Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masa " lafiya "!? Girgiza masu hannu yayi horn Hisham ya mai gadi yazo ya buɗe masu get ɗin suka shigo cikin harabar gidan parking yayi su Alhaji zayyanu suna waje tunda suka shigo cikin harabar gidan suke kallon su buɗe ƙofar motar yayi sannan suka fito gaba ɗaya cikin murna da farin ciki bayana a fuskar Alhaji zayyanu har ya miƙe masa hannu sai wani irin jiri ya kwashishi ya zube ƙasa some tashi hankali sukayo gurin sa ƴar sa sai kuka take tana cewar"Papa! papa!! matar sa sai girgiza sa take amman ina shiru akeji da sauri yace "ya soma fa ɗaukar sa sukayi suka shiga cikin gidan saman kujera aka kwanar da shi.


Ruwa masu sanyi Hisham yakawo yace"gasu, amsa yayi ya zuba masa wata irin ajiyar Zuciya yayi yana cewar "Innalillah wa inna lillahi raji un Hajara Hajara Jafar Ayanah kuna ina"!? Cike da mamaki suke kallon sa Alhaji zayyanu yace"sannu aboki na " ahankali ya buɗe idanuwan sa yana kallon su, ɗaya bayan ɗaya tashi zaune yayi yace "dan Allah ka faɗa mani ina matata take"!? Baki matar sa ta saki tace "ganin nan" wani kallo ya aika mata da shi sannan yace"dan Allah abokina ka taimaka mani muje naga iyalina plsss" cikin tausayawa yace "tashi muje ku kuma ku zauna har mu dawo" to, tashi tsaye yayi jikinsa sai rawa yake haka suka fita daga cikin falon wajen mota suka tsaya sannan driver ya kaso suka shiga cikin motar yaja suka fita daga cikin gidan..


A ɓangaren su Ayanah kuwa gidan har ya fara cika da mutane sosai yau suka cika satin su biyu dayi masu gyaran jiki saboda irin kyauwan da sukayi har da Ayanah ta kara fari dama gata fara abun ya kara nononta sun ƙara cikowa da hips dinta yanzun ko zama batayi a cikin mutane, zaune suke cikin ɗakin da sallama Mommy tashigo tace "my angel zo nan" tasowa naji jikina babu kwari nazo inda take riƙe mani hannu tayi tajani muka fita daga cikin ɗakin part dina muka shiga saman kujera ta zauna sannan na zauna kusa da ita shiru nayi ina kallon ƙasa kallona tayi tace "meyasa baki son shiga cikin mutane na fahimci ki sosai dukk abun da kike ina kallon ki" cikin damuwa nace"wlh Mommy da na zauna cikin mutane ko maganar namiji naji sai naji wani abu na zubo mani aƙasa na" dariya abun yaso bata sai tace"ai wannan shine ake cema Ni'ima kinga kenan kina da ni'ima sai gashi kin sabo wani haɗan maganin na shi yanzun to kina jin wani sauyi a jikin ki "!? Gaskiya Mommy ina jin sa sosai sai naji kamar shiru nayi maganar tayi mani nauyi" girgiza mani kai tayi tace "to shike nan yanzun kinga jibi zamu tafi india za'ayi India day ne kowa da kowa har da family sa sai ku shirya abun da kuke buƙata kinji ko"!? To Mommy yanzun ma wlh rigana ya lallace Mommy tashi tsaye nayi tagani" ajiyar Zuciya tayi tace "to ki shiga cikin toilet din ki gyara jikinki mana kada ki damu, cikin toilet din na shiga na gyara jikina sannan na fito na fita daga cikin dakin.


Aryan kuwa yana saboda gidan sa yana hutawa kallon sa fauzali yayi yace "to wai yanzun shike nan yaron ta ya zama naka"!? Eh mana ai ni tun sanda naga yaro naji ƙaunar sa sosai, dariya yayi yace "ashe an kusan shan dadi gurin Amarya dan Allah kada ka wahalar da ƴar mutane pls"!? Mtsss kasan dai ban son iskan ci to menene ajikina da zai burge ni kaga kada ka ƙara mani maganar ƴar kauye nan to" himm! Kadai ina gudu wata kazo kana kuka dan Allah in taimaka maka" mtsss Allah ya tsare ni kasan dai ba sonta dan zan taɓa sonta ba bale nayi nayi tunanin haɗa jiki da ita.


oh shiyasa ka mare ta kenan ai aikin gama yariga ya gama tunda har ka iya ɗaukar hannu ka mare ta " Dafe goshi yayi yace "kai fa wlh ka fara damuna fa to,tashi yayi ya fita daga cikin falon.


ALHAJI BATURE DA ALHAJI ZAYYANU MAI MOTOCIN

Tafiya suke har su Alhaji bature suka iso kofar gidan ƙanana yara ne ke wasa da guje guje fito daga cikin motar sukayi kallon su yayi yace "Kai yaran nan masu wasa kuzo nan" da gudu suka zo suna ƴar riganan, yace " yauwa kai shiga cikin gidan kace anan kiran Ummyn Ayanah" sai wani yaro yace "Babu wasu masu sunan haka nan mune acikin gidan" cikin tsananin da damuwa yace "innalillah to yanzun ina suka shiga"!? Malam Iiman ne ya fito daga cikin gida zai wuce sai yagan su har zai wuce sai kuma yadawo yana kallon su yace"bayin Allah lfy kukayi tsaye gurin nan ko wani kuke nema"!? Da sauri Alhaji bature ya ɗago idanuwan sa yace"malam liman dama ashe kana nan"!? Kallon sa malam liman yayi yace "ikon Allah wai bature dama kana raye"!? Zagayowa yayi sukayi musabiha sannan yace "ku shigo cikin gidan juyawa yayi ya shiga cikin gida suna biye da su da sallama suka shigo cikin gida yace "Rabi kina ina ne"!? Fitowa tayi tace "ganin malam ya naga kadawo lfy dai"!?.


Yace "shimfiɗa muna tabarma baƙi mukayi, to shigewa tayi cikin ɗaki sai gata tadawo da tabarma shimfiɗa masu tayi sannan ta ɗauko kujera ƙarama ta zauna zama sukayi sannan Malam Iiman yace "kalle wannan bawan Allah kin gano sa"!? Kafi Alhaji bature da ido tayi tana kallon sa bakin ta na rawa tace "Batureeeeee dama ashe kana raye "!? Cikin tsananin damuwa yace "wlh kuwa yanzun nadawo ƙasa nan wlh shine koda muka zo gurin Hajara an ce basu nan" Himmm ajiyar zuciya Malam Iiman yayi yace "gaskiya ne sun jima da tashi ƴarta ta ɗauke ta da ita da Yayan ta da matar sa wato Halima ƴar gurina" cikin tsananin mamaki yake kallon sa yace "Ya jafar ɗin ne yayi Aure kuma ƴarka ce ya Aura Allah mai ikon, tabbas yanzun ma haka bikin Ayanah ne za'ayi shekan jiya ne suka zo inda nake" Aure kuma yaushe kuma waye zata Aure"!? Ko ɗan Alhaji waye ma barina kira Halima naji "ciro wayar sa yayi ya kira Halima lokacin suna cikin mutane ringing ɗin waya ta taji da sauri ta ɗauka tace "Aslm Alkm Baba barka da rana" yace "yauwa barka dai Halima ya ƙafin jikin"!? Alhamdulillah jiki da sauƙi Baba gashi nan ma muna cikin hidimar bikin su Ayanah " yace "Masha Allah to wai ɗan waye zata Aura ne na manta sunan sa"!? Dariya tayi tace "ɗan Alhaji Zayyanu mai motocin shine zata Aura sauran sati biyu biki" masha Allah to sai muje ɗauren Aure" tace "to Baba Allah ya kawo ku lfy" Amin amin, kashe wayar yayi yace "ɗan Alhaji Zayyanu mai motocin ne zata Aura" gaba ɗaya suka cewa "Allahu Akbar Ashe dai ƴar gida ce za'ayi ikon Allah "Alhaji Zayyanu mai motocin yace "to ai nine mahaifin Aryan din da ake magana" cikin farin ciki sosai Alhaji bature yace "ashe ɗan mu ne zata Aura masha Allah gaskiya nayi farin ciki sosai" mamaki ne ya kama su Malam liman Rabi tace "shin kai ne Alhaji Zayyanu mai motocin wanda muke jin sunan sa"!? Kwarin ma kuwa shine yanzun haka ma bamu san komai ba sai yau ɗin nan.


Tashi tayi ta shiga kitchen ta ɗauko masu abinci da ruwa agaban su ta ajiye sa Alhaji Zayyanu mai motocin yace "ni dai Alhamdulillah sai dai abun da nake so da kai shine ku gama sannan mu tashi muje har gama biki sannan sai ku dawo, cikin farin ciki yace "to shike nan babu damuwa Rabi tashi muje, abincin fa"!? Aa kada ku samu dawo aba almajirai, mayafin ta taɗauko sannan Malam liman ya ɗauki abincin suka fita waje suna fitowa ta rufe gidan mota aka buɗe masu sannan suka shiga abincin ya miƙawa yaran da ke wasa sannan yadawo, ya shiga cikin motar driver yaja motar suka bar Unguwa.


A Gidan su Ayanah kuwa zazzaune suke cikin falon gaba ɗaya Mommy ce da Maa da Ummy da Amrha da Aina'u da ƙawar Aina'u Ayanah sai wasu baƙi da suka zo biki chati nake cikin facebook can na hango posting din bikina da Aryan nace"kai jama'a wai dole sai anyi tallahar bikin nan ne"!? Dariya Aina'u tayi tace "my ƙawata kin san ya zaki ya ɗaura nima haka nayi posting tun jiya" ɗago idanuwana nayi nace "Uhm lallai kuwa kun cikin hauka wlh, menene abun hauka anan "!? cewar Amrha harara na watsa mata dariya ta fashewa da ita tace"wata dai taji maza wlh, turo baki nayi nace "Maa kina jin abun da take faɗa dai ko"!?.


Girgiza masu kai tayi tace "Allah ya shirya mani ku wai ku dukk kuka zauna gurin ɗaya sai kun nuna halin ku Amman kun san gobe ne za'a fara shirye shirye biki ko sannan maganar zuwa India tana nan".

Nace"yauwa gaskiya inason muje gurin su Ashewariya saboda tare zamuje gurin ɗauko sarin da zamu saka" Mommy tace "to shike nan babu damuwa ina tunanin jirge ɗaya za'a ɗauka tunda har da su dangin Aryan.


Su Alhaji Zayyanu da Alhaji bature gidan suka koma bayan sunje gida ɗakin baƙi su Malam liman suka zauna sannan su ma su Alhaji Zayyanu da Alhaji bature suka zauna bayan sun zauna ne sai ga Hajiya kakus ta shigo cikin ɗakin da sallama gaishe gaishe sukayi sannan tace "Umman jikanyata ta kira ni ɗazu tace mani gobe za'a je India sai ku shirya yanzun na kira Aryan na sanar da shi, jin dadin maganar ta yace"Masha Allah Allah ya kaimu lfy Hajiya gobe insha Allah zaku ga abun mamaki, murmushi tayi tace "Allah ya kaimu lfy sannan tajuya ta fita daga cikin ɗakin bayan ta fita hawaye ne suka zubo masa yace "Allah sarki ashe zanga ƴan uwa na" kallon sa suka da mamaki, jin jina masu kai yayi sannan ya basu labari tun daga farko har karshe..


*A YAU NE ZA'A FARA HIDIMAR BIKI*.....

*Hassy Soja*

07063617906


⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡


_Love and romantic story_




_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉



🌹 *ELEGANT ONLINE* 🌹


l*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910






_Bismillah Rahamani Rahim_


*Page __________55&56__________*

*A YAU NE ZA'A FARA HIDIMAR BIKI*

Gaba ɗaya muna cikin falon kowa ya ɗauko wanka kallon su Ummy tayi tace "ina su Halima ne"!? Ai suna cikin mota mu suke jira cewar "Amrha " to muje mana saboda akwai ɓaki Airport, gaba ɗaya muka tashi muka fito waje cikin motocin ne kowa ya shiga aka rufe motocin driver yaja motar muka fita daga cikin gidan sai Airport koda muka isa su Alhaji Zayyanu da iyalin da Aryan da sauran mutane haka muka fito daga cikin motocin sai cikin jirgen muka zauna kowa ya samu gurin ya zauna bayan wasu mintota sai ga wata baturiya tana sanarwa, jirgen zai tashi kowa gyara zaman sa sannan jirgen ya ɗaga sama...


Jirgen mu ya sauka fito daga cikin jirgen mukayi ai kuwa Dss da security da sojoji har sun iso motocin kusan guda 60 suka jero da sauri suka ƙaraso gurin Daddy suka sara masa Babba daga cikin su yace " welcome back Sir" jin jina masu kai yayi, gaba ɗaya mutane gurin sun saki baki suna kallon ikon Allah, har da Alhaji Zayyanu mai motocin da iyalin sa Aryan shi dama tunda suka zo yasan da irin haka haka ma Alhaji bature murna ɗai ake ajiye gurin ƴan uwa, mu kam kasowa gurin motocin mukayi aka buɗe ƙofar shiga mukaji ni da Amrha da Aina'u mota ɗaya sai su Ummy da Mommy da Maa Ya jafar da Halima da junior sai Bhaiyah sau su Daddy da Uncle mota ɗaya sai Malam liman da matar sa Rabi sannan su Aryan suka shiga cikin motar shi da fauzali sai wasu ƴan uwan sa, haka dai aka cika motocin tuƙa su sai gida.


Ajiye muka iso cikin gida mu bamu tsaya jiran kowa ba haka muka shige cikin falon da sallama saman kujeru ne muka zuɓe kamar ruwa dukk mun gaji kowa sai ajiyar Zuciya yake sauran mutane nan suka shigo cikin falon guri ɗaya suka zauna dama babban falone bayan su Ummy da Mommy da Maa sun shigo zazzaunawa sukayi saman kujeru sannan su Daddy da Uncle da Alhaji Zayyanu mai motocin da Aryan dukk dai mazan suka shigo cikin falon,zaunawa saman kujeru sukayi sannan magana nayiwa Aina'u sai ta sanar da Amrha sannan ta tashi ta shiga cikin kitchen ta ɗauko lemo kala aka bawai kowa sannan ta zauna shiru kowa yayi yana kallon tsarin gidan Alhaji Zayyanu ya sanar wa Daddy akwai baƙo awaje Amman afara sallamar ɓakin fuskar sannan jin jina masa kai yayi yace "Affan tashi kaje ka kai su ɓakin baƙi ku su Aryan ku zauna, gaba ɗaya suka tashi bayan Bhaiyah suka fita daga cikin falon bayan minta biyar sai gashi ya dawo mutane dake cikin falon daga Aryan sai fauzali sai Alhaji Zayyanu, Daddy da Uncle sai Ummy da Mommy da Maa Ya jafar ne da Halima da junior sai Bhaiyah sai Ayanah da Amrha da Aina'u zaune muke ni chatin nake a Whatsapp cikin group din sirin ƴa mace ina bin abun ɗaya bayan ɗaya gyara murya Alhaji Zayyanu yace "to Alhamdulillah amm bisimillah kushigo" gaba ɗaya muka zuba ma gurin ido muga mai shigo wani haɗaɗin dattijo ya shigo da sallama sai wani yana bayan sa Ummy tace "Malam liman dama ashe zaku zo ina inna Rabi"!? Gani nan Hajaru" dariya mukayi cikin farin cikin da gudu naje na rungume ta ina kukan shagwaɓa ririƙe ni tayi tana cewar"wa ce ce wannan kuma"!? Turo baki nayi nace "Ummy wai kinji bata gane ni ba" sai kusan kowa yayi dariya Amman ban da Aryan harara ya watsa mani ni kuma sai na.


Murguɗa masa baki tace "Aa ke! Ke ce Amarya ikon Allah wlh ban gane ki ba kin ƙara girma fa dariya tabani kamar ance na duba bayan su sai ga Alhaji bature da sauri nace"waye wannan Malam"!? Bani ba har ta su Mommy da Ummy kallon gurin suke, jada baya nayi , miƙewa tsaye Daddy da Uncle suka ce" Yaya Imarannnnn"!? Da sauri ya karaso gurin yana murmushi muryar sa na rawa yace ", Naam Yusuf da Haidar" Ummy ce ta miƙe tsaye tana kallon sa wuce cikin ɗaki zatayi da sauri ya cigabanta yace "Haba Hajaru na ina kuma zaki keda zaki farin cikin ganina shine kuma zaki gudu"!? Ja da baya tayi da sauri kuka ne ya suɓuce mata girgiza kanta take sannan ta ɗago jajayen idanuwan ta tace"farin cikin ganin ka ko"!? Ɗaga mata kai yayi yace "Eh mana saboda mijinki yadawo, inda kike" Allah ko "!? Kai a tunanin kai zanyi farin cikin dawowar ka ne Aa ni yau wannan ranar ba ta farin cikina bace sai dai ɓakin ciki wlh nayi baƙin ganinka " Subhanallah meyasa zaki ce haka"!? .


Au tambaya ma kake kenan to bari kaji ni wlh bana son ganinka kai har sun ka ban son jin cikin tashin hankali yace "innalillah ki tsaye ki saurare ni mana" babu abun da zanaji shiyasa ka guje mu lokacin da Ayanah tana da shekara bakwai ko dan naji kunya babu zagin da bayin mani ba saboda tallaci ya kashe har an cewar ai mijinta ya guje ta ne saboda ya samu abun da yake so shiyasa tunda katafi baka dawo ba sai yanzun tunda zan Aurar da ita eh mana saboda zan Auren da ita kada ace ina mahaifinta ko to ai ga iyayen ta nan su Yusuf da Haidar "kuka ne ya suɓuce mata da gudu ta shige cikin part dinta kowa gurin sai yayi kuka jiyowa yayi yace "Ƴarta Ayanah "da sauri nace "ni ba ƴarka bace Baba na ya jima da mutuwa ka ɗaina cewar kai Mahaifina ne fuce na fice daga cikin falon Ya jafar ne ya kalle Halima yace "to ƴar tsohowa tashi muje mu kwanta zuwa anjima sai mu fita tare.


Turo baki tayi tace "to baka ga Abba ba yadawo, ba"!? Cikin fushi ya ɗaure fuska yace "kada ki ƙara mani wannan maganar to afusace ya tashi zai fita da sauri Uncle ya riƙa hannun sa yace "ina kuma zaka gaje ka zauna kusa da Abban ka mana "da sauri ya girgiza masa kai yace "ni ban san Abba na ba yajima da ɓacewa"Alhaji bature kuka yake sosai babu wanda ya tsaya ya saurare sa gurin Ya jafar yazo yace "yaro na kayi haƙuri mana" ni fa ba ɗanka bane ubana ya jima da fita, dukk uba nagari ba zai ƴarda ƴaƴan sa ba dan hakaka koma inda ka fito cire hannun Uncle yayi ya fita daga cikin falon.


Ɗurkusawa kasa yayi yana kuka sosai Daddy da Uncle ne ya kataso sakazo rungume ɗan uwan su sukayi Daddy yace "meyasa Yaya imran katafi be dawo ba sai yanzun "!? Cikin kuka ya basu labarin tafiyar sa tunda farko har karshe amman be basu labarin tafiyar sa ba jin tausayawa Uncle yace "tabbas dole atausaya maka Yaya Amman gaskiya kayi babban kuskure wanda dole sai kayi gyaran sa.


Tashi sukayi daga inda yake zaune saman kujera suka zauna Amrha da Aina'u mota suka tashi suka wuce part din su da sallama suka shigo cikin ɗakin zaune nake saman sallaya har nayi sallah kallon ɗaya nayi masu na ɗauke idanuwana na cigaba da lazumi karasowa gurin sukayi Aina'u tace "Am sorry my ƙawata nasan da ciwo sosai tabbas akwai ciwo my lollipop sister Amman tunda yadawoooo kallon da bita da shi neya saka tayi shiru nace"dan girman Allah ku daina mani maganar nan bana son jin ta pls" cikin sanyin jiki suka ce to" nace "kuje koyi wanka zan mu fita gurin siyan sari" Ke ni dai sai mun dawo sai nayi mai gaba ɗaya haka muka gyara muka fito daga cikin ɗakin, ɗakin Ummy muka shiga da sallama su Mommy ne da Maa zaune cikin ɗakin amsa muna sukayi sannan nace"mu dai zamu fita" kallon mu Maa tayi tace "gurin siyan sarin zakuje"!? Ey can zamuje yanzun " Amman tare da su Aryan zakuje ko"!? Aa tare da su Ya jafar zasuje ne cewar Ayanah.

Mommy tace "to sai kun dawo, haka muka fita daga cikin ɗakin sai gurin siyan sari bamu dawo gida sai kusan ƙarfe 1:56 am kowa ya gaji haka muka shige cikin falon da sallama saman kujeru ne muka zuɓe kamar ruwa dukk mun gaji Maa ce ta fito cikin ɗakin kallon mu tayi tace "ku tashi kuje ku shirya zuwa anjima zamu tafi , jiki babu kwari haka muka tashi muje ɗaki.


Wani irin haɗaɗin sari ne nasaka orange da gyale pink fuska na ta sha make up sosai kamar wata aljana saboda kyauwan da nayi tunda kafana har zuwa hannuna dukk lalle ne ja ga ƴan kunna na ja sarƙa ta cika mani gaba ga wani kalar sarƙa ta saman kaina sai wani ɗan kunne dake maƙale ahancina turaruƙa masu shegen kamshi da dadi na feshe jikina da su tun kafin nafito kamshin turaruƙa suke masu sallama kowa ya zuba ido yaga mai fitowa, fitowa nayi cikin falon gaba ɗaya kowa sai da ya saki baki suna kallona ai kuwa kowa ya ɗauke guɗa gurin Amrha ma tasha kyau sosai Amman bata kai ga Ayanah ba, Aryan tunda na shigo mukayi ido huɗu da shi sannan na ɗauke kanta, karasowa gurin nayi nace" Ummy wlh na gaji" dariya sukeyi mani Mommy tace "Masha Allah gaskiya ƴarinyata an sha kyau sosai murmushi dai nayi haka muka fito waje motocin gurin jere aka buɗewa Aryan da Ayanah mota ɗaya Bhaiyah da Amrha mota ɗaya Aina'u da fauzali mota ɗaya Ya jafar da Halima da junior mota ɗaya Ummy da Mommy da Maa mota ɗaya Daddy da Uncle da mota ɗaya Abba da Malam liman da matar sa Rabi motar daya kai gurin nan kowa sai da ya samu mota tafiya aka farayi.


Ni dai zaune nake Amman nagaji ɗago idanuwana nayi mukayi ido biyu da Aryan na ɗauke kanta, murmushin gefen baki yayi yace "sai kallona kike kamar zaki cinye ni lfy"!? Taɓe baki nayi nace "menene kake da shi wanda zan tsaya na kalla, hhh lallai kam yarinyar nan yaushe kika iya magana ban sani ba, "!? Oh wannan kuma kai tasha ba bani ba" Allah ko wai har dadi take ji muna zaune guri ɗaya " himm! Driver kam dariya yake ƙasa ƙasa har mu iso gurin diner.


Ai tunda muka shiga cikin diner mutane suke ihu ko ina sun ɗauka Su Rani da Ashewariya da priyanka cukura da dipika gasu sharuƙan da asheƙumar da Salman khan kai gurin ba'a cewar komai gefen dama ga masoyin *ARYAN DA AYANAH* ga ƴan fans ɗin *ARYAN DA AYANAH* da masu comment ta pc wow....


(o kaga su Ummu Afrah Maryam Adam bin Abdullahi Matar issia
Salma Dahiru
4_Hafsat wada Hajara iliyasu Abdul Muizzi
6_mummy mussadeed
7_amrich, Suny Ahmad, Mardiyya Ibrahim , Ameena sanee, ⁨⁩ ⁨Hajiya Hadiza⁩ @⁨Shafa'atu Saidu⁩ ⁨Annabi Ne Mafita☝🏻⁩
@⁨Maman Hibbatul @⁨خولة~⁩
Asma'u muktar
Fatima Ibrahim
Sha'awanatu Abdulrahman
Ameena sanee
Jamila ɗan jibga

⁩ Aysha idris
Mainatsalis har da mu kira na fa sai rangwada sukeyi sosai an shigo india 😂😂 😌 har zasu shiga cikin sai wata ba india tazo tayi masu magana India basu gane hausar ba sai da ta nuna masu ƴarda zasu saka sarin shiga cikin ɗakin suka sannan kowa ya saka sari sai suka fito ana tafiya ahankali ahankali lot)gurin zama kowa yasamu ya zauna.


Salman khan ya taso ya amshi macle phone yace magana da india yana cewar "a gaskiya muna cikin farin ciki bikin ƙawar mu kuma kanwar mu dan haka kowa sai yana muna farin cikin sa , waƙar o shantiyo aka sa ango Aryan tare da Amarya sa Ayanah suka fito filin rawa tsaye Aryan yayi cikin filin kallon juna mukayi sannan nayi wani irin murmushi cikin kunya nayi afilin ai kuwa mamakin da na baiwa kowa rawa nake har da juyawa zagaye Aryan nake sosai har da duƙawa ƙasa nake shi kuma riƙe hannuna yayi yana juyani ai kuwa mutane suka taso aka fara liƙin kuɗade sosai akayi ɓarin kuɗi gurin sai ƙarfe 3:00am muka tashi agaje muka dawo gida kowa ya wuce part dinsa ni da Amrha da Aina'u kwance mukayi saman gado ɗaya bacci ne yayi awan gaba da mu.


Asuba tagari


Washe gari tunda safe muka tashi shirye shiryen komawa ƙasa Nigeria saboda yau ne za'a ɗaura Aure gaba kowa da kowa muka wuce Airport muna shiga cikin jirgen muka zauna aka fara sanarwa jirge zai tashi sama gyara zaman mu mukayi biyar jirgen ya tashi sama.


Mun dawo ƙasar mu Nigeria cikin farin ciki su Alhamdulillah su Aryan wuce gidan su sukayi mu kuma gida muka wuce saboda dukk mun gaji kowa ni da su Amrha da Aina'u daki muka wuce toilet na shiga na watsa ruwa sannan na fito Amrha ta shiga ta watsa ruwa sannan Aina'u itama tashiga ta watsa ruwa sannan fito zaune nake gaban madubi ina gyaran fuska na wata ƴar budurwa ce tashigo cikin ɗakin da sallama amsa mata mukayi tace " wow amare kun sha kyau sosai make up nazo nayi maku "ok babu damuwa kasaro mana, karasowa gurin tayi ta zauna ta fara ma Amrha make

Please Login or Register in order to submit comment