Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan su Ummi suka nuna cewa bakomai ya wuce, sosai Ummi taji tausayin Zaleehan ya kama zuciyarta, don kallo ɗaya zakayi mata kasan cewa andaketa, don ga jikinta nan duk yayi wani iri, sam Ummi bataji daɗin hakan ba.
Nan Su Mamy suka kai Zaleehan har ɓangarenta, sannan suka ƙarayi mata nasiha, daga haka suka barta, inda takwanta tana meda numfashi, sosai takejin wani irin tsanar Saifuddeen ya ƙara ninkuwa acikin zuciyarta, ayanzu tanajin zata iyayi masa komai don baƙanta masa, domin akansa ne aka mata irin wannan azaban.

Haka ranan dai ta wuni kuka , da yamma Belkeesu tazo nan tai ta ƙara zugata,
hakama Mama ta kirata tai ta zageta wai me take jira da gidan tunda dai ba gidan ubanta bane to tabar musu gidan.
Kada kuma ta bari wannan nakasashen ya rabata da budurcinta, harda cewa ta kwana duk inda takeso amman dai ta kare budurcinta.

Koda dare yayi kamar kullum nan ta kwana cikin garden ɗin,
shiko Saifuddeen yanzu abin natama dariya yake bashi, dan in gari ya waye ta fiti kamar ba itaba, shida kanshi ya yarda tana son ƴan uwanshi da Umminshi.

Yau kwana uku da faruwan abun ,wanda yayi dai-dai da cika kwanaki goma da tayi a gidan,
da yamma Adda Rahma tazo, duk da Raliya ta sanar mata komai amman sai takega kamar sharri sukewa Zaleeha dan yadda take nuna muso da kulawa.
ita kuwa Zaleeha harga Allah har cikin ranta take son kowa na ahlin Saifuddeen ita dai shine bata so.

Bayan anyi sallan ishane Ya Ahmad da Aunty Lubna suka zo gidan don sallaman Zaleeha dan gobe zasu koma Abuja,
falon Ummi suka fara zuwa suka gaidata, kana Ya Ahmad ya bawa Ummi haƙuri akan ƙuruciyar Zaleeha,
cikin jin daɗi da ganin dattakun yaron Ummi tace,
"In sha Allah ba komai yarin tace."
daga nan Saifuddeen yayi musu jagora zuwa side ɗinsu, sai dai kafinma su iso tuni Zaleeha ta tafi makoncinta,
koda suka dudduba ɓata nan,
sai Saifuddeen ya sanar musu inda taken,
sosai ran ya Ahmad yayi matuƙar ɓaci,
Auntƴ Lubna ce taje cikin garden ɗin ta kura ta,
amman tasha jinin jikinta ganin yadda Aunty Lubnanma ta haɗe mata fuska,
jiki a mace ta shigo,
ganin ya Ahmad ɗinta ne yasa tayi saurin ƙarasawo cikin falon gefenshi ta zauna tare da manna kanta bisa damtsen hannunshi kawai sai ta saki kuka,
abin mmki saiga Ahmad ya fara rarrashinta.
nan yayi ta lallaɓata da yi mata nasiha da alƙawuran abubuwa masu daraja a rayuwarta yace.
"Ni dai fatana da roƙona a gareki kawai kiyiwa mahaifinmu biyayya kada ki kunya tashi, ki zauna ɗakin mijinki ni kuwa babu abida bazan miki ba,
ammanfa muddin kika saɓawa umarnin Baba Malam Zaleeha ki mance da cewa na sanki kin sanni. ki dena kwana a wojenan cikin ciyawin can, Zaleeha dame na rageki me ban mikiba na kayan ɗaki, ki gaya min in akwai abinda ban miki shiba in miki? ".
Cikin share hawayenta tace.
"Kamin komai Ya Ahmad ngd ."
Kai ya jinjina tare da cewa.
"To ki zauna ɗakin mijinki kiyi mishi biyayya ki bashi duk wani haƙƙinshi dake kanki."
kai ta gyaɗa mishi a ranta kuma ceqa take.
"Kayi haƙuri Ya Ahmad bazan iyaba."
da haka dai suka sallameta suka tafi, inda Saifuddeen yayi musu rakiya har bakin motarsu, nan Ya Ahmad ɗin ya ƙara bashi haƙuri.

To ranar dai Zaleeha a falonta ma ta kwana dan yanzu tayi shirin fara tarfa mishi rashin mutunci a cewarta sai ya saketa wanima bai saniba,
sai dai kafinma ya dawo daga rakiyar su Ya Ahmad ta ɓingire tayi bacci, sabida sanyin ac da ƙamshi da tsabtan falon,
koda yazo wuce kanshi ya girgiza tare da taɓe baki kana ya ɗan naga kafaɗunshi alamun babu ruwanshi da ita ya wuce side ɗinshi.

Koda gari ya waye sai ta maida shirinta yau.

Ƙarfe sha ɗaya da kwata na dare
Saifuddeen yayiwa Umminshi saida safe black coffe ɗinsa, wanda Ummi ta haɗa masa ya ɗauka, tare da fita daga ɓangaren Ummin, sam ko kaɗan baiji tausayin Zaleehan nadaga abun da akayi mata ba, don shi sam baima fahimci cewa, an daketa ba. Kaitsaye
part ɗinsu ya nufa, koda ya ƙarasa cikin falon nata, direct ɗakinta ya nufa dan yau wuni zumbur bai gantaba, haƙƙinta ne kuma a kanshi yasan halin da take ciki, kuma Umminshi ma ta umarceshi da ya shiga ya duba lfyarta, dan tunda tazo gidan bata taɓa fashin fitowa gaida Ummi safe da yamma amman yau tunda tazo da safe babu wanda ya kuma ganin fitowanta, sai dai Ummi tasa Raliya tazo har ɗakinta ta tambayeta lfya kuwa bata fitoba, to nan tace kanta ke ciwo, kuma hakan baya rasa nasaba da kukanda take yawanta yine a kwanaki ukun nan kuma ga dukan Ya Ameenu.
A hankali ya nufi bedroom ɗinta

  Ita kuwa Zaleeha zuwa lokacin harta zage zip ɗin rigarta inda take kwance akan gado, sosai takejin jikinta nayi mata wani irin raɗaɗi na musamman akan dukan da tasha yayi tsami a jikinta.
Ƙarasowa cikin ɗakin yayi, tare da ɗan tsayawa ahankali yake ƙare mata kallo.
Duk da kasancewar idanunta a lumshe suke, amma ba bacci take ba dan hawaye nata kwaranya daga idanun nata, jin motsin mutum acikin ɗakin, da kuma ƙamshin turarensa daya cika mata hanci yasanyata juyowa,  idanunsu ne suka sarƙe acikin najuna, da sauri tatashi daga kwancen da take, tare da ɗanja baya da alamun tsoronshi, takurawa tayi wuri ɗaya tare da sakin kuka, cikin rawan murya tace.
"Dan Allah malam meya kawoka ɗakina?,Dan Allah ka fita, Ni tsoronka nakeji."
Dubansa tayi duba irin mai cike da tsantsar tashin hankali da wahala cikin takaicinsa tasa tafin hannunta ta sharce hawayenta taso ta zuba mishi fitsara da tijara, sai kuma hakan ya gagareta sabida yayi mata kwarjii da yawa, gashi ya tsareta da manyan kyawawan idanunshi da suke da kwarjin mai tarin yawa madadin tayi masifa sai kawai ta tasashi a gaba taci gaba da kuka murya na rawa tace.
"Dan Allah kaji tausayi na, wallahi ina sonshi bazan iya rayuwa da wani namijiba in ba shiba".
kanshi ya tankwashe yana kallon yadda laɓɓan bakinta ke motsawa yana mai jin wani irin suya da ƙuna da zuciyarsa keyi,
Ita Kumahakan da yayine ya tuno mata ashefa kurmane ma, cikin zubda hawaye tace.
"Ayi mutum shi burinsa kawai ya raba masoya, ni bana son ko wani ɗa namiji sai shi, nace maka bazaka samu farin ciki daga gareni ba,
saboda kai ƴan uwana suka tsaneni, saboda kai yau an wayi gari Ya Ahmad ma ya nuna zai iya tsanata sabida kai aka ɗaga hannu aka dakeni da sunan dukan dole in zauna da kai, am medani kamar jaka ko ganga abu kaɗan akama jibgata!."
A hankali jiki na rawa turo da ƙafafunta ƙasa tare da miƙewa tsaye, hannuwanta tasa tana share hawayenta da wasu ke korar wasu, cikin kuka tace.
"Ni dai ka fitamin daga ɗaki!."
Taƙare maganar tana meyi masa nuni da ƙofar fita daga cikin ɗakin.
Ganin ya kafeta da mayun idanunsa ne yasanyata ƙara jan baya kaɗan tace.
"Waikai kam me yasa kake abu kamar mahaukaci ne da ina maka magana kana kallona, meyasa baka babbance so da ƙiyayya? Nace maka inada wanda nakeso".
da sauri ya rumtse tafin hannunshi wai a gaban shi take ce mishi tanada wanda takeso tana matsayin matarsa.
Ita kuwa cikin muryar kuka tace.
"Tunda bazaka fitaba ai sai kayi ta zama kai in mun zauna ɗaki ɗaya ma me zaka iya min?, da idanu kaman na....."
Batare da ta tantance ƙarasowarsa gareta ba, saiji tayi ansa mata ƙafa inda aka kwasota tuni tatafi su tafaɗa kan gado, cikin matsanancin ɓacin rai haɗi da rufewar ido, yasanya hannunsa inda ya jawota jikinsa, a harzuƙe yakama duka hannayen ta biyu ya, murɗe mata hannun nata yayi da ƙarfin gaske ya maidasu bayanta, hakan ne yasa tasaki wani irin ƙaran azaba,  sosai ransa ya ɓaci dajin kalamanta na kiranshi misaltashi da aikin mahaukaci, abinda Zaleeha bata saniba mutun ɗaya ya taɓa.mishi wannan furucin Iya Bukku kuma itama ya bata haƙwarenta a hannunta, idanunsa ne suka sanja kala inda sukayi jajur dasu, take jijiyoyin jikinsa suka mimmiƙe, sam idan akwai wani abu daya tsana to baiwuce zagi ba, zai iya tolereting komai amma banda zagar masa nasabarsa, haka kuma zai iya jure kowani zagi, amma koda wasa kada kayi kuskuren ƙiransa da sunan  mahaukaci.
Azafafe yasanya hannunsa inda ya kamo ƴan ƙananun laɓɓanta, da yatsunsa biyu yasanya da ƙarfi ya shiga ɗana matasu akan laɓɓan nata da ƙarfi-ƙarfi, cikin matsanancin zafi haɗi da raɗaɗin da bakin nata keyi mata, tasaki wani irin kuka haɗi da ihu,  sam kukanta ko ihunta basu tsai dashi daga horar da ita da yake ƙoƙarin yi ba, sake matse bakinta yayi, yayinda ya sanya hannunsa inda yasake matseta ƙam, cikin kuka haɗi da masifar zafin da takeji tasoma jijjiga kanta, amatuƙar wahalce tasake sakin wani gigitaccen ƙara, tare da faɗin.
"Wayyo Allah na bawani a kusane, ku taimakeni dan Allah, wayyo Ummi ɓarayi ɓarawo!."
ina su Ummi ba jinta zasuyiba bare ta kawo mata agaji.
Sake danneta yayi tare da sanya hannunsa ya murɗe lips ɗinta, tuni tanemi bakin ihu da kuka'n ta rasa, nan fa tasoma harba ƙafafunta tare da yarfa hannuwanta, zafin da takeji yakai zafi domin tuni idanunta sun fara fitar da sabin ƙwalla,  aƙalla saida suka ɗauki kusan mintuna 5 ahaka, sosai tafita hayyacinta kuka take kamar ranta zaifita, ido take jujjuya mishi da bashi haƙuri,
"Wayyo dan Allah kayi haƙuri wallahi bazan sakeba."
cikin ɓacin rai ya tureta kan gadon,
kana ya rufa mata baya, rumtse idonta tayi da ƙarfi jin ya konto kanta, da sauri ta kuma buɗe idanun jin ya fincike rigar tata ya cillata gefe, tuni ƙirjinta ya baiyana irin bainar nan na ziraran miraran, ido ta zazzaro da ƙarfi jin tafin hannunshi kan breast, cikin wani irin kiɗima da farga ta riƙo damatsan hannunshi tuni jikinta gaba ɗaya tsuma yakeyi murya a hargitse tace.
"Wayyo Allah na,na shiga uku dan ALLAH na tuba kayi haƙuri".
Sai kuma taja wani irin dogon numfashi jin yadda yake murza ƙirjinta da sarrafa shi cikin tattauanawa tafin hannunsa,
Wani irin kuka ta sake tare da yunƙurawa da niyar zata ƙwace kanta daga gare shi, sai kuma ta koma ta konta jin ya sake mata nauyi shi ƙafafuwan ta fara harbawa tare da jujjuya mishi kai kana tana ta kiciniyar kwace kanta.
Shi kuwa Saifuddeen hannunshi ya ɗauke daga kan ƙirjinta kana ya danne hannayenta da taketa riƙe nashi hannu, sunkuyowa yayi ya manna bakinshi kan breast ɗinta na hannun dama,
kana yasa hannunshi ɗaya ya haɗe hannayenta cikin hannunshi ɗayan,
wasu irin abubuwan masu wuyar fahimta da misaltawa yakeyi suna shiga jikinshi da zuciyarshi karon forko a rayuwarshi da yake cikin wannan yanayi, wani irin sassanyan tsotsan kan nipples ɗinta yakeyi tare dasa hannu shine yana murza kan ɗayan.
wasu tagwayen numfarfashi yake sauƙewa tamkar zasu fita da ransa gaba ɗaya jikinshi suma da karkarwa yakeyi, haka ya sashi sarrafa ta da zafi-zafi.
Zaleeha kuwa ido ya raina fata, zufane yaketa tsastsafo mata duk ta inda hudan gashin jikinta yakeyi,kuka da ihu da magiya yakeyi tamkar zata mutu,
tattaro sauran ƙarfinta tayi tasa janye hannunta ɗaya cikin zafin da takeji takai hannu kan hannunshi dake murza nipples ɗinta karo na forko a tarihin rayuwarta da namiji ya taɓa mata nononta,
kai ta rinƙa jujjuya mishi ganin ya zuba mata kyawawan idanunshi da suka jiye zuwa kalan bacci-bacci, murya na rawa tace.
"Na tuba dan ALLAH da sonka da manzon rahma ka barni bazan sake ba, na sani zaka iya min komai".
Sai kuma hawaye car-car a hankali ya zame daga kanta ya koma gefe.
Da sauri ta tashi zaune can gefe ta koma,hannunta tasa ta tallabi ƙirjin nata,
sai kuma wasu sabbin hawayenta suka zubo sabida jin yadda nonanta ke zafi musamman bakinsu dan sosai ya tumurmusheta. da sauri ta janye hannunta tare da yarfa hannun tana mai zubda hawaye tare da fidda sautin.
"Shhhhhhh wayyo zafi wayyo ka cinye min nona".
wani irin kallo mai ɗauke da tsananin gargaɗi da alamun ki kiyayeni yayi mata, can cikin ransa kuwa dariya yakeyi ganin yadda yakeyi to wannan in an ratsa budurcinta sai yaya, haɗe fuska yayi tare da watsa mata mugun kallo kana ya wurgo mata rigar ta sannan ya yunƙura ya hau kekenshi, nan ya murza wheelchair ɗinsa kai tsaye ya fice daga cikin ɗakin.
Wani irin ihu tayi tare da soma buga kanta ajikin bango, kuka take sosai da sosai, yayinda bakinta ke mata wani irin azababben raɗaɗi, har takai ga tanajin kamar ma laɓɓanta basa kan fuskarta ga nononta da sukayi jazir ɗan bakunan sai wani zut-zut sukemata babban tashin hankalinta in sunyi zut-zut ɗin nan har ƙasanta takeji canma yana mata wani irin abu mai sa tsikar jikinta miƙewa. ga hsnnunta da takeji kamar ya karya mata sune
Kuka tacigaba dayi inda ta laluɓo wayarta tare da cewa.
"Mugu kawai azzalumai zai cinye min nonona ya wani kamani yanata sha kamar ya samu tom-tom ya lallatse min abuna ya meyar min dasu second hand".
kaitsaye ta dannawa Mamanta ƙira, bugu biyu kuwa maman ta ɗaga, jin kukan Zaleeha baƙaramin tayarwa da Mama hankali yayiba, cikin matsanancin tashin hankali Mama tace.
"Ke Zaleeha yi shiru gaya min meya sameki? wani ɗan abu kazan ubanne ya ta ɓaki?."
Cikin matsananci kuka na raɗaɗin zafin da laɓɓanta da nononta keyi mata tace.
"Wayyo Mama zai kasheni, wallahi Mama bazan zauna ba, kasheni zaiyi dukana yake tayi tun ɗazu, nikam guduwa zanyi wallahi bazan zauna ba, shi ya dakeni kuma ƴan uwana ma su dakeni, Wayyo Allah nikam nashiga uku!."
Zaleeha tafaɗi maganan cikin matsanancin kuka.
Wani wawan shar mai tsada mama ta lailayo inda ta bankawa Saifuddeen shida gaba ɗaya zuri'arsa, cikin bala'i tace.

"Narantse babu wani wanda ya isa, ya sake dukanke, kujimin hegen nakasashshe yaro mai jajayen kunnuwa ashe dama ya aureki ne don ya tozartamin ke,  wato dama ashe ba iya nakasa bace matsalar tasa harma da ciwon mugunta wato yaga zuƙeƙƙiyar yarinya yanaso ya lallatse min ke ko, to wallahi bazaki zauna ba, bai yiwuwa su su dakeki shima ya dakeki, sam ni ban haifi musu jaka ba, saboda haka nabaki umarnin ki gudu, maza ki tattara kayanki ki gudu Numan gidan Uncle Solomon, bankuma yarje kifaɗawa kowa inda kike ba, duk sai nayi maganinsu."
Jin abun da Maman nata tafaɗa yasa Zaleeha tacika da murna, cikin kuka tace da Maman nata.
"To."
Ko kashe wayar bata tsaya yiba tashiga zuba kayanta acikin akwati, akwatuna 4 tacika da kaya, nan taɗauki duk wani abu nata mai amfani dake cikin gidan,   key ɗin sabuwar motar da Saifuddeen ɗin yasaya mata cikin kayan aure ta ɗauka, nan tafito inda ahankali take jawo akwatunan tana fitowa dasu,   babu kowa a compound ɗin gidan hakan yasa sauri-sauri tagama loda akwatunanta acikin mota,

Kana ta koma cikin gida da niyar asuban fari zata bar gombe ta nufi Numan ta jihar adamawa, nan kuma ta ƙara yin
mgna da Mama inda take ce mata ta bawa Zahira system ɗinta ta kawo mata da asuba.

Haka kuwa akayi ana fitowa massalaci Sallan asuba ta, fito abinta kamar ko yaushe taje ta gaida Ummi to daga side ɗin Ummune ta wuce harabar gidan, tana zuwa ta shiga cikin motan tayi mata key,  maigadi ne ya buɗe mata gate ɗin gidan, cikin yanayi naɗan mamaki ya leƙa fuskarta wanda tayi caɓa caɓa da hawaye, aɗaɗare yace.
"Ranki ya daɗe fita zakiyi ne?"
Batare data basa amsa ba ta cilla hancin motar tata waje,
gab ƙofar gidan taga Zahira na tsaye gefen keke napep, ita kuwa Zahira ganin Zaleehan yasa tayi sauri ta ƙarasa jikin motarta, system ɗin nata ta miƙa mata,
da sauri ta amsa ta ajiye bisa kujerar baya, sannan suka ɗanyi wani mgn ƙasa-ƙasa kana ta danna hancin sabuwar motar dawani irin speed ta hau kan titi, gudu take sosai kamar zata tashi sama.
Kana ita kuma Zahira ta shiga napep ɗin ya juya da ita.

Ahmad ne ya bi motar Zaleeha da ido wanda duk abinda sukayi a kan idonshi dan fitowarshi kenan daga massalaci yaga Zahihara ta fito cikin napep tana raɓe-raɓe shiyasa ya koma gefen wani fulawa ya zuba mata ido.

Saifuddeen Yana dawowa masallaci yau sai bai wuce side ɗin Ummi ba kasan cewar a makare ya tashi baiyi wonkaba ya wuce masallacin,
shiyasa yanzun ya dawo side ɗinsu yafi son sai yayi wonka kafin yaje cikin gidan.
Yana shiga side ɗin nasu ya nufi ɗakin Zaleeha dan ganin ƙofar a rufe yake,
ɗan ƙwanƙwasa mata ƙofar yayi saida yaji a jikinshi duk baccinta ta farka sannan ya juya ya nufi falonshi.

Yana barin bakin ƙofar ɗakin nata kai tsaye bedroom ɗinsa ya nufa.
Yana shiga rage kayan jikinshi yayi kana ya wuce cikin Bathroom ɗinshi.
kwance yake acikin  haɗaɗɗen jakuzzien wankansa ya hango haske mai yawa alamun tashin mota, take kuma saiyaji gabansa ya faɗi. "Hasbunallahu wani'imal wakil!." Yafaɗa a ranshi, sake maida kansa cikin jakuzzie'n yayi, lokaci guda tunaninta ya shiga yawo acikin ransa, sosai yayi mamakin yanda ta jure kwanan garden mai cike da sanyi da sauro da dai sauransu,
wai duk dan kada yayi mata wani abu.

Can gidansu Zaleeha kuwa,
a fujajan Mama tanufi falon Baba Malam, suna zaune shida Ƴa Habu, da kuma Ya Ameenu, wanda yana fitowa masallaci ya taho gaida surkin nashi bappanshi kuma kamar yadda yakeyi wasu lokutansai Mamy.
Ita ko Mama a hatsale ta banko labulen, babu ko sallama cikin tsananin masifa haɗi da bala'in dake cinta tace.
"Dukkan ku hankalin ku ya kwanta, shikenan ni har abada kune zaku cigaba da nakasamin rayuwar ƴaƴa na, to shikenan saiku zuba ruwa aƙasa kusha, shidai mahaukacin da kuka aurawa Zaleeha yafara aikinsa, tunda gashi taƙirani tana kuka kancewa ya yi mata dukan tsiya, ko tashi bata iyayi, to wallahi bazan taɓa lamuntan haka ba, nidai kam ban aifawa wani ƙaton namiji jaka ba, dan haka wallahi dole sai ya sakarmin ƴata,  bai yiwuwa ku ku daketa sannan wani ƙato ma daga waje ya dake ta, wallahi tagama zama dashi kenan tunda dai yakai hannunsa jikinta, ban haifawa kowa jak!."
Da ƙarfi ta faɗa bisa kujerar dake bayata sabida tsananin tsoro da firgitan da tayi da jin wani irin azabebben tsawan da Baba Malam ya daka mata.
kame jikinta tayi tare da rumtse ida nunta gaba ɗaya jikinta rawa yakeyi tamkar mazari, kawai jira take taji ta inda zai r...!


Littafina na kuɗine in kina buƙata turo katin mtn na 300 ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.



By
*GARKUWA'N FULANI*
[05/09, 10:46 am] اسماء بشير: *INAH ZAKI DAMU!!!* daga jin sunan labarin ba saikun tambaya ba kunsan labarine daya kunshi al'amuran da suke faruwa a cikin duniyar nan tamu wanda tunani ko zato bai taba kawowa ba, ban tausayi al'ajabi soyayya fad'akarwa da ilimantar wa duk zaku samu a cikin littafin nan da naira 200 kacal littafin marubuciyar nan da kuke nishad'antuwa da rubutun ta *SISIN MAMA* kada ku bari a baku labari dan samun mallakar littafin ku nemeta a wannan number d'in 08107499249.



Aisha Aliyu Garkuwa: Sosai ta firgita da tsawan da Baba Malam ɗin ya daka mata, a zatonta zai kai mata dukane a nata banzan tunani kenan dan bashi yiwuwa namiji mai kamala da dottuku da tausayi ya daki matarsa, har sai irin dukan da shariya ta lamunce musu. Duk da Mama taci duka.
Ganin yayi kwaffa ya jinjina kaine yasa ta
Sake gyara tsayuwa ta, cikin rashin tunanin zuciya tace.
"Tun wuri ma ku ƙira ku sanar dashi, ya sakomin ƴata, don wallahi bazan taɓa lamunta, haka nan ya dakar min ƴa ba!."

Cikin matsanancin ɓacin rai da ƙunan zuciya Baba Malam ya kumadaka mata wata gigitacciyar tsawa wacce ta hautsine hanjin cikin Mama, saboda tsabar firgici  da kuma yanda tsawan yazomata abazata, saida tayi baya-baya inda ta faɗa kan kujera.
Su Mamy da Ya Aminu kuwa, sosai suka shiga mamakin irin tsawan da Baba Malam ɗin yayiwa Mama wanda yake nuna zallan ɓacin ranshi, 
saɗaf-saɗaf Ameenu da Mamy suka fice sukabar cikin falon.
Cikin tsananin ɓacin rai Baba Malam yace da Mama.
  "Ya'isa haka, kinyi min ba sau ɗaya ba, ba kuma sau biyu ba, duk ina ƙyaleki, to kisani ayanzu kin kai matakin da bai yiwuwa na ƙyaleki, sai yaushe zakiyi hankali ne? sai yaushe ne zaki samarwa kanki nutsuwa? sai yaushene ɗabi'ar musulamai da imani zai kama zuciyarki? ako yaushe idan kin tashi yin abunki bakya sa tunani acikinsa,  ashe rashin hankalinki har yakai ki tsaya akaina, gaban ɗana, ɗanki kuma surukin ki kina me ɗaga mini murya, to wallahi kisani daga yau na daina ɗaga miki ƙafa akan komai, badai zaman lafiya ne bakyaso ba, to shikenan zanbi dake aduk yanda kikeso.
Sannan batun Zaleeha ki sani ƴata ce, ina da ikon da zansa ahukunta ta, aduk sanda tayi mini laifi, haka kuma  Saifuddeen mijinta ne, shima kuma yana da ikon da zai hukunta ta aduk sanda tayi masa laifi."
Gyara zaman babbar rigarsa yayi tare da duban Mama cikin ɓacin rai da kuma tsanan halayenta yace.
"Wallahi namiki rantsuwa Haleema aduk sanda kika sake, wata matsalar ta auku agidan auren Zaleeha, wanda har ya kasance da sa hannunki aciki, tabbas zan shayar dake mamaki,  tashi ki ficemin daga falo!!."
Ya ƙare maganar murya a kausashe, kana yana meyi mata nuni da ƙofar fita daga falon.
Cikin hanzari Mama ta-tashi inda ta fice daga cikin falon, duk da cewar tsawan da yayi mata ya tsorata ta sosai, amma hakan baisa ta daina cika da batsewan da takeyi ba, sosai tacika tayi fam, tana ƙarasawa part ɗinta ta saki dogon tsaki, tare da yin ƙwafa, abayyane tace.
"Dani kuke wasan, ai dai nikam nawa ƙuncin kuma ya ƙare saura naku, yanzu ne aka fara buga wasan, sannan yanzu ne kuma tashin hankalinku zai fara, wallahi sai na shayar daku baƙin ciki, fiye da wanda kuka shayar dani".
Tana ƙarasawa ɗaki, wayarta ta ɗauka inda ta dannawa number'n Ruda ƙira, bugu uku kuwa Ruda ta ɗaga wayar,  Mama na fitar da huci tayi mawa Ruda bayanin duk wani abu dake faruwa, shewa Ruda tayi tare da cewa.
"Karki wani damu hankalinki badai kinsa ta gudu ba, shikenan ki manta dasu kawai, nan da kwana 2 zaki gansu arana karki damu kinji dai boka ya gaya mana zaisa ta daina jin tsoron ɓacin ran Babanta da son yimishi biyayya, kinji yace mana komai zai tafi yadda mukeso."
Murmushin mugunta Mama tayi tare da aje wayar, kwanciya tayi akan gado, jin ranta takeyi fes, hakanan takejin kamar an rabata da ƙaya, domin kuwa tunda Zaleeha'nta ta auri gurgu, kullum kwanan duniya da baƙin ciki take kwana, yanzu kuwa Allah ya yaye musu, ya rabasu da masifa saboda haka ta gyara kwanciyarta donyin baccin safe, wanda ta ɗan kwana biyu bata yi shi ba.

Can gidan su Saifuddeen kuwa, Ahmad na ganin tashin motar na Zaleeha'n, ya bita da kallo har sai da ta ɓacewa ganinsa, mamakin inda zataje awannan sanyin safiyan yake, yasan dai hakanan bazata fita da sanyin asuba ba kuma dai yasan hukunta bai ƙare ta koma wurin aikinta ba bare yace ko can ta sammakawa.
Koma cikin gidan yayi, inda kai tsaye ya nufi ɓangaren Ummi, da sallama ɗauke abakinsa ya shiga cikin falon, zaune ya iske Ummi akan lallausan darduman dake shumfuɗe tsakiyar ɗakin, gefe kuwa Raliya ce, yayinda ummin ke jan carbin dake hannunta, ƙarasa shigowa cikin falon yayi, nan ya zauna abakin carpet ɗin tare, da ɗagawa Ummi gaisuwa, cikin girmamawa,  fuska ɗauke da murmushi Ummi ta amsa masa gaisuwan nasa, duban Ummin yayi tare da cewa.
"Naga Zaleeha tafita yanzu, ko ta faɗa muku inda zata jene?."
Ɗan jim Ummi tayi tare da cewa.
"Tafita kuma, da safen nan?."
Kai Ahmad yajinjina tare da cewa.
"Yanzun naga fitarta."
Girgiza kai Ummi tayi tare da cewa.
"Ɗazun kuma tabar nan, don tazo ta gaisheni, saidai kuma sam bata faɗamin cewa zata fita ba, amma wata ƙila shi Saifuddeen yasan da fitarta."
Kai Ahmad ya jinjina, tare da neman kawar da zancen ta hanyar duban Raliya, cikin kulawa yace.
"Please haɗamin tea mana, yau so nake nafita da wuri."
Da "To." Raliya ta amsa sannan ta tashi ta wuce kitchine, shi kuma kaitsaye ya wuce ɓangarensu don yin wanka.

Can wajen Saifuddeen kuwa

Please Login or Register in order to submit comment