata Ayanah ta taso cikin gata sosai bayan ta shekara bakwai aduniya ranar Asabar da yamma Imran ya fita kasuwa kenan har dare yayi be dawo gida ba hankali kowa ya tashi sosai har an ka kwashe kusan watani anyi nema har angaji yanzun Ummy sun zuba ma sarautar Allah ido kawai.

Bayan wasu shekaru yanzun Ayanah an zama ƴan mata ya jafar ya ɗauke ya ma yarda ita gurin sa saboda karantu ta Ummy ita ka ɗaya ce agida Amman duk karshe sati sai sun zo ta kwana biyu gurin Ummy wayar ta duk photon nan malam bature ne da su har da Ummy jaririn da Ayanah tazo da shi shine sanadin barin gidan su har ƙasar su.........

*WAYE ARYAN*?

Aryan ɗane ga Alhaji Zayyanu mai motocin, Alhaji Zayyanu mai motocin su ukku ne agurin iyayen su Zayyanu mai motocin shine babba sai Ahmad sai Musa auta Zayyanu yana mata biyu mace ta farko ita ce Sameera wato mahaifiyar Aryan sai autar ta Fannah wani irin so Aryan yake ma Fannah sai matar sa ta biyu wato Nafseet Momyn Hisham Matar Ahmad kuwa Maryam wato mom ita ɗaya ce agurin Ahmad sai ɗan su Taufeek sai matar uncle Musa wato maimuna Aunty amarya shine sunan da suke kiran ta da shi yaron ta shine Musta Hajiya Kakus ce ta dawo da zama a cikin gidan abun da fahimta shine wulaƙan ci sukeyi wa Ummi zagi hanta ra babu wulaƙan cin da basuyi wa Ummi Amman Aryan be san duk abun da sukeyi a cikin gidan ba saboda baya sama gida kullum yana gurin buga ball din ƙafa shiyasa be san komai ba .

Alhaji Zayyanu mai motocin baya nan ƙasar lokacin wani irin ciwo ne Ummi tayi wanda ya kai bata iya tafiya bale magana sai dai ayi mata rubutu ga takarda Hajiya Kakus ta sanya kai ma yarda ita wani shegen gida wanda ake kula da lafiyar jikin ta wani lokacin Hajiya Kakus ce tare da driver suke zuwa da ita asibity duk ƙarshin wata, Mommy tace"tana so abata Fannah saboda Ummin ta bata da lafiya, Hajiya kakus ta ce an ba ita amana saboda tana son ta ƙara kula da har kokin gidan.

Fannah tayi Aure ta Auri ɗan abokin Alhaji Ahmad sai kashi cikin dangin mijinta ba kowa ke sonta ba har ta samu ciki ya tsofa ranar da zata fita sai da ta haɗu dukiyar ta da wasu takardun kuɗaɗin ta da wayoyin ta da laptop din ta duk abun da zatayi aiki da shi saboda ta kula da jaririyar ta sai da ta ɗauka sannan taji gidan su bata jima ba ta fita tace ma Hajiya Kakus zataje asibity sannan tafi daga cikin gidan har tabi hanyar gidan Ummi sai taga wasu mutane suna bibiyar ta sai ta fasa ta canza hanya...........

*Hassy Soja ce*

*T SOJA ce* 😉 07063617906

⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡

_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉

_Bismillahi Rahamanin Rahim_

*Page __________ 11&12__________*

Gudu take sosai suma haka har ta shigo cikin kaduna Amman suna biye da ita cikin wata sabuwar unguwa ce ta shiga sai tayi parking din motar ta gurin key din motar ta sanya cikin rigar ta ihu take wannan ihu shine yayi sanadin fitowa Ayanah wannan shine labari da ke faru a cikin family Alhaji Zayyanu mai motocin......

*CI GABAN LABARIN*

Bayan kwana biyu da faruwa haka Zaune yake gefen, Swimming yana tunanin mafita Masa'ud ne ya shigo da hancin motar sa hango sa yayi zaune yace"lallai oga yana cikin damuwa, fitowa yayi daga cikin mota inda Aryan yake zaune can ya karasa bayan ya zauna kallon sa Aryan yayi alamar tambaya ajiyar zuciya yayi yace "eh na samu da farko da wannan yarinyar ba'a garin take zaune ba tazo ziyara ne gurin uncle din ita Mahaifinta Shine gwannan ƙasa India yana bala'i sonta kamar me har uncle din be son ɓace rainta wannan yaron kuma ɗanta ne.

Jin jina kai yayi yace "wato waye uban sa"!?.

Girgiza masa kai yayi yace "ban sani ba gaskiya oga wannan dai na sani shi na fada maka dan hankalin ka ya kwanta.

Lumshe idanuwan sa yayi wani irin murmushi yake mai ma'anono daban daban yace "thanks yarona zaka iya tafiya, tashi yayi ya fita daga cikin gidan gaba ɗaya...

A bangaren Ayanah kuwa.

Wata hadaɗin abaya ce yellow mai tsin green na sanya sai kamshin turare mai shegen daɗi Junior kuwa shada ce green riga da wando na sanya masa hannuna rike yake da hannun sa hannuna ɗaya kuma rike yake da akwati fitowa mukayi daga cikin ɗakin a cikin falo na iske su Uncle saman kujera suna breakfast karasowa gurin nayi nace "Good morning Uncle and Mommyn mu and my love sister.

Murmushi suka sakar mani kallona yayi yace "bazakiyi braekfast din ba"!? Girgiza masa kai nayi nace "Alhamdulillah Uncle inaso zanje gida saboda karatun junior" murmushi mommy tayi sannan tace "gaskiya kam to yanzun kuma ko sai yaushe zaki dawo kuma" dariya nayi nace "zan dawo nayi wata ukku mommy "uhm kamar da gaske yau kwanan ki nawa sati biyu fa kikayi kuna cewar Amrha hararar wasa na watsa mata nace"ke zuwan ki nawa ai wallahi daddy fushi yake da ke yarinya ki ma je ki bashi hakuri ƴan mata".

Zaro ido tayi tace "wayyo Allah bari muje tare Allah kuwa yau zanje jirani da gudu ta wuce cikin ɗaki sai gata tadawo da akwatin ta kowa kallon ikon Allah yake tace "Abba mommy sai dai kungani kawai "gaba ɗaya aka saki dariya fita Uncle yace "to shike nan Abokina sai munzo ko ƴata ta zan turo maki Amt yau din insha Allah "godiya nayi masu sosai sannan muka fita daga cikin gidan sai airport muna shiga cikin jirgen mu ya ɗaga sama sai india.

Mun iso cikin airport din India lafiya klau Alhamdulillah koda muka fito cikin jirgen dai dai isowar Baeyaha yazo ɗaukar mu cikin mota sai tsokanata yake yana cewar"iyeee ƴan ƙasa nos Korean an sha gida ko kallon juna mukayi da Amrha nace "kinji wata tsokana sai kace garin daɗine da shi" lalah lallai ma my lollipop sister garin na mu ɓefi na ku ba cewar Amrha tana harara ta dariya mukayi gaba ɗaya cikin motar yace "haba dai yarinya kin san wannan garin yafi daɗi wallahi ko baki tambaya ba amsar maganar nayi nace "wai ma ƙasar da ke da mugun sanyin tsiya ai wata ɗaya ma ba zanyi ba" da sauri tace "wallahi ba gaskiya bane ƴan mata gyara hausar ki ke da ko wata hausar sai an koya maki, taɓe baki nayi nace "oh dai keki sani yarinya ai ko makaho ake cewa ya sanin duhu hhhh, haka dai muka cigaba da surutu sai gida agajiye muka iso cikin gidan parking yayi sannan muka fita daga cikin motar ɗaukar junior yayi ni kuma da Amrha muka shiga cikin gidan tare da sallama muka ƙara cikin falon daddy ne da Maa zaune saman kujeru fuskar su ɗauke da murmushi alamar suna cikin farin ciki dawowar mu Maa tace "Aa my Angel maraba da baƙi har kundawo kuma sai kuka dawo har Baby ko"!?

Dariya Baeyaha yayi yace "uhm tazo ta gani ne soyayyar har ta kai bata iya zama sai da ni"da sauri ɗago idanuwan ta suna kallon juna dariya nayi nace "uhm wannan soyayya haka ni dai gaskiya a ɗaure masu Aure kawai mu huta "ai kuwa da gudu ta shige cikin part din na gaba ɗaya kowa sai da yayi dariya daddy yace "abun ya kai haka tooo Allah ya nuna muna lokacin shine muhuta" Baeyaha yace "uhm daddy ina zaku huta ai kuwa ko kuna hutawa sai kun haɗa da wannan ƴar kauyen kuka shagwaɓa nake ina buga buga ƙafafuwa na ƙasa nace"Maa kuna jin sa dai ko"!?.

Ke rabu da shi jeki ki watsa ruwa shima junior din ki watsa masa ruwan cewar Maa tashi nayi na wuce cikin part din mu Baeyaha ya sauko da shi ƙasa yace "ow ya wuce tayi maka wanka my son, da gudu junior ya wuce gurin na koda ya shigo cikin ɗakin har na gama gyarawa na sanya riga da wando masu kyau sosai alwala nayi sannan na cire masa kayan jikin sa muka shiga cikin toilet nayi masa wanka na haɗa har da alwala na ɗaura masa sannan muka fito cire towel din nayi ina goge masa ruwan jikin sa mayuka masu sai laushin jiki na shafa masa ƴar singlet da gajeran wando fashion na sanya masa turare masu kamshi na fesa masa sannan nace "to zo muyi sallah ko junior ɗaga mata kai yayi atare mukayi sallah bayan mun gama sallah karatun addini na koya masa da addu'ai sosai ya fara iyawa sai dai wani abu inda ya faɗa sai mutum yayi dariya saboda be iya ba... .

Bayan kwana biyu Amrha ta koma gida daga ni ce sai junior kawai ne a cikin ɗaki luleɓe yake da bargo wai bacci yake ni kuma gyara ɗaki nayi sannan na sanya turarin ɗaki bayan na gama falo na koma na cigaba da aiki na wato rawar india har na iya wasu abubuwan ƙara kamar irin su gaisuwar su mutum ya taɓo kafafuwan wani kai india akwai daɗi sosai.

Bayan wata biyar ina cikin farin ciki na haɗu da wata ƴan Nigeria har munzama ƙawaye kullum muna cikin chat har da su Maa da Bayaha da daddy suna gaisawa sosai nima ina gaisawa da ƴan gida har muna fira da su sosai yau ina kwan ce saman lafiyayin gado muna chat fuska ta ɗauke da murmushi alamar chatin yayi mani sugar Sunan ta Aina'u tace"Aslm ƙawata ya kike ina my son da su mommy da daddy har da Yayan mu"!?.

Nace "lafiya klau kowa da kowa ina su Ya zaki ina su autan Mama"!?.

Tace"lafiya klau sai dai bikin Ya zaki za'a yau saura sati biyu fa".

Zaro ido nayi na turo mata 😲 nace "kai sister wai da gaske kike "!?.

Dariya tayi sosai sannan tace", Himm wallahi da gaske nake yaushe zaki shigo Nigeria daddy ko zai bari ki zuwa bikin mu kuwa"!?.

Nace " Masha Allah, insha Allah zan fada wa Maa kinga sai nazo ko.

Tace "Amman tare da my son zaki zo ko kinga kullum sai su Auta sun ce wai yaushe zakizo masu da shi"!?.

Uhm nace kawai Amman ban son zuwa da shi Amman sai nace"Eh insha Allah tare zamu zo saboda kun san zuwan sa.

Wow gaskiya ƙawata ina Godiya sosai da zumunci Allah dai ya bar mu tare.

Amin ya Allah na turo mata sannan na sauka online din cikin farin ciki aje wayar nayi sai wasu hawaye masu zafi suka zubo mani nace"Allah sarki ko ya Ummy na take insha Allah sai naji ko da bata son ganin huuu huro da iska nayi mai zafi nace"Allah ya sa Ummy ta Amince da ni share hawaye nayi .

Fitowa nayi daga cikin ɗakina ina murna da rawa Maa ce zaune saman kujera tana kallon tv da sallama na karaso gurin fuska na dauke da murmshi ina son faɗa mata kallona tayi tace "my Angel akwai wata magana ne naga fuskar ki ta nuna mani fa"!? Zaunawa nayi kusa da Maa nace "eh dama

Please Login or Register in order to submit comment