Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"

Duk yadda DON yaso akan subari se gobe 'ki sukayi kunji mutanan arziki ba irin su Hajiya Saratu ba

Sosai DON yasa aka had'amusu abin arziki amma suka'ki kar'ba cikin kud'in ma ko sisi basu amsaba mamaki sosai DON yayi cikin zuciyar shi yace

" dama akwai irin wa'innan ayanzu "

Cikin gwarin gyuwa da farinciki DON yashiga part d'in Kausar jin maganar su da 'kawayen ta yasashi yin gyaran murya jin haka yasa Amina cewa

" kinga Kausar lokaci yana tafiya bari mujo mukoma se mundawo Skul ko ? "

'Daga musu kai kawai tayi cikin ladabi suka gaida shi ya amsa babu yabo babu fallasa sawa yayi akaisu tareda tukuycin kud'i masu kauri

Bakin shi d'auke da sallah yashiga cikin bedroom d'in wani irin kamshi yadaki hancin shi sauke wata irin ajiyar zuciya yayi sannan ya'kara bakin bed d'in ahankali yad'aga mayafin saman fuskar ta cikin sauri ta sauke idanun ta 'kasa sabida wata irin kunyar shi takeji ayanzu murmushi yayi yace

" Hayateey wannan irin bazata haka ? kinsan saura kad'an kisa zuciya ta tabuga sautin kukanki yasa naji muguwar fad'uwar gaba saura kad'an kisa nayi accident fa "

Saurin zaro ido Kausar tayi tace

" ayya Sweety sorry bansan hakan zatafaruba "

Hannu yasa yajawota jikin shi yace

" kinsani mana kokin manta matsayin ki ne a cikin raina ? "

Girgiza kai tayi jin jikinshi yafara canzawa sabida yadda yakejin d'umin jikin ta yasa shi mi'kewa yace

" Hayateey bari naje nad'an watsa ruwa zan turomiki tabawa yanzu tatayaki hira kafin nashigo "


Fita yayi yanajin wani irin farinciki had'uwa yayi da Umma a hanyar part d'in shi tamke fuska yayi itama talura da haka cikin nuna damuwa tace

" Affan har yanzu fa Seeyama babu lafiya "

Kamar bazaiyi magana ba sekuma yace

" Zan shigo naga jikin zuwa anjima "

Daga haka yayi gaba dakanshi yakira tabawa sannan yawuce part d'in shi

Cikin mamaki mai gad'in gidan Hajiya Aysha yace

" kamarya bayin Allah mai wannan gidan fa yadad'e da rasuwa amma kuzo kuce wai maigidan yasiyar da gidan ? "

Cikin tsawa d'aya daga cikin su yace

" kai kuma asuwa maigadi nefa kai kaga wuce kakira mana matar gidan ita ay tasan komi "

Cikin sanyin jiki maigadi yanufi cikin gidan zuciyar shi cike da 'kunci tare suka fito shida Hajiya Aysha cikin tashin hankalin kaitsaye gurinsu tanufa tace

" bayin Allah abinda maigadi yasanar dani gaskiya ne ? "

Jinjina mata kai d'ayan yayi sannan yace

" 2 hours kawai muka baki kitattara komi naki amma kayan sawarki kawai kiyo waje idan kuma bahakaba to zamusa gayu majiya karfi sufiddo mana ke "

Hannu Hajiya Aysha tad'aura akai tasa kuka tana fad'in

" nashiga uku yanzu abinda Alhaji Sambo zaiyimin kenan seda karabani da komi nawa wayyo 'ya'ya Affan kana ina ? Alhaji ina kakaimin Abdulhakim innalillahi ina zansaka kaina ni Aysha "

Cikin raunanniyar murya maigadi yace

" kiyi ha'kuri Hajiya idan babu damuwa kizo muje gidana ki zauna tare damu har muga abinda Allah zaiyi "

Kallon maigadin tayi daga sama har 'kasa cikin zuciyar ta tace

" nashiga uku ina cikin irin wannan gidan amma nakoma gidan wannan talakan to amma yazanyi "

Cikin mutuwar jiki Hajiya Aysha tashiga tattara komi nata tayi se yanzu tasake tabbatar da muguwar ta'asar da Alhaji Sambo yayi mata dan har gold gold d'inta duk yakwashe su sena kunnuwanta kawai da duk wasu takardun kadarorin data mallaka duk babu ko 1 hannu ta d'aura akai tasa kuka cikin kuka take fad'in

" ni Hajiya Aysha nakasance mai RUFAFFIYAR ZUCIYA takan abinduniya nabar yarona Affan yasalwanta wayyo Affan inada tabbacin alhakinka ne ke bibiyata ina zanganka my son ha'ki'ka nacutar dakai nakasa ri'ke amanar da mahaifin ka yabani taka babbar masifar amanar da Allah yabani taka Affan itama na watsar da ita tabbas nice mai RUFAFFIYAR ZUCIYA ni........ "

Tsawar dasuka daka mata yasata fitowa cikin sauri tareda kayanta parking space ta kalla tasake fashewa da kuka dan babu mota ko 1 duk Alhaji Sambo ya kwashe su cikin ladabi maigadi yatayata d'aukar kayan cikin zuciyar shi yace

" nima d'in Hajiya badan halaccin da Alhaji Isma'il yaminba da ko kallon ki bazanyiba dan bakida mutunci ko kad'a "

Tofa matsalar aykata sharri kenan Allah karkasa mukasance masu RUFAFFIYAR ZUCIYA irin wannan Ameen

A hankalin Abdulhakim yakeyin knocking a bakin 'kafar parlour DON cikin natsuwa DON yabashi umarnin shigowa kallon DON Abdulhakim yayi yace

" masha Allah sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda fara sal tasha wani had'add'an ayki gawata hula ta musamman kamshi sosai ketashi cikin bedroom d'in kanshi balle jikin shi murmushi Abdulhakim yayi yace

" brother ga sa'kon "

Mi'ka mishi ledar yayi ya'amsa bud'ewa yayi ya jinjina kai kajine namusamman se zuba kamshi sukeyi ga kalolin lemon masu sanyi da tsada kallon shi yamaida kan Abdulhakim yace

" Brother muje kai ne zaka rakani d'akin Aunty ka shiyasa nace kasa wannan kayan itace farinciki na brother ka tabbatar kabata girma akoda yaushe kaji ina kallon ka tamkar jinina so karkayi abinda zaikawo mana sa'bani akwai wata bag zaka ganta cikin wardrobe d'inka karka ta'bata anason jamaka sharrine agurina wanda yayi haka baisan akwai CCT Camera ba ako ina na cikin gidannan dan haka zannuna kamar kai kayi lefin sabida wani dalili to karkayi ba'kin ciki kaji "

Jinjina kai Abdulhakim yayi sannan ya'kara tsorata da wayo dakuma ankarewa irin na DON dan shi kanshi baisan ko ina keda CCT Camera ba acikin gidan yazata iya part d'in sune kawai

Cikin farinciki DON yari'ke hannun Abdulhakim shikuma Abdulhakim yana ri'ke da ledar cikin mamaki Ayman ya kalli DON da Abdulhakim ganin sun nufi part d'in Kausar yasashi saurin juyawa yashiga part d'in Seeyama cikin 'bacin rai yake sanar dasu abinda yagani

Cikin 'bacin rai da zafin zuciya Seeyama tami'ke hanyar fita tanufa cikin sauri Umma tace

" ke Seeyama amma kede bakiyin ayki da tunani ko ? to karki sake kije barshi ninasan yadda zamu tafiyar da lamarin amma dole ki taushi zuciyar ki "

Juyawa tayi tanufi bedroom d'in ta cikin tsananin ba'kin ciki

Jin sallamar su DON yasa Kausar saurin rufe fuskar ta da mayafi murmushi tabawa tayi sannan tami'ke cikin sauri DON yace

" a a inna tabawa kitsaya kiyi mana nasiha amatsayin ki na uwa "

Murmushi tabawa tayi sannan takoma ta zauna kusada Kausar DON yazauna shikuma Abdulhakim yazauna gefan tabawa cikin jan hankalin tabawa keyi musu nasiha kowa yayi shiru itako Kausar kuka takamayi dan nasihar tabawa tashiga zuciyar ta sosai shiko Abdulhakim damuwa yaji sosai sabida inda Momy bata 'bata komiba da itace keyima 'ya'yanta nasihar zaman aure a wannan lokacin

Bayan tabawa tagama tayi musu sallama tami'ke godiya DON yayi mata sosai shima Abdulhakim mi'kewa yayi yace

" to Aunty na Allah yabada zuri'a tagari dan inason yaro dawuri kona samu abokin yawo "

Cikin sanyin murya Kausar tace

" haba kai kuwa tun yanzu ay abari nagama Skul ko ? "

Murmushi Abdulhakim yayi yace

" ina wallahi baki isaba garama ki canza tunani "

Ya'karashe fad'in haka da fita shiko DON had'a fuska yayi yace

" ina fatande wannan maganar dawasa kikeyi ko ? dan idan da gaskene zan dakatar da Skul d'in gaba d'aya "

Tsoro sosai Kausar taji dan yadda yatamke fuska kamar bashi keyin murmushi ba yanzu cikin sanyin murya tace

" kayi ha'kuri Sweety dawasa nikeyi ko ayanzu nashirya amsar baby ka "

Jin haka yasashi sakin murya cikin zuciyar ta tace

" ikon Allah yaushe yafara son yara har yake neman a haifamai Allah sarki inama shine zai farasanina 'ya mace amma kass wani az....... "

Katseta yayi dafad'in tunanin mai kikeyi ? girgiza mishi kai tayi cikin sakin fuska yace

" tashi kiyo alwala "

Babu musu tami'ke binta yayi da Kallo yana jin muguwar bu'katar ta nafusgar shi bayan tafito shima yayo alwala suka tada sallahr nafila raka'a 2 bayan sun idar yadafa kanta yayi mata addu'a sannan yayi tambayoyi kamar yadda sari'ar muslinci tace ayi


Cikin farinciki yake Kallon fuskar ta shida kanshi yabud'e mata kazar amarcin tasu kasaci tayi cikin soyayya da jan hankali yake bata dakanshi itako kunya duk takamata bayan sun kammala yadubeta yace

" Shiga bedroom d'ina tana kid'akkomin kayan bacci na "

Cikin jin kunya tami'ke alokacin tasan akwai kofar shiga part d'in shi tacikin nata part d'in tashi shima yayi yabud'e wardrobe d'inta yad'akko mata wata irin rigar bacci mai kamada babu dan sharashara take ga taushi da laushi

Cikin ladabi tami'ka mishi 'kin amsa yayi yace

" mai kike nufi ? waini zansaka da kaina ? "

Zaro ido tayi ta marayrayce fuska tace

" dan Allah Sweety kayi ha'kuri Allah bazan iyaba "

Murmushi yayi sannan ya'amshi kayan ganin yana 'ko'karin sauya kayan agabanta yasa tayi saurin juyawa tashige toilet murmushi yayi yanamai binta da Kallo afili yace

" Allah sarki Hayateey na kinada duk wata siffa ta kamilalliyar mace mai tarbiyya ba irin Seeyama ba "

Wanka Kausar tayi sannan tafito sanye da rigar wanka har 'kasa kanta nad'e da towel dan karya ji'ke hannu tasa zata bud'e wardrobe tayi saurin rufe idanun ta sabida jin mutun abayanta murmushi yayi yace amshi wannan su zakisamin

Hankali tabud'e idanun nata ta amsa ganin irin kayan yasata jin fad'uwar gaba amma data tuna sune zabinshi seta sakama zuciyar ta natsuwa gaban mirror tatsaya shafe jikinta da mai tayi mai taushi sannan tafesa turarukanta masu sanyin kamshi da dad'i cikin dabara tasaka rigar sannan tanufi bed d'in cikin jin kunya

Kallo d'aya yayi mata yayi saurin yun'kurawa yajawota tafad'a saman bed d'in kan faffad'an 'kirjin

Wata irin runguma yayi mata had'ida sauke nannauyar ajiyar zuciya cikin wata irin murya yace

" Hayateey yau zansauke duk wata bu'katar dana dad'e ina fama da ita ina fatan zaki zama mai juriya dani ? "

Dukda tsoran datakeji amma setace

" koda zaka kwana kayini bazan ta'ba gajiya dakai ba Sweety idan bankula dakai ba towazan kula dashi ? "

Sosai yaji dad'in wannan furucin nata cikin salo namusamman yafara sarrafata dukda tsoran da takeji amma haka tashiga tayashi tana 'karamai azama wajan sauke bu'katar shi

Wata irin salon soyayya suke aykama junan su sabule rigar jikinta yayi yashiga shafarta kota ina sosai DON yarikice da jin taushin jikin Hayateey shi hannu yakai kan breast d'in ta wata irin ajiyar zuciya yasauke sabida jinsu a tsaye ga cika da taushi juyar da ita yayi hannun 2 yasa yana shafar breast d'in ta bakinshi nakan cibiyar ta zuwa 'kasan mararta yana wasada harshen shi

Itako Kausar sumar kanshi take shafawa had'ida zagaya yatsanta a gefe da cikin kunnan shi wani irin nishi DON keyi bakin shi yakawo yafara tsotsar lips d'inta hannu tasa a tsakiyar bayanshi zuwa 'kugun shi tana latsawa cikin salo da hikima wani irin nishi DON yasaki Asshhhh

" Hayateey l love u so much Hayateey please karki barni kece kece kece farinciki na "

Saurin saka bakinta tayi cikin nashi sosai suka dad'e suna mi'kama juna manyan sa'konni masu wuyar fassara cikin rawar jiki da damatu'kar matsuwa DON yaraba 'kafafun Kausar cikin sauri ta rumtse idanun ta ayko wani irin masifar zafi taji yafara shigarta cije lips d'inta tayi sabida irin zafin yagirmama

Shiko DON cikin mamaki yake 'kara shigarta amma jiyayi yagagara shiga cikin zuciyar shi yace

" sekace ban ta'ba shiga gurin ba Allah ke nan kwantar da hankalin ki Hayateey tamkar yau nafara saninki haka kika koma yau "

Murmushi farin ciki yasaki sannan yacigaba da 'kokarin shiga gurin ahankali Kausar ke fidda sautin kuka dan ta gagara jurewa kamar yadda tayi tsammanin zata jure jin sautin kukan ta mai kamadana shagwa'ba yasa DON 'karajin tsananin bu'katar ta

Cikin azama da rud'ewa DON ke cigaba da ayki hannuwan shi yasa saman kafad'unshi yazawota sosai cikin wata irin azabar zafi Kausar tasaki 'kara wadda har seda Umma da Seeyama suka jiyota shiko DON jiyayi yashiga sabuwar duniya baiko saurara mataba yacigaba da ayki yana sambatu sabida irin dad'in da yakeji

Tun Kausar tana iya jin maiyakeyi har yakai tadenajin komi amma shi DON baimasan tasumaba tsayin lokaci hours masu yawa sun wuce sannan DON yadawo cikin hayyacin shi yasamu natsuwa sosai dan jin zuciyar shi yakeyi tamkar ancire mata wani babban nauyin dake kanta

Cikin mutuwar jiki yasauka daga kanta hannu yasa yashafi fuskar ta sannan yajawo ta jikin shi jin kamar bata motsi yasa shi saurin tashi cikin rud'ewa yashiga jijjigata amma babu alamar rai atare da ita tuni wasu zafafan hawaye suka shiga kwararowa daga idanun shi akid'imai yashiga hura mata iska da bakin shi tsayin lokaci sannan tasauke ajiyar zuciya

Ahankali take bud'e idanun ta dukda babu wadataccen haske a cikin bedroom d'in amma hakan bai hanata ganin hawayen fuskar shi ba cikin sauri takai hannu tana goge mai cikin wata irin murya wadda dagaji tasha wahala tace

" haba Sweety kuka ? a irin wannan ranar haba dan Allah kabari "

Murmushin farinciki yasaki sannan yace

" gani nayi kamar zakitafi kibarni ay dole nayi kuka "

Murmushi itama Kausar tasaki sannan tace

" bazan barkaba Hayateey musamman a irin wannan lokacin dakake tsananin bukatata bazan tafiba Hayateey nasan ba lalle ka gamsuba yi ha'kuri nakasa jurewa ko ? sorry zokacigaba bazan sake sumaba "

Wani irin tausayin da tsananin 'kaunar ta DON yaji sun ratsa jini da 'bargon jikin shi

Girgiza mata kai yayi yarungume ta sosai cikin jikin shi yana sauke wata irin ajiyar zuciya tashi yayi yanufi toilet ruwa yahad'a musu sannan yafito d'aukar ta yayi batare dayace komi ba shida kanshi ya taimaka mata wajan wankan kunyar shi sosai Kausar keji shiko jiyakeyi tamkar yahad'iyeta dan tsananin soyayya bayansun fito shida kanshi yaciro mata wata rigar bacci doguwa har 'kasa mai taushi sedayaga ta kwanta yaja mata blanket sannan yashiga part d'in shi Singlet da tree quarter yasa yadawo hannun shi ri'ke da wani abu hawa saman bed d'in yayi yaja blanket yarufesu cikin sau'ki da soyayya yajawota cikin shi saman 'kirjin shi yad'auta sannan yace

" yanzu zanbaki wata kyauta ta musamman wadda koda kud'i bana tunanin zakisamu irin shi "

Murmushi Kausar tayi tace

" ayni kagama bani babbar kyauta wadda bazan iya siyentaba kuma wayo da dabarata bazasubani itaba itace Zuciyar ka daka mallakamin ita wannan shine babban farinciki na "

Murmushin jin dad'i DON yayi sannan yace

" Hakane Hayateey zuciya ta mallakinkice wannan abindazan baki zai'karamiki natsuwa cikin zuciyar ki kuma zakiyi farinciki "

Hannun ta yakamo yasamata wannan kyakkyawan zoban nashi wanda mahaifin shi yabashi wayan shi yahaska mata yace

" kingane wannan Ring d'in ? "

Cikin sauri Kausar tayun'kura zata tashi yayi saurin sake jawota jikin shi yace

" kinsan wannan Ring d'in sannan kina neman maishi to Hayateey nine "

Sanar da'ita komi dayafaru yayi sannan yace

" inajiran duk wani hukuncin dazakiyimin Hayateey na shirya d'aukar komi na hukuncin daga gareki "

Idanun ta cike tab da wahayen farincikin tace

" tahaye saman kirjin shi sosai tace yanzu kuwa zanyima hukunci murmushi yayi ya rungumo ta sosai yace dukda na kawar da budurcin abaya segashi Allah yasake rufe abinshi tamkar ban ta'ba "

Saurin saka bakinta tayi cikin nashi

Kuyi ha'kuri najina shiru jiya kunsan halin rayuwa

Daga Al'kalamin ✍🏻

NPEEDY A AJI β™ β™₯♣

Comments and shine please

Love u all sisters πŸ₯°πŸŒΉ
[30/06 1:57 pm] 😊 NPEEDY A AJIπŸŒΉπŸ’–: β™  RUFAFFIYAR ZUCIYA β™₯β™ β™ β™ β™ β™ β™ 
πŸ”·πŸ”΄πŸ”΅πŸ”Ά
♠♣β™₯
πŸ”΄πŸ”΅
β™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

ANA TARE All SISTERS 🀝🏻😍🌹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare 🀝🏻πŸ₯° all sisters love u

πŸ…Ώ { 45 to 46 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Jin haka yasa DON sauke ajiyar zuciya nanfa wasan yasake canzawa amma a wannan karan iya romantic kawai abin yatsaya sabida yanajin tausayin ta to DON da Kausar bari nabarku naleka Seeyama naji wane hali take ciki

Cikin tashin hankali da 'bacin rai Seeyama tatashi zaune daga kwancan datake sekuma tayi saurin sauka daga kan bed bedroom d'in Umma tanufa koda tashiga itama zaune tasameta kasa jurewa Seeyama tayi tafad'a kan cinyar Umma tana kuka cikin kukan tace

" Umma kinji abindanaji kuwa ? Wato Umma dan musan yanayin dasuke ciki shine hadda sakin ihu Umma wallahi zan iya mutuwa akan kishin DON "

'Dan jim Umma tayi tace

" to amma ni senike ganin kamar yaune yafara sanin ta a 'ya mace shiyasa ko "

Wani irin 'bacin rai Seeyama tasakeji cikin fusata tace

" Umma gaskiya bahakabane ni maiyasa hakan bata faruba sannan lokacin da yayi tarayya dani yanayin dayake yimin yasani tabbatar da banice macan dayafara saniba shikuma ba mai neman mataba kinga itace Umma sunyi hakane kawai dan cin zarafina "

Kuka tafashe dashi nan Umma tacigaba da lallashin ta


Misalin 11 pm DON da Kausar sukafito daga part d'in shi parlour tsakiya suka nufa ganin batayin sauri yasa DON d'aukar ta cak har cikin parlour yakaita saman cushion yad'aurata sannan yace

" Hayateey bari nale'ka Seeyama dan sauke duk wani ka'k'kin da Allah yadauramin kamar yadda kika tunasar dani a d'azu "

Murmushi Kausar tayi tace

" idan kayi haka zanyi farinciki Sweety na "

Sumbatar kumatunta yayi sannan yafita jin sallamar shi yasa Seeyama dake cikin bedroom saurin le'kowa ta yadda bazai gantaba cikin sauri takoma kan bed ta kwanta fitowa Umma tayi suka gaisa kamar babu komi a ranta

Shiga cikin bedroom d'in Seeyama yayi bakin shi d'auke sallama can 'kasa a amsa sallamar 'karasa yayi bakin bed ya zauna cikin nuna kulawa yace

" yaya jikin naki ? "

Ahankali tace

" da sau'ki amma nakasacin komi tun jiya kashi duk jikina ciwo yakeyi "

Hannun shi yad'aura saman kanta zuwa wuyanta sannan yace

" Allah yasa jikin babu zazza'bi yanzu kitashi kije kici abinci zakiji karfin jikin idan kingama inason magana dake a parlour tsakiya bari naga Umma naji bayanin da Doctor d'in tayi akanki "

'Daga mishi kai tayi tashi yayi yafita binshi tayi da kallo tanajin shaukin son shi nasake shigarta cikin murna Umma tashiga zayyano bayani na'karya

" Doctor tace Seeyama tana bu'katar kulawa musamman taka sannan tace tana nunanin shigar ciki jikin ta sabida yadda jikinta ya girgiza zata dawo nanda wasu kwanaki ta aunata dan tabbatarwa amma ta jaddada akula da ita sosai karta zauna cikin damuwa sabida duk abinda tabu'kata ayi mata sabida kaucema fitar cikin Kud'in aykinta 30k "

Murmushi jin dad'i DON yayi yasake tuna muguwar maganar da wannan mutumin yayi mai amma cikin zuciyar shi seyace

" amma abin mamaki taya za'a gane shigar cikin kwana 2 kodayake kullum anasamun cigaba a duniya "

Nuna farinciki DON yayi sosai sannan yace

" zanbama Abdulhakim 20,0000 yakawo miki hadda tukuycin wannan albishir d'in "

Umma jitayi kamar tayi rawa sabida dad'i dan tarkon su yakama DON yana fita tashiga bedroom d'in Seeyama dede lokacin tafito wanka zayyane mata yadda sukayi dad'i sosai Seeyama tayi hadda rungume Umma

Cikin sauri Seeyama tace

" bari nashirya yace nasameshi a parlour tsakiya nasan suna tare da waccan yar iskar yarinyar "

Jin haka yasa Umma saurin fita tace

" kiyi sauri kam duk yadda ki kasan zakiyi kidinga jan hankalin shi nima bari naje idona yaganemin komi "

Kai tsaye Umma tanufi parlour Murmushin kissa tasaki tace

" Ashe kuna nan ? "

Jinjina mata kai DON yayi cikin ladabi Kausar tagaidata fad'ad'a murmushin ta tayi tace

" lafiya lau 'yata 'Kausar zonan mana "

Tashi Kausar tayi cikin jin nauyinta tanufi inda take zata zauna a 'kasa tahanata jawota jikinta Umma tayi sosai tace

" karkiyi wata bakunta ni d'in tamar Seeyama nad'aukeki kisaki jikinki ki d'aukeni tamkar mahaifiyar ki "

Murmushi Kausar tayi tace to Umma jinjina kai tabawa tayi wadda tashigo yanzu itada Abdulhakim shima jiyayi tamkar yace hakan bazai yiyiba sabida bai yarda dasuba amma toyaya iya shiko DON farin cikin haka yaji sabida yanason duk wani maisan Kausar yadda Umma tayi kuwa yad'auka har cikin zuciyar ta hakan take dede lokacin itama Seeyama tashigo cikin wata irin shiga data bayyana surar jikin ta kallo d'aya DON yayi mata ya kauda kai gurin shi tanufa kai tsaye zama tayi kusa dashi sosai ta d'aura kanta saman kafad'ar shi tace

" baby nakasa cin abincin fa "

'Dan murmushi yayi yace

" to maikike so ? zamada yunwa ay bazai yiyuba "

Cikin shagwa'ba tace

" ka kaini Restaurant naci pizza da shawarma "

'Dan shiru yayi sannan yace

" inaga idan kikasa 'yan aykin gidannan zasuyi miki sabida dukkansu sunada 'kwarewa akan girke girke maiye amfanin zuwa Restaurant ? "

Cikin sauri Umma tace

" haba Affan kakaita mana kasanfa yanayin datake ciki ? "

Jinjina kai yayi sannan yace

" OK "

Kallon Abdulhakim yayi ya tamke fuska yace

" kai Abdulhakim ina kud'ina ? "

Cikin marayrayce murya Abdulhakim yace

" Brother wallahi band'auki kudin kaba nima bansan yadda akayi bag d'in taje har bedroom d'inaba "

Tsawa DON yadakamai yace

" kai banason shashanci kasan kud'in nasu waye ? to kud'ine nafitar zankai gidan marayu kasan hak'kin maraya kuwa ? yanzu yazama hak'kin su tunda nariga nafitar sabida rashin imani da rashin tausayi shine kad'aukesu ko yanzu duk yarda danayi dakai Abdulhakim amma kasan ni natsani munafikin mutun kuma natsani barawo ko ? "

Cikin sauri Umma tace

" tab lalle ay kawai kayi maganin shi duk yardar dakayi dashi amma yayima haka ? "

Itako Seeyama cewa tayi

" baby kasa ayimai dukan tsiya sannan ka koreshi gaskiya bazamu iya zamada 'barawo ba "

Cikin kuka sosai Abdulhakim yace

" Brother wallahi bani nad'auki kud'innan ba kuma ay kasan halina dan Allah kafahimta Aunty Kausar dan Allah kifahimtar dashi "

Gyara zamanta Kausar tayi sosai sannan tace

" haba Sweety bana tunanin Abdulhakim zaiyima sata sabida tun kafin atare a gidannan kake tare dashi bakuma kata'ba neman komi karasaba kayi tunani Sweety ina Abdulhakim zaikai wa'innan manyan kud'in katuna Abdulhakim bashida kowa ayanzu se kai karka yanke hukunci cikin zalinci alhalin kana mutun mai adalci in sha Allah Allah zai bayyana wanda ya dauki Kud'in nan kodan darajar maraya "

Kallon ta DON yayi cikin tsananin soyayyar ta cikin zuciyar shi yace

" ha'ki'ka nagode ma Allah dayabani ke matsayin mata Kausar dukda bansanar dake gaskiya wannan al'amarin ba amma segashi duk kin fisu kaifin hankali masha Allah "

Sauke ajiyar zuciya yayi yace

" Brother tabbas Aunty ka tatunasar dani halin d'an uwana kuma nima nayarda bazaka iya min sataba kodata nera 5 ce wani keson had'ani dakai amma ta Allah batashiba kuma duk ranar dana kamashi wallahi babu sanayya kuhunci zanyima mai muni "

Makullan wasu sababin mota yaciro daga aljihun shi guda 4 mi'ka ma Kausar 2 yayi yace

" wannan kyautace daga mijinki d'aya tazuwa Skul daya kuma tafita wata hidimar ke kuma Seeyama ga wannan kai kuma Abdulhakim gataka "

Cikin ba'kin ciki Seeyama kejuya key d'in cikin zuciyar ta tace

" lalle wato ita har mota 2 nikuma dede da wannan matsiyacin Abdulhakim d'in hmmm wallahi senayi maganinku "

Jin yadda Kausar keyimai godiya da addu'a yasa itama yin godiyar shiko Abdulhakim har dafa 'kafafun shi yayi yana mai godiya sosai tashi DON yayi yace

" Hayateey kema kishirya muje Restaurant

Please Login or Register in order to submit comment