Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ā™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

ANA TARE All SISTERS šŸ¤šŸ»šŸ˜šŸŒ¹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare šŸ¤šŸ»šŸ„° all sisters love u


Masu maganar bansake yin posting d'in 🦚HAYATUL MAHAYAT🦚 ba kuyi ha'kuri dama nace Sena gama RUFAFFIYAR ZUCIYA bazan iya had'a book 2 ba ayanzu kunsan jiki da jini amma in sha Allah ina gama RUFAFFIYAR ZUCIYA zaku jini nagode da irin kaunar dakuke nunamim ana mugun tare šŸ¤šŸ»

šŸ…æ { 39 to 40 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Tashi Umma tayi taja hannun ta sannan tacema su Ayman su taso sede suka shiga d'ayan part d'in suka zauna cikin 'kaya taccen parlour sannan Umma ta kalleta tace

" Seeyama seda nace miki ki zauna inda wannan yaron yace Affan yace shine naki amma kikace ke sede ki zauna part d'in kusa danashi kinga idan bamubi wannan DON d'in ahankali ba to wallahi zamu sha mamakin abinda zaiyi mana dan haka kamar yadda kike cewa kina son shi to kema kisa yasoki zandinga nuna miki irin kissosin mu natsofaffin mata "

Cikin rawar murya kamar zatayi kuka tace

" Umma ni duk ba wannan ba sonake NASA wacece Hayateey shi dahar tasamu matsayin dazai ware mata part kusa danashi Umma daga cikin part d'in tafa za'a iya shiga nashi sannan wallahi tsarin waccan part d'in yafi wannan "


Ajiyar zuciya Umma ta sauke tace

" maganar tsarin part ko wanne da irin nashi sannan inaga sabida itace babba shiyasa bawatabace Hayateey illah Kausar yarinyar Barrister Ibrahim kuma ita sukafara aura mai kafin ke sabida suma susamu dukiyar shi dan haka dole mudage tun kafin suci nasara fiye da tamu yanzu abinda zakiyi nafarko shine kiyi duk yadda zakiyi yakusan ceki idan haka tafaru zakiga abinda zan shirya "

Tashi Seeyama tayi batare datace komi har takai bakin kofar bedroom ta tsaya tace yaya Jabir afitomana da kayanmu daga wancan part d'in daga haka tashige ciki zama tayi bakin bed

Afili tace

" lalle sena nuna maka nida Kausar akwai banbanci "

Misalin 09:30pm DON yana kwance kan makeken bed d'in shi yana waya da Kausar kamar yadda ayanzu yakeyi kullum dare idanba yaji muryar taba baya iya samun bacci cikin tsoro da fargaba Seeyama tashigo cikin bedroom d'in dan bata manta da irin abinda yayi mataba harta isa bakin bed d'in baimasan ta isoba jin irin wayar dayakeyi yasa Seeyama jin wani irin ba'kin ciki cikin zuciyar ta

Amma se tayi saurin cire abin cikin ranta batare da zatoba DON yaji an kwanta saman 'kirjin shi cikin mamaki yakai dubanshi ganin Seeyama yasashi jin 'bacin rai amma baiyi koda motsiba cigaba dayin wayar shi yayi

" haba Hayateey kibari nayi ma Momy magana gaskiya kwanakin nan sunyimin yawa kada kewarki da bu'katar ki su illata rayuwa ta Hayateey bana iyayin bacci mai dad'i Hayateey ina bu'katar ki emergency idan bakizoba komi zai iya faruwa "

Wasu zafafan hawaye Seeyama taji sunfara sakkowa daga idanunta cikin dakewa tafara shafa sumar 'kirjin shi wadda take kwance lub taushi da santsi ga unique kamshin jikin shi dake tashi dukda baya ra'ayinta cikin ranshi amma yadda take shafar sumar 'kirjin shi yasa shi jin wani yanayi dukda haka seda yad'auki lokaci kafin yayi sallama da Kausar d'an tureta yayi daga cikin shi had'ida had'a rai sannan yace

" maiya kawoki bedroom d'ina ? "

Sakin murmushi tayi cikin kissa tace

" haba baby ay base ankirani bedroom d'in kaba nifa matar kace ? kuma inada hak'ki akanka dan Allah baby karkasa nashiga cikin halaka kayi amfani da wasiyyar su Abba baby nakasance d'aya daga cikin mata masu tsananin shi'awa idan nayi zina ayanzu kaine da alhakin d'aukar zinibin "

Cikin mamaki DON ke Kallon ta Cikin zuciyar shi yace

" tabbas akwai hakkinta akaina sannan itad'in zabin Abba ce idan naki kula da ita banbi wasiyyar mahaifina ba to amma maiyasa zan kula wata mace kafin Kausar kodayake ita Kausar tazama tafarko a Cikin rayuwa ta sannan ita nafara sani sanin da nakasa mantawa zanyi rayuwar aure da Seeyama amma babu sonta Cikin raina sedan naku'butar da kaina daga shiga cikin hallakar datake neman jefani "

Hannun shi yasa yasake jawota jikin shi cikin salo da 'kwarewa yafara sarrafata had'e bakin shi danata yayi guri d'aya yafara sakar mata dawani irin kiss mai rikitarwa cikin rikicewa Seeyama take sakin nishi hannun shi yasa yasa'bule rigarta ta'kasa kasancewarta dama babu hannu cafka yakaima breast d'in ta wani irin yanayi Seeyama taji hakan yasata sakin Ashhhhh juyar da ita DON yayi hannu 2 yasa yana shafar breast d'in ta sosai sannan yakawo bakinshi saman nipple d'inta harshen shi yasa akansu yana juyashi cikin matsanan cin dad'i Seeyama tafara sambatu

Seda DON yaga tagamayin laushi sannan yafara 'ko'karin shigar ta sabida yadda tarikice batasan yarabata da komi nataba sede jin shigar abu tayi cikin jikinta Cikin wata irin azaba tarumtse idanunta 'ko'karin tureshi tashigayi amma shi 'kara shiga yakeyi badan yaji irin yadda yaji akan Kausar ba sedan yanaso tasan shid'in ba abokin wasanta bane

Magiya Seeyama tafarayimai amma baiko saurara mata ba sema 'kara azama da yayi kan shigar ta iyawa wahala Seeyama tashata amma DON bai bartaba sema sake sarrafata dayake 'karayi tsayin lokaci sannan yasauka daga kanta sauka yayi daga bed d'in toilet yashiga wanka yafarayi cikin 'bacin rai yace

" gaskiya banayin farinciki da auran Seeyama Abba komi nata haushi yake bani amma zanyi biyayya da umarnin ka Abba zan sauke hak'kin ta koda raina bazaiyi dad'i ba Kausar itace za'bin zuciya ta "

Itako Seeyama da 'kyar tasamu ta iya Jan blanket tarufe jikin ta sabida muguwar wahalar datashi DON yana fitowa daga toilet fita yayi daga wannan bedroom d'in yakoma d'ayan kwanciyar shi yayi yana sake tuno surar jikin Kausar amma ko sau d'aya bai tuna yadda yakasance da Seeyama ba

Tashi yayi yad'akko system d'in shi yana ayki aciki zuwacan yad'auki wayar shi yayi kira bayan an d'aga yace

" ina fatan an d'akko duk wasu takardun filaye da gidaje harmada Companys d'in daba nasuba "

Shiru yana sauraran maganar wancan sannan yace

" OK kukawomin wa'inda kuka d'akko office gobe sannan kusa ido sosai akan sauran ayki "

daga haka yakashe wayar kiran sallar asubar farko DON yatashi shiga toilet yayi yayo wanka had'ida alwala yafito nafila yayi sannan yanufi masallaci bayan yadawo yashirya cikin suit black da farin takalmi da farin agogo sumar nan tasha gyara se she'ki takeyi cikin bedroom d'in dayabar Seeyama yashiga har yanzu tananan yadda yabarta Kallo daya yayi mata yace

" lafiya kike kwance har yanzu ? toni zan fita zan turo miki Umma daga haka yajuya yafita "

Wani irin ba'kin ciki yaturni'ke zuciyar Seeyama

" watoma lafiya nike kwance haryanzu kamarma baisan mai yayiba amma lefinane dana baka kaina cikin sau'ki akuma arha "

Cikin farincikin Umma tashigo Cikin bedroom d'in zama tayi kusa da Seeyama tace

" Alhamdulilah yau kam komi yayi dede kisa ido kiga abinda zaifaru "

Cikin damuwa Seeyama tayun'kura cikin sauri Umma takamata tatashi zaune yatsina fuska Seeyama tayi sannan tace

" Umma wallahi DON ba'karamin mugun d'an wula'kanci bane kigafa irin aykin dayamin amma koya kallle ni sema cemin yayi lafiya nike kwance har yanzu hmmm Umma idan .......... "

Katseta Umma tayi dafad'in

" barshi karki wani damu badai yariga ya kusancekiba ? to ay angama yanzu tashi kishiga toilet ki gyara jikinki "

Kamata tayi har cikin toilet seda ta dedeta mata ruwan sannan tafito Kallon cikin bedroom d'in Umma tashiga yi tana jinjina kai cikin sauri tafara dubedube har cikin wdrop d'in shi cikin sa'a kuwa taci karo dawasu uban kud'i cikin wata ba'kar bag cikin sauri tad'auki kud'in tafita kai tsaye part d'in su tanufa tana shiga tazubasu cikin wani zaninta ta ninke fito da bag d'in tayi cikin sand'a tanufi bedroom d'in Abdulhakim cikin sa'a taganshi abud'e

Ahankali tashiga Wardrobe d'inshi tabud'e tasaka wannan bag d'in tafito cikin bedroom d'in DON takoma tana sauke ajiyar zuciya Kallon mamaki Seeyama tayi mata tace

" Umma lafiya naga kina sauke numfashi kamar kinyi gudu ? "

'Ka'kalo murmushi tayi tace

" hmmm kede bari Seeyama faruwar wannan lamarin tsakanin keda Affan yasani nishid'i itama zuciya ta tasamu natsuwa shiyasa nake sauke ajiyar zuciya "

Murmushi Seeyama tayi tace

" gaskiya Umma kina sona dayawa "

Itama murmushi tayi tace

" sosai makuwa Seeyama ta "

Kamata tayi suka fita tana d'angyashi had'ida yatsina fuska suna fitowa sukaci karo da Abdulhakim wani irin kallo Umma ta watsa mishi tace

" mai zakaje yimai a bedroom ? "

Kai tsaye yace

" Dama brother ne yace idan Aunty tafito daga part d'in narufe "

Ta'be baki tayi tace

" lallema kai har kasamu wannan matsayin tobari mugani ko hakan zai d'ore "

Gaba sukayi cikin mamaki yabisu da Kallo yana mai sake maimaita kalmar share zancan yayi yashiga yayi abinda yasashi ya kulle yafito

Cikin tashin hankalin Alhaji Sambo da Alhaji bala keduba wasu mihimman takardu amma babu almarsu wata irin zufa sukeyi zama Alhaji Sambo yayi yad'aga kanshi sama yace

" Alhaji bala munshiga uku idan babu takardun Company nan bayan munce zamu kawosu jibi to ina suka shiga gaskiya akwai munafiki acikin mu "

Dafashi Alhaji bala yayi yace

" kwantar da hankalin ka Alhaji Sambo idan har bamuga wa'innan takardun ba to ay munada mafita tunda mukeda Barrister zayyan zaiyi mana komi dan haka muje muyimai bayani "

Cikin sauri Alhaji Sambo yami'ke suka fita

Kallon DON Ameera tayi cikin muguwar 'kaunar shi tace

" koda zaka kasheni bazan dena son kaba "

Wani irin mari mahaifinta yasauke mata cikin zafin rai yace

" ke Ameera yaushe kika zama haka ? ansamu ankashe komi kwananki nawa anan ? ga tarar kud'in da kika zamin biya sannan dukda haka maganar bata mutuba har se idan Kausar tadawo kinbata ha'kuri taha'kura idan bata ha'kurabafa wata fitinarce fa haba Ameera Sannan 'kanwar mahaifiyar ki tasamu ayki a gidan wannan bawan Allah sokike kijamata to wallahi kishiga hankalin ki "

Jin maganar samun aykin 'kanwar mahaifiyar ta yasa Ameera jin wani irin sanyi cikin zuciyar ta tace

" Alhamdulilah nasamu damar shiga cikin gidan DON hmmmmm lalle nasamu mafita cikin sau'ki "


Tofa gaskiya akwai cakwakiya da rikici a cikin wannan gida na DON hmmmmm

Daga Al'kalamin āœšŸ»

NPEEDY A AJI ♠♄♣

Comments and shine please

Love u all sisters 🄰🌹
[26/06 3:41 pm] 😊 NPEEDY A AJIšŸŒ¹šŸ’–: ā™  RUFAFFIYAR ZUCIYA ♄♠♠♠♠♠♠
šŸ”·šŸ”“šŸ”µšŸ”¶
♠♣♄
šŸ”“šŸ”µ
ā™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

ANA TARE All SISTERS šŸ¤šŸ»šŸ˜šŸŒ¹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare šŸ¤šŸ»šŸ„° all sisters love u


Masu maganar bansake yin posting d'in 🦚HAYATUL MAHAYAT🦚 ba kuyi ha'kuri dama nace Sena gama RUFAFFIYAR ZUCIYA bazan iya had'a book 2 ba ayanzu kunsan jiki da jini amma in sha Allah ina gama RUFAFFIYAR ZUCIYA zaku jini nagode da irin kaunar dakuke nunamim ana mugun tare šŸ¤šŸ»

šŸ…æ { 41 to 42 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM


Cikin salon munafurci Ameera tayi sauri du'kawa kamar mai shirin yin kuku tace

" ha'ki'ka nayi nadama dajin furucin ka Abba dan Allah DON kayi ha'kuri kagafarceni nayi muguwar nadamar abinda nayima Kausar kuma in sha Allah bazan sakeyin kwatan kwacin hakaba najanje matun soyayyar danikeyima sabida Kausar itace kad'ai tadace da kai in sha Allah zanzo har gidan nabama Kausar ha'kuri Abba katayani bashi ha'kuri "

Cikin farin ciki Abban nata ke 'karabama DON ha'kuri shuko DON jinta kawai yakeyi dan yasan akwai wani abunda take sa'kawo

'Dagawa mahaifin nata kai yayi kawai sannan bayasu umarnin tafiya

Kiran da yashigo cikin wayar shi yasashi d'aukar wayar ganin number Umma yasa DON d'an had'a fuska sannan yad'aga jin yad'aga tayi saurin cewa

" Affan Seeyama fa babu Lafiya tunda kabarta kwance take ga zazza'bi takasacin komi "

'Danjim yayi sannan yace

" bari zanturo mata Doctor yanzu "

Cikin sauri tace

" ay yanzu na sanar da wata 'kawata itama Doctor ce tamace gatanan zuwa shine nace bari nasanar maka kar ayi abu babu nasarwa "

'Daga kafad'a DON yayi alamar ko oho sannan yace

" OK "

Daga haka yakashe wayar bin yawar Umma tayi da Kallo sannan tayi murmushi tace

" aykinmu zaifara daga yanzu "

wata Doctor suka kira irin wa innan masu masifar son kud'in duk sukayi mata bayanin yadda sukeso tayi musu

DON yabada umarnin a shigo mai da wa'innan bayin Allah dasuka kawo mai 'korafi a kwanaki bayan sun shigo yabama tsohon umarnin zama sannan yafuskan ceshi sosai mi'ka mishi takardun Company shi yayi yace

" ga takardun company ka yau zaku gabatar dasu a kotu zan had'aku dawasu daga cikin ma aykatan mu danni bazan samu zuwaba sabida banason wasu sugane fuskata zaku iya tafiya "

Cikin farinciki tsohon yace

" Allah yayima albarka Yaro a gaskiya kacecemu gashi baka nemi koda sisin kwabo agurinmu ba gaskiya samun irinku yayi wuya a wannan zamanin Allah yakareka daga duk wani sharri "

DON yaji dad'in wannan addu'ar sosai murmushi yasaki yahad'asu da jami'an dazasu tafi

Kotu

Cikin 'kwarin gyuwa su Alhaji Sambo ke jiran yadda sari'ar zata kaya sabida sun yarda da aykin barrister zayyan bayan kotu tayi shiru sannan Al'kali yace

" kamar yadda muka d'age wannan shari'ar zuwa yau 26/6/2019 to gashi Allah yakawomu ranar kamar yadda lawyers suka d'auki al'kawarin kawo 'kwararan hujjojinsu aya to muna sauraransu sugabatar wada kotu hujjojin su "

Tashi barrister Zayyan yayi yace

" Sunana barrister Zayyan lawyer mai zaman kanshi nike kare wanda ake 'kara yamai girma mai sari'a kamar yadda nace zankawo cikakken shedata ayau to zangabatar da ita ayanzu idan anbani dama "

" kotu tabaka dama "

Waigawa barrister zayyan yayi yace

" Alhaji Saminu kotu nasan ganinka "

Cikin izza Alhaji saminu yafito bayan ya tsaya inda masu bada seda suke tsayawa al'kali yadube shi yace

" Alhaji Saminu kayima kotu bayanin abinda kasani akan wannan shari'a "

Gyara tsayuwa yayi yace

" wannan Company nine nasiyarma Alhaji Sambo dashi Company nane gama copy d'in takardun tun kwanaki Alhaji Sambo yasanar dani 'konewar aynahin takardun company agaban wasu daga cikin ma'aykatana nine nace karya damu zamuzo kotu akan maganar takardun kwatsam senaji wai gawasu sunzo suna i 'kirarin cewa nasune "

Amsar copy d'in takardun akayi aka mi'kama al'kani yaduba sannan

" yace Alhaji Saminu idan aka bu'kaci karantse akan wannan bayanin naka zaka rantse ? "

Wata irin fad'uwar gaba Alhaji Saminu yaji dan bai ta'ba tunanin za'a bu'kaci hakan ba jin yayi shiru yasa al'kali cewa

" Alhaji Saminu kana 'batama kotu lokaci kai muke saurare "

Zufa yashare yace

" Ya maigirma mai shari'a duk wannan hujjar amma anemi yin rantsuwa a gafarceni gaskiya bazan iyaba "

Cikin sauri Alhaji Sambo yami'ke tsaye sabida jin furucin Alhaji Saminu sallamar shi akayi yakoma ya zauna sannan al'kali yace

" Barrister Zayyan ko akwai wata shedar ? "

Cikin sanyin jiki yace

" babu mai shari'a amma ina ro'kon kotu data yiduba akan wannan zancan na Alhaji Saminu kowa yasan rantsuwa babbar abuce kar'a kalli 'kin amincewar shi matsayin wata manufa nagode "

'Yan rubuce rubuce al'kali yayi sannan yace

" barrister Sadeeq kotu tana bu'katar taka shedar "

Cikin gwarin gyuwa yami'ke yace

" shedata guda 1 CE wato aynahin takardun company malam Rabi'u "

Mi'kama al'kali takardun yayi tsayin lokaci al'kali yana bincika takardun sannan yace

" bisa 'kwararan hujjoji da lawyers suka gabatar wannan kotu mai adalci zata yanke hukunci akan gaskiya kotu tayarda kuma ta gamsu cewa wannan company na malam Rabi'u ne kotu tabada damar abarmai abinshi sannan Alhaji Sambo zaka biya Malam Rabi'u tarar nera million 2 sabida 'kokarin cutar dashi da tauyemai hak'ki ga wahalarwa kai kuma Alhaji Saminu zaka biya tarar nera 500,000 sabida sedar 'karya daka bayar koooohtuhhh "

Cikin wani yanayi Alhaji Sambo yacire hular kanshi yana share zufa wani irin mugun Kallo yayima Alhaji Saminu sannan yafi shiko Malam Rabi'u da d'an shi murna da farinciki ba'a magana

Shigowar kiran wayar kausar cikin wayar DON yasashi saurin d'agawa yana mamaki a irin wannan lokacin cikin sanyin jiki yad'aga amma abin mamaki sautin kukanta yaji cikin rawar murya tace

" kaje saban gidanka yanzu "

kafin yace komi an kashe wayar dasauri yakoma yabi kiran amma an kashe wayar cikin sauri yad'auki key d'in motar shi yafito Cikin sauri DON yake driving shikad'e yana tunanin maiyasa Kausar yin kuka kuma maiyasa tace yaje gida yanzu itada bata gidan ? cikin sauri yakama birkin motar sabida kusan bige wani yaro da yayi saurin kashe motar yayi yafito

Jikin yaron yafara dubawa cikin fad'a mutumin dasuke tare da yaron wanda gadukkan alamu baban shine yace

" wannan wane irin haukane zakadinga gudu irin wannan amma kodayake 'kila bakasan zafin 'ya'ya ba wata 'kila ko 'bari ba'a ta'bayima ba balle haihuwa wama yasani ko bakada 'kwayayan haihuwar "

Cikin mugun zafin rai DON yad'aga hannu zai d'auke shi damari amma seya sauke hannun cikin wata irin murya DON

" hakane banida yara amma ada banida ra'ayin su ayanzu amma wannan gorin dakayimin yasa zuciya yin matu'kar zafi da ciwo in sha Allah nima zan haifi yara kodan gujema mugun gori irin naku ayanzu naji masifar son haihuwa kayi ha'kuri "

Daga haka DON yakoma mota yana tunanin muguwar maganar da wannan mutumin yajefeshi da ita gawani irin son haihuwa dayaji Cikin ranshi da wannan tunanin ya'isa gidan cikin mamaki masu gadi da security ke yimai sannu sabida ganin shi shi kad'e koda yafito daga mota baiko amsa gaisuwar kowaba yayi cikin gidan

Sudan

Cikin fad'a Alhaji Umar yace

" wai ke Hajiya bulkisu wane irin rashin hankaline kukayi ? taya 'kanwarki hadda yaranta da yaron ki zasu je sutare gidan yarki ? wannan tsarine idan zama Nigeria sukeso to ay gidan dazasu zauna bazai gagara ba to bari kiji kigayamata tun wuri sudawo zankira Ayman yayi maza yadawo badani za'ayi wannan shashancin ba "

Cikin had'a fuska Ammi tace

" ayshi Affan d'in yace su zauna bahakanan suka zaunaba shi yanason zaman 'yan'uwan shi atare dashi shiyasa yayi haka amma kai tunda bakaso sekahana "

Cikin fusata da 'bacin rai yace

" shi Affan d'in yace suzauna ? tozan kirashi naji gaskiyar maganar "

Fita yayi abusace ganin yafita yasa Ammi saurin d'aukar wayar ta number Hajiya Saratu takira cikin sauri takeyimata magana

Kay gaskiya babah wannan aykin da Alhaji Sambo yasamu akwai matu'kar wahala kalli gidan nan ko'ina akwai cct cameras mister kad'an za'a kama mutun shima d'an nashi Abdulhakim inaga wannan dalilin yahanashi aywatar da komi har yanzu "

Cije baki d'ayan yayi yace

" inaga musanar ma Alhaji yadda abubuwa ke tafiya "

Haka suka aje magana

'Dan duka Amina takai ma Kausar tace

" gaskiya su Momy sun iya bazata kawai sede yaya DON yaganki babu zato gashi kin kirashi kin rud'a shi "

Saurin rufema Amina baki Kausar tayi tace

" kiyi 'kasa da murya kadasu Aunty suji kinaji sunacewa banida kunya akan mijina namatsu naganshine shiyasa kuma nafiso yaga bazatar shima "

jinjina kai Amina tayi tace

" ayko yau zakiga murna balle yadda su Momy suka shiryaki ke kinga yadda kika koma kamar bakeba wallahi koni nayaba balle yaya DON har kin bani tausayi yau dan daganin yaya DON babu wasa "

Saurin kaimata duka Kausar tayi

Cikin zafin rai da mugun 'bacin rai Seeyama ke safa da marwa cikin parlour ta Kallon gurin Umma tayi sannan tace

" Umma wannan tsinanniyar yarinyar wallahi barazana ce agareni "

Saurin katseta Umma tayi tace

" haba Seeyama sekace ba maceba kede kibi umarnina kisha mamaki "

Daga Al'kalamin āœšŸ»

NPEEDY A AJI ♠♄♣

Comments and shine please

Love u all [28/06 11:12 am] 😊 NPEEDY A AJIšŸŒ¹šŸ’–: ā™  RUFAFFIYAR ZUCIYA ♄♠♠♠♠♠♠
šŸ”·šŸ”“šŸ”µšŸ”¶
♠♣♄
šŸ”“šŸ”µ
ā™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

ANA TARE All SISTERS šŸ¤šŸ»šŸ˜šŸŒ¹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare šŸ¤šŸ»šŸ„°

šŸ…æ { 43 to 44 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ganin su Aunty Zainab a parlour tsakiya yasa DON jin wani yanayi d'an tsayawa yayi ya kalli yanayin su ganin suna cikin nishad'i ya sauke ajiyar zuciya sannan ya'karasa tun kafin yace momi Aunty Maimuna tace

" a lalle wannan angon da zumud'i kake wato kai har kazo to badai yanzu zamu baka Amaryar ba "

Jin wannan furucin nata yasa DON mutuwar tsaye soyake yagane shin gaskiya kunnuwan shi kejiye mai ko akasin haka murmushi Aunty Zainab tayi tace

" nide karki damar min yaro barshi yanuna farinciki kamar kowane ango "

Wani irin murmushi DON yasaki wanda tunda yake bai ta'bayin irin shiba 'karasawa ciki yayi zama yayi kan d'aya daga cikin cushion d'in parlour shiru yayi yama rasa abincewa tuni yamanta da 'bacin ran daya shigo dashi

Cikin farinciki yace

" ayda baku kawomin Amaryata ba da dakaina zanje nataho da ita "

Cikin mamaki suke kallon juna dan basuyi tunanin ganin sakin fuskar shi ba balle nuna farincikin shi harma da zolaya murmushi Aunty maimuna tayi tace

" ay seka huta gaka ga uwar gida dan badai Amarya ba ga Amarya can Seeyama "

Tashi DON yayi yace

" haba Aunty Maimuna ay ita Kausar Bazata canjaba daga matsayin dana bata itace bud'add'iyar zuciya ta amma agurin kowa mai RUFAFFIYAR ZUCIYA nike dan babu yarda a tsakanina da kowa musamman mace se Hayateey "

Sabida mamaki seda Aunty Zainab tari'ke baki har yakai bakin 'kofar fita daga parlour Aunty Zainab tace

" DON mufa yanzu zamu koma dama kai muke jiran shigowar ka ga Amanar Kausar nan muna yimuku fatan alkairi Allah yakawo zuri'a tagari "

Sosai DON yaji dad'in wannan addu'ar cikin zuciyar shi yace

" Allah kabani cikin wannan daran mai albarka "

Amma afili cewa yayi

" haba kubari se gobe mana "

Cikin sauri Aunty Zainab tace

" a 'a nan da Kaduna kayi ha'kuri idan ankwana 2 mazo musake dubaku "

Itako Aunty maimuna cewa tayi

" kema kenan Aunty Zainab dakike Kaduna niko danike anan maizai jamin kwana kinga Aunty mutashi kisanar da sauran tawagar tamu su shirya muwuce

Please Login or Register in order to submit comment