Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka ya daure ya kyaleta.



<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß


"Alhaji Sai fa Ka biya kudin nan su goma ne masu aikin nan tun jiya nake binka Ka Basu kace sai kaje banki yau kaje Baki amma shiru".

Abba yace, "kefa kika ce abinci ya kare na siyo komai da komai yarda zai isa ya Dade ana amfani dashi yanzu ni banki na miliyan daya ne ya rage ashi zanyi hidi mar biki, idan kin yarda ga dubu hamsi nan ki raba musu ina laifi?"

"Wai ni Alhaji tsaya ina safe din gidan can kawai Ka dauka a fasa ta a kwashe komai mana".

"Ban fada maki daman?"

"Kace min me?"

"Barayi sun shiga gidan sun kwashe komai daman ba wani kayan kirki bane Wanda yayi saura to sun hada da na dakin nan sun dauke ranar da sukayi kuma gobara ta kama a gidan Alhaji Sammani to ya taba gidan shima kusan rabi ya kone na zaci na fada maki ai".

"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un yanzu hakan ta faru baka fada mun ba?"

"Yanzu kin sani".

"Taab nikam bazan iya Zama a wannan takaicin ba".

Banza yayi da ita ya ya tashi ya dauko dubu hamsin din ya ajje Mata yace, "idan kiga dama ki Basu daga nan kuma ki sallame su banda kudin bawa masu aiki".

"Nikuwa bazan iya ba wannan ai cin zarafi ne da tazorci wallahi, ina bazai taba iyu wa ba".

Har wani huci take tsabar takaici da haushi.

Abba yace, "ai kina da kudi zaki iya cigaba da daukan su amma nikam nayi nawa nagama bazan iya ba".

"Haba Mahmud Bama Alhaji ba,  wannan abun fa abun daba wa ne ya kamata a duba lamarin nan da kyau wazai ke Shara,wanke wanke, wanki, share tsakar gidan nan ma kadai aiki ne, ga wurin wasan su Yusuf ga gyara dakin su du waye zai ke yin wannan?"

"Hmmm sunana ne daman, su zake yi mana waye zai musu kiyi abinda zakiyi su karasa sauran nagama magana".

"Hehehe Mahmud Kenan Ashe kuwa na kusa barin gidan nan wallahi cab Allah ya sauwake".

"Ameen".

Yace, "kinga yau za'a zo auren neman auran Sameera" .

"Na Hana su zuwa ne? Ko kuma nace Kar a zo?"

"Fada maki nayi ne kawai karki ga wai sunzo anyi magana, na kuma Kira abokai na Wanda zasu tsaya mata".

"To".

Ya kauda kansa yana Jan carbin  sa ya rabu da ita dan Shi Kam ya Gama abin da zaiyi karta sa jinin sa ya hau ya samu yasawa zuciyar sa salama abu Daya ya yanke duk sanda ta nemi takardar saki to zai bata babu takura babu takurawa.

Ita kuwa tashi tayi ta bar wurin tana masifa bayan ta dauki kudin da ya ajje mata.
Tana Shiga suna zuwa abokan nasa sosai ta tarbe su yasa aka kawo musu abun motsa baki sabida ya tana da saboda su, suna zuwa sai ga su Daddy Suma sunzo ba'a wani yi doguwar magana ba tunda harda Baba sai mijin Anty ummi sun san juna babu wani bukatar bincike Daddy ya nema da asa nanda wata biyar Abba yace hakan yayi dan ita ma zata karasa makarantar ta daga nan aka Shiga 'yar hira sai daf da magariba kowa ya tafi hakan yayi wa Abba dadi sosai baka dan ba".


('('('('('('('


Basu suka bar asibiti ba sai dare anan suka ci abinci sannan suka bar ummu su yaseer suka je suka dauko Mata kayan wayan  ta  acewan Anty, da zasu tafi ummu kamar tayi kuka.

Tace, "Yaya salama wai ni Daya za'a Bari ne?"

"Ummu kiyi hakuri ki zauna kinji ko?"

Uncle yace, "Binaif wai yaushe za'a sallame ni nifa nariga da na warke".

Binaif yace, "da saura hannun Ka be karasa warke wa ba".

"Hakkun Naga alama".

Murmushi kawai Ummusalma tayi ta fadawa ummu abun a kunne sannan suka tafi. Sai da suka sauke su yusseer sannan suka wuce gida.

Ummusalma tace, "yunwa nake ji muje a siyo min fura, furan dazo yamin dadi sosai".
Binaif kuwa beyi kwanan gidan su ya Mike ya dau hanya.

Mas'ud yace, "wallahi kede sai addu'a wannan ci naki dame yayi kama eh? Kinga yanzu kin koma kin cin abinci sau goma a rana".

"Kai chatty Bana San sharri har wani goma a rana".

"To me nace Dan nace goma, fav ringa kirgawa kaga da safe idan ta tashi sai ta sha cornflakes ta dama custard ta sha fa kuma da yawa cemin daya,

Mus'ab yace, "Daya".

"Kaji Daya? Tam tazo idan zamu ci breakfast nan ma taci ce biyu".

"Biyu".

"Tazo ta idan angama ci fa ana jima wa kadan befi da awa ba sai tace yunwa taje ta dafa indomie taci ba uku ko? Tazo kafin aci na rana ta sha fruit salad, hudu Kenan aci na rana da ita..."

"Chatty Bana San sharri Naga tare da Kai muke sha muci komai kayi dani bari naje nayi alawar madara Naga wani yace zai sha ko aka min sintiri a kitchen".

"Haba Anty salama kinsan Bama haka kece lil sis na my sweet kauwa love you Lodi lodi irin Daya wanan".

Mus'ab yace, "baza'a Baka ba din nasan ni za'a bawa kasa Banda magana kamar Kai".

"Baka da maganar kamar chatty amma kafi chatty tsegumi da kini bibi ai?"

Dariya Binaif da Mas'ud suka sa, mas'ud harda rike ciki Dan mugunta.
Yace, "maganin Ka ai wayace ma ana yiwa wannan aljanar kwanin ta".

Shiru tayi ta kyalesu ganin yayi parking a wani wuri harda su kaza zai fita tace, "a hado da kaza da ice-cream sai kasiyo furar da yawa daga na a hado da fresh milk itama da yawa chatty kuje Ku taho da kayan".

Tsak Binaif ya tsaya Jin wannan Batu nata, a hankali ya juyo.
yace, "du waye zai sha yaci wannan din?"

Dan murmushi tayi ta Ka fara wasa da abin hannun ta tana cigaba da murmushi, Kai kawai ya girgiza ya karasa fita, sune suka je suka kwaso kayan da ta bukata babu abinda Mas'ud yake sai mita da jaraba an asha aiki Dan ba iya abinda ta ce kawai ba sun Karo abun da yasan tana sha.

Da safe karfe shida tana parlour tana aikin shan fura tana danna waya gashi furan tayi sanyi dai-dai tana shan abin ta. Ganin Kiran Ummu tayi gaban ta ya fadi ta furta "Lafiya?"

Gaban ta na faduwa ta daga wayar tana daga wa taji shashshekar kuka...


By: ```Hijjart Abdoul```
      Cwthrt =ØÞ*<ØBßA BAKIN WAWA <ØBß*
  _Akanji magana_


    57

Gaban ta taji ya kuma faduwa. tace, "Ummu meke faruwa ne?"

Cikin kuka ummu tace, "yaya kizo yaya wallahi..."

"Kinga ýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


Ummu ki fada min meke faruwa lafiya? Wani Abu ya samu uncle din? Kiyi magana".

Ji tayi yace, "ni lafiya nake, ta damu wai sai kinzo shine ta Kira ki tun dare take son Kiran ki na hanata shine yanzu kuma take kuka".

Wata kunya taji ta kama ta kawai ta kashe wayar ta dauki furar ta ta Shiga kitchen abinci ta hada irin na marasa lafiya marar nauyi tayi kunun gyada ta shirya komai ta dauko su ta Kai parlour sannan ta Shiga daki.

Yana kwance Yana bacci abin sa, ta wuce taje tayi wanka ta fito babu abinda ta saka kawai dan turare ta fesa kadan ta bude drawern sa ta dauko wata doguwar Riga Mai kyan gaske ta saka tayi rolling damma mayafin nata babba ne,Tazo sai tin kan sa ta zauna a bed side drawer tana kallan Shi sunkuya wa tayi tana kallan sa suna hada numfashi ta fara shafa fuskar Shi.

Tace, "audushakuru, audushakuru tashi".

Ganin ko motsi beyi ba sai ma Kara gyara kwanciya da yayi ya sauke numfashi. Sai tin kunnan sa take ta kwalla ihu "audushakuruuuuuuuu".

Da sauri ya tashi zaune ganin ta tana dariya yasa ya diro daga Kan gadan a dari ta ta gudu tana zuwa ta rufe Shi da kofa.

tace, "kayi sauri kayi wanka Yaya beda lafiya yanzu nan ummu ta kirani".

Wucewa yayi yayi wanka ya shirya tsab ya fito tana zaune tana Shan cornflakes ya fito ya zauna a kusa da ita tare da Jan kunan ta.

Yace, "laifin ki karuwa suke basa raguwa kullum sai kin yi laifi ban Sani ba ko Babyn ki yake Kara saki kike yi laifin".

"Ouch! Da zafi baby yace da zafi Ka sake ni please".

"Zaki Kara yi min ihu?"

"A'a bazan Kara ba".

"Zaki kara yi min laifi?"

"A'a baza ta Kara ba".

Sakin kunnan yayi.
yace, "idan ta Kara fa?"

Murmushi tayi sosai tace, "idan ta kara? A sa Mata albarka dayawa".

Girgiza Kai yayi ya kalle ta ita Shi take kallo a tare suka furta"Allah ya shirya ko?"

Murmushi tayi shikuma ya dan Harare ta.
yace, "meye aka tashe ni haka da wuri?"

"Yaya ne".

"Yayi me?"

Sai da ta shanye ragowar cornflakes din ta, tace, "jikinne inaga ni fah".

"Kuma mune doctors ko?"

Turo Baki tayi ta ta tashi ta dauki kayan da ta hada tace, "ni nayi nan ka tashi mu tafi".

Murmushi yayi ya mike suka fita ta Shiga ta kunna motar shikuma yaje ya Bude gate, zuwa yayi zai Shiga ya ganta zata yi reverse koma wa yayi Yana kallan ta yarda take yi har ta fita ya rufe ganin ta koma wurin ta yasa.

yace, "yau fa ke zakiyi driving din mu".

"Baka tsoro?"

"Tsoron me?"

"Driving Dina mana".

"Hmmm ke ko?"

Shigowa yayi bayan ta koma ta zauna suka fara tafiya shiru sukayi sai da suka kusan zuwa.
yace, "kin yi wani laifin fa tu ba'aje ko'ina ba".

Tura Baki tafara gunguni a ciki ciki sai dai duk abinda ta fada yaji Sarai sai da ta gama.

Yace, "Biyu Kenan?"

Cikin shagwaba tace, "haba Dan Allah wai menayi ne?"

"Kinga kalli gaban ki ban shirya Zama a asibiti ba Bansan ke ba".

"Mena maka tou yanzu?"

"Kince ummu Abdallah beda lafiya kuma nasan qalau yake, Ummu ce bata da lafiya".

"Waya fada maka?"

"Oho?"

Daidai nan suka iso parking tayi suka fito shine ya dauko abincin sannan suka fito suna 'yar dramern su har suka iso dakin tsayawa suka yi suna kallan juna.

Binaif ya matsa kusa da ita yace, "kema fa ashe kin Shiga..."

Rufe bakin sa tayi tace, "kana karasa wa ina cizon bakin".

Cire hannun yayi yasa wa bakin sa alamar zip yayi shiru,hararan sa tayi tare da kwafa tana jinjina kai.

Yace, "Madam amana knocking mana".

"Ban iya ba".

"Baban Baby yace ayi hakuri".

Knocking tayi Uncle yazo ya Bude, shigewa tayi ita de ta barsu a wurin suna gaisa wa Akan gado taga Ummu tayi kuka ta gaji. Zama a tayi a kusa da ita ta taba jikin ta taji da zafi sosai ta tashi ta fita bata jima ba sai gata ta dawo da Leda a hannun ta basa dakin sun ajje abincin sun fita.

Dakyar tasa ta taci wani abun ta bata magani ta sha sannan ta koma bacci ganin ta samu bacci yasa ta itama ta fita taje wurin Muja sun jima suna hira sai da taga kiran Mas'ud sannan suka yi sallama.

Dakin ta koma ganin basa nan yasa ta Kira shi,  be daga ba tasan maybe sun kusa dawowa Zama tayi tana kallan ummu fuskar ta tayi ja dan kuka tana nan zaune tana saka wa tana kunce wa suka dawo.

Zama uncle yayi Yana sauke numfashi Yana nishi,
yace, "na kuwa ji dadin wannan Mike kafa da nayi kace azo a sallame ni nikam kasan fa irin condition basai na fada ba".

Binaif yace, "Kar  Kadamu yanzu nan Zan kokar ta".

"yawwa haka nake so da ansa anyiwa mutum aure a kaishi gida mana yazo ya wani tare a nan ana Kula dashi".

Ummusalma tsabar kunya jitayi kamar ta nitse a wurin  ta yarda maza basu da kunya ko ta sisin kobo ce bare kuma su Saida wa wasu tana Jin su suna zancen su ganin ba shiru zasu yi ba kuma ummu ta tashi amma bata wani motsa ba kawai de tana motsi da idan ta ne.

Tace, "kun tashe ta fa?"

A tare suka juya ganin ta fara bude Ido tana cuno Baki wurin ya karasa Yana jera mata sannu.

Yace, "sannu ya jikin? me kika so? Ina ke maki ciwo? Zaki ci abinci? Kin sha maganin? Aje a siyo maki chocolate?"

Wata katuwar harara ta maka masa ta juya ta Mai baya ta rufe idan ta, sosa keya yayi ya kalli Binaif.

yace, "kaima haka kasha fama?"

Murmushi Binaif yayi yace, "nasha Mita de har yau kuma ina Kan sha".

Ummusalma ce ta matsa wurin ta ta leka fuskar ta.
Tace, "me kike so?"

Hannun ta ta kama ta rike gam cikin muryan kuka da tsantsan shagwaba kuma a hankali yarda su kadai ne kawai zasu ji.

Tace, "please Yaya don't go, uncle zai Kara kuma da zafi please".

Sai hawaye, murmushi salama tayi ta goge mata hawayen ya zauna a kusa ganin haka yasa ummu juyo wa Kara kama hannun ta tayi cikin sanyin murya da rarrashi.

tace, "kiyi hakuri haka abin yake, dauriya ce kawai zakiyi idan kika daure zaki ga kamar ma ba'ayi komai ba kinji ko?"

Matsowa yayi kusa da su yace, "nifa banyi komai kadan ne fa ai za..."

" Haba yaya Dan Allah nikam ya isa ya haka"

Binaif yace, "suna san privacy zo muje wurin doctor din maybe yazo yanzu".

Sai da yayi mata peck sannan ya fita.
Ummu de daura kanta a Kan cinyar ta ita kuma sai afkin rarrashi Basu jima ba sai ga su sun dawo da uban magani da takarda a hannun sa da'alama an Basu sallamar daman tasan za'a basu tunda uban naci yaje wurin.

A hankali take taka kafar har suka iso wurin motar su a baya tasa ta sukuma suka kwaso kayan Muja ta gani zata je pharmacy da'alama magani zata siyo,zuwa wurin ta tayi.

tace, "kinga mu an sallame mu sai wata ran kuma".

Muja tace, "aikuwa muma an sallame mu amma sai yamma zamu tafi".

"To shikenan Zan Kira ki ko zuwa gobe ne Isha Allah".

Godiya ta Kara yi Mata sannan ta kuma bata wani kudin suka tafi, baya tashi ga ta zauna ummu ta rike hannun gam kamar Wanda zata gudu.

Binaif yace, "kinga ki dawo gaba ki bar masa matar sa".

Aikuwa ummu tasa bata yi magana ba amma ta nuna bata so ai tuni ya shige gaba, sai da ya Shiga ya juyo yana kallan ta yarda ta wani narke a jikin ta.

Suna zuwa gida suka ga su Mas'ud a parlour an baje ana cin abinci da ta bar musu suna zuwa ta shige daki da ita.

Mas'ud yace, "bros gida kuka dawo ne haka?"

Sai da ya zauna yace, "to ya zamuyi da gidan Anty zamu wuce wannan yarinyar tasa kuka ita nan".

Mus'ab yace, "maybe sabida mutune ba'a rasa Wanda suka zo ba".

Zama Binaif yayi a kasa yace, "sauko mana muci abinci".

Saukowa shima yayi suka zauna suka fara ci harda na mota aka dauko suna ci.
Binaif yace, "idan ka cinye kai da Mi Amor".

"Ai daman ni ba'a sona a gidan nan kowa ni kowa ni har Karan gidan nan ma".

Uncle yace, "ai Naga alama rabu dasu kawai".

Binaif girgiza Kai yayi ya tashi ya zauna yana sha kunan uncle yace, "ya kamata muje gidan Baba Zan dauki abu buwa daga can mu wuce".

"Ina zaku yaya?"

Binaif yace, " inda Ka aike mu zamu"

Cuno Baki yayi. Gaba ya tashi ya fara kwashe kayan ya Kai kitchen, yace, "kuma banzan yi wanke wanke ba".

"Kunfi kusa".

Gaba de yayi yaje suka yi tare da sannan suka fito.
Mus'ab yace, "yane zaka raka ni?"

"Ina din?"

"Wurin mi amor".

"Yawwa Kai jiya wai wa Muka gaisar ne?"

Murmushi yayi yace, "siriki na, kuma yau Zan koma".

"Uhm lalle Kam".

Tashi Binaif yayi ya Shiga dakin, tana kwance a cinyar ta tayi bacci, zuwa yayi wurin ta ya zauna.

yace, "zamu fita yace ki Kula da ita sosai".

Hararan sa tayi tare da murguda baki.
Yace, "ohh! Nidin?  Zan dawo Naga alama jiya da nace nayi missing anga nayi kadan ko? Bakomai bashi ne wannan a rubuce".

Tashi yayi zai fita yaji tace, "Ka siyo min ice cream".

Ko ansawa beyi ba bare tasa ran yaji.

Tare suka fita dasu mas'ud suka ajje su a asibiti sannan suka wuce gidan Baba sosai baba yayi mamakin ganin sa kuma wai an sallame Shi itama Umma tayi mamaki sosai amma Basu wani kawo komai a ran su ba abinda zai dauka ya dauka daga nan suka wuce gidan sa dake ring road Binaif ya Kira 'yan aiki aka share komai gidan fes yake babu wani gyara da za'ayi sune har wurin furnitures sun kuwa iya zabe kayan masu kyau dasu masu kyau dasu. Binaif ne ya bada shawarar suje wurin Anty Safiya ta hado lefe, sunci sa'a a off take bata da aiki tare suka tafi da ita sosai akayi siyayya  a mota ya zauna sabida yanayin jikin nasa Basu suka dawo ba sai yamma likis sun gaji kuwa angama komai da ya kamata.
Anan ummu ta kwana a cewar ta baza ta koma ba indai haka aure yake to ta fasa auren, tunda dare ya fadawa Anty Shifa ya Gama komai kawai gobe a kai masa matar sa Abie kuwa ya goyi bayan sa ita de Umma bata so ba amma hakan zatayi.


Washegari Ummusalma ta Kira Muja anan muja take ce Mata zasu koma kauye tace da Mus'ab ya turo, abin ya bata mamaki Amma tace to shikenan shima yarda aka sa na mas'ud wata biyar shima haka aka sa nashi.

Ba'a akai  ummu ba sai  da tayi sati  ta warke ras sannan aka kaita.



<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß



Daddy ne zaune a parlour ya Tara yaran sa su hudu Yana musu nasiha Mai shiga rai sosai sai da ya gama.

Yace, "Saima daga yau kune zaku ke aikin cikin gidan nan har ke fati da kike zuwa makaranta kafin ki tafi ki tabba kin gama aikin ki".

Saima tace, "amma Daddy taya hakan zai faru?"

"Ta yarda ya faru, kuma ba wai a gas zaku yi ba inda ake aikin layya anan zaku yi kunji ai?"

Ya daure fuska tamau hakan yasa su daga Kai yace kuma suje su fara.

Fati tace, "wai yaushe Anty zata dawo?"

Ji yayi murmushi zai kwace masa ya sa Shi Kara Shan kunu yace, "bata fada muku ba?"

Saima tace, "Hajiya ma bata fada ba".

"To Nima bansani ba".

Yace, "yawwa Ku tashi kuje akwai iya ladi itace zata koya muku komai da komai da ya kamata".

A hankali kowa ya fara Mike wa sukam wannan aikin ai wahala ce babu yarda suka iya suna tafiya ya biyo bayan su yaje ya samu inda zai ke hango su suna kallan sa yasan idan ya barsu da ita baza su koya ba tun daga Kan hura murhun kowa ya fara cin kwakwa tun ba'aje ko ina ba, gashi sun dauka Daddy Zai fita sai suka ga sabanin haka dan da aka tafi salla ma wani kasurgumin arne Daddy ya kawo security wanda sam Baya jin Turanci sosai bare kuma hausa babu kuma sauran rahama a tattare dashi ga wani uban kulki da ya rike a hannu ya rataya bindiga a baya tuni suka Shiga taita yin su, kwana daya kwana biyu shiru sune har sati suna aiki dukda suna samun hutu idan sun gama amma kullum sai sunyi safe rana dare kuma a murhu kawo yanzu Kam sun kwantar da hankalin su sun iya ba laifi Dan da zaran lokacin daura abinci yayi wata zata tashi taje tayi Shara Kam kullum da safe kafin aci abinci sai sunyi har fati sun gyara ko ina tuni aikin yabi jikin su sun saba kuma sunyi hankali don Daddy na Zama dasu sosai suyi hira wasa da dariya dashi.

Yau suka yanke zuwa gidan Binaif su bashi hakuri kuma su ba matar sa hakuri sai da suka tambayi Daddy sannan ya barsu suka tafi, driver ne ya kaisu suna.

Suna zaune yau  su Duka daga su sai su a tsakar gida sun sa carpet da cushions sai hira ake gaba Daya rabin hiran yarda za'ayi bikin su Mas'ud yake tsarawa.

Mus'ab yace, "nidai bazan yi wata dinner ba wani abu babu abinda zanyi irin bikin bb za'amin".

"Ahh nikuwa zanyi komai ai harda abin da ba'a taba yi ba zanyi".

"Kai ai daman ba mutum bane  ana bin hankali kana kawo zancen shirme".

"Inyeeee sannu Mai hankali, kinji nace sannu ke akwai Wanda ya kaiki aljanan ci ma? Daman idan nayi aure na haihu ko me Kalar sunan ki bazan Saba kinga duk wani ummu ummu basawa zanyi ba bare nasa ma tayi Mai iron halinki".

"Nima basa wa zanyi ba bare yabiyo halin ka ai dana sa me?"

"Aikuwa bb yace first born din sa suna na ne?"

"Kasan de abinda uwa take Kira danta da Shi shine yake binsa to sai nake Kira sa da Abba kaga shikenan bazai biyo sunan ka ba tunda akwai masu suna Abba kuma na kaishi makaranta  da hakan".

"Wai yaushe kika fara magana daman ma haka kika yi zaman ki babu im babu um,um".

Binaif yace, "chatty Ka dame ni fah".

Zaiyi magana aka turo gidan aka shigo tare da sallama, su Saima ne suka su duka Binaif Yana ganin su ya daure fuska, ita kuma Ummusalma ganin su sun shigo cikin sanyi kana ganin su zaka san Abu na damun su bakadan ba,Kara sowa yayi suka zauna suka gaida Binaif dasu Mas'ud, Mas'ud zoka ga Baki ance masa yaya.

Saima tace, "yaya Dan Allah kayi hakuri baza mu sake ba duk abinda muka yi Ya mas'ud kuyi hakuri duk abinda muka muku".

Binaif yace, "Daddy ne yasa Ku ko kuma Ku kuka sanku?"

Ameera tace, "mune muka sa Kan mu, don Allah kuyi hakuri".

Aneesa tace, "Dan Allah fa Yaya Anty kuyi hakuri Dan Allah muyi nadama kuma yanzu mun san Kan mu munsa abinda ya dace da din ma rashin samun tarbiya ne amma yanzu Insha Allah komai ya wuce".

Fati tace, "Anty kiyi hakuri Yaya Binaif ya mas'ud ya mus'ab kuyi hakuri Dan Allah badan mu ba".

Ummusalma tace, "kunga komai ya wuce shikenan Ku zauna dakyau Ku tashi daga durkushen nan kunji ko?"

Saima tace, "idan kin hakura Anty su baza su hakura ba, Baki San irin abinda mukayi musu ba, musamman su ya Mas'ud".

Aneesa tace, "haka ne baza su yafe ba,bamu cancanci yafiya ba, bare kuma su yafe cikin sauki haka, sai dai tabbas munyi nadama kuma hakan bazai sake faruwa ba kuyi hakuri".

Hawaye ne ya zubo mata, Ameera da Fati kuwa kukan ne ya Hana su magana, Saima itama kawai dauriya ce amma kana kallan idan ta zaka hango hawaye kwance a cikin idan ta.

Saima tace, "Ku tashi mu tafi muna me Kara Baku hakuri kuma baza mu dena ba har karshen raguwar mu Dan kuwa mun cutar Ku sosai kuyi hakuri".

Tashi suka yi zasu tafi, Ummusalma ta kalle su taga suna Danna waya sannan ta kalli Binaif taga Shi ko a jikin sa ma, Kallan su kawai take kamar sun sani kuwa suka dago Kai, ta Galla musu harara ta tashi daga wurin, sukuwa har sun je bakin gate.

Mus'ab yace, "Fati".

Ita kawai yaji bakin sa ya iya furta wa, juyo wa tayi yayin da suka kuma zasu fita.
yace, "ki Kira su".

Sai da suka dawo Mas'ud yace, "komai ya wuce bakomai Allah ya yafe mana gaba Daya".

Wani irin hawayen farin ciki ne ya sauko a fuskar su.
Fati tace, "amma yaya beyi magana be yafe ma..."

Bakin ta ya rufe dayake tana kusa dashi Shi Kan sa yaji tausayin su Dan da alama sun yi nadamar kamar yarda suka ce, ya share mata hawaye ta tallafi fuskar ta.

yace, "su kuka yiwa laifi Bani ba kuma sunce sun yafe muku mezan ce nikuma?"

Kallan Shi take kamar yarda yake kallan ta,idan ta taf kwalla tace, "Baka san mu ko yaya?"

Murmushi ya Mata ya goge sauran hawayen da ya zubo daga cikin idan ta.
yace, "ina matukar san ku  kawai halin Ku ne Bana so kuma yanzu kun gyara I love you both".

Ya fada Yana rungumota jikin sa,Suma rungume Shi sukayi Duka ya hada su ya rungume.

Su Mas'ud ji sukayi yau kadai sundena Jin tsoron da suke su ko dan suna tare da Ummusalma ne oho?

Murmushi Mas'ud yayi ya tashi.
yace, "Ku kunga yarda kuka yi kyau Ku tsaya a muku hoto for the first time".

Mus'ab yace, "kowa yayi dariya zaku fi kyau".

Murmushi sukayi su duka haka yayi ta dauka su, Ummusalma da taji Kiran fati yasa ta tsaya tana kallan su itama tana dariya babu abinda ya kai 'yan uwa dadi ajiyar zuciya ta sauke tace, "yaushe zaki ne Neena?"


('('('('('('('


Rayuwa Mai dadi aka fara a kowanne family sun zaune cikin farin cikin da kaunar juna ga wani zumunci da suke kullawa duk sati haka zata sa suje wannan wurin suje wannan wurin, kuma da daddee sosai suke zuwa gidan Baba ko Basu je ba Shi har gida zaiso babu Wanda yasan tana da ciki daga ita sai mijin ta sai

Please Login or Register in order to submit comment