Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko kadan bai bata rai kan sunan da farhat takira shi dashi ba. "Mu karasa cikin mana" ruky tace dan bata gajiya da kallonshi."no I'm ok" yace mu tare da jingina da jikin motan.baya son Shiga cikin ita da kawayenta suyi masa wani wulakancin Dan yasan wani makircin suka kulla tunda ya gansu a nan.mota kawai ya bude ya shiga ya zauna.farhat da Ruky kallon juna sukayi tare da yiwa juna smiling.


💥🔥💥🔥🌹🌹


FARHAT

💥💥🔥🔥🌹🌹


Written by Ummee yusuf(maman yusuf)


Page 14

Shiga motan itama tayi tare da yiwa frnds din ta sai sun hadu a skul.jan motan tayi ta harba ta akan titi,hanyan post office tayi daga nan kuma tabi ta west endbl har zuwa baga road.hanyan da zai kaita cikin bolori tayi zuwa shiwari 3.duk yawon da suke ba wanda yace wa wani kala.zuwa yanzu kam farhan ko wuka aka dora masa a wuya ba zai iya ce ina ne nan ba,sai faman kalle kalle yake.ta terminus ta bullo ta mike zuwa anguwan modu ganari,duk tafiyan nan da suke ba ta main road take auka ba.short cut take bi.bata tsaya a ko ina ba sai anguwan bintu sugar,shima sai da tayi baya baya can inda ba mutane sai daddaya suma yawanci yan hijira ne.

Jugowa tayi tana kallon farhan fuskan ta dauke da murmushin mugunta tace"by now nasan ka gaji da yawon ko?any way kasan abinda yasa na kawo ka nan?wayar sa kawai yake latsawa ba tare da yace mata komai ba.itama bata damu rashin amsa ta da yqyi ba,tacigaba da. cewa"na tsani inga talaka ya rabi abba na saboda nasan yana da matukar tausayi dan haka sai yayi ta dawainiya dasu.tsaban iya maula da rashin zuciyan nema yasa suke bashi girma da duk wani na kusa dashi, tsabanin kai da kake da jiji da kai .babban burina abba na ya kaini london karatu amma yaki saboda ni mace ce but gashi kai can ya kai ka Har yana kokarin.baka aiki a companyn shi, hakan yasa nafi tsanar akan sauran.shawara zan baka shine ka nisan ce mu ka koma kauyen ku or else zan maka sharrin da har ka mutu ba zaka manta dani ba.ko in hada ka da solders ince boko haram ne kai.u know every thing abt boko haram da kuma abinda zai same ka.take this "ta miko masa rafan 1k guda daya "plz fita min a mota a koma inda aka fito"bata san mesa ba a duk sanda suka hada ido sai zuciyar ta ta buga balle kuma yanxu da suke xaune cikin mota daya.zuciyar ta sai bugawa yake da sauri da sauri amma haka ta daure take zuba masa rashin mutumci.

A zuciye ya jjyo yana kallon kudin da ta miko masa sannan yq dago yana kallon ta da idon shi daya fara canza launi saboda bacin rai.waiwaye ta fara ko zata ga mutane amma bata ga kowa ba sai wasu almajirai da tagani nesa dasu suna wawason abinci.da
kyar ta tattaro wani yawu ta hadiye saboda tasan yau ruky ta jefa a balai,kwayan idon sa kadai ta kallah cikin ta sai da yayi kara.dama farhat ba dai tsoro ba.hannu ya daga da niyan kai mata mari,ganin haka yasa ta runtse ido jikin ta na bari.kome ya tuna kuma sai ya fasa ya nuna ta dayatsa" look at u wai ke har kina tunanin ni zaki wulakanta nd go free"?murmushin gefen baki yayi yanA cizon lips din shi na kasa sannan yacigaba"kina cewa mutane dump head.toh gaki mai donkey head ma,in banda brain din dusa ne dake,da nace ina son mu fita wani tunani yq kamata kiyi?bazan iya miki komai a gidan ku ba saboda ina ganin mutuncin iyayen ki.shiyasa na nemi hayan fita dake,nd banyi especting zaki yarda ba sai gashi kin kawo ni inda zan miki abnda naga dama daga nan in wuce kauyen mu wanda nasan ba uban da ya isa ya nemo ni.barin irin ku a duniya ma annoba ce maifin ki yana aikin aljhairi ke kuma kina bi kina rusawa.nd kina wani cewa zaki kaini wajan sojoji kice waj ni boko haam ne,ba san ya akayi kikayi saurin gane ni ba."numfashi ya fesar yana kallon ta wwnda a lokacin zuf a plus hawaye duk ta hada jikin ta sAi shaking yake."alhmllh tunda nazo banyi jihadi ba amma yanzu na samu dama dan jinin ki ya halatta"yace yana sa hannu ajihu alaman yana son ciro wani abu.
Kuka sosai farhat ta fashe dashi ta hada hannayen ta duka2 alaman roko dan bakin ta yayi mata nauyi.cikin zuciyar ta tana hango haukan ta,na yarda da shawaran ruky gashi yau ta hadu da ajalin ta.


"Oh no!"yace "ya akayi na manta da wuka na kuma yau"tsaki yaja kana yacigaba"yanka shine hukunci ki dan inna harbe ki nayi miki sassauci,matso ta yayi sosai zatayi baya ya damko ta yace tunda ba wuka bari in shake ki sai kin daina numfashi"da kyar ta samu bakin ta ya budu tace dan girman allah kamin rai wallahi na tuba bazan kara ba." tuban muzuru bama son tuban muzuru,_i have to do it bazan bar lada ta wuce niba"hannun sa ya mika zai shako wuyanta tayi saurin rikewa tana kuka kaman ranta ya fita tana rokon sa tare da magiya.

Danne dariya data taso masa yake ganin yanda farhat mai ji da kanta ta dawo.wani shock yaji da ta rikeasa hannu nan kuma yaji jikin sane yayi lumus ya tsaya kallon ta,idon ta a rufe yake tana kuka tare da magiya.da kyar ya kwace hannun sa yace "zan kyale ki but on 1 condition"cikin sauri tace "wallahi koma menene na amince dan allah kar ka kashe ni"sharadin ba mai wuya bane,zan kyale ki in har zaki daina wulakanta mutane saboda mai kudi da talaka duk allah ne yayi su kuma ba wanda yafi wani sai wanda ya mutu ya samu aljanna.In kinyi min alkawari to i will let u go".harshen ta har wani hardewa yake"wlh nayi maka alkawari dama ba halina bane sharrin shaidan ne"ni daga nan na wuce sambisa"yace yana fita a motan.

Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke,tayiwa motan ta key ta fita a. guje.dariya farhan yayi mai isar sa gani kamin ya shiru,yace"kadan kika gani sai na koya miki hankali".wani no ya fara dialing a wayan shi,sai da ya kira kusan sau uku aka dauka tare da cewa" wai waye yake damuna haka?budurwarka ce "farhan yace masa jan dariya mikewa mutumin yayi daya kwancen Yace "muryan waye nake ji kaman farhan" dariya farhan ya kuma yi yace "kaman nema shima mutumin cikin dariya yace" naga no naija ne ai dole insaka question mark.yeah u re right tun jiya na shigo ai.haba mana dude shine sai yau kake kirana?common umar stop dis nd come nd pick me up" farhan yace dan ranan wajan ya fara damunshi,"ok ok where are u ?"umar ya tambayeshi yana mikewa tare da daukan car key dinshi "i dont know d place but let me ask first "yace yana matsowa wajan almajiran da suka gama warwason abinci,dukkansu da kallo suka bishi suna mamakin me ya kawo bature makarantan su.mamakin su ne ya karu jin ya tambaye sunan anguwan kuma cikin yaren kanuri."BINTU SUGAR"suka amsa mishi umar dake jinsu yace" ok gani nan zuwa dan kusa da anguwan mune.but ask them ta inane,?"nan ma farhan ya kara tambayansu suka ce gaba da primary skul ne. umar yace ya gane bashi 15 min gashi. nan zuwa lokacin har ya tayar da motan. wata yar bishiya da farhan ya gani ya koma ya tsaya baifi 10 mins da tsayuwa ba yaga wata prado ash colour ta tsaya acan nesa wayarsa yaji tana ringing ya dauka yaga umar ne receiving yayi. kamin yayi magana yaji yana cewa "dude kana ta ina na wuce primary skul din fa".farhan yace "kaine acikin prado ash?yes kana ganina kenan?yeh" kawai yace ya nufi motan sai a sanan umar ya ganshi ai bai jira ya karaso ba,cikin sauri ya bude motan ya fito ya nufo shi shima cikin farin ciki suka rumgume juna 💥🔥💥🌹🌹

FARHAT

💥💥🔥🔥🌹🌹

Written by Ummee yusuf(Maman Yusuf)

Page 13. & 14

Shiryawa tayi cikin black leggings jeans wit purple top amma ya sauko mata kusa da guiwa black veil tayi rolling dashj,tare dasa wani hadadde black high hills.simple make up tayi tare da makala sun glasses akan veil din.black hand bag ta dauka bayan ta fesa perfumes masu kamshi.phone daya kawai ta dauka,har ta kai bakin kofa ta dawo ta jefa chewing gum a baki mai kamshin strawberry.

Farhan kuwa tunda ya zauna a parlour bai tashl ba suna ta hira da Ammi.kamshin perfumes dinta da karan takalmin ta su suka ankarar dash saukowan ta.
Ammi "tace toh sarkin yawo har kin shirya?"turo Dan karamin bakin tayi tace"Allah Ammi ya farhan ne fa yace muje wai muje da wuri.ko ya farhan?"tace tare da juyowa tana kallon farhan din.shima murmushi yayi yace"haka ne Ammi ni nace muje da wuri"toh ni dai ka tashi mana"tace masa cikin shagwaba.tashi yayj tare da yiwa Ammi sallama,ita kuma ta bisu da addu an a dawo lafiya.

Suna fita daga parlour ta kara saurin tafiyan ta wai Dan kar su jera tare.shi kuma a nutse yake tafiyan Sa har ya iso motan .ita kuma har ta tada mota shi take jira,ta cika tayi fam but a dole take controlling tempern ta.wai har kaman ita zata dauki wannan villager a motan ta baya Ga haka ita ce take jiran sa kaman wata drivern shi."I will show u"tace lokacin da yake rufe kofan side din shi,da yake a hankqli ta fada bai ji me tace ba amma yasan wani cin mutunci ko wulakanci ta shirya masa tunda har ta yarda su fita tare.ko kallon inda take baiyi ba balle ya mata mgn.same itama haka.Jan motan ta fara a hankali zuwa get ,ba madu mai gadi ya bude musu get suka fita yana gaida su.farhan kqdai ya amsa da murmushi dauke a fuskan shi har yana daga mishi hannu.ba madu shima cikin jin dadi yake daga masa bannu 2 Dan baiyi tsammanin amsawan farhan ba.cike da takaici taja dogon tsaki irin ya bada ita nan.a hankali taci gaba da tafjya a cikin anguwan nasu har ta fito nan n.u.j India take tsayawa ta canza kan ta.parking tayi ta sauke glass din da daura a kan veil dn ta,ta rufe idon ta tare dasa music ta kure volume ta figi motan da gudun tsiya ta nufi hanyan milk shop inda many an shaguman saida kayan alfarma suke.

A bakin sidis bakery tayi parking sannan ta fito shima fitowan yayi yana kallon tsaruwan wajan.wata BMW baka tayi parking a gefen su.Yan mata 2 ne a ciki suna masa kallon kuilla.farhat ce ta zagayo wajan motan wit a smile on her face tana musu mgn.cike da mamaki suke kallon farhat da ta gama ce musu Ga poor baggern nan su fito suyi maganin Sa.ramlat tace"star dama wannan hadedden guy din kike bamu lbr?"Ruky ma cewa tayi" oh my god yanxu dai Ku dakata do u mean kin dauko shine Dan mu ci masa mutunci ko me?"farhat cike da takaici take kallon frmds dinta tace"wai me kuke cewa ne,ke Ruky ba ke kika bani idean ba kuma kika tsaya min tambayan raining sence?me ya tsorata Ku ne wai he is no 1 but a poor bagger in our House. Come on lets get going joor".tace tana kokarin juyawa.

Cikin sauri ramlat ta rike hannunta tace" wait star,kin gane guyne ya hadu da yawa Ga kwarjini gaskiya i can't do dis" tace tana sunkuyar da kai kasa.afusace take kallonsu tana shirin juyawa ruky tayi saurin riko ta again ta juya tana kallon direction din farhan taga shi har ya tsallaka wani shop din Mtn ajiyar zuciya tayi tace "pls star we are sorry bazaki gane bane he is damm hot but i have another idea "katse ta farhat tayi cikin tsawa tace "to hell with ur idea if u can't just leave alone and see wat will happen i hate him.ni ina ruwana da wani haduwanshi infact ni banga wani haduwa anan ba sai wani face kanan sadaka yallah.all i know is a poor bagger."Ruky ta kara sassauta voice dinta tace "i know gal just listen to me in idea baiyi miki ba u can do wat ever u like kinsman we are always supporting u" . hakan da tace ne yasa farhat dan saukowa kada tace "ehem I'm listening".Ruky tace "why not kita zaga gari dashi a sunan yaga gari tunda kin ce he is from village i know baisan kan gari ba sai ki samu wani area da ba zai Iya ganewa ba ki barshi a wajan tare da yi mishi warning kar yasha wahalan neman gidanku ki bashi transport money ya wuce kauyen su or else zaki hada shi da solders a matsayin boko haram nasan villagers da tsoro.from there motan kauyensu zai nema kinga kin huta yabar muku gida. murmushi tayi cikin jin dadi tace yes i agree with u nasan yanda zan mishi". ramlat tayi rau rau da ido dan idea bai mata ba sam dan ita har ga Allah da zai amince da ita zatace tana son shi kuma tausayi yake bata tunda sukewa guys wulakanci bata taba jin ba dadi ba sai akan farhan.nan tace "amma star me zaki cewa abbanki in kin koma ke daya?don't worry nasan yanda zanyi "tace tana kallon farhan da ya dawo wajan Moran yana latse latse a phone dinshi.kusa dashi suka zo bayansu ruky sun fito a motansu,a hankali ya dago idonsa masu daukan hankali yan mata ya tsare su dashi cikin murmushi mugunta farhat tace "amm poor bagger ga frnds dina Ku gaisa".Ruky da ramlat da kyar suka tattaro nutsuwarsa suka gaisa suna mamakin ko kadan bai bata rai kan sunan da farhat takira shi dashi ba. "Mu karasa cikin mana" ruky tace dan bata gajiya da kallonshi."no I'm ok" yace mu tare da jingina da jikin motan.baya son Shiga cikin ita da kawayenta suyi masa wani wulakancin Dan yasan wani makircin suka kulla tunda ya gansu a nan.mota kawai ya bude ya shiga ya zauna.farhat da Ruky kallon juna sukayi tare da yiwa juna smiling.


💥🔥💥🔥🌹🌹


FARHAT

💥💥🔥🔥🌹🌹


Written by Ummee yusuf(maman yusuf)


Page 14

Shiga motan itama tayi tare da yiwa frnds din ta sai sun hadu a skul.jan motan tayi ta harba ta akan titi,hanyan post office tayi daga nan kuma tabi ta west endbl har zuwa baga road.hanyan da zai kaita cikin bolori tayi zuwa shiwari 3.duk yawon da suke ba wanda yace wa wani kala.zuwa yanzu kam farhan ko wuka aka dora masa a wuya ba zai iya ce ina ne nan ba,sai faman kalle kalle yake.ta terminus ta bullo ta mike zuwa anguwan modu ganari,duk tafiyan nan da suke ba ta main road take auka ba.short cut take bi.bata tsaya a ko ina ba sai anguwan bintu sugar,shima sai da tayi baya baya can inda ba mutane sai daddaya suma yawanci yan hijira ne.

Jugowa tayi tana kallon farhan fuskan ta dauke da murmushin mugunta tace"by now nasan ka gaji da yawon ko?any way kasan abinda yasa na kawo ka nan?wayar sa kawai yake latsawa ba tare da yace mata komai ba.itama bata damu rashin amsa ta da yqyi ba,tacigaba da. cewa"na tsani inga talaka ya rabi abba na saboda nasan yana da matukar tausayi dan haka sai yayi ta dawainiya dasu.tsaban iya maula da rashin zuciyan nema yasa suke bashi girma da duk wani na kusa dashi, tsabanin kai da kake da jiji da kai .babban burina abba na ya kaini london karatu amma yaki saboda ni mace ce but gashi kai can ya kai ka Har yana kokarin.baka aiki a companyn shi, hakan yasa nafi tsanar akan sauran.shawara zan baka shine ka nisan ce mu ka koma kauyen ku or else zan maka sharrin da har ka mutu ba zaka manta dani ba.ko in hada ka da solders ince boko haram ne kai.u know every thing abt boko haram da kuma abinda zai same ka.take this "ta miko masa rafan 1k guda daya "plz fita min a mota a koma inda aka fito"bata san mesa ba a duk sanda suka hada ido sai zuciyar ta ta buga balle kuma yanxu da suke xaune cikin mota daya.zuciyar ta sai bugawa yake da sauri da sauri amma haka ta daure take zuba masa rashin mutumci.

A zuciye ya jjyo yana kallon kudin da ta miko masa sannan yq dago yana kallon ta da idon shi daya fara canza launi saboda bacin rai.waiwaye ta fara ko zata ga mutane amma bata ga kowa ba sai wasu almajirai da tagani nesa dasu suna wawason abinci.da
kyar ta tattaro wani yawu ta hadiye saboda tasan yau ruky ta jefa a balai,kwayan idon sa kadai ta kallah cikin ta sai da yayi kara.dama farhat ba dai tsoro ba.hannu ya daga da niyan kai mata mari,ganin haka yasa ta runtse ido jikin ta na bari.kome ya tuna kuma sai ya fasa ya nuna ta dayatsa" look at u wai ke har kina tunanin ni zaki wulakanta nd go free"?murmushin gefen baki yayi yanA cizon lips din shi na kasa sannan yacigaba"kina cewa mutane dump head.toh gaki mai donkey head ma,in banda brain din dusa ne dake,da nace ina son mu fita wani tunani yq kamata kiwi?bazan iya miki komai a gidan ku ba saboda ina ganin mutuncin iyayen ki.shiyasa na nemi hayan fita dake,nd banyi especting zaki yarda ba sai gashi kin kawo ni inda zan miki abnda naga dama cikin sauuKi daga nan in wuce kauyen mu wanda nasan ba uban da ya isa ya nemo ni.barin irin ku a duniya ma annoba ce maifin ki yana aikin aljhairi ke kuma kina bi kina rusawa.nd kina wani cewa zaki kaini wajan sojoji kice wai ni boko haam ne,ba san ya akayi kikayi saurin gane ni ba duk da bat da kama da. nayi"numfashi ya fesar yana kallon ta wanda a lokacin zuf a plus hawaye duk ta hada jikin ta sAi shaking yake."alhmllh tunda nazo banyi jihadi ba amma yanzu na samu dama dan jinin ki ya halatta"yace yana sa hannu ajihu alaman yana son ciro wani abu.
Kuka sosai farhat ta fashe dashi ta hada hannayen ta duka2 alaman roko dan bakin ta yayi mata nauyi.cikin zuciyar ta tana hango haukan ta,na u da shawaran ruky gashi yau ta hadu da ajalin ta.


"Oh no!"yace "ya akayi na manta da wuka na kuma yau"tsaki yaja kana yacigaba"yanka shine hukunci ki dan inna harbe ki nayi miki sassauci,matso ta yayi sosai zatayi baya ya damko ta yace tunda ba wuka bari in shake ki sai kin daina numfashi"baki ta bude da niyan ihu yace "kina bude baki a nan zan dannq bom din jina
mu tarwatse".da kyar ta samu bakin ta ya budu tace dan girman allah kamin rai wallahi na tuba bazan kara ba." tuban muzuru bama son tuban muzuru,"mutane nawa kika wulakanta"ya tambaya yana kara had a rai.irgiza kai kai kawai take _i have to do it bazan bar lada ta wuce niba"hannun sa ya mika zai shako wuyanta tayi saurin rikewa tana kuka kaman ranta ya fita tana rokon sa tare da magiya.

Danne dariya data taso masa yake ganin yanda farhat mai ji da kanta ta dawo.wani irin shock yaji da tarike masa hannu nan kuma yaji jikin sa yayi lumus ya tsaya kallon ta,idon ta a rufe yake tana kuka tare da magiya.da kyar ya kwace hannun sa yace "zan kyale ki but on 1 condition"cikin sauri tace "wallahi koma menene na amince dan allah kar ka kashe ni"sharadin ba mai wuya bane,zan kyale ki in har zaki daina wulakanta mutane saboda mai kudi da talaka duk allah ne yayi su kuma ba wanda yafi wani sai wanda ya mutu ya samu aljanna.In kinyi min alkawari to i will let u go".harshen ta har wani hardewa yake"wlh nayi maka alkawari dama ba halina bane sharrin shaidanne shikenan kinyi Sa a Dan ni daga nan zan wuce sambisa"yace yana fita a motan.

Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke,tayiwa motan ta key ta fita a. guje.dariya farhan yayi mai isar sa gani kamin ya shiru,yace"kadan kika gani sai na koya miki hankali".wani no ya fara dialing a wayan shi,sai da ya kira kusan sau uku aka dauka tare da cewa" wai waye yake damuna haka?budurwarka ce "farhan yace masa jan dariya mikewa mutumin yayi daya kwancen Yace "muryan waye nake ji kaman farhan" dariya farhan ya kuma yi yace "kaman nema shima mutumin cikin dariya yace" naga no naija ne ai dole insaka question mark.yeah u re right tun jiya na shigo ai.haba mana dude shine sai yau kake kirana?common umar stop dis nd come nd pick me up" farhan yace dan ranan wajan ya fara damunshi,"ok ok where are u ?"umar ya tambayeshi yana mikewa tare da daukan car key dinshi "i dont know d place but let me ask first "yace yana matsowa wajan almajiran da suka gama warwason abinci,dukkansu da kallo suka bishi suna mamakin me ya kawo bature makarantan su.mamakin su ne ya karu jin ya tambaye sunan anguwan kuma cikin yaren kanuri."BINTU SUGAR"suka amsa mishi umar dake jinsu yace" ok gani nan zuwa dan kusa da anguwan mune.but ask them ta inane,?"nan ma farhan ya kara tambayansu suka ce gaba da primary skul ne. umar yace ya gane bashi 15 min gashi. nan zuwa lokacin har ya tayar da motan. wata yar bishiya da farhan ya gani ya koma ya tsaya baifi 10 mins da tsayuwa ba yaga wata prado ash colour ta tsaya acan nesa wayarsa yaji tana ringing ya dauka yaga umar ne receiving yayi. kamin yayi magana yaji yana cewa "dude kana ta ina na wuce primary skul din fa".farhan yace "kaine acikin prado ash?yes kana ganina kenan?yeh" kawai yace ya nufi motan sai a sanan umar ya ganshi ai bai jira ya karaso ba,cikin sauri ya bude motan ya fito ya nufo shi shima cikin farin ciki suka rumgume juna umar yace "man gaskiya ka iya bazata".dariya farhan kawai yayi suka shiga motan a tare.hanyan bulukutu abuja umar ya dauka yace "wlh gidan mu zamuje tukunan alright"" farhan yace. yace "man gaskiya ka iya bazata".dariya farhan kawai yayi suka shiga motan a tare.hanyan bulukutu abuja umar ya dauka yace "wlh gidan mu zamuje tukunan alright"" farhan yace.
💥🔥💥🔥🌹🌹

FARHAT

💥💥🔥🔥🌹🌹

Written by ummee Yusuf (Maman Yusuf)

I dedicated this page to my lovely daughter MARYAM may ALLAH bless u abountly.

Page 15

Hiran yaushe gamo suka fara Dan tare sukayi karatu a London, halin su yazo daya shiyasa abotan su yayi karfi sosai.Suna zuwa bakin gate din gidan mai yayi horn mai gadi ya bude musu suka shiga .suma KO tawajan gidan zaka San ba baya bane wajan kudi.fitowa sukayi bayan yayi parking,har main parlorn gidan ya shiga dashi suka gaisa da hajjiyar Sa sannan suka wuce part din shi.a parlourn suka baje,fridge Umar ya nufa ya dauko mishi bottle water da exotic drink mai sanyi ya dora kan wani karanin table dake gaban farhan.bottle watern ya dauka ya kafa kai ya farasha ba tare da yabi ta kan glass cup din da Umar ya hado dashi ba.sai da ya kusan shanyewa sannan ya ajiye.Umar yace"ya dai da alama kasha wahala kuma gaka kaman wani a birkice kake.wai me ya kai ka bayan gari?zama farhan ya gyara sannan ya koro mass bayanin tun haduwar su da farhat zuwa drama su.dariya Umar yake harda rike ciki.yace "iyye waya ga farhan Dan boko haram"Dariyan shima farhan din yayi hana girgiza kai.bayan sun tsagaita da dariyan umar yace"gaskiya kar ka koma wannan gjidan ka dawo nan muyi zaman mu cos la lura yarinyan bata da mutunci."kar ka damu zan koma gidan nasu cos I like d game and beside ina son koya mata hankali.she is very nice kwai dai gata ne ya mata yawa da kudin Baban ta da ya rife mata ido take taka mutane yanda tAga dama"yace da murmushi akan fuskan shi.kallon Sa Umar yake baki sake can yace"haba farhan kar kayi ganganci mana a yanda

Please Login or Register in order to submit comment