Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

ο»ΏCompiled By Umar Dalha Funtua.

Copied By Ummee Yusuf.


[11/11, 10:53 AM] Ummee Yusuf: πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯🌹🌹 *FARHAT* 🌹🌹πŸ’₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯

Writing by Ummee Yusuf( Maman Yusuf)

Page 1-5


BISaMILLAHI RAHMANIR RAHIM
Zaune take agaban tangamemen dressing morrown ta da yake shake da kayan shafe shafe hade da kayan Make up perfumes masu tsadan gaske. Katon dakine na gani na fada an kawata shi da royal bed pink colour wanda yasha shimfidu masu taushin gaske. komai na dakin pink and white ne dakin ya matukar tsaruwa tamkar kamar na wata amarya. Kana gani kasan na yar gatace
Shafe shafenta take cikin kwanciyar hankali daga ita sai dan karamin towel iya karsa cinya daya kuma ta nade gashinta dashi .bata dauki dogon lokaci ba ta gama shafe jikinta da lotions masu kamshin nan ta fara kwlliyarta cikin iyawa da kwarewa. Nan da nan ta kara kyau na musamman koda yake dama itadin kyakkyawa ce sosai,ba fara bace bt skin dinta yafi na wani farin kyau cos chocolate colour ce irin na black Americans din nan.gata da round face Wanda ya dace da manyan idanunta mai dauke zara2 eye lashes. ga gashin giranta mai yawan gaske,hancinta bai cika dogo but ya kawata face dinta sosai.
Sai da na tsorata da ta kunce towel din kanta saboda yawan gashin kanta mai tsantsi da tsayi gashi baki tsidik dashi.hand dryer tayi amfani dashi wajan busar da gashinta. parking din gashi tayi bayan ta shafesu da mayuka masu kamshi da tsada. wajen sip dinta ta nufa ta bude side din inner wears dinta,ta saka komai white sannan ta dawo side din gowns dinta ,tana Mazarin wanne zata saka yau ta ciro wani light blue taga bai mata ba ta Villa shi kan bed nan ta kara ciro wani black shima Kara cilli tayi dashi.
Haka ta rinks cilli da kayan da kyar ta samo wani arabian gown maroon and black yasha stones ta gabanshi tasa ta yane kanta da veil din Wanda shima maroon and black ne,fashion jawllery ta saka tare da feshe jikinta da perfumes masu dan karan kanshi kallon kanta ta tsaya yi a mirrow tana murmushi, cos ita kanta tasan ta hadu over fari tayi da ido tare da rike Dan waist dinta tace (how dare u, u don't hv d right 2 luk so beautiful like dis)smiling takarayi,kan side drawer ta nufa ta kwashe phones dinta ta zuba su awani hadadden black handbag.arean Adana shoes nata ta wuce gasu nan birjik Kala2 masu kyau sun kai kusan 50 duk kuwa high hills ne da alamu sune favorite nata.wani disiner black shoe tasa aciki tare da fitowa cikin sauri2 cos ganin ta kusa makara.

Sauri2 take saukowa daga steps din,ta kusan tsakiya suka hadu da ladi mai aikin gidan su sai dai duk wani aiki nata ladi ce maiyi mata. cikin rawan jiki ladi ta durkusa ta gaishe ta,rankwashi ta sake mata a tsakiyan kai ba tare da ta amsa gaisuwan ba. kasa kasa ta fara mata mgn tare da mata kallon kaskanci tace "ban hana ki durkusa min a palour ba ko sai ammi ta fito ta ganki?" cikin sauri ta mike tana bata hkr hannunta kuma na sosa inda tasha rankwashi. "
Habibty hiran me kuke ne keda mutuniyarki haka?" Juyowa sukayi atare suna kallon ammi da take saukowa ynxu cikin shiga na alfarma fuskanta dauke da murmushi,kamo hannun ladi tayi tana yar dariya tace "ammi kema kinsan in mun hadu da ladi hiran mu bata karewa,ko ladi" tace tana kallon ladi da ta kakalo murmushin dole "nasani bt kinsan zakiyi late ko?muje kiyi b/fast ki wuce skul ok? " ammina tace tana karasa saukowa. Har ta sauko kuma ta waiwayo tana kallon ladi da ta kasa gaba balle baya tace "yauwa ladi nayi miki ajiya a dakina" "toh ngd" ta amsa mata tana kara hawa saman dama tasan da ajiyan,bakomai bane face gyaran bedroom dinta take nufi cos tafi kowa sanin halin uwar dakin nata kamin ta shirya sai tayi kaca2 da dakin.tana isowa cikin katon plourn nasu wada yasha kayan alatu dan fadan irin tsaruwan shima bata lokacine.ammi ta tarar tana amsa waya bata tsaya a palourn ba,dining area ta wuce taja kujera ta zsuna.yafalta mai kula da lamarin kitchen din gidan ta da wani madaicin tray mai dauke da cups dasu plate ta ajiye akan table din.kokarin durkusa mata ta fara dukda ta girmeta nesa ba kusa ba,mugun kallo ta watsa mata shi ya hanata durkusawan da tayi niyya.
Ganin amminta na zuwa yasa tayi rutsunawa tace" yafalta inda wattu!" baki na rawa yafslta ta amsa kana ta gaida ammi wacce isowanta kenan fuskanta dauke da fara an ganin yarta na jan masu aiki a jiki.kujera taja ta zauna kusa da yarta serving dinsu ya falta ta matso dan tayi amma ammi ta dakatar da ita tace "habibty serve us." baki ta dan turo na irin ta tsani aikin nan but ba yanda ta iya dole ne tayi ko ammi taci ubanta ga abbanta mai tare mata baya nan.cikin lokaci kadan tayi serving dinsu chips ne da scamble egg wit liver source,tunda suka fara ba wacce tayi mgn kadan taci ta mike tana shirin daukan handbag dinta.wai har kinyi me?ammi ta tambayeta tana kallonta.na koshi tace a takaice,girgiza kai ammi tayi tace bansan ranan da zaki canza ba ace mutum kwata2 baya cin abinci.shagwabe face dinta tayi tace allah ammi ina ci fa,hmmm wannan abinda kikayi shine cin abincin?shiyasa kike nan kaman a hure ki ki fadi.dariya tayi ta dauki hndbag dinta tare da hugin din amminta tace im off ammina sai na dawo.allah ya tsare nd make sure kinci wani abu a skul ammi ta bata amsa insha allah ammi tace tare da ficewa daga palourn zuwa compound din gidan wanda yasha flowers kala2 direct parking lot ta wuce ta shiga wani hadadden matanta black colour sai sheki take.hanyan gate ta nufa tana drving a hankali bamodu mai gadi yana ganinta ya mike da gudu ya wangale mata wagegen gate tare da gaishe ta amma ko kallo bata ishe shi ba,tayi wucewarta girgiza kai yayi yana takaicin halin yarinyan.drving take a hankali cikin anguwan su na new g.r.a har ta fito bakin n.u.j nan naga tayi parking ta fito da wani black sunglass ta manna a face dinta wanda ya kara fito da kyanta.wani plate din music naga tasa tare da kure volume.nan ta figi motan a 100 tayi hanyan unimaid.
[11/12, 8:05 PM] Ummee Yusuf: πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯🌹🌹
FARHAT
πŸ’₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯🌹🌹


Writing by ummee yusuf(maman yusuf).


Page 6


FARHAT kenan amma asalin sunan ta aisha bukar alibe.ya daya tilo ga shahareren mai kudi kuma dan kasuwa da yayi fice anan cikin gida naija da kasashen ketare.

Alh bukar alibe ya kasance asalin borno state kanuri ne shi gaba da baya .auran soyayayya suka yi da matar sa hjy kaltuma duk da ta kasance shiwa arab,sai dai allah ya jarabce su da rashin haihuwa tsawon shekara 12.kwasam rannan allah ya albarka ce su da samun ciki,murna wajan ma uratan ba a mgn.haka suka ci gaba da rainon cikin har allah yasa ya kai watan haihuwa,ranan wata safiya hjy kaltuma ta tashi da nakuda sai dai ba a dauki digon lokaci ba ta sunkuto yarta kyakkyawan gaske mai kama da mamar ta sak sai duhun baban ta da ta dauko.

Ranan suna anyi bidiri sosai dan naira taci kashi.taci sunan kakar ta na wajan baban ta wato ya aisa,shine ake kiran ta da farhat(mai fara a kenan).

Alh bukar ya kasance ba inda ba a san shi ba wajan taimako da son mutane sosai yake taimakawa talakawa,dan haka baka raba gidan sa da jama a sai dai in baya gari.

Farhat kuwa tun tasowar ta bata da abin ki irin talaka,ta raina talaka ko Yan aikin gidan su hkr suke da ita.lokacin da ammin ta ta tara gane halin ta kuwa hankalin ta ba karamin tashi yayi ba,Dan ita da mijin ta ba mai irin wannan halin.

Bata yi wata wata ba ta fara tsawatar mata da nuna mata illan hakan sai dai ko kadan farhat bata daukan wannan nasihan ammin nata.ko a skul ba kowa take kulawa ba sai Dan wane da wane,shiyasa tun tasowar ta bata da wasu frnds.kwata2 frdns dinta 2 ne kacal ramlat yar gidan wani ambassador ce said Ruky yar gidan shehun borno.

Allah ya bata kuri da son nuna ita din wata ce a duk inda take,lokacin da Ta gama sec skul,burin ta daya ne wato fita abroad karatu tana ganin bata da matsala ganin yanda abban ta yake daukan nauyin karatun yaran mutane tare da fitar dasu bare kuma ita yarsa tilo.amma abin mamaki lokacin da result dinsu ya fito,ta samu 9crdt cike da dauki tacewa abban ta ita London take son zuwa karatu tunda shima business dinshi sun fi yawa a can.Abba yace Ai shi ko kano baza ta je da sunan karatu ba bare abroad,shi ba haka a tsarin shi mace tayi nisa da gida da sunan karatu.

Bori sosai farhat ta tayar Wanda tasan ada in tayi abban ta kome take so zai mata amma Ga mamakin ta wannan karon ba nasara da haka dole ta hakura ba Dan taso ba.ta fara a nan uni maid,tana level 100 tana karanta business admin. Dalilin haka ta kara tsanan talaka a ganinta basu da zuciyan nema sai dai inutum ya nemi abinsa suzo su same shi maula.shiyasa ta musu lakabi da poor beggers.Bama kaman masu fita karatu da taimakon abban ta toh duk tafi tsanan su.shiyasa ta Dora damaran yaki dasu.


In kana neman pretender ko actress in ka samu farhat toh ka gama.in kaga yanda takewa masu zuwa Neman Taimako gidan su a gaban iyayen ta baza ka taba yarda cewa tana kin su ba.

Ammin tana kokari wajan bata tarbiya na gari duk da takasance ita kadai ce gareta. bata dauka wani shagwaban ta ko kuma tana gani tayi wani Abu ba dai dai ba tayi shiru,fada take mata sossi ko in ta kama dukan ta ma tana yi

Tsabanin abbanta da yake shagwaba sosai,yana matukar ji da ita.shiyasa take abinda taga dama in yana gari.

In taga masu Neman Taimako sun zo wajan abban ta, duk yanda zata yi taji taimakon da suke nema sai tay.in taji taimakon wani abune toh ba zai dame ta ba amma in taji na fita karatu ne zata nuna goyan baya tare da jin dadin ta.da Zaran sun kebe dasu sai tayi musu wulakanki da rashin mutunci tare da Jan kunne akan su janye ,in ka dauka toh ka tsira amma kayi taurin kai kuwa su hadu ita da frnds dinta suyi maka Sharrin da yafi karfin ka.

A ganinta tunda ita da take yar Sa ma bata je ba toh inda Sanin ta ba Wanda zata bari ya tafi sai dai a bayan idon ta.

Lokacin da ta shiga unimaid,samari sun yi ta tururuwan sonta amma ba Wanda ta taba kulawa saima rashin mutunci da wulakanci ya raba su.shiyasa in kana son kan da mutunci ba zaka je mata da sunan so ba.son kurin ta da son a Sanin ta yasa in suka je cafeteria cin abinci sai tasa anyi mata bill na wayan da suka ci abinci a wajan duka ta biya shiyasa masu kwadayi da son bati suke kiran ta da UNIMAID STAR.

Muddin ka kirata da wannan suna ko me kake so zata yi maka shi cos dama kudi ba matsalan ta bane.shiyasa take taka duk Wanda taga dama,a Cewar ta ita tafi karfin samarin Maiduguri,kai ita a naijan ma bata Ga Sa an auren ta ba.
[11/13, 8:31 PM] Ummee Yusuf: πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯🌹🌹
FARHAT.
🌹🌹πŸ’₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯

Written by Ummee Yusuf(Maman Yusuf)

Page 7

Cigaban labari.

Sharara gudunta take akan hanya hankalinta kwance saima dariyan masu kauce mata take.mazauna hanyan kam dama sun saba da ganin ta haka,tana zuwa bakin gate din unimaid ta rage gudu ta shiga a nutse.alrdy ta riga da tasan dokan mkrnta ko Waye ubanka a kasar dole kabi dokan skul ko su Kore ka.Wanda.
bata fatan hakan ta faru gare ta sbd iyayenta.

Direct dptmt dinsu ta wuce duk inda ta zo taron students kaji suna ce mata"UNIMAID STAR"tare da daga mata hannu.itama hannun take daga musu cikin jin dadi bcos she like d name sbd shegen son kurinta.manyan kyauta take Ga masu kiranta da sunan ko in taje cafeteria ko mutum 1ne ya kira ta haka to gaba daya wajan take biyan bill dinsu Dan haka asalin sunanta ya bata a skul sai dai unimai star.

Koda tayi parking bata fito ba saida ta dauki wani lokaci sannan ta fito ta rufe motan tayi hanyan hall Inda suke daukan lectures.a bakin hall din ta hadu frnds dinta suna jiranta ba bata lokaci suka nufi cikin hall din suka kame a gaba Dan nan ne permanent seat dinsu ba Wanda ya isa ya zauna sai su.basu Dade da zama ba lecture ya shigo ya fara musu lec duk sun natsu sun bashi hankalin su Dan duk rawan kanta bata wasa da krtn ta shiyasa malamai ke matukar ji da ita.

Sai bayan 2hrs suka fito a gajiye lis "huh I'm thirsty let's hv a drink"cewar farhat tana kallon su rukky "yeah nice idea muje pls"ramlat ta amsa mata.cafeteria suka wuce cikin takun kasita suna tafe suna hiran su hankali kwnce kana ganin su kasan basu d damuwan komai. Suna shiga aka fara kiranta da sunan da tafi so sai daga musu hannu take tana smiling har suka samu wani table suka zauna waiter ya kawo musu menu rukky ta kalle shi cike da takaici r
tace"wai wannan anya ya taba shiga Aji kuwa?"dariya suka sheke dashi bar suna tafawa farhat ce ta dago daga latse latsen phn tace "kuna da saurin mantuwa wlh in bayi haka taya zakuyi Ku gane poor bagger ne shi.kuma fa hake ne "cewar ramlat tana tabe baki.shi dai waiter yana jinsu baice ko kala saima zucuyarsa da take masa zafi na wulakanci da suka masa in ba Dan bashi da wani hanya da ya Dade da barin aikin sbd Yan matan nan shi kuma mai gidan su sai ya kusan marinka in akansu ne sbd duk skul ba suda customer kaman fartat.

"Je ka hado mana yabda kake mana always kuma ka hado min da bill din sauran matanen wajan."farhat ta fada mishi while hankalinta duka yana kan phn dinta juyawa yayi ba tare da yace komai Dan ya hado musu.bai wani jima ya dawo dauke cool drinks wit snacks ya ajiye musu ya juya.

"Ke kinga yanda wancan guy din yake kallon ki?Waye ni"?ramlat ta tambaya "not u I mean star"sai a sannan ta dago tana kallon su tace " ke dai kin shiga uku rukky indai akan boys ne if not waye ya isa ya min dogon kallo a skul din nan" kamin su bata amsa suka juyo muryansa yana musu sallama ko dagowa batayi ba balle yasa ran zata amsa but su rukky sun amsa suna kallon shi Dan guyn ya hadu.fuskan shi dauke da murmushi yace "pls can i seat here"?ramlat ce tace masa "why?"ina son mgn da itane"ruky tace "ni" tana nuna kan ta da yatsa."no i mean star"sai alokacin ta dago tana masa wani mugu kallo hade da yatsina face kaman taga kashi tare da ja tsaki.sannan tace "i knw u re a new student here shiyasa zan daga maka kafa if not hmm"maida kanta tayi tacigaba da danne2ta.


Ji yayi kaman ya nurse awajan sbd kunya tunda yake a rayuwa bai taba muzanta a bainar jama a ba irin yau.dama said da Abokin shi ya gargade shi har yana bashi lbrn wani da ta Mara just Dan yace yana sonta.shi kuma ganin yanda yan mata ke rububin shi
baiyi tsamanin haka a wajanta ba.da kyar yaja kafafun shi ya bar wajan.

Dayan wayanta ne ya dau kara tana dubawa taga ammin tane Dan haka ba wata2 ta daga "ammina missing dina kike sosai ko yau?ke bana son shirme in kun gama lec ki dawo da wuri cos abbanki ya kira zai dawo yau by 4"wani ihun murna tasa na abbanta zai dawo yau Dan ya Dade sosai wannan tafiyan nasahi."cikin far in ciki tace toh Ammi zan dawo da wuri"bata San Ammi har tayi hanging ba da taji Rana kokarin fasa mata dodon kunne.kollon su rukky tayi da suka zuba mata ido suna son jin meyasata farin ciki haka "my dad is coming back home today after long period"suma murna suka taya ta tare da tsokanan ta da dadys gal.
[11/14, 6:21 PM] Ummee Yusuf: πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯🌹🌹

FARHAT

πŸ’₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯🌹🌹


Written by ummee yusuf(maman yusuf)

This page is for u umar dalha,thanx for ur support.

Page 8


Basu wani jima sosai ba suka mike bayan farhat ta biya bill na kaf Mutanen da suka ci abinci a wajan.tafiya suke cikin natsuwa suna Hira gwanin ban sha away,kana ganin su kasan basu da damuwar komai.dai dai zasu shiga hall Dan attending nex lec suka hadu da wata Yaana kura take gada musu cewan lec ba zai samu zuwa shiyasa kowa ya watse.farhat cikin jin dadin zancen ta kalli frds dinta tace"wow naji dadin mgn nan dan zan samu enough time na shirin tarban Abbana soo Dan haka ni nayi nan".

Ruky ce ta daga murya ganin da gsske tafiyan zata yi while basu gama mgn ba ta ce " ki tsaya Mu gama mgn b4 u leave"ba tare da ta juyo ba tayi musu alaman da hannu wai sai sunyi waya.motan ta shiga ta fita zuwa gida cike da farin ciki.

Maimakon tayi gida, naga tayi hanyan Lagos street direct a bakin Zara plaza tayi parking ta fito cikin takun kasaita sai wani murmushi na mussaman ke tashi a face dinta cos yau zata ci karenta ba babbaka tunda yau abbanta na kan hanya,shiyasa ma tun kafin ya iso tazo sayan kayan abincinta.yaushe rabon ta su yau almost 6 to7 weeks kenan,sbd Ammi ta kasa ta tsare."woah yau akwai cin dadi kenan"tace aranta tana karasawa da Dan gudu gudu sauri sauri hakan da tayi ba karamin kyau ya mata ba.

Yazo shopping ne shima amma ya kasa motsi a cikin motan sa dayake shirin fitowa ya zuba mata Ido ko kiftawa bayayi cos bai taba gani mace da ta tafi da imanin shi lokaci daya kaman ita ba yana ganin ta shige ciki shima cikin sauri ya Mara mata baya.koda ya shigo rarraba ido yake ina zai ganta?can ya hangota wajan kayan kwalam tana ta kwaso ice cream murmushi ya saki yana kara godewa Allah da yafito yau gashi yayi gam day katar.

Saurayi ne kakkyawa fari kal dashi ga quality kana ganin shi kasan ya gama hadewa.yana biye da ita Tana gama Kazan ice cream ta wuce arean su chocolates nan ma tayi ta kwasa,pizza da shawarma suma baya manta dasu ba.

tazo wuce ta arean kayan maza Nan ma yaga ta tsaya ta kallon wani wrist watch na zallan azurfa mai Dan karan kyau sai kyalli yake hannu tasa ta dauko tana kallo da kyau can kuma tayi murmushi ta jefa a cikn kayanta ta nufi wajan biya.bayan an zuba mata kayan a ledoji ta fito da pos dinta tana jiran a fada mata bill ta biya,maimakon a fada mata sai ma wasu ledodin aka karo mata shake da kaya akace wani ya biya mata kuma shi yace abata sauran kayan.

Idanu ta kwakwalo tana kallon Wanda ya dage yake mata bayani take.wai kaman ita har wani kazamin zai Iya biya msta kudi ?yau wai ita farhat yar gatan abbanta aka mayar poor bagger.kankance ido tayi alamun masifa kana tace"waye shi kuma ina yake ?nuna mata yayi ya juya cikin sauri ya bar wajan dan kar and hada da shi sbd sarai sun Santa gaba da baya

Inda aka nuna mata ta kalla yana tsaye rungume ds hannuwansa a kirji yana jifanta da murmushi,a hankali ta fara har zuwa inda yake tsaye kallon wulakanci +na tsana take aika masa Dan a rayuwa ta tsani namiji fari wai bleaching suke(nace su farhat kodai anawa mutane hassada sbd ke blacky ce)

Tana karasowa gaban shi ba tayi watawata ta dauke shi da lafiyayen mari tare da watsa masa kayan gaba daya a jiki.jikunta har wani rawa yake tsaban masifa ta nuna shi da yatsa tace"kai jakin inane ko ince mai fish brain if not ka dubi kaman ni kace zaka biyawa kudin shopping? Do u know who i m"tace tana nuna kanta wai yau ita za a mayar poor bagger? shi kam kuri ya mata da ido yana kallonta Dan bai taba tsamanin akwai mutane irin wannan ba a duniya masu mai da alkhairi ya zama sharri.kamin ya Ankara sai ji yayi ta watso masa bounds na dubu dubu guda 2 suka watse a jikin shi ta juya a zuciye ta fice a mall din.ba tare da tabi kan kayan da ta saya ba.

Kunya takaici duk suka yi masa dirar mikiya tare da wani irin tsananta da ya darsu a zuciyarsa wai waye ubanta a garin da har take da guts din yi masa irin wannan wulakancin ?shima haka ya fice kaman zai tashi sama ba tare da yayi abinda ya kawo shi tare da kisinsina abubuwa dayawa aranshi.
[11/15, 8:13 PM] Ummee Yusuf: πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯🌹🌹


FARHAT


πŸ’₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯🌹🌹
Written by Ummee Yusuf (maman Yusuf)


Page 9


Horn take ta dannawa tun kamin ta karaso,ba madu mai gadi da gudu yazo ya bude mata wagegen gate din danna hancin motan ciki tayi tare da nufan parking lot.fitowa tayi a fusace ba tare da ta gyara parking din motan ba,hanyan parlour ta nufa tana zuwa baking kofan parlourn ta dai daita natsuwarta dan bata son ammin ta ta gane halin da take ciki.

Sallama tayi amma ba kowa a parlour sai kamshin girke girke dake ta tashi.direct kitchen ta wuce inda ta tarar da ammi tare da sauran yan aikin gidan suna ta aiki ."farhat har kin dawo"?ammi take tambayanta bayan sun amsa sallamar da tayi musu"na dawo ammi but naga har kunyi nisa da aiki"tace tana karasa shigowa kitchen din "eh mun kusa kammalawa just go nd freshen Up"Dafa kitchen cabinet na gefenta tayi tana cewa kai kamshin abincin nan ya cika gidan nan,wai me da me kuka girka ne ammi?"farhat tace tana kokarin bude warmers da ta gani jere a kan table din kutchen din."kar ki bude min warmers his favorite me a ciki"ammi tace tana wanke hannuwan ta a sink"kema kin san abban ki yafi son abincin gargajiya,toh shi nayi"yatsina fuska tayi tace "oh no! I dont knw y abba ke son irin wannan abubuwan gaskiya i cant eat this ammi",kallonta ammi ta tsayayi na wasu sec sannan ta girgiza kai tace"kina da aiki farhat kar allah sa ki iya cin mana cikin ki ko nawa?kwabe fuska tayi kaman zatayi kuka tace "pls ammina...."toh naji nayi fried rice wit peped chicken ko shimaba kya ci?"washe fuskan tayi tana dariya tace "zanci wannan bari inyi wanka b/f jirgin su ya sauko.

Ladi ta kwalawa kira ta same ta tana kokarin cire kaya" ke meye haka ban hana ki shigo min daki ba sallama ba "baya ladi tayi dan tasa ba karamin aikin ta bane kai mata bugu"kiyi hkr hjy nayi sallama baki ji bane"tsaki farhat taja tana mata wani mugun Kallo"Dallah ni zo ki min abinda yasa na kira ki"jiki na bari ladi tazo ta bayan ta ta zuge mata zip din riga sannan ta fice ita kuma ta shiga wanka.

Atampa tasa na super sharaton dikin dogon riga blue da touch din white jiki,light make up tayi amma abinka da kyakkyawa tayi kyau sosai.white veil ta yafa a kanta ba tare da tasa dan kwali ba.perfumes designers ta feshe jikin ta dasu,Tana dada gyara veil din kanta taji ammi tana kwala mata kira a palourn kasa.amsawa tayi ta dauki phones dinta ta zira wani hadadden white high hill shoe kaman yanda ta saba sannan ta fito da sauri tana cewa "gani ammi na shirya"kallon yanda take sauri ammi tayi tace "sauko a

Please Login or Register in order to submit comment