Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kazo ɗakinsu Raliya".
To sukace mata baki ɗayansu.

Daga nan ta wuce, kana Hayatuddeen na biye da ita a baya.
Ita kuwa Ameena ɗakin ta nufa.

Konce ta sameshi yayi lib a gadon jin sallamarta ne ya sashi buɗe ido, wani irin sassanyan murmushi ya sakar mata, tare da miko mata hannunsa alamun tazo.
Kontar da Adeel tayi can gefe kana tazo kusa dashi, jawota jikinshi yayi cikin sanyin murya yace.
"Zanyi wanka".
Da sauri tace.
"To".
bathroom ta shiga ta haɗa mishi dukkan abin buƙata, tana fitowa ta sameshi zaune bisa kekenshi amman gaba ɗaya jikinshi rawa yake, sai wani irin zufa ke tsastsafo mishi sabida azaban ciwo da bayanshi keyi.
Ahankali tace.
"Sannu".
Kai ya gyaɗa mata alamar yauwa kana ya nufi bayan gidan.

Ganin shigansa toilet, yasa ta gyara gadon, tare da ƙara gudun A/C.
Ba jimawa ya fito daga wankan,  cikin ƙarfin hali da dauriya, ya sauƙa kan kekenshi ya zauna bisa gado,
man Hayatuddeen da turarenshi ya shafa sannan ya konta.

Jawota jikinshi yayi tare manna mata kiss a goshi cikin sanyin murya yace.
"Kinyi bacci ne?".
A hankali tace.
"A a idona biyu".
ajiyan zuciya ya sauƙe tare da cewa.
"Shine ko ki kulani".
Juyowa tayi da kyau kana ta ɗan raɓa jikinshi a hankali tace.
"Yanzufa jinyan bayan zamuyi".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To ban ceba, ni lafiyata lau, karki wani ce ai banda lfy ne in kina so dai gani nan ras".
Dariya tayi sabida ganin ƙarfin halinshi,
shima dariyar yayi kana ya ruggumeta sukayi baccinsu a haka.

Washe gari da Safe Dr Aliyu da ya Adnan sukayi sammakon zuwa dubashi, dan Dr Aliyu zai koma Abuja,
bayan sun bashi duk taimakon da zasu iya bashi ne, suka sallami Umminshi suka tafi.

Jirgin da ya kawo su Saminu da Raihana shine ya juya dasu Dr Aliyu.

Sosai Raihana taji daɗin ganin Hammanta na mgna da bakinshi.
A ranar dai haka baƙi suka rinƙa zuwa tako ina, Masha Allah.

Zaleeha kuwa sosai Ummi ke kula da ita Alhamdulillah kuma jiki yayi ɗan sauƙi dan ta samu kula na musamman.

Maman Ameena da babanta ma sunzo sun duba Saifuddeen ɗin da jiki.

Hakama manya-manyan ƴan kasuwa, da ƴan ƙungiyar Jonapwd, da kuma jami'an sirri na  SS suma sunyita zuwa dubiya a wannan wunin, shiyasa bai samu keɓewa da matanshi ba, Baba Bello ma  da matarsa sunzo haka abokanshi baki ɗaya.

Ishaq kuwa hadda Rashida nshi yazo a daren
shida Saifuddeen sukayi ta hirarsu ita kuwa Zaleeha da Rashida sukayi ta hirarsu.
kafin su tafima tara tayi ganin haka Zaleeha tayi mishi saida safe.

Adda Rahma kuwa yauma da ita aka wuni.
sai yanzu ya Adnan yazo ya ɗauketa, haka su Goggo Dada da Aunty Mina duk sun zo.

Hakane yasa Ummi tace Hayatuddeen ya haura sama ya kwana a ɗaya ɗakin,
Goggo Dada kuma tazo ɗakinta Aunty Mina kuma da Raihana su kwana a ɗakinsu,

Ranar ma dai Ameena ce ta kwana dashi.

Washe gari kuma, shine ta gama kwana biyunta, kuma gobene da sassafe zasu wuce Abuja dan tuni an gama musu shirin tafiyarsu.

Bayan sallan isha'i  suka ɗan taɓa hira, a falon Ummi ganin tara ya kusa yasa Ameena ta miƙe ta shiga ɗakin Hayatuddeen dan yiwa Saifuddeen saida safe.

Gefenshi ta zauna bisa dukkan alamu mgna yakeyi da Dr Acash dan taji bayanin yadda yakeji yake faɗa.
juyowa yayi  ya kalleta bayan ya gama wayar cikin kula yace.
"Ameenatu ya akaine naga kinyi shiru".
Kai ta rausayar tare da cewa.
"Kawai zazzaƙar muryarka ne nakeji, tabbas na godewa Allah daya nufeni da jin muryarka, ji yadda kake zuba turanci kamar cikakken ɗan America".
Murmushi yayi tare da riko hannunta a hankali yace.
"Gobe iwar haka muna hanya, ko mun isa ko mun kusa isa, kinyi shiri ko?".
Kai ta gyaɗa mishi tare da cewa.
"Shiyasa ma zanje in shiga da wuri,  inyi bacci  dan nasamu in tashi kan lokaci".
Gefen fuskarta ya shafa tare da cewa.
"Da wuri haka, bazaki tayani hira ba".
Miƙewa tsaye tayi tare da rungume Adeel fuska a sake tace.
"Bari inje in turo ma Ammin Adeel tazo ta tayaka hirar ban kwana".
Yi yayi kamar bai jitaba, ita kuma juyawa tayi ta fita daga ɗakin.

Saida safe tayiwa su Ummi da Raihana da Raliya kana ta wuce side ɗinsu.
Kai tsaye falon Zaleeha ta shiga,
ita kuwa Zaleeha ta gama shirin baccinta kenan har ta konta taji sallaman Ameena, a hankali ta tashi ta buɗe ƙofar cikin sakin fuska suka kalli juna a hankali Ameena tace.
"Abban Adeel na kiran ki".
Kai ta gyaɗa alamar to kana ta miƙa hannu zata karɓi Adeel,  da sauri Ameena tace.
"A a barshi kije kiji da rigimar tsohonshi".
Kai ta ɗan sunkuyar, tana murmushi.
Itama  Ameena murmushi tayi kana ta juya ta tafi.

A hankali ta zauna abakin gado, abayyane  tace.
"Uhum ni bana son zuwa side ɗin Ummi tunda Raihana tazo, ni ban san me nayi mataba, har ga Allah har raina ina sonta ita da ɗanta, amman ita na lura ko ganina bata sonyi, ya Allah ka sani ni babu abinda nai mata."
Jiki a mace ta ɗauki ƙaton hijabi tasa kana ta fito ta nufi sashin Ummi.

A falon ta samesu baki ɗayansu, a hankali ta koma gefen Raliya cikin sanyi ta gaida Ummi da Goggo Dada da kuma Aunty Mina.
Hayatuddeen ne ya ɗan kalleta cikin kula yace.
"Adda Zaleeha jikin ne?".
Kai ta jujjuya lokacin da taga Raihana nata hararanta ƙasa-ƙasa,
cikin sanyi da neman yadda zatayi ta samu ta shiga ɗakin Hayatuddeen ɗin tace.
"A a,  na fara bacci ne, to kuma na bar wayata a ɗakinka, ɗauko min its mana".
Kanshi ya ɗan rausayar kana ya miƙe yana shiga ba daɗewa ya fito yace.
"Nifa na dudduba ban ganiba, Hamma Saifuddeen yace kije ki duba da kanki".
Kai ta ɗan gyaɗa kana ta miƙe ta nufi ɗakin.

Su kuwa Ummi  ce ta fara miƙewa tayi musu saida safe.
daga nan duk suka watse kowa ya tafi makoncinsa.

Ahankali ta tura ƙofar ɗakin tare dayin sallama.
"Salamu alaikum".
ido ya zuba mata cikin yanayin shauƙi da bege, juyo kekenshi da yake zaune a kai yayi ya fuskanceta, ganin haka yasa ahankali tace.
"Gani Ummu Adeel tace kana kirana".
juya idonshi yayi kalan bacci, kana ya motsota, hannunta ya riko suka taho bakin gadon, ajiyeta yayi sannan shi kuma ya yunƙura ya tashi kan kekenshi gaba ɗaya jikinshi karkarwa yake, ido ta zuba mishi saboda da ka gani kasan azaban zafin da yakeji.
taune leɓenshi yayi kana ya zauna bakin gadon,
hannunshin duka biyu yasa ya dafe gadon bayan nashi sai zufa daketa tsastsafo mishi ta suman kanshi,
cikin tausayawa tace.
"Sannu, to ka konta mana".
Bai kulata ba, sai dai numfarfashi yaketa sauƙewa ajere-ajere, tausayinshi ne ya cika mata zuciya,  Allah ya sani tanada rauni, kuma haka nan bata son ganinshi cikin mawuyacin hali, miƙewa tayi a hankali ta sunkuyo ta gefenshi, pillows ta jere mishi a bayanshi cikin, sanyi tasa hannunta duka biyu ta tallabo bayanshi,
jin haka yasashi sa hannunshin kan kafaɗunta, jingina shi tayi jikin pillows ɗin,
kusan atare suka sauƙe ajiyan zuciya,
miƙa ƙafafuwan shi yayi cikin zuba mata ido ya jawo hannunta ya zaunar da ita kam sawunshi,
cikin karya wuya ya mata alamun zafi yakeji.
Ga mamakinshi sai yaga tayi rau-rau da ido cikin rawan murya tace.
"Sannu Hamma Saif Allah ya baka lfy".
jawota yayi suka konta, lib tayi a jikinshi,  tana shaƙar ƙamshin jikinshi, shi kuma wayarshi yaja ya ɗan mata rubutu ya miƙa mata wayar.
"Ya ciwonki ya warke ne?".
Kai ta jujjuya alamun bai workeba, murmushi yayi tare da shafa fuskarta a hankali ya kuma rubuta mata.
"To tashi, tashi, maza tashi ki nuna min ciwon zan sa miki magani zai bar ciwon".
Ido ta zaro tare da maƙale kafaɗa alamar a a kam,
hannunshin ya cusa cikin hijabin jikinta, jin riga da wondone a jikinta ya sashi cire hijabin, rubutu ya kuma mata.
"Ai shiyasa ciwon bazai warkeba kinata ɓoye min shi, da kin nuna min dai da ya warke".
ido ta rufe dan kunya ya rufeta,
shi kuma hannunshi ya cusa cikin rigarta ya rarumo breast ɗinta da sauri ta buɗe idon,
sai kuma tayi sauri ta rufe idon jin ya kamo hannunta ya cusa cikin boxer ɗin jikinshi.
murmushi yayi ganin yadda hannunta keta karkarwa tamkar mazari hannunshi ya haɗa da nata ya matse Saif ɗinshi daketa tsastsafo mishi da ruwan kwaɗayi,
jin ta ɗan rumtse tafin hannunta yasashi zaro hannunshi ya bar nata kaɗai akan saif ɗin nashi,
hannunshi ɗaya na cikin rigarta ɗaya hannun nashin yasa ya rubuta mata magana a wayarshi ya miƙa mata.
"Ummi ta gaya miki gobe zamu tafi India da Ummu Adeel ko? Zanje inga Doctors ɗina".
Kai ta gyaɗa mishi alamar eh Ummi ta gaya mata, kanshi ya ɗan manna da nata a ranshi yake mgna.
Yana jin wani zafi a ransa tabbas da shawararaa aka nema wlh da da Zaleeha zai tafi, domin yana buƙatarta tana buƙatar kulawarsa a irin ya wannan yanayin,
to amman saida Ummi ta gama yanke hukunci ta sanar mishi, kuma sunce Dr Aliyu ne yace dole aje da Ameena.
Ajiyan zuciya mai zafi ya sauƙe kana a hankali ya hura mata iska a kunneta.
wani irin yar-yar haka taji tsikar jikinta na tashi haka nan taji tana ƙara shigewa jikinshi, sai miƙa takeyi kamar wacce kejin bacci.
gyara zamanshi yayi da kyau rigar jikinta ya fara kiciniyar cirewa,
a hankali ta riƙe hannunshi murya can ƙasa tace.
"Bari mana Hamma Saif".
Ta ƙarishe maganar dayi mishi alama, kanshi ya jujjuya tare da rubuta mata.
"A nan zamu kwana ai".
Ido ta zazzaro cikin kunya tace.
"Tab a a kam ni dai ɗakina zan koma in kwana".
Ƙarisa cire rigartata yayi tare da ajiyeta gefe jin zata zaro hannunta daga inda yasashi ne yasashi girgiza mata kai.
Alamu a a .
Kwaɓe fuska tayi a hankali tace.
"Su Ummi suna falo fa kar wani ya shigo".
Rubutu ya mata a waya ya miƙa mata.
"Babu mai shigowa, dan sun san kina nan ai".
shiru tayi jin ya kontar da ita kan cinyarshi, botur ɗin gaban boxer ɗinshi ya buɗe,
da sauri ta rufe idonta ganin bayyanan jikinshi,
shi kuwa kanta ya jawo ya kife kan Saif ɗinshi daketa harbawa kan lips ɗinta ya fara gogashi a hankali a hankali,
wani irin taushi da tsantsine suka haɗe wuri ɗaya wanda yasa dole ta buɗe bakinta a hankali dan ta gane me yake son tayi mishi.
A hankali ta fara ida mishi nufunshi.

Wani irin marayan numfashi yaja tamkar zai tafi da ransa, hannu yasa yana shafa dukkan sassan jikinta tamkar zautacce,
da ƙarfi ya danna mata Saif ɗinshi cikin bakinta dan jin yadda taketa cika da kumbura, danna kanta yakeyi a hankali yana jin ɗumin bakinta na ratsashi,  wani irin zazzafan shauƙi ne ya bijiro musu baki ɗayansu,
ƙarisa cire wondon yayi sai sautin.
"Ahhhhhhh aushhhhhhhh hahhhhh."   yake fiddawa, dan Zaleehan na neman zautar dashi,
a hankali take murza cinyoyinta dan wani irin abun da takeji, shi kuwa hannunshi yasa ya riƙe mata Saif ɗinshi da kyau, kusan minti 35 tana mishi abu ɗaya madadin ya sauƙa sai ƙara hawa da cika yakeyi,
hannunshin yasa ya riƙe kanta yana ɗan dannawa akan saif ɗinshi, jin abin takeyi har cikin maƙogoronta shiyasa ta fara yunƙurin amai,
to Amma ina bai bata daman hakan ba, can kusan bayan mitin 30 bayan 35 ɗin forko taji, ya fara tsirta mata sperm ɗinshi, da sauri taso janye bakinta amman ina yaƙi,
A take ya cika mata bakinta da ruwan fitinarshi, wanda dama al'ƙawari ne yayiwa kansa, cewa sai ya shayar da ita ruwan fitinarshi tun randa tace Allah ya sauwaƙa tasha yawunshi, ganin zai tafi gobe ne kuma yayi niyar shayar da ita kafin ya tafi.
saida ya cika mata bakinta tib sannan ya janye jikinshi, kana ya jawota da ƙarfi ya kontar da ita kan cinyarshi a rigingine,  da sauri yasa tafin hannunshi ya rufe bakinta da take son burzo madarar daya tsiyaya mata,
yatsunshi biyu yasa ya toshe hancinta ai take ta fara jujjuya kai, jin numfashinta na tafiya ne yasa ta haɗiye kab madarar,
jin tana laso tafin hannunshi ne yashi janye hannun, murmushi yayi mata mai cike da zallan farin ciki haɗida ƙauna da bege.
Ita kuwa tura baki tayi ta tashi zaune, kan cinyarshi ta hau, sai kuma tayi maza ta sauƙa da sauri jin ya kama Saif ɗinshi zai saita da jikinta,
dariyar mugunta yayi tare da mata alamun
"Da kin tsaya ai".
Miƙa tayi tare da kamo hannunshi ta ɗaura kan bakin nipples ɗinta da sukeyi mata azabebben ƙaiƙayi.
miƙa tayi da ƙarfi lokacin da taji ya fara murza mata su, narkewa tayi jikinshi tare da cewa.
"Aahhhhhhhhh Hamma Saif da daɗi".
Dan ita a zatonta baya jinta, wani irin ɗan iskan murmushi yayi tare da kontar da ita,
bakinshi ya kai bisa ƙirjinta ya fara yi mata wani irin rikitaccen salon da babu ƴa mace mai lafiya da zata iya jurewa.
sucking nipples ɗinta yakeyi da kyau,
tun tana ƴan ƙananun surutai,  har ta fita haiyacinta, hannunshi ta kamo ta kai bisa ƙasanta,
gaba ɗaya ta jiƙe,
kyaunta yayi mata abinda tayi mishi to amman bazai iya sunkuyowa ba,  ya sani wani bidirin kam sai ya dawo".
hannunshin yasa bisa mararta yana shafawa a hankali a hankali kamar dai yana gudun fama mata ciwon da yasan yaji mata ɗin, ahankali yake ɗan fingering ɗinta, gaba ɗaya santsi da kuma taushin wajen yasa saif ɗinsa sake kumburowa, haka ya cigaba da yi mata, yana me ɗan nutsa yatsarsa cikin jikinta, wanda sperm keta fita, ga wani irin taushi me gigita tunani.
Sama da 20 minute yana mata haka, can ta saki wani ƙara tare da ruggumeshi gam-gam a jikinta, wani zazzafan numfashi take fitarwa,
jin yadda jikinta ke karkarwane yasashi jawo musu blanket ya rufesu.

Shiru sukuyi kamar sunyi bacci,
can ta ɗan juyo suka fuskanci juna, dubanta yayi da kyau girarshi ɗaya ya ɗaga mata tare da rubuta mata.
"Tashi muje muyi wonka".
Jiki a mace tace.
"Hamma Saif bazan iyaba".
Kanshi ya gyaɗa mata dan yaga alamun hakan, rubutu ya kuma yi mata.
"Zamu tafi gobe, ban saniba ko zamu daɗe ko bazamu daɗeba, bana dai son yawo, in kina buƙatan wani abu akwai kuɗi a ɗakina, a cikin drawer".
Shiru tayi data karanta haka nan taji tana masifar son kusanci da shi.
A hankali taji idonta na ciko da hawaye kai ta rausayar tare da cewa.
"Uhumm Hamma Saif ngd, kaji min ciwo kuma zaka gudu kayi tafiyarka India".
jin hawayenta suna zubowa ne yasa tai saurin juya mishi baya.
ruggumeta yayi da kyau dan ta ƙaryar mishi da zuciya, maganarta  gaskiya ce duk da azatonta bai jitaba,
dukkan amare suna buƙatar kulawa ta musamman a irin ya waɗannan kwanakin da aka keta budurcinsu bare kuma ita da yake masifar so da ƙaunw.
Rubutu ya ƙara yimata koda ta karɓi wayar ido ya ƙura mata ganin tana karanta maganarshi.
"Bashin kulawa dake  yana kaina kuma zan biya, zamuje ne kawai dan zuwan ya kama dole".
Bata kuma cewa komaiba,
tashi zaune yayi ya jawota itama ta zauna,
boxer ɗinshi ya jawo a hankali yasa sannan ya jawo wani towel ya saka mata, kasancewar idan yace zai sa mata pant zata ɓata shi, saboda duk tayi staining da sperm.
lokacin da zai tashi daga kan gadon zuwa kan kekenshi ne ya tuno da ciwon bayan da yake, kasancewar dama in a koncene bayaji.
da kyar ya zauna kana ya jawo hannunta, bayan gida suka shiga,
cikin bath ya shiga ita kuwa a bakin bath ɗin ta zauna,
tare da sa ƙafafuwanta aciki,
jin yana zame towel ɗin jikinta ne yasa ta ɗan kalleshi,
kai ya gyaɗa mata alamun ta ɗan buɗe ƙafafuwan nata,
bata kulashiba, ganin hakane yasa hannu ya ware sawunta, a hankali yakai bakinshi kan privet part ɗinta, jin abinda zai matane yasa tayi saurin zamowa cikin bathtube ɗin,
daga haka sukayi wonka.

Bayan sun fitone ta maida kayan jikinta tasa hijabi, kallonshi tayi tare da cewa.
"Saida safe zanje in kwanta".
Ogogon dake jikin ɗakin ya nuna mata,
da sauri tace.
"Ƙarfe biyu da rabi".
Kanshi ya gyaɗa mata a hankali tace.
"Ni dai bazan kwana a nanba".
Jawo hannunta yayi ya kontar da ita, tare da mata alaman kwana kuma na nawa.

Hira suka ɗanyi kana bacci ya kwashesu, kiran sallan forko a kunnenshi. Da kyar ya lallaɓa yayi wonka da al'wala kana ya fito ya tada ita,
ya rubuta mata ta tashi ta tafi tunda bata son asan tazo, ya ƙara da ce mata in taje tayi salla ta kawo mishi kayan da zaisa.
sanna ta haɗo mishi wanda zai tafi dasu ta kuma haɗa mishi da system ɗinshi.

Hakan kuwa akayi

Ƙarfe shida dai-dai duk suna falon Ummi Ishaq ma yazo,
Ahmad ne ya kalli Zaleeha tare da cewa.
"Ko dai za'a bar miki Adeel ne?".
Da sauri ta gyaɗa kai alamar eh.
murmushi sukayi baki ɗaya kana Ummi tace.
"Ahmad ku tafi ina kunje jirgin karfe bakwai zai tashi".
To Ahmad yace kana duk suka mimmiƙe,
Ameena ce ta karɓi Adeel tare da cewa.
"To Ammin Adeel sai mun dawo".
Cikin sanyi Zaleeha tace.
"Allah ya kaiku lfy yasa ku dawo lfy".
Amin Amin sukace baki ɗayansu kana suka nufi hanyar fita,
Shi kuwa Saifuddeen gefen Zaleeha ya koma ganin hakane yasa suka fita suka barsu.

A hankali ya kamo hannunta duka biyu, mannasu yayi da fuskarta a hankali ya mata alamun zamu tafi.
haka nan taji rauni ya rufeta a hankali ta faɗa jikinshi cikin rawan murya tace.
"Ban san me nakeji a kankaba,
inaji bana son kayi nesa dani,
hakanan na fara kewarka tun kafin ka tafi,
inama ace zaka jini da na gaya maka yadda nakeji a zuciyata,
ban taɓajin begen rabuwa da waniba a duniya sai kai,
Hamma Saif anya zan iya jure tsawon wani lokacin ban gankaba,
Ban san meyasaba bana gajiya da ganinka,
bansan yaushe mukayi shaƙuwar da har nakejin cewa kaine farin cikina ba".
Wani irin fitinenne runguma Saifuddeen yayi mata shi kaɗai yasan irin daɗin da yakeji a cikin rai  da jikinsa dama dalilinshi kenan na ɓoye mata warakarshi,
kanta ya ɗan tallafo ya haɗa da nashi suna kallon juna murya a sanyaye tace.
"Ina roƙon Ubangiji mai dukkan isa daya kaiku lfy ya dawo daku lfy, zanyi tayi maka addu'a a cikin dukkan sallolina, Allah ya baka lfy ya dawo mana daku lfy".
Kissing lips ɗinta yayi ganin yadda suke rawa, alamun tana gab da fashewa da kuka.
rungume juna sukayi tare da sauƙe ajiyan zuciya a tare,
sun kai 3 minute a haka kafin ya saketa,
kana ya jawo hannunta suka fito.

A harabar gidan su ka samesu baki ɗayansu, nan suka sallamesu suka tafi
Yayinda su kuma suke tayi musu addu'a. Saida sukaga fitansu kafin suka koma cikin gida.

Ita kam Zaleeha side ɗinta ta wuce.

Su kuwa bakwai dai-dai jirginsu ya tashi

Sun isa Abuja lfy,

Ƙarfe ɗaya da rabi sukayi sallan azahar biyu dai-dai jirginsu ya ɗaga daga Abuja Nigeria zuwa New Delhi India.

Sun jima suna keta gajumare kafin suka isa india, inda suka sauƙa a babban birnin india wato New Delhi, inda tuni dare ya fara nisa,
Suna sauƙa a airport ɗin
*INDARA GANDHI international airport New Delhi*
Bayan duk sun firfito, suka samu Dr Malik Khan da kanshi yazo tarbansu, sabida yasan isan dare zasuyi, daga airport ɗin tafiya kaɗan sukayi suka isa babban hotel ɗin Hyatt regency Delhi,  wanda yake kusa da asibitin da za'a duba Saifuddeen.
Kusan Dr Malik ne ya musu komai, hatta sim card ya sayawa Ameena dan sauƙaƙa musu, kuma ya kama musu masauƙi mai kyau a ƙasa,
Saida yaga an kawo musu komai da zasu buƙata,  sannan ya sallamesu a kan sai da safe zaizo ya ɗauke su.

Yana fita sukayi wanka suka ɗanci abinci,  kana suka konta dan tafiya dai duk sunanta tafiya tanada gajiya. Shiyasa suna kwanciya sai bacci.

Washe gari da safe bayan sun gama komai,  Dr. Malik yazo ya ɗaukesu,
Kai tsaye asibitin suka nufa,
Sosai Ameena tasha mamakin ganin irin cigaban da suke dashi daga matakin ma'aikatansu da kuma na kayan aiki.

Suna zuwa manya likitoci suka ƙarɓeshi matakin forko goje-goje aka fara yi mishi,  ginin MRI scanning  da kuma X-ray, CT scan MRI ɗin da sauransu.

Alhamdulillah dukkan goje-gojen da zasuyi suna samun karsashi kan aikinsu,  domin ciwon da bayanshi keyi su farin cikine a wurin su, bayan da, da ko reza za'a a yankeshi bazaijiba sai gashi yau kuma yana kukan bayan alamun nasarane babba a wurin.

Kwana uku akayi ana gwaje-gwaje kana ran na huɗu, duk sakamakonsa zai fito ta hannun doctors ɗin da suka dace.
Shi kam Saifuddeen yanzu gaba ɗaya ma a asibitin yake, Ameena ce dai kan koma masauƙinsu itama gari na wayewa zata dawo asibitin.

A gida Nigeria kuwa sosai su Ummi suka sha mamakin lamarin Zaleeha,  dan ko bata faɗaba ana gane tana cikin kewa, duk ta ƙara zama shiru-shiru, tunda suka tafi batayi mgna da shiba, tana dai jin lbrinsu a wurin Ummi, amman kullum sai sun gaisa da Ameena takan tambayi ya mai jiki.

Yau Rashida ta kawo mata ziyara dan yaune za'a kai lefenta bisa al'adar gombawa kuwa in za'a kai lefenki zaki ɓuya.
To shiyasa yau ɗin tazo wurin Zaleeha.

Zaune suke bayan sunyi sallan la'asar hira sukeyi tayi kan batun auren, jin wayar Rashida na tsuwane yasa suka ɗan tsagaita, amsa kiran tayi tare da karawa akan kunnenta,  ahankali tace.
"Barka da yamma Ya Habibi".
Daga can gefen Ishaq kuwa gyara zama yayi tare da cewa.
"Barka dai Matar kirki, wato dan kinji za'a kai lefe ne kika gudu ko?".
dariya ta ɗanyi kana tace.
"A a ba guduwa nayi bafa gani gidan Zaleeha".
Dariya ya ɗanyi kana yace.
"Kice gidan gwauruwa, bata waya mugaisa".
Miƙawa Zaleeha wayan  tayi wacce ita kuma ta maida hankalinta kan wayarta.
jin ta kara mata waya a kunnenta ne yasa ta ɗan ɗago, jiyo muryar Malam Ishaq na ce mata.
"Zaleeha ya gida ya labarin mutanen India?".
Kai ta ɗan rausayar tare da cewa.
"Gidan ba daɗi Malam Ishaq, tunda Adeel ya tafi bana jin daɗin gidan.
Mutanen India kuma banyi magana da suba, sai dai naji labarin yau zasuga Dr.Mahesh Deera".
Cikin nitsuwa Ishaq yace.
"Eh gaskiya koni tunda yaje bamuyi magana da shi ba,  sai dai ina jin labarinshi wurin Dr.Malik, sabida a sabiti yake woyoyinshi kuma suna masauƙinsu, amman ana zaton gobe zasu fito dashi".
Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da cewa.
"Dama ɓoyeshi akayi ne?".
Dariya ya ɗanyi kana yace.
"Eh to kusan haka dan likitocin physiotherapist  suke dubashi a tsawon kwanakin, saboda sune ke ƙoƙarin farfaɗo da aikin lakar ga wanda akaiwa aiki.
To sun bada yaƙinin yanzu kulawarsu yake buƙata, shiyasa suka duƙufa kanshi, kuma Alhamdulillah sunce yanzu bayan nashi da sauƙi sosai".
Ajiyan zuciya mai ƙarfi ta sauƙe tare da cewa.
"To Allah yasa mudace ya bashi lfy".
Amin Amin yace kana yace ta bawa Rashida waya nan yake ce mata anjima zaizo ya ɗauketa.

Randa sukayi kwana biyar da tafiya a ranar Saminu da Raihana suka koma KD.
To Alhamdulillah shiyasa Zaleeha ta ɗan samu sakewa a tsakiyar gidan dan ta lura sam Raihana bata sonta.

Yau kwanansu bakwai a India kuma yaune Dr Acash prasat ya shigo New Delhi da Doctor'n, da zai ƙara duba Saifuddeen.

Bayan duk sun gama aune-aunensu ne,
suka nufi wani ɗakin kuma da Saifuddeen, kafin su wucene Dr. Malik Khan ya kira Ameena aka wuce da ita.
A wani ɗaki na musamman aka shiga dashi Ameena kuwa Office ɗin Dr. Acash prasat suka nufa ita da Dr. Malik.

Su kuwa sauran Doctors ɗin suna shiga,
Dr. Arjun ya kalli Saifuddeen cikin kula yace ya tashi zaune.
yunƙura yayi tashi jin bayanshi sakayau ba azabebben ciwon da yake jine yasashi yunƙurin miƙewa tsaye.
Kusan atare Doctors ɗin suka bashi hannunsu da nufin ya riƙe,
kai juya alamun su bari, miƙa tsawonshi yayi ya tsaya cur kan ƙafafuwan shi, sai dai ƙafafuwan sai rawa sukeyi kar-kar.
Tafi sukayi a tare domin wannan shine matakin nasara,
wasu rubuce-rubuce sukayi tayi a na'urorin dake gabansu,
Dr Acash prasat kuwa kiran Dr Aleeyu yayi video call ya saita komai yadda zaiga Saifuddeen a tsaye car da ƙafafuwanshi,
kabbara Dr Aliyu yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah jiki yayi sauƙi da izinin Ubangiji".
Kai Dr. Acash ya gyaɗa mishi alamun haka.

Bayan sun gaba duddubashine sukace ya gwada takawa da ƙafafuwanshi, to amman ina ya kasa ɗaga ƙafafuwan dole suka haƙura, nan suka bashi magunguna da allurai na tsawon sati uku,  cur wanda kullum sai an mishi allurar biyu ɗaya da safe ɗaya da yamma,
Alluraine da ko wanne ɗaya kuɗinshi ya kai dubu ɗari da ashirin. Nan suka bashi damar komawa masauƙinshi.

Koda suka fito suka dawo Office ɗin Dr Acash inda suka samu Ameena da Dr Malik.

Da sauri Ameena ta miƙe ganin kyakkyawan mijinta zaune bisa kekenshi mai masifar kyau, rungumeshi tayi cikin jin daɗin tace.
"Alhamdulillah Abban Adeel ya jiki".
Murmushi yayi tare da rungumeta murya ras yace.
"Alhamdulillah Ummu Adeel jiki kam da sauƙi sosai ma".
Dr. Arjun ne dake bayanshi yayi ɗan dariya tare da cewa.
"Duk nasarar aikinsu bayan nawane, dan jinyar da nayi tafi kyau".
Dr. Arjun shine likitan dayayi aikin kunnen Saifuddeen, tun zuwansu wancan kuma dama tun a lokacin ya shaida musu aikinshi yayi kyau."
Zama sukayi baki ɗayansu, Dr. Malik ne ya kira Dr.Adnan  dan yaji dukkan bayanan da zasuyi.
Dr. Mahesh Deera ne ya ɗan gyara zama,  cikin harshen nasara ya fara musu kyakkyawan bayani inda yace.
"Yanzu dai ana iya ganin Saifuddeen ya mike yana tafiya da ƙafafuwanshi a cikin ko wanne lokaci, domin

Please Login or Register in order to submit comment