Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ya bar mahaifiyar shi a karkashin kulawan Alhaji Mustapha da amaryan sa Maryam.

Alhaji jidda haifaffen garin borno ne,amma iyayen sa yan asalin kasan libiya ne.wani tashin hankali da akayi a kasar a wacan shekarun,shi ya tilasta musu barin kasar su ta haihuwa.

Haka suka cigaba da rayuwar su cikin kunci da talauci,basu da kowa sai dan su jidda.

Allah ya taimake su lokacin da jidda ya fara zama saurayi yana fita yana aikin karfi yana kawo musu.wasa-wasa sai gashi duk abinda yayi sai ya samu kudi.

Cikin dan kan-kanin lokaci allah ya buda mishi ya zama babban dan kasuwa.

Jidda auri khadija yar wani makocin su da suke zaman amana kaman yan uwan juna.

Bayan auren da shekara 2 Allah ya azurta su da namiji aka rada masa suna mustapha.

Mustapha ya taso cikin gata da jin dadi.anan maiduguri yayi primary da secondry.

Alhaji jidda a lokacin kudin sa ya bunkasa yana fita kasa-kasa dan kasuwanci dan haka kasar waje ya futar da dansa.yayi degreen sa harda masters.

Yana dawowa gida ya iske mummunan labari Allah ya karbi rayuwan kakanin sa duka 2.yayi kukan rashin su dan suma sun nuna masa gata a matsayin shi na tilon jikan su.bayan zuwan shi kaman da wata 3 mahaifin shi ya dora shi akan dukiyar sa.

Bayan shekaru 2 da dawowan sa Allah yayiwa Alhaji jidda rasuwa sakamokan cutan cancer.

Haka ya cigaba da kula da mahifiyar shi dukiyar shi.

Bayan wani dan lokaci Allah ya hada shi soyayya da maryam musa itama yar wani attajiri ne Alhaji mus, dan haka ba'a dau lokaci ba akayi bikin su.

wannan kenan.

Shekaru uku Bukar ya dauka a kasar ghana yana karatu sai hutu yake dawo dashi gida.

Mahaifiyar bukar tana samun kulawa sosai a wajan Alhaji mustapha ya dauke tamkar mahaifiyar shi.kuma ya hada ta da tashi mahaifiyar shi Hajiya khadija,zumunci mai karfi ya shiga tsakanin su.

Bai cika wata biyar da dawowa ba Alhaji mustapha ya damka masa duk wani business din shi na gida naija dan a lokacin shi yana shiri komawa london da zama.

Aminci da amana sosai ya shiga tsakanin Alhaji bukar da Alhaji mustapha dan komai tare suke,duk abinda zai yi sai ya nemi shawran aminin shi.

Nan ya takura masa da zancen aure,a lokacin shima sun dai-dai ta da kaltuma nuraddeen.

Anyib ikin su da wata 6 Allah yayiwa mahaifiyar Alhaji bukar rasuwa wato ya aisa.

Bayan zaman makoki Alhaji mustapha ya tattara ya koma londin da matar shi maryam.

Sun koma london da shekara 4 Allah ya azurta su da samun da namiji aka sa masa suna muhammad amma ake kiran sa da FARHAN.

Har london Alhaji bukar da matar sa suka zo musu murnan samun karuwa.

Alhaji Bukar ko sai da suka kwashi shekara goma sha biyu sannan Allah ya basu ya mace aka rada mata suna aisha ake kiran ta da FARHAT.

Alhaji mustapha da iyalan sa sun zo har maiduguri taya su murnan karuwa a lokacin farhan yana da shekara 9.

Bayan shekara Alhaji mustapha ya sake samun ya mace aka rada mata sumayya.

Sumayya na da shekara 2,Farhan kuma 1.Alhaji Mustapha tafiya ta same shi na kwana 2.kan hanyan shi ta dawowa jirgin su yayi hatsri Allah ya yi masa rasuwa.

Hajiya maryam tayi kukan mijin ta kaman ba gobe daga baya suka dangana suka barwa Allah.

Dukiyan da Allaji Mustapha ya bari ba adadi,dan haka ana gama zaman makoki Alhaji Bukar ya hada kan wanda suke hannun shi ya kawo.maimakon Hajiya maryam ta karba saima dora masa alhakin kula da duk kadarori da kudade da mijin ta ya bari ta bashi.tace tunda mijin ta bashi amini sai shi dan haka ya rike musu har lokacin da Farhan zai girma ya mallaki hankalin shi.

Da farko yaki karba sai da yaga yan uwan ta sum taru suna bashi baki sai ya karba tare da cewa Allah ya taya shi riko.

Farhan yana 17 years,hajiya maryam da yarta sumayya sun taso da shoppin mall Allah ya hada su da accident wanda ita a take Allah ya amshi abun shi.ita kuma sumayya ta shiga koma sanadiyan kashin wuyan ta da yaji mummunan ciwo.tun daga lokacin take under medication.

Bayan rasuwan Hajiya maryam yayi yunkurin maida musu dukiyan su amma yan uwan suka ce ya cigaba da rikewa kaman yanda mahaifiyar su ta bukata.
********************

Abba ya juyo ya kalli Farhat da take risgan kuka kaman ran ta ya fita sannan ya cigaba.

"Duk taimakon da kika ina yi shi yace a taimakawa duk wanda yake cikin bukata ko wace iri amma kada sunan sa ya fito.babban burin shi yar uwan shi da take kwance ta mike ta samu lafiya.
[12/24, 8:31 PM] Ummee Yusuf: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

FARHAT

๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

Written by umme yusuf
(Maman yusuf)

๐Ÿ’ซFAGEN-MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ

(Gidan aminci,zaman lafiya da yarda da juna insha Allah ๐Ÿค)

Page 57~58

Da rarrafe ta karasa gaban Abba tana rusa wani irin kuka mai cike da nadama.

Numfashin ta har wani sama-sama yake fita,tana son yin magana amma kukan ya hana muryan ta fita.

Shafa kanta Abba yayi yana mata murmushi yace" ya isa haka mamana,kiyi shiru haka nan".

D'ago ido tayi ta kalli Farhan da zuba mata rinanun idon shi wanda ji yake shima kaman ya zubar da hawaye.

Sukuyar da kai tayi da sauri wani irin kunyan sa ne ya rufe ta,ashe tana ta haukan ta.yana mata kallon mahaukaciya.

Da gudu ta tashi tayi hanyan sama tare da kara sautin kukan ta.

Tana shiga d'aki ta fad'a kan gado tana cigaba da kuka tare da sumbatu kala-kala.

"Wayyo Allah na! ina zansa kaina,ya zanyi da rayuwa ta inji dadi?FARHAN!!!".

Sunan kawai take nanatawa,sai yanzu ta fara ganin abubuwan da suka faru a zahiri.

Wato wajan su Farhan Abba yake zuwa a london yana kula da business din su na can shiyasa yake dadewa in yaje can.

Shiyasa taga gidan auren ta yafi gidan su komai,haka ma d'akin shi yafi nata nesa ba kusa ba ashe duk dukiyar shi ce?

No wonder su Ammi suka bashi d'aki a cikin gida tsabani wasu da ake basu a can kusa da mai gadi.

Ga kuma ranan dinnern auren su,duk mafi yawancin abokan sa masu jajayen kunnuwa ne.hatta wanda ya bada tarihin shi ma baturen ne.

Ranan kalawa ma irin kyaututtuka da ta samu yafi karfin dangin ta,but lokacin da yake idon ta a rufe suke ba tayi tunanin komai ba.

Juyi tayi tana share hawayen ta da suka ki tsayawa.tana aiyyanawa a ranta zaman ta da Farhan ya kare,duk da tasan babban barazana ce ga rayuwar ta,amma ya zama wajibi ta nesanta dashi.

Ina ita ina hada ido dashi,bare zama a inuwa d'aya.samun irin Farhan a wannan zamani zaiyi wuya.duba ga yanda take ci masa mutunci son ranta,gori da gadara akan dukiyar sa da take tunanin na mahaifinta ne.

ko kad'an bai taba fushi ba,da wani ne ta san ko na second daya ba zaiyi tolarating ba.

Haka ta kwanta tana ta sake-sake a ranta tare da addu'an Allah ya kare ta daga masu neman d'aukan fansa akan ta cox taga bala'i haduwar su da yaaz kuma ita kanta bata san mutane nawa ta wulakanta ba.

A parlour kuma lokacin da ta tashi,Farhan shima mikewa yayi zai bita dan ya lallashe ta amma Abba ya dakatar dashi ta hanyan cewa "k'yale ta,tayi kukan da kyau yanda zata k'ara yiwa kanta fada in yaso daga baya a lallashe ta".

Komawa yayi ya zauna jiki a mace,badan yaso ba.

Nasiha Abba da Ammi suka mishi na ya cigaba da hakuri da ita duk da sun san cikin 100% na halin ta 80% su ragu.dan haka ya k'ara hakuri kan nada saboda zaman aure ko yaya yake dole sai da hakuri.

Kan shi a sunkuye yana sauraron su wayar shi ta fara ringing,zaro wayan yayi a aljihun sa dan ya saka a silent amma ganin no kanwar ummin su Hajja Zara mai kula da summaya kanwar sa ce yasa ya d'aga cikin girmamawa.

Kamin ya mata sallama yaji tana kuka,zuciyar shi ce ta buga da karfi.yana fargaban yaji me ya sata kuka haka.

Tsinkar muryan ta yayi tana cewa "Alhamdullihah Farhan ga Sumayya yau Allah yayi ta mike.gata nan tana son magana da kai".

Zumbur ya mike tsaya amma bakin shi ya kasa furta ko kalma daya.su Abba ma sai tambayar sa suke lafiya amma ya kasa basu amsa sai zuciyar shi da take ta lugude.

"Ya Far..haan"yaji ance ta cikin wayan
da wata irin murya mai sanyi.
Hawayen farin ciki ne ya zubo daga idon shi,bakin shi yana rawa da kyar yace "SUMAYYA"

Yana ji ta fara kuka a hankali tace"yaushe zaka dawo"

"Cikin satin nan Sumyya insha Allah ina nan zuwa"yace.sannan Hajja Zara ta karba sukayi sallama.

Abba da Ammi suna tsaye soro-soro suna kallon shi tare da neman karin bayani.nan ya kwashe daddadan labarin ya basu.

Suma su taya shi farin ciki sosai.nan Abba yake tambayan shi yaushe zai tafi?

"Zai kai kusan sati saboda sai na tsaya nemawa Farhat biza da passpot.Abba kayi hakuri mu tafi tare dan ba ishasshen lokaci".Farhan yace da fuskan tausayi.

Murmushin su na manya Abba yayi sannan yace " kuna iya tafiya dama ban hana ba Allah ya k'ara muku hakurin zama da juna".

Cike da zumudi yayi hanyan sama yana washe baki.Abba ya yarda ya tafi da matar shi.

Tsayawa yayi a bakin k'ofan d'akin yana kallon yanda take ta kuka har yanzu.

Bata san ya shigo d'akin dan ta juyawa k'ofa baya.

A hankali ya tako yazo gaban gadon.zama yayi a bakin gadon sannan yasa hannu ya d'ago ta.

So yake su hada ido amma sam taki dago da kanta bare su hada ido.

Sake ta yayi ya fara dube-dube,shine kan mirrow, saman sip din ta kai har karkashin gado bai bari ba.

Tun tana share shi har hakurin ta ya k'are tace " me kake dubawa ne ?"

Bai daina dube-duben ba yace "Farhat......Farhat dina nake nema ban ganta ba ".

Bata san lokacin da ta kwashe dariya ba, harda kyakkyatawa.but stiil fuskan ta shame-shame da hawaye.

Tsayawa yayi da dube-duben da yake yana murmushin jin dadin ya sata dariya.

Har ya tsuguna agaban ta bata daina daryan ba yace " meye haka kikewa mutane dariya kaman wata sabuwar kamu?

Murkuda mishi baki tayi tace " ina ruwan ka dani".

Dariya yasa tare da jawo ta jikin shi ya rungume yace " this is my Farhat na samo ta.amma ta dazun ba Farhat dina bace".

Pls kuyi manage da wannan yau ba yawa. Ina yin kusosai masoyana,luv u all๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜
[12/24, 8:31 PM] Ummee Yusuf: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

FARHAT

๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

Written by umme yusuf
(Maman yusuf)

๐Ÿ’ซFAGEN-MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ

(Gidan aminci,zaman lafiya da yarda da juna insha Allah ๐Ÿค)

Page 59~60

Kuka Farhat ta fashe masa dashi,cikin kuka tace " no Farhan ban cancanci haka daga gare ka sam,bazan iya ha'da ido da kai ba bare mu zauna inuwa d'aya.ya kamata wannan ya zama hukuncin abinda na aikata maka".

Duk maganganun da take tana nan manne a kirjin shi,tana ta kukan nadama kaman ranta zai fita.

Shafa bayan ta yake a hankali yana rad'a mata kalaman soyayya a kunne.amma kaman zuga ta yake sai k'ara volume din take,d'ago ta yayi ya had'a bakin su waje d'aya yana bata hot kiss.

Bai barta ba saida yaga jikin ta ya mutu murus ta daina kukan sannan ya zare bakin shi yana k'ara manna ta da kirjin shi.

Kwanciya tayi shiru a jikin shi tayi tana sauke ajiyar zuciya.

"Abba ya yarda mu koma gidan mu 2 night,lets get going 2day is a special day" yace yana mik'ewa da ita a jikin sa.

Bata ce komai ba dan har yanzu bata dawo dai-dai ba.dan haka shi ya d'ako mata hijabin ta dogo har k'asa ya sama ta tare da rik'e mata phones dinta suka fito parlour.

Koda suka fito su abba na nan inda suke zaune basu motsa ba.

Durk'usawa sukayi a gaban su,sabon nasiha iyayen nasu suka musu.

Sabon kuka Farhat ta fara,nan ammi ta jata zuwa d'akin ta,ta bata wani lafiyayyan tsimi mai kyau tace" shanye ki bani kofi na".

Ba musu ta shanye ta bata kofin.k'ara had'o mata wasu kayan tayi tare dayi mata bayanin su.nan ammi take mata sabon fad'a kan ta rike mijin ta hannu 2 sannan karta kuskura suji wata matsala ta taso ta b'angaren ta cox zata bala'in tsaba mata kar taga ta samu miji mai saukin kai da hak'uri tace zatayi amfani da haka wajan ci masa fuska ko kuntata mishi.akwai 'yan mata da suka fiki komai suna harin sa dan haka in kunne yaji gangan jiki ya tsira."

Har bakin mota Ammi ta rako su,Farhat sai kuka take kaman yau ne d'aurin auren su.

Ammi bata bar wajan ba sai da taga fitan motan su sannan ta koma ciki.

Suna tafiya a mota shiru ba wanda yake magana sai kuka Farhat dake tashi k'asa-k'asa.

A milk shop ya tsaya ya saya musu gasassun kaji a d ultimate suya tare da drinks masu sanyi,sannan suka mike hanyan gidan su dake dambua road.

Horn yayi mai gadi ya bud'e musu gate suka shigo ciki.

Fitowa yayi bayan parking.da kyar ya lallaba Farhat da har yanzu kuka take ta fito,suka shiga cikin gida.

Gidan tsab-tsab ko ina kal kaman da mutum a ciki sai kamshin turaren wuta ke tashi.

A parlourn sama ya ajiye kayan da sayo musu,Farhat d'akin ta wuce ta kwanta.jimamin ya zaman su zai kaya take duk da cewa tasan Farhan ba ruwan sa amma ita wani irin nauyin sa take ji.

Farhan bai fito ba sai da yayi wanka ya shieya cikin fararen kayan baccin sa masu taushin gaske sannan ya kwaso kayan ciye-ciye da ya sayo ya nufi part din Farhat.

A kwannce ya same ta,bai mata magana ba ya wuce kitchen ya d'auko musu plates da cups har da kitchen knife ya fito.

Juye musu gashasshen kaji da sai tururi yake a plate sannan yace ta taso suci.da farko taki tashi saida yayi insisting sannan ta sauko daga kan gadon.

Kad'an-kad'an take ci coz ta kasa sake jikin ta dashi saboda jinta take kaman sabuwar halitta.

Jawo ta yayi ya daura ta a kan cinyar shi ya fara bata a baki ganin taki sakewa.kuma ba laifi ta d'an ci dayawa.

Ita ta tattara kayan wajan bayan sun kammala.

Shi kuwa zama yayi a bakin gadon har ta dawo daga kitchen tayi hanyan bathroom dan wanka.

"Kiyi alwala kizo muyi nafila"yace mata.

"To" kawai tace tare da karasa shigewa.

Koda ta fito har ya shimfid'a musu sallaya.ba b'ata lokaci ya ja su raka'a biyu sannan ya sallame.addu'oi yayi ta zuba musu sosai sannan suka shafa.

Gaban mirrow ta zauna ta dan shfa lotion sama-sama sannan ta dauko fara humran ta na zallan lailatul sahara ta shafe jikin ta dashi.wata 'yar rigan baccin ta pink iya guiwa mai tsiririn hannu ta saka.

Rab'e-rab'e ta fara dan ta kasa zuwa kan gadon wanda Farhan yayi shame-shame a kai.ya lumshe idon sa kaman mai bacci amma yana kallon ta.

"Zo mana ki kwanta,kodai in koma d'aki nane"? yace mata yana dariya k'asa-k'asa ganin yanda farhat yau take abu strange.wai ita ala dole kunyan sa take ji yau.

Bata bashi amsa ba tazo ta kwanta a can gefe.

"FARHAT....." ya kira ta can kasan makoshi.

Bude ido tayi ta kalle shi ba tare da ta budi baki ta amsa ba.

Bai damu da rashin amsawan ta ba ya cigaba da magana idon shi a kanta.

"Mutum ya rinka godewa Allah a duk yanda ya tsinci kan sa a rayuwa.misali kinga mu, muna k'anana muka rasa iyayen mu nida kanwata Sumayya.bamu rasa komai na rayuwa ba saboda tarin dukiyan da iyayenmu suka bar mana.amma kwata-kwata ba mu san dadin ta ba sakamakon kanwata sumayya da take kwance under coma.ba kasashen da ba'a kaita ba wajan nema mata lafiya amma abin yaci tura,a wannan lokacin zan iya bada duk abinda muka mallaka muddin sumayya zata samu lafiya saboda banida tamkar ta.shiyasa nacewa Abba yayi ta mana sadaka da taimakawa duk mai neman taimako kan Allah ya tashi kafad'unta.Alhamdullilah yau har Sumayya ta samu lafiya har naji muryanta rabona da jin muryan ta tun tana seven years old.

Da sauri ta d'ago kai tana kallon shi da tsantsan farin ciki kan fuskan ta.

Murmushi kawai yayi yana gyad'a mata kai.sannan ya cigaba.

"Uncles din mu su suka matsa min lallai sai nazo kasan nan na fara duba dukiyar mu tare da koyon yanda zan kula dasu saboda acewar su lokaci yayi da zan kula da dukiyar mu.bana son zuwa saboda lafiyar 'yar uwata yafi min komai a rayuwa but suka matsa nazo.ashe bansani ba sun taimaka min sun hada ni da rayuwata".

Wannan karon hawaye ne tab a idon ta take kallon shi.

"Yes Farhat u re my life.ranan da na fara d'ora idona a kanki na rasa natsuwa ta sannan nasan lalle zuwana kasar nan alkhairi ne a gare ni.ni na hana Abba a fada miki ko waye ni dan kar ki kasa sake jiki dani.kin rage min kunci na rashi lafiyar sis dina sosai kike sani nishad'i da yanda muke wasan mu dake,bansan farin ciki ba saida nazo gidan ku.Abba ya gama min komai a rayuwa da ya bani ke a matsayin mata.abu. d'aya ya rage min yanzu shine inje inga Sumayya.

Lub tayi a jikin sa tana sauraron kalaman sa.

"Ina son ki saki jikin ki dani muyi rayuwan mu mai dadi,ki dauka cewa har yanzu kina tare POOR BAGGER kine ba wani ba. Nima zan dauka har yanzu ina tare da MISS EGO na da na sani tunda ne kinga kuwa zaman mu zai bada citta".yace yana dariya.

Cusa fuskanta tayi a kirjin shi tana dariya itama.

Zame mata rigan baccin jikin ta yayi tare aika mata sak'onni masu zafi da d'aukan hankali dan dama daurewa yake tun dazu saboda wannan humran ya gaba tayar masa da hankali ,biye shi tayi suna ta romancin din juna saboda ya saba mata hakan a baya.

Hankalinta ne ya tashi ganin yau da gaske yake son Angwacewa.

Ganin haka nima na basu waje dan wannan sirrin nasu yafi karfina bare in d'auko muku rahoto.
[12/24, 8:31 PM] Ummee Yusuf: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

FARHAT

๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒน๐ŸŒน

Written by umme yusuf
(Maman yusuf)

๐Ÿ’ซFAGEN-MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ’ซ

(Gidan aminci,zaman lafiya da yarda da juna insha Allah ๐Ÿค)

Page 59~60

Kuka Farhat ta fashe masa dashi,cikin kuka tace " no Farhan ban cancanci haka daga gare ka sam,bazan iya ha'da ido da kai ba bare mu zauna inuwa d'aya.ya kamata wannan ya zama hukuncin abinda na aikata maka".

Duk maganganun da take tana nan manne a kirjin shi,tana ta kukan nadama kaman ranta zai fita.

Shafa bayan ta yake a hankali yana rad'a mata kalaman soyayya a kunne.amma kaman zuga ta yake sai k'ara volume din take,d'ago ta yayi ya had'a bakin su waje d'aya yana bata hot kiss.

Bai barta ba saida yaga jikin ta ya mutu murus ta daina kukan sannan ya zare bakin shi yana k'ara manna ta da kirjin shi.

Kwanciya tayi shiru a jikin shi tayi tana sauke ajiyar zuciya.

"Abba ya yarda mu koma gidan mu 2 night,lets get going 2day is a special day" yace yana mik'ewa da ita a jikin sa.

Bata ce komai ba dan har yanzu bata dawo dai-dai ba.dan haka shi ya d'ako mata hijabin ta dogo har k'asa ya sama ta tare da rik'e mata phones dinta suka fito parlour.

Koda suka fito su abba na nan inda suke zaune basu motsa ba.

Durk'usawa sukayi a gaban su,sabon nasiha iyayen nasu suka musu.

Sabon kuka Farhat ta fara,nan ammi ta jata zuwa d'akin ta,ta bata wani lafiyayyan tsimi mai kyau tace" shanye ki bani kofi na".

Ba musu ta shanye ta bata kofin.k'ara had'o mata wasu kayan tayi tare dayi mata bayanin su.nan ammi take mata sabon fad'a kan ta rike mijin ta hannu 2 sannan karta kuskura suji wata matsala ta taso ta b'angaren ta cox zata bala'in tsaba mata kar taga ta samu miji mai saukin kai da hak'uri tace zatayi amfani da haka wajan ci masa fuska ko kuntata mishi.akwai 'yan mata da suka fiki komai suna harin sa dan haka in kunne yaji gangan jiki ya tsira."

Har bakin mota Ammi ta rako su,Farhat sai kuka take kaman yau ne d'aurin auren su.

Ammi bata bar wajan ba sai da taga fitan motan su sannan ta koma ciki.

Suna tafiya a mota shiru ba wanda yake magana sai kuka Farhat dake tashi k'asa-k'asa.

A milk shop ya tsaya ya saya musu gasassun kaji a d ultimate suya tare da drinks masu sanyi,sannan suka mike hanyan gidan su dake dambua road.

Horn yayi mai gadi ya bud'e musu gate suka shigo ciki.

Fitowa yayi bayan parking.da kyar ya lallaba Farhat da har yanzu kuka take ta fito,suka shiga cikin gida.

Gidan tsab-tsab ko ina kal kaman da mutum a ciki sai kamshin turaren wuta ke tashi.

A parlourn sama ya ajiye kayan da sayo musu,Farhat d'akin ta wuce ta kwanta.jimamin ya zaman su zai kaya take duk da cewa tasan Farhan ba ruwan sa amma ita wani irin nauyin sa take ji.

Farhan bai fito ba sai da yayi wanka ya shieya cikin fararen kayan baccin sa masu taushin gaske sannan ya kwaso kayan ciye-ciye da ya sayo ya nufi part din Farhat.

A kwannce ya same ta,bai mata magana ba ya wuce kitchen ya d'auko musu plates da cups har da kitchen knife ya fito.

Juye musu gashasshen kaji da sai tururi yake a plate sannan yace ta taso suci.da farko taki tashi saida yayi insisting sannan ta sauko daga kan gadon.

Kad'an-kad'an take ci coz ta kasa sake jikin ta dashi saboda jinta take kaman sabuwar halitta.

Jawo ta yayi ya daura ta a kan cinyar shi ya fara bata a baki ganin taki sakewa.kuma ba laifi ta d'an ci dayawa.

Ita ta tattara kayan wajan bayan sun kammala.

Shi kuwa zama yayi a bakin gadon har ta dawo daga kitchen tayi hanyan bathroom dan wanka.

"Kiyi alwala kizo muyi nafila"yace mata.

"To" kawai tace tare da karasa shigewa.

Koda ta fito har ya shimfid'a musu sallaya.ba b'ata lokaci ya ja su raka'a biyu sannan ya sallame.addu'oi yayi ta zuba musu sosai sannan suka shafa.

Gaban mirrow ta zauna ta dan shfa lotion sama-sama sannan ta dauko fara humran ta na zallan lailatul sahara ta shafe jikin ta dashi.wata 'yar rigan baccin ta pink iya guiwa mai tsiririn hannu ta saka.

Rab'e-rab'e ta fara dan ta kasa zuwa kan gadon wanda Farhan yayi shame-shame a kai.ya lumshe idon sa kaman mai bacci amma yana kallon ta.

"Zo mana ki kwanta,kodai in koma d'aki nane"? yace mata yana dariya k'asa-k'asa ganin yanda farhat yau take abu strange.wai ita ala dole kunyan sa take ji yau.

Bata bashi amsa ba tazo ta kwanta a can gefe.

"FARHAT....." ya kira ta can kasan makoshi.

Bude ido tayi ta kalle shi ba tare da ta budi baki ta amsa ba.

Bai damu da rashin amsawan ta ba ya cigaba da magana idon shi a kanta.

"Mutum ya rinka godewa Allah a duk yanda ya tsinci kan sa a rayuwa.misali kinga mu, muna k'anana muka rasa iyayen mu nida kanwata Sumayya.bamu rasa komai na rayuwa ba saboda tarin dukiyan da iyayenmu suka bar mana.amma kwata-kwata ba mu san dadin ta ba sakamakon kanwata sumayya da take kwance under coma.ba kasashen da ba'a kaita ba wajan nema mata lafiya amma abin yaci tura,a wannan lokacin zan iya bada duk abinda muka mallaka muddin sumayya zata samu lafiya saboda banida tamkar ta.shiyasa nacewa Abba yayi ta mana sadaka da taimakawa duk mai neman taimako kan Allah ya tashi kafad'unta.Alhamdullilah yau har Sumayya ta samu lafiya har naji muryanta rabona da jin muryan ta tun tana seven years old.

Da sauri ta d'ago kai tana kallon shi da tsantsan farin ciki kan fuskan ta.

Murmushi kawai yayi yana gyad'a mata kai.sannan ya cigaba.

"Uncles din mu su suka matsa min lallai sai nazo kasan nan na fara duba dukiyar mu tare da koyon yanda zan kula dasu saboda acewar su lokaci yayi da zan kula da dukiyar mu.bana son zuwa saboda lafiyar 'yar uwata yafi min komai a rayuwa but suka matsa nazo.ashe bansani ba sun taimaka min sun hada ni da rayuwata".

Wannan karon hawaye ne tab a idon ta take kallon shi.

"Yes Farhat u re my life.ranan da na fara d'ora idona a kanki na rasa natsuwa ta sannan nasan lalle zuwana kasar nan alkhairi ne a gare ni.ni na hana Abba a fada miki ko waye ni dan kar ki kasa sake jiki dani.kin rage min kunci na rashi lafiyar sis dina sosai kike sani nishad'i da yanda muke wasan mu dake,bansan farin ciki ba saida nazo gidan ku.Abba ya gama min komai a rayuwa da ya bani ke a matsayin mata.abu. d'aya ya rage min yanzu shine inje inga Sumayya.

Lub tayi a jikin sa tana sauraron kalaman sa.

"Ina son ki saki jikin ki dani muyi rayuwan mu

Please Login or Register in order to submit comment