Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da sallama Daddy ne da Uncle da Malam Iiman da matar sa Rabi Abba ne da wata mata da ƴar yarinya zaune saman kujera kallo ɗaya Ummy tayi masu ta ɗauke kanta kallon Maa tayi tace "Daddyn yara gani kace kason ganina.


Yace" to zaune saman kujera zamuyi magana ne"! Kusa da su Maa ta zauna ta mayarda da hankalinta gurin sa tace"Allah yasa lfy" Murmushi yayi yace "masha Allah" kallon Abba yayi yace "to gata nan" baki ta saki tana kallon su tace"kamar ya fa gani nan"!? Ya jafar ne suka shigo cikin falon da sallama amsa masu sallamar akayi gaishe gaishe sukayi amman ko kallon Abba beyi ba ƙasa ya zauna Mommy tace "Aa ƴar tsohowa kada ki zauna ƙasa dawo kusa da mu ki zauna haka ta ƙaraso ta zauna kusa da su Mommy kowa shiru yayi yana jin abun da za'a ce Abba ne yace "Hajara dan Allah kiyi hakuri ki yafe mani nasan nayi kuskure Amman kiyi hakuri kinji" taɓe baki tayi amman batayi magana ba ya cigaba da cewar"sannan kuma ga matata nan Hauwa ga ƴarta nan Raihana da sauri Ummy tace"to ina ruwa na da wata Matar ka kai tashafa bani ba Malam wai me kake nufi ne da ni ne wai"!? Abba yace"dama so nake kiyi hakuri mu koma yarda muke da zama wannan ita ce Amaryar da nayi" da ƙarfi tace "dawa zaka koma da zama tabba badai ni Hajara ba wlh ni nagama Auren irin ka wato tunda ka Aure matar so ko to wlh gaba ɗaya bari na faɗ maka ni da kai ko sai dai kallo"cikin damuwa Yace " dan Allah kiyi hakuri ki yafe mani mana " dakata Malam ka dameni yanzun ka kwantar da hankalin ka ni dai yau zan bari maka gidan ku sai kuyi yarda kuke so da shi kallon jafar tayi tace " kai Jafar tashi da kai da matar yau zamu koma gidan mu mu huta Daddy yace "Haba dai wace irin Magana ce kike faɗa haka gaskiya dai bamu ji dadi ba Aunty dan Allah ki yafe masa mana" kaga Yusuf ina jin kunyar ka ne shi wanda kake magana akansa ni babu ruwa na da shi....



Murmushi yayi yace "Haka ne Allah ya huci zuciyar ki Aunty " har ta miƙe tsaye zata fita falon sai taji muryar Malam Iiman yace "dawo ki zauna Hajara inason magana da ke" dawowa tayi ta zauna kanta ƙasa yace "yauwa Hajara nasan abubuwan da imeeran yayi maki babu dadi Amman bari ki huce sannan sai muyi magana tashi ki tafi tashi tayi jiki asanyaye ta fice daga falon.



Shima jafar tashi yayi ya fice daga falon kowa yayi shiru ajiyar zuciya Malam Iiman yace "kayi hakuri zata huce sannan sai ayi maganar da za'a yi Hauwa kiyi hakuri da abokiƴar zaman ki tana cikin damuwa ne sosai dole kuji babu dadi Amman kiyi hakuri kunji ko"!? Cikin jin kunya tace "Aa wlh babu komai Baba ai dama mu mata haka muke Allah dai ya huce zuciyar ta" Amin ya Allah.....




_BAYAN WATA BIYU_

Kwance take saman gado misalin Karfe 9:45 pm tana kallo acikin wayar ta kira ne ya shigo cikin wayar kallon wayar ta suna nan Aina'u ne yake yawo ga screen ɗin waya wani irin murmushi tayi Sannan ta ɗauka ta kara ga kunne tace "Aslm my kawata ya kike"!? .


Aina'u tace "Amin wslm lfy klau Alhamdulillah ya amarci"!? Wani irin dogon tsaki taja mtsss ban sani ba ƴar nin hankali ni da shi sai dai kallon kin fi kowa sanin irin tsanar da mukeyiwa juna to menene zamu ni da shi kin ganin kuwa ai babu maganar wani Amarci ko"!? Dariya Aina'u take har da faɗuwa kasa saboda maganar Ayanah ajiyar zuciya tayi tace "wai har yanzun baku magana da shi"!? Umm ni dai magana nake so muyi da ke my sister" gyaran muryar tayi tace "ina jinki ya akayi"!? Yauwa ƴar gari dama akan ciwon Ummi ne wlh hankali na ya kasa kwanciya fa " uhm to wannan wane irin ciwo ne"!? Gaba ɗaya ta kwashe komai ta faɗa mata hankalin da ake ciki" huuuu ajiyar zuciya tayi tace "ok nagane irin wannan ciwon kin san kaka na yana bada irin wannan magani sosai kuma ake warke wa wlh" wani irin farin ciki ne ya mamaye mata zuciya tace "Alhamdulillah kin ce abu yazo da sauki to yanzun yazamuyi da maganin inason sa".


Ok baki da wata matsala ƴar uwa zan taimaka maki yanzun ki bari, zuwa gobe insha Allah, zan saka Ya zaki ya zo dani daga nan sai nazo da maganin" Amma kamar nawa kike tunanin zaba shi kuɗin aikin"!?.


Ke dai ki bari kawai sai munyi magana gobe insha Allah, dariya nake cikin farin ciki sosai nace "Alhamdulillah babu damuwa Allah ya kaimu Yauwa dan Allah kicewa Mama ta siya mani awara zanyi alalen awara ne" ok kamar rabin kwano yayi"!? Zaro ido nayi nace "Uhmm rabin kwano kuma beyi yawa ba"!? Wane irin yawa kuma ke dai Allah ya kaimu lfy dai"Amin ya Allah kashe wayar ta sannan natashi nashiga cikin toilet na watsa ruwa sannan nayi alwala fito nayi daga cikin toilet kwanciya ta nayi saman bed har bacci ya ɗauke ni



Washe gari da rana ina cikin kitchan ina girki Knocking ɗin kofar parlour naji anayi wanke hannuwa na nayi nafito daga cikin kitchen buɗe ƙofar nayi Aina'u nagani tsaye bakin kofar ihuu mukayi tare cikin farin ciki riƙo hannun ta nayi muka shigo cikin falon zaunawa saman kujera mukayi sannan natashi na sauri nashiga kitchen na kashe gas sannan na buɗe firji nayi lemo da ruwan sanyi na ɗauko mata fitowa nayi cikin kitchen saman ɗan karamin dining table na ajiye mata na zauna kusa da ita kallona take tana dariya kallon ta nake alamar tambaya nace"wai ke lfy kike mani dariya"!? Haɗe dariyar tayi tace "Uhmm naga kin ƙara ƙiba ne menene sirin "!? .



Taɓe baki nayi nace "Uhmm menene kuwa babu komai sai dai baƙar wahala nake wlh kullum cikin mopping da wanken toilet har gajiya nake" ayyah sannu ƴar uwa ai kina aikin lada ne Allah ya bada ladar aiki, Amin nace lemo ta ɗauka tasha sannan ta ajiye jakarta ta ɗauko ta buɗe wasu magunga ne naga cikin leda kallon ikon Allah, kawai nake sai da tagama sannan tace "ga maganin Ummi yau zata fara shan sa wannan ɗaya kuma wanka za'ayi mata har kwana biyar wannan kuma na ukku cikin ruwan zam zam za'a zuba mata tana sha insha Allah komai zai zo ƙarshe"cikin farin ciki na amsa nayi godiya sosai sannan natashi naji gurin TV na ɗauro waya na kiran Hajiya kakus nayi, lokacin Hajiya kakus tana zaune cikin falon ringing ɗin waya ta taji da sauri ta.




Ɗauka tace "Aslm Alkm ƴan nan ko nazo ne"!? Dariya nayi cikin farin ciki nace "Amin wslm Hajiya albishirin ki" goro cewar Hajiya kakus "babu kowa acikin falon"!? Eh dukk kowa ce tayi gida ni ka ɗayi ce agida sai Umminku, to shike nan ganin zuwa, to kashe wayar nayi sannan natashi na wuce ɗakina hijabi na saka na fito falon nace"tashi muje cikin gurin Hajiya miƙewa tsaye tayi muka fita daga cikin gidan rufe ƙofar nayi sannan muka wuce part din su Ummi da sallama muka shigo cikin falon Hajiya kakus ce zaune tana kallo TV Amsa muna sallama tayi cikin ladabi muka gaishe da ita amsawa tayi sannan na miƙa mata magunguna nace"gasu nan " amsar magunguna tayi tace "to ya za'ayi da su"!? Faɗa mata komai nayi yarda zatayi aiki da su wani irin farin ciki ne ya mamaye mata zuciya tace "Alhamdulillah gaskiya naji dadin haka Allah ya saka da Alkhairi...




Amin ya Allah tashi tsaye mukayi sannan muka fita daga cikin falon, part dina muka dawo da zama muka cigaba da labarin har magrib tayi sannan tayi sallah ta wuce gida ni kuma wuce cikin ɗaki nayi nayi sallah isha'i sannan nayi kwan ciya ta bacci ne ya dauke ni ban tashi ba sai da Asuba sallah nayi tare da lazumi har gari ya waye tashi tsaye nayi na wuce toilet na watsa ruwa sannan na fito wadirof na buɗe na ciro riga ƙarama ko cibiya bata kai ba sai wando 3 kwata gashi na, nawarware na saka rigar da wando wani irin kyau sosai nayi murmushi na zuba ina kallon madubi nace"gaskiya yau kam nayi kyau sosai feshe jikina da turaruka masu shegen kamshi ahankali najiya ina kallon kai na waya na na ɗauko na fito daga cikin ɗakin kiran Ummy nayi dan mu gaisa bayan ta ɗauka tace "Aslm Alkm Ayanah ya kike "!? Cikin shagwaɓa nace" lfy klau Alhamdulillah Ummy na kin manta da ni ko"!? dariya tayi sosai tace "to Ayanah kina cin amarci shine kuma zankiran ki"!? Turo baki nayi kamar tana gaba na nace" Uhmm Uhmm Uhmm ni dai Allah ban ƴarda ba kin dai na sona".........



*Hassy Soja*

*T SOJA* 😉

07063617906


⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡


_Love and romantic story_




_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉



🌹 *ELEGANT ONLINE* 🌹


*Dan Allah kuyi mani afuwa bamu da nepa ne kwana biyu*


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910



_Bismillah Rahamani Rahim_


*Page __________61&62__________*

Dariya tayi tace "to shike nan yanzun dai ya gida ya kuma mijinki"!? Karasowa parlour nayi na zauna saman kujera kamshin turaran sa nayi ɗago idanuwana nayi mukayi ido huɗu da shi sai na ɗauke kaina, nace" ya fita yana klau.


Cikin jin dadi Ummy tace "masha Allah Allah ya kara maku hakuri da juna Ayanah dafatan dai kowa yana lfy ko"!?Eh Alhamdulillah Ummy " Masha Allah haka ake so dafatan kina zuwa gurin Ummin ku dai"!? Aryan ne ya zo wuce ya taɓe baki ya fice daga falon ajiyar Zuciya nayi nace " Eh Ummy Yanzun ma haka na amso mata maganin ciwon da takeyi da yake na faɗawa Aina'u komai shine tace mani Kakanta yana bada irin wannan magani shine ta kawo mani kuma an fara maganin" Alhamdulillah gaskiya Ayanah ke yarinya ce tagari Allah yayi maki Albarka ya kawo maku yara nagari to Aryan yasani kuwa"!? Aa bana so yan abun da nake Ummy saboda Allah nayi mata shi"! Too shike nan Ubangiji Allah ya bada zaman lfy ki cigaba da hakuri dama irin wannan zaman sai an kai Zuciya nisha nasiha ta cigaba da mani sannan mukayi sallama.......



*BAYAN KWANA BIYU*

Zaune Ayanah take saman kujera tana share kwalla sallamar fauzali ne taji da sauri ta goge kwallan da ke zubo mata murmushin ƙarfin hali take shigowa yayi cikin falon yana dariya yace "Amarya kin sha kamshi" cikin dasha shiyar muryar ta wanda taci kuka ta koshi tace " Sannu da zuwa Yaya fauzali da mamaki yake kallon ta karasowa yayi ya zauna saman kujera gyara muryar sa yayi yace "akwai matsala kanwata kenan ko"!? Wasu zafafan kwalla ne suka zubo mata tace "a kullum sai ya saka ni Mopping da wanken toilet da girki kuma baya cin abinci sai dai kullum cikin wulaƙacin yake mani ni dai gaskiya na fara gajiya wlh guduwa zanyi" Asha asha gaskiya dai ban ji dadi ba Amman dan Allah kiyi hakuri kinji maganar guduwa abarta pls" share hawaye na nayi nace "to ni ya zanyi"!? Hakuri zakiyi Ayanah nasan ki mai hakuri ci kina jina ko kiyi tunanin mai kyau sosai " to nagode sosai" sannan ya miƙe tsaye yamani sallama ya fita daga cikin falon ajiyar Zuciya nake tashi nayi na wuce dakina saboda yamma tayi wanka nayi sannan na ɗan kwanta ina hutawa...... ..


Ayanah ce Zaune saman kujera tana kallon mbc 2 wani irin haɗaɗin kasat suka saka sanye take ta dogowar riga black sai gyalenta yafawa tayi tana kallo Knocking ɗin kofar dakin akayi miƙewa tsaye tayi taje ta buɗe ƙofar Taufeek ne da Hisham da Mustap kallon ta sukayi suna murmushi Hisham yace "Hajiya Aunty matar brother " murmushi tayi tace " Bisimillah ku shigo cikin falon jiyowa nayi nashiga cikin falon biyo bayana sukayi sannan suka zauna saman kujera kitchan na wuce na ɗauko masu abinci da ruwan sanyi saman dining table na ajiye masu saman wata kujera na zauna kallona Taufeek yake kamar ya haɗiye ni abinci suka ci suna sunti ni dai sai da dariya nake sosai bayan sun gama ne sannan Mustap yace "gaskiya Aunty kin iya girki kullum dai zan riƙa zuwa ina cin abincin ki" dariya mukayi sannan nace"eye lallai kam kayi zuciya mana kayi Aure sai matar ka tayi maka girkin.


Zaro ido yayi yace "wato dai dole sai nayi Aure ko to shike nan nima zanyi Auren na huta da gori, muryar Taufeek mukayi yace "gaskiya Brother ya iya dacen mata ina ma ace ni ne na Aure ki wlh da namore" wani irin faɗuwar gaba naji shiru nayi ina kallon sa murmushi ya sakar mani ni dai mamakin ikon Allah nake " da sauri Hisham ya dake Taufeek yana masa alamar babu kyau shi kuwa taɓe baki yayi yace "ni fa wlh bazanyi shiru ba dole na faɗi gaskiya" Hisham da Mustap suka miƙe tsaye sallama mukayi suka fita daga cikin falon da ni sai Taufeek miƙewa tsaye yayi yace "my baby inaso ki bani da haɗin kai muyi soyayya mu ni da ke wlh tun sanda na ganki naji babu wace nake so kamar ki nasan halin Brother ba son mace yake ba kinga ki ke babu abun da baki da shi manya Nononwa da hips da dai sauran su gaskiya kin haɗu ƴan mata" zaro ido nayi ina kallon sa cike da mamaki nace"haba Taufeek kasan abun da kake cewa kuwa? Ni fa matar ɗan uwanka ce fa kuma Yayan ka please dan Allah kadaina Wannan maganar"!? Rainsa yayi mugun ɓace yace "dole sai kin so ni kuma dole ki bani haɗin kai wlh inason na more da ke please Baby bana son wani abun ya shiga tsakanina da ke ko da ko ɗan uwana ne" kana cikin hayyacin ka kuwa kasan abun da kake cewa kuwa? To ni dai ba dani ba wlh kason Allah ya tsinimuna Ne "!?.


Dariya sosai sannan yace "ni dai na faɗa maki kije ki tunanin abun da nace maki ki bani haɗin kai mu sha soyayya juyawa yayi yafice daga cikin falon.


Dafe ƙirjina nayi nace "Innalillah wa inna lillahi raji un Allaummah ajirni fi'musibati wakalinni khairan minha zagayen falon na cigaba da yi nace"ko ya ɗauka ni yar iska ce ne"!? Aryan ne ya shigo cikin falon kallo ɗaya yayi mani ya ɗauke kansa wuce ɗakinsa yayi da kallo na bisa da shi wani irin munafukin Murmushi nayi nace "yanzun za'a fara wasar ni da kai wuce ɗakina nayi ina dariya sosai dare yayi sosai sannan nayi alwala fito nayi kwanciya ta har bacci ya ɗauke ni...

Asuba tagari.


Washe gari da safe koda na buɗe idanuwana ƙarfe 10:00 am wata irin yunwa ce ta taso da ni fitowa nayi daga cikin ɗakin ahankali nake tafiya sai uwar hamma da nake famaryi saukowa nayi daga bene kallon parlour nake sosai kamahin turare ne naji da sauri najiyo inaga waye Zaro ido nayi ina kallon gurin Aryan ne yake sauko da bene hannun sa cikin aljihu ido huɗu mukayi da juna da sauri na kalle jikina rigar bacci ruwa zuma ajikina ruban Nononwa na awaje wani irin murmushi na sakar mashi cikin shagwaɓa nace"uhm uhm honey " Aryan kuwa tsikar jikinsa ce ta tashi yarrrrr tunda kafafuwan sa har cikin kwakwalawar sa jikinsa babu kwari ya ƙaraso gurin ya bini da kallo wani ce rana ta farko da ya fara ganin jikin mace ajiye Zuciya yayi ahankali ya dafe ƙirjin sa yace "uhm ke lafiya kika fito falon haka babu hijabi"!? Bubuga kafafuwana nayi cikin shagwaɓa nace" ni Allah na gaji da saka hijabi"!? Runtse idanuwan sa yayi cikin ransa yace"wayyo ni Aryan wannan yarinyar zata raina ni fa kai dole sai nayi maganin ta yasin Afili kuma ɗauke fuskar sa yayi yace "wuce ki saka hijabi" turo baki nayi cikin shagwaɓa Kwalla ne suka zubo mani da sauri na dafe ƙirjina nace "wayyo Allah wayyo kirjina zai ɓale durƙusa ƙasa nayi Cikin tsananin tashin hankali ya ƙaraso gurin jikinsa sai rawa yake saboda halin da Ayanah take cikin riƙe ta yayi yana cewar "Lfy keee meyake damunki" murya na na rawa nace "kirjina ke ciwo sosai kamar zai ɓale" taso dani yayi yazauna saman kujera riƙe da ni numfashi na yake sama da ƙasa riƙo hannun sa nayi na ɗaura saman kirjina nace "buɗe kagani abun da yake maniiiii ciwooo" jikinsa nawa yace "too ni ya zanyi na buɗe wannan rigar"!? Zif din rigar na zuge jikina sai rawa yake Nononwana ne fito waje Subhanallah abun da ya furta ahankali ahankali ya ɗaura hannun sa saman kirjina wani irin taushi ne laushi yajiya wata irin ajiyar zuciya ya saki, wata irin ajiyar Zuciya nayi lumshe idanuwana nayi Aryan kuwa rikicewa yayi bakin sa ya ɗaura akan dayan nono zaro ido nayi da sauri na ture sa na ruga da gudu na wuce ɗakina na rufe ƙofar da key da sauri Aryan yazo na buga kofar yana kwala mata kira "Ayanahhhhh ki buɗe ƙofar mana please Amman bata buɗe ƙofar ba, dafe mararasa yayi tana masa wani irin ciwon da bata taɓayi masa ba juyawa yayi ya wuce ɗakin sa haka ya shiga cikin ɗakin ko ganin baya yi sosai saman bed ya faɗa yana ajiyar Zuciya sosai hannun sa dafe mararasa tana masa ciwo ciro wayar sa yayi ya dana Call din Fauzali lokacin yana kwance saman bed yana sharara bacci ringigin ɗin wayar sa yajiya ya buɗe idanuwan sa ɗauko wayar ya kara ga kunne yace "Aslm Alkm"!...



Kana ina ne"!? Cikin wahala yake tambayar sa" Tashi zaune yayi yace "ya dai Aryan naji muryar ka haka lfy"!? Runtse idanuwan sa yayi yace "Babu lfy yarinyar nan ce ta taso mani da ciwo na" Zaro ido yayi yace "Ayanah to meya faru"!? Mtsss abubuwan ta ne take nuna mani wlh" Fauzali yace "to kai wai ina ruwan ka ne da ita yarinya da kike cewa ƴar kauye"!? Himm! Bazaka gane bane Fauzali ina cikin matsala sosai dan Allah ni dai kazo kayi mani Allurar......


Ayanah kuwa wata irin dariya ce ta fashe da ita tace "himm! Aryan kenan wlh yanzn aka fara wasar...........


*Hassy Soja* ✍🏻:

. 07063617906


⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡

_love and romantic story_





_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉



🌹 *ELEGANT ONLINE* 🌹



*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910





_Bismillah Rahamani Rahim_


*Page __________63&64__________*

Fauzali ne tsaye bakin bed din Aryan yana kallon sa yace "kaga Aryan dukk ka tada hankalin ka akan ɗan wani ƙaramin abu duba ƴarda zazzaɓi ya rufe ka " himm! Wlh Fauzali bazaka gane halin da nake ciki bane wai dama ashe haka dake da manya manyan Boobs ban san ba himm sai da" dariya fauzali ya kwashe da ita yace"ɗan iska dama saboda da su ne ya rikice wai kai ko kamanta da ƴar kauye ce" taɓe baki yayi yace"mtsss haka ne fa yanzun dai allura ta shekara nawa kayi mani"!? Wani irin murmushi yayi yace "huɗu kaga kuwa lokacin ka samu wace kake so" Uhmm magani ya sha sannan ya koma ya kwanta bacci ne ya fara shigo shi hamma yayi yace "ok bacci zakayi kenan zuwa anjima idan kasamu ƙarfin jikin sa ka kira ni"hannu ya ɗaga masa ficewa fauzali yayi daga cikin ɗakin Aryan kuwa wani irin bacci ya ɗauke sa.



Ayanah ce kwan ce saman bed tana chatin cikin Whatsapp wani group ne aka saka shine *SHAGWAƁA ƳA MACE AGIDAN MIJINTA* Dariya take irin abun da wata khairanta tace "Himm! My ƙawaye nagari wai ashe haka Shagwaɓa taka rikice mai gida"!? Ɗaya daga cikin su tace"himm! Wlh kuwa khairanta Ranar da na farawa Alhajina shagwaɓa zo kiga yarda ya rikice bari kuji yarda da mukayi da shi Zaune yake cikin falon yana kallo ni kuma ina ɗakin ina karatun wani littafin *RUGAR FULANI* ya haɗu sosai irin shagwaɓa ce nace wlh yau kam sai na koya ajiye waya ta nayi na fito waje hango sa nayi zaune wani irin ihu nasaki na faɗa ƙasa kusan wani irin "!? 🤔.



Aa sai kin faɗa ƴar uwa" kawai sai naga mutum atsaye gabana hankalin sa dukk tashi yana cewar" baby lafiya" nace" Uhmm Uhmm Uhmm Uhmm Uhmm ba kai ne ba Uhmm Uhmm Uhmm hawaye ne suka zubo mani hhhhh kai wlh kowa ce taje ta gwaɗa ta gani kunya nake ji sosai " dariya mukayi mata sosai ni kam ban ce komai ba har sai da Maryam tace "wai Halin Ayanah bata online ne"!? Hafsat tace "tana kallon mu wlh dukk abun da muke" 😂😂😂 wlh kuwa ganin nan yawa matar Alhaji ya za'ayi da *RUGAR FULANI* din nan inason sa wlh"!? Ke na kudi ne fa " to nawa ne kuɗin"!? 300 ta normal group vip 500" ok babu damuwa zan siya muna mu dukk ya sunan marubuciyar"!? Ke baki santa ba tabb to HASSY SOJA tace wlh tana da kirki sosai" Masha Allah ok babu komai zan sauka ko zuwa anjima ne zamuyi magana, da ke sai turo mani number ta" too shike nan Allah ya kaimu lfy dai"Amin ya Allah kashe data nayi ina dariya su khairanta dama nayi wanka tunda zu cikin naji yana kuka alamar dai yunwa nakeji dafe ciki na nayi nace" ko me zan ci yanzun oh "!?.


Dogowar riga ce black na saka da mayafin ta wayata ce na ɗauko na fito waje tafiya nake zan wuce sai na kalle kofar ɗakin Aryan taɓe baki nayi nace"kayan wahala" wuce na sauko da bene na buɗe ƙofar falon na fito waje tafiya nake guda guda har na kawo part ɗin su Ummi kwankwansa kofar nayi buɗe ƙofar akayi da sallama na shigo cikin falon Hajiya kakus tsaye tana kallona murmushi nayi nace "Hajiya barka da hutawa" riƙo hannuna tayi muka ƙarasa cikin falon Tace"yauwa ya gidan"!? Wlh lfy klau Alhamdulillah ya jikin Ummi" Alhamdulillah taji sauki sosai kije ɗakin ta ki gani " to wuce nayi cikin ɗakin Ummi ce zaune tana kallon tv da sallama na shigo da ɗakin dago idanuwan ta tayi tana kallona murmushi ta sakar mani nace"Ummi na ya karfin jikin"!? .


Bakin ta naga yana motsawa alamar da sauki da sauri nace"Hajiya zo ki gani wlh Ummi ta fara samu sauƙin jikin ta" Hajiya kakus ce tashigo cikin ɗakin da sauri tace, kai haba"!? Wlh kuwa Hajiya kallon mu take tana murmushi Hajiya kakus tace "sannu ya jikin"!? Itama haka tagani bakinta yana motsawa hawayen fari ciki ne suka zubo mata tace "Masha Allah Allah ya ƙara maki lafiya" Amin ya Allah nace "Uhmm muje da

Please Login or Register in order to submit comment