Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ࡱ> %S



P

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry FTWordDocument1.$0Table$Data
 PKSKS1.$X}rroooo?ST
do#########$? "*roo##oooo##S##S##S##oS ^`^Normal d,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`f Table Normal :V 4
l4a OJPJQJ^J(k`(No List X}5CQj.@ X0Vmr|0BF\B>3D6e _Akanji magana_




Assalamualaikum warahamatullah. Nace ya kuke, kunyi sallah lafiya. Allah ya maimaita mana Allah ya jikan dukkan wanda suka rigamu gidan gaskiya muma idan ta mu ta zo Allah yasa mu cika da kyau da imani. Ameen ya Allah.

Wannan shine littafi na farko, akwai kura kurai dayawa a cikin sa, kuyi hakuri kuyi managing banyi editing ba, saboda lokaci, na fara naga zai cinye min lokacina kuma kowa yasan a yanzu babu wani lokaci sosai.


Not Edited

POST 2020
REPOST 2023


1

Tafiya take a hankali kamar bataso duk da kuwa da rana a lokacin da'aka sauke ta,amma ahaka take tafiya tamkar bata taka ba, sai dai kuma duk takun da take, ji take tamkar ana arawa zuciyarta wani tuuin bain ciki take ji a duk sanda ta dawo gida, ta tsani gidan, ta tsani mutanen cikin gidan, duk da cewa gida ne na gani na faWa, duk wanda ya kalli gidan sai yakuma kalla amma ita bata ganin wannan, ya fiye mata ma ace a acikin daji take rayuwar ta.

Tana tunanin da ya zame mata jiki, ya zame mata abokin hira ya zame mata abokin shawara a koda yaushe, har ta araso bakin ofar gidan, batare da tayi sallama ba kawai ta shiga cikin kata faran parlourn, kamar yarda tasani hakan ta gani gaba Waya an gidanne a zaune a parlour suna hira yaran kuma sun sa uniform na islamiyya, hirar su suke hankali kwance suna raha batare da ta kalli kowa ba ta fara hawa sama, Abban su ne ya ankara da ita.

yace,"Ummusalma".

Cak ta tsaya batare da ta juyo ba, be damuba yacigaba da cewa.

"kindawo kuma ko sallama babu zaki Shiga ciki kamar Baki ga kowa ba?

Batare da ta juyo ba kawai tayi nodding kanta ta wuce.

Mahaifiyar suce tace,"Ohhh ni sha'anin yarinyar nan har tsoro yake bani Anya kuwa ba gamo tayi ba?

Abbanne yace, "Ba wani gamo kawai iskanci ne da rashin mutu!ci kuma zan sauke mata shi bazan lamunta ba, ta faWi abinda ke damun ta amma taki, har ta Waurawa kanta hawan jini,

"Nikuwa gani nake kamar mutanen Soye ne, haka kawai fah rana Waya ta dawo haka ai dole mu mata uzuri ko de".

Be kai da magana ba Waya daga cikin yaran

Yace,"Mama wai ita yaya salama bazata ke zuwa islamiyya bane ?

aya yaran ne yace, "Ehhh mama naga tunda muke ban taSa ganin ta taje ba sai dai mu muje ita kuma a mata nata karatun a gida".
aya yarinyar ce tace,"To ku ina ruwan ku nima haka na taso na ganta bata zuwa, ku tashi ma mutafi kar muyi late".

Mamance tace, " kunga ku tashi maza maza ku tafi

Haka suka tashi suka yiwa iyayen sallama suka wuce, bayan sun tafi Abban ya kalli Maman
Yace, "kinga saratu wannan yaran wataran sai sun mana tambayar da bamu da amsar su na tabbata idan sun dawo sai sun nanata ta".

Numfasawa tayi
tace, "Alhaji yalesu dani suke zancen ni bansan wannan wacce irin masifa bace yara sun bi sun damu da lamarinta".

Allah ya kyau haka kawai ya iya fada, taci gaba," kaga lokacin da tayi rashin lafiyan nan ma haka suka bi suka damu suka takurawa kansu kamar nice akace bani da lafiya".

"To ya zakiyi sai hakuri ai".

Ahaka sukaci gaba da maganar su de

<<<<<<<<<<

Ummusalma kuwa a Waki kawai uniform Winta ta cire ta shiga wanka, ta dade kafin ta fito tana goge jikinta da aramin towel ta nufi gaban mirror ta zauna tana kallan kanta tunani ta fara shin sai yaushe ne zan ara ganin murmushi a fuskata? yaushe zan fita daga cikin damuwar da nake? Sai yaushe ne zanyi rayuwa irin ta kowa da yakeyi?????
Me ma zanyi don na nemo wa kaina mafita? me nake so na zama don na cimma burukana? Wazan samu mai gaskiyar da zanyi sharing problem Wina dashi??????
Akoda yaushe idan har zata kalli kanta a mirror to wanan tambayoyin take yiwa kanta
Haka ta cigaba da tunani daga nan kuma ta Wauki spray ta fesa tasa kaya, ta kwanta kenan don ta samu tayi bacci sai kuma ta tuna yau malaminta zai dawo daga tafiyar da yayi, a hankali ta tashi ta Wauko jakarta cikin wardruppe inda take Soyewa don bata so asan tana karatu, ta dawo ta zauna bakin gado ta fara haddarta ta Qur'an har sai da taji ta iya sannan ta Wauko sauran darasat din suma tayi hadda tanan tanayi har aka kira la'asar sannan tayi sallah ta zauna jiran malaminta don koda wasa bata so yanzu arayin sakacin da tayi a baya bazata ara bada wata ofar da za'a kuma yi mata abinda akayi mata ba a baya, tana nan tana tunanin da ya zame mata jiki har lokaci yayi bata sani ba sai da taji knocking sannan ta tashi taje ta buWe mai aiki ce
Tace, "Malamin ki yazo". nodding tamata kafin taje ta Wauko jakarta.
Itakuwa mai aikin yanzu mamakin ta take yanzu da dane tace mata haka batare da tace mata Madam ba shikenan aikinta ya kare a gidan. Da sauri tabar wurin gudun kar ta fito.


Karatu take cike da nutsuwa tana fitar da kowanne harafi Waya bayan Waya kamar yarda ya koya mata kuma ba laifi ta iya kuma tayi don ansamu cigaba sosai, harta gama duka darasat Win sannan malamin yace, "Alhamdulilla yanzu zamu ara amaki shafi ko kuma shafi biyun za'a yi?

"Biyu".

kawai tace, jinjina kai kawai yayi don mamaki take bashi da dane sai ta gama shanya shi sannan zata fito kuma tana zuwa zatace aya Waya zai ara mata amma yanzu ita ce har shafi biyu abin sai godiyar Allah, haka ya ara duk abubuwan da sukeyi har lokacin tashin su yayi har yayi addu'a zai tashi.

Tace, "karka faWa ina karatu". haka kawai ta faWa ta shige cikin gida.

"Ikon Allah". Yace a cikin zuciyar sa kowa zai faWawa kuma?
Kasancewar a garden suke karatu hakan yasa ya fito don tafiya ya fito harabar gidan yaga Alhaji zai fita da sauri ya ara sa suka gaisa har ya mie zai tafi sai yaji Alhajin nacewa, "Ince de yanzu tana karatun"
Tunda yake da Alhaji beta tambayarsa tana karatu ba ko batatayi amma yau shine ke tambayarsa?

"Ba ka ji ba ne?

Da sauri yace,"Ahh ai Alhaji lamarin ta sai addu'ah don shiru kawai take min". Ya faWa cike da Wari-Wari.
Cikin washe Baki Abba yace, " Ahh to tototo Allah ya sauwake". ya shige motarsa ya bar Malam da Wunbin mamaki, shima haka ya nufi inda yayi parking Win machine Win sa ya hau ya tafi.



By: '''Hijjart Abdoul'''
Oum ANAYA >p _Akan ji_ _magana_




Not Edited

POST 2020
REPOST 2023



2

Bayan sallahn magriba kowa yana gida amma banda Ummusalma tana Wakinta tana assignment yaran mazan gidanne suka shigo Wakinta game da sallama, amsa musu tayi amma babu wanda ya jita, a bakin gadon suka zauna suna kallanta kasancewar a tsakiyar gadon ta zauna, Wagowa tayi ta kalle su

Tace,"Yusuf, Yaseer".
Atare suka amsa mata duk da sun san cewa daga nan ba zata ara masu magana ba amma be dame su ba sai ma ara gyara zama da sukayi suna kallan zanen da takeyi na biology, Yusuf Win ne

yace, "Yaya wai taya kika iya zane haka? ke kowanne zane kin iya ne?

Yaseer yace, "Yaya yanzu idan na maki kwatance mutum zaki iya zana sa ?

"Akace maka a film ne da zata iya zanashi? kodon kaga a film anyi?

"Ai Yaya zaki iya ko?
Ya tambayeta yana kallan fuskar ta da bazaka iya karantar taba,
Nodding kai kawai tamasa batare da ta kalle shiba.
Yusuf yace,"Yaya idan kika masa nima sai kin zana min PJ mask daman kin daWe baki zana min ba".

A shagwSe ya arashe maganar yana kwanciya akan gadon.
Yaseer yace, "Dalla can wai kai don aji tausayinka a maka ai Yaya baza ki masa ba ko? Yasan ba kulashi zatayi ba kuma yanzu, don Wazu ya samu ta Waga masa kai. Cikin sauri Yusuf ya tashi.

Yace, "Dalla waye dalla Win?? Ni

"Nima waye dalla Win??

Kan kace me sun fara kokawa kowa yana cewa ai ance masa dalla. Ko Wago kai batayi ba bare su sa ran zata raba su kamar da, haka suka araci kokawar su suka gama suna mai da numfashi
Mai aikin ce tayi knocking Yusuf yaje ya bude tace, "Hajiya tace ku fito kuci abinci".

Ta juya ta tafi, komawa yayi batare da ya kalli Yaseer ba.

Yace, "ka zo abinci".

wai Shi be yarda cika yana batsewa, ya juya ya tafi, shima Yaseer din sauka yayi daga gadon

yace, "Yaya sai da safe, tunda ke yanzu bakya cin abinci".

Be jira amsar taba ya sauka don yasan ko ya jira ba ji zaiyi ba.Suna fita ta kalli ofar Wakin kwalla taji ta cika mata ido da sauri ta kawar da tunanin da ta suma ta cigaba da zanen ta har ta gama sannan ta Wauko Qur'ani ta karanta har aka kira Isha, bayan tayi sallah ta kwanta don tayi bacci duk da tasan ba bacci zatayi ba yanzu hira zatayi da abokin ta, mai bata shawara haka tayi, tayi har kusan goma bata runtsa ba sai da ji baccin tukun tayi addu'a.
Asuba tagari

<<<<<<<<<<

A parlour kuwa da suka sauka an gidan na dining har sun fara cin abincin su Abba da mama sai Sameera(yarinyar Wazu) suka araso kowa fuskar nan a murtuke take wai su a dole fushi suka ja kujera suka zauna kowa yaja plate ya fara ci kasancewar an zuba masu Mama ce ta kalle su

Tace, "yanzu haka faWa kukayi ko??

Ta tambayesu tana kallan Waya bayan Waya.
Kamar daman jira suke a tare suka Wago sukace

"To bashi ne ba?

Yusuf ne a ya aikawa Yaseer da harara.

Yace,"Ai Mama shine yace min wai dalla".

"Nima ai ka faWa min, kuma kai ka fara cakumoni ai nagani".

"Ya isa haka Abba ya tsawatar masu".

Shiru sukayi sai hare hare itama Mama bata ara cewa komai ba.

Sameera tace, "Yanzu akan Wan wannan abin shine kukayi faWa? kukam bansan sai yaushe zakuyi hankali ba wallahi".

Ba Wanda ya tanka mata haka suka gama cin abinsu suka wuce sallah.

"Yusuf yau bacci nake ji bazan tsaya kallo pj mask ba,kaji ko".

Ko kallan sa ba beyi ba yaci gaba da kallansa.

"Kaji ko, gobe ka ban labari, na tafi??
Ya faWa cike da zauwa,

Namma shiru

"Magana fa nake maka na tafi naje na kwanta zaka ban labarin na yau, kaga nima ina baka ehh na tafi?

A fusace ya juyo

Yace, "Nifah ka dameni, na hanaka tafiya ne? Tafi mana".

Dariya yayi yace, "yesss kayi magana yau daman nace sai kayi magana ai indai munyi faWa sai kayi tajin haushi ni banga abin jin haushin ba tunda de ya wuce ai ko?

Besan sanda yayi dariya ba yace, "Naji kasani magana sai me kuma?

"Nifa yanzu kwata kwata kallan ma ba daWi daman Yaya ce take sawa gidan ma yana daWi amma gashi yanzu ta koma wata shiru shiru da ita".

Nima fa kawai kallan nake amma badan daWi ba, da gidan ma nikam yafi min daWi,
Basuyi kallan ba har goma suka tashi suka tafi Wakin su don kwanciya.


********

Mama ta kalli Abba

tace, "Me kake gani game da tura Ummusalma karatu asar waje?

Dakatawa yayi da abinda yake

Yace, "Sabida me kikayi wannan tunanin? Kina nufin can zamu koma da zama har sai ta kammala karatunta ko kuwa ya kike nufi?

Tace,''Ba haka nake nufi ba kawai mu turata can, don nikam gaskiya na gaji da zama da ita gaskiya wallahi kana gani de ta canja cikin shekara Waya da kusan rabi, duk wani abu da muka Waurata akai ta ajje shi gefe".

Numfasawa yayi sannan yace, "Tou daman me mukeso ne? Dangane da ita komai ai abinda muke cewa tayi shi takeyi walau mekyau walau marar kyau, to kin gani".

"Ummmm Alhaji kenan a gani na idan har taje can kaga ba ita ba karatu, kaga ba bata san an kowa ba kuma ita kaWai ce zatayi rayuwar ta daga nan sai ta samu gurSataccin awaye su Waura ta a hanyar su kaga shikenan mu rabu da ita, zuwa gidama sai taga dama, amma idan tana nan awayen ta gaba Wayan su suna san karatu kuma makarantar da suke ita ma cewa zatayi nan take so kaga daga nan sai shawara ta shiga tsakani har su ja ra'ayinta".

Tunda ta tafara yake kallan ta burin shi be wuce kar tayi karatu mai zurfi ba sannan tazo tace zata zama CEO na company dukka ba company Waya bane. Amma shi kam gaskiya bazai iya bata koda guda Waya bane balle kuma duka, tunda take cewa ita Business zata karanta kuma ta zama CEO, amma yanzu jin wannan idean na matar sa ya yarda Wari bisa Wari kuma daman yarinyar bata da wani oari tunda daman performance Winta tunda ta fara double number take Wauka a tayi oari tazo ta ashirin asu talatin.
Mamace ta katse shi ganin shirun yayi yawa.

Tace, "Alhaji ya dai naji shirun yayi yawa ko baka amince bane?

Ajiyar zuciya ya sauke sannan, yace, "Wato Saratu bansan mezan ce bane ai tunda kika yanke shawarar nan to tayi kawai Allah ya shige mana gaba. Da ameen ta amsa.


**********


Washegari kamar yarda ta saba tashi haka ta tashi, bayan tayi sallah tayi wanka tasa uniform Winta lokacin har 7 yayi sabida akwai ta da nawa komai yanzu a hankali take yinsa saSanin da,
Time table ta duba ta Wauko books Winta tasa ajaka, zama tayi ta sa socks Winta sannan ta jawo wayarta ta duba time gani tayi 7:25 yau har ta Wan makara dukka ko akan yarda take fita kullum, fitowa tayi ta shiga Wakin Baban su ta buWe cikin safe ta Wauki kuWi kusan rabin rapern an Wari biyar tasa a jaka ta fito ta wuce.
Kamar yarda tayi tsammani hakan tagani su duka suna dining suna cin abincin su, Wauke kai tayi ta wuce taje ofa kenan Yusuf ya taso da gudu ya rungumeta ta baya shima yaseer zuwa yayi ya rungumeta, juyowa tayi ta haWa su ta rungumesu Yaseer.

Yace, "Idan kin dawo zaki min zane na ko??

Da sauri Yusuf shima yace, "Nima zaki min ko?

Kamar yarda suka sani nodding kai kawai ta masu ta sunkuyo tayi pecking nasu tare da breaking hug Win ta juya ta fice, suna tsaye suna kallon motar ta sun fita kasancewar bata rufe ofar ba, kallan juna sukayi sannan suka juya suka koma suka ci gaba da cin abincin su,
Hajiya Mama tunda suka tashi take faman zabga masu harara ta tsani wannan shakuwar tasu, wani takaici ne yakamata, tayi ta antaya masu harara har suka gama, bama su San tana yiba, su surutun Suma sukeyi. Suka gama kowa ya watse suka fito aka kaisu makaranta,kowa ya kama gabansa.

<<<<<<<<<<

Ummusalma zaune a class a second seat littafi a gabanta tana karatu Amma a zahiri ba karatun take ba tunani take Neena har yanzu Bata zoba Anya kuwa lafiya?kodai batada lafiya? Ko kuma sunyi tafiya?
Bata ankaraba taji ana gaida teacher wato har ya shigo da sauri ta tashi itama.bayan sun zauna taji yan bayanta suna cewa waifa oral test zaiyi mana
Dayar tace' haka yace,ehh mana haka yace idan mun Kara haduwa zai mana test kuma oral, taaabbb.
Ita duk ba wannan bane damuwar ta damuwarta Neena bata zoba kuma tasan muddin bakayi test dinba bazaai maka make-up ba yazatayi?
Malamin beyi wani bayani ba ya fara daga farko

Yace, "You Stand up".

ya nuna ta farkon seat Win ahankali ta tashi.

Yace, "Explain imagery or figure of speech, don't waste my time if you don't know".

In ina tafara tana faWa tana in ina alamar be zauna ba ko kuma bata gane ba don dama ba meaning ya masu ba explanation ne kuma daman sai wanda ya gane,

"Is okay, your name" ya faWa faWa masa tayi ta zauna nan yayiwa ta gaba itama, akazo kan Ummusalma tun kafin ace ta tashi ta tashi ba ta kalle shiba saSanin shi daya kalle ta.

Yace, "6 Non African poetry and 6 African poetry".

Batare da ta kalle shiba ta fara faWa masa tunda ta fara an class Win suka zuba mata ido musamman new comers don wasu a tunanin su ma bebeyace bata magana ashe tanayi, shikuma direction Win da take kalla ya kalla yaga idan ta a ofa kamar me jiran wani ya shigo, har ta gama sannan.

Yace, "Your name".

"Amina Muhammad suraj".

Ta faWa tare da zama ya kalleta yaga ita ka Wai ce.

Yace, "Your seatmate name".

"Ummusalma Mahmud".

an class da gulma nan kowa ya fara usus da seatmate Win sa haka de akayi har period dtin ta fita wani ya shigo, ba Neena ba labarinta sai taji duk makarantar ta isheta daman ita kaWai ce me debe mata kewa a class Win duk sauran ba kulata suke ba wai kurma wasu kuma suce mata bebeya bata damu ba, amma Neena haka zata sata agaba tayi tayi kuma bata gajiya duk da bata taSa tanka mata ba, har akayi break nan wasu daga cikin an class Win suka zo zasu mata cikar arya akan rashin maganar ta tunda suka fara ko kallo basu isheta ba balle ta Waga ta kalle su gani take idan ta kalle su suma ai sun sami wani matsayi ne babba makuwa, haka suka gama suka tafi, yunwa take ji dole ta tashi ta fito taje cafeteria ta siya abin da zata siya ta dawo ta zauna tana ci a class, a takure de tajita duk ba Neena, har aka tashi tanan zaune kowa ya fice sai ita, tashi tayi taje tayi alwala tazo tayi sallah ta fito lokacin har an watse tana cikin tafiyar ta mekama data hawainiya ta hango wata tana watering flowers.

'Kamar Neena' ta faWa a zuciyarta, cigaba da tafiya tayi taga de ita Wince, 'kenan tazo' takuma faWa.

Neenan ce ta hangota ta, da gudu ta zo wurinta.

Tace, "daman nasan kece ai kowa yafita sai ke, ke kullum sai kin tsaya kinyi sallah ko?kinga yau banshiga ba ko? Wallahi makara nayi fa shine aka bani wanan aikin nikuwa naki shiga class, kinga nagama bari nazo nakai wannan kayan sai mu tafi".

Tayi sauri ta tafi, Ummusalma kawai kallanta take har taje ta dawo suka fara tafiya, kamar daga sama taji Ummusalma.

Tace, "Meke damunki???

Juyowa tayi ta kalli ta, bata taSa zata wani zai iya gane damuwarta ba musamman ma Ummusalma datake ganin kamar bata da damu da kowa ba amma kuma sai taji saSanin haka, bata kalleta ba takuma maimaita mata tambayar. Wani hawaye ne ya zubo mata da sauri ta goge kar tagani, yaetayi sannan.

Tace, "Bakomai kawai de Babane beda lafiya shiyasa".
Ummusalma kallanta kawai take kallan nan na ban yarda ba, amma de bata furta komai ba, dai-dai nan drivern ta yazo, jakarta ta buWe ta Ciro kuWi ta bata.

Tace, "Uhm".


Kallanta Neena ta tsaya yi batareda ta amsa kuWin ba, hannunta ta jawo tasa mata kuWin ta shiga mota ta tafi.Tana nan tsaye har motar ta Sacewa ganinta hawaye ne ya zubu kan kuncinta ta kalli kuWin.

Tace, "Nasan zaki kewata dayawa amma daga yau bazaki sake ganin na ba am sorry Ummusalma".

Tana magana tana goge hawayenta, sannan ta kama hanya ta tafi..

<<<<<<<<<<

Yunwa take ji yau bata biya ba eatry taci abinci ba kodan da wanne ma kuWin zataci bacin duka tabawa Neena, ajiyar zuciya ta sauke.

Tace, "ko me yake damun ta?gashi bansan gidan suba danaje naji ko me ya faru da ita, ko wannan Wan iskan saurayinta Win nan ne da yake takura mata?
Juyi kawai take tana tunanin Neena, har ta fara bacci sai ga Yusuf da yaseer sun shigo kasancewar yau ba islamiyya, suka tashe ta ta masu zanen su bayarda ta iya haka ta tashi, taje ta buWe wata ofa a cikin Wakinta suka shiga kwaso kayan drawing Win sannan ta buWe musu balcony dtinta na Wakin suka zauna ta kalli yaseer batare da tayi magana ba, da shi kenan zata fara don haka ya gyara zama ya fara zayya no mata mutumin da zata zana masa,
Tunda yafara take ganin wannan zanen nasa hauka ne kawai, amma kuma ga mamakinta sai taga zanen yana making sense har taji interest akan zanen sosai, har ta gama, bayan ta gama ta kalli zanen sosai ta itama mutumin jiki ya mata kyau ba kaWan ba, tana kallan zanen taji yaseer yana cewa yauwa na manta yana da irin wannan abinnaki(tusar jaki) asamar girarsa sai da ta Wiga taga yamafi kyau.Yusuf ne ya matso.

Yace, "Saura ni Yaya".

Zana masa tayi sannan suka maida kayan drawing ditn suka ajje zanennan su daman a nan suke ajjewa sannan sukayi sallah a Wakin nata....

By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt=
_Akan ji_ _magana



Not Edited
POST 2020
REPOST 2023



3

Fitowa tayi ta barsu a dakin, ko da ta sauko taga ba kowa a parlourn, kitchen ta nufa nan ma ba kowa tsayawa tayi tana tunanin me zata ci, har ta buWe fridge sai kuma ta nufi store ta dauko indomie, cikin lokaci anani ta gama abinta, tana cikin juyewaIndo ta shigo, da sauri taje taza amsa ta arasa juye mata, amma ko kallo bata ishe ta ba, ta gama juye abinta ta tafi, kallan ta Indo ta tsaya yi har ta fita ta rufe ofar sannan ta sauke ajje yar zuciya tana cewa.

"Ohhh matar da ko ruwan zafi zata sha sai an dafa mata amma yanzu itace ke yin komai da kanta, harda wanki taabbWi".

Ta arashe da taSe baki ta fara haWa kayan wanke wanke. Koda ta fito sai ta tarar da Mama tana waya cikin harshen fillanci, bata kalleta ba ta haye sama abinta, shiga tayi taga Yusuf da yaseer sun Wauko kayan wasan su sun hargitsa Wakin, kallo Waya ta masu taje wurin carpet Winta inda aka sa kujera da center table ta zauna, juyowa tayi ta kallesu suna wasan su alamar basu ganta ba kenan, tasan hankalin su na gun wasa Basu ga abinda ta shigo dashiba don da sun gani tasowa zasuyi suce sai sun ci, kallan su ta cigaba dayi, daga bisani ta tashi ta je kusa dasu kawai hannunsu ta rio ta zaunar a gaban abincin sannan taje ta buWe fridge bakomai a fridge sai ruwa, ita kam gaba Waya tama manta badan yanzu ba ta buWe ta gani ba, ruwan ta Wauko ta zo ta zauna, kowa ya Wau spoon suka fara ci.

Yaseer yace,''Wai Yaya salama a'ina kika iya abinci yanzu, da naga baki iya ba, amma yanzu kuwa idan kikayi kamar bake ba eh? A'ina kika iya?

Yasan bazai samu amsa amma kuma de tambayar ce sai da yayi ta indai har ta dafa masu wani abu.

Yusuf yace, "kaifa ka fiye surutu, komai sai kayi magana, ni bana san surutu".

"To sannu Yaya babba ai sai ka hanani mutum da bakinsa a hanashi surutu".

"Kai Kasani".

Har suka gama sunayi, ita dai bata tanka masu ba, a haka suka gama Yusuf ya kai kwanan kitchen ya dawo sukaci gaba da wasansu, ita kuma wanka ta shiga, koda ta fito basa Wakin kuma tasan zasu dawo wani abu akaje Waukowa, sai da gama tunaninta kamar kullum don kusan shine yake cinye mata lokaci, a gurguje ta shirya cikin wata abaya maroon sai tayi rolling da mayafin rigar, tasa takalmi plate ta Wauka jaka ta fito ko powder babu bare kuma janbaki, lipgloss kawai tasa shima dan kaWan badayawa ba, shiga Wakin su tayi taga suna neman abun su daman tasan wasan be are ba don indai babu islamiyya to haka suke wuni wasa har magriba, arasawa wurinsu tayi a hankal.

Tace, "Yusseer(Yusuf da yaseer)
a tare suka

Please Login or Register in order to submit comment