Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

inaso zuwa Nigeria ne dan Allah bikin Yayan mu za'ay ne agarin kaduna.

Murmushi tayi tace "uhm yanzun shine abun ɓoye ɓoye koma to shike nan yaushe zakije ne"!?.

Gobe nake son zuwa saboda fara komai da komai da ni dan Allah.

Dariya take tace "to naji bari na kira bala driver ba, wayar ta, ta ɗauko ta kira bala driver tace "hello bala driver kanaji na"!?..

Bala driver yace "Allah ya taimaki Hajiyar mu ina jinki.

Maa tace "yauwa inason gobe kazo airport ƴata zata zo kaduna dafatan anan gyara mata gidan ta kuma sai ta kalle ni tace my Angel wace irin motar kike son shiga ne"!? Ƴar dariya nayi Nace "fara nake so Maa, maa tace" ok fara take so dan Allah kada ka ɓata mata lokaci".

Bala driver yace "insha Allah Hajiyar mu sai tazo.

Kashe wayar tayi tana kallona tace "Amman dai tare da junior zaki ko"!?.

Da sauri na kalle ta nace" da shi kuma Maa ni dai Aa ya zauna tare da ku gaskiya".

Ɗaure fuska tayi tace "kin san Allah tare zakuje kinji na faɗa maki son kika ki bar mani shi ya dame ni ko to baki isa ba wallahi ko kuma afasa tafiyar gaba ɗaya ma.

Cikin shagwaɓa nace "kai Maa to shike nan zanje da shi din Amman dan ki sanya baki fa.

Daddy ne yadawo daga gurin aiki bayan yayi wanka ya huta Maa ta same sa zaune tace"my husband barka da hutawa"!?.

Kallon ta yayi cikin so da ƙauna yace "yauwa madam ya gidan yau halin mijin ki yadawo makarantar ne"!?.

Dariya tayi sosai tana kallon sa tace "hhhh eh yadawo Amman dama inaso fada maka ".

Gyara zaman sa yayi yace "uhm ina sauraron ki Allah ya lafiya dai.

Lafiya klau wallahi dama my Angel ce tace tana son zuwa Nigeria bikin Yayan su shine tace gobe zata ji.

Tooo Masha Allah haka yana da kyau sosai ai ya kamata taji ko Allah zai haɗa ta da wanda zai Aure ta tunda kinga Hafzee yana da matar da zai Aura Amrha ko cewar daddy yana kallon ta.

Murmushi Maa tayi tace "sosai ma Allah dai ya tabar muna da alkhairi ni fa wallahi kallon ta nake kamar jininmu fa".

Jin jina kai daddy yayi yace " wallahi nima kallon da nake mata kenan shiyasa nake sonta Allah sarki Yaya Imran wanda na kalle ta sai naga fuskar sa hawaye ne suka zubo masa masu zafi da sauri ya goge su.

kwantawa tayi kusa da shi sosai tace"Allah ya bamu alkhairi "Amin ya Allah yace Addu'ar kwanciya sukayi ko minti biyar basuyi ba bacci yayi gaba da su.

Asuba tagari.

Washe gari tunda da safe na gyara ma junior na sanya masa riga da wando wow gaskiya yayi kyau sosai junior ni kuma na ɗauke wanka sari mai shegen kyau sosai fito nayi daga cikin falo kamshin turarin mu ya game falon daddy ne da Maa da Baeyaha zaune saman kujerar dining table suna breakfast da sauri na ɗaura Junior saman kujera sannan nima zauna nace "daddy good morning, and Maa good morning , and my baeyaha good morning .

Dariya sukayi suna kallon mu ni dai shayi na haɗa nasha shi kuma doya da kwai yake ci da sauri na sha shayin kaɗan na tashi tsaye nace "to zamu wuce ".

A tare suka tashi muka fito waje cikin motoci muka shiga sannan aka wuce da mu airport sai tsokata yake wani bazan je ba ni dai turo baki nayi cikin shagwaɓa nace Allah yau insha Allah ina cikin Nigeria koda muka iso an fara kiran suna har an kira mu sallama mukayi masu sannan na rike hannun junior muka shige cikin jirgen Nigeria.

Mushigo cikin Nigeria lafiya fito nayi daga cikin jirgen dai dai bala driver ya karaso murmushi nake yau ina cikin farin ciki na shigo ƙasa wada aka haifeni ikon Allah ajiyar zuciya nayi sannan muka ƙara gurin bala driver buɗe kofar motar yayi shiga cikin mukayi sannan yaja motar muka wuce..

Muna cikin mota junior sai surutu kawai yake kamar me driver yana tuƙi yana dariyar junior ni kuma saukar da glass din motar nayi dai dai ronda'a bawul ina kallon titi dai dai inda fuska ta take wani saurayi ne mai babur ya tsaya inda nake kamar an ce na ɗago idanuwana sai mukayi ido huɗu da shi............

Bayan wata biyar ina cikin farin ciki na haɗu da wata ƴan Nigeria har munzama ƙawaye kullum muna cikin chat har da su Maa da Bayaha da daddy suna gaisawa sosai nima ina gaisawa da ƴan gida har muna fira da su sosai yau ina kwan ce saman lafiyayin gado muna chat fuska ta ɗauke da murmushi alamar chatin yayi mani sugar Sunan ta Aina'u tace"Aslm ƙawata ya kike ina my son da su mommy da daddy har da Yayan mu"!?.

Nace "lafiya klau kowa da kowa ina su Ya zaki ina su autan Mama"!?.

Tace"lafiya klau sai dai bikin Ya zaki za'a yau saura sati biyu fa".

Zaro ido nayi na turo mata 😲 nace "kai sister wai da gaske kike "!?.

Dariya tayi sosai sannan tace", Himm wallahi da gaske nake yaushe zaki shigo Nigeria daddy ko zai bari ki zuwa bikin mu kuwa"!?.

Nace " Masha Allah, insha Allah zan fada wa Maa kinga sai nazo ko.

Tace "Amman tare da my son zaki zo ko kinga kullum sai su Auta sun ce wai yaushe zakizo masu da shi"!?.

Uhm nace kawai Amman ban son zuwa da shi Amman sai nace"Eh insha Allah tare zamu zo saboda kun san zuwan sa.

Wow gaskiya ƙawata ina Godiya sosai da zumunci Allah dai ya bar mu tare.

Amin ya Allah na turo mata sannan na sauka online din cikin farin ciki aje wayar nayi sai wasu hawaye masu zafi suka zubo mani nace"Allah sarki ko ya Ummy na take insha Allah sai naji ko da bata son ganin huuu huro da iska nayi mai zafi nace"Allah ya sa Ummy ta Amince da ni share hawaye nayi .

Fitowa nayi daga cikin ɗakina ina murna da rawa Maa ce zaune saman kujera tana kallon tv da sallama na karaso gurin fuska na dauke da murmshi ina son faɗa mata kallona tayi tace "my Angel akwai wata magana ne naga fuskar ki ta nuna mani fa"!? Zaunawa nayi kusa da Maa nace "eh dama inaso zuwa Nigeria ne dan Allah bikin Yayan mu za'ay ne agarin kaduna.

Murmushi tayi tace "uhm yanzun shine abun ɓoye ɓoye koma to shike nan yaushe zakije ne"!?.

Gobe nake son zuwa saboda fara komai da komai da ni dan Allah.

Dariya take tace "to naji bari na kira bala driver ba, wayar ta, ta ɗauko ta kira bala driver tace "hello bala driver kanaji na"!?..

Bala driver yace "Allah ya taimaki Hajiyar mu ina jinki.

Maa tace "yauwa inason gobe kazo airport ƴata zata zo kaduna dafatan anan gyara mata gidan ta kuma sai ta kalle ni tace my Angel wace irin motar kike son shiga ne"!? Ƴar dariya nayi Nace "fara nake so Maa, maa tace" ok fara take so dan Allah kada ka ɓata mata lokaci".

Bala driver yace "insha Allah Hajiyar mu sai tazo.

Kashe wayar tayi tana kallona tace "Amman dai tare da junior zaki ko"!?.

Da sauri na kalle ta nace" da shi kuma Maa ni dai Aa ya zauna tare da ku gaskiya".

Ɗaure fuska tayi tace "kin san Allah tare zakuje kinji na faɗa maki son kika ki bar mani shi ya dame ni ko to baki isa ba wallahi ko kuma afasa tafiyar gaba ɗaya ma.

Cikin shagwaɓa nace "kai Maa to shike nan zanje da shi din Amman dan ki sanya baki fa.

Daddy ne yadawo daga gurin aiki bayan yayi wanka ya huta Maa ta same sa zaune tace"my husband barka da hutawa"!?.

Kallon ta yayi cikin so da ƙauna yace "yauwa madam ya gidan yau halin mijin ki yadawo makarantar ne"!?.

Dariya tayi sosai tana kallon sa tace "hhhh eh yadawo Amman dama inaso fada maka ".

Gyara zaman sa yayi yace "uhm ina sauraron ki Allah ya lafiya dai.

Lafiya klau wallahi dama my Angel ce tace tana son zuwa Nigeria bikin Yayan su shine tace gobe zata ji.

Tooo Masha Allah haka yana da kyau sosai ai ya kamata taji ko Allah zai haɗa ta da wanda zai Aure ta tunda kinga Hafzee yana da matar da zai Aura Amrha ko cewar daddy yana kallon ta.

Murmushi Maa tayi tace "sosai ma Allah dai ya tabar muna da alkhairi ni fa wallahi kallon ta nake kamar jininmu fa".

Jin jina kai daddy yayi yace " wallahi nima kallon da nake mata kenan shiyasa nake sonta Allah sarki Yaya Imran wanda na kalle ta sai naga fuskar sa hawaye ne suka zubo masa masu zafi da sauri ya goge su.

kwantawa tayi kusa da shi sosai tace"Allah ya bamu alkhairi "Amin ya Allah yace Addu'ar kwanciya sukayi ko minti biyar basuyi ba bacci yayi gaba da su.

Asuba tagari.

Washe gari tunda da safe na gyara ma junior na sanya masa riga da wando wow gaskiya yayi kyau sosai junior ni kuma na ɗauke wanka sari mai shegen kyau sosai fito nayi daga cikin falo kamshin turarin mu ya game falon daddy ne da Maa da Baeyaha zaune saman kujerar dining table suna breakfast da sauri na ɗaura Junior saman kujera sannan nima zauna nace "daddy good morning, and Maa good morning , and my baeyaha good morning .

Dariya sukayi suna kallon mu ni dai shayi na haɗa nasha shi kuma doya da kwai yake ci da sauri na sha shayin kaɗan na tashi tsaye nace "to zamu wuce ".

A tare suka tashi muka fito waje cikin motoci muka shiga sannan aka wuce da mu airport sai tsokata yake wani bazan je ba ni dai turo baki nayi cikin shagwaɓa nace Allah yau insha Allah ina cikin Nigeria koda muka iso an fara kiran suna har an kira mu sallama mukayi masu sannan na rike hannun junior muka shige cikin jirgen Nigeria.

Mushigo cikin Nigeria lafiya fito nayi daga cikin jirgen dai dai bala driver ya karaso murmushi nake yau ina cikin farin ciki na shigo ƙasa wada aka haifeni ikon Allah ajiyar zuciya nayi sannan muka ƙara gurin bala driver buɗe kofar motar yayi shiga cikin mukayi sannan yaja motar muka wuce..

Muna cikin mota junior sai surutu kawai yake kamar me driver yana tuƙi yana dariyar junior ni kuma saukar da glass din motar nayi dai dai ronda'a bawul ina kallon titi dai dai inda fuska ta take wani saurayi ne mai babur ya tsaya inda nake kamar an ce na ɗago idanuwana sai mukayi ido huɗu da shi............

⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡

_love and romantic story_

_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉

_Bismillahi Rahamanin Rahim_

*Page __________ 13&14__________*

Wata irin faɗuwar gaba na yake sosai sosai gaba na yake faɗuwa da sauri sauri na ɗauke idona gurin kuma na ma yarda da shi sai muka kama kallon juna har ya buɗe baki zaiyi magana da sauri na ma yarda glass din motar ina ajiyar zuciya kallon ikon Allah kawai nake sai hawaye masu zafi suka zubo mani cikin ahankali nace"ya jafar kai ne ka zama haka oh duniya.

Shi kuma yace "Ayanah ce wannan Alhamdulillah gaskiya yau cikin sa'a nake ai kuwa sai ga inda take" motar mu ce ta cigaba da gudu shi kuma ya jafar yana beye da mu har motar mu ta ɓace masa koda na duba ga madubi ban gashi ba kallon agogon hannuna nayi nace "Amman bala driver inaso inda mukaje gida zuwa anjima zamu shiga cikin gari ɗan Allah"!?.

Bala driver yace "insha Allah Hajiya ƙarama" murmushi nayi na cigaba da kallon hanya junior yace "mum sai ki siya mani wannan can " yana nuna mani wani shigo kallon shagon nayi nace" sai dai ina muje gida bala driver yaji ya siya maka amman ba da ni ba " Turo baki yayi cikin shagwaɓa yace "uhm uhm please mum uhm uhm hawaye ne suka zubo masa baki na saki ina kallon sa nace"kai Junior baka bar na na huta ko to shike nan hankif fira na ɗauko na miƙa masa amsa yayi ya goge hawayen sa Waya na ɗauke na kira Aina'u rigging take sosai har ta kusan tsunkewa ta ɗaga tace "Aslm Alkm my ƙawata".

Nace "Amin wslm ƙawata ya kike har na shigo Nigeria fa" da sauri tace "kai my ƙawata da gaske kike kuwa"!? Dariya nayi sosai nace "Allah kuwa da gaske ganin ma cikin motar wace unguwa ce"!? Cikin murna tace"too yanzun dai ina asibity wallahi Amman inda kina kusa da driver ki bashi wayar zan fada masa.

Bala driver na miƙa ma wayar nace "bala driver amsa zatayi maka bayanin inda take, amsar wayar yayi tace "yauwa kasan Asibityn affan Umar kuwa"!? Bala driver "ok nagane Hajiya" to anan zaka shigo da ita bata wayar miƙa mani wayar yayi sannan na amsa na kashe wayar Bayan na kashe wayar Bala driver yace "Hajiya karama yanzun can zamuje ko"!?.

Nace "eh to muje can din daga baya sai muje gida ba.

Ok insha Allah tuƙin motar ya cigaba da yi sosai wani babba titi muka shigo can na fara hango Asibityn ga masu sai da ball nagani gudu yake sosai dai dai inda ake siyar da ball nace " dan tsaya " parking yayi sannan na saukar da glass din motar nace"Sannu ku dan Allah nawa ake siyar da wannan ball din "!? Mai siyar da ball ya kalle ni yace "Hajiya duk ɗaya naira dubu take " dubu ukku na miƙa masa kallon junior nayi nace "my son wace kake so"!? da sauri yace ", mum wannan pank din nake so, murmushi nayi nace to bashi wannan guda biyu ja ɗaya ".

Amsa yayi ya sanya mani cikin leda ya bani sannan yace "dan Allah Hajiya ke Amman ba yan nan garin bace ko"!?.

Kallon su nayi nace "eh ba ƴan bace ni ma yarda glass din motar nayi nace kai mutane akwai sa ido wallahi mtsss.

Cigaba da tuƙin yayi yana kawowa bakin gte horn yayi sai mai gadi ya buɗe kofar sulalawa yayi cikin asibityn dai dai gurin wasu motocin yayi parking sannan ya fito ya buɗe muna fitowa mukayi daga cikin motar waya ta ɗaya kawai na ɗauko sauran suna cikin motar rufe motar yayi junior kawai ball yake cikin asibityn rike hannun sa nayi na kira wayar Aina'u tace "har kun iso " nace "eh gamun nan cikin asibityn.

Aina'u tace "yauwa ku shigo cikin ɗaki mai number 1 ɗaya sai ku shigo.

Ok na ganine kashe wayar nayi nace "Amman bala driver zo dan Allah "da sauri ya ƙaraso gurin jakata na buɗe yan dubu dubu na bashi ban san ko nawa bane nace "kayan karin jini zaka siyo sauran sai ka rike wuce yayi nima najiyo na cigaba da tafiya kamar ban son taka ƙasa ga takalmina masu shegen tsini nakawo dai dai gurin takawa sai ga wasu mata dattijo ce ɗaya ɗayar matar da ake turowa ba zaka ce mata tsohowa ba saboda jikin ta sai dai lallura da ke damunta sun fita daga cikin gurin tayar keken tayo gaba da gudu keken tayo gurin da nake ihu dattijiwar matar take tana cewar dan Allah a taimaka muna zata faɗi keken tayo ƙasa matar zata faɗi da sauri na ci gaban keken na rike hannuwan keken wani gurin ne naga an rubuta off da sauri na latsa gurin durkusawa ƙasa nayi ina kallon matar cikin raina nace "ikon Allah wannan matar Allah yayi mata kyau sai kashiii lallura ta hanata walwalah afili kuma nace "Sannu Umma dafatan dai bakiji ciwo ba"!? Ita dai kallona kawai take dattijuwar matar ta ƙaraso gurin tana ce mani "sannu ƴan albarka inba da ke da Allah ɗaya yasan ciwon da zataji".

Murmushi nayi nace "Ayyah Babu komai Hajiya Allah dai ya tsare gaba" kallona tayi tace "Amin ya Allah ai da'ana samun irin da duniyar na mutane ai sun huta wallahi Amman dai ke ƴan nan ba'a nan ƙasar kike ba ko "

Dariya dattijiwar matar ta bani nace "Ey Hajiya nima yanzun nan ya shigo Nigeria.

Riƙe haɓa tayi tace "o ni dije to ke ƴan nan wane ƙasa kike"!?.

Murmushi nayi nace "ina india ne Amman anan aka haifeni Hajiya".

Hajiya Kakus tayi murmushi tace "ke ƴan nan yanzun dai bani number ki koda zamu gaisa wayar ta tabani, Amsa nayi nasanya mata miƙa mata wayar nayi, sai ga bala driver yadawo da ƙatuwar leda har biyu yana ƙasowa gurin yace"Hajiya ƙarama nadawo" jiyowa nayi nace "ok muje cikin sannan ya rike hannun junior yace "muje ko" maƙala masa kafaɗa yayi yace "kai ni ai ko bazaka shigar mani cikin mota ba" kukan sa najiya da sauri najiyo nace "wai lafiya my son" turo baki yayi cikin shagwaɓa yace uhm Allah wannan Uncle din ne" nace "rabu da shi muje cikin, kallon Hajiya Kakus nayi nace "to sai munyi waya "ita kuma Hajiya Kakus ta saki baki tana kallon mu tace "too sai munyi waya,rike hannun junior nayi kuma wuce cikin asibityn tafiya muke har muka iso number 1 turo kofar nayi bakina ɗauke da sallama wata matar ce na hango zaune c Saman gadon marar sa lafiya ta jingina kanta ga filo, da sauri Aina'u ta ɗago idanuwan ta tana kallon mu wani irin ihu tayi tace "wayyo Allah ashe da gaske kike kin shigo Nigeria, da sauri ta karaso gurin da nake tsaye murmushi nayi nace "Haba My ƙawata ya zaki wani ihu saboda Allah kina ganin Mama bata da lafiyar"matar dai kallon mu take fuskar ta dauke da murmushi tace "karaso cikin ku zauna mana, karasowa nayi tare da junior da bala driver kujera ta gyara mani zaunawa nayi kusa da Mama nace "Sannu Mama ya jikin naki"!?.

Murmushi tayi tace "Alhamdulillah Ayanah naji sauki sosai yau ma muna sa ran za'a sallame mu".

Ajiyar zuciya nayi nace "to Allah ya kara lafiya, kallona Aina'u tayi tace "ƙawata gaskiya afili kun fi kyau sosai wallahi" dariya nayi sosai nace "himm sannu to sarkin tsokana ta biyu kallon junior nayi nace "kaji gurin su Mama ku gaisa ko" da sauri ya karaso gurin yace "ina yini Mama ya jikin kallon Aina'u yayi yace "Aunty na ina yini"!?.

Sai da kowa yayi dariya wai shi ala dole yana da hausa tace "lafiya klau my son ashe zaka zo gurin mu".

Hajiya kakus taja Ummi suka shiga cikin mota driver yana tuƙin motar tana cewar " gaskiya yarinyar nayi mani ina ma ace mijina zai ganinta ai dole yayi sauri ya Aure ta kuma abun mamaki shine yaron ta kamar ku ɗaya da shi Sameera uhm ko da yake Allah shine yake halita iri iri ,saving din number tayi tace "insha Allah zaki kira ki mugaisa ƴan nan..

Bala driver ne ya ajiye masu ledar kayan ƙarin jini sannan ya fita daga cikin ɗakin sai ga doctor ya shigo cikin ɗakin yana kallona har na tsargo ya miƙe mani takarda sallama Mama masa nayi nace "thanks doctor" kallon Aina'u nayi nace "To muje gida ko tunda aban da ba takarda sallama...

Saukowa Mama tayi daga saman gadon mayafi ta taɗauka ita kuma Aina'u daukar Junior tayi suna hira ni dai rike hannun Mama nayi zamu fita sai doctor yace "ikon Allah Ashe kuna ƴan uwa har india, ɗariya Aina'u tayi tace "Eh kuma bazamu baka ita ba"murmushi yayi yace "to ya sunata dan Allah"? Aina'u tace "Ayanah"doctor yace"wow gaskiya suna n yayi dadi, ni dai ban ce komai ba har muka fita daga cikin ɗakin..........

⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡

_love and romantic story_

_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉

_Bismillahi Rahamanin Rahim_

*Page __________ 15&16__________*

Gurin mota muka karaso buɗe kofar motar bala driver yayi shiga cikin Aina'u tayi tare da junior sannan Mama ta shiga ciki ta zauna ni kuma na zauna kusa da Mama sai na rufe motar zagayawa bala driver yayi ya tuƙa motar muka fita daga cikin asibityn gudu yake shararawa saman titi Aina'u take faɗa masa inda za'a kai ku wata unguwa ce ya shiga tafiya yayi sosai ciki sannan tace "ka hango wani gida mai dakali ko"!?.

Bala driver yace "wan can wanda mutane suke zaune ko"!?.

Eh shine anan gidan mu cewar Aina'u tana murmushi ai kuwa mutane unguwar da masu tafiya da yan da suke zaune kowa ya zubo ido ya ga su waye acikin wannan shegeyar motar ni dai da na kalle gidan sai suka bani tausaye sosai cikin raina nace "Allah sarki ashe tallakawa ne ajiyar zuciya nayi ina kallon har muka iso dai dai kofar gida parking yayi sannan ya fito daga cikin motar da sauri ya buɗe mani kofar ziro kafafuwana nayi sannan na fito daga cikin motar ai kuwa mutane unguwar kowa ya kama kallona wata matar ce naji tana cewar "lah jama'a kuna ganin ba india tazo muna unguwa sai wani yace "wallahi kuwa duba ma kayan jikinta ikon Allah ko gurin su wa sukazo wani saurayi ne yace kuma ina ganin kamar batajin hausa fa".

Murmushi nayi nace "uhm Mama fita mana, murmushi tayi sannan ta fito daga cikin motar Aina'u ce tare da junior suka shiga gaba Mama ta mara mata baya ni dai tsaya wa nayi nace "Amman bala driver ba jimawa zanyi ba ka ɗan je yawa zuwa anjima kaɗan sai kadawo inaso naji gida na watsa ruwa sannan mu fita".

Bala driver yace "to Hajiya ƙarama babu damuwa afito lafiya, shiga cikin gidan nayi da sallama koda nashigo cikin gidan gaba ɗaya kowa da kowa ƴan mata tsofafi da yara har da ya zaki duk suna jirana Ya zaki ya ɗauke junior kallona suke ni kuma murmushi nake nace"ina wuni ku na sa me ku lafiya "!? Gaba ɗaya yaran gidan suka ce"lah ashe Aunty tana jin hausa sosai " dariya nayi sosai nace "eh baga nayi ba "wata mata ce ta shimfiɗa mani tabarma ƙarasowa gurin nayi na zauna sannan muka fara gaishe gaishe Ya zaki ne ya zauna saman yar wata kujera yace "eh lallai Ashe dai da gaske kike zakizo wallahi na ɗauka wasa kike "!.

Dariya nayi nace "to gashi ko nazo kuma bikin ka nazo"ina kallon yaran gidan.

Wata matar ce tace "lallai kam yaya farin jini tunda har da ƴan india sunzo bikin sa kuma muna godiya sosai " kallon agogon hannuna nayi nace "to ni dai zanje gida na na watsa ruwa sannan na huta zuwa gobe insha Allah zan dawo, Mama tace "to mungode Ayanah Allah ya hutar da gajiya" Amin ya Allah,nace da ita tashi nayi na gyara kayan jikina jakata na buɗe kuɗaɗe na ɗauko na masu yawa na miƙa ma ya zaki nace "gasu nan dan Allah kunyi hakuri da su yanzun nashigo ko hutawa banyi kaji.

Kallona suke sosai Mama tace "haba dai Ayanah wannan kuɗin sunyi yawa gaske "ɓata fuska nayi nace"dan Allah ku amsa please am sorry Idan na ɓata maku rai" Amsa yayi yana Godiya har da hawaye girgiza masa kai nayi nace "Aa ba girman ka bane kuka "sallama nayi masu Aina'u da Ya zaki suka rake ni har bakin motar mu buɗe kofar nayi da sauri junior ya shiga nima na shiga cikin motar tuƙin motar yayi kuma wuce sai gida.

A GIDAN SU JAFAR

Ya jafar ne ya koda gida da wuri parking din babur din sa yayi da sauri ya shiga cikin gida da sallama yace" Halima kina ina ne"!? Wata ƴar budurwa ce ta fito daga cikin wani

Please Login or Register in order to submit comment