Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita sama kan
cewar ya fita harkarta don bbu abinda ya
hadasa da ita bata son shisshigi, to kawae ya


ce mata ranar. yana dawowa daga aiki da

daddare Ikram ke shiga dakinsa suyi ta solvin
questn a maths, ba ita ke komawa dakin momy
ba sae sha daya, kullum da daddare karfe
takwas Khaleel ke xuwa gidan duk da idan ya
xo gun su seeyama kawae yake tsayawa suyi
ta hira amma da bananan ta yake shigowa
gidan, kuma duk xuwansa basu taba haduwa
da Aliyu ba don sae kusan goma yake dawowa
daga aiki, hka ma Mujaheed sun saba ssae
dashi kullum da roban ice-creams da snacks
yake shigowa gidan na Ikram, ta dae xama yar
gata a gidan, tana bala'in ji da yaya Mujaheed
dinta, hka take ce masa yaya Mujaheed dina,
duk ya taka ma su Farida da Saiham burki don
su kadae ke tsangwamarta a gidan sae
Hajiyarsu Aliyu, ita din ma ta shiga taitayinta
don tana shakkar Mujaheed ssae ba kadan ba,
ko kadan bae da mutunci baya jin mgnr kowa
sae ta uwarsa. Aliyu bae wani damu da ynda
Ikram ta saba da kaninsa ba don yasan
wanene Mujaheed. Ranar da Khaleel ya xo
tafiya da ita su seeyama suka ja ta xuwa daki
su ka ce "Ikram kice ke baxa ki tafi ba yau,
kinga gobe Abbanmu xae dawo kuma yana siyo
mana abubuwa da yawa har da Teddy" da
gudu ikram ta sauko ta sami Khaleel dake
xaune falo yana jiran Momy ta fito da kayanta,
ta kama hannunsa ya fixge yana hararanta, ita
ma ta rama snn tace "yaya Khaleel ni baxan
tafi yau ba, kaga bance ma yayana da yaya
Mujaheed dina yau xan tafi ba" Khaleel ya galla
mata harara yace "ina Hijabin da nace ki
dauko" Momy ce ta sauko rike da jakar
kayanta, Ikram ta fasa ihu tace "wayyoo Momy
ki maida kayana ni ba yau xan tafi ba" dariya
momy tayi tace "yau kuma, to kai kaji Khaleel
sae ka tashi ka tafi" mikewa yyi ya karba jakan
hannun Momy yace "ae baxan yi wahalar bnxa
ba" tana kuka ssae suka bar gidan, su
seeyama ma sae da suka yi kukan don ba
karamin shakuwa suka yi da Ikram ba yan
kwanakin nn, suka xama kmr wasu kawaye
duk da sun girmemata da shekaru biyu. Khaleel
na gama parkn ya fito daga motar, ya fito da
Ikram da taki fitowa, ta buge masa hannu ta
kuma fashewa da kuka, dafa ta yyi a hankali
yace "baki son ganin Mami ne Ikram" juya
masa baya tayi ta rungume hannunta tace "ni
ka kyaleni" ya juyo da ita yana murmushi yace
"to yi hkuri, xo muje kiga abubuwan da Mamin
ki ta siyo maki" bae jira me xata ce ba ya daga
ta sama, rungumesa tayi tana kyalkyala dariya
suka shiga falon.

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 46..... A yr nd halve ltr. Ikram ce xaune falo da Awka gabanta sae faman solve din Maths take tana yi tana kallon cartoon, sanye take da wando pink colour, da yar top fari da pink, calaba ne manya manya a kanta Mami tayi mata park dinsu da ribbon tayi roll din mata don ko kadan bata son kitso, ita da jummae ne kadae a gida Mami bata dawo daga aiki ba, da yake ranan monday ne, jummae na kitchen tana ta shirye shiryen abincin dinner don shidda ya kusa, bude kofar da aka yi yasa Ikram ta juya tana kallon wanda xae shigo duk da tasan baxae wuce Khaleel ba, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, tana ganinsa ta hade rae ta ajiye pen din hannunta ta juya masa baya ta rungume hannayenta, kusa da ita ya xauna a hankali yace "Am srry dear" Murguda masa baki tayi tace "let me be" Murmushi yyi ya dawo gabanta ya xauna yace "plss mana" bata fuska tayi kmr xata yi kuka tace "wllh kai ka iya promise n fail ehnn, ni ba ruwana da kai, yaya Khaleel baya min hka" ya kamo hannunta cikin rarrashi yace "wllh i was'nt around ol dis while blive me mana, ki tambayi Mami ma ki ji, i just came back some hours ago" tace "to ina kaje" ya ja mata hanci yace "neva mynd bby, me kike yi hka, wow i knw my bby wil surly come out with flyn colours a wnn exm din kmr ynda kika yi a na cmmn entrance ko" tabe baki tayi ta mike ta shiga harhada litattafenta, yace "ina xaki kuma, ta juya tana kallonsa Boldly tace "Neva Mynd" dariya ssae yyi sanin rama abinda yace mata tayi, ya fixgota ya dago kanta yana kallonta yace "haba bby xamu yi fada fa," Khaleel ne ya shigo gidan rike da briefcase dinsa, ya cire glass din idonsa, kallo daya yyi masu ya dauke kai yace ma Aliyu "hi" suka gaisa, snn ya nufi stairs, Aliyu na kallon Ikram yace "meyasa baki gaishesa ba Ikram" da sauri Ikram ta nuna masa kafarta kmr jira take tace "kalli abinda yyi min da safe" Aliyu yyi shiru yana kallon dan gurjewar da tayi, cikin tsawa Khaleel ya kwada mata kira daga dakinsa, ta murguda baki kmr yana ganinta ita ma cikin tsawan tace "meye" saukowa kasa yyi yana huci yace "me ya shigar da ke dakina, me kika dauka a ciki" tace "to ba Awka dina na shiga na dauka ba jiya na manta shi a ciki" kwafa yyi ya koma sama, Aliyu yace "me ya kai ki dakinsa jiya" ta ajiye buks din hannunta tace "Questns muke solve tare, shine bacci ya daukeni" yyi shiru yana kallonta, snn yace "a dakin kika kwana knn?" ta girgixa masa kai tace "A'a da na tashi a dakin Mami naga kaina" Aliyu bae kuma cewa komai ba ya kauda kansa kawae yana kallon TV, hannunsa ta kamo tace "yayana" ya juyo yana kallonta, ta yi murmushi tace "kayi kyau ssae yau" shima murmushin yyi ya mike yace "bari ina xuwa xanje gun Khaleel" ta rikosa da sauri ta hade rae tace "me xaka ce masa, kalli fa abinda yyi min da safe" ta nuna masa kafarta, yyi murmushi yace "to idan mun gama mgnr xan ja masa kunne kar ya kuma" tayi kwafa tace "to" ya danyi dariya ya haura sama, xaune ya tarda Khaleel bakin gadonsa ya dafe kansa, Aliyu ya xauna gefensa yana kallonsa yace "ya dae Khaleel" Khaleel ya dago da sauri yana kallonsa don bae ji shigowarsa ba.


[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 47..... Khaleel ya shafa kansa yace "nothn, just havin a slight headache" Aliyu yace "ok kasha magani ne" Khaleel yace "aa ba sae na sha ba, idan nayi bacci shknn" Aliyu ya daga kafada snn yace "kun hadu da Mujaheed yau ne" Khaleel ya girgixa kai alamar A'a, Aliyu yyi shiru snn yace "came 2 seek 4 ur Advice brother" Khaleel na kallonsa yace "Which?" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya snn ya fara mgna, "nasan ba ka bani advice mara amfani shi yasa i alwayz want 2 seek urz 1st b4 anybody's, listen attentively kaji matsalata Khaleel kaga kuma ko shawarar da na yanke yyi" Khaleel ya kafa masa ido snn ya gyada kai yace "go on brodza m ol earz" Aliyu yyi shiru na wani dan lkci snn ya fara magana a nutse yana kallon Khaleel. Ikram ta mike xata tafi sama knn taji shigowar motar Mami da gudu tayi kofar fita sae kuma ta tuna ba hula kanta kar Mami tayi mata ihu, ta koma falo da sauri ta dauki hularta snn ta yi waje gun Mami, rungumeta tayi tace "Mami kin siyo min water colour din, fine art teachernmu yace idan bamu kawo ba gobe xae yi cane dinmu" Mami ta mika mata jakar hannunta tace "gobe da safe Khaleel xae je siyo maki ni daga office nake ynxu" Ikram ta karbi ledan hannun mami tana lekan abinda ke ciki Mami tace "i wil punish yhu idan baki jin mgna ta Ikram, ban hanaki bude min leda idan na dawo ba" Ikram ta turo baki tayi gaba, Mami tace "come back here" ta dawo ta tsaya, Mami ta hade rae tace "wa kike ma hka da baki" kmr xata yi kuka ta sunkuyar da kanta tace "am srry ma" Mami tace "wuce ki ban waje," juyawa tayi ta bar wajen tayi cikin falo tana tafiya a hnkli, tana shiga falon tayi bayan kujera ta durkusa ta shiga rera kuka a hankali, Mami ta shigo gidan jummai ta fita tayi mata sannu da xuwa, ta amsa snn ta haura sama ba tare da ta lura da ikram dake bayan kujera ba, ko minti biyar ba ayi ba ta kuma saukowa falo tana kiran Ikram, goge fuskarta tayi da sauri ta fito daga bayan kujerar tace "Na'am" Mami tace "me kike yi a nn" ta girgixa kai tace "nothin" Mami ta karasa kusa da ita ta kama hannunta suka wuce sama, sae da suka shiga daki snn Mami tace "kuka ki ke yi ko Ikram" ta girgixa mata kai, Mami ta rungumeta tace "bbu kyau a baki leda ki dinga lekan ciki bad habit ne kin ji, kuma na hananki severaly amma bakya ji" Ikram ta sunkuyar da kanta tace "am srry," Mami tayi mata murmushi tace "kin yi sllh" gyada kai tayi alamar eh, tace "ni da Mama jummai muka yi" Mami tace "to kin ci abinci" nn ma ta gyada mata kai, Mami tace "gud kinyi past questns dinki ko" Ikram tace "ehh nayi da yawa yau Mami" Mami ta shiga rage kayan jikinta tace "gud, Khaleel bae dawo bne" Ikram tace "suna daki shi da yayana" Mami ta juya tana kallonta tace "Aliyu ya xo ne" Ikram tace "ehh" Mami tace "je kice ma jummai ta kawo min tea" Ikram tace "to snn ta fice daga dakin amma ba da gudu ba kar Mami tayi mata ihu" a cewarta. Aliyu ya dago kansa yana kallon Khaleel jin shirun yyi yawa yace "u re mute brother" nan ma Khaleel shiru, iska Aliyu ya hura masa hkn ya dawo dashi daga world din tunanin da ya shiga, ya kirkiro murmushi yana sosa keya yace "ae xancen nake ne naji sa azimun, shiyasa kaji shiru" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya yace "ko?" Ikram ce ta bude kofa ta tsaya daga bakin kofar tace "yaya Khaleel, Mami tace baka san ta dawo bane ba wae" ta karasa mgnr tana murguda masa baki, harara ya watsa mata yace "get out"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 48...... A tare Khaleel da Aliyu suka shiga dakin Mami, Ikram na xaune gefenta tana cin Apple tana bata lbrin practical din da suka yi a Basic science, Mami ta galla ma Khaleel harara tace "me Ikram tayi mka ka jefeta?" Khaleel ya xaro ido yana kallon Aliyu yace "kaji wae na jefeta Aliyu, wllh Mami ban jefeta ba karya take min" Ikram ta murguda masa baki tace "to ba da jifana kke so kayi ba na gudu" Aliyu yyi murmushi ya karaso cikin dakin ya xauna ya gaida Mami, Mami ta amsa tace "ya gida" yace "lfya lau Mami" Khaleel dake kallon Ikram har lkcn yyi kwafa ya karaso cikin dakin, Ikram tace "Mami kina jin abinda yyi min ko" Mami ta harareta tace "rufe min baki" sunkuyar da kanta tayi, Khaleel ya gaida Maminsa, tace "sae ynxu kasan na dawo" yyi murmushi yace "yi hkuri Mami, ina shirin fitowa wancan ta shigo tana min rashin kunya" Ikram ta dago kanta da sauri ta fashe da kuka ta mike tana nuna sa cikin tsawa tace "kai ne kke min rashin kunya, kai ne kke min rashin kunya, kuma daga yau ba ruwana da kai, ba ruwana da kai, kar ka sake kiran sunana Ikram, kar ka sake....." tsawa Mami ta daka mata, Khaleel ya dinga dariya har da sakkowa daga kujera, Aliyu dae shiru yyi yana kallonta, hanyar fita tayi daga dakin da sauri tana kuka, Mami tace "dawo nn" dawowa tayi ta rungume hannayenta tana kuka kanta a kasa, Mami ta ci gaba da abinda take, a xuciyarta tunanin irin masifar Ikram kawae take, Masifaffiyace ta karshe, abun har tsoro yake ba Mami, Aliyu ya mike ya fita daga dakin, Mami ta juya tana kallon Khaleel dake ta dariya har lkcn, tayi masa mugun kallo tace "fice min a daki" ba musu ya mike ya fita, ta kamo hannun Ikram tana kallonta tace "ba nace ki daina ihu ba Ikram, kuma ba na hanaki wasa da shi ba" ta fashe da kuka tace "shine sae yyi ta neman tsokanana" Mami ta rungumeta tace "to ya isa, kyaleni da shi kawae, xanyi maganinsa, amma ki daina masa rashin kunya kinji" kai kawae ta gyada mata har lkcn tana hawaye, Mami ta share mata fuskarta ta xaunar da ita gefenta, hannunta Mami ta daga tana kallo tace "ina abinda Abbanki ya sa maki a hannnun ki?" Ikram na kallon wrist dinta tace "na cire da safe, Mami ni bana son abun, kuma na gaya ma Ammi jiya tace in cire idan muka xo gida" Mami tace "maxa je ki ki sa, kar ki sake cewa baki so kuma" mikewa tayi ta nufi drawern Mami. Karfe goma Aliyu ya shigo dakin Mami xae wuce, Ikram tayi bacci lkcn, Mami dake gaban computer har lkcn tace "baxa ka kwana ba" girgixa mata kai yyi yace "A'a gida xan wuce Mami" Mami ta juya tana kallonsa tace "to shknn Allah ya kai mu Aliyu" yace "Ameen" har ya bude kofa xae fita ta kirasa, ya juyo yana kallonta, ganin bata ce komai ba yasa ya dawo kusa da ita yace "Na'am Mami" kujera ta nuna masa ya xauna yana kallonta, tace "ka gaya min meye Matsalarka Aliyu, yhu re nt yhur self now adayz, nasan ko wanene kai, tel me yhur prblm dear." shiru yyi yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa, bayan kmr minti uku tace "to tashi kaje, Allah ya rufa asiri son"
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 49..... Aliyu ya
dago yana kallonta ya ma rasa ta ina xae fara
gaya mata damuwar tasa, Mami ta cigaba da
abinda take tace "ka turo min Khaleel idan ka
fita" Ajiyar xuciya ya sauke snn yace "Mami ba
hka bane, neman ta inda xan fara gaya maki
damuwar tawa nake, Mami am totally lost" Ba
tare da Mami ta kallesa ba tace "to idan ka nemo
ina sauraranka" ya dan yi murmushi ya dafe
kansa yace "ba wani abu bne Mami, takura ni aka
yi a gida kan in fito da mata nan da 2wks, nd...."
Mami tayi masa mugun kallo tace "to baka isa
bane?" shiru yyi yana kallonta, tace "Answer me
mana" nn ma shiru, ta girgixa kai hade da tabe
baki tace "ae ni kawae kallon ka nake Aliyu, ace
mutum kmr ka going to 32 har ynxu bae fara
ajiye iyali ba to sae yaushe, kuma sbda samun
waje an maka mgna ka tsiri shiga wani
magulmacin damuwa, to sannunka, ae ni jin
gidanku basu ce maka komai ba yasa nima na ja
baki na nayi shiru, but Allah ya gani baxan bar
Khaleel ya kai kmr ka bae yi aure ba, Allah ya kai
mu nxt yr ka ga." Aliyu yace "Mami nasan ya
kamata ace ina da iyali ynxu, kuma ni ba mgnr
auren da aka yi min yasa ni shiga damuwa ba, ca
fa suka yi idan ban fito da mata nn da sati biyu
ba to xa su hadani da Saleema, imagine fa Mami
wae Saleema, yarinyar da kowa yasan rashin
decency dinta, sbda naki fito da mata sae a aura
min ita a cuceni, kai ni ko kyauta aka bani ita
wllh baxan karba ba, kuma duk mum ce ke son
wnn hadin, duk ta bi xa xuga Dad, Godforbid"
Mami tace "to kai ynxu baka da warce kke so ne
ko iskanci ne" ya dan yi shiru snn yace "ina da
warce nake so, amma bata isa aure ba ynxu" ya
karasa mgnr yana kallon Mami, Mami tace
"jaririya kke nema knn" murmushin da bae shirya
ba yyi, mami tace "Atoh na sani, sae ka auri
Saleemar tunda bata isa aure ba, ran da yarinyar
ta isa auren sae ka aureta ka hada su" ya girgixa
kai yace "Allah ya tsare ni da auren saleema ki
daina fadin hka Mami, ke me yaki da duk wanda
xae hadani da Saleema ne, Mami da xa a ban
yarinyar nn, nayi alkawarin xan raineta, in dauketa
matsayin kanwata in bata education me kyau har
randa xata mallaki hankalinta tasan ciwon kanta"
Mami tayi tsaki don shirme ta dauki mgnr tasa,
tace "to kaje ka sami iyayen nata ka fada masu
hka mana" ya girgixa kai a hankali yace "ae kema
uwarta ce Mami, ba sae naje na sami iyayenta
ba" ba shiri Mami ta ajiye kofin tean hannunta ta
juya da sauri tana kallonsa baki bude da mugun
Mamaki tace "wae Ikram kke fadi Aliyu??" kasa
cewa komai yyi ya dukar da kansa, mikewa tayi
kmr an tsikareta, 4 sure yasan kofa xata bude
masa tace ya fita, hkn yasa ya xube gabanta kan
kneels dinsa ya rike kafarta yace "no plss Mami,
ki tausaya min kar kiyi min hka, wllh Allah ya
jarabeni da son Ikram tun daga ranar da na fara
ganinta, kuma ni son tsakani da Allah nake mata
da kuma aure, bani da burin auren wata daban
idan ba Ikram ba, ita kadae nake da sha'awar
xama da a matsayin matata, nasan bata isa aure
ba ynxu Mami, don hka ba xaman aure xanyi da
ita ba, xan...." tsawa Mami ta daka masa a
fusace tace "enuf, nace maka aurar da Ikram
iyayenta xa suyi ynxu, amma lallai ka cika mara
hankali Aliyu, ita Ikram din xa'a aura maka sbda
ka fara tabuwa ko, to tashi ka bar min daki, Allah
ya sauwake maka" Aliyu ya girgixa kai hawaye
cike idonsa yace "wllh Mami ba xaman aure xan
yi da ita ba nasan bata isa ba, karatunta kawae
xata ci gaba da, tunda aure suke son in yi....."
Mami ta nuna masa kofa tace "don Allah ka rufa
min asiri ka tashi ka bar min gida Aliyu" Khaleel
ne ya shigo dakin, though a sanyaye yake duk da
yasan mgnr, ya xauna gefen gadon Mami yana
kallonta yace "Mami ina tunanin ke me iya yi ma
Aliyu duk abinda yake so ne, bae kamata kiyi
masa hka ba Mami, nd beside ae ba ynxu yace
xa'ayi auren ba, just dat ance ya kai mata su
gani, may b ace sae nn da six month or so xa ayi
auren, kuma kinga Ikram na da shekaru 14 knn
lkcn, kuma i think ae a musulince baxa ace bata
isa aure ba tana da shekara 14, nd he is a
Medical Dr, i guess he knws wat's right n wrong,
just dont bother Mami trust ur son, nd idan baki
manta ba ae tana da shekara 14 iyayenta suka ce
xasu aurar da ita just dat kin canxa masu
ra'ayinsu ne, idan ma tunanin rabuwa da ita kike
tunda yace ba xaman aure xa suyi ba ae sae ya
bar maki ita har randa ta isa xaman auren, ba xa
dae ace bae yi aure ba a gidansu, plss consider
him mum" Mami ta kasa daina kallon Khaleel har
yyi shiru snn ta koma ta xauna tana facing
computern ta, ta dau minti kusan biyar snn ta
fara mgna ba tare da ta juyo ba.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
50.....
"Bani na haifi Ikram ba, don hka ku je ku sami
iyayenta a suleja, kar wani ya kuma kawo min
wnn silly tok din idan baya son bacin raina,
Nonsense kawae" tana kai wa nn ta mike ta fice
masu daga dakin, Khaleel ya juya yana kallon
Aliyu da ya dafe kansa ya dawo kusa da shi ya
dafa kafadarsa yace "dnt wrry bro, nasan ynda
xanyi convincin Mami, kar ka damu" Aliyu ya
dago yana kallonsa snn ya gyada masa kai ya
mike da kyar yace "sae da safe Khaleel its gettn
late" Khaleel ya mike suka fita dakin a tare.
Washegari da Asuba Mami bata amsa gaisuwar
Khaleel ba, ya gama tsayuwarsa a dakin ya fita,
Ikram dake tsaye rike da uniform a hannunta
tace "Mami meyasa baki ce ma yaya Khaleel
komai ba da ya gaisheki, ae na yafe masa" Mami
ta galla mata harara tace "sa uniform din knn,
wae ma me kike yi tun daxu ne Ikram" Ikram ta
shiga saka uniform dinta da sauri, snn ta dauki
safarta da takalmi ta sa. Mami tace "kije ki yi
break downstairs" Ikram ta sauka kasa xuwa
dinnin, xaune ta tarda Khaleel a dinnin din ya
dafe kansa ga tea a gabansa, kujerar dinnin din
da ta ja yasa ya dago kansa da sauri, ta xauna
snn tace "idan kana son Mami ta dinga maka
mgna to ka daina neman tsokanana" harara ya
galla mata yace "fita daga nn wawiya kawae" ita
ma ta hararesa tace "to ba breakfst xanyi in tafi
sch ba" Mikewa tayi da sauri ta dawo gabansa
tana kallon kirjinsa, singlet ne jikinsa sae farar
shirt da bae yi button ba, ta daura hannu a kirjin
tace "lah yaya Khaleel, chest din ka irin na
yayana wllh kalli gashi" sae da yyi baya ya kusan
faduwa ya turata da sauri yace "ke ina wasa da
ke ne" dariya ta kyalkyale da, yyi tsaki ya turata
daga gabansa ya mike ya bar dinnin din. Ta bi sa
da kallo tana murguda masa baki, Karfe hudu da
minti biyar Ikram ta shigo gidan bayan sch bus
ya ajiyeta ta gaida jummae snn ta wuce sama
xuwa dakin Mami, kwance ta tarda Mami a dakin,
duk da idonta biyu bata ma san ta shigo ba,
Ikram ta karasa kusa da gadon da sauri ta
durkusa tana kallon Mami tace "Mami baki je
office bane yau, ko baki da lfya ne" Mami ta
kirkiro murmushi ta mike xaune tana kallon Ikram
tace "har kin dawo dota" Ikram ta gyada mata
kai tace "gud evenin Mami, re yhu sick?" Mami ta
girgixa mata kai tace "am ok dota, yau ban da
aiki ne a office shine nake hutawa, maxa tashi ki
cire uniform dinki kiyi wanka kiyi sllh sae kije ki
karba abincin ki gun Jummai" Ba musu Ikram ta
mike ta cire uniform din ta tana cewa "Mami ni
yau baxan je Islamiyya ba kai na nata min ciwo a
sch, kuma an bani magani na sha" Mami tace
"wani maganin suka baki kika sha" Ikram tace
"wani farin circle magani aka bani na sha da
ruwa" Mami tace "daga yau kar ki kuma shan
magani idan sun baki, xan je in samesu ma, idan
kanki na ciwo ga magani nn a gida" Ikram ta
gyada mata kai snn ta shiga wanka, Mami ta
mike ta fito mata da kayan da xata sa snn ta
koma ta kwanta. Ikram na gama sa kayanta tayi
sllh snn ta sauka kasa xuwa gun Jummai ta
karba abincinta ta dawo cikin falo da sauri ta
kunna TV snn ta xauna tana ci tana kallo. Karfe
biyar Aliyu ya shigo falon da sallama, ta mike da
sauri taje ta rungumesa ta daga kai tana
kallonsa tace "yayana jiya ban san lkcn da ka tafi
ba" Murmushi yyi yace "uhm kin yi bacci ne"
tace "shine baka tasheni in raka ka ba ko, kasan
me yayana, yau an bamu practical da xa muyi a
Home economics kuma nasan yaya Khaleel
baxae koya min ba" ya durkusa gabanta yace
"wani practical aka ba ku" tace "wae Abrasive xa
mu yi" ya mike yace "to xan maki kafin in tafi,
Mami tana sama ko?" ta gyada masa kai tace
"ehh bata je office ba tace min hutawa take yi
yau" ya kirkiro murmushi yana gyada mata kai
snn yace "je kiyi kallonki kafin in sauko" Ba musu
ta koma kan kujera ta xauna ta ci gaba da
kallonta, snn ya haura sama xuwa dakin Momy, a
sanyaye yyi sallama ta amsa snn ya shiga dakin
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 51..... Aliyu ya karaso gefen gadonta ya xauna yana kallonta yace "ina yini Mami" ta mike xaune tace "lfya qlau, ya gidan" yace "Alhmdllh" daga nn bae kuma cewa komai ba ita ma hkn, can bayan kmr minti biyar yace "gani kinyi kira na Mami" Mami na kallonsa tace "dama ba wani abu bane tambaya kawae nake son maka" yace "ina ji Mami" tana kallonsa tace "A gidan ku kana da tabbacin xa su bari ka auri Ikram Aliyu?" yyi shiru yana kallonta snn yace "idan nace ita nake so i am sure xa su barni in aureta" Mami tayi murmushi tace "har da Mum dinka Aliyu" ya girgixa kai yace "ae ba ita xata xauna min da saleemah ba Mami, kuma na tabbatar dad dina baxae min abinda bana so ba" Mami ta gyada kai snn tace "shknn, xan baka Ikram amma da sharadi biyar Aliyu, though ba masu tsauri bane kuma its Nml" ya tsura mata ido yana kallonta a sanyaye yace "to ina ji Mami" ta girgixa kai tace "A'a ba ynxu xaka ji su ba, ynxu dae me kace iyayenka suka

Please Login or Register in order to submit comment