Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin shuki Seeyama ke kallon shi kallon Hajiya Saratu yayi yace

" barka da hutawa nayi zaton kun koma ? "

Ta'be baki Hajiya Saratu tayi tace

" taya zamu koma mubar 'ya ita kad'e kai yanzu ka kyauta kenan ? Har tsawon sati amma bakazoba se yau kuma kasan yanzu ha'k'kin Seeyama yadawo kanka ko ? sannan nida yara zamu zauna anan kabasu dama sukular maka da dukiyar ka "

Kallonta kawai DON keyi hannu yasa yashifi sajanshi sannan yace

" ke Seeyama tunda kikazo kin kwana da yunwa ? ko kinrasa gurin kwana maikuma zanzo nayi miki to bari kiji aykina yafimin komi ayanzu sannan ni babu wanda zan d'aura akan dukiyata sede nabasu jari sabida mahaifina yasha wahala kafin yatara dukiyar amma bai moretaba yadda yakamata dan haka bazan bari abanzatar da ita abanzaba ban hanaku zamaba amma bana bu'katar adinga shiga rayuwata kekuma Seeyama jibi zan koma idan akwai abinda kike bu'kata kisanar dan idan natafi ba lalle kiganni anan kusaba "

Yana gama fad'ar haka yanufi hanyar fita cikin mamaki kowa yabishi dakallo babu mai abincewa jinjina kai Hajiya Saratu tayi tace

" lalle yaran nan baisan wacece Saratu ba watoma bazai d'auraku kan dukiyar shiba hmmm "

Cikin fushi Seeyama tace

" Umma amma ni kamata yayi kishawomin kanshi kafin musan abinyi "

Jinjina kai Hajiya Saratu tayi

DON nafita yashiga mota yacema security shikad'e zaifita cikin 'bacin rai yake tu'ki parking yayi gefan titi afili yace

" lalle ayki ya'karu agareni ga binciken danikeyi akan wa'inda suka kashemin mahaifina gasu Alhaji Sambo sannan ga wa'innan sukuma dan yadda naga idanun wannan matar zata iya komi akan kud'i hmmm insha Allah duk zan iya daku "

Wayar shi yaciro number Ashiraf yakira bugu 2 yad'aga ata'kaice DON yace

" please bama Kausar waya "

Tashi yayi yanufi bedroom d'in Momy dan tunda tashiga batasake fitowaba mi'ka mata wayar yayi yace

" mijinki ne "

cikin sanyin jiki ta amsa cikin daku shasshiyar murya tayi sallama amsawa yayi sannan yad'anyi jim zuwa can yace

" meyasaki kuka ? kin manta bakida lafiya sosai ko ? kibar kukan ganinan zuwa zamu fita kirakani kiyimin abinci idan zaki iya "

Daga haka yakashe wayar iska yafesar daga bakinshi yace

" narasa yadda akayi nikejin yarinyar nan cikin raina amma ina ganin sabida ...... "

Rurin da phone d'in shi keyi yasashi dakatawa da zancan amsa wayar yayi cikin 'bacin rai yace

" wacece Ameera mai Kausar tayi mata dahar zatasa nazargeta bayan haka hadda cutar da'ita nayi kenan maganar Amina gaskiya ne bari zandawo jibi kucigaba da tsareshi har senazo seya nunamin Ameera "

Kashe phone d'in yayi hannu yasa yadafe kanshi afili yace

" seyaushe zanrabu da matsaloli ne ni Affan "

Tada mota yayi wani katafaran hotel yanufa d'aki yakama sannan yafito bakin wani 'katon supermarket yayi parking yafito yashiga tsayawa yayi yana kallon abubuwan cikin yama rasa maizai d'auka zuwa can yafara jidar kayan ciyeciye sannan yakoma kan wasu kyawawan Rings masu matu'kar kyau na asalin goal guda 2 yad'auka d'aya babba d'aya 'karami bayan yabiya yafito

Cikin sanyin jiki Kausar tafito daga bedroom d'in Momy kitchen tanufa kallo d'aya zakayimata kasan tasha kuka sabida wani irin kumburi da idanunta sukayi rasa maizata dafamai tayi shigowa kitchen d'in Momy tayi kallo ta tayi tace

" wato Kausar bakidena wannan kukanbako ? duk lallashin da Dadyn ku yayi miki amma abanza ko ? koma parlour idan abinci zakici bari nazubamiki amma kidena wannan kuka kin auta ta "

Rungume Momy tayi cikin rawar murya tace

" Momy nadena kukan Allah amma Momy nasan yaya Affan yafison waccan akaina sabida itad'in umarnin Abban shice niko had'ine na kaitsaye Momy amma in sha Allah zanyi biyayya Momy babu abinda nike bu'kata shine yace nayimai abinci tonamarasa maizan yimai kum......... "

Dakatar da ita Momy tayi dafad'in

" ke Kausar shi DON d'inne yasaki kiyimai abinci ? toko idan hakane inada tabbacin yafara sonki tun lokacin da Dadyn ku yazoda DON har yau baita'bacin abincinaba amma ke gashi harma saki yakeyi kwantar da hankalin ki auta in sha Allah zaki kasance cikin matu'kar farinciki agidan DON wallahi harnaji dad'i dakam cikin tsoro da shakka nike ki cigaba dayimai biyyaya kinji "


Fita Momy tayi tana murmushi cikin sanyin jiki Kausar tafara yimai girkin soyayya taliya da kaza tayimai tasha Vegetables fita tayi daga kitchen d'in tayo wanka wasu irin riga da wando tasa wa'inda sukayi matu'kar fito da surar jikinta wata doguwar riga tad'aura asama amma mai sarasara dan ana iya hango nacikin gyara gashinta tayi takamashi da ribon simple makeup tayi sewani irin kamshi takeyi gyalan rigar tad'an yafa saman kanta tafito parlour zama tayi kan cushion tana latsa wayar ta

Momy dake d'an Mesa da ita cikin zuciyar ta tace

" Kausar kenan bansan lokacin dakika fara son Affan ba ikon Allah kenan "

Ahankali yake driving har ya'isa gida bai shiga da motar cikiba yayi parking a waje bakin shi d'auke da sallama yashiga cikin parlour

A hankali Kausar tad'ago kaidubanta tayi zuwa kanshi ganin ledar hannun shi yasata tashi amsar ledar tayi cikin 'kasadamurya tayimai sannu amsawa yayi yana kallon cikin idonta ahankali yace


" kisameni a 'karamin parlour kitahomin da abincin "

Cikin ladabi ta amsa gurin Momy yanufa yayi mata sannu da gida sannan yawuce Momy Kausar tami'ka ma ledar sannan tajuya kitchen babu jimawa dazamanshi Kausar tashiga kallo d'aya yayi mata ya kyauda kai cibamai tayi tami'ke cikin wata irin murya yace

" jiya ke kikabani har naci sosai yauma kece zakibani "

Wata irin kunya Kausar tayi amma yadda taga yazubamata ido yana cije lips din shi yasata zama cikin sanyin jiki dajin kunya take bashi abincin kirjinta yazubama ido dede lokacin Dady yashigo cikin 'karamin parlour batare dayasan suna cikiba kallon yanayin dasuke yayi ganinma basusan yashigo ba yasa yajuya yana sakin murmushi

amsar spoon d'in hannunta yayi bata abincin yashigayi d'an kyauda kanta tayi gefe tana amsar abincin

Bayan sungamaci Kausar takwashe kayan zatafita jin maganar shi yasata tsaya

" idan kin kai kisameni a mota "

Bayan Kausar take kayan cikin bedroom d'in ta tanufa 'katon hijab tasa har 'kasa sannan tafito kitchen tahango Momy cikin jin kunya tace

" Momy wai yace narakashi anguwa "

Murmushi Momy tayi tace

" Allah yasa adawo lafiya "

Fita tayi cikin jinkunya ahankali take tafiya cikin motar tasameshi tana shiga yatada mota ganin 'katon hijab d'in datasa yasashi jin dad'i har cikin ranshi hotel d'in daya kama yanufa ganin dagaske ciki zasu shiga yasa Kausar saurin kallon shi yiyayi kamar baisan tana kallon shi ba

Parking yayi yafito cikin sanyin jiki da fargaba tafito gaba yayi tanabiye dashi har bakin room d'in yabud'e suka shiga zama tayi tatakure kanta guri d'aya shiko cire rigar shi yayi yazauna dagashi se singlet kallon yadda tatakure jikinta yayi yace

" zo "

wata irin fad'uwa gabanta yayi ahankali ta 'iso tamke fuska yayi yace

" kicire wannan 'katon hijab d'in "

babu musu tacire musamman data tuna wai yanada wata matar hadda doguwar rigar tacire wani irin yanayi DON yaji cikin jikin shi tuni idanun shi suka fara canza launi zama tayi kusa dashi cikin dakewa yace

" maiyasaki kuka d'azu ? Kuma wacece Ameera ? "

Cikin sauri tad'ago takalleshi d'an du'kar da kanta tayi tace

" nayi kuka ne sabida kishi dukda nasan kai basona kakeyiba amma ni tun ranar da akasanar dani auranka na kaina nasaka sonka Cikin zuciya ta dole nayi kishi akan mijina bansan auran kaba sede naji batun Amarya amma bazan sake kukaba kamar yadda kace inayima addu'a Allah yabaka ikon yin adalci

Ameera wata 'kawatace amma ada Ameera ita tayi sanadin dasa mugun ba'kin ciki cikin zuciyata wanda babu ranar dazai goge Ameera itace wadda tacema tana sonka a ranar dakaje
Skul d'in mu "

Shiru yayi yananazarin kalamanta bai sake cewa komiba hannu yasa cikin aljihun wandan shi yaciro kyawawan rings dinnan hannunta yakama yasaka mata woow wani irin haska hannun yayi mi'ka mata d'ayan yayi sannan yami'ka mata hannun shi cikin mamaki take kallon shi da ido yanunamata alamar tasame cikin sanyin jiki tasame jawota yayi jikin shi

Wata irin runguma yayimata cikin wani irin yanayi DON ke sarrafa Kausar bakinsu yahad'e guri daya yanama lips d'inta wani irin tsotso tusa hannun shi yayi cikin rigarta wata irin cafka yayi ma breast d'inta yacusa d'ayan hannun shi cikin sumarta

Juyar da ita yayi yafara 'ko'karin cire mata rigarta cikin matsanan cin tsoro Kausar tafara kuka ri'ke hannun shi tayi cikin kuka tace

" dan Allah yaya kabarni banida kwarin gyuwar baka hak'kin ka dan Allah yaya bazan iyaba inajin tsoran faruwar wani saban ba'kin ciki agareni "

Cikin wata irin murya DON yace

" haba hayateey zaki iya kinji nikaina banyi tunanin zan iya aykata hakanba kece mace tafarko danikejin zan iya tarayya dake please kidaure "

Sake rufamata baya yayi kuka tasake saki tana yimai magiya afusace DON yatashi zama yayi bakin bed d'in yana sauke nunfashi tashi Kausar tayi cikin kuka tace

" yaya dan..... "

" dakata Kausar bana bu'katar jin komi wannan ne son dakikace kina yimin ? dama nasan ni mace matsalace agareni babu komi nabarki kuma bazan sake neman ko gaisuwar kiba daga yau karki sake zuwa inda nike mahaifiyata tasa nazama mai RUFAFFIYAR ZUCIYA amma ke kinfara bud'e zuciyata ashe yaudarace bazan sake yarda da wata maceba kuma "

Kuka sosai Kausar keyi tashi DON yayi yashiga toilet yana dafe mararshi sabida wani irin ciwo datakeyimai

Daga Al'kalamin ✍🏻

NPEEDY A AJI β™ β™₯♣

COMMENTS AND SHINE PLSSS
[19/06 3:56 pm] 😊 NPEEDY A AJIπŸŒΉπŸ’–: β™  RUFAFFIYAR ZUCIYA β™₯β™ β™ β™ β™ β™ β™ 
πŸ”·πŸ”΄πŸ”΅πŸ”Ά
♠♣β™₯
πŸ”΄πŸ”΅
β™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

ANA TARE All SISTERS 🀝🏻😍🌹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare 🀝🏻πŸ₯° all sisters love u

πŸ…Ώ { 31 to 32 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Tsayin lokaci DON yana cikin toilet itako Kausar kukanta 'karuwa yayi sosai sabida yadda taga yashiga toilet d'in zuwa can yafito fuskar shi atamke d'aukar rigar shi yayi yasa sannan yad'auki key d'in motar shi da wayoyin shi yanufi hanyar fita batare dayacemata komi ba

Seda yabud'e 'kofar cikin 'bacin rai yace kifito mutafi cikin sanyin jiki Kausar tami'ke maida rigarta tayi tasa hijab d'inta ita tafara fita sannan shi kulle room d'in yayi suka tafi maida musu key d'in yayi cikin mamaki ma'aykacin gurin yace

" ranka shidad'e ay kud'in kwana kabiya gashi kadawoda key shikuma oga yad'an fita kaga sauran kud'in b........ "

Dakatar dashi DON yayi dafad'in

" dakatamin wannan kuma kaitashafa nibatasu nikeyiba idan ka amsa kari'ke "

Daga haka DON yayi gaba cikin damuwa Kausar tabishi da kallon cikin zuciyar ta tace

" kayi ha'kuri nima banso hakaba wallahi inda ace babu wata matsala komin wuyar dazansha bazan hanaka kainaba Sweety ayanzu kaine sanyin idanuna in sha Allah zaka fahimci uzirina amma yanzu nasan bazaka saurareniba Allah kaduba wannan lamarin nawa "

Suna shiga mota yafigeta aguje wani irin gudu yakeyi jin kukan tana ya'ki 'karewa yasashi cin burki dasauri cikin tsorata da furgici Kausar tayi saurin fad'awa jikinshi cusa kanta tayi cikin 'kirjin shi

Wani irin yanayi DON yaji rintse idanun shi yayi jin shiru na tsayin lokaci yasa Kausar d'ago idanun ta kallo d'aya tayimai tayi saurin kauda idonta had'ida tashi ahankali sauke ajiyar zuciya yayi shiru na tsayin lokaci sannan yace

" idan kika sakeyimin kuka cikin motar nan zan saukeki nayi tafiyata mainayi miki ? "

Daga haka yacigaba da tu'ki harsuka iso bakin get yayi parking kwantar da kujerar yayi yakwanta had'ida lumshe idanun shi kallon shi Kausar tayi cikin dakewa hijab d'inta tacire ahankali had'ida doguwar rigar ta kasancewar darene babu wanda zai'iya hangen komi

Cikin tsoro da fargaba Kausar tayi saurin kwanciya saman 'kirjinshi had'ida fara shafa sumarshi cikin hassala DON yabud'e baki zaiyi magana tayi saurin saka bakinta cikin nashi tana sakar mai wani irin kiss tuni DON yafara shiga cikin wani layi

Cikin dakewa DON yasaka hannu yana 'ko'karin janye hannunta daga cikin sumarshi sake tusawa tayi tana yamutsata cikin salo ganin tana niyyar canzamai tunani yasashi yun'kurawa zaitashi amma seyaji yakasa sabida jinin shi babu karfi

Cire bakin shi yayi daga nata cikin kasalalliyar murya yace

" kina ganin akwai abinda zakiyimin ayanzu kiburgeni to idan kina tunanin haka kicire babu shi nariga na ajeki agefe kifitarmin daga m........ "

Jin hannun ta a inda baiyi tsammani ba yasashi yin shirun dole jiyayi gabad'aya yashiga wani irin yanayin dabe ta'baji ba cigaba da aykamai wannan sa'kon tayi cikin shagwa'ba takai bakinta setin kunnan shi tace

" kayi ha'kuri Sweety banyi haka dan niyyar cutar dakaiba inaso kasaurareni sannan idan nafad'a kayi bincike idan kaga bahakabane to nayarda kahukuntani yadda kagadama kaji mijina amma yanzu dan Allah kabari inragemaka wannan bu'katar idan kasamu natsuwa senayima bayani dan Allah "

Jin yayi shiru baice komiba kuma bai motsaba yasa Kausar cigaba da aykamai manyan sa'konni tun yana sharewa har yafara maiyar mata cikin lokaci kad'an suka shiga wata duniya 'ko'karin d'aga yar 'karamar rigarta yayi ganin haka yasa Kausar tayashi

Wata irin ajiyar zuciya yasauke ganin breast d'inta a tsaye cikin rawan jiki yakai bakinshi yana tsotsarsu wani irin zafi Kausar keji sabida badawasa yakeyiba amma bata nunamaiba tsayin lokaci DON yana aykin sarrafa Kausar iya gajiya tagaji idanunta suncika taf da hawaye sabida tausayin shi

Yadda taga yafita hayyacin shi gashi baisamu aynahin abinda yakesoba wata irin runguma yayi mata wadda seda Kausar taji kamar zai 'ballata sannan zuwacan yasassauta mata ri'kon

Kukane ya'kwacema Kausar hadda shassheka cikin damuwa DON yace

" meye nakukan kuma amma de kinsan bani natursasakiba kece kika nemi hakan Kausar abinda kikayimin d'azu yakai nayimiki hukunci sannan nafita harkarki amma bansan maiyasa kike saurin cin galaba akainaba dukda har yanzu babu son wata 'ya mace cikin raina amma ke tawani 'bangaran ina sassautamiki tsaurin halina da mugun 'kiyaryar danike yima mace sabida Dady gayamin damuwarki ki aje maganar miji sanar dani amatsayin yayan ki jan fahimceki nayimiki kyakkyawar fahimta sabida Dady bazan iya cutar dakeba sabida nasan halacci "

Sake rungume shi Kausar tayi cikin raunanniyar murya tace

" yaya Ameera tacutar dani cuta irin wadda bazan iya bantawaba Ameera ta yaudareni tasa wani Saurayi marar tsoran Allah yayimin fayd'e a........ "

Cikin muguwar gigita DON yataso zaune tare da ita kan cinyar shi yace

" fayd'e ? Lahaula wala 'kuwata illabillahil aliyun azim "

Kuka Kausar tasake saki sabida yadda taga hankalin shi yayi mugun tashi

Cigaba tayimai da bayanin komi wata irin zuciya tatasoma DON jiyake kamar yatafi cikin darannan dan tunkarar Ameera

Kallon fuskar shi Kausar tayi tace

" wannan dalilin yasa naki baka kaina sabida zaka iyayimin mummunar fahimta amma yanzu na tabbatar zakayi bincike kagane gaskiya amma dukda haka wannan ba'kin cikin bazai ta'ba goguwa cikin zuciyata ba har namutu yaya Ameera tasa bazanyi alfahari da daran farkon amarcina ba kaima nasan bazakayi alfa........ "

Rufe mata baki yayi sannan yace

" gyara jikinki kishiga gida zan wuce sezuwa safe "

Cikin sanyin jiki Kausar tagama kintsawa sallama tayimai amma sede yad'aga mata kai zuciyar Kausar cika tayi datsoro sabida yanayin dataga yayi mata cikin ranta tace

" 'kila bazai iyazama daniba sabida narasa wani abu mai daraja agun kowace 'ya mace kuka tasake fashewa dashi "

Tsayin lokaci bayan shigar Kausar sannan DON yatada mota gidan shi yanufa yana shiga yatadda Hajiya Saratu da Seeyama a parlour cikin sanyin murya yace

" Umma sannu da gida "

Amsawa tayi babu yabo babu fallasa sannan tace

" zonan Affan "

babu musu yazauna d'aya daga cikin cushion d'in parlour

Cikin magana irinta nasiha tace

" Affan nasan kasan mihimmancin aure kuma kasan hak'ko'kinshi d'azu ka lissafe wasu daga ciki amma baka fad'i wasuba kasan Seeyama tanada hak'ki akanka kamar yadda kake da hak'ki akanta dan haka kasaukemata duk wani hak'ki nata sabida cika umarnin Allah sannan kacika umarnin mahaifinka dan dayace ka aureta baice karka sauke mata hak'kin taba na tabbata idan da yanada rai zaiyi fushi dakai sabida 'kinzuwa tarbar amaryarka harna tsawon sati d'ana Affan dan Allah ka gyara kaji "

Jinjina kai yayi sannan yace

" in sha Allah amma inaga gobe zan wuce sabida ankirani zanyi wani ayki mai mihimmancin shiyasa bazan kai jibinba "

Baitsayajin mai zasuceba yawuce cikin bedroom d'in shi kallon Seeyama Hajiya Saratu tayi tace

" karki damu da wannan cikin siyasa zamu aywatar da komi tunda nalura shiba irin wa'inda za'a bud'ema ido bane yanzu kitashi kije kisakeyi wanka kisha wannan maganin kije bedroom d'in shi ki tabbatar komi yafaru zanso yabarmiki saban kwanshi cikin marar ki kinga dama dede kena tunda d'azu kikayi wankan tsarki idan haka tafaru zamu samu babbar dama agurin shi "

Cikin farinciki Seeyama tami'ke tace

" shiyasa nike sonki Umma "

Misalin 9pm Su Alhaji Sambo suna d'akin dasuke meeting cikin 'bacin rai Alhaji Sambo yace

" wallahi senasa wannan yaron yayi nadamar zuwan shi duniya nagano shine mai wannan katafaran gidan wanda ayanzu har an kammala gininshi Alhaji Tanimu kaga gidan kuwa ? ko benan cikin gidan hawa 6 ne hmmm wallahi wannan gidan kad'e ka mallaka kasamu daular duniya zamubi cikin siyasa sabida se munbi hankali dan yaron ya amsa sunan shi DON yanada masifar kud'i

Nasan za'a nemi ma aykata to zamutura mutanan mu idan sunsamu aykin cikin gidan kunga shikenan semufara gudanar da yakinmu cikin sau'ki sabida zamu dinga damun rahoton komi nacikin gidan sannan zantura d'ana Abdulhakim yaje gidan zan had'a wani plan wadda Abdulhakim zesamu zama cikin gidan shima dashine zamu sami cikken sanin waye shi DON d'in

Duk wanda yashiga hanyar Alhaji Sambo to wallahi seyanemi mutuwa akan rayuwa shi wannan Million 100 setajawo mai asarar Million 1000 sannan muturashi inda muka tura dubban jama'a kamar yadda muka share babun Alhaji Isma'il har d'an shi to babu wanda zai tokare mana wuya "

Wata irin dariya suka saki

Tofa fans kubiyoni danjin yadda wannan sar'ka'kiyar zata kasance


Daga Al'kalamin ✍🏻

NPEEDY A AJI β™ β™₯♣

Comments and shine please

Love u all sisters πŸ₯°πŸ˜πŸŒΉ
[20/06 1:36 pm] 😊 NPEEDY A AJIπŸŒΉπŸ’–: β™  RUFAFFIYAR ZUCIYA β™₯β™ β™ β™ β™ β™ β™ 
πŸ”·πŸ”΄πŸ”΅πŸ”Ά
♠♣β™₯
πŸ”΄πŸ”΅
β™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

ANA TARE All SISTERS 🀝🏻😍🌹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare 🀝🏻πŸ₯° all sisters love u

πŸ…Ώ { 33 to 34 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

DON yana shiga yanufi toilet wanka yayi had'ida alwala sannan yafito farar jallabiya yasa yashinfid'a abun sallah sallar magrip da issha'i yayi dan yau baisamu zuwa masallaci ba bayan ya idar yayi lazimi sannan yakoma kan bed

Kwanciya yayi fuskar shi na kallon sama kallon fuskar Kausar yakeyi alokacin da kukanta yatsananta rumtse idanshi yayi cikin zuciyar shi yace

" Ashe haka macan da akayima fayd'e take kasancewa cikin ba'kinciki ina makomar yarinyar da kaddara takaini cutar da'ita ? Wane hali takeciki ? Allah ka agaza mata Allah kasa inganta innemi gafararta Ameera hmmm "

Dede bakin parlour Kausar ta tsaya d'an gyara natsuwarta tayi sannan tashiga cikin sa'a babu kowa a parlour cikin sairi tanufi bedroom d'in ta tana shiga tatu'be kayan cikinta ta d'aura towel tashiga toilet sakarma kanta ruwa tayi wani irin saban kukane yazomata tunanin yadda DON zai d'auki wannan lamarin tashigayi gabad'aya tagama sarewa musamman dataga baice mata komiba akan zancan

Tsayin lokaci sannan Kausar tafito nata kintsawa tatada sallah dede lokacin Momy tale'ka bedroom d'in nata ganin tana sallah yasa Momy cewa

" kisameni a bedroom d'ina idan kin idar "

Cikin salon kissa Seeyama tatura door d'in bedroom d'in DON tace

" Assalama alaikum my baby "

kallon shi tasakeyi sosai ganin tabbas idan shi biyi amma bai amsaba yasata idasa shiga shiko DON baimasan tashigoba yanacan duniyar tunani zama tayi kusa dashi sanye take dawata rigar bacci iya gyauwa gata marar hannu cikin kissa tadu'ko da bakinta hura mishi iska tayi cikin idanun shi cikin 'bacin rai yakai dubanshi gareta wani irin kallo yayi mata yaja tsaki yajuya baya cikin wata irin murya tace

" haba baby katashi muje kaci abinci "

Shiru babu amsa tashi tayi tanufi makunnin wuta kashe wutar tayi sannan tadawo hawa saman bed d'in tayi rungumo shi tayi tabaya cikin shagwa'ba tace

" baby mai yasa kake shareni haba kasani kaine farincikina tun kafin nasan kai d'an uwanane dan Allah kasakijikinka dani kaji mijina yakamata musauke hak'kin junanmu a wannan lokacin baby in......... "

Dakatar da ita yayi dafad'in

" ke wai wacemiki ina bu'katar mace tara'beni tobari kiji ni DON duk duniya babu abinda natsana kamar mace mace 1 nike ragamawa ayanzu amma ko mahaifiyata bana bu'katar ganinta balle ke nasanar dake tun a Sudan akan kijanye maganar aure na amma kika 'kiji dan haka dole ki d'auki duk wani hali nawa idankuma bazaki iyaba to gahanya fitarmin daga bedroom "

Cikin kuka Seeyama tace

" wace macace kake ragamawa ? bayan kace ko mahaifiyar ka bakason gani wallahi baka isa kayi tarayya dawata mace ba idan baniba idan kuwa nagani to wallahi sena kasheta babu wadda ta isa muyi tarayya da ita agunka duk duniya babu ita kuma bazan fita daga bedroom d'in ba ay inada hak'ki akanka yaya kakeson nayi ko waje zani neman maza wallahi baka isaba k....... "

Tashi yayi afusace jawota yayi jikin shi cikin zafin rai yace

" ke wace irin macace keda kanki kike kawo kanki gurin namiji to bazan iya aykata abinda kike bu'kataba sede kiyi yadda zakiyi "

turata yayi takusa fad'awa 'kasa cikin 'bacin rai tami'ke a shagwa'be tace

" haba baby karka jefani cikin halaka dan Allah kayi biyayya umarnin Abba "

Girgiza kai DON yayi yace

" umarni ko tozanyi bari kigani "

Jawota yayi cikin mugunta yasaka bakinshi cikin nata wani irin mugun kiss yashiga sakar mata cikin 'karfin hali tashiga mayarmai cire rigar jinkinta yayi wani irin murza yakema breast d'inta cikin azaba Seeyama tace

" dan Allah DON ka sassautamin "

Cikin muryarshi maicike da izza yace

" haba tun yanzu ay hak'kinane ko ? Inada ikon yin yadda nagadama sannan nabari alokacin danaga dama dan haka daga yanzu har asufa muna sauke hak'kin juna "

Cigaba yayi

Please Login or Register in order to submit comment