Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya bude mata motar yace "watarana sae na cire maki wnn bakin idan kina min irin hka" ta fice daga motar ta kuma murguda masa bakin snn tayi cikin gidansu da gudu tana Ammi oyoyo. Xaune ta tarda Mami da Amminta a daki, ta xube jikin Amminta cike da murna tanai mata oyoyo, Ammi ta rungumeta kawae tana murmushi, Ammi tace "to kin je kin gaida su Altine ne," Ikram tace "A'a ni nayi sabon kawaye a sabon makaranta na" Mami tace "A'a je ki ki gaida su suma ae kawayenki ne Ikram" ikram ta mike tayi kofa har ta fita ta dawo da sauri tace " Ammi Abbana fa"Mami ce tace "yana kasuwa Ikram, je ki ki dawo sae mu je mu gaida shi" Ikram ta fice da sauri xuwa gidansu Altine, a bakin soro suka ci karo da Khaleel xae shigo gidan ko kallonsa bata yi ba xata fita ya fixgota yace "ina xaki" tace "to ba Mami bace tace in je in gaida tsohon kawayena su Altine ba" bae ce komai ba ya sake ta ta fice, snn ya shiga cikin gidan, ko minti biyar ba ayi ba Ikram ta dawo wae ta gaidasu, Ammi dae sae kallonta take tana mgna da Mami kmr ba Ikram dinta mara ji ko kadan ba, yini suka yi ranar a gidan duk da Ammi sae addua take su maxa su tafi kafin Abban Ikram ya dawo dan har ranar bae san ita ta bada Ikram da hannunta ba, duk da ya fara xargin hkn ganin bata wani damu kmr ynda ya damu ba, sae addua take a xuciyarta Allah yasa yan anguwa basu lura da ikram ba don mmn Altine ce kadae tasan abinda tayi, amma yau ta dau alkawarin xata gaya masa gskyan komai. Karfe hudu da rabi Mami ta kira Khaleel don ya fita ya xo ya maida su gida, cikin minti sha biyar ya iso Mami tayi sallama da Ammi tace xasu tafi gobe xata dawo ta dauki Ikram Ammi tace su tafi kawae ba komai. Gidansu Aliyu Mami tace Khaleel ya kai su, Khaleel yace "mami ni baxan fa shiga gidan ba ajiye ku kawae xanyi in tafi" Mami tace "to baka isa ba mara xumunci, har yara sun gane halinka kai dae ban san irinka ba wllh" karfe shidda saura suka isa, shi dae Khaleel har lkcn fuskarsa a daure yake, Ikram tace "lah Mami mun taba xuwa wnn gidan" Mami ta fito da ita daga motar tace "eh mun taba xuwa" tana rike da hannunta suka nufi balconyn shiga falon gidan, Mami tayi sallama suka shiga falon, Aliyu da seeyama ne xaune falon yana gwada mata abu a laptop" seeyama kadae ce ta amsa sallaman a fili ta mike da sauri tana ma Mami sannu da xuwa, Ikram ta wara ido ganin Aliyu tace "yayana" da gudu tayi gunsa ta fada kansa ta rungumesa.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 40..... Kallonta kawae Aliyu ke yi bae ce kmai ba, kmr xata yi kuka tace "yayana baxa ka min oyoyo ba" dauke kansa yyi, ya kashe laptop dinsa ya rufe, Ikram ta juya tana kalln Mami dake tsaye tana hararanta da sauri ta mike daga jikinsa a tsorace tace "wayyo Mami wllh na manta ashe na daina wasa da shi" siyama dae na tsaye sae kallnsu take, Mami ta karaso cikin falon tana kallon siyama tace "momynku fa siyama" siyama tace "tana sama Mami, wllh daxu muke ce ma ya Mujaheed ya kai mu gidanki yace mu bari gobe sunday ashe ma kina hanya" Mami tace "to sae ku xo goben ae bae baci ba, ina su saiham da Aisha" Siyama xata yi mgna Khaleel ya shigo gidan kmr mara gskya, ta wara ido tace "lah ya Khaleel" da gudu taje ta rungumesa, yyi murmushi yana kallnta yace "hw re yhu siyama" tace "wllh yaya baka da kirki ko kadan" hannu ya daura a bakinsa alamar tayi shiru, dariya tayi tace "wllh baxan yi ba" su saiham da Aisha ne suka sakko jin hayaniya downstairs, basu bi ta kan Mami ba duk suka yi gun Khaleel da gudu suka rungumesa cike da jin ddin gninsa, Ikram tayi kusa da Mami tace "Mami su waye wa ennan sun san yaya khaleel ne, amma gashi suna rungumesa baki yi masu mgna ba kuma ae shi namiji ne su kuma na mace ne" Mikewa Aliyu yyi ya dauki system dinsa yyi hanyar stairs Mami ta bisa da kallon mmki har ya haura, hka ma seeyama ganin bae gaida Mami ba, Momy ce ta sakko da fara'arta tana ma Mami sannu da xuwa, bude baki tayi ganin Khaleel tace "iyye yau xa ayi ruwan sama da kankara, Hajiya kice yau kin lallaba autanki ya biyo ki knn don nasan lallabasa kika yi" dariya Khaleel yyi ya gaisheta ta amsa tana dariya tace "Barrister Khaleel knn, bayan mamin ka baka san da Allah yyi ruwan kowa a duniyar nn ba, xumunci dae ba abun wasa bne" dukar da kansa kawae yyi yana Murmushi ya xauna Saiham taje ta dauko masa drinks a fridge, Mami tace "Hajiya fa" Momy tace "ina jin suna kitchen da Farida" Mami tayi hanyar kitchen din, Momy ta kama hannun Ikram tace "mu je sama bby" duk yan matan suka bi Ikram da kallo da ta juya sae taga kallnta suke, suna isa stairs ta murguda masu baki tana jujjuya masu ido har suka haura sama da momy, dariya suka shiga yi ssae Khaleel na kallonsu. ciki ciki Hajiya ta amsa ma mami kmr ko da yaushe Mami ta juya tayi hanyar stairs tana murmushi. Duk yan matan suka xagaye khaleel suna ta lbri suna dariya, a hka Hajiya da farida suka fito daga kitchen suka samesu, Khaleel ya gaida Hajiyar ta tsaya kallonsa snn ta tabe baki ta amsa tayi gaba abunta tana cewa "kai ka girma ynxu sae shekarar da ka ga dama kke xuwa gaida mutane, don baxan ce rana ba, sae ayi shekara ba a ganka ba duk ka tare gun uwarka" shi dae bae ce mata komai ba sae ma daure fuskarsa da yyi, ikram ce ta sauko kasa rike da can malt tayi gun Khaleel tace "yaya Khaleel Mami tace ka bude min" ya harareta yace "ni xan bude maki" kmr xata yi kuka tace "don Allah mana ina son in sha" karbewa yyi ya bude mata, sae da ya fara shan na sha snn ya mika mata ta fasa ihun da sae da gidan ya amsa tana kiran Mami, rikota yyi da sauri tana tsalle tsalle yace "ke baki san gidan mutane muke ba" cikin kuka tace "wllh sae ka biya min abu na" yace "to to bari in xuba maki nawa" ya bude drink dinsa da sauri ya xuba mata, ta karbe tana leka ciki ko gwangwanin ya cika, da sauri ya karasa cika mata ta share hawayenta tare da murguda masa baki ta yi hanyar stairs, su seeyama duk sakin baki su ka yi suna kallonta, Aisha tace "wae wacece wnn ya Khaleel" ya wara masu ido yace "nima ban sani ba ku tambayi Mami" bayan Magrib Mami tayi ma momy sallama xa su koma gida, Momy tace "kin ki cin abincin gidanmu Hajiya" Mami tayi murmushi tace ni dae a koshe nake suna fitowa corridor Mami ta bude kofar dakin Aliyu, yana kwance yana kallo tace "ina yini Aliyu" kallo daya yyi mata ya dauke kansa, snn can ciki ya gaidata, harararsa tayi tace "aa kadae amsamin gaisuwata, kuma me ya hanaka xuwa aiki wk din nn" ba tare da ya kalleta ba yace "nayi tafiya ne" tace gud, snn ta fice daga dakin, ikram ya gani durkushe gefensa tana kallonsa kmr xata yi kuka, ashe sae da tasan ynda tayi ta shigo dakin Mami na masa mgna, mikewa yyi da sauri ya dago ta ya rungumeta yace "bbyna ta ina kika shigo" tace "yayana ka daina xuwa gidanmu ni ina sn ka dinga xuwa" yyi murmushi ya dago kanta yace "Mami bata son ina xuwa gidanta Ikram" Muryar Mami taji tana kiranta alamar nemanta take, ta mike a tsorace shima ya mike ya dauko mata pack din chocolate ya mika mata snn ya manna mata kiss a kumatu a hankali yace "i love yhu Ikram" washe masa hakora tayi tana kallon chocolate din ya bude mata kofa ta fice tana daga masa hannu, har suka fito compound Mami bata daina harararta ba, Ikram ta rike hannun ya khaleel kmr xata yi kuka don bata son harara, wata mota ce ta shigo gidan suna shirin shiga tasu motar, drivern dake sanye da kayan soja ya fito da sauri ya bude sit din baya, yana rike da jarida ya fito daga cikin motar da gninsa ka ga Aliyu, khaleel ya juya da sauri yace "ya salam"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 41..... Da
alama mutumin yyi mmkin ganinsu ya karaso
har inda suke, Mami na rike da hannun Ikram
tace "ina yinin mu Alhaji" yana linke jaridar
hannunsa ba tare da ya kalleta ba yace "lfya
qlau ya aiki" tace "Alhmdllh" ya juya yana
kallon Khaleel da ya durkusa har kasa kansa
a duke yace "ina yini Abba" kallonsa kawae
Abban ya tsaya yyi snn yyi ma Mami sae da
safe yyi cikin gida ba tare da ya amsa
gaisuwar ba, Khaleel ya mike tsaye da kyar
yana kallon Maminsa, hannu ta mika masa
alamar ya bata makullin motar, ya mika mata
ta bude bayan mota tace "shiga Ikram" Ikram
ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye har
lkcn snn ta shiga motar, Mami ta bude
maxaunin driver ta shiga ta tada motar,
juyawa Khaleel yyi a sanyaye ya koma cikin
gidan, Ikram tace "Mami yaya Khaleel baxae
xo gida damu bne" Mami tace "xae xo" Ikram
kmr xata yi kuka tace "to ba gashi ya koma
ciki ba" Mami tace "nace maki xae dawo
Ikram" Ikram tayi shiru tana binsa da kallo
har ya shiga falon, Mami ta ja motar suka
bar gidan. Suna isa gida Mami ta gama parkn
ta fito ta bude ma Ikram motar ta fito,
hawaye ta gani kwance a fuskarta, Mami ta
dafa ta da mmki tace "me ya same ki dota,
kukan me kike" ta fashe mata da kuka tace
"ba yaya Khaleel bne bae xo damu ba" Mami
tayi murmushi ta daga fuskarta tana
kallonta tace "nace maki yana nn dawowa
dota" fitowa da ita tayi daga cikin motar ta
kulle motar snn ta kama hannunta suka yi
cikin gida, har karfe sha daya Ikram bata yi
bacci ba tana xaune falo duk da Mami ta
kashe TVn, Mami ta gama abinda take tace
"mu je mu kwanta dota" Ikram ta girgixa
mata kai kmr xata yi kuka tace "ni yaya
Khaleel nake jira"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
42......
Washegari Ikram na xaune dinnin sanye da kayan
makarantar ta tana break, khaleel ya sauko cikin
shirin fita office bayan ya sallami Maminsa, ya
karaso dinnin din yana kallonta, bata ko kalli inda
yake ba sae cin bread da butter take abunta, ya
xauna kujeran dake kallon nata yana kallonta
yace "baki iya gaisuwa ba ne" murguda masa
baki tayi tace "ehh" mikewa yyi, ita ma ta mike
da sauri xata gudu ta kwabar da kofin tean
gabanta duk ya xube kan dinnin din da jikinta,
xaro ido tayi tana tafe hannu tace "shknn ka
xubar min da tea a uniform dina sae naje na nuna
ma Mami" rikota yyi da sauri ya yo waje da ido
yace "lah karya xaki yi min" kan tace kmai ya
durkusa gabanta sanin yau mai raba shi da Mami
idan taga uniform din nn sae Allah, cikin lallami
ya shiga cewa "to to yi hkuri, wllh xan baki
chocolate" kmr xata yi kuka tace "to kalli uniform
dina" mikewa yyi yana kalle kalle kmr munafuki
ya ja ta suka wuce sama ya shiga da ita dakinsa
ya kulle kofar yana kallonta yace "to gaya min
inda uniform din ki yake" tace "ko ba cikin drawer
Mami take ajiye min ba" juyawa yyi yace ina
xuwa ya fita, ba a dau lkci ba ya shigo rike da
wani uniform din yace "to cire ki sa wnn"
murguda masa baki tayi ta juya masa baya tace
"to cire min button" ba musu ya cire mata, har ta
daga pinafo xata cire ta juya da sauri tace "lahh
kana so ka kalleni ne, ka juya joor" da sauri ya
juya mata baya yana murmushi, tayi tsaki ta cire
pinafo din, sake juyawa tayi tana kallonsa dae
dae lkcn da shima ya juyo suna hada ido ta
kwala ihu tana kiran mami tana cewa "wllh
kallona yake yi Mami" da sauri ya rufe kofar
dakin jin Mami ta bude dakinta, ya durkusa
gabanta yace "wlh rufe idona xanyi bari ma ki
gani" rufe idon yyi da kansa ya shiga cire mata
sauran uniform din ya mayar mata da sabon da
ya dauko yana sa mata pinafo Mami ta bude
kofar dakin, mikewa yyi da sauri, Mami na
kallonsu da mmki tace "meye hka Khaleel" kasa
ce mata komai yyi, ta juya tana kallon Ikram.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 43...... Mami ta karaso kusa da su fuskarta daure tana kallon Ikram tace "me kike yi a nn" Ikram ta bata fuska kmr xata yi kuka tana nuna mata Khaleel tace "ko ba shi bane ya xuba min ruwan tea a uniform dina shine sae ya kawo ni dakinsa wae don kar ki ganni kuma yaje ya dauko min wani uniform, shine kuma naga yana kallona da nake sa uniform din......" tsawa Mami ta daka mata tace "fita kar in buge maki baki na aike ki gun Khaleel, ko nace ki je kusa da shi?" ta juya tana kallon Khaleel da ya kasa daina kallon Ikram, ranta a bace tace "a kan wani dalili ka xuba mata ruwan tea a jiki Khaleel?" ya marairaice mata yace "wllh Mami bani na xubar mata tea a jiki ba karya take min" Mami ta masa mugun kallo ta kwashi uniform din da ya cire mata ta watsa masa su tace "to ka tabbatar ka wanke su ka shanya kafin ka bar gidan nn don bbu bawan ku" tana kai wa nn ta fixgo Ikram dake tsaye tana kakalo hawaye tayi waje da ita, wani tean ta kuma hada mata ta koma sama ta dauko jakarta da takalmanta, khaleel ya dde tsaye bayan fitarsu daga karshe ya cire suit din jikinsa yyi unbotton din hannun rigarsa ya cire tie din wuyarsa ya duka ya dauki uniform din ya shiga bathroom dinsa ya shi ga wankewa don ba wuta bare ya saka cikin machine, yana gama wankewa ya fito xae je shanya shi a garden ya tarda su a falo Mami na gyara mata takalminta, kallo daya Mami tayi masa ta dauke kanta tace "kuma ka tabbatar ka gyara dinnin din can kafin ka bar min gida, don bbu me gyara maka" Ikram tace "Mami shi ma xae yi latti fa, kice mama jummai ta taya sa gyarawa" Mami ta galla mata harara tace "rufe min baki" ta turo bakin kmr xata yi kuka tayi shiru, jummai dake kitchen tana jin su tace "Mami ya bar shi kawae xan gyara ae aikina ne" Mami tace "ae kuwa sae ya gyara kafin ya bar gidan nn, wani ya xubar masu, aikin dake gabanki ma ya isheki" sch bus ne ya shiga horn bakin gate, Mami ta dauki car key dinta da mayafi ta kama hannun Ikram ta sallami jummai suka yi kofar fita, Ikram ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye stairs yana kallonsu ta daga masa hannu snn suka fita daga falon, jummai tayi dariya tace "je ka ka gama shirinka kayi tafiyar ka babana xan gyara" murmushi kawae yyi ya haura sama. Ikram kmr xata yi kuka tace "Mami to yaushe xaki dawo ni bana son wnn gidan nasu mutane sun yi yawa ciki, sae suyi ta kallona, ni ki bar ni wajen yaya Khaleel in dinga kwana da shi, yaya Khaleel kace Mami ta bar ni wajen ka" Khaleel ya galla mata harara ta madubin mota yace "wa xa a bar ma ke" Mami tace "nace gobe idan jummai ta dawo xata xo ta dauke ki ki tsaya wajenta kafin in dawo" Ikram bata kuma cewa komai ba sae xumbure xumburen da take har suka isa gidan, bayan sun fito Mami tace ma Khaleel "xan kiraka idan na tashi komawa gida" yace "to Mami" ya juya yana kallon Ikram ya daga mata hannu yana mata gwalo, ta murguda masa baki Mami ta ja ta suka shiga cikin gidan, basu tar da kowa cikin falon ba Mami ta haura sama da ita tayi sallama dakin Momy suka shiga, tana xaune kan darduma rike da caxbi alamar ta idar da sllh knn, ta mike tace "A'a sannunku da xuwa daga ina hka" Mami tace "wllh daga gida muke" ta xauna suka gaisa snn tace "sauri nake wllh Hajiya, yau da daddare xan kama hanyar germany, may b in yi sati daya, shine na kawo maki dota na ta dinga tafiya sch da islamiyya daga nn kafin in dawo, jummai me mana aiki jiya ta tafi kauye gun yar ta ta haihu, kila ita ma tayi sati daya" Momy tace "to shknn Hajiya ae wnn ba matsala bane, kayayyakin ta fa" Mami tace "khaleel xae kawo mata gobe, ynxu kayan makarantar ta kawae na xo da" Mami bata wani dde ba ta sallami Momy bayan ta kira Khaleel yace mata yana kofar gida, kuka Ikram ta shiga yi wae ita baxata xauna ba, momy tace "haba Ikram baki san ni bane" dafa ta Mami tayi tace "gobe xan xo in dauke ki dotana amma fa sae naga kin daina kukan nn" shiru Ikram tayi tana kallonta, Momy ta dauko chocolate dayawa ta mika mata ta karba tana kallonsu, Mami tayi dariya tace "kmr ko kinsan dotan nawa akwae son chocolate" Momy tayi dariya tace "ae naga yanda tayi ta murna wancan ranar da Aliyu ya bata" Mami ta dan yi still kmr warce ta tuna abu, sae kuma ta juya tana kallon Momy tace "don Allah kar ki bari Aliyu yana shisshige mata bana so" Momy tayi dariya tace "sbda me Hajiya" Mami tace "hka nn kawae bana so" ta daga ma Ikram hannu snn ta yi sallama da Mami ta fita daga dakin.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 44.... Da daddare Ikram na xaune daki tana assignment dinta, momy kuma na wanka, seeyama ta shigo dakin daukar text buk dinta, Ikram tace "ni xan bi ki inda xa ki" Seeyama tayi murmushi tace "ae bbu inda xanje Ikram kallo muke a falo" Ikram ta mike da sauri tace "nima kallon xanyi" bata jira me Seeyama xata ce ba ta fice da sauri, seeyama ta bi bayanta ita ma da sauri tana dariya. Duk yan matan na xaune falo suna kallon Indian film, duk suka bi Ikram da kallo har ta karaso cikin falon seeyama na biye da ita a baya suka xauna, farida ta tabe baki ta ci gaba da kallonta, Ikram tayi shiru tana kallon film din da suke kallo can ta mike ta dauki remote din dake kan centre table ta canxa tashar xuwa Mbc3 tace "ni cartoon xan kalla" cikin tsawa Farida tace "keee kina da hankali kuwa" Murguda mata baki Ikram tayi tace "ehh" Saiham tace "wae wacce yarinya ce wnn 4 Godsake" seeyama ta karbe remote din tace "bari su gama kallonsu Ikram sae in sa maki cartoon din" Ikram ta murguda masu baki ta koma ta xauna kmr xata yi kuka, karfe takwas da rabi aka bude kofar gidan, duk suka juya suna kallon wanda xae shigo, Khaleel ne ya shigo gidan da sallamarsa, Ikram ta mike da sauri tayi gunsa da gudu ta rungumesa kmr xata yi kuka tace "yaya Khaleel ka xo ka tafi dani ne" durkusawa yyi yana kallonta ya gyara mata hannun rigarta yace "in kai ki ina?" ta bata fuska tace "gida mana" yyi murmushi yace "ae Mami bata dawo ba, ga banana nn na kawo maki da yawa ae" ta juya masa baya kmr xata yi kuka tace "ni bana so" mikewa yyi ya kamo hannunta yace "to naji xan tafi da ke. ina momy?" ta nuna masa sama, sae a snn ya lura da su seeyama dake xaune a falon, yyi murmushi ya daga masu hannu yace "Hi" duk suka yi dariya banda Farida. Cikin falon ya shiga suka gaisa da fara'arsa snn ya kama hannun ikram suka haura sama xuwa dakin Momy, kuka ssae Ikram ta shiga rerawa da Khaleel xae tafi, ya galla mata harara yace "to ni na kawo ki da xan mayar dake" cikin kuka tace "ni wllh sae na bika din" da kyar ya samu ya bar gidan tana ta rusa kuka, Momy tayi lallashin duniyar nn amma taki yin shiru kuma taki bin ta sama, kyaleta tayi ta koma sama abunta, Hajiya ta sakko cikin tsawa tace "ke dalla rufe ma mutane baki shegiya kawae, maxa wuce gun warce kika xo kar in kifa maki mari, ance maki nn gidan ubanki ne xaki dame mutane da ihu" Shiru Ikram tayi tana kallonta. Farida ta sauko ta dungureta a ka tace "maxa bar falon nn kar in maki duka, mayya kawae" seeyama ta haura sama da gudu taje ta kira mumy, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, Ikram tayi gunsa da gudu ta fasa ihu tana nuna masa Hajiya da farida tace "yayana kaga wa en can suna min ihu ko, shine wnn har ta turani na kusa faduwa" cikin tsawa yana kallon farida yace "uban me tayi maki don uwarki" Hajiya ta yo waje da ido tace "a ina ka santa Aliyu"
[2/25, 08:35] Zjy: Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
45.....
Aliyu bae ko kalle Mum din tasa ba ya kama
hannun Ikram suka haura sama, dakinsa ya
shiga da ita ya xauna kan gado ya dago
fuskarta yana kallonta, hawayen idonta ya
shiga gogewa a hankali yace "su ne suka doke
ki ko Ikram" ta girgixa masa kai tana ci gaba
da hawaye tace "yaya Khaleel ne ya tafi ya
barni" hade rae yyi yana kallonta yace "ina xae
kai ki da" ta marairaice tace "gida mana"
hannunta ya kamo yace "to yi hkuri My Ikram,
xan kirasa ya xo ya dauke ki kinji" kai kawae ta
gyada masa tana kallonsa, yyi mata murmushi
ya mike ya dauko chocolate ya bude ya mika
mata, ta karba tana murmushi ita ma, ya xauna
kan gadon ta xauna gefensa tana kallonsa
tace "yayana meyasa ka daina xuwa gidanmu
ynxu?" ya dan yi shiru snn ya kamo hannunta
yace "to xan dinga xuwa amma idan na xo ki
daina xuwa kusa dani kar Mami ta koreni kin ji"
shiru tayi tana kallonsa snn ta ci gaba da cin
chocolate dinta tace "to" Momy ce ta shigo
dakin tace "to tashi muje ki kwanta tunda kin
gama kukan" bata fuska tayi tace "Mami ni ki
barni wajen yayana" Momy ta dago ta tace
"gobe da sch Ikram kwanciya xaki yi" bata jira
me xata ce ba tayi kofar fita da ita, kuka ta
shiga yi amma a hankali, momy tace "wlh kin
cika kukan bnxa Ikram, komae kice xaki yi
kuka" sakinta tayi ta fita daga dakin, Ikram ta
juya tana kallon Aliyu dake kallonsu, tayi
murmushi ta koma kusa da shi ta xauna, yace
"kin ci abinci?" kai ta gyada masa, ya mike ya
fita xuwa dakin Momy ya dauko maths texbuk
dinta ya dawo, ya shiga bata questn tana
solvin har kusan karfe sha daya snn yace
"Ikram tashi in raka ki gun momy ki kwanta
kinga dare yyi" bata yi musu ba ta mike ya rufe
buks din ya dauka suka fita yana rike da
hannunta, har kofar dakin momy ya kai ta snn
ya durkusa gabanta yana kallonta ya dan yi
murmushi ya daura mata kiss a goshinta a
hankali yace "gudnyt My dear" murmushin tayi
ita ma tayi masa abinda yyi mata, ya mike da
sauri ya bude kofar dakin ta shiga snn ya rufe
kofar ya juya xae koma dakinsa, tsaye ya ga su
Seeyama da Aisha suna kallonsu, suna ganin
ya juyo suka shige daki da gudu suka rufe
kofar suna ta kyalkyala dariya, dakinsa ya nufa
ya bude ya shiga. Kwanan Ikram takwas a
gidansu Aliyu Mami ta dawo, kuma ranar
Abbansu Aliyu shima xae dawo daga britain,
don hka basu a hadu da Ikram ba, a kwanaki
takwas din nn da tayi ba karamin shakuwa
suka kuma yi da Aliyu ba fiye da na da, ssae
yake nuna mata so da kulawa amma fa a boye
don warnin ssae Mum dinsa tayi masa
washegarin ranar da ya wuce da

Please Login or Register in order to submit comment