Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Bana San Shi Sam, 

Yace' to hakan yayi, Amma ya akayi bata gane muryna ba?

Ai muryan iri dayace,idan Baka sani ba, amma ni ina ganewa,

Yace' kekam ai Shiga uku Baki da maraba da alajanu fah,

Zatayi magana su yaseer suka shigo shida yusuf da Ummu ,gaida Binaif sukayi suka gaida su Mas'ud, 

Ummu tace' yaya yunwa nakeji daga makaranta muke,

Yaseer jita mu kuma ai bamaji ko? Salan idan an tashi zubowa a zuba maki kedaya ko?

Yusuf yace' sankan fa?

Mas'ud yace' Ku Baku da Baki? Ita ai tayi magana, kuma sai kuyi ai,

Ummu tace' yawwa yayanah fada musu de,

Wani dadi yaji yau ance masa yaya har wani Kara Fadi yayi da Kara Zama, girgiza Kai Ummusalma tayi ta tashi ta Shiga ciki shima Binaif binta yayi yace' ciwon kai zaku hada min gwara Nayi nan,

Mas'ud yace' wai fav Amma tare da Kai zamuje ko? Kaga ni bazan iya hirar arziki ba,

Mus'ab yace' dazu me Ka Gama fada min, baca kace zaka iya proposing kowacce yarinya ce bace?

Yace' share dazu ai kawai kade gane

Yaseer yace' wai tsaya karde ace kunsa zuwa wurin yarinya ne,?

Yusuf yace' ai daga ji kasan hakanne, ni da akwai wata yarinya ma da bazan iya juya ta ba kawai Bana San Shiga sabagar Yara ne kasan Mata akwai reni,

Yaseer yace' ai ba bakai ba koni wallahi albarka,

Mas'ud yace' inajinka kasan ni matsalar badaga nan take ba,Amma de fada min yanzu yaza'ayi,

Yusuf yace' Abu Mai sauki kasan matan ma kalakal ne, amma duk wata mace tana San caring to daga nan zaka fara,harda fah romantic talk kade gane,

Yusuf?? Ummusalma da Binaif ne da  suka dauko abinci suka tsaya suna kallan sa, a tare kuma suka Fadi sunan sa,

Juyowa ya kalle su,ya fara Sosa keya, Binaif yace' dole Ka fada sosai keya ai da yake kunyar anan take, ya karasa ya ajje kayan hannu Shi, ita ya karasa ta ajje nata,

tace' Yaya salama ko? Nifa da kika ganni nan bazanyi budurwa ba, kuma ko aure bazanyi ba,
Ohh ni Salamatu ta abakin Umma, yanzu Kaine haka?

Yaseer yace' ai Yaya ko? Kadan kikagani indai shine,

Ummu tace' laaaa taab ai kaima gwani ne, suna fah da budurwa su dukansu, hmmm ai kubi ni a hankali,

Yusuf yace' bana san  munafinci taam,

Ummusalma tace' to idan tayi sai Ka dakata,

Mas'ud yace' a,a fah ya isa haka nan,

Mus'ab yace' ai da'alama kusan halin Ku Daya,

Binaif yace' ya isa haka nan,yanzu de ga abinci nan kuma kunji an Kira sallah Ku tashi kuje muyi sallah sai a dawo azo aci,

Mas'ud yace' ance ci Yana gaba da sallah,

Galla masa harara Binaif yayi yace' ai bakace zaka ciba, Ka tashi ko kuwa,

Tashi sukayi su duka a wurin sukayi alwala sannan suka wuce, Ummusalma

tace' ummu kije kiyi sallah, aciki ,

Dan murmushi tayi sannan ta tashi, tashiga ciki, itama binta tayi,
Daki suka shiga ummu tace' bafa abinda zanyi kawai de, sai kuma tayi shiru,

Murmushi tayi tace' nagane,zauna to muyi magana,

Kujera sukaje suka zauna, Ummusalma
tace'  ki dauke ni tamkar Yusuf da yaseer nasan su bakyajin kunyar su, Nima Bana san kike Jin kunya ta kinji?
Ina so nazama yayarki hope za'a Bani wannan chance din,

Dago Kai tayi ta kalle ta, yarda take Mata wani irin murmushi har dimple dinta ya Loma, bata san sanda ta daga Mata Kai ba,

Numfashi taja tace' muyi wani Abu mana?

Ummu yace' meye Shi yaya?

Ummusalma tace' ina so ki Zama kawar sameera, Bana San ganin Sameera na yawon zuwa wannan partyn Dan Allah ki taimaka min,

Tace' amma yaya bakya ganin abinda su Mama suka maki?

Kama hannunta tayi tace' Ummusalma sunan mu Daya,nasan kuma masu irin wannan sunan suna da zuciy Mai kyau kamar yarda taki take da kyau, kina da kauwa?

Daga Mata tayi,
tace' to kina so ace kema kauwarki tazama haka?

Shiru tayi tana sauraran ta, tacigaba tace' ummu tunda ni banzama abinda suke so nazama ba,why not mu Hana faruwan abida 'yar su zata Zama? Macece fah,kuma kema macece, bakya tunanin idan aka tashi zaginta baza'ayi la'akari da cewan ba Duka aka taru aka Zama dayaba, Amma Duka kudin goro za'ayi mana, ciki kuwa harda ke, ?

Ummu tace' yanzu mekike so ayi?

Good girl, ina so kizama kawarta, ki hanata aikata abinda takeyi, ki raba ta da Friends dinta, kizama kece kawarta kece sirrinta,kece komai nata kinji ko?

Shiru tayi tana tunani sannan tace' Amma taya hakan zai faru? .... 

By: ```Hijjart Abdoul```
   Cwthrt =ØÞ<ØBß *A BAKIN WAWA* <ØBß
  _Akanji  magana_

      42

Ummusalma tace' Abba beda lafiya, nasan kuma ita yanzu ba kullum take zuwa school suna  siwes, sabida haka kiyi kokari a wannan lokacin kike zuwa gidan da karfi da yaji ki hanata,

Yaya taya Zan hanata bayan kinsa bazan iya ba,

Zaki iya Ummu, Uncle yace Baki taba cewa bazaki iya ba,ko bazaki iyaba to sai kin gwada, yanzu kin gwada? Kinga bazaki iya ba?

Shiru tayi tajin ance uncle, ganin haka Ummu tace' abinda zakiyi,kije take Kara maki karatu daga nan sai kike Jan hankalin ta, amma da zaran kinje gidan ki dauki wayarta kisa a silent ko ki boye Mata, kingane? Sabida Kira,

Tace' Insha Allah zanyi hakan, yaya daman gobe weekend,zanyi kokari Nayi.

Tace' yawwa nasan zakiyi, nagode kinji,

Kai yaya to meye na Godiyar, har kinsa naji kunya ma,

Murmushi tayi tace nade gode. 

Fitowa sukayi sukaga Basu dawo ba,samin wuri sukayi suka zauna, Ummusalma tace' fada min me suke aikatawa a makaranta,

Ummu tace' 'yan Mata ne ke crushing Akan su, sai kace wasu manya nan kuwa Basu San 17-16 bane ba,

Ita abin ma dariya ya bata tace' yanzu wannan yaran? Kana gani kasan ba shekaru ne dasuba,

Ummu tace' taab yaya kenan,aikin ga yanzu yarda ake hauka Akan Maza kuwa? Musamman ma idan irin kyakykyawan nan ne anfi hauka akan shi,
Daga an da kyalla Ido an ganshi shikenan,an like masa wani kuma kudin sa, wani kyansa ko beda kudi kuwa,

Ummusalma tace' Allah ya sauwake wannan Abu,bamma San anayi ba, nazaci an Yan canne suke wannan abun Ashe harda Yan nan ma,

Ummu zatayi magana suka shigo, yaseer da gudu ya karaso ya zauna, Ummusalma tace' Yaseer meye haka? Bazaka tafi a hankali ba sai kayi gudu?

Yusuf da ya karaso yace' har yanzu yaran nan yarone,
Yaseer yace' waye yaran?

Kaima mana,waye kuwa idan ba Kai ba, koda wani yaro ne nan,

Allah kadena cemin yaro, kwanan zanyi Shiga 17 taam,kun Renani da yawa,

Mas'ud yace' to andena shikenan ?

Ummusalma tace' first time in history,

Yace' me kika ce?

Tace' ca nace muci abinci kawai,

Sannan ta zuba masa ta zubawa masu ita da ummu,

Mas'ud yace' me hakan yake nufi wai? Sai ki wani zubawa mijinki mu kuma ko oho ko?

Binaif yace' ban Hanaka ba wai? Ehh?

Sunkuyar da akai yayi ya fara gunguni ya zuba masu su hudun a plate daya, suka fara ci,suna ci suna zuba suna karawa Saida suka cinye tas Basu sani ba, suna zuba su dukansu babu sauki haka ma Ummu Binaif da Ummusalma kuwa shiru sukayi kawai suna jinsu,

Saida suka Gama tas, Ummusalma tace' atashi a wanke mun kwanika na,

Mas'ud yace' idan Nayi na kame,

Mus'ab yace' zaku wa Ka kame,

Ummusalma da Ummu suka kwashe kayan tsab suka Kai kitchen, kafin su fito ta gansu sun shigo Mas'ud sai wani cika yake Yana batsewa dake taso tsokana sai,

tace' My chatty me aka maka haka? Sai wani kumbura kake nidai Kar a fashe min a kitchen waýÿÿÿ

!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

nnan ai kafin yeasts kumbura, da gudu ya biyota ta kwasa sai waje, kwafa yayi yace' zaki sani ne idan na kama ki,

Gani tayi ma sun dauke carpet din zasu dawo parlourn, parlourn suka zauna,

Yace' ki Shirya muje,

Itama banza tayi dashi irin bansan dawa kake din nan ba, ganin haka yasa,
yace'  Ummussalma dake fah nake,

Dago Kai tayi tana kumbura Baki tace' nifah Ummusalma ba Ummussalma ba,

Yace' ohhh Ummussalma? Shikenan to,

Harara zata zuba masa yamata kallan zamu hadu,tuni ta dauke ta fasa, kallo suka kunna sunayi saiga su Mas'ud nan sun fito,

tace' Chatty har kun Gama? Kode an mun jika jika ne kawai?

Hararan ta yayi yace' oho maki, dawani bakin ki a wurin irin na loro,

Tace' oho de bakin iri dayane ko ka manta?

Kekika sani,

Binaif yace' zaku fara ko? To kuje ku shirya zamu unguwa,

Yusuf yace' Ku tashi mu tafi yau bamuje asibiti ba,

Tace' meyasa Tou?

Ummu tace' makaranta ce yau fah tun 7 muka fita sai dazu na,haka ma akwai ta 7pm shine mu kadawo,

Yaseer yace' ai lecturer dinnan ko? Ahaka ma wani be taba shigowa ba,kuma za'ayi exam,

Yusuf yace' Ku tashi mu tafi,

Binaif yace' Amma gobe zaku dawo ko?

Ummu tace' eh zamu dawo Amma sai da yamma ko da dare,

Yace' shikenan kudena parking a waje, kuke shigowa da ita,

Da to suka amsa suna fita Mas'ud ya shigo,
yace' bb kasan me wannan matar taka yimin? Shiyasa Ashe Naga sunyi sauri Ashe dakina suka dauka suka kwashe kayan na suka mayar dakin Twinny ?

Binaif yace' da wace ma ana yarda da ita haka? Ai tana cewan nan muje na tayaka nasan ta Shirya wani Abu,

kallanta Mas'ud yayi yacet yanzu kin kyau ta?
Kamar yayi kuka,

Tace' Allah sarki Chatty daka taya Shi kun gyara da duk haka bata faruba, Amma kayi hakuri kaji?

Mus'ab da yazo yanzu yace' yaude dole dole dole a kwana da karamin yaron da be yiwa budurwa magana ba,

Yace' Zaku gane ne, Amma gobe sai Ka tayani,

Tace' hakan shine daidai ai,

Binaif yace' zamu tafi mu barki,fah

Tashi ta Shiga daki, tana dube dube rigar dazu ta mayar tayi rolling ta fito,tun kafin ta karaso ya tashi ya tareta ya ja hannunta suka koma, suna Shiga daki,

yace' a haka fah zaki fita ko?

Tace' ehh mana,

Be kulata ba yaje ya dauko atampa,
yace' kisa wannan,

Tace' Amma de fi...

Jin bakinshi cikin nata yasa saura maganar komawa,
yace' kina so ki zauna a gida hala?

Turbune fuska tayi ta ansa ta juya zata Shiga toilet ya dawo da ita,
yace' anan zaki sa,

Kuma a gabanka?

A Baya na,

Kumbura tayi tana gunguni,
yace' naji wannan,

Yana kallanta ta cire doguwar Rigar tasaka  rigar atampar ta juya,
tace' balle min?

Shikuwa ya kama bra ya balle,
Tace' bafa ita ba,ya za'ayi Ka cire min,

Yace' kika ce na balle?

Ka zuke nake nufi, taya zance Ka balle kaima kasan san abinda nake nufi,

Zukewa yayi yace' taya Zan sani?

Zatasa skirt din taga zani,ta juyo kamar zatayi kuka shikuwa yi yayi kamar be ganta ba, ganin haka yasa ta fara kiciniyar daurawa sai ta daura sai ta kunce, Yana tsaye Yana kallanta Sam bata iya ba, sai dakyayta daura shima bewani yiba, yade fi na Baya, harda sauke ajiyar zuciya Kai kace wani aikin tayi, sannan ya bata hijabi tasaka harda nikaf ta kunshe fuska suka fito,

Mas'ud yace' da tafiya zamuyi fah,

Idan kasan inda za'a tafi ko?

Yace' to meye? Nasan inda zamuje ai,

Binaif da yayi gaba yace' Ku tsaya jaraba Nayi tafiya ta,

Mas'ud ne ya bude gate suka fita, sai da ya Shiga mota yace' wai bb baza'a samu Mai gadi ba?

Tace' muna dakai meye wani Mai gadi,

Mus'ab yace' aikuwa de kayi Kala Kala daman dasu,

Naushi ya Kai masa ya goce yace' bakasan a kule nake da kuba? Taam,

Tace' Chatty na, munce fah kayi hakuri Kar ma Ka kwana damu kuma Ka margaya,

Yace' kut kuji muguwa? so kike na mutu Kenan ko?

A,a ni na'isa? Bankai ba,

Shiru yayi ya kyaleta yace' laaa ga gidan budur wata, a ajjeni, tana Ka biyo? Ashe fah unguwar mu daya,

Binaif kuwa yayi parking yace' to fito,

Haba bb daga fada kuma? Irin fa abin nanne Kar a Rena ni,

Girgiza Kai yayi,ta kalle Shi tace' Allah ya shirya ko?

Kallanta Binaif yayi yace' keko?

Murmushi kawai tayi, suna cigaba da tafiya,
mas'ud yace' Ku hirar nan ma ta masoya bakwa yi,kun wani yi shiru,

Mus'ab yace' to idan zasuyi suna gaba ki zakayi? Yanzu kaji me suka ce? Ina ruwanka? Kafiye gulma da sa Ido,

Mas'ud yace ansa idan,Kai na Sawa? Ehh? Bana San shishigi fah, Ka kiyaye ni,karami da Kai sai Shiga lamarin manya,

Inyeee sannu tou? Babban Yaya,

Dariya Ummusalma ta kwashe dashi ta juyo tace' Glip kasan dazu da Ummu tace masa yayanah har wani bada Fadi yayi harda gyara Zama wai ance masa yaya,

Mus'ab yace' Ashe kin gani,

Ahh nagani ni ai irin Abu banann Bana mantawa dashi ai,

Mas'ud yace' kunsan de Zan Rama ko?

Binaif yace' aikuwa zakayibta ramewa, nikuwa nace Ka Rama marinka?

God bless you BB ba Rama ba Amma very soon za Rama tacigaba da Shiga min hanci idan na tashi fato ta fitt zan  fatota, kici gaba,

Tace' bakyau de tuna abinda ya wuce,

Wanne Hadithn?

Zaki ce ba kyau?

Banza tayi da Shi, ganin inda suka zo yasa yace' laa gidan Abban Khalid,

Da bakinka kamar na loro,

Kwafa yayi yace' naji Tou,

Horn yayi Mai gadi ya bude masu suka Shiga, yayi parking suka fito su agaba sukuma a baya da sallama a bakin Shi ya Shiga, amsa masa akayi,

Matar gidan na zaune da yaranta mata mazan sun tafi masallaci,
tace' wanake gani haka?
Muna da manyan Baki gaskiya,

Karasowa  suka yi  tace' Ku zauna zauna, sai da suka zauna yaran suka gaida su suka tashi, sannan suna suka gaisa
tace' Baku da kirki Sam Binaif shikenan tun bayan rasuwar Ummi befi zuwanka nawa ba, shiru babu amo ba labari sai kawai mukaji wai kayi aure,

Sunkuyar da Kai yayi yasan be kyauta ba Kam, tace' shima a wurin Safiya naji, haka akeyi?

Takalli su Mas'ud tace' Ku mahaka da kuna Dan zuwa De amma daga Baya sai yayan Ku ya koya maku rashin kirkin Shi ko?

Shiru sukayi, Basu tanka ba, Binaif ne yace' ayi hakuri Hajjo Insha za'a gyara,

Tace' a'a yanzu ma idan ba sa'a Amarya ce,tace azo,

Murmushi Binaif yayi yace' Bari muyi sallah,
Tace' kuje to sai kun dawo,

Tace' Amarya ya sunanki? Tunda ko gayyatar mu ba'ayi ba,

Murmushi tayi tace' Ummusalma,

Kice sunan manyane,Bama fada ba, to muje daki sai kiyi Sallah ko? Tashi sukayi tana binta a baya har sukaje dakinta,
Tace' kiyi ko?

Sannan ta fita, toilet ta Shiga ta watsa wa fuskar ta ruwa Dan Kar ace batayi ba, ta rike Nikaf din a hannu, ta fito ta zauna, ta jima a zaune sannan aka shigo da abinci, sai ga Hajjon nan ta shigo itama,

Tace'sauko kici abinci,

Ummusalma tace' a'a na koshi,

Bazade kuci ba,daga ke har su ko?

Murmushi tayi tana,kanta a kasa,

Ummusalma tace' Anty ummi fah ?

Hajjo tayi murmushi tace' Ummi duk inda aka Kai mace Ummi ta Kai, Tunda aka auri Ummi bamu taba samun wani sabini ba,duk muna zuwa can Spain Amma ita bata zuwa nan,duk zuwan da zamuyi ko zaizo to zata bada tsaraba akawo min, haka zaiyi ta Mita Shi bayasan Kaya, Amma a haka take aiko min, ban dauke ta a matsayin kishiya ba, haka kawai na bata wani matsayi na kawa kuma 'yar uwa, ni kaina naji rasuwar ta,

Tace' kinsan tana da ciwon zuciya?

Bansani ba,sai da tazo nan da bata da lafiyar nan Amata aikin nan taki sai bayan ma ta rasu nake ji,

Tace' kayanta nacan fah?
Suna can ai,ba'a dauko ba, dayake har yanzu Yana zuwa jiya ma ya dawo daga can Spain din,

Tace' zoki gaisa da Alhajin,

Sannan ta taso suka Shiga parlourn sa, anan suka ganshi suna ta zuba shida su Mas'ud, Shigowar su yasa su yin shiru,
Gaisawa sukayi  dayake a kasa ta Zauna,

yace' Mai sunan Manya da kin zauna asama ni ban surika,

Hajjo tace' aikuwa de mu nan ba'a mana wannan kunyar kode,

Daga nan kuma aka fara hira duk Rabi na Anty ummi ne,
Sai wurin karfe goma sannan suka masu sallama suka tafi,

A mota suna tafiya tace' Zan sha ice cream,

Yace' wayace maki idan ana period ana Shan Abu Mai sanyi? .....

By: ```Hijjart Abdoul```
   Cwthrt =ØÞ<ØBß *A BAKIN WAWA* <ØBß
  _Akanji  magana_

      42

Ummusalma tace' Abba beda lafiya, nasan kuma ita yanzu ba kullum take zuwa school suna  siwes, sabida haka kiyi kokari a wannan lokacin kike zuwa gidan da karfi da yaji ki hanata,

Yaya taya Zan hanata bayan kinsa bazan iya ba,

Zaki iya Ummu, Uncle yace Baki taba cewa bazaki iya ba,ko bazaki iyaba to sai kin gwada, yanzu kin gwada? Kinga bazaki iya ba?

Shiru tayi tajin ance uncle, ganin haka Ummu tace' abinda zakiyi,kije take Kara maki karatu daga nan sai kike Jan hankalin ta, amma da zaran kinje gidan ki dauki wayarta kisa a silent ko ki boye Mata, kingane? Sabida Kira,

Tace' Insha Allah zanyi hakan, yaya daman gobe weekend,zanyi kokari Nayi.

Tace' yawwa nasan zakiyi, nagode kinji,

Kai yaya to meye na Godiyar, har kinsa naji kunya ma,

Murmushi tayi tace nade gode. 

Fitowa sukayi sukaga Basu dawo ba,samin wuri sukayi suka zauna, Ummusalma tace' fada min me suke aikatawa a makaranta,

Ummu tace' 'yan Mata ne ke crushing Akan su, sai kace wasu manya nan kuwa Basu San 17-16 bane ba,

Ita abin ma dariya ya bata tace' yanzu wannan yaran? Kana gani kasan ba shekaru ne dasuba,

Ummu tace' taab yaya kenan,aikin ga yanzu yarda ake hauka Akan Maza kuwa? Musamman ma idan irin kyakykyawan nan ne anfi hauka akan shi,
Daga an da kyalla Ido an ganshi shikenan,an like masa wani kuma kudin sa, wani kyansa ko beda kudi kuwa,

Ummusalma tace' Allah ya sauwake wannan Abu,bamma San anayi ba, nazaci an Yan canne suke wannan abun Ashe harda Yan nan ma,

Ummu zatayi magana suka shigo, yaseer da gudu ya karaso ya zauna, Ummusalma tace' Yaseer meye haka? Bazaka tafi a hankali ba sai kayi gudu?

Yusuf da ya karaso yace' har yanzu yaran nan yarone,
Yaseer yace' waye yaran?

Kaima mana,waye kuwa idan ba Kai ba, koda wani yaro ne nan,

Allah kadena cemin yaro, kwanan zanyi Shiga 17 taam,kun Renani da yawa,

Mas'ud yace' to andena shikenan ?

Ummusalma tace' first time in history,

Yace' me kika ce?

Tace' ca nace muci abinci kawai,

Sannan ta zuba masa ta zubawa masu ita da ummu,

Mas'ud yace' me hakan yake nufi wai? Sai ki wani zubawa mijinki mu kuma ko oho ko?

Binaif yace' ban Hanaka ba wai? Ehh?

Sunkuyar da akai yayi ya fara gunguni ya zuba masu su hudun a plate daya, suka fara ci,suna ci suna zuba suna karawa Saida suka cinye tas Basu sani ba, suna zuba su dukansu babu sauki haka ma Ummu Binaif da Ummusalma kuwa shiru sukayi kawai suna jinsu,

Saida suka Gama tas, Ummusalma tace' atashi a wanke mun kwanika na,

Mas'ud yace' idan Nayi na kame,

Mus'ab yace' zaku wa Ka kame,

Ummusalma da Ummu suka kwashe kayan tsab suka Kai kitchen, kafin su fito ta gansu sun shigo Mas'ud sai wani cika yake Yana batsewa dake taso tsokana sai,

tace' My chatty me aka maka haka? Sai wani kumbura kake nidai Kar a fashe min a kitchen wannan ai kafin yeasts kumbura, da gudu ya biyota ta kwasa sai waje, kwafa yayi yace' zaki sani ne idan na kama ki,

Gani tayi ma sun dauke carpet din zasu dawo parlourn, parlourn suka zauna,

Yace' ki Shirya muje,

Itama banza tayi dashi irin bansan dawa kake din nan ba, ganin haka yasa,
yace'  Ummussalma dake fah nake,

Dago Kai tayi tana kumbura Baki tace' nifah Ummusalma ba Ummussalma ba,

Yace' ohhh Ummussalma? Shikenan to,

Harara zata zuba masa yamata kallan zamu hadu,tuni ta dauke ta fasa, kallo suka kunna sunayi saiga su Mas'ud nan sun fito,

tace' Chatty har kun Gama? Kode an mun jika jika ne kawai?

Hararan ta yayi yace' oho maki, dawani bakin ki a wurin irin na loro,

Tace' oho de bakin iri dayane ko ka manta?

Kekika sani,

Binaif yace' zaku fara ko? To kuje ku shirya zamu unguwa,

Yusuf yace' Ku tashi mu tafi yau bamuje asibiti ba,

Tace' meyasa Tou?

Ummu tace' makaranta ce yau fah tun 7 muka fita sai dazu na,haka ma akwai ta 7pm shine mu kadawo,

Yaseer yace' ai lecturer dinnan ko? Ahaka ma wani be taba shigowa ba,kuma za'ayi exam,

Yusuf yace' Ku tashi mu tafi,

Binaif yace' Amma gobe zaku dawo ko?

Ummu tace' eh zamu dawo Amma sai da yamma ko da dare,

Yace' shikenan kudena parking a waje, kuke shigowa da ita,

Da to suka amsa suna fita Mas'ud ya shigo,
yace' bb kasan me wannan matar taka yimin? Shiyasa Ashe Naga sunyi sauri Ashe dakina suka dauka suka kwashe kayan na suka mayar dakin Twinny ?

Binaif yace' da wace ma ana yarda da ita haka? Ai tana cewan nan muje na tayaka nasan ta Shirya wani Abu,

kallanta Mas'ud yayi yacet yanzu kin kyau ta?
Kamar yayi kuka,

Tace' Allah sarki Chatty daka taya Shi kun gyara da duk haka bata faruba, Amma kayi hakuri kaji?

Mus'ab da yazo yanzu yace' yaude dole dole dole a kwana da karamin yaron da be yiwa budurwa magana ba,

Yace' Zaku gane ne, Amma gobe sai Ka tayani,

Tace' hakan shine daidai ai,

Binaif yace' zamu tafi mu barki,fah

Tashi ta Shiga daki, tana dube dube rigar dazu ta mayar tayi rolling ta fito,tun kafin ta karaso ya tashi ya tareta ya ja hannunta suka koma, suna Shiga daki,

yace' a haka fah zaki fita ko?

Tace' ehh mana,

Be kulata ba yaje ya dauko atampa,
yace' kisa wannan,

Tace' Amma de fi...

Jin bakinshi cikin nata yasa saura maganar komawa,
yace' kina so ki zauna a gida hala?

Turbune fuska tayi ta ansa ta juya zata Shiga toilet ya dawo da ita,
yace' anan zaki sa,

Kuma a gabanka?

A Baya na,

Kumbura tayi tana gunguni,
yace' naji wannan,

Yana kallanta ta cire doguwar Rigar tasaka  rigar atampar ta juya,
tace' balle min?

Shikuwa ya kama bra ya balle,
Tace' bafa ita ba,ya za'ayi Ka cire min,

Yace' kika ce na balle?

Ka zuke nake nufi, taya zance Ka balle kaima kasan san abinda nake nufi,

Zukewa yayi yace' taya Zan sani?

Zatasa skirt din taga zani,ta juyo kamar zatayi kuka shikuwa yi yayi kamar be ganta ba, ganin haka yasa ta fara kiciniyar daurawa sai ta daura sai ta kunce, Yana tsaye Yana kallanta Sam bata iya ba, sai dakyayta daura shima bewani yiba, yade fi na Baya, harda sauke ajiyar zuciya Kai kace wani aikin tayi, sannan ya bata hijabi tasaka harda nikaf ta kunshe fuska suka fito,

Mas'ud yace' da tafiya zamuyi fah,

Idan kasan inda za'a tafi ko?

Yace' to meye? Nasan inda zamuje ai,

Binaif da yayi gaba yace' Ku tsaya jaraba Nayi tafiya ta,

Mas'ud ne ya bude gate suka fita, sai da ya Shiga mota yace' wai bb baza'a samu Mai gadi ba?

Tace' muna dakai meye wani Mai gadi,

Mus'ab yace' aikuwa de kayi Kala Kala daman dasu,

Naushi ya Kai masa ya goce yace' bakasan a kule nake da kuba? Taam,

Tace' Chatty na, munce fah kayi hakuri Kar ma Ka kwana damu kuma Ka margaya,

Yace' kut kuji muguwa? so kike na mutu Kenan ko?

A,a ni na'isa? Bankai ba,

Shiru yayi ya kyaleta yace' laaa ga gidan budur wata, a ajjeni, tana Ka biyo? Ashe fah unguwar mu daya,

Binaif kuwa yayi parking yace' to fito,

Haba bb daga fada kuma? Irin fa abin nanne Kar a Rena ni,

Girgiza Kai yayi,ta kalle Shi tace' Allah ya shirya ko?

Kallanta Binaif yayi yace' keko?

Murmushi kawai tayi, suna cigaba da tafiya,
mas'ud yace' Ku hirar nan ma ta masoya bakwa yi,kun wani yi shiru,

Mus'ab yace' to idan zasuyi suna gaba ki zakayi? Yanzu kaji me suka ce? Ina ruwanka? Kafiye gulma da sa Ido,

Mas'ud yace ansa idan,Kai na Sawa? Ehh? Bana San shishigi fah, Ka kiyaye ni,karami da Kai sai Shiga lamarin manya,

Inyeee sannu tou? Babban Yaya,

Dariya Ummusalma ta kwashe dashi ta juyo tace' Glip kasan dazu da Ummu tace masa yayanah har wani bada Fadi yayi harda gyara Zama wai ance masa yaya,

Mus'ab yace' Ashe kin gani,

Ahh nagani ni

Please Login or Register in order to submit comment