Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai tayi tace "sannun ku da Zuwa nasan ko ba'a faɗa ba nasan wannan shine mahaifin ka ko"!? Jinjina mata kai yayi tace" to masha Allah " sannan ya gaishe da su Maa da Mommy da Uncle da Daddy sannan yayi shiru kan sa akasa..


Daddy yace "Alhamdulillah nasan abun da yazo da ku shine akan maganar Ayanah ko to ni dai na bashi ita sannan dukk sun bashi sai dai ban sani ba ko yaushe za'ayi Auren su" Alhaji zayyanu yace "Masha Allah dama abun da ya kawo mu kenan yanzun sai akasa ranar Aure kuɗaɗi masu yawa Alhaji Ahmad ya miƙe yace "Ga kudin gaisuwa" Amsa Uncle yayi yace" Alhamdulillah abu yayi kyau sosai Allah ya tabbar da Alkhairi, Amin amin suka Amsa.


Kamar a bari shi Wata ukku ko saboda muma zamu komai Nigeria saboda ayi bikin cewar Uncle yana kallon su, Daddy yace"my wife ya kika ce"!? Murmushi tayi tace"Yayi ko mommy su"!? Mommy tace"kwari ma kuwa ko Aunty"!? Uhm ni dai yanxun magana tana gareku wlh ni nagama nawa cewar Ummy dariya sukayi sai dai su Alhaji Ahmad sukayi shawara sannan suka yanke hukunci saka ranar sai Uncle Musa yace" bikin Wata ukku masu zuwa .....


*Hassy Soja*

07063617906


⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡


_love and romantic story_



_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉


*DAN ALLAH MASOYA NA INA CIGIYAR LITTAFFINA (MUSHEEN DA MUSHEENA & LAIFIN MAHAIFINA NE & NA TSANE YAREEMA YUSUF & DANI DA SU) DAN ALLAH DUKK WANDA YAKE DA SU YA TURO MANI SU TA WANNAN NUMBER 07063617906* 😢😢😢😢😢😢


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910






_Bismillahi Rahamanin Rahim_



*Page __________45&46 _________*



*AN SAKA RANAR AUREN ARYAN & AYANAH WATA BIYU CIF*


Amrha ce ta iske ta kitchen tana aikin kuka ajiyar zuciya tayi tace "dan Allah kiyi hakuri haka nan dukk fa abun da kika ganin haka Allah ya tsara maki kinason kiga Mum cikin fushi ne"!? Girgiza mata kai tayi cikin kuka tace"hakane kaddara tace tazo mani da haka dole nayi kuka ƴar uwa saboda ban san irin zaman da zamuyi da shi bane ke kanki sheda ce ni bana son naga Ummy na cikin fushi zan mata biyaya yarda take bukata insha Allah, hannu Amrha ta saka ta share mani hawaye tace "wanke fuskar ki, jiyowa nayi na wanke fuska na sannan nadawo zan zuba Coffe girgiza mani kai tayi tace "Aa kada kije da shi kinga su Baban shi nan sun zo kuma har angama komai yanzun abun da nake so da ke shine ki ɗauko pelte ki ɗaura ruwa masu sanyi da lemo ki kai masu suna jinka kada fa su gane kinyi kuka"!dumm dumm naji gaba na yana faɗuwa gyara fuska ta nayi sannan Amrha ta fita daga cikin kitchan din...


Sai da na kusan minti sha biyar sannan na ɗauko tiren na fito da shi hankali nake tafiya kamar wace kwai ya fashewa cikin ciki, Alhaji Zayyanu yace "to wai ina ƴar tamu kada mu tafi bamu santa ba, kallon Amrha Maa tayi sai tayi mani nuni da ido ɗagowa suka suna kallon ta hankalin na durkusa ƙasa nace"Abba sannu ku da zuwa"Murmshi sukayi cikin jin dadi yace "Yauwa kece Ayanah ko"!? Sunkuyar da kaina ƙasa nayi cikin jin kunya gabana sai faɗuwa yake abun da ya ba kowa sha'awa irin kunyar da ta nuna masu Alhaji Ahmad yace"Masha Allah gaskiya Aryan ya dace da mata mai kunya to Allah ya albarkaci Auren ku, Amin amin cewar su Daddy tashi nayi zan wuce ciki sai Daddy yace "Aa My Angel kallon Aryan yayi yace tashi kuje ɗakin baƙi wata ƙila akwai maganar da zakuje, tashi yayi yaja hannun junior suka fita nikuma na bi bayan su, bayan sun fita ne suka cikin gaba da magana shi dai Alhaji zayyanu kallon Daddy yake sosai kamar yana masa kamar da Aminsa.


Ɗakin baƙi suka shiga bayan ya zauna yana wasa da junior Ayanah ɗaya daga cikin kujerun ta zauna tana jin haushin haɗa sun da akayi wasa yake wa junior shi kuma sai dariya yake sosai kamar ba zaiyi magana ba yace"yanzun kin ji dadi ko hankalin ki ya kwana tunda zaki Aure ni ko, taɓe baki tayi tace "wane irin dadi sai dai baƙin ciki ni wlh an cuce ni da aka haɗa ni da kai a matsayin wanda zan Aura , kallon junior yayi yace "my son tafi gida ka amso mani waya gurin Daddy na, to da gudu ya fita daga cikin falon gyara zaman sa yayi yace "Uhmm me kika ce ma ban ji ba"!? Bana bukatar kaji ai ina hararar sa"taɓe baki yayi yace"ai bake aka cuta ba bale nine aka cuta da aka haɗa da ƴar kauye kuma na bari na faɗa maki ni ARYAN ALHAJI ZAYYANU MAI MOTOCI ba son ki nake ba hasali ma na tsaneki ne arayuwa ta ni da kika gani ban tashi Auren so ba saboda jarumata nake jira Uhmm Baby na inasonta da yawa bana ganin akwai wasu masoya kamar mu aduniyar nan humm" oh dai wannan matsalar kace ai nima ban sonka nake ba bale kayi tunanin ma zan soka malam, murmshi yayi yace "Allah ko to bari na baki labarin ta Baby na kyakkyawa ce fara tana ɗan da tsaye Amman ba sosai ba tana da abubuwa na more rayuwa aha Baby na tana kashe ni da soyayyar ta bason ta ganin cikin damuwa da ɓacin rai kullum tana sona cikin farin ciki gata da gashi har gadon baya gata da manya manyan Bobs da hips kinga kuwa ke baki daga cikin irin waɗa nan matan".


Nace "Alhamdulillah wlh naji farin ciki da Allah ya sa nasan halin ka kace dama kai ɗan iska ne tunda har kasan Nononwa mata" tashi yayi kamar zai fita sai yadawo inda take zaune yayi tsaye yana kallon ta, da sauri har na tashi zan gudu ya rike ni sosai ya haɗa da bango nufashin sa na nawa da kamshin turakun jikin mu ya game gurin ɗaya bakin sa dai dai kumatu na cikin raɗa yace "ni ne ɗan iska ko"!? Uhmm to menene kai in baaaaa bakin sa ya haɗa da nawa ya fara kiss ɗin su.


Jikina ya ɗauke rawa wani bakon lamar ne naji abunda bataɓa tunanin ba arayuwa ta wani nice ake kiss dina wani irin yarrr mukaji daga ni har shi din, shi kuma ya cigaba da kiss din su tsotsar baki na yake son ransa kuka na fashe da shi shi kama ko ajikinsa haka ya cigaba tsotsar su har sai da yagaji dan kansa sannan ya cire bakin sa yana marar da nufashi lumshe idanuwana nayi ina ajiyar zuciya kamar wace tayi gudu jikina ya mutum buɗe idanuwan sa yayi yana kallona murmshi yayi yace "haba ƴar kauye kin jin dadin nayi maki kiss ko"!? Kuka nake sosai cikin jin haushi nace"Allah ya isa na wlh ransa ya ɓace yace "ke fa kika ce na numa maki iskan ci fa".




Cikin shashe kar kuka nace" mugu kawai azalumi wlh sai Allah ya saka bani" watsa mani mari yayi sai da nufashina ya tashi ɗaukewa saboda azabar marin da yayi mani cikin fushi yana nuna ni da yatsan sa yace"Wlh ko da wasa kika ƙarayi mani Allah sai na ƙarya ki banza ƴar ƙauye kawai mtsss ficewa yayi daga cikin ɗakin, faɗuwa ƙasa nayi dafe fuska ina kuka sosai kamar raina zai fita, koda ya fito junior yagani yadawo zai shiga ɗakin ɗauke sa yayi yace "zo muje my son muyi fira ko"!? Dariya yayi cikin jin dadi yace "ey Uncle zakaje da ni gurin wasa ko"!? Uhmm my son muje kawai, tafiya suke zasu shiga cikin motar ya fara tuƙi kallon sa yayi yace "Uncle ina Mum na"!? Uhmm my son ka cikin surutu fa tayi bacci yanzun.....


Su Alhaji Zayyanu sun gama komai sannan sukayi masu Sallama atare suka fita daga cikin falon wajen motar su ne suka tsaya Aryan ne ya fito daga cikin motar tare da junior haɗa ido yayi da Ya jafar cikin jin kunya yace "lah Yaya babba dama tare kuke ban sani ba am sorry" dariya sukayi sannan yace "Aa babu komai yanzun dai sai ata shirye shirye bikin ku na da wata ukku insha Allah, Allah ya sanya Alkhairi, amin ya Allah suka amsa kallon junior yayi ya ciro kuɗi masu yawa yace "my son amsa kasha sweet kaje ko "!? .


Cikin murna ya amsa yace "nagode sosai Uncle tafiya zakayi"!? Eh zamu koma gida ne"kukan shagwaɓa yake wai dole dashi aza'aje daƙar aka rabasu sannan ya shige cikin motar kuka ya fashe da shi sosai sallama sukayi masu sannan suka shiga cikin motar suka fita daga cikin gidan Ya jafar ya ɗauke sa yana lallashin sa Amman sai kuka yake dole wai sai ya bi Uncle bhaiyah ne yace "Yaya muje gurin shan Ice-- cream kawai, to Halima kuzo muje ko"!? Atare suka shiga cikin motar suka fita daga cikin gidan........



AƁANGAREN GIDAN HAJIYA KAKUS KUWA.


Hajiya kakus ce zaune cikin falon sai Ummi da zaune gefen ta su Aunty Amarya da Mommy da mom zaune suke gurin ɗaya bini bini ta kalle agogon falon sallama masu Daddy tajiya sannan hankalin ta ya kwana amsa masu tayi sannan suka samu gurin ɗaya suka zauna bayan sun gaisa sannan Uncle musa yace "Alhamdulillah komai yayi dai dai sun saka ranar bikin wata ukku masu zuwa Amman anan Nigeria, za'ayi biki insha Allah dariyar farin cikin sukayi Aryan dai tashi yayi ya wuce part din sa Fauzal je ya kira wayar sa ya ɗauka suka gaisa sannan yace "naji wani abun Alkhairi wlh she daii sai dai nashigo Nigeria jibi, to Allah ya kaimu sarkin gulma kashe wayar yayi ya ajiye cikin toilet yashiga ya watsa ruwa sannan ya fito ya tsane ruwan jikinsa zaunawa yayi saman gado yana ajiyar zuciya wani irin Murmushi ya saka yana tsotsar leɓen sa na ƙasa...... .


*Hassy Soja*

07063617906


. *ARYAN&AYANAH*⚡


_love and romantic story_



_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉

🌹 *ELEGANT ONLINE* 🌹


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910






_Bismillahi Rahamanin Rahim_



*Page __________47&48 _________*

Alhamdulillah suka ce Hajiya kakus tace "kai masha Allah ashe ƴan nan Alkhairi ce gare mu yanzun dai su kunge saudiya ahaɗo mata kayan lefe kawai Aunty Amarya tace "gaskiya kam ni dai a bani kudin na haɗo mata masu kyau sosai kallon ta Hajiya kakus tayi tunda ga saman ta har ƙasa tace"to ƴan bakin ciki nasan abun da kuke shiryawa to baza'a ba kowa ba daga cikin ku sai dai ke Zayyanu ka kira mani faɗima kace mata ta haɗo ma ƴaron ta kayan lefe tunda tana can ƙasar"....


Gyara zaman sa yayi yace "insha Allah zan kira ta sai na faɗa mata sannan zan tura mata koda miliyan ukku ne ai sun isa ko"!? Cikin jin dadi Hajiya kakus tace "Kai masha Allahu abu yayi kyau har miliyan ukku, da sauri Mommy tace "haba dai Yaya wane irin miliyan ukku kuma ai ko duba dari ukku sun isa tunda ƴar matsiyata ce" ke Nafseet ki shiga hankali wlh kishi ba hauka bane" shiru tayi tana gunguni, ta cigaba da cewar"ai dama ni nariga nasan halin ku dukkan ku wato ke ce Babba Nafseet sai ke Maryam sannan ke Maimunatu halin ku sai ku wlh yanzun baƙin ciki kuke nuna masa zallah to Allah ya kyauta Amman wlh ku gyara halin ku kafin mutuwa tazo maku.......



Shiru falon yayi kowa da abun da yake saƙawa Zuciyar sa gyara murya Daddy yayi yace "Gaskiya bana jin dadin abun da kike Nafseet ke ce fa Amarya ta Amman dukk wani mugun abu agare take fitowa, Aunty Amarya tace "dan Allah Hajiya kiyi hakuri alfarmar riƙon da nayiwa Fannah Mom kam ji take kamar ta shaƙi Hajiya ta mutu ta huta saboda ban ciki........... .



Amrha ce tashigo cikin ɗakin tana neman Ayanah can ta hango ta zaune alamar kuka take sosai cikin tausayawa tace "my lolloipop sister" ɗago jajayen idanuwana nayi ina kallon ta karasowa gurina tayi ta zauna tace "wai ke meyasa bazaki rungume ƙaddarar ki ba ne eye kinson ki saka ma kanki hawan jini ne"!? Kara fashe da kuka nayi sosai nace"dole nayi kuka ko zan samu sauki acikin rayuwata ki duba gefen fuska na kikagani menene"!? Zaro ido tayi tace "mari innalillah garin yaya"!? Shine ya mare ni saboda yayi kiss dina nace masa ɗan iska " dafe kanta tayi tace "gaskiya Ayanah baki kyauta ba ban jin dadin haka ba wlh to ni sai nace ma Bhaiyah dan iska kin san irin abun da yake mani ne"!? .


Girgiza mata kai nayi idanuwana dukk sun kummuburi " himm wlh abun ɗaya ne akawai baya yi mani Amman yana shan komai na jikina nima haka kuma ai Aure zamu menene dan yayi kiss din ki tunda ba saduwa yayi da ke ba kinga ki sanya ma zuciyar ki ruwan sanyi kada su Maa su gane halin da kike ciki wlh kin san hali Mum tana iya cewar sati mai zuwa a ɗaure maki Aure..



Share hawaye na nayi nace " kina nufin saduwa ce kawai baƙwayi innalillah Allah ya shirya ku ni dai gaskiya bazan iya wannan Abun ha, dariya tayi sosai Shannan ta lallaɓa ta har ta hakuri ta bar ma Allah ikon sa, sai da sukayi minti tallatin sannan suka fito daga cikin ɗakin cikin gida suka shiga Babu kowa falo wuce ɗakin Ummy maku da sallama muka shiga lokacin tagama sallah lazumi take amsa muna tayi Amman bata kalle ni ba.


Kwalla nafara zuba mani sai kuka nace "Ummy na!! Shiru bata amsa ba karasowa gurin ta nayi da durkusa har ƙasa nace "Ummy na dan girman Allah ki daina fushi da ni fushi ki fa bala'i ne agurin na" Ajiyar zuciya tayi tace "Ayanah ban san meyasa adukk lokacin da nake bukatar wani agurin ki kike bijire mani" hawaye ne suka zubo mani nace "Aa yanzun kiyi hakuri Aure dai kike buƙatar nayi ko to na Amince zanyi maki biyaya koda kuwa za'a ta yanke naman jikina .


Murmushi tayi tace "Alhamdulillah gaskiya naji dadin haka nasan zaki iya mani biyaya kawai dai damuwa ce ni dama banyi fushi da ƴata ba, da gudu nazo na faɗa saman jikinta ina Ajiyar Zuciya rungume ni tayi tana Murmushi cikin murna Amrha tace "Alhamdulillah ashe Mum bata, iya fushi da mu ba kai gaskiya naji dadin haka...


Ummy tace "Auta ta kin ci abinci kuwa"!? Ina fa mum yau kwana ukku rabon ta da taci wani abinci sai dai lemo cewar Amrha cikin damuwa Ummy tace"kije ki kitchan ki zubo maku abinci yau gabana zata cinye sa" to tace fita tayi daga ɗakin cikin shagwaɓa nace "ni fa Ummy bana jin yunwa fa" Aa fa so kike tayi maki ilai ne Auta"!? Kara shigewa cikin jikinta nayi ina ajiyar zuciya, da sallama Amrha ta shigo cikin ɗakin hannunta ɗauke da tirin abinci ajewa tayi gaban Ummy kallon abinci tayi tace "yauwa Uhmm Auta ta taso ki ci abinci gyara kwanciya nayi nace "ni fa uhm Uhmm Uhmm na koshi Umm.


Kinsan kitashi zaune ni da kaina zan baki har sai kin koshi, tashi zaune nayi ina kallon abinci kamar zanyi kuka hannunta sa tana ɗebu abinci tana cewar"oya buɗe bakin, a hankali na buɗe bakin tana saka mani ina taunawa kamar mai cin magani haka ta cigaba da bani abincin har na koshi nace"na koshi fa Ummy,.


kallona tayi tace "buɗe cikin nagani idan ya cika shigowar su Ya jafar ne da Bhaiyah da junior baki suka saki suna kallon ikon Allah Ya jafar yace "me zangani haka saboda da shagwaɓa bazaki iya cin abinci ba har sai Ummy ta baki ikon Allah "!? Turo baki nayi nace "Uhmm Uhmm Uhmm Uhmm Ummy kina jin Ya jafar ko" rabu da shi Auta, Bhaiyah yace "gaskiya kin cika shagwaɓa da yawa fa, Amrha tace "yau ni kam naga ikon Allah to wai ina ruwan ku, ku dai wlh kun cika sa ido fa" ke na kasa da ke ne eye"!? Murguɗa masa baki tayi tace "ey din, Ummy tace, Aa kada kadan mani ƴarinya fa tau gyara kwanciya ta nayi nace "Uhmm ni dai dan Allah ku bar ni nayi bacci plsss....


Riƙe haba Ya jafar yayi yace "uhm sannu sarkin son jiki, Ummy tace "ina kuka fito"!? Amman gurin yawon shaƙatawa muka fito ledar hannu Halima ya amsa ya ajiye mata yace"ga tsabarku munzo maku da ita nan buɗe ledar tayi sai taga kaza da Ice- cream tace "kai masha Allah kallona tayi tace "to tashi ga su kici" tashi zaune nayi ina kallon kayan Ice-Cream kawai na ɗauka nace Uhmm Ummy ni sai anjima zan ci bata ce mani komai na buɗe rubar Ice-Cream din na fara sha nace "my sister zo musha mana kikayi zaune" girgiza mani kai tayi tace "Nasan Bhaiyah yazo mani da nawa ke dai kawai ki sha abun ki, junior ya sauko daga jikin Ya jafar yazo ya zauna saman kafafuwana kallon sa suke suna mamaki ni dai dama nasan halin sa wani lokacin nan nace "junior kasan sha ne"!? Ledar sa Halima ta miƙa masa tace "gafa nashi nan kawai dai, Murmushi nayi nace "ke ce baki san halin sa ba wata rana idan yana cin nama to fa da yaga nawa wlh bazai ci nasan ba dole sai nawa samun cinye sannan zai ɗauko nashi kuma baki da ikon kice nashi zaki ci ranar ko zokiga kuka...


Jin jina kai sukayi da mamaki irin rayuwar sa nace "shiyasa dukk lokacin da nake cin abu ko baya nan sai na ajiye masa shi idan yadawo ya ci...


Ya jafar yace "ikon Allah to Allah ya raya muna shi Maa ce tashigo da sallama tace "Aa dama ashe kuna ciki "!? Eh wlh suka ce murmshi tayi tace "to idan kun gama Daddyn ku yana son ganku dukk har da ke Aunty, to suka ce jiyowa tayi ta fita daga cikin ɗakin..........


*Hassy Soja*

07063617906



⚡ *ARYAN&AYANAH*⚡






_*HASSY SOJA*_🌹✍🏻:

*T SOJA* 😉



🌹 *ELEGANT ONLINE* 🌹


*Happy juma'a Mubarak ina kowa barka da juma'a*



*INA GODIYA SOSAI DA COMMENT DINKU MASU KIRA NA DA MASU TURO MANI MESSAGES NAGODE SOSAI*🌹🌹🌹🌹


*DAN ALLAH MASU CEWAR NA TURO MASU DAGA FARKO KUYI HAKURI NA KUSAN GAMAWA PLEASE*


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Call me or Whatsapp me 08066268951
Or 09022823910



_Bismillahi Rahamanin Rahim_



*Page __________49&50__________*


Daddy ne zaune cikin falon sai Uncle sai Mommy sai Maa da sallama suka shigo cikin falon guri suka samu suka zauna a ƙasa Ummy ce ta zauna saman kujera gyara zaman sa yayi sannan gyara murya yace "Alhamdulillah Alkulihallin godiya tabba ga Allah Subhanahu wa'allah da ya nuna muna wannan A gaskiya babu abun da zan ce sai godiya ga Allah kallon su yayi yace kun san abun da yasa na kira ku"!? Girgiza masa kai sukayi, jin jina masu kai yayi yace "Bakomai bane laiha hasali ma maganar Ayanah ce gabana yace rasss rasss runtse idanuwana nayi ina karatu Addu'oi kala kala sannan naji yayi sauƙi yace "Ayanah nakin san dai tunda nake da ke ban taɓa kiran sunan ki ba sai dai my dougta ko"!?.


Muryana na rawa nace"Eh daddy" "Yauwa good shine kin san dai wanda mahaifiya ki ta kawo maki baza iya cutar da ke ba ko"!? Kwalla ne suka zubo mani cikin shasheƙar kuka nace "Eh Daddy" yace" to Alhamdulillah saboda halin da ake ciki ba kowa ne saurayi zai iya Auren ki ba kin san ko saboda me"!? Girgiza masa kai nayi "ajiyar Zuciya yace "saboda junior ba kowa zai zauna da ke ba a matsayin matar sa ba saboda zasu iya kallon ɗan ki ko kinyi Aure wani guri mijin ki ya sakeki ko kuma cikin shege wannan shine abun da mahaifiyar ki take gudu wlh dukk wanda yace yasan yaron ka to masoyin kai ne koda kuwa baku son junan ku.


Amman shi yaron ki zai iya shirya ku ta kowa ce irin hanya kinga kuwa baza iya cutar da ke ba abun naga ba shine kiyi hakuri ki rungume kaddara ki Allah ya sonki shiyasa yake kwada imanin ki shin cikake ni ko akasin haka to da zarar kin cinye wannan jarabawar da Allah ya ɗaura maki shike nan ke kam kin dadin ki kin san irin wahalar sa Ummah ki ta sha lokacin da Baban ki baya kusa da ku baki sani ba sai dai idan ta baki Labarin sa dan haka dan Allah ba dan halin mu ba kiyiwa Allah ki ajiye maganar bazaki Aure sa ba kinji ko"!? Tunda da ya fara magana nake kuka har ya gama sai naji Zuciya ta ta karaya sosai nasani tabbas su masoya na ne nagaskiya haƙiƙa Allah ya bani iyaya wanda zasu bani kulawa ta musan man cikin ajiyar zuciya nayi cikin sanyin murya nace "nagode sosai Daddy da ka nuna mani hanyar gaskiya kuma insha Allah zanyi maku biyaya kamar yarda kuka buƙata a gurina wani sabon kuka ne ya su ɓuce mani.


Kowa na cikin falon sai da ya tausaya mani sannan ya cigaba da cewar "saura kai Affan da ke Amrha rana ɗaya za'a ɗaura maku Aure wanda bi shirya ya shirya dan da wata ukku masu zuwa insha Shike nan zakuyi tafiya Allah ya sanya Alkhairi a cikin Auren ku dukk, Amin ya Allah suka ce.


Mommy ce ta taso taja hanuna ku muka wuce ɗakin ta sai da muka shiga cikin ɗakin tace "wuce ki watsa ruwa kizo zamuyi magana, ɗaga mata kai nayi najiyo zan fita Tace "Aa ki shiga cikin wannan toilet din ina jinki towel ta ciro sannan ta miƙa mani cire kayan jikana nayi daga sai pant sai bres ɗaura towel din nayi sannan na shiga cikin toilet din shiga cikin toilet din kedawuya kuka nake be ban tausayin har sai da kaina yayi ciwo kamar zai tsaga gida biyu sannan naji shiru sai ajiyar Zuciya nake haka nayi wanka na ɗauro towel din sannan na fito daga cikin toilet din zaune na sameta alamar tana jirana karasowa nayi gurin ta hannuna ɗaya dafe da kai kallona tayi tace "sannu har kin fito kenan ai dole kanki yayi ciwo zo ki zauna kusa da ni" jikina babu kwari nazo na zauna kusa da ita shiru nayi sai ajiyar Zuciya da nakiyi.


My angel abun da nake so da ke nasan baki son wannan Haɗin Amman abun da nake so ki gane shine dole sai kin zama jaruma kin nuna kina son wannan Auren saboda kowa yayi farin ciki daga nan zaki fara ganin kulawa agurin so dukk abun da kike so ko da kina jin kunya sai ki turo mani test a waya na ni kuma nasan hanyar da zan bi na biya maki buƙatar ki

Please Login or Register in order to submit comment