Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

look yanda baby mu ke bacci cikin kwanciyan hankali, kinaso idan yatashi hankalinshi yatashi ne inyaga mamanshi na kuka?" Da sauri Ikram ta kallai, girgiza mata kai yayi yace "u are his mother,idan har bakiso hankalin yaronki yatashi toki goge hawayen ki yanzunan" da sauri ta goge hawayen tana dan murmushi, ahankali taga Khaleel yasa yatsanshi ya daga fuskanta, kallonshi tai da kumburarrun jajjayen idonta, lumshe idonshi yayi yace "i khaleel so much luv yhu Ikram, wid all of my heart", saukan bakinshi taji kan nata, lumshe idonta tayi wani irin sanyi na shiganta, batai yunkurin hanashi ba, gyaran muryan dasukaji yasa khaleel ya saketa da sauri, Ikram ta dukar da kanta,jummai tasa hannu tadau Sudais daya tashi yana wasa da kafa ta daukai tace "Ikram muje kiga yanda nakema danki wanka", ahankali Ikram ta mike tabi bayan jummai, Khaleel yabita da kallo yanda take tafiyanta mai daukan hankali. Alamun tafiya dayaji yasa ya daga kanshi Mami yagani tana sakkowa fuskanta bayabo ba fallasa da sauri ya dukar da kanshi, zama tayi akan kujeran dake facing dinshi, daga kanshi yayi yaga shitake kallo ahankali yace "Mami ina kwana", bata amsa gaisuwan shiga, saida tai kusan mint 5 sanan tace "dis should be d 1st nd last tym dazaka daga hannunka ka daki Ikram", cikin tsawa tace " tarbiyan danabaka kenan dukan mace? Duk randa ka kara dukan Ikram saina mugun sabama Khaleel ", dawowa kusa da Mami yayi ya daura kanshi acinyan Mami yace "Mami am sorry bazan karaba karki fushi dan Allah", shiru tayi dan ya mugun bata tausayi, dago kanshi tayi tace" idan zaku tafi jummai zata biku tana taya Ikram rainon sudais" murmushi yay yace " Tnx Mami" tashi tayi takoma sama, Ikram tafito daga dakin jummai tana tura Sudais a stroller dinshi, Jummai da Mami tare suka sakko kasa, Mami tai musu wa'azi sosai, taima Ikram fada sanan suka tafi da Jummai, Mami takoma sama dan duba jikin Aliyu. A gaban wani babban super market ya tsaya mai suna SPAR, shiga yayi ya dan dade sosai aciki sai chan yafito ma aikatan wajen suna tura kaya booth yabude musu suka zuba kayayyakin aciki sanan yakoma ya shiga mota, juyowa yayi ya kalli yanda Ikram ta dauki Sudais shikuma ya daura hannunshi a kirjinta yanayi kaman zaisha abincin shi,Ikram tanamai dan murmushi, ganin yanda Khaleel yake kallonsu yasa Ikram ta janye Sudais akunyace ta mikama jummai shi,tafaki idon jummai tadan murguda mai baki, murmushi yayi yajuya ya kunna mota aranshi yace "I promise wanan tsiwan naki yau zan cireshi tass, daga yau zaki dawo salaha,no mercy yau", daga kanshi yayi ta mirror yaga shitake kallo kashe mata ido yayi da sauri ta murguda mai baki ta juya tana kallon sudais dake wasa a hannun Jummai.
Salam sisters abeg nasan u guys zakuga changes a typing din, wlh sis dina naba book din take muku,am very busy dis days das y bana iya samun tym din typing.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 105..... Khaleel na gama parkin Ikram ta bude motar ta fito Jummai ma ta fito rike da Sudais da jakar kayan abincinsa suka nufi balcony, cikin motar Khaleel ya dauki wayarsa ya kira Maryam, bugu biyu ta daga yace "Kin dawo Dear" yyi shiru yana sauraran bayanin ta snn yace "ohk sae kin dawo" jakar kayan sudais dake seat din gaba ya dauka ya fito ya kulle motar ya nufi balcony don bude masu gidan Kafin ya fito da kayan cikin booth, yana bude gidan suka shiga Ikram ta nufi sama jummai na biye da ita suka shiga dakinta, kwantar da sudais Jummai tayi tace "Maryam bata nn ne" Ikram tace "nima ban sani ba" kayan jikinta ta shiga cirewa ta daura xani tace "bari in yi wanka Mama Jummai" Jummai dake kkrin hada ma Sudais feeder kan ya fara nema tace "to je kiyi" ikram ta dan duka kusa da Sudais dake kwance kan gado yana cixan yatsunsa da gum dinsa ta daura goshinta kan nasa tana masa wasa, dariya ya shiga yi yana kallonta snn ta daura masa kiss a bakinsa ta shiga bathroom. ko da ta fito bbu su cikin dakin, tana tsaye gaban Madubi tana goge dogon gashinta da ta wanke da tawul karami Khaleel ya shigo dakin, kallo daya tayi masa ta madubi ta dauke kanta, ya karaso dab da bayanta a hankali yana kallon fuskarta ta Madubin, kasa ci gaba da abinda take tayi ta kuma kasa kallon Madubin, ya juyo da ita a hankali tana facin dinsa taga hawaye cike idonsa, sunkuyar da kanta tayi da sauri ita ma hawayen na neman taruwa idonta, ya rungumeta a hankali ya lumshe idonsa ta daura kanta kan kirjinsa tana kuka a hankali, ya dago kanta shi ma yana hawayen yace "baki sona har ynxu ko Ikram" girgixa masa kai tayi a hankali ta mayar da kanta kan kirjinsa, ya rungumeta tsam ya daura fuskarsa kan gashinta ya shiga magana a raunane "am srry Ikram ki yafe min abinda nayi maki jiya plss, kar ki kuma cewa baki sona Ikram ban san ya xanyi da raina ba, ban san wani irin so nake maki ba Ikram" muryarsa na rawa ya karashe mgnr, bata ce komai ba sae kukan da take ssae, ya dago kanta yana kallon cikin idonta ya saka bakinsa cikin nata, ta lumshe idonta da sauri, dae dae nn aka bude kofar suka rabu da sauri, Maryam ce ta shigo, ba shiri ta juya ta fita ta rufo masu kofar, Khaleel ya juya yana ta kallon Ikram da ta kasa hada ido da shi, yyi dan yi murmushi ya juya ya fita daga dakin, xubewa kan gado tayi tana kuka ssae, sae ynxu taji son Khaleel a ranta, ta kuma ji kishin Maryam 4 d 1st tym har cikin ranta, kasa xaman gadon tayi ta sulalo kasa a hankali tana ci gaba da kukanta, dakin Maryam Khaleel ya shiga, tana xaune ta kunna TV tana kallo amma da ganinta kasan kallon dae kawae take, ya karaso ya xauna gefenta yace "ya hanya" ba tare da ta kallesa ba tace "da gdya" ya dan yi shiru snn yace "hope komai ya wuce ynxu dear" ta dan yi murmushi tace "tuni ma, amma ina son ka min favour daya Khaleel" Khaleel na kallonta yace "ina jin ki" shiru tayi kmr me tunanin abinda xata ce, yace "kinyi shiru kuma Dear" ta sunkuyar da kanta tace "ina son ka raba mana gida da Ikram don Allah" da mmki yace "sbda me" a hankali tace "ban son watarana in fara kishi da ikram Khaleel, na dauki Ikram matsayin kanwata ta jini, tana bani girma ynda ya kamata nima ina bata, Ikram hnkli take karawa ynxu, ko ba yanxu ba ni nasan xaman lfyan mu baxae dore ba," tayi shiru snn ta ci gaba a sanyaye "kuma ni ba auren soyayya muka yi da kai ba Khaleel ni kadae ke sonka hasalima sae da na aminta da deals dinka ka aureni Khaleel ban son watarana ka min gori sbda Ikram Khaleel, kuma..." kasa karawa tayi hawaye na bin kuncinta, Khaleel ya rungumota a hankali yace "naji xan raba maku gida Maryam, ki kwantar da hankalin ki duk irin son da nake ma Ikram baxae sa in walakanta ki ba kuma kema ina sonki equally, kin min abinda idan na ki ki ban maki halacci ba Maryam" kuka ssae take a jikinsa, har ta kusa sa shi hawayen shi ma, ya kasa cewa komai.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 106.... A ranar da yamma
Maryam ta bar gidan ya kai ta daya daga cikin gidajensa da ke
dan nesa da wanda Ikram take, da farko Ikram bata wani damu
ba da Khaleel ya gaya mata Maryam xata bar gidan, sae da
Maryam ta tashi tafiya bayan an gama kwashe mata kayanta ta
rungume Ikram tace ta yafe mata in ta taba mata laifi bata sani
ba, nn jikin Ikram yyi sanyi taji kuma bata son rabuwa da
Maryam don a iya saninta basu taba samun misunderstandin
ba tun bayan rashin kunyar da tayi mata farkon xuwanta gidan,
tayi kuka ssae Maryam tayi assure dinta xata dinga xuwa ko
don sbda Sudais, karfe biyar na yamma Khaleel da kansa ya
wuce da ita duk da Ikram ta so binsu yace ta bari xai kai su
gobe. Bayan isha Khaleel ya dawo gidan don girkin Ikram ne
dama, tana kwance kan gadonta ta hade kafarta ta daura
Sudais tana masa wasa yana ta dariya yana xuba mata yawu
a fuskarta, Khaleel na shigowa dakin ta mike xaune da sauri,
ya xauna kusa da su ya karbi sudais yana kallonsa, mikewa
tayi ya kamo hannunta da sauri yace "ina xaki kuma" bata ce
komai ba ya mayar da ita ya xaunar gefensa yana kallon
fuskarta, kwan kwasa kofar aka yi hade da sallama Ikram ta
mike da sauri ta amsa sallamar Mama jummai tace "yyi bacci
ne ki bani shi in shimfide sa Ikram" Ikram ta karasa ta bude
kofar tace "A'a bae yi ba wasa yake yi Mama Jummai" jummai
tace "to idan yyi baccin ki kawo min shi kwanciya xanyi" Ikram
tace "to" snn Jummai ta juya ta wuce Ikram ta rufe kofar, har
karfe goma saura Sudais na hannun Khaleel idonsa biyu yana
wasan sa, Ikram ta mike daga kwancen da take ta shiga
wanka don tun daxu taki ajiye sudais bare tayi wankan, ko da
ta fito Sudais yyi bacci Khaleel na rungume da shi, samun
kanta tayi ranar da kasa yin komai gaban Khaleel don da da
ne tayi shafe shafenta gabansa ba komai bne har ma tasa
kaya gabansa, amma yau sae ta sami kanta da kasa yin hkn,
ta nemi kujera kawae ta xauna don dama hijab na jikinta ta
mayar da hankalinta gun News din da yake kallo a TV, mikewa
yyi ya bude dakin ya fita yana rike da sudais, ta bisa da kallo
har ya rufo kofar, sae a snn ta mike ta nufi gaban Madubinta ta
xauna kan stool din gaban Madubin ta cire hijab din jikinta ta
shiga gyara jikinta da turarruka da mayyuka masu kamshi kmr
ynda ta saba, har ta gama shirin baccinta bayan kmr minti
ashirin Khaleel bae shigo dakin ba, ta tsaya gaban Madubi rike
da net din da xata sa ma gashinta tana kare ma kanta kallo,
silk material fari tas iya gwiwa ne jikinta gaba daya surar
jikinta a bayyane suke, sae ta samu kanta da jin kunyar kayan
duk da ba ranar ce rana ta farko da ta fara sa shi ba, ta nufi
drawern kayanta da sauri ta bude ta ciro xani tana kkrin
daurawa kan rigar aka bude kofar dakin, hkn bae hanata daura
xaninta ba, ya karaso cikin dakin yana kallonta ta dauke kanta
ta dauki Hijab dinta ta shiga linkewa, kan gado ya nufa yyi
kwanciyarsa, ba tare da ta kallesa ba bayan ta ajiye Hijab din
hannunta tace "Sudais fa" jin bae ce komai ba yasa ta juya
tana kallonsa, yace "na kai sa gun Mama Jummai, ko tare
xaku kwana" tace "ehh mana, ko in je in samesu a can kar ya
tashi cikin dare ya dinga kuka" ya dan yi murmushi yace "ehh
je ki samesu" kmr jira take har da murmushinta tace "to" ta
dauki Hijab dinta da ta linke ta ajiye xata sa ta fita ya fixgota
ta fado kansa ya kashe wutan dakin yana mata rada a kunne
yace "in kika tafi gun Sudais shi kuma babansa yyi ya, wa xae
kwana da baban Sudais baki san yana bukatar ki kusa da shi
ba" kwace kanta ta shiga yi a tsorace kmr xata yi kuka tace
"ya Khaleel don Allah ka bari in tafi, kar Sudais ya dinga
nemana" Khaleel ya girgixa mata kai ya shige jikinta a hankali
yace "Sudais baxae yi kuka ba yasan kina gun babansa" bae
jira me xata ce ba ya tura bakinsa cikin nata ya shiga mata
wani mahaukacin kiss.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~By Khaleesat Haiydar
107.... Yana mata wasu irin mugayen wasa,jikinta yafara mugun rawa tafara mai kuka amma baiko sarara mataba, ahankali yay nasaran rabata da kayan jikinta, bakaramin dambe Ikram taida Khaleel ba amma baiko tausaya mataba aranan karfi da yaji Khaleel saida yasamu natsuwa a wurin Ikram, saida yabata wuya sosai ya mugun wahalar da ita bana wasaba, ahankali ya zare jikinshi daga nata, kunna wutan dakin yay ya kalli Ikram dake kwance batada marabada matatta,idanunta sunyi jajir sosai bata numfashi, ba karamin rudewa yayiba ya rungume ta yana shafa gashinta daya hargitse ahankali yake girgizata yace" Ikram, Ikram wake-up, Dan Allah karki mutu kitashi kinji" yaji shiru, kallon kafanta yayi yaga jini na gangara zaro ido yayi yace" Innalillahi nabani, Ikram badai kin mutu bako", yakama fuskanta yace "my luv bude ido ki kallen, don do dis to me I beg yhu Ikram,2day ranan farin ciki ne garemu", ganin Ikram taki motsi yasa ya komar da ita kan gado ya kwantar ya rufeta da bargo,tashi yay ya zira jallabiyyar shi harzai fita yaje dakin Mama jummai yaji bazai iyaba, dawowa yayi ya zauna jikinshi na rawa yadau wayanshi,yaga Ashe karfe 6 na safe tayi, number Aliyu yay dailing, Aliyu na kwance cikin bargo saboda sanyin dayakeji, da kyar ya daga wayan, arude Khaleel yace'" brodza Ikram,taki tashi nd she x bleedn", Aliyu a rude yace" wot!maiya sameta?", shiru Khaleel yay, Aliyu yace "maiya sameta take bleedn, taji ciwo ne?" Ahankali Khaleel yace "no, uhm dama", ya Sosa keya yace "uhm dama we slept 2geder last nyt nd..." Saiyay shiru, ahankali Aliyu yashare hawayen dake neman zubomai muryanshi Chan kasa yace "I understand, sprinkle some water a face dinta zata tashi, nd kaimata sit bath, issue of bleeding u guys have to see Dr hala u injured her", Khaleel kaman zaiyi kuka yace "wlh ya Aliyu ba fault nawaba ne,I try my best but she kept rejecti....." Tarin dayaji Aliyu yayi yasa yace "sorry brodza tari kake", ahankali Aliyu yace "eh, jeka bata kulawa" da sauri ya katse wayan hawaye yacika idonshi ko kadan bayaso su zubo but yakasa controlling nasu, ahankali suka shiga zubowa, wayanshi yabude hoton Ikram ya bayyana tanacin chocolate tana murmushi tun tana 12 yarinya, rungume hoton yayi yana sheshekan kuka ahankali yace " today all my hopes are gone Rabi'a,dan nasan kinmin nisa",ahankali ya Danna wayan delete? Ya bayyana a screen din, runtse idonshi yayi ahankali yace "O Allah kabani strength din iya deleting dis pic,inhar na iya hakan nasan I can equally delete her 4rm my heart", kasa Danna yes yayi zuciyar shi namai wani irin kuna ,yafashe da kuka sosai ya tsugunna a wurin yana kuka sosai yarike zuciyarshi saboda wani irin zugin dayake mai, tunawa yanzu haka Ikram natare da Khaleel yana mata wanka yasa yay wani mugun ihu yace "Ikram!" Ya buga phone din da bango, adaidai lokacin Khaleel ya dauko ruwa zai watsa ma Ikram yaga ta tashi a razane ta rike kirjinta tace "ya Aliyu" . ahankali Aliyu ya fadi akan tiles din yana shure shure idanunshi sunyi jajir, Mami ne ta shigo dakin dauke da cup din coffee tace "son tun jiya bakaci komi....ba" kasa magana tayi ganin Aliyu ya rike kanshi yana shure shure, yarda cup din tayi takaraso cikin dakin ta rikeshi tana "Aliyu Aliyu",hanunshi na rawa yakama hannayen Mami ya daura akan kirjinshi, cikin kuka da ihu yace " Mami kicema zuciyar nan tawa tafita daga jikina,Mami banason abunda takesa nakeji, Mami kice mata tadena sani tunanin Ikram" Kara rirrike Mami yayi yace " Mami kice mata inhar bazata dena Sani ina tunanin matar waniba to tasa na mutu yafimin, Mami help me, just change dis My heart" Mami kuka yaci karfinta ta dagashi da kyar ta rungume shi tace" Aliyu Aliyu", yakasa amsawa ma zuciyarshi tasa hannu cikin jallabiyyar jikinshi ta taba jitayi yay mugun xafi, ta dawo gabanshi ta rike kumatunshi tace "Aliyu look at me", da kyar ya kalleta tace" my son cry,cry as much as u can, nasan yanda kakeji, be strong kakuma mikama Allah al'amarin ka kaji"ya girgiza mata kai, daura kanshi tayi akan cinyanta tana shafawa, da karfi yake sauke ajiyan zuciya Mami tafara tsorata sosai, sake dago kanshi yayi yarike hannun Mami sosai yafashe da kuka sama danada yace "Mami dan Allah ki taimaken, wlh nakasa, inason nadaina jin abunda nakeji yanzu , Mami u are all I have, Mami banason, Mami kishin Ikram da sonta nakeji I don't know why" da kyar yace" Mami ban sleeping pills nasha nai bacci, banason ina tunanin matar wani", Mami ta mugun tsorata dayanda taga yanayinshi to maiya faru? Amma aiko jiya baiyi hakaba?. Jin muryan Aliyu yace "Mami yi sauri banason ina tunanin Matar wani" kwanciya yayi akasa yana juye juye yama rasa inda zaisa kanshi yaji dadi a duniya kaman ya mutu yakeji, ahankali yaji saukan sirinji abayanshi, idanunshi suka fara kulluwa harsuka kulle ruf.



~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 108..... Khaleel
ya koma baya a hankali ya kasa daina kallon
Ikram a sanyaye jin sunan da take kira masa,
rufe bakinta tayi da sauri ganin ynda yake
kallonta ta rumtse ido tana rera kuka mai ban
tausayi tana girgixa kanta, mikewa yyi ya shiga
bathroom ya hada mata ruwan xafi da dettol ya
fito ya ga ta shige cikin bargo sae kuka take, ya
yaye bargon ya dagota yana kallonta, ssae jikinta
yyi xafi, jikinta na rawa ta fada kansa tana cewa
ita ya kai ta wajen Mami xafi take ji, duk ta
rikitasa ya rasa me xae mata don Maryam bata
masa hka ba, mikewa yyi da sauri ya fita xuwa
dakin jummai ba tare da ya shirya ba, tana xaune
kan darduma tana jan carbi, sudais na bacci kan
gado lullube da blanket dinsa, ya karaso cikin
dakin ya gaida ta da dan damuwa yace "dama
Ikram ce bata da lfya Mama" ganin yanayinsa
yasa ta mike da sauri tace "Subhanallahi me ya
sameta" kasa cewa komai yyi ya juya ta bi
bayansa da sauri, jummai na shiga dakin ta
karasa gun Ikram da sauri ta cire bargon jikinta
tace "me ya same ki Ikram" Ikram tayi saurin jan
bargon ta rufe jikinta kuma tana ci gaba da
kukanta , jinin da Jummai ta gani kan gadon ya
daure mata kai, ta juya tana kallon Khaleel da
alamar tambaya, juyawa yyi ba tare da ya bar
suka hada ido ba ya bar dakin, Jummai ta dago
Ikram ta shiga lallashinta, Ikram ta rungumeta
tana kuka ssae tace ita gun Mami xata kaita, duk
ynda jummai ta so taimakon Ikram kin yrda tayi,
jummai tasan ta da taurin kai don hka kawae ta
fita ta samu Khaleel tace ya kira mata Mami, ba
musu ya karbi wayarta da take mika masa yyi
mata dialin nmbr ya bata, Mami na xaune tayi
tagumi gefen Aliyu dake bacci amma da gani
kasan restless sleep ne wnn, ta kasa barin wajen
ko na minti daya duk tausayinsa ya cika ta, to
me ya samesa daga jiya xuwa yau hka, ita dae
tasan lfya suka rabu jiya da daddare duk da yaki
cin abinci, wayarsa ta dauka ta duba kiransa na
karshe taga Khaleel kuma daxun nn, ta kafa ma
nmbr ido snn ta duba cal duration taga har kusan
minti uku, ajiye wayar tayi tana tunanin to kiran
me Khaleel xae masa a wnn lkcn, ta kasa
concludin kawae ta ja masa bargo ta mike xata
hada wani alluran tayi masa wayar da ta ajiye ya
shiga ring ta dauka da sauri tana kallon me kiran
ta ga nmbr jummai ta daga, jummai tace "Aliyu
kana nan gida ne ka ba Mami waya don Allah"
Mami tace "me ya faru Jummai" Jummai tace
"ohh ashe ke ce Mami, ina ta kiran lambar ki
baki dauka ba, dama Ikram ce bata da lfya wllh"
Mami tace "wat? Me ya sameta" Jummai bata
bata lkci ba tayi ma Mami bayanin abinda ta lura
da, Mami ta kasa cewa komai ta juya tana kallon
Aliyu, da kyar ta samu kanta da cewa "to gani nn
xuwa" snn ta katse wayar, ta koma kujera ta
xauna a hnkli, dama bbu abinda ya taba shiga
tsakanin Ikram da Khaleel, but kuma ai basu
xuwa mata ciwon mara kuma, mikewa tayi da
kyar ta ciro alluran da xata ma Aliyu tayi masa
snn ta koma dakinta tasa hijab ta dauki makullin
motarta ta bar gidan, Khaleel na falo xaune ya
jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido Mami
ta shigo gidan, ba tare da ta kallesa ba ta amsa
gaisuwarsa ta wuce sama, a stairs suka hadu da
Jummai suka koma dakin a tare, Mami da kanta
ta taimaka ma Ikram tayi mata komai snn ta sa
tayi wankan tsarki suka fito daga bayin tana
dingishi, ssae Mami ta tausaya mata don da gani
kasan ta wahala, ta kwantar da ita kan gadon da
Jummai ta tsaftace nn da nn bacci ya dauketa,
Magunguna da Allurae Mami ta rubuta ma
Jummai tace ta kai ma Khaleel, goma da rabi
Mami ta bar gidan bayan ta tabbatar jikin Ikram
da sauki har ma ta samu ta ci abinci, Khaleel ya
bi bayanta sae da suka isa gun motar yace "bani
makullin na maki drivin din Mami" Mami ta masa
mugun kallo tace "da kai ka kawoni" kasa cewa
komai yyi sae da ta shiga motar ta tada snn tana
kallonsa tace "da kashe min ita ka so yi knn
Khaleel" nan ma bae iya cewa komai ba ya kuma
kasa dagowa ya kalleta, hkn yasa ta ci gaba tace
"ka gaya min dalilin ka na kiran Aliyu kuma"
Khaleel ya dago a hankali yana kallonta a
sanyaye, tayi tsaki ta ja motar ta ta bar gidan
duk da can kasan xuciyarta bbu komai sae
tausayin dan nata, tausayi yake bata ssae amma
bata iya nunawa sbda Aliyu. Mami na isa gida
direct dakin Aliyu ta shiga taga bbu shi kan
gadon, ta fita a tunaninta yana cikin bayi, ta
koma dakinta ta cire Hijab din jikinta ta dan hada
tea ta sha, snn ta koma dakin kuma taga har
lkcn bae fito ba a tunaninta, dakinta ta koma ta
shiga wanka ta fito ta kimtsa snn ta sake
komawa dakin amma ba Aliyu, sunan da take
kiransa da shi ta shiga kira amma shiru, ta tura
kofar bayin taga wayam, nan da nn hankalinta ya
tashi, da sauri ta fita ta samu mai gadi yace
mata ae ya fita, ta dawo dakin ta dauki wayarta
da ta ajiye ta shiga kiran Aliyun taji shi a kashe,
ssae hankalinta ya tashi, wata farar takarda ta
gani kan gado a ajiye an linke ta karasa da sauri
gabanta na faduwa ta dauki takardar ta warware
tana kallon content din ciki

~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 109..... A hankali Mami ta koma kan kujera ta xauna hawaye na bin kuncinta ta dafe kanta bayan ta gama karanta content din takardar hannunta, ynxu ta ina xa ta fara neman Aliyu, Abroad ina knn ya tafi, y? Why did he choose 2 go just lyk dat, share hawayenta tayi da sauri ta jawo wayarta ta shiga neman layinsa amma duk switched off, da kyar ta mike jikinta a sanyaye ta bar dakin, danna bell da taji ana yi downstairs yasa ta dauki Hijab dinta tasa ta sakko kasa da sauri ta bude kofar taga Alhaji Muhd, dad din Aliyu, sallama yyi ta juya ta amsa a sanyaye ta koma cikin falon ya bi bayanta, ya xauna 2seater, ita ta xauna a wanda ke kallonsa, suka gaisa snn yace "Amina ki gaya min me ke faruwa, ina Aliyu ya tafi kuma a kan wani dalili, don ban gne bayanin Hajiyarsa ba, ya gaya maki inda xa shi ne" Mami ta kasa cewa komai sae hawayen da take kawae, ganin Alhaji amsarta yake jira yasa a nutse ta fara masa bayanin abubuwan dake faruwa tun bayan rasuwar Rukayya, Dad yace ae wnn xancen bnxa ne xancen hofi, ina ma'ana a wnn bayanin da kika min ynxu, kina biye ma yara kuna abubuwa kmr wasu marasu tunani haba Amina, shi don mahaukaci ne da jira yake Khaleel ya sakar masa mata sbda ta shi ta rasu ya aura?" Dad yyi tsakin takaici yace "Inda nasan hka abun yake da ban bata lkci na ba na xo nn, ya dde bae bar kasar ba dan rainin wayo," mikewa yyi xae bar falon aka bude kofa Hajiya ta shigo a fusace ta karaso cikin falon ta tsaya gaban Mami tana mata mugun kallo tace "sannu makira, muguwa na gano ki, kinga na saduda na bar maki dan nawa da kika kwace min ta hanyar asiri tun yana jaririnsa ga jika na ma hka kin raba ni dashi, shine ynxu kika min mae gaba daya don ki kasheni da bakin ciki, kika hankada min shi duniya ko, to karyar ki tasha karya Amina, tun muna mu biyu dake ki fito min da Aliyu kar in maki tijara a garin Abuja" ta karashe mgnr tana huci, Dad ya mike yace "ni

Please Login or Register in order to submit comment