Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Baffa shima be fada wa Inni ba Dan lokacin da suna asibiti ne Binaif ya fada masa a cikin magana, sai kuma wanda ya gane be yi magana ba sai da cikin ta ya fito sosai akasan tana da ciki wasu ma sai da yashiga  watan haihuwa  suka sani sanda ya fito kowa ya zaci befi wata biyar ba ko shida nan kuwa yama isa haihuwa.

Suna zaune Ida su Mas'ud tana cin Dan malili da ummu tayi mata Dan itama ummu an kamu nata Karami sai dai kuma kana gani zaka San tana da ciki.

Mas'ud yace, "wannan ciki da shegen tsifar tsiya yake, daman dan gulma ba'a fada ba har nake cewa sai na riga ku''.

"Chatty wallahi Kai kam Baka da kunya ko kadan".

"Na Kai mijin ki?"

Mus'ab yace, "wannan ai professional ne ai amma daga Shi sai matar sa halin su Daya da yaya fa?"

"Ai kaga da yaya da bb bansan wayafi wani ba daman idan kaga suna dariya to tare da aljanun matan sa ne".

"Kaga bb kullum karuwa abin yake".

"Kai nifa an cuce ni Ashe shiyasa aka ce sai nan da wata biyar sunsan me suka aikata ai".

"Chatty Ka dameni".

Binaif ne ya dawo shida yaya suka zo tare da Ummu tana zuwa tayi wurin Ummusalma, ta zauna.

Tace, "yaya wai yaushe zaki haihu ne?"

"Waya sani na wuce edd na ai".

"Kina haihuwa sai biki ko?"

"Ko a Bari sai kin haihu ne?"

Wani tsalle Mas'ud yayi sai da yayi cille da plate din dake gaban sa ya fashe dan ma ba komai aciki.

Yace, "idan an Isa na zama tattabara mai tashi kut".

Mus'ab yace, "ai wallahi Nima bazan yarda ba cab".

Uncle yace, "ehhhmm bb inaga kawai asa ranar nan nanda five months haka".

Binaif yace, "uncle fa haka za'ayi kawai asa kaga lokacin ma Babyn bae dina ta girma".

"Sosai ma".

"Sai mu fadawa Baffa da Daddy da Baba harda ma Abie wallahi wannan ai cuta ce".

Ummusalma tace, "ba wannan ba wai me kuke yi ne Kaida yaya kwanan fa sai dare kuke dawowa mene hakan?"

Ummu tace, "wallahi jiya sanda nakira din nan ma be dawo ba, sai dai ya turo su Yusuf fa".

Kallan juna sukayi sannan suka Sosa keya, mas'ud yace, "kun fiye sa Ido wallahi".

Ajje abincin tayi ta tashi ta wuce ciki daman tun safe take Jin cikin ta ciwo da bayan ta bata San maran ta bane ba basa bawa tayi ba bare tace hakan.

Zirga zirgan kawai ta fara yi Jin ciwon na karuwa gani take kamar zata iya daure wa amma kuma taji karuwa yake, durkusa wa tayi ta fara Kiran sunan Allah ganin fa ciwon Bana wasa bane yasa ta kwallara wani uban kara ai gaba Dayan su suka yo dakin....



By: ```Hijjart Abdoul```
      Cwthrt =ØÞ*<ØBßA BAKIN WAWA*<ØBß


 
    58



Gaba Dayan su Kan ta sukayi suna Kiran Sunan ta Sun Rasa taka mai-mai mezasu yi Mas'ud ne yafi kowa rude wa a guje ya tafi dakin Binaif inda suka ajje key din motar su ya dauko nashi  yaje ya kunna motar sannan ya dawo lokacin Binaif ya kinkimo ta sun fito tarar su yayi suka fito aka sata a motar da ya kunna ana Bude masa gate ya fice a dari besu tsaya daukan kowa ba suka fice, ita ke Jin wahalar amma sune suke sun batun memakon suke Karanta mata addu'a inaa ita take yin Kayan ta tsabar Mas'ud ya rude be tsaya a traffic ba horn kawai yake danna har isa asibitin da take awo, suna zuwa suka fitar da ita sai labour room   aka Shigar ta. Safa da Marwa kawai suke Sun kasa tafiya gaba dayan su babu Mai rarrashin dan uwan sa sai da Uncle yazo sannan yasa suka zauna.

Ummu kuwa suna zuwa ta nemi wuri ta zauna tana tunani, uncle ne ya zauna a kusa da ita ta daura kanta a kafadar sa ya rungume ta, idan ta taf kwalla.

tace, "Nima haka Zan sha wahala? Daman haihuwar da wuya?"

Sai hawaye ya zubo,
yace, "nata ne ya zo da haka kinji ko? Naki ai bazai zo da wuya ba ina tare da dake kuma ma ai tare zamu Shiga tare zamu haihu tunda daman tare muka yi..."

Be iya kara Sawa ba ganin yarda Binaif ya wani tashi bukut ya ban kada dakin ya shiga kafin ma ya tashi har ya shige shikuwa Binaif jin abinda Uncle yace tare zasu Shiga shine yasa Shi ya tashi ya shige.

Yana Shiga ya ganta ta hada zuba sharkaf amma babu ko digon hawaye sunayen Allah kawai take ambata gashi tazo six cm amma shiru bata haihu ba kawai ganin sa sukayi akan su ya shigo ko sauraran su ma beyi ba ya wuce ya wurin ta ya rike hannun ta gam Yana kallan fuskar ta dat tayi ja jijiyoyin kan nan sun tashi rada rada kana gani zaka sa tana cikin hali na wahala sai anan wata addu'a ta fado masa ya fara karanta mata tana maimaita wa be taba sanin haihuwa akwai wahala ba sai Daya zo kansu Ashe haka mutane suke ji be sani ba ya tausaya mata sosai. Wani ciwo taji Wanda yafi nada ya taso gadan gadan ya zo mata kokarin mike wa take zata tashi anata tunanin, taji nurses da doctor din suna cewa"Push" taji de suna magana Amma bata San me suke cewa ba kawai ita kokari take ta tashi ko zata ji dadin abin take ji Binaif kuma sai maida ta yake Jin abinda suke cewa yasa shi Kara kwantar da ita cikin sanyin muryan da ita kawai zata ji.

yace, "Ummusalma you have to push idan kayi shikenan fa zaki ba komai oya one,two,three push".

Kara damke hannun sa tayi sannan tayi yarda ya umarce ta namma de shiru sai datayi wurin saura hudu ana biyar din ne Allah ya  taimake ta ta haihu wani irin relief taji sanda taji ta sakayau tare da kukan yaran ko yarinyar. Binaif wata ajiyar zuciya ya sauke Kai kace shine ya haihun zama yayi ya Daura Kan ta a cinayar sa yana kallan ta Sai anan ta bude idan ta ganin sa da tayi kamar shine yayi haihuwar fuskar sa ta hade da gumi Sharkaf haka ma rigar jikin sa Kana ma ganin singlet din dake jikin sa tsabar yarda yayi horrible bata san sanda dariya ya so ya kubce mata ba tade maze tana cikin hawuya tayi murmushi, shima murmushin ya mayar mata yana shafa kanta suna kaiwa da juna murmushi har aka Shirya abinda suka Haifa basu sani ba Ashe ana ta masu magana ina kayan yake sai waje suka fita suka anso.

Nurse din ce ta katse ce tace, "kun samu baby girl fa".

Dayake da Dan karfi tayi magana yasa suka ji ta sakin hannun ta yayi ya ansa yarinyar yana kallan ta, ita kuma tana kallan sa kallan ta yayi.

yace, "Bamu yi tunanin sunan da zamu sa ba wanne suna zamu saka?"

A hankali tace, "zulaihat".

Nurse tace, "ya kamata Ka barsu haka su huta a shirya ta itama".

"To shikenan idan kin huta kya Fadi sunan banji abinda kika ce ba Bari naje".

Daga Masa Kai tayi sannan aka tura wani dakin acikin Labour room din, shikuma ya fita da yarinyar a hannun sa Yana kallan ta Yana fita Mas'ud yayi Kan sa sai Suma suka tashi.

Yace, "bb ya take? Ta haihu lafiya? Ba abinda ya same ta? bb please kayi magana mana sai wani kallan yaro kake ina tambayar ka".

Dagowa yayi da murmushi a fuskar sa.
Yace, "Chatty all is well she's fine".

A tare suka sauke ajiyar zuciya sai kuma aka fara 'yar rige rigen daukan yarinyar, Baya yayi Yana kallan su.

Yace, "Yusseer yaushe kuka zo kuma?"

Yaseer yace, "ai Baka San sanda mukazo ba? Lalle ma bb gaskiya Ka Shiga duhu".

"To naji yanzu wa kuke so a bawa? Uncle? Chatty? Mus'ab? Yusuf?  Yaseer? Ko ummu?"

Kallan yarinyar yake Yana magana sukuma suka tsayawa sororo suna kallan sa can ya dago yace, "yawwa tace a bawa Ummu".

Ya fada yana takawa wurin ta      ya mika mata karba tayi a Hankali tana kallan yarinyar ta kalli Mas'ud ta kalli yarinyar ta kuma kallan Mas'ud ta kuma kallan yarinyar ta kalli Binaif.

tace, "bata maka kama da chatty?"

Kafin Binaif yayi magana Mas'ud yayi wut yazo wurin su yace, "Allah ma ya sauwake 'yar aljana tayi kama dani to 'ya ta ce? Da zata yi kama dani ko Babar ta Bama kama bare kuma 'yar ta?"

Fito da ita akayi hakan sa yasa su Duka suka tafi suka bi bayan ta har dakin da aka Kai ta tana kwance tana bacci an gyara da'alama kuma alluran bacci aka Mata Dan ta huta, samun wurin sukayi suka zauna sannan Ummu take bin su Daya bayan Daya tana baso batafin Minti Daya a hannun Ka zata Karba Binaif na tsaye a bakin kofa Yana kallan su sai da taje wurin uncle ta zauna a kusa dashi.

Tace, "bazan baka 'yar mutane ba ka yarda ita ba ka leka ka ganta".

Yace, "to ai Naga itama 'ya tace".

Mas'ud yace, "cabb baza Ka dau kaba gaskiya yaya haka kawai kawai Ka leka ta Ka ganta yawwa hakan yafi ko kuma kawai Ka dauka tunda ba 'ya ta bace nifa na kusa haihuwa hahahaha har na hasko ni da 'ya babu Wanda zai dauka a to Gwara ma aji tun yanzu ba dauka zakuyi ba".

Mus'ab yace, "wai fav meye haka? Kai sam baka Jin kunya ko? Yaushe akayi auren har da Zaka fara zancen haihuwa? Akace maka a ruwa zaya sha kawai ta haihu ? Allah Ka dena taam".

Yusuf yace, "ni yanzu a Bani yarinyar ma anbi an rike ko second bata yi ba".

"Ba kuwa Baku zanyi ba ehe".

Uncle yace, "nidai abani na koya rike ta kafin nawa yazo".

Binaif ta kalla tace, "bb na Bashi?"

Murmushi bb yayi ya taho ya zauna a kan gadan yace, "ki bashi Shi ya kamata ma ya fara rike wa ba kowa ba".

Dakyar ta bashi ya rike shima sai da ya sha gyara wai be iya ba, Yana rikewa kuma ta ansa ta rike ta.

Binaif yace, "wai yarinyar Bata kuka ne? Bata ci komai bafa".

Mas'ud yace, "taab shaukin love ya dauke Ka taya zaka San me aka bata kaidai kawai kayi shiru".

Girgiza Kai kawai yayi Yana kallan ta yarda take baccin ta hankali kwance,
Yace, "ba Wanda ya sani fa ya kamata a kira a fada".

Uncle yace, "wanne fada kuma? Salan kawai mutane suzo su cika ta da surutu kuna ana so ta huta? Ya kamata fa mu koma gida ma abar Ka daga Kai sai ita tana tashi nasan za'a duba idan ba matsala a sallame mu".

Mas'ud yace, "ni daman Bana San Zama ma kawai muyi ta zama muna jiran gawa waya sani ma ko..."

Binaif ne ya wurgo masa takalmin sa yace, "Ku tashi Ku tafi daman ba gayya muke  oya Ku tashi".

Tura Baki yayi ya tashi ya fara tafiya har yaje kofa ya juyo yace, "Kai wai Ku tsaya da wacce ma aka kawo ta ne?"

Mus'ab dariya yasa yace da motar da ba'a hawa wai ta Amarya ce sai gashi an dauki aljana a cikin ta".

Dariya suka sa su Dukan su yaseer harda rike ciki Dan dariya babu abinda ya tuna sai sanda suka ce ya Basu aro suje makaranta it's urgent yaki suka kada suka raya daga karshe sai Mus'ab ne ya basu tashi lokacin dawowar sa kenan kuma harda ummu zasu tafi a lokacin amma yaki sai ca yace motar Amarya ce Amarya ce zata fara hawa sai gashi aljana ce ta fara hawa.

Daure fuska yayi Yana kallan su ya kalli ummu yace, "ke fada wa mijin ki da besties dinki su fita harka ta Bani basu kinji ai".

Ya kalli Binaif dake murmushi Yana kallan ta, yace, "bb Ka nemi motar da Zaka dawo da aljanar matar Ka ni nayi nan".

Uncle yace, "relax da wanne key din zaka tafi? Sanda Ka kawo ta da Ka Ciro key din ma? Allah yasa ma ba'a dauke motar ba dan Naga yau kamar weekend security basa zama sosai".

Da wani irin speed ya manna sai inda yayi parking motar Mus'ab ya gani data Uncle babu tashi babu labarin ta, da gudu yayi wurin Mai gadi ya tambaye Shi shikuwa yace ai yaga wani ya fita da ita, hannu ya daura a Ka ya dawo cikin asibiti ya samu wuri a dakin ya zauna yayi jugum yana kallan su abin tausayi Suma sai suka fara jajan ta masa suna masa jajaje duk sai sukayi kalae tausayi.


Bata tashi ba sai da Azahar lokacin duk basa nan sai Binaif shikadai Yana zaune yana kallan ta da 'yar a hannun sa.

A hankali ta bude ido ganin sa rike da ita yasa ta tashi zaune a hankali tana kallan sa. Gyaran murya tayi hakan yasa ya dago ya kalle ta Shi take kallo murmushi ya sakar mata sannan ya dawo kusa da ita ya daura 'yar a cinyar ta suna kallan ta tashi yayi dauko Bowl da ruwa yazo ya bata ta wanke bakin ta sannan ya hada Mata shayi Mai kauri ya bata tana kallan 'yar tana sha.

Yace, "wanne suna za'a sa Mata?"

Bata kalle Shi ba tace, "duk sunan da nace zaka sa Mata?"

"Nifa na tambaye ki".

Murmushi tayi mai kyau ta dago sannan ta maida Kan ta  tayi Kan yarinyar tana kallan ta.

Tace, "Zulaihat".

"Sunan ya maki? Shi kike so?"

Daga kai tayi alamar eh.
Dago da fuskar ta yayi tana kallan Shi.
yace, "kallan yarinyar ya isa haka sai kace me Jin kunya ta?"

Murmushi tayi ta sunkuyar da kanta kawai anan yarinyar ta farka ta fara kuka jitayi kawai ya zuge zip din rigar ta Yana kallan ta dago wa tayi alamar lafiya?

Yace, "ki bata wai Kar ki Sha wahala shiyasa".

Girgiza Kai tayi kawai ta fara bata tana sha tare suke kallan ta sai da ta koshi sannan ya karbe ya jijjiga ta ya sannan ya Mata hudu ba sai ga Mas'ud nan ya shigo Yana turbune fuska kamar yayi kuka.

Tace, "a,a chatty me ya faru?"

Yana tura baki gaba ya zauna a wurin kafar ta.

Yace, "duk wannan small jinn dince tasa aka dauke mun mota ta shikenan ta bata motar Amarya".

"Mtsww Kai kam sai kace wani Wawa  taya za'ayi a dauke mota a asibiti? Taya hakan ya faru?"

"Kinga fa na kawo ki sai na bar key din ajiki  kuma sai ban ganshi ba".

"Kuma Basu bane suka dauka? Tun da ai Ka Riga su shigowa sune ma kawai".

"Aljana tunda kika ce sune sune ma kawai".

Yace, "kiyi addu'a yarinyar nan ta biyo hali na kyan 'ya ta gaji uban ta kuma nine".

Binaif yace, "chatty Chatty maganar Ka ko?".

"Naji Ku tashi mu tafi na anso takardar sallama".

Tace, "ina zamu?"

"Uncle yace de gidan Baba za'a kai ki".

Binaif yace, "ehh nan zamu koma da Zama kafin ayi suna mu koma gidan mu".

Jinshi kawai take besan halin Umma yarda ta tsara abubuwan ta.



Suna zuwa gidan daman an ware Mata daki ummu ce ogar dauko kaya katuwar akwati ta hado mata da kayan yarinyar da duk wani ita ce tayi suka kwaso suka Shirya Mata Shi a dakin suna zuwa kuwa umma tace su shiga sai da sukazo sannan aka fara Kira Daya bayan Daya ana sanar wa ta kuma sanar da maman Sadiq sosai tayi mamaki dan sun Dan jima Basu hadu ba sai ta waya ko chat. Neena tana ji suka taho da yamma kuwa sun iso a gidan ta sauka nan fa aka fara zuwa kowa Yana so ya ga 'yarinyar.

Sao dare su Baffa da Inni suka zo ganin 'ya sosai akayi wasa dariya sannan suka musu Sallama zasu tafi. Anan Baffa ya nemi da yaga Binaif kebe wa sukayi su biyo.

Wasu takardu ya Ciro daga  aljihun sa ya Mika masa.

Yace, "gudun mawa tace zuwa gareka Ka rike na Baka ya Zama naka".

Bude wa yayi yaga company ne a bangaren abinda ya Karanta architect dagowa yayi ya kalli Baffa.

Baffa yace, "Bana San wata godiyar ka nakane kaima Dana ne babu banbanci tsakanin Kai da su".

"Amma Baffa Ka hadu da uncle munir ne?"

Murmushi Baffa yayi yace, "ehh mun hadu Amma sai bayan mu koma wannan rashin lafiyan ta maman su sannan muka hadu anan yake fada min komai har Paris ai naje daga nan kawai Nayi deciding gina maka naka kaima dukda kana wani aiki ta online but ina so Ka hada biyu".

"Nagode Baffa bansan mezan ce maka Bama".

"Nace fa Bana San godiyar ka".

Murmushi yayi yace, "Baffa gobe idan ba damu wa zamuje wani wuri".

"To Allah ya kaimu".

Daga nan hira ta barke tsakanin su baza Ka taba cewa ba siriki da siriki bane ba.

Mas'ud yazo ya zauna yace, "Baffa kafi san bb Akan mu Naga wannan".

Murmushi Baffa yayi yace, "Kai mus'ab ba zaka canza Hali ba komai Ka tara".

Turo Baki yayi Shi baza'a masa ba magana kyaleshi Baffa yayi daga nan ya tashi suka tafi.

Ranar suna kowa su Mas'ud da Mus'ab ne sukayi komai da komai duk wani Abu da ake sune suka siyo na siyowa suka bada kudin na bayar wa Binaif duk yarda yaso ya hanasu Kin hanuwa sukayi.

Sai ranar suna suke Jin sunan da aka saka tsabar murna da Daddy yaji rungume Shi yayi harda kwallar sa da yake babu Wanda ya tambaye Shi sunan da yasa mata haka ma Baba sukayi tasa masa Albarka shidai besan me ake ba amsar tambayar sa Naga Ummusalma.



<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß<Ø<ß


"Nifa Mahmud tafiya zanyi gaskiya bazan zauna ba Akan me kawai Ka Rasa Wanda zaka rabawa kudin Ka sai yaran ka? Ka iya Ka siyo mata Kaya har su gado abinda kayi Ka kyauta Kenan?"

"Ban kyauta ba Kenan? Na Basu ne don su rike sabida gaba zaiyi musu amfani yanzu suka fara karatu level two zasu Shiga fah Sameera ita kuma Allah yayi ta Gama idan ta samu aiki mijin ta ya yarda tou idan kuma bata samu ba haka Allah ya kaddara".

"Hmmm kaje Ka zauna tare da yaran naka nafasa ganin auren sameeran bazan zo naji kunya na tattare yenawa zanyi na bar kasar ma gaba ki dayan ta yau basai gobe ba wallahi, wannan abin kunyar har ina?"

"Abin kunya ne?"

"Abin kunya ne mana"

"Yanzu ke baza ki iya Zama Dani ba daman a halin akwai ko babu?"

"Kaga ina Sanka amma San kudin Ka yafi yawa kuma yanzu na dauki rabo na ni zanyi nan ko sake ni ko Kar ka sake tafiya zanyi".

Numfashi yaja zuciyar sa na masa kuna sosai da sauri ya tashi ya hau Sama ya sha maganin sa ya kwanta, Yana tunanin inda zai ga Ummusalma Dan tabbas ya ganta da Idan sa.

"Allah yasa na ganki na nemi yafiyar ki ki yafemin ki yafemin".

Bama iya sanin abinda yake fada kawai wannan ne yake zuwa masa bakinsa Yana furtawa.

Mama kuwa kayan ta ta zuba tsab a akwati ta saka doguwar Riga da mayafi ta hada  duk wasu important documents nata ta zuba a cikin jakar hannu ta janyo jakar ta ta Shiga dakin sa, daga bakin kofa ta tsayýÿÿÿ‚
ƒ




ˆ

Š

Œ

Ž









˜

š

œ

ž
Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
a.

tace, "to Alhaji Mahmud ada a yanzu kuma Fakiri Mahmud nayi nan bazan iya dauka ba ace kullum nice Zan keyin Abu a cikin gidan nan ko Ka sake ni ko Kar ka sakeni duk uwar uban su daya".

Ta bankoda kofa ta fito tana sauko wa suna shigowa.
Yusuf yace, "Mama ina zaki?"

Tace, "Dubai Zan tafi".

Yaseer yace, "ko yaya Sameera zaki siyowa Kaya".

"Hmmm Yara Kenan tafiya zanyi nagaji da Zama a gidan nan kuci gaba da Zama da ubanku da ya Zama dolen ku amma Bani ba kunga tafiya ta".

Da sauri suka sha gaban ta.
Yusuf yace, "Abban sakin ki yayi?"

"Wanne saki? Nice nayi ra'ayin tafiya da Kai na babu wani saki".

Sameera data sauko Dan zuwa kitchen ta zuba abinci taji abinda yake faruwa.

Karaso wa tayi da sauri ta rike jakar tace, "Dan Allah Mama karki tafi ki barmu".

"Ke Dan uban ki sanda nazo gidan nan ni kadai na tafi yanzu ma ni kadai Zan koma ba shikenan ba?"

Durkusa wa sukayi suka rike ta suna kuka sosai suna rukan ta Banda Yusuf da zuciya ta fara ciwo Shi Yana kallan su Yana kallan ta kafa tasa ta hanka da Sameera data rike kafar ta Saida ta bige da jikin stairs din su goshin ta ya fashe kadan da jini amma bata ji ba ta kuma tashi zata ruko ta yusuf ya tare ta, haka yaseer ma hannun tasa ta falla mishi ta ture Shi tare da Zan jakar ta ta tafi yaseer da gudu zai bita Yusuf ya cakum Shi.

Yace....




By: ```Hijjart Abdoul```
    Cwthrt =ØÞ*<ØBßA BAKIN WAWA<ØBß*
    _Akanji magana_



     59



Yace, "Sai me dan ta tafi? Ta nuna bata san zama da mahaifin mu da mu kuma, ba Shikenan ba? Kowa ya tafi yayi rayuwar sa muma zamuyi raguwar mu cikin farin ciki da kaunar juna munan zaki dawo ki tarar damu".

Wani murmushin takaici yayi Yana kallan ta ta tsaya tana Jin abinda yake fada.

Yace, "Hmmmm kin tafi ne sabida Abba beda ko sisi ko? Kin tafi ne sabida yayi karayar arziki ko? Kar kidamu Shi ai kudi ba dashi ake zuwa lahira haka ma ba daura su ake a wuya ana yawo ba naga dubban mutanen da suke rayuwa babu ko sisi Naga mutanen da suke cike da farin ciki Basu da kudi idan kin tafi baza mu mutu ba bakuma zamu ji ciwo ba kwarzane Daya bazai rago daga jikin mu, ki tafi duk inda zaki tafi".

Kallan Sameera yayi ya nuna ciwon da taji yana jini.

Yace, "lokacin da kika dawo zan nuna maki abinda kika mata Akan hanaki tafiya da tayi daga karshe ki gode wa Allah 'yar ki bata sallawan ta ba ta Shiga duniya Allah ya tsaida abun iya haka".

Juyowa ta danyi tana kalla shi, sannan kuma ta juya.

Tace, "Yusuf kenan na yarda kai yaro ne, Zan tafi bazan ma dawo ba bare har na ganku I knew lokacin da Zan dawo gidan nan ya tashi daga gida ya koma kango me Zan dawo nayi kuma? Allah ma ya sauwake ai naga ba yayi gaba na Baya kuwa anan a Baya zai kare idan Banda abinda abinka waka taba gani yayi arziki a lokacin da ya girma? Ai babu sannan Mai kudi har yau Mai kudi ne marar kudi kuma har yau marar kudi ne situation din baya canzawa ko ina kuwa kaje a fadin duniya kaga na tafi".

Daga nan taja jakar ta tayi gaba, kuka suke sosai Yaseer da Sameera hada su yusuf yayi ya rungume wani hawaye ma dumi Yana zubo masa. Abba kuwa wani irin tausayin su yaji sun taso sun Saba ganin ta yanzu kuma ta tafi zuciyar sa kuna take sosai a hankali ya juya ya tafi dafe da zuciyar sa dake masa zafi gashi be jima da Shan magani ba kwanciyar yayi Yana damke takardar dake hannun sa ta sakin ta da yazo bata.

Cikin parlour ya mayar su ya zaunar sannan yaje ya dauko fisrt aid yana gyara mata ciwon ta sannan ya fara rarrashin su dakyar ya samu sukayi shiru duk da shima zuciyar sa tasa kukan yake so yayi ji yayi duk wani haushin Abba da yake ada sai yaji ya dena ya tattaro da na Abba da Wanda yake yiwa Mama Duka ya hada Mata Yana bubbuga bayan su ya samu suka yi bacci kowanne ya kwanta Shi sai anan wani hawaye ya zuba masa yasa hannu ya goge sannan ya haura sama dakin Abba a kasa ya ganshi Yana numfashi dakyar da gudu yayi kansa Yana Kiran sunan sa Zuwa yayi ya tashe su suka yo dakin da gudu suka ciccibe Shi suka sa Shi a motar da tayi saura a gidan sannan sukayi asibiti suna zuwa aka karbe Shi aka Shigar da shi sunan nan suna safa da marwa hawan jinin sane ya tashi ga damuwa wanda yake nema ya taba masa zuciya.

Su Duka anan suka kwana daman anyi hutu babu makaran ta kwanan su biyu ba'a sallame su ba a kudin da ya Basu na makaran ta anan suke biyan komai da komai.


('('('('('('('


Baffa da uncle sai Binaif a cikin wani gidan Mai Dan Karan kyau dashi upstairs ne gidan yayi kyau sosai gidan Baffa Wanda suka Gina masa sosai gidan yayi kyau ba kadan ba, Sai da suka Gama gani.

Baffa yace, "amma zaku zo mu zauna koda na kwana Daya ne kafin su Mas'ud suyi aure ina San Naga

Please Login or Register in order to submit comment