Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Alhaji Sambo yace

" Hajiya yakamata musa adirar ma Barrister dan kinsan shi damugun taurin kai idan bamuyi dagaske ba to bazai bamu dukiyar nan cikin sauri ba kinga idan muka amsa semu kashe shi kawai tayadda babu wani sauran fargaba "

Zaro ido Hajiya Aysha tayi sannan tace

" Alhaji Sambo mai yakawo maganar kisa kuma gaskiya karmuyi kisa garade mu amshi dukiyar murabu dashi "

Murmushi Alhaji Sambo yayi yace

" Hajiya Aysha bazaki gane bane amma kibar min komi a hannuna "

Cikin sauri Doctor yafito kiran Barrister yayi suka shiga office suna shiga doctor yafara yima barrister fad'a

" haba Barrister taya akabari hakatafaru ? yayakuka bari ran Affan yayi mugun 'baci haka to yanzu gashi kunja mu babu abinda zamu iyayi sede kuyi gaggawar tafiya dashi India canne kawai zasu shawo kan wannan ciwon kuma dole kubi jirgin dare sabida ba'a son aykin yawuce gobe kaje kayi saurin shirya komi "

Cikin sauri barrister yafita yana sharar 'kwalla rurin da wayar shikeyi yasashi tsayawa d'agawa yayi dagacan 'bangaran akace

" Barrister duk abinda kakeyi ayau kabar shi kabar garinnan kaida iyalan ka dan Alhaji Sambo da Hajiya Aysha sun yanke shawarar zuwa su'kwace dukiyar Alhaji Isma'il dake hannun ka sannan suhad'a dataka kuma sukashe ka "

Zaro ido Barrister yayi sannan yashiga mota cikin sauri
ko gidan shi bai nufaba seda yagama shirya komi sannan yakoma gida gaba d'aya shida iyalin shi yayi musu biking d'in jirkin zasu tashi 5 na yamma

Cikin sauri Barrister yashiga gidan shi yana shiga yasa sukafara had'a kayansu cikin damuwa Matar shi tace

" haba Abban Ashiraf mai haka kuma ? Inazamu ? haka cikin gaggawa "

Kallon ta yayi sannan yace

" kuyi abinda nace ayanzu babu lokacin magana dagabaya zanyi miki bayanin komi "

Batare dakowa yasake cewa komiba suka shirya kayansu duk wani abu mai mahimmanci Barrister ya kwashe su kaf fitowa sukayi suduka ya kulle gidan sannan yasu nufi asibiti suna zuwa doctor yayi cike ciken komi sannan akabasu Affan sukatafi har yanzu kwance yake mar matacce suna isa babu jimawa jirgin su yatashi

Cikin damuwa Hajiya Aysha tafita harabar gidan duba Affan tashiga yi Sabida taga har ankusa kiran sallar magrip amma shiru duk inda take tsammanin shi taduba amma babu alamar yana cikin gidan gurin maigadi tanufa cikin damuwa tace

" maigadi kaga lokacin da Affan yafita a cikin gidan nan ko baka ganiba? "

Cikin jimami maigadi yace

" Hajiya tabbas naga fitar Affan tund'azu amma har yanzu bai shigo ba nikam abindake tadamin hankalima yadda yafita cikin wani yanayi gashi yanadafe da setin zuciyar shi kuma jiri yana dibar shi naso taimakon shi amma yadakatar dani "

Cikin tashin hankalin Hajiya Aysha takoma ciki nata sambatu dan kam hankalin ta yayi matu'kar tashi afili tafurta

" karfa yaje waniwurin ciwo yabigeshi yarasa mai taimakon shi nashiga uku ina kashiga Affan "

Kiran wayar barrister tayi akaro na babu adadi amma bata shiga cikin damuwa tace

" haba barrister taya zaka kashe wayar ka nasan Affan wajan kakad'e zai iya zuwa dan yad'aukeka tamkar mahaifi "

Tana cikin wannan maganganun Alhaji Sambo yashigo cikin damuwa tace

" Alhaji har yanzu fa Affan shiru gashi inata kiran wayar Barrister amma bata shiga "

Murmushi Alhaji Sambo yayi sannan yace

" ay Barrister nanda wasu awanni zaibar duniya natura ayi mishi ayki "

Cikin razana Hajiya Aysha tace

" Haba Alhaji Sambo baifa kamata muyi kisan kai ba wannan babban zunibi ne kuma idan Affan yanatare dashifa ? "

Wani irin kallo Alhaji Sambo yayi mata sannan yace

" waike Hajiya banace kibarmin komi a hannunaba kisannan idan anyi bafa ke kikasa ayishi ba kinga kenan babu ruwan ki Affan kuma idan yanatare dashi zansa adawo dashi gida tare da dukiyar Alhaji Isma'il dake hannun Barrister dukan ta "

Yana gama fad'ar haka ya rungumo ta jikin shafata yashigayi sannan yace

" mushiga daga ciki "

cikin had'a fuska tace

" wai Alhaji wannan wane irin nacine yau dagayin auranmu amma kayi abun nan yafisau babu adadi wai kai bakagajiya ne ? "

Cikin fad'a yace

" eh banagajiya ked'in 'karamar yarinya ce dazakiji tsoran wannan abun ? ayanzu ke matatace ko sau dubu zan nemai ki kan shinfid'ata dole ki'amsa kirana nasan kinsan da wannan dan haka inajiran ki "

Cikin bedroom d'in ta yanufa kallo tabishi dashi cikin zuciyar ta tace

" wai maike shirin faruwa danine ni Aysha banfa ganeba ? "

Babu yadda ta iya haka tabishi cikin bedroom d'in misalin 02:00am wa'inda Alhaji Sambo yasa ayki suka kirashi suka sanar dashi Barrister baya gidan shi gabad'aya shida iyalan shi cikin tashin hankalin Alhaji Sambo yatashi tsaye yafara safa da marwa cikin sanyin jiki Hajiya Aysha tace

" lafiya Alhaji ? "

Kai tsaye yace mata

" basu sami Barrister ba babushi babu iyalan shi amma ki kwantar da hankalin ki duk inda yake ahida Affan sena nemosu babu wanda ya isa yaci dukiyar Alhaji Isma'il seni "

Yafad'i hakan cikin zuciyar shi

Kwanaki 6 kenan Affan yana kwance baisan waye akan shiba ahankali yake bud'e idanun shi yasauke su kan Barrister kallon shi yashiga yi ahankali yabud'e baki yace

" Dady please kasa Momy da Kausar sufita natsani duk wata mace a duniya banason ganin mace akusa dani koda yau aka haifeta "

Cikin rashin jin dad'i Momy takama hannun Kausar suka fita cikin tausayawa Barrister yace

" Affan karkayima mata jam'i kowace da irin ta kaji "

girgiza kai Affan yayi sannan yace

" Dady duk d'aya suke idan har mahaifiya zata iyayima d'an ta irin wannan abun to babu sauran banbanci acikin halaiyar mata Dady mahaifiya ta tasa nazama mai RUFAFFIYAR ZUCIYA agun kowace mace "

Hawayen dake idanun shi suka gangaro cikin tausayawa Barrister yace

" kayi ha'kuri Affan komi zai wuce mahaifiyar ka itace mai RUFAFFIYAR ZUCIYA ba kaiba inaso kacire damuwa Affan kasan lalurar ka idan baka cire damuwa ba to bafa zakacika burin mahaifin kaba "

Ahankali Affan yace

" tabbas zancika burin mahaifinna amma bazan iya mantawa da komiba Dady inaso kanisan tani daganin duk wata mace a duniya hakane zaisa nayi rayuwa batare da damuwa ba "

Wata irin ajiyar zuciya Barrister yasauke kallo yabishi dashi batare dayace komi ba

Daga Al'kalamin ✍🏻

NPEEDY A AJI ♠♥♣

Comments plzzzzz
[30/04 3:10 pm] 😊 NPEEDY A AJI🌹💖: ♠RUFAFFIYAR ZUCIYA♥♠♠♠♠♠♠♠
♠♥♣♠
🔷🔴🔵🔶
♠♣♥
🔴🔵

Story & Written
By
NPEEDY A AJI

Dedicated to
My hajjaju

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

Home of gorgeous intelligent and expert writers we the best among the rest

KAFA'DI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU 🤫


ANA TARE 🤝🏻😍🌹

🅿 { 7 to 8 }

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Zuwa can Barrister yace

" shikenan son karka damu daganan zakuwuce Saudiyya mukuma zamu koma Nigeria amma Kaduna zamu zauna bazamu koma Abuja ba sabida su Alhaji Sambo in sha Allah Affan babu abinda zaifaru da dukiyar ka zansa malamai sufitar ma mahaifiyar da tumunin takabar ta akai mata sannan zan canza ma'aykatan duk wani Company Mahaifin ka wanda ayanzu suke naka Sabida Hajiya Aysha da Alhaji Sambo zansa wa'inda umarnina kawai zasubi dan karma sununamusu wani bud'ewar idanun "

Kauda kai Affan yayi sannan yace

" Dady kayi komi yadda yadace amma dan Allah karka sakeyin maganar mahaifiyata agabana "

Kanshi Barrister yashafa yana mai sakar mai murmushi cikin tashin hankali Hajiya Aysha tace

" nashiga uku ina zanga Affan Barrister ma yagudu ko to Wllh bai isa yacinye wannan dukiyar ba takan wannan dukiyar har d'ana narasa to zan iya kashe kowa akan ta "

knocking d'in da'akeyi yasata yin shiru umarnin shigowa tabada wani matashin saurayine yashigo d'auke da wata ba'kar jaka mi'ka mata yayi sannan yabata wata 'karamar takarda baijira mai zatace ba yajuya yatafi Kallo tabishi dashi sannan tayi saurin zama bud'e takardar tayi bayanine kamar haka

" Assalama alaikum hajiya sa'ko daga Barrister Ibrahim a cikin wannan bag d'in kaf dukiyar kice acikin ta wadda shari'ar muslinci tayadda takice nasa malamai sun ciremiki tumunin takabar ki shine wannan dukiyar Affan kuwa tanagurina bazan ta'ba bari kucinye dukiyar maraya ba insha Allah zan dan'kama Affan dukiyar shi da hannuna idan yamallaki hankalin shi sannan naji ance Affan ya'bace to garama kiyi gaggawar nemoshi tunkafin jami'ay sukawo miki ziyara akan inayake "

" gaskiya Hajiya kinbani mamaki dakika kori d'anki akan dukiya inda kinbi a hankali zaki kasance cikin wannan dukiyar Sabida Affan d'ankine kuma kayan shi nakine amma sekika d'akko wani mugu kika kawoshi yahaukan dukiyar maraya ko to kisani Alhaji Sambo shine jagora wajan kashe Alhaji Isma'il zanbaki shawara karki bari yasan wannan dukiyar tazo hannun ki idankuwa kika bari yasani to tabbas seya kashe ki yamallaki dukiyar kokuma kinaji kina gani yamallake ta kudena yun'kurin neman kasheni dan Allah bazai ta'ba baku nasaraba sabida dukiyar maraya nike karewa Allah zai kareni daga mugun 'kudirin ku nabarki lafiya karki manta kinemo mana Affan aduk inda yake "

Cikin sauri tami'ke bedroom d'in Alhaji Isma'il tashiga kulle 'kofar tayi sannan tashiga duba abubuwan cikin bag d'in takardun wannan gidanne dana Company guda 2 sena gidaje 3 sena filaye guda 5 se makullan motocin gidan duka guda 7 se cek d'in kud'ad'e masuyawa wa'inda aka rubuta adadin yawansu kamar haka million 30

Zaro idanu Hajiya Aysha tayi sannan tace

" yanzu duk wannan nawane kuma wai tumunin takaba lalle Alhaji Isma'il kacuceni dabaka bayyana min adadin dukiyar kaba harka mutu to dukiyar Affan yazata kasance kenan lalle dole nanemo Affan kodan sauran makud'an dukiyar wato Alhaji Sambo nizakayima munafurci to nagane komi bazan ta'ba bayyana maka dukiya taba "

Cikin sauri tatashi boye takardun tayi duka sannan tafito bedroom d'in ta tashiga shiryawa tayi tafito wannan cek d'in tasaka cikin bag d'in ta tafita kai tsaye Bank tanufa dan maida wa'inna makudan kud'adan cikin account d'in ta bayan fitar ta babu jimawa Alhaji Sambo yashigo cikin gidan nan maigadi yasanar dashi tafita jin haka yasa yayi saurin yin parking yafito daga mota yana shiga yafara yin bincike kota ina a cikin gidan amma yakasa ganin komi cikin mugun haushi yadawo parlour yazauna yana sauke tsuku akai akai se yamma lis sannan hajiya Aysha tashigo cikin gidan cikin fad'a Alhaji Sambo yatareta

" daga ina kike tunsafe se yanzu kike dawowa ? "

Cikin had'a fuska Hajiya Aysha tace

" au tambayatama kakeyi to naje neman d'anane sannan naje duk wani Company Alhaji amma ko shiga sun hananiyi duk babu wa'inda nasani nada a cikin ma'aykatan duk ancanzasu nasan wannan aykin Barrister ne "

Afusace Alhaji Sambo yatashi yace

" tab lalle bazai yiyiba dole musan inda Barrister yake mai yake nufu kenan ? "

Cikin nuna damuwa Hajiya Aysha tace

" dole munemo shi amma semun fara neman Affan tukunna Sabida idan Affan yadawo shine muke da damar 'kwatar dukiyar nan "

Jinjina kai Alhaji Sambo yayi cikin zuciyar shi yace

" zanko nemoka Affan wato kanada taurin kai kamar mahaifin ka ko ? dazaran nasamu abinda nikeso zan aykaka gurin da mahaifin ka yatafi hadda ke Hajiya Aysha "


Cikin tuhuma Hajiya Aysha tace

" lafiya tunanin mai kakeyi ? "

Cikin sauri yace

" ina tunanin inda zan fara neman Affan ne "

Murmushin jin dad'i Hajiya Aysha tayi dankuwa tana matu'kar son ganin Affan

Kimanin watanni 10 kenan dafaruwan wannan lamarin amma su Hajiya Aysha har yanzu basusan inda Affan da barrister suke ba cikin damuwa Hajiya Aysha tace

" gaskiya Alhaji bazan iya barin wannan cikin ba nikam cire shi zanyi tayazan iya renon ciki yanzu "

Cikin fad'a Alhaji Sambo yace

" to Wllh baki isaba idan wani abu yasami wannan cikin senamugun baki mamaki mata dubu nawane suke haihuwa wa'inda suka fiki dole kihaifomin yara kuma ayke taimakon ki nayi yaron dakike dashi yanzu babu shi 'kilama baya duniya kinga idan kika haifo wannan zakiji dad'i kinga kin wuce gori "

Tashi Hajiya Aysha tayi afusace tanufi bedroom d'in ta Kallo yabita dashi cikin zuciyar shi yace

" makami zaki haifomin wanda zai tarwatsamin rayuwar ki "

Affan zaune cangefan jama'a hannun shi ri'ke da book wayar shi a gefan shi da alama nazari yakeyi cikin sauri Ashiraf yanufi inda yake kafin ya'karasa wata kyakkyawar yarinya tasha gaban shi cikin damuwa tace

" dan Allah idan babu damuwa inason yin magana dakai "

Murmushi Ashiraf yayi yace

" ina sauraran ki "

Cikin damuwa tace

" dan Allah maiyasa d'an'uwan ka baya shiga cikin jama'a kuma baya kula kowa ko kai naga basosai yakeyin magana da kaiba kodan yaga yanada matu'kar kyau shiyasa yake share kowa dan Allah kajawomin hankalin shi Wllh tun ranar danafara ganin shi naji matsanan cin son shi cikin raina "

Murmushi Ashiraf yayi sannan yafuskance ta sosai yace

" gaskiya idan har zanbaki shawara kid'auka to kirabu da wannan wahalar dan DON bazai ta'ba kulaki ba kiyi ha'kuri kicire shi cikin ranki "


Gaba Ashiraf yayi yabarta anan tana maimaita kalaman Ashiraf afili tace

" bazan ta'ba cireka cikin raina ba DON senayi nasarar sace zuciyar ka ni Seeyama "

Gefe takoma tanata kallon shi Ashiraf na isa inda Affan yake yace

" sannu DON sarkin karatu dan Allah kadinga hutawa mana yanzu katashi mukoma gida muhuta "

Shiru yayi batare dayace mishi komiba magana Ashiraf yasake yimai shima babu amsa tashi Ashiraf yayi yace

" to nikam seka taho dama banyi tunanin zaka amsamin ba gaskiya DON karage wannan miskilan cin naka yayi yawafa "

Wucewa Ashiraf yayi yabar shi ana shiko Affan harya wuce amma ko d'ago idanun shi baiyiba balle yace wani abu Seeyama dake can gefe itada 'kawayenta tace

" lalle DON mugun miskiline lalle zansha wuya kafin nashawa kanshi "

d'aya daga cikin su tace

" Haba Seeyama kibi shawarar da d'an uwan shi yabaki kwata kwata guda nawa muke yanzu dazaki saka Soyayya cikin ranki kinga wancan DON d'in dakike gani Wllh mugun d'an uwala'kanci ne "

Zum'bura baki Seeyama tayi tace

" babu ruwan ku kubar ni dan bakusan yadda nikeji akan shibane kuma irin soyayyar da'aka ginata tun irin 'yanzu tafi inganta da burgewa "

Murmushi tagefan ta tayi sannan tace

" a gaskiya Seeyama banga lefin kiba nima nan Wllh son DON nakeyi danhaka duk wacce ta'iya allon ta seta wanke "

Wani irin mugun Kallo Seeyama tabita dashi cikin 'bacin rai tabar gurin

Sannu ahankali cikin jikin Hajiya Aysha yakai lokacin haihuwa amma ba'a son rantaba dan tayi mugun tsanar cikin

Cikin hukuncin Allah Hajiya Aysha ta haihu tasake samun namiji tunda ta haifo yaron take kuka sabida rashin Affan yadawo mata sabo ranar suna yaro yaci sunan Abdulhakim yanzu kam Alhaji Sambo baya ragama Hajiya Aysha ko kad'an Sabida yana tunanin wahalar da kanshi kawai yakeyi Sabida babu alamar zai samu cikar burin shi amma yasha alwashin seya gano abinda Hajiya Aysha take 'boyewa danya lura akwai abinda batason yasani

Bayan 16 years

Cikin fargaba Momy tace

" haba barrister kasan yadda su Alhaji Sambo ke neman ka amma shine zaka shiga cikin garin Abuja idan ta Kausar ne kabari mutura 'kanina yagano mana ita a Skul d'in amma yanzu idan kaje to Wllh itama kanta se kasakata cikin matsala tunda ayanzu babu wanda yasan itad'in 'yar kace karmu 'bata farincikin su DON kasan gobe zasu iso Nigeria danasarar kammala karatun su "

Murmushi barrister yayi yace

" gaskiya ne bari nabari idan sundawo sun huta saje sugano 'kanwar tasu tunda yanzu babu mai gane fuskokin su "

Cikin farin ciki Ashiraf ke had'a musu kaya amma shi Affan yana zaune babu alamar zai tashi balle yashirya kallon shi Ashiraf yayi yace

" dan Allah DON katashi kasanfa jirgin safe zamubi amma kana zaune "

Wani irin kallo Affan yayi mishi maida hankalin shi yakumayi kan system d'in shi datun d'azu yadu'kufa akan ta tsuki Ashiraf yayi yawuce toilet wanka yayo yana fitowa yasake duban inda Affan yake cikin 'bacin rai yace

" kaga DON idan bazaka tafiba to kasanar dani amma wannan wula'kancin naka ya isheni "

Cikin fad'a Affan yace

" idan nace bazan koma Nigeria ba babu wanda zaisani nakoma koka manta banida kowa a Nigeria se Dady Wllh badan shiba nida Nigeria har abada amma zankoma Nigeria ne sabida na aywatar da aykin da wannan 'kasar taturani nayi a Nigeria a matsayina na DSS ayanzu sena hargitsa natada duk wani hankalin marar gaskiya damasu laifi ako ina sannan ina tayaka murna daka kasance cikakken Doctor Allah yabada sa'a idanmuka tafi nizan wuce Abuja sabida kammala komi nawa nafara ayki kwanaki 4 zanyi a cikin Abuja sannan nashiga Kaduna idan ka isa kasanar da Dady "

Jinjina kai Ashiraf yayi batare dayace komi ba zuwacan cikin zuciyar shi yace

" kanada gaskiya DON bazakayi shi'awar komawa Nigeria ba Allah sarki Abba Isma'il inama kana nan kaga yadda Affan d'inka yakoma gatarin nasarori atare da shi "

Cikin shigar Suit suka fito iri d'aya gaskiya sunyi matu'kar jin kyau Kallo d'aya zakayima Affan kasan babu wasa atare dashi dan fuskar nan tashi a tamke take Affan farine dogo ga hanci tsayayye yanada mayalwaciyar kashin jiki dan hatta nannuwan shi sumace kwance lif abin shi'awa yanada faffad'an 'kiji dafaran idanuwa yanayin idanun shi masu d'aukar hankalin duk wata mace sumar kanshi kamar ta jarire taushi da santsi lips yanada madedecin baki lips d'in shi masu kam dana jariri

Gaskiya Affan yahad'u sosai hakama Ashiraf masha Allah cikin sauri Seeyama tanufi inda su Affan suke saurin shangaban ta 'kawarta tayi tace

" mai kike shirin yine Seeyama ? kinsan halin wula'kancin DON fa amma shine kike 'ko'karin tunkarar shi "

Cikin raunanniyar murya Seeyama tace

" kibarni yauzan tunkare shi koda zaiyimin mafi munin wula'kanci sena bayyana mishi abinda ke raina idan nabari yatafi balalle ne nasake ganin shiba shekaru nawa nad'auka ina dakon soyayyar shi "

Cikin sauri tanufi inda suke shangaban Affan tayi cikin wata irin murya tace

" DON dan Allah kasaurare ni nadad'e ina matu'kar son ka Sabida kai nakasa komawa 'kasata Sudan dukda nadad'e da kammala karatuna dan Allah koda bazaka soniba kabani dama na mallaki number wayar ka D......... "

Wani irin zazzafan mari Affan yasauke mata afusace yanunata da yatsa yace

" duk duniya babu abinda natsana kamar mace idan kika sakeyin wannan kuskuran to sekinyi nadamar dama uwar ki bata haifaikiba "

Afusace yawuce cikin tausayawa Ashiraf yace

" gudin irin wannan yasa nahanaki bayyanawa a shekarun dasuka wuce amma nasan yanzu wannan zaisa kimanta da DON "

Wucewa shima Ashiraf yayi cikin kuka Seeyama tace

" bazan ta'ba iya cireshi cikin raina ba koda zaiyimin abinda yafi wannan muni tabbas sena nemo inda yake a cikin Nigeria "

Ta'be baki kawayenta sukayi suduka sukace

""" kinako tareda aykin wahala """

Cikin kuka Seeyama tabar gurin had'a kayanta tashigayi Sabida dama dan Affan take zaune batakoma gida ba

Misalin 3 jirgin su Affan yasauka a Kaduna bai tsaya jiran komiba Affan yanufi Abuja kodasu Barrister suka tambayi Ashiraf yasanar dasu yawuce Abuja se nanda 4 days zai dawo murmushi Momy tayi tace

" Affan kenan shide bazai canzaba "

Shima Barrister murmushin yayi sannan yace

" amma nace kidena cemishi Affan kikirashi da DON banaso sunan nan nashi yafito Sabida kinsan komi dai dukda nasan DON yatsani mata amma zan aura mishi Kausar dazaran ta kammala karatun ta tunda takusa "

Zaro ido Momy tayi tace

" gaskiya nikam banyarda da wannan hukuncin ba kanaso yakashe mana yarinya daba'kin ciki kenan ko ? to gaskiya bazai yiyuba kasan DON bazai ta'ba bu'katar aureba kasanfa yadda yatsani mata haba karka jefa rayuwar 'yarmu cikin wahala mana "

Cikin fad'a Barrister yace

Babu fashi wannan had'in nariga nayanke hukunci sonike rayuwar Affan ta gyaru tayaya zata iya gyaruwa batare da taimakon mace ba macan ma sede matar shi hak'kine akaina nagyara rayuwar Affan "

Afusace Barrister yafita Kallo Ashiraf Momy tayi kafin tace wani abu Ashiraf yace

" ki kwantar da hankalin ki Momy Kausar tanada ha'kuri zata iya zamada DON dukda nasan zatasha matu'kar wahala kafin tashawo kan shi amma muyi musu addu'a da fatan alkairi kawai "

Jinjina kai Momy tayi amma cikin zuciyar ta bata gamsu da wannan auran ba

Misalin 7mp Affan yafito daga hotel d'in daya sauka restaurant yanufa dan bayason cin nacikin hotel d'in adede lokacin daya isa wasu samari suka isa ma'aykacin gurin naganin su yayi saurin isowa garesu da alama sunsaba wani abu d'aya daga cikin wannan samarin yami'kama wannan ma'aykacin yace

" kazubasu duka acikin abin shana sabida yau nayi babban kamu "

Jinjina kai yayi sannan yatafi kallon Affan sukayi d'ayan yace

" gaskiya gayan nan yahad'u dagani kasan akwai shegun neraba "

Dariya suka kashe da ita zuwacan aka kawo musu abinda suka bu'kata murmushi d'ayan yasaki yace

" yauzan cire imani akan yarinyar nan mugun fayd'e zanyi mata "

Shiko Affan cin abincin shi yakeyi hankali kwance tashi yayi bayan yagama yafita cikin sauri wannan ma'aykacin yazo yace musu

" kufa ansamu matsala wannan gayan shine yasha lomon da wa'innan 'kwayoyin suke "

Cikin masifa yawanke shi damari yace

" amma de kai mugun wawane to ayko tunda shine yasha to shine zaiyi wannan ayki mubishi "

Cikin sauri suka shiga motar su sukabi bayan shi har room d'in dayake cikin hotel d'in seda suka gani sannan suka juya

" haba Kausar kizo muje mana 'yanzufa zamu dawo "

Cikin rashin yarda da maganar 'kawar tata tace

" nikam inajin tsoro naji muje amma bazan dad'eba inayi mata barka zandawo "

Murmushi 'kawar tata tayi tace

" ko kefa 'kawata amma ace yayata ta haihu bazakice mata barkaba "


Fita sukayi motar saurayin Ameera suka shiga wato 'kawar Kausar sun d'anyi tafiya mai nisa yayi parking wayar Ameera aka kira fita Ameera tayi tacema Kausar barina amsa waya kinsan bazai rage wannan kid'an ba "

Tana fita shi kuma saurayin nata yajuyo hurama Kausar wata powder yayi dandanan hankalin Kausar ya'bace dagudu yaja motar har cikin hotel d'in da Affan yake

A dede wannan lokacin Affan yakasa koda zama shikam yamarasa maikeyimai dad'i sauka 'kasa yayi ganin ya sakko yasa saurayin Ameera da wa'innan samarin saurin fito da Kausar suka nufi room d'in da Affan yake ga duhun dare yashiga sannan sunriga sun siye securities d'in cikin hotel d'in suna shiga suka kashe wutar d'akin duka sannan suka d'aura Kausar saman bed d'in suka fita

Babu jimawa Affan yakoma ciki kai tsaye yasau saman bed jin mutin yasashi saurin sake lalubawa jin macace yasashi jin wani irin matsanan cin haushi amma tuni jikin Shi yafarayin rawa idanun shi suka rufe nufar inda take yayi jin yana niyyar shiga cikin babbar matsala idan bai sauke wannan bu'katar ba

Cikin sauri da 'bacewar hankali yafad'ama Kausar wani irin ihu Kausar keyi cizo takafamishi a saman 'kirjin shi wanda yasa tajimai ciwo amma hakan baisa yabar taba mummunan fayd'e Affan yayima Kausar batare dasanin shiba wani irin bacci yakamashi itako Kausar tuni tasuma
duk cikin duhu wannan abun yafaru babu Wanda zai iyagane fuskar d'aya


Cikin sand'a suka shigo suka d'auke kausar kai tsaye

Please Login or Register in order to submit comment