Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaki yakeyi d'aya daga cikin su yace

" kai dalla malam mukadamemu da tsaki wai lafiya ? "

Tsaki yasake saki sannan yace

" wannan banzar yarinyar nike matsaki " wace yarinyar ? "

" Ameera mana yar wahala nayi dakon yarinyar nan amma nakasa samun biyan bu'katata kana ganin har cikin wahala tasani akan Kausar amma ita nakasa samun ta ina shirin yimata fayd'e se kawai akace tasamu Accident gashi tsawon wata 2 kenan har yanzu tana Asibiti "

Tsaki d'ayan yayi yace

" hmmm ay wannan Ameera dakake gani muguwar 'yar ankarace tasan takunta idan kaganta zakayi zaton yar hannuce seka taya zakasan bahaka abin yakeba wallahi tunda m'k yakasa shan roman yarinyar nan to kaima kayi ha'kuri dan wahalar banza zakasa 'kilama tajama masifa dan wallahi tasan kan duniya "

Tashi yayi yabar gurin ranshi a 'bace


Fuska babu walwala DON yashiga cikin Office d'in doctor iyayen Ameera yasamu da Abdulhakim aciki zama yayi sannan suka gaisa bayan sun gaisa Doctor yace

" DON nakirakane sabida wata mafita damuka samu akan lalurar Ameera gaskiya ita kad'aice hanya rashin zaman Abdulhakim kusada ita koda yaushe yana kara ciwon cikin kanta sabida yawan kukan datakeyi to abinda yafi ayi auran yarjejeniya a tsakanin Abdulhakim da Ameera idan tasamu lafiya sesurabu dan gaskiya idan Bahakaba to balalle Ameera tawarke ba dan ayanzu babu wanda take jin farincikin ganinshi se Abdulhakim

Kuma kaga bata yarda ko mahaifiyar ta tayi mata wanka amma idan shine nasan zata yarda kuma hakan bazai yiyuba seyazama muharraminta dan zamada datti wata lalurar ce aduba wannan lamarin "

Kallon Abdulhakim DON yayi saurin du'kar da kai Abdulhakim yayi maida dubanshi yayi akan iyayenta sannan yace

" zanyi tunani akan haka amma kusa ba lalle na amince da wannan shawarar ba sabida bayanzu nashirya yima Abdulhakim aure ba sabida kuma kunsa yarone amma idan ya tabbatarmin yayarda to zanyimai auran gata amma dazaran tawarke zasu rabu sabida banason mace ta kauda min hankalin shi akan karatun shi "

Daga haka DON yami'ke hannu yami'ka ma doctor da mahaifin ta sukayi musabaha sannan ya kalli Abdulhakim yace

" muje gida ko "

Binbayan shi Abdulhakim yayi suma fita sukayi tsaki Aunty Ameera tayi tace

" haba Abba jifa irin maganar da wannan yayan nashi yayi kuma Ummi kinsan yadda Ameera ta tsani auran 'karamin yarofa wallahi nasan tagirmi wannan Abdulhakim d'in idan tawarke taganshi matsayin miji to wallahi zakuga hauka dan kunsan ba ha'kuri ne da itaba "

Bige mata baki Abba yayi yace

" tayi duk abinda zatayi kina ganin seda DON yasa akafita da ita London amma shiru kuma suma cewa sukayi asamarmata farinciki da natsuwa sannan ansamu mafita kice haka a'a jariri ne ba yaro ba kokin manta shi namiji ne ? to namiji baya kad'an agurin mace "

Shiru tayi tana jinjina al'amarin dan tasan halin Ameera yadda ta tsani auran yaro

Cikin tunanin mai yawa Abdulhakim ya kwanta dan yama kasa bacci wani irin tsaki DON yayi yace yace

" Seeyama mai kike nufine yau ? "

" kayi ha'kuri baby bazan iya d'aukar lalurar kaba yau banida lafiya cikina yakeyin ciwo "

Wani irin tsaki yaja yafita daga part d'in gaba d'aya wani irin ba'kinciki Seeyama taji dan yadda taganshi haka tasan bazai iya ha'kuri ba tagama yarda da gurin Kausar zashi tashi zaune tayi tanajin wani irin zafi cikin ranta

Ahankali yashiga cikin bedroom d'in Kausar wanda rabanda yashiga tun wata 2 dasuka wuce Ahankali Kausar tad'ago kanta ta kalleshi zama yayi kusada'ita ya tamke fuska sosai dan shi kanshi baisan ta'ina zaifaraba tashi zaune tayi tace

" sannu da shigowa Sweety kana bu'katar wani abune ? "

'kara tamke fuska yayi sosai yace

" anan zan kwana "

Ahankali Kausar ta sakko daga kan bed d'in hanyar fita parlour tanufa cikin sanyin murya yace

" ina zaki Hayateey "

Tsayawa tayi tace

" wancan bedroom d'in zankoma na kwanta "

Tashi yayi yai saurin shan gabanta jawota jikin shi yayi cikin wata irin murya yace

" mai kike nufi ? haba Hayateey karkiyi haka ni....... "

Rai 'bace Kausar tace

" mai kake so kace Sweety ? "

Karkuyi tunanin zanyi typing mai yawa kamar haka kullum fa idan da dama kuma da lokaci zanyi Ana tare 🀝🏻😍

Daga Al'kalamin ✍🏻

NPEEDY A AJI β™ β™₯♣

Comments and shine please

Love u all sisters 😘🌹
[13/07 3:39 pm] 😊 NPEEDY A AJIπŸŒΉπŸ’–: β™  RUFAFFIYAR ZUCIYA β™₯β™ β™ β™ β™ β™ β™ 
πŸ”·πŸ”΄πŸ”΅πŸ”Ά
♠♣β™₯
πŸ”΄πŸ”΅
β™ 
Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My Hajjaju

🌟GORGEOUS WRITTEN FORUM🌟

G.W.F

home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

ANA TARE All SISTERS 🀝🏻😍🌹

Ha'ki'ka inajin comments d'inku Fans inajin dad'in haka Allah yabar 'kauna 😊 muna tare 🀝🏻πŸ₯° all sisters love u

πŸ…Ώ { 55 to 56 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Murmushi Abdulhakim yasake saki daga hospital gida suka dawo sabida yadda DON yakejin jikin shi babu 'karfi

Seeyama da Umma da Doctor zaune a parlour suna tattauna yadda zasu billoma lamarin cikin takaici Umma tace

" dole muyi dagaske akan wannan shegiyar Kausar d'in dan nalura akanta zamu iya samun matsala yanzu mubishi da irin takunshi dan nalura yafara zargin wani abu tunda yafara bambayar maiyasa bamason zuwa hospital nasan yafara nazarin wani abu to mubi hanyar dazamusa yadena nazarin sannan musake neman wani mugun sharrin mu la'kaba mata "

Cikin damuwa Seeyama tace

" nifa Umma wallahi banason DON yana ra'bar inda Kausar take dan wallahi zan'iya mutuwa akan DON ni kad'e nikeson kasancewa dashi "

Murmushi Umma tayi tace

" kwantar dahankalinki ke kad'ai zaki mallaki DON bakiga itama har yanzu babu cikin ba ay shiyasa muka gidda wannan plan d'in na 3 Months to amma gashi tarusashi kuma dole muyarda dan kinsan halin DON banaso yayi tunanin wani abu amma dukda haka zamusan abinyi kinji DON nakine keda 'ya'yanki "

Murmushin jindad'i Seeyama tayi sannan suka sallami doctor tatafi koda DON yashigo part d'in Kausar yafara shiga sannan yanufi part d'in Seeyama zaune yasame su a parlour Umma da Seeyama dasu Ayman zama yayi kan d'aya daga cikin cushion d'in yace ma Seeyama

" yaya jikin ? "
Cikin shagwa'ba ta'amsa sannu yayima Umma sannan yacigaba dacewa
" Umma mai doctor tace ? "

Shiru Umma tayi nad'an lokaci sannan tace

" Doctor tace acigaba da kiyaye 'bacin ranta kuma tace babu matsala zaka iya cigaba da rabama matanka kwana "

Jinjina kai DON yayi yace
" OK ke Seeyama yau Hayateey zata amshi girki senan da kwanaki 2 zandawo gareki Ayman da jabir banace kukawomin takardunku aneman muku aykiba ? "

Sosa 'keya Ayman yashiga yi cikin sauri Umma tace

" ay Affan takardun nasune duk basuyi kyauba shiyasa abinda zaifi kawai kabasu wasu daga cikin dukiyar ka sufara business se'a fitar da tsarin yadda ribar zata kasance ko ? "

Sajen shi DON yashafa yami'ke taku d'aya biyu DON yayi sannan yajuyo yace

" tunda suka kasa tsayawa suyi karatu dakyau to bazasu iya kulada dukiyar waniba kawai abindayafi sukoma Skul nizan d'auki nauyin komi kuyi shawara nanda d'an lokaci Umma nanda 3 days auran Abdulhakim "

Idasa fita DON yayi yabarsu cikin takaici kallon jabir Ayman yayi yace

" aure Abdulhakim ? 3 days lalle kam Umma kinaganin Affan yafi d'aukar wancan baran akammu kiga yadda yakemai kamar wani jinin shi wannan yaron acewai aure za'ayimai hmmm mu anhanamu dukiya muyi business amma za'a 'bannatar da ita akan wani banzan yaro wanda shi kanshi baisan asalin shiba ni wallahi Umma Seeyama mana kaunar mu da ay ita zatasashi yabamu ko baiyi niyya ba idan......... "

Amshe maganar jabir yayi dafad'in
" ko baibataba ay tasato mana dan baganewa zaiyiba wannan uwar dukiya Umma wai kinajin wani renin wayo wai mukoma Skul tab sabida ga 'yan wahala ke Seeyama ......"

Dagakar dasu Umma tayi dafad'in

" kuyimana shiru haba " mi'kewa Umma tayi tabar parlour tana sa'ka yadda zata billoma lamarin tana shiga cikin part d'in ta tanufi cikin bedroom d'in ta zama tayi bakin bed wayarta tad'akko takira Ammi cikin damuwa take sanar da ita yadda lamarin ke tafiya

Wata irin ajiyar zuciya Ammi tasauke tace

" karki damu ina nanzuwa ganin inda Seeyama take daku gaba d'aya zantaho da wani hatsabibin turare wanda inde Kausar tashaki kamshin shi to daga ranar DON zai tsaneta zatazama mujiya agurin shi kinga seyabata red Card shikuma wani magani za'a samai cikin abinci yaci tose yadda Seeyama tayi dashi amma zuwan nawa seyakai nanda 2 Months sabida Dadyn su Seeyama yace nabari zuwa lokacin shiyasa nabarine sabida karyayi tunanin wani abu "

Wata irin dariya Umma tasaki sannan sukayi sallama cire eyafic din kunnan shi Abdulhakim yayi yasaki murmushi yace

" kifi naganinku maijar koma wato har daga Sudan ma za'a taho da wani tuggun tab ina nan ina jira duk senasa kunyi nadama "

Komawa part d'in shi DON yayi wayar shi yaciro yakira Kausar itako a wannan lokacin zazza'bi ne jikin ta ganin kiran nashi yasata saurin tashi tayi tad'aga wayar cewa kawai yayi tazo cikin bedroom d'in shi tabiyo ta cikin part d'in ta dagahaka yakashe wayar bin wayar Kausar tayi da kallo sannan tami'ke jiki babu 'karfi tanufi bedroom d'in nashi

tana shiga yashiga yimata wani irin kallo d'auke idanun ta tayi akanshi sabida takasa jure irin kallon kafin tazauna yajawota jikin shi cikin sauri yatallabo fuskar ta har suna sha'kar numfashin juna akid'ime yace

" Hayateey maike damunki zazza'bi ko ? ya Allah tashi muje hospital "

Rungumo shi tayi sosai cikin jikin ta tarage murya sosai tace
" babu abindake damuna Sweety "

Had'a fuska yayi sosai ya kwantar da'ita kan bed yami'ke key d'in mota yad'auka yace
" tashi muje hospital Hayateey banason musu "

Wata irin fad'uwar gaba Kausar taji dan kam ita batason yasan tanada ciki yanzu kuma tasan inde sukaje hospital seyasan akwai shi wata dabarace tafad'o mata wadda dole se itad'in tashi tayi tarungumo shi tabaya cikin wata irin murya tace

" Sweety nikam lafiya ta lau abindake damuna 1 ne kuma shine yasakaji kamar ina zazza'bi Sweety kewarka nikeyi tsayin lokaci kamanta dani kasan dayaya nikeyin bacci akowane dare Sweety kabarni akan wani abunda bakayi bincike kagane gaskiya lamarin ba haba Sweety na "

Bud'e baki yayi zaiyi magana Kausar tayi saurin zuro hannun ta saman mararshi saurin rufe idanun shi yayi sabida yadda yaji abin har cikin kanshi saurin juyowa yayi yayimata wata irin runguma dandanan yaji 'kafafunshi suna neman kasa d'aukar shi zibewa suka kan bed d'in tuni wasan yacanza

Wani irin mayen romantic yafarayimata itama irin nata salon tashiga yimai dukda yadda takejin zazza'bin jikin ta na'karuwa amma haka tadaure tun'a romantic DON yafara sambatu

" haba Hayateey maiyasa kika barni tsayin lokaci ? kinsan yadda nike cikin tsananin bu'katar ki amma kika barni maiyasa Hayateey mai yasa "

Murmushi Kausar tayi cikin ranta tace
" kaji Sweety ayau kuma nice nabarka bakaine kabarniba "

Bakinta tasaka cikin nashi tana sakar mishi wani irin kiss mai rikitarwa cikin rawar jiki DON yafara 'ko'karin shiga cikin babban al'amari sosai Kausar takejin matsanancin zazza'bi jinshi cikin jikinta yasata wata irin shid'ewa shiko DON wata irin ajiyar zuciya yasauke

Tuni yafara sambatu sosai yake zibama Kausar tsadaddun kalamai masu kwantarda zuciya cikin mamaki Kausar tabud'e idanun ta sosai dasuke a lumshe tazubasu kan kyakkyawar fuskar DON tabbas hawayen dataji yasaukakan fuskar ta daga cikin idanun shi suke zubowa

Cikin wata irin murya Kausar tace

" Sweety mainike ganin cikin idanun ka harsuna zubowa saman fuskata ? "
Murya can 'kasa yace
" hawayene Hayateey wani irin farinciki nikeji dawata irin ni'ima Hayateey tabbas nasake yarda ked'in tamusammance Hayateey na love 4 ever and ever Hayateey please kiyarda ki haifamin yara masu kamadake ina tsananin son yara daga gareki Hayateey kiyar......... "

Bakinsu tahad'e danashi tana sakin ajiyar zuciya kamar wadda tasa kuka cikin zuciyar ta tace
" nakusa haifama baby Sweety in sha Allah kana tare da babyn ka ayanzu amma bakasaniba "

Tsayin lokaci DON yana sauke dad'add'iyar bu'katar Kausar d'in shi sannan yasamu natsuwa mamaki sosai yaji dayaga irin lokacin daya d'auka tareda Kausar amma bata nuna gajiyaba cikin zuciyar shi yace

" amma Seeyama seson anemeta amma babu juriya "
Kallon shi yamaida kan Kausar murmushi tasakar mishi jin har'an shiga masallaci yasa DON saurin tashi yayi yana mamaki d'aukar ta yayi cak yanufi toilet da ita tare sukayi wanka suka fito cikin sauri yazira farar jallabiya shafar fuskar Kausar
yayi yace

" bari naje masallaci idan nadawo zamuyi magana akan Auran Abdulhakim "

Fita yayi cikin sauri kallon Kausar tabishi dashi tanajin wani irin tsananin kaunarshi cikin ranta cikin sanyin jiki tanufi bedroom d'in ta shiryawa tayi tasha magani sannan tatada sallah bayan ta idar tayi simple makeup sannan tashiga kitchen ta window sama Seeyama ke hangen DON yana shigawa cikin sauri takoma gaban mirror tatsaya tafara tsara kwalliya cikin part d'in Kausar DON yashiga ganin bata parlour yasa shi nufar cikin bedroom nanma baigantaba 'kafar bedroom d'in shi yanufa yahangeta cikin kitchen

Nufar kitchen d'in yayi rungume ta yayi tabaya cikin shauki yace

" Hayateey wayace kishiga kitchen ? yau nayafe cin launch da dinner fita zamuyi yanzu muje restaurant kici abinci muje gidan marayu ziyara "

Juyowa Kausar tayi tasaki murmushi tace
" to Sweety muyi maganar dakace akan auran Abdulhakim "

Hannun ta yakamo suka fito zama sukayi kan cushion a parlour magana DON yafarayi dede lokacin Seeyama tanufi cikin parlour amma bata idasa shigowa ba tsayawa tayi tanajin maganar da DON yakeyi

" Hayateey nanda 3 days auran Abdulhakim cikin gidan nan zasu zauna a wannan part d'in mai Kallon naki zanbaki ATM card kiyima yayar Momy magana wadda take nan da 'kawarki Amin dashi Abdulhakim d'in kuje gobe kuhad'o lefe karki duba yawan Kud'in dazaku kashe kuse kaya masu tsada inaso akan lefe kawai kowa yasan Abdulhakim d'an gatane tashi kishirya mufita "

Cikin farinciki Kausar tarungume DON tana zibamai godiya cikin zuciyar ta tace

" Allah sarki Momy harda ke za'a had'a lefan auran Abdulhakim amma DON bai saniba "

Cikin ba'kin ciki Seeyama takoma part d'in ta tana maimaita " ATM card sukutum zaibata kuma wai duk yadda tayi watoma fita zasuyi tare ni sunbarni lalle dole nasan abinyi tana shiga tasanarda Umma tashi tsaye Umma tayi ta jinjina kai tace karki damu muma saka kammu zamuyi cikin hidimar musamu rabanmu "

Tunda su DON suka fita se gafda magrip suka dawo agajiye musamman Kausar dabawani lafiyar garetaba shiga wajan Seeyama yayi amma ko zama baiyiba yafito yanufi masallaci seda yayi sallamar isha sannan yadawo tareda Abdulhakim shima bedroom d'in shi yanufa cikin shauki DON yashiga dan yana matu'kar son kasancewa da Hayateey shi

Washe gari misalin 10 su Kausar suka shiga gidan Momy hadda Amina sosai Momy tayi farinciki da irin kamarcin DON akan Abdulhakim sede tayi magana akan yarintar Abdulhakim Kausar tayi saurin fahimtar da ita amma bata sanar da ita gaskiya maganar auran yarjejeniya bane babu 'bata lokaci suka nufi kasuwa sun had'a lefe nagani na fad'a wanda sed'an gata kai tsaye gidan su Ameera suka nufa da lefan Momy da da tabawa da Kausar da Amina shiko Abdulhakim yana waje cikin mota

Sosai suka girgiza daganin wannan lefan da basuyi tunanin hakaba sabida ganin auran yarjejeniya ne sunyi musu tarba takaramci se bayan magrip suka koma gida bayan sun sauke Momy a gida Amina gidan Kausar tawuce sabida Kausar taro'ki alfarmar haka wajan iyayen Amina sebayan biki zata koma cikin Skul

Washe gari Ashiraf da Momy suka iso sosai ba'ki suke zuwa dukda aure gaggawa ne Momy ma tazo wato Hajiya Aysha part d'in Su Umma tasauka itako Momy part d'in Kausar tasauka sabida tsananin kewar yarta datayi yauga Mahaifiyar DON cikin gidan shi amma batasaniba shima haka

Umma tasamu DON akan maganar hidimar ba'ki kallon ta yayi yasan kud'i take bu'kata bata kud'i yayi masu yawa amma cikin zuciyar ta tace " maiyasa baibani ATM ba ? "


Hmmm Umma kenan washe gari misalin 02:15 aka d'aura auran Abdulhakim da Ameera wato Salimat sosai d'aurin auran yatara d'inbin jama'a abokan Abdulhakim na Skul sunzo d'aurin auran sosai

Har taron biki yatashi Momy bataga DON ba cikin sakin fuska Momy tacema Umma

" kinga har zantafi amma bamu gaisa da DON ba "

Yatsina fuska Umma tayi tace " ayseki 'karagaba tunda ba dolebane sekun gaisa ay kinci arziki ko hakama ya'isa "

Wani irin ba'kin ciki ne yatasoma Momy cikin zuciyar ta tace

" ikon Allah ni Aysha yauni akema gorin arziki "

Wasu zafafan hawaye suka fara sakkoma Hajiya Aysha saman kuncinta saurin sharewa tayi tafita kiran Kausar kawai tayi tace tatafi cikin mamaki Kausar take tambayar ta lafiya amma tace lafiya sosai Kausar taji rashin dad'in haka sabida harta sanar da DON zasu gaisa da ita sabida taso ace yau DON ya had'u da mahaifiyar shi

Cikin razana Alhaji Sambo yacire hular kanshi yashere zufa yace

" wai wannan wane irin masifa ce komi se lalacemin yakeyi ga wannan shegen DON d'in yayi min tsaye cikin rayuwa watoma har aure yayima Abdulhakim Hmmm shima Abdulhakim d'in banga amfanin shigar shi gidan DON ba tunda har yanzu babu wani abu mihimmi bari nadawo daga wannan tafiyar zanyi abunda zankawo 'karshe wannan DON d'in shid'in banza "

" zuwa yaushe zaka dawo ? "
Cewar Alhaji bala
" gaskiya zankai 2 months kasan wannan segen DON d'inne yasa aka kamamin kaya dole senabi manyan shi tukun na Saudiyya wa'inda suka turoshi nan garama su maidashi can wallahi "

Jinjina kai Alhaji bala yayi yacigaba da zuga shi

DON yazaunar da Abdulhakim yayimai nasiha sosai shida kanshi da Kausar sukarakashi har cikin parlour shi sannan sukayimai sallama Abdulhakim har kuka yayi daya tuna shi baima san mahaifin shiba gashi brother shi yana bashi kulawa sosai dukda shi baisan shid'in jininshi bane

Zaune yasamu Ameera saman bed tana kuka jin sallamar shi yasa Ameera saurin mi'kewa rungume shi tayi tana sakin murmushi shima rungume ta yayi dukda tana cikin halin 'batan tunani hakan bai hana Abdulhakim gabatar dakomi ba kamar yadda addini yace

Shida kanshi yacan zamata kaya zuwana bacci rungume yayi sosai saman bed yaja musu blanket cikin salo Abdulhakim yake romantic Ameera dukda tana cikin wannan yanayi sesa tafara 'ko'karin 'kwacewa sabida jin wasu sababbin abubuwa

Murmushi mugunta Abdulhakim yayi yace

" habawa Ameera bazan raga miki ba nafison koda kin warke kisan ina gabanki "

Cigaba yayi da sarrafata tsayin lokaci sannan yarabata da budurcin ta baiyi tunanin zaiji hanyar babu wanda yata'ba bintaba sabida yadda yaji labarin ta murmushi yayi yace

" 'nasan brother na aka yima wannan tanadin segashi 'kanin ne yasamu kuma yaro hmmm Ameera matar Abdulhakim 'karamin yaro "

Sosai Ameera take kuka sabida mugun zafin datakeji sosai had'a ruwa yayi yagasamata jikin

Tundaga wannan ranar Abdulhakim bai sake d'aga ma Ameera 'kafaba tun tanajin tsoro har tadena sosai Abdulhakim yake lurada shirin su Umma itako Kausar daurewa kawai takeyi sabida laulayin yafara takurata sosai

Bayan 2 Months dayin bikin Abdulhakim da Ameera wata 4 kenan cikin Kaunar sosai Seeyama take kuka sabida har yanzu babu labarin samuwar ciki cikin tausayawa Umma ke lallashin ta sannan tace

" kwantar da hankalin ki yau Ammi tana nan tafe tareda maganin matsalar mu "

Wata irin dariya Seeyama tasaki ta rungume Umma

Tofa

Azabure Ameera tatashi daga jikin Abdulhakim kallon cikin bedroom d'in tashiga yi cikin razana tamaida dubanta kan Abdulhakim arikice tace

" innalillahi wa'inna ilaihirraju'uuuun dan Allah kai waye kuma inane nan ? "

Tashi Abdulhakim yayi zaune yace

" mijinki kuma gidan yayan mijin ki nan kuma d'akin mijinki "

Wata irin tsawa Ameera tadaka mai wani irin mari Abdulhakim yasauke mata yanunata yace

" kishiga hankalin ki ni mijinki ne dan haka banason tsawa zauna nasanar dake komi "

Zama Ameera tayi a tsorace jikinta ta kalla cikin sauri tarufe kirjinta da hannun sabida kusan waje breast d'in ta suke tashi yayi yad'akko wasu takardu da pen bata yayi yace

" saka hannu cikin wannan takardun kafin kiji komi "

Kallon shi tashigayi cikin had'e fuska tace

" gaskiya bazan saka hannuba senaji komi 'kwafa Abdulhakim yayi sannan yazauna yasanar da'ita komi wayar shi yad'akko yakunna mata wasu videos rumshe idanunta tayi sabida yadda videos d'in suke wasuma daga ita se towel dashi wasukam daga fant se burah tashi tayi tsaye tace

" To ay yanzu nawarke sekayi gaggawar sakina dan wallahi bazan iya zamada 'karamin yaroba "

Murmushi Abdulhakim yayi yace

" saurin mai kikeyi ne matar Abdulhakim ? zan sakeki amma idan kinbi umarnina yanzu ga waya kikira iyayen ki kisanar dasu kin warke kuma suzo yanzu sannan kisa hannu cikin wannan takardun yanzu nashedar kin yarda araba wannan auran bayan haka mutafi part d'in brother na kitambatar musu kin warke kuma kinsa hannun cikin wannan takardar yarjejeniyar to daganan idan iyayen ki sunzo sena sakeki kitafi nima banga abinda zanyi da tsohuwar mace ba ina yaro saban jini "

Cikin zafin rai ta amshi wayar mahaifin ta takira jin muryar ta kuma cikin hankalinta yasashi jin farinciki sosai cewa tayi suzo shida Ummi inji Abdul sannan tayimai sallama wulla wayar tashi tayi akan bed tad'auki pen tafara saka hannu cikin takardun tami'kamai sannan tace

Ina kayana kasan bazan iya zuwa cikin jama'a a hakaba ko ? "

murmushi Abdulhakim yayi yace

" ina bu'katar ki kafin muje ga wannan matsayar dan kinsan 'karamin yaro jarabane dashi "

Wani irin kallo Ameera tayima Abdulhakim tace

" Wai kana nufin dama akwai abinda yata'ba shiga tsakanina dakai ne ? "

Yawota Abdulhakim yayi da'karfi yamatseta cikin jikin shi yace

" toda ke maikike nufi tsawon 2 months nasamiki ido to tun ranar da'aka kawo ki nabi wannan hanyar ayanzu hakama akwai wani babban al'amari "

Yana 'karashe fad'ar haka yaturata saman bed yahayeta sosai Ameera take kokowa dashi amma takasa hanashi tanaji yana ratsata babu yadda ta'iya sosai Abdulhakim yake mata ayki kukan ba'kin ciki kawai Ameera keyi seda yaji yasamu natsuwa sannan yarabu da ita ko kallon ta bai yiba yanufi hanyar toilet tsayawa yayi yajuyo yace

" idan kinfita akwai wani bedroom yana kallon wannan shine naki kiyi sauri dan zan shiga Skul 2 idan natafi kinga rabuwar mu bayauba kenan "

Idasha shiga cikin toilet d'in yayi itako Ameera azuciye tami'ke tafita daga bedroom d'in misalin 30 minutes yafito cikin wani yadi mai taushi milk da hula yayi matu'kar yin kyau cikin sauri tasake kallon shi dan gani tayi kamar DON amma setayi saurin

Kawar da abin tana ganin kamar sabida son datakeyima DON d'inne yakemata gizo hanyar fita yanufa tayi saurin bin bayan shi tare suka shiga cikin parlour Kausar ganin Abba da Ummi yasa Ameera saurin nufar su nata farinciki zama Abdulhakim yayi kusada DON yagaida shi shida Aunty sannan ya gaidasu Abba itako Ameera ta kifa kanta kan cinyar Ummi ahaka ta gaida su DON batare data d'agoba hakan yasa bataga DON ba

Tashi Abdulhakim yayi yami'ka ma Abba wannan takardun karantawa Abba yayi sannan yace

" Ameera kinyarda da abindake cikin wannan takardun ko ? hakan yasa kikasa hannu ko ? "

Cikin 'kwarin gyauwa tace

" eh Abba na amince "

Jinjina kai Abba yayi sannan yace to " Alhamdulilah haka mukeso barina karanta kowa yaji "

" ni Salimat Aminu nayarda da auran Abdulhakim Isma'il har tsawon raina duk ranar

Please Login or Register in order to submit comment