Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake gana mata komai girman laifinta a gurinsa,wataqila ya.mata wannan alfarmar karon farko data taba neman alfarma irin wannan a wajensa.......saidai kuma inaaaa........wani azaba daya ratsa tsakiyarta sai dukka kalaman suka subuce mata,numfashinta kuma ya qwace mata.....duhu ya ziyarci idanuwanta da kwanyarta.

Yaji ya kuma ga kaman haruffan sunansa akan labbanta,saidai baisan ainihin abinda bakin nata ya fadi ba. Duk da ya fahimci inda komai ya dosa yana kuma ta qoqarin controlling kansa amma ya kasa.......ya kasa yiwa kansa waigi.......ya gaza tsaida kansa ko saisaita kansa koda na minti daya,bayajin kuma akwai wani abu dake da qarfin daidait nutsuwarsa a daidai irin wannan lokacin. Wani irin sabon kuzari yakeji a jikinsa da bai taba jin irinsa ba.....wani sabon qarfi yakeji tattare dashi,yana jin kaman akwai inda yakeso ya isa,akwai inda yakeso yakai dole dole......kaman idan bai isa wajen ba zai iya mutuwa.......kaman idan bai qarasa muhallin ba akwai wani abu maras kyau da zai iya faruwa dashi,yana jin wani abu can kusa da ransa dama zuciyarsa gaba daya,yana jin yadda yake shawagi cikin wani sarari da baisan iyakar fadinsa ba.

Wulgawar wani second cikin tunani da lokacinsa da wani irin gigitaccen yanayi shi ya dawo da hankalinsa jikinsa. Wani irin numfashi me dauke da wani irin sauti kamar numfashinsa yana shirin barin gangar jikinsa ya sauke......saukar numfashin da tafi kamanceceniya da gurnanin zaki,kowacce gaba a jikinsa ta saki ya aza mata dukka qarfinsa wani zazzafan gumi naci gaba da keto masa ta kowanne kafan gashi dake jikinsa. Qin sakinta yayi ko ya raba jikinsa da ita.......yana jin kamar idan ya matsa koda kuwa Inches biyu daga gareta zata bace masa......yana jin ko yaya ya motsa kadan zata iya subuce masa,yana jin kamar motsinsa yana iya sanyashi ya rasata. Wata qaqqarfar runguma yayi mata cikin ni'imtaccen ingarman qirjinsa. Jiqaqqen gumin dake tsakanin sumarta goshinta da wuyanta gaba daya ya dinga gangarowa yana cakuduwa da nasa,scents na turaren jikinsu ya sake zama wani irin me sanyi tsananin jikkunansu. Wani irin ni'imtaccen qamshi yakeji yana tashi daga jikinta.......qamshin daya zamewa hancinsa na daban,irin qamshin da zai iya rantsewa bai taba jin abu me dadi a hanci irinsa ba......all over her body ko ina idan zai iya tunawa wani irin qamshi me laushi yake fitarwa.

"Dama haka matan suke?" Ya tambayi kansa yana qiyasta adadin shekarun daya dauka yana zaluntar kansa ta hanyar haramtawa kansa wannan nutsuwar da wannan ni'imtacciyar rayuwar.

Tunaninsa kaf ya dawo da baya da baya har zuwa sanda ya fara maidata mallakinsa.....har zuwa sanda ya fara keta gonar tasa.

"She's a virgin?" Labbansa suka motsa ya furta a fili saidai can qasan maqoshinsa,tamkar dai yana tsoron fada,tamkar dai yana tsoro kada kowa yaji. Yanajin yadda maqogoransa gaba daya ya soye kaman ba wani sauran yawu daya rage a jikinsa.

Wani qaqqarfan abu yaji yana mamayarsa bayan wani irin nauyi da yaji tamkar ya sauka tsakanin qirjinsa zuwa mararsa. Yana jinsa yayi wani irin sakayau tamkar ma idan ya miqe iska zata iya dibansa ta watsar. Wata irin nutsuwa da bai taba cin karo da irinta ba ke ratsashi,kaman sabuwar iska sabuwar rayuwa da kuma sabon ruhi aka bashi. Yana jin wani yanayi na daban na musamman na mamaye ilahirin bargo da jininsa. Idonsa ya runtse da qarfi yana fadin

"How did it turn out like this?,what's the story behind this??" Ya sake maimaitawa kaman me tsoron kowa da komai,kaman bayaso kowa yaji fitar sautin daga bakinsa. Kwanyarsa na cakudewa da kalolin tunanuka iri daban daban,negative da positive dukka lokaci guda.

Dif!. Kowanne lantarki dake kansa ya dauke ya daina aiki na wasu sakanni kafin kuma a hankali engine din karbo saqo da aikewa ya soma motsawa yana dawowa saitinsa. Fuskarta da yanayin reaction dinta kukanta dukka hade da magiyarta lokacin da yake yunqurin kaiwa bangon da yake muradi.......yadda labbanta suka dinga motsawa.....yadda oily eyes dinnan da bai taba lura da tsananin haskensu da sheqinsu ba irin yau suke jujjuyawa cike da tsoro firgici da razanin kasancewarsu abu guda

"Wannan shine tsoron da akan gani idanun kowacce d'iya mace a darenta na farko......ranarta ta farko da zata fara sanin d'a namiji?" Ya tambayi kansa sannan ya amsawa kansa da cewa.



*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862

5 5 5
5 5 5 5 5
_Zafafabiyar_

6B6O6O6K 62

g,D D

5K5<5B5@ 75



75



"Yes...yes" Zamewa yayi daga gareta yana rage mata nauyin daya aza mata. Tafukan hannayensa gaba daya ya sanya yana qoqarin dago fuskarta da sumar kanta ta zame labule a tsakaninsu,fiye da rabin hankalinsa yana kan dukiyar fulaninta da suke wani irin fusgar hankalinsa suke sanyashi jin kaman ya qare rayuwarsa a tsakaninsu ba tare da ya motsa ko ina ba. Hannu ya sanya ya yaye sumar data rufe fuskartata jikinsa gaba daya yana rawa ya kasa samun daidaito. Tari Tarin abubuwa keta kutse cikin tunaninsa suna fara masa tilawa.....tun daga randa furucin farko ya fara hadasu da ita,yanata qoqarin tuna abinda ya soma gaya mata.......yanata qoqarin tuna da wanne harshe yare ko lafazi zaiyi amfani ya fahimtar da ita HAQURI bisa Tarin kalamansa marasa dadi da ma'ana wadanda baisan adadin yawansu ba.

Da wata irin martaba kima da darajarta da sukayi masa fadowar bazata cikin tsokar zuciyarsa,suka cakuda da kowanne digon jini dake yawo cikin jikinsa yakai fuskarsa saman tata ya hadesu guri guda,hancinsa ya saitu da kyakkyawan hancinta me tudu da tsaho.

"Am.....soo.....amsor....." Yayita qoqarin maimaitawa yana jin wani matsanancin ciwon kai daya saukar masa lokaci daya. Sai ya zame kansa ya saukar dashi a kafadarta yana cusa fuskarsa cikin wuyanta. Yana ji ne kaman ya zama wani irin ragon mutum kuma rarrauna......yana jin kaman kuka yakeso yayi ko zai sake rage nauyin dake cikin zuciyarsa.

"Ya akayi na zama haka?,how?" Ya tambayi kansa,kafin kuma a hankali ya dora labbansa saman kunnenta cikin salo na rada.

"Can you hear me.....am sorry......i didn't mean to......to" Sai ya kasa qarasawa saboda bugun numfashinsa daya tsaya cak lokacin daya fahimci babu fitar numfashi sam a hancinta. Fuskarsa ya sake kaiwa daidai hancinta,da gaske ba fitar numfashi sam sam a tattare da ita,wani abu da yazo masa a tsananin ba zata ya sanyashi gigicewar da har baisan sanda ya kira sunanta ba

"Sabreeeennn" Ya furta yana tashi sosai hannayensa dafe da gadon,saidai kuma danshin da yaji cikin tafin hannunsa ya sanyashi kai idanunsa wajen ba shiri.

"Jini?" Ya furta yana sake fidda idanunsa waje,ya fadi kalmar ne kamar me tambayar kansa da kansa,kamar kuma me bawa kansa da kansa tabbaci.

Da sauri ya saka hannu yana jawo comforter din da rabin jikinta yake a rufe rabi kuma take kai,take ya saketa don bazai iya kallon yadda lafiyayyen jan jini ke kwance a jikin farin comforter din ba,jikinsa ya dauki rawa gaba daya......kai kace ba shine mamallakin kamfanin diamond da gold dinnan ba.....kai kace ba shine Muhammad jadda dake razana zukatan maza ba......kai kace ba shine dan gwagwarmayar nan ba.....hustler na gaske wanda baisan tsoro bs bare maganan ja da baya....yakan iya sanya qafarsa kan kowanne bigire ko mataki da ake fargaba saka qafa saboda hatsarinsa....yana fafata da koma waye komai hatsarin dake tattare dashi......yau sai gashi labbansa na sama dana qasa suna haduwa ya gaza koda ambatar sunanta.

"Me ka aikata haka fuad?,me ka aikata mata?" Ya fadawa kansa da kansa da qarfi yana sanya tafukan hannayensa dukka biyun yana kama kansa da kyau.

Sauka yayi daga gadon da gaggawa yana nufan fridge din dake killace a daya daga cikin corner din parlor din ya bude. Sassanyan ruwa ya fiddo,ya dawo saman gadon yana tattarota cikin duvet din da shi kansa yayi bala'in staining sosai ya azata saman cinyarsa. A cikin tafin hannunsa ya zuba ruwan ya soma shafa mata daga fuska zuwa wuyanta. Sau uku kenan yana yin hakan.....amma ba wani motsi da tayi.

"Oh my god!...." Ya fada yana wurgar da gorar ruwan ta fadi qasa ta fata tsiyaya. Fuskarsa ya kafa saman nata fuskan,ya riqe hancinta ya kuma bude bakinta ya soma bata iska ta ciki.

Mintuna kadan yaji taja wani irin numfashi da ya tsarga mata har tsakiyar cikinta kafin ta fiddoshi,dagawar qirjinta ya alamta masa dawowar numfashinta,sai ya miqe yana duban fuskarta da tayi wani irin jawur idanunta da suke a rufe suka nuna dagawarsu.

"Sabrrrrrr" Ya taqaita sunan nata saboda fitar hawaye daga rufaffun idanunta suka kuma gangaro ta gefan kunnenta.

"I was wrong to do that......How can i make it right?" Ya fada yana jin hankalinsa na sake tashi. Bay qaunar kuka sam sam sam,musamman kuka na diya mace. Daya daga cikin abinda ya dinga daga masa hankali lokacin quruciya kukan musaddiq......kukan musaddiq a duk dare sanda maamah ta tafi ta barsu.....kukan abbansa sai ya zama abu mafi tsanani da azaba daya taba gani.....wadannan abubuwan suka sanya ya tsani kuka ainun.....duk da yana da tsananin dakiyar nuna bai dameshin ba.

Hannunsa ya dora saman goshinta don cire mata gashin daya sake lullube mata goshin,yana jin kowacce kalma ya debo saita qwace daga bakinsa.......yanajin duk duniya ba wata kalma harshe yare ko lafazi da zaiyi daidai da kunnuwanta idan ya fadesu......shi a karan kansa yakejin kamar ba'a qirqiri wata kalma ta ban haquri da ta dace ko zata dace da girman laifinsa ba. Da sauri ya janye hannunsa yana jin yadda fatar jikinta ke fidda wani irin huci kaman yadda jikinsa ke fitarwa

"Ya salam.......ya salam......am sorry,i hurt you sabrrr......Am sorry.....i hurt you,I'll do everything possible to make you feel better" Ya fada yana neman yadda zai gyara mata zamanta a jikinsa. Jinginarta a jikinsa jinta take kaman wani nau'in azaba na daban,batasan yadda wata rai zata fahimci yadda takeji ba.....tana jin kamar zata sake suma ne,don numfashinta sam baya kaiwa hunhunta yadda ya kamata. Tanaso ta gaya masa ya janye jikinsa daga nata amma ba wannan bakin,sai kawai kukanta ya qaru akan nada,abinda ya sake hargitsashi kenan.

A zahirin gaskiya baisan yadda zaiyi mata ba don baisan yadda akeyi ba,hasalima shi bai taba zama yayi tunanin zuwan rana irin wanna ba a nan gaba a rayuwarsa bare ya nemi ilimin yadda akeyi ba.

Jikinsa ya zame yana jin yadda zazzabi ke dafa qasusuwansa......amma tashin hankalin jinin da yake gani daga jikinsa ya dame wannan. Wayarsa ya dauka,sai ya samu kansa da rasa wanda zai kira.....wazai kira?,wa zai gayawa?,yace masa me?.

"Farouq" Kawai shine sunan daya fado masa. Bai damu ba da yadda farouq din zai kalli abun.....abinda kawai ya dameshi yadda zai ceci ranta daga ta'addancin daya tabbatar yayi mata. Idan ya daga kai ya kalli inda jinin ke kwance sai yaji ya aikata baqin fasadi ne kawai yau a daren nan,qaramin kisan kai kawai yakeji ya aikata.

"Hello......zamu kwana ne....wajen nan fa yayimin,ina tunanin dawowa nida fannah....."

"Am at home" Kawai ya fada da wani irin sound da yaja hankalin farouq din. Aje yanayinsa yayi gefe da wasan dake cikin muryarsa ya bawa fuad hankalinsa

"Is something wrong?" Ya fada da tsananin kulawa a muryarsa. Sai daya runtse idanunsa sannan ya budesu yana maidasu inda take kwance sannan yace

"Yes farouq......a rude nake.....please help.....i don't know what to do"

"You are not alone......am here to help,take your time and tell me what's happening?" Farouq ya sake fadi cikin yanayin kwantar da murya.

"We had our first night farouq......i caused her serious injury" Ya fada da tsananin nauyin abinda yake fita daga bakin nasa,saidai kuma ya zama dole yayi hakan,don gani yake kaman tana dab da komawa sumanta.

Wutace ta daukewa farouq din. Shima maganan ya masa dan nauyi kadan,duk da ya jima da sanin duk wadda zatayi irin wannan karon da fuad din abun bazai zama da sauqi ba. Don ya bashi relief sai yace.

"Relax....ina zuwa". Yana sauke wayar daga kunnensa. Murmushi kadan ga qwace masa duk da qasan ransa tausayin adda sabreen ne fal. Yasan za'a fuskanci hakan daga fuad din,duk da tsananin wayewarsa da sanin lunguna da saqo na qasan duniya.....gogewarsa da mmu'amalarsa da kalar mutane daban daban jinsi daban daban......amma yau saboda tsananin kamewarsa da zame kansa daga dukkan wani batu ko sabga data shafi wannan fannin ya rasa yadda zai taimakawa matarsa. A ransa yaji tabbas ciwon ba qarami bane tunda yaji damuwa sosai a muryarsa.

Ya jima yana kallon number wayar anni ta qasar yana kwatanta yadda zai kirata ya gaya mata. Wannan din wani training ne nata data musu. Ko.meye nasu idan ya samesu komai nauyi 
nsa bata yarda wani ya fara jibantar matsalarsu ba kafin ita bare a nan din baisan waye zai kira ba,dole ya koma ya shiga sms ya tura mata saqo kaman haka.

_"Muhammad yana dakinsa......he needs your assistance"_ yana tura mata ya aje wayar,don bayason ta kira neman qarin bayani don wabillahi baisan ya zai mata shi ba.

Tsaiwa cak yayi kuma wani abu yana dawo.masa da baya.

"Ya akayi first night yazu musu da hakan if ba virgin bace?" Ya raya maganar a ransa,sai kuma yayi saurin kawar da ita don shi ya jima da qaryata duk wani hasashe na fuad tun ba yau ba.


*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862

5 5 5
5 5 5 5 5
_Zafafabiyar_

6B6O6O6K 62

g,D D

5K5<5B5@ 76


76


Sanda saqon ya iski anni dawowarta gidan kenan,tazo ta samu gidan ba kowa basu dawo ba. Daki ta wuce ta sauya kaya ta dauki wayar tana fitowa parlor da zummar kiransu taji me ya kaisu yin dare bayan tayi warning dinsu kan hakan kafin su tafi?. Jiya sam bataga sukuni ko walwala saman fuskar fuad ba,kuma tana ankare dashi,yadda ya kasa ya tsare a falon,bai koma daki ba sai bayan dawowarsu. Tasan yana da zurfin ciki sosai,ba kasafai ka fiya sani ko gane abinda yake damunsa ba,amma ita din uwace,koda wanne yare sukayi magana su dukkaninsu tana iya fahimtarsu.

Shigowar saqon ya dakatar da ita daga qoqarin kiran nasu da takeyi

"Wani sabon sakarcin ne kuma haka?" Ta fada tana zama saman kujera da gorar ruwan dake hannunta ganin me saqon farouq ne.

Sau biyu tana maimaita saqon,tasan tunda ya fada da gaske fuad na cikin gidan,duk da bataji alamun akwai kowa ba a ciki,amma sai kuma saqon yaja hankalinta. Cikin fargabar kada wani mummunan abu ne ya faru dashi ta ajiye gorar ruwan tana maida hijab din jikinta,ta miqe idanunta kan qofar dakin,ta taka a hankali ta isa qofar.

Knocking ta fara yi,knocking din farko ya sauka kunnuwan fuad dake tsugunne gaban gadon yana monitoring numfashinta,gani yakeyi ko yaya ya matsa zai iya sauke idanunsa a kanta ya tarar ba numfashi tattare da ita.

"Waye?" Yayi namijin qoqarin tambaya

"Anninku ce" Ta fada a nutse. Idonsa ya lumshe ya kuma bude duka lokaci daya yana furta

"Rabbi yassir wala'ta'asir.....ya salam sallim" Yana jin kaf rayuwanshi idan ka debe rayuwar da maamah ta jefasu y taba shiga tashin hankali irin na yau ba. Baisan ta yaya zai bari anni ta shigo ta gansu a haka ba duk da zuwa yanzun ya saka Moroccan jallabiyya a jikinsa tun sanda ya kira farouq. Ita dince sam jikinta yaqi tabuwa masa,da yakai hannu kusa da ita sai maga ruwan hawayen dake idanunta yana qaruwa,ba bakin magana sam sam a tare da ita,amma duban data masa guda biyu tal ya karanto wani irin fushi da kyara a tattare da ita.

"Ki taimaka please.....ki bari ko riga na saka miki" Wani fusataccem fushi ne ya sauko mata,ya saka mata riga bayan ya gama ketata ya kuma keta haddi da duk wani mutunci nata da take taqama dashi,ta kuma killaceshi tsahon lokaci?.

Yadda ta maida idanunta ta kulle ba tare data ko motsa ba ya tabbatar masa bata buqatar ganinsa ne gaba daya,ga anni na tsaye a qofa dole bazai yiwu ya barta tanata jira ba,haka ya doshi qofar can qasan ransa yana fadin

"Me yasa kayi haka farouq?" Yana qiyasta da wanne idanu zai daga ya kalli anni?.

Fuskarsa kawai ta kalla da yadda ya bude qofar cikin rashin karsashi tasha jinin jikinta.

"Kana lafiya?" Ta jefa masa tambayar tana tsareshi da ido. A yau dai ko karen hauka ne ya cijeshi baya jin zai iya kallon idanun anni bare ya mata bayani. Ratsewa yayi gefe da alamun bata hanya. Itama batace komai ba,ta maida dubanta ne daga cikin dakin tana hango iya abinda zata iya gani din wanda carpet ne da dressing mirror kawai take iya gani,sai ta maida dubanta kan fuskarsa da a yau yakejin idanun anni tako ina a kansa da wani irin nauyi. Batace komai ba itama ta ratseshi ta soma takawa cikin dakin,wanda taku biyu kacal tayi shi kuma ya fice yana laluben inda zaije ya aje kayan kunyanshi nesa da annin,saidai a taku na hudu idanunta suka sauka akan Sabreen,jinin dake jajur yayi staining jikin duvet da comforter din ya marabceta,cikin qasa da second uku ta fahimci me ya faru.

"Subhanallah" Ta fadi tsigar jikinta yana tashi. Tasan ko meye ya faru a wajen artabu akasha ba kadan ba,ko tayi taurin kai yaje mata da dukka qarfinsa,qarfin da sam sam tsakanin nata da nashi baizo daya ba.

"Muhammadu......maida qofar nan ka rufe" Annin ta fada da madaukakin sauti sanda yake dab da bakin qofar parlor din. Cak ya dakata da abinda yakeyi din,ya maida qofar ya kulle kaman yadda anni ta buqata,ya dawo kuma a hankali cikin parlor din yana laluben wajen zama. Gangar jiki duka da zuciya sai yakejin kaman ba tasa ba,zafin zazzabi yana ci gaba da lullubeshi yana raunana jikinsa,saidai yadda kunyar anni ta rufeshi tafi masa nauyi akan zazzabin.

A mamakance take isa gaban gadon

"Ikon Allah" Tafada qasan ranta,wato ita dake lissafin ganin result ta hanyar dauka jika,ashe karatunma sai yanzu aka farashi?.

Sautin muryar anni cikin dakin sai tayi fatan inama qasa zata tsage ta wuce ciki?,yanzun yana da tsaurin idanun kiran ummansa taga barnar da yayi?,wanne irin terere ne wannna yaja musu?,anni fa.....anni,ya manta surukarta ce?,ya manta akwai kunya me girma tsakaninsu?.

"Subhanallah......ya salam" Anni ta.maimaita wannan karon a sarari saboda jinin data gani muraran daya wuce wanda ta hanga daba bakin qofa. Dukka jikinta yayi sanyi sosai,ta tabbata babban barna muhammad din yayi.

"Sannu......tashi a hankali ki qarasa bandaki" Anni ta fada tana kamata da tsananin takatsantsan ta yadda zafin ciwukan jikinta ba zasu dameta da yawa ba.

Wata siririyar qara sabreen din ta saki,qafafunta kuma suka lanqwashe tilas ta koma ta kwanta duk da anni riqe take da ita. Hawaye ne ke fita ta gefen fuskarta,tsananin tausayinta ya kama anni. Bata taba kawowa muhammad xai gwada rashin haquri irin haka ba,dole yarinyar tana buqatar motsawa ta gyara jikinta kafin ma a samu bakin zaren gane iya adadin barnar data afku.

Yana daga falon amma.yana iya hangensu saboda a bude anni tabar qofar,uwa uba yana zaune saitin wajen,saidai yayi kaman bashi a wajen.

"Muhammadu" Anni ta kirashi kai tsaye,ya amsa yana tasowa. Idanunshi a kanta yana sauraren bayanin anni.

"Akwai ruwa me dumi a toilet.......ka kaita ta gyara jikinta tukunna.....ina zuwa" Anni ta fada tana nufar qofa don itama zuwa yanzun kunyar ke neman kayar da ita.

Hakan yayi masa,yabi bayan annin ya maida qofar ya murza key,sannna ya tako zuwa ciki yana nade hannun rigarsa. Sai yanxu kwanyarsa ta fara dawowa aiki,bazai kuma saurareta ba zaiyi kaman yadda anni tace,zaiyi yadda ya dace,dom haka yana qarasawa gabanta ya sanya hannu ya dauketa cak kaman jaririya haihuwar yau,ya lullubeta cikin qirjinsa yana wuce toilet din da ita.

Yana jin yadda ta damqe hannuwansa da kyau,da alama haushin dake cikin zuciyarta ne takejin kamar riqon tsaurinta a garesa zai sassauta abinda labbanta da bakinta ba zasu iya fada a yanzu ba.

Sake yaye mata dukka suturar jikinta yayi,ta sake runtse ido abun yana mata zafi. Cikin wasu mintuna jikinta ya zama bayyananne a wajensa?,yana qare mata kallo haka kanshi tsaye da kaifafan idanunsa da takejinsu a kanta?.

"Bazan kalleki ba indai har bakison hakan.....zan kulle idanuna har saikin bani izinin na budesu" Haushi da takaici suka lullubeta,harara takeson jefa masa zazzafa amma bataji idanunta suna a daidai din da zai ga harara tata yadda ya kamata. Banda ya raina mata wayo yana tsare yana qare mata kallo da wani irin yanayi dake qara kashe masa gangar jiki.....amma kuma yana gaya mata zai kulle idanunsa?, daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa ta furta a ranta.

Sake dagata yayi cak ba kuma bata lokaci ya sakata cikin bathtub din da anni ta hada ruwa me dumi qwarai. Wahalalliyar qara ta saki da muryarta dake nuna duka qarfinta ya qare.

"Ka sakeni....ka cireni a ciki" Ta fada hawaye na layi bibbiyu akan fuskarta. Wani irin narkewa zuciyarsa tayi da tsananin tausayinta da bai taba jin irinsa akan kowacce diya mace ba idan ka cire anni da amna. Saidai ko kafin ma yayi mata yadda tace ta sake masa wani zazzafan cizo a hannunsa dake dafe da tub din.

"Ouch!" Ya fada yana runtse idanunsa saboda tsananin cizon data sakar masa. Ware manyan idanunsa dinnan yayi a kanta bayan ya budesu,idanun da bataji komai tsahon xamani zata iya mance memory din daya aje mata a yau. Labbansa ya motsa yana jin zafin zazzabin har cikin idanunsa,to amma yanayin daya sakata a ciki yafi komai da yakeji ciwo. Ya sani ya shigeta ne da duk wani qarfinsa,yana tsammanin samunta budaddiyar hanya ga kowa......sai abun yazo masa a wata irin bazata a sanda bazai iya controlling din kansa ba kuma

"I'm truly sorry for the pain I've caused" Ya fada da wani irin calmness cikin muryarsa,sai ya sanya hannu yana cirota daga bathtub din,yana jin bazai juri barinta tana jin abinda takeji din ba......baisan girman pain din ba bare ya kwatantashi,saidai koma meye ya tabbatar radadinsa ya wuce wasa.

Bedside drawer ta isa tsigar jikinta na sake tashi gana girgiza kai da jinjina barnar data tabbatar ba qarama yayi ba,wayarta ta dauka ta duba last call dinta. Qawarta da suka rabu dazu hajja saudat ta kira.

"Kuna da wata gynecologist ne mace da zata iya home service kuwa?" Anni ta tambayeta kai tsaye.

"Eh akwai.....'yar qasar syria ce.....tana da kirki sosai fadwa haleem".

"Na gode.....kimin magana da ita please,ki bata address na gidana.....if possible tunda bamu da nisa kada ta wuce one hour"

"In sha Allah kusa muke ai"

"Na gode" Anni ta fada tana katse kiran. Farouq ta koma kira,saidai kira har biyu bai daga ba,sai

Please Login or Register in order to submit comment