Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata kuma fitowa
ba har rana ta fito, Abba bae bi ta kanta ba ya fice
xuwa gun kasuwancinsa don shi har Allah Allah yake
gobe yyi ya aurar da Ikram ya huta, karfe tara Ammi ta
tura mata break fst dinta nn bakin kofa ba tare da ta
ce ta dauka ba tayi gaba, bata ko kalli break din ba ta
ci gaba da kukanta daga inda ta tsaya. Karfe sha daya
saura taji muryan Mami tana sallama bakin xaure da
gudu Ikram ta fito daga dakinta tayi gun Mami ta
rungumeta tare da fasa mata ihu, a rude Mami tace
"subhanallahi, me ya same ki Ikram" cikin kuka tace
"ko ba Ammi da Abba ba ne" Mami ta dago fuskarta da
mmki tana kallonta tace "suka maki me" Ammi na
tsaye bakin kofa fuskarta a daure tana kallonsu, Mami
ta daga kai tana kallonta tace "me ya same ta Mmn
Ikram" kasa mata shiru Ammi tayi don tana ganin
mutuncin Mami ssae, Ammi ta dan kirkiro murmushi da
kyar tace "iskancinta ne kawae Hajiya" Mami ta kamo
hannunta suka kara cikin tsakar gidan ta xauna kan
tabarma ta xaunar da ita ta dago kanta tana kallon
kumburarrun idonta, Ammi ta juya a sanyaye xata koma
daki Mami tace "wajen ki naxo mmn Ikram" ba musu
Ammi ta dawo ta xauna ba tare da ta kalli Mami ba,
Mami tace "kuyi hkuri da abunda ya faru mmn Ikram,
duk ni na ja komai...." Ammi ta dakatar da ita da sauri
tace "dama ba ke kika haifa Aliyu ba Hajiya?" Mami ta
dan yi shiru snn tace "ehh bani na haife Aliyu ba,
kawae dae na rikesa ne kuma na taba auren ubansa
shekaru masu yawa da suka wuce don ina gidan aka
haifesa ma, kuma yana da shekaru biyu na bar gidan
duk da karancin shekaransu kuwa ba karamin shakuwa
yyi da ni ba don uwarsa bata da lkcnsa, matar da ta xo
nn jiya ita ce mahaifiyarsa, kuma kishiyata yrs bck,
bamu yi xaman ddi da ita ba kuma ita ce sillar
rabuwata da Mahaifin Aliyu, kuma har muka rabu bamu
samu haihu da shi ba, ina gama idda Allah ya hada ni
da mahaifin Khaleel, shekaranmu daya na haifi Khaleel,
kuma na ci gaba da karatuna na likita don Mahaifin
Aliyu bae barni na ci gaba ba a gidansa, Khaleel na da
shekaru goma sha biyu Mahaifinsa ya rasu ya b[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 62...... Mami tayi shiru na dan lkci snn ta ci gaba "Naji mutuwar mahaifin Khaleel ssae, don Allah ya gani duk iya xamana da shi bamu taba samun matsala ba, mutum ne me saukin kai da kirki ga yawan kyauta, ina gama takaba na koma gun Mahaifiyata da Khaleel, ko kadan yan uwansa basu nuna mana bakin cikin dukiyar da ya mutu ya bar ma Khaleel ko kuma ince ya bar mana me yawa ba don kowa na da nasa, duk family dinsu bbu me karamin karfi, mahaifin Aliyu kuwa ina fita da wata biyu dama ya kuma aure abunsa, kuma kusan a tare muka haihu da amaryar tasa ita ta haifi danta Mujaheed ni kuma Khaleel, makarantar da yaransa maxa ke xuwa na secondary shi Khaleel ma ke xuwa don makaranta ce me kyan gske, lkci daya kwatsan Alhaji ya fara hada sch fees dinsu gaba daya har da na Khaleel ya biya, ni dae ko sau daya ban taba masa gdya ba kuma ban taba nuna na sani ba ma, ana hka dae ya fara xuwa gidanmu yana nuna min Interest dinsa na son na dawo gidansa a matsayin matarsa kuma, har ga Allah ina sonsa, amma ssae nake tsoron xama da matar nn tasa duk da nasan da sabuwar Amaryar da yyi, amma dama Allah ya rubuta dole sae na kuma komawa gidansa, hka kuwa aka yi, ko kadan matan nasa basa shiri da na shiga gidan, amma sae me ina shiga da wata biyu Hajiya ta hade kai da Aishar suka dawo suna shiri ssae, duk suka sani gaba, in takaice maki lbri wllh a daddafe nayi shekara uku a gidan na haifi Seeyama, nn na bukaci ya sallameni bana auren kuma, to dae na wahala kan ya ban takardata, amma kuma yaki bari in tafi da Khaleel da seeyama, ban masa musu ba na bar masa su, na mayar da hankali na ga aikina duk da nasan Khaleel ba jin ddin Hajiya yake a gidan ba, through out stay din yarana a gidan basu yi rashin uwa ba don Mahaifiyar Mujaheed bata taba canxa masu ba, ita ta rike seeyama tun tana karamarta, kuma har yau Seeyama bata sake dani kmr ynda ta sake da ita ba, mun rabu da Alhaji da yan watanni Aliyu ya dawo wajena duk da ba tare da amincewar Mahaifiyarsa ba, ni na rikesa har ya gama karatunsa na likita, su kuma suka rike Khaleel can, to kinji me ya hadani da Aliyu Mmn Ikram, kinga baxan ce maki ba da na bne, ynxu dae abinda nake so daku kuyi hkuri don Allah, iyayensa ne suka takurasa kan aure kuma yace shi Ikram yake so, shine fa ta xo har nn tayi tijarar da ta saba," Ammi tace "bkm Hajiya, Allah yasa mu dace, amma gobe xa'a daura auren Ikram da wani dan uwanta" Mami tace "ban gane ba" ammi ta dan yi shiru snn ta gaya ma Mami ynda suka yi da Hajiya da kuma hukuncin da Abban Ikram da yayansa suka yanke, Mami ta mike da sauri tace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un, anya matar nn xata ga annabi kuwa," ta koma ta xauna da kyar tace "don Allah mmn Ikram kar ku lalata rayuwar yar ku ku bar ta tayi karatu, wllh bata isa aure ba ynxu, irin wnn auren da ake ma yara ke sa xaka ga yarinya na fama da ciwon yoyon fitsari, gasu nn da yawa muna ganin cases irin hka a hsptl " Ammi ta share hawayen dake bin kuncinta tace "to ya xanyi Hajiya, ni ynxu banda abun cewa a nn, ca fa tayi xata daure mu da wnda xae tsaya mana" Mami tayi murmushin takaici tace "ae tana takama mijinta soja ne, yayanta ma hka, amma kyaleni da ita mmn Ikram xan dawo anjima da yamma" Mami na kai wa nn ta fice da sauri, Ikram ta mike da sauri ta fashe da kuka xata bi ta, Ammi ta fixgota ta rungumeta tana kuka ssae. Mami na isa gida ta kira Khaleel tace ya bar abinda yake ya xo tana nemansa, bae mata musu ba cikin minti sha biyar ya dawo gida, ssae Hankalinsa ya tashi ganin mode din Maminsa, ya xauna yana kallonta cike da damuwa yace "baki da lfya ne Mami?" Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "lfyata qlau Khaleel, magana xa muyi ne" ya dawo gefenta ya xauna yace "na me fa Mami, hope lfya?" a hankali Mami ta fara masa mgna ba tare da ta kallesa ba "nasan baka taba min musu ba Khaleel, kuma idan na sa ka abu ko bae maka ddi ba kana respectin dina kayi" Khaleel bae ce komai ba sae kallonta yake, a hankali tace "wnn karan ma baxan so ace ka min musu ba Khaleel" Khaleel ya sunkuyar da kansa bae ce komai ba sae dae gabansa faduwa yake, ganin tayi shiru yasa da kyar yace "me kike son in maki Mami" Mami ta sauke wani ajiyar xuciyar tace "so nake in hada ka aure da Ikram Khaleel......" saukowa kasa yyi da sauri cikin tashin hankali yake girgixa mata kai "no Mami kar ki min hka don kinga bana miki musu Mami plss," nan da nn hawaye ya cika idonsa muryarsa na rawa yace "ki bari plss Mami kar kiyi min hka" Mami tayi shiru tana kallonsa, hawayen dake makale idonsa ya gangaro, ta sauko kasa ta dafa sa tace "y son?" ya daura kansa kan kafadarta cikin rawar murya yace "she is nt meant 4 me, snn ni baxan iya aurenta ba sbda abu biyu, na farko na dauketa a matsayin kanwata na biyu kuma, baxan iya cin amanar brotherna ba, plss Mami karki ce min wnn ba reasons bne consider me" hawaye ssae yake yi, Mami ta shafa kansa tana murmushi tace "ya isa son kar ka sake xubar min da hawayenka, i wont force yhu kuma na gamsu da reasons dinka,"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 63...... Karfe
daya Mami ta isa gidansu Aliyu, tana gama
parkn ta shiga gidan, bata tar da kowa falon ba
kai tsaye ta xarce xuwa dakin Momy, Momy na
ta goge ita daya a daki, tayi mamakin ganin
Mami da rana, Mami ta xauna kan gado ta cire
mayafin jikinta suka gaisa, momy ta xauna kan
kujera tace daga ina kike hka Hajiya, halan baki
je office ba yau, Mami tace "ehh wllh yau ban
je office ba" Mikewa Momy tayi ta bude fridge
ta dauko mata lemo ta dire gabanta, Mami tace
"xauna mgna xa muyi Hajiya" Momy ta xauna
tana kallonta tace "in ji dae lfya Hajiya" Mami
tace "lfyar knn, Mujaheed na gari ne?" Momy
tace "ehh yana nn" Briefly Mami tayi ma Momy
bayanin abinda ya faru, Momy ta saki baki tana
kallonta da mmki, cike da damuwa Mami tace
"to ynxu ni ban san ya xan yi ba Hajiya
Fateema, kuma gobe xasu aurar da ita wae,
shine nace bari na ga ko Mujaheed xae amince
shi" Momy ta girgixa kai cike da takaici tace
"ae Mahaifiyar Aliyu na da matsala, ni har
tausayi yake ban wllh, bari in kira Mujaheed
din" wayarta ta dauka ta kira Mujaheed yana
daga wa tace "maxa ka xo Mujaheed ina neman
ka ynxu" tana gama fadin hka ta katse wayar,
tana kallon Mami tace "Allah ya daura mu
kansa, amma ni wnn reasons din da Khaleel ya
baki ae na hauka ne, wnn bae isa ya hanasa
auren Ikram ba" Mami ta dan yi murmushi tace
"rabu da shi kawae" cikin minti ashirin
Mujaheed ya shigo dakin Momynsa, ya gaida
Mami ta amsa da fara'arta snn ya xauna yana
kallon Mum dinsa yace "gani Momy" Mami ce
ta fara mgna tana kallonsa a nutse tace
"Mujaheed favour daya nake son kayi min don
Allah" Mujaheed ya juya yana kallonta da dan
mmki yace "na me fa Mami" Mami ta dan yi
shiru snn tace "Ikram nake son hada ka da,
Ma'ana ina son ka auri Ikram...." da mmki
yace "Ikram kuma?" Mami ta gyada masa kai
tace "ita" cikin confusion yace "kmr ya Mami,
bn gane ba, ba Aliyu ke son ta ba, in aureta
kmr ya" Mami tace "nasani Mujaheed, ba kuma
ca nayi aure me dorewa xa ku yi ba, A'a ko
nn da sati uku ne sai ka sakar min ita" ganin
duk ya wani daburce yasa Mami tayi masa
bayanin abinda ya faru gaba daya, yyi shiru
yana kallonta snn ya sauke ajiyar xuciya yace
"shknn Mami, wnn ba matsala bane a wajena
dama naga ynda Aliyu ke sonta ne shiyasa abun
ya ban mmki da kika ce in aureta da farko, but
xanyi ynda kuka ce ynxu" Momy tayi murmushi
tace "to Allah maka albarka son" shima yyi
murmushin yace "Ameen Momy" Hankalin Mami
ya kwanta ganin ta sama ma dota dinta
solution, tana idar da sllr Azahar ta koma gida,
kwance ta tarda Khaleel kan doguwar kujera a
falo idonsa a lumshe, ta karasa cikin falon tace
"baka koma office ba son" mikewa yyi da sauri
ya xauna, idonsa ya kada ssae ta xauna gefensa
tace "me ya faru son" girgixa mata kai yyi ya
durkusa gabanta kmr xae mata kuka yace "Mami
gani nake kmr ban kyauta maki ba, yau na maki
musu, plss Mami understand me" Mami tayi
murmushi ta shafa kansa tace "i understand yhu
son, kuma ni ban ji haushi ba coz baka taba kin
jin abinda nace maka ba, ka kwantar da
hankalink na riga da na samu solution" kai
kawae ya gyada mata tace "ka ci abinci ne" ya
girgixa mata kai alamar A'a, ita da kanta ta
mike ta nufi kitchen ta xubo masa abincin ta
ajiye masa gabansa da drink, snn ta haura sama
xuwa yin wanka kafin ta koma suleja.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
64......
Mami bata wani sha wahalan shawo kan Na lado ba da yake ya ga kudi, bae ma tsaya binciken ko wa xata hada Ikram da ba yace an basu Ikram, shi dae Abba bae ce komai ba sae kallon yayan nasa yake da mmki ganin ya riga da yyi ma Amininsa alkawarin xae ba dan sa Ikram sae gashi lkci daya ya fasa, cike da farin ciki Mami ta koma gidansu Ikram tayi ma Ammi bayanin duk ynda suka yi da Na lado, ita dae Ammi bata ce komai ba sae tunanin irin halin wan mijin nata take, ynxu ko da ba Mami bne indae ya ga kudi hka xae yi ma yar su, karfe biyar da kusan rabi Mami ta bar gidansu Ikram bayan tace da Ammi gobe dad din Aliyu xae xo a daura auren, bata ma fada ma Ammi da wa xa ayi auren ba Ammi ta rako ta har bakin mota tayi mata gdya ta koma cikin gida ta dauki Hijab dinta ta kama hanyar gidan yayarta yakumbo don can ta kai Ikram da ta isheta da kuka daxu. Mami na komawa gida ta tar da Khaleel xaune balcony yana danna laptop ya mike da sauri ganinta, ta sakar masa murmushi tace "kana nn har ynxu ashe" yace "eh mami ban fita ba," ya karasa ya amshi handbag dinta ta mika masa yace "daga office kike Mami" Mami tace "A'a daga suleja nake gidansu Ikram" bae ce komai ba ya juya da sauri yyi cikin gida ta bi sa a baya, wayarta ta ciro a jaka ta kira Mujaheed tace "Jaheed ka xo ynxu don Allah, akwae abubuwa da yawa da bamu yi mgna a kai ba" yace "to Mami gani nn xuwa" tace "ok" snn ta katse kiran, mikewa tayi tace "bari in je inyi wanka son" ya gyada mata kai ta haura sama. Washegari saturday dad ya je suleja da Jaheed da frndx dinsa aka daura auren Ikram da son din nasa a kan sadaki dubu hamsin, Ikram bata san wainar da ake toyawa ba tana gidan yakumbo hankalinta kwance don ixuwa lkcn dae ta daina kukan bnxan da take don ssae yakumbo ke riritata komai take so shi take mata, bata da hira da ta wuce ta Aliyu tun yakumbo na jin ddin hirar har ya gundureta, ta daina tanka ta kuma, ba laifi an dan yi taro gidan Ammi su mmn Altine da sauran makwabta da yan uwa, yakumbo bata je ba sbda tana tsare da Ikram kar ta kara gaba tunda ba hankali ya isheta ba, karfe biyar saura aka fara shirye shiryen wucewa da Amarya Abuja, tana bacci yakumbo ta tada ta taje tayi wanka, ba musu ta je yin wankan don duk ranar bata yi wanka ba tun wnda tayi jiya da daddare, ko da ta fito daga wanka taga su mmn Altine da kawayen Ammi xaxxaune a dakin yakumbo, gaishesu ta shiga yi maimakon su amsa sae taga suna sakin guda, sake baki tayi tana kallonsu, Yakumbo na dariya tace su fita su bar masu dakin ba musu suka fita tsakar gida suna dariya, Ikram ta turo baki tace "me suka xo yi nn yakumbo" yakumbo ta jawo ta ta shiga goge mata jiki tana cewa "gaisheni suka xo yi Ikram" da kanta ta shafa mata mai tana kallon kirjinta, Ikram ta fashe da dariya kmr tababbiya tana kare kirjinta tace "ke yakumbo nono na kike kallo" yakumbo tayi dariya tace "ashe yar tawa ta girma ta fara nono ban sani ba" Ikram ta galla mata harara tace "to shine xaki dinga kallon min, ae Mami tace in dinga sa Hijabi shi yasa nake sawa" vest yakumbo ta bata ta sa snn ta dauko wani tsadaddan less da Alkyabba da Mami ta kawo mata daxu da safe ta sa mata, ssae tayi kyau, da mmki Ikram tace "yakumbo wae ina xani kike sa min sabon kaya" yakumbo na daura mata Alkyabbar a ka tace "gidan Mijinki xaki Ikram" Ikram tace "mijina? Waye mijina, aure aka min?" ganin yakumbo bata ce komai ba yasa ta fasa ihu, yakumbo ta rungumota tace "kai ya hka Ikram" kuka ssae take kmr tasan meye aure, tace "yakumbo ni idan ba yayana bane baxan yi auren ba wllh" da kyar aka fita da ita daga gidan, sbda kukan da take yakumbo tace a tafi da ita Abujan kawae ba sae an kai ta gida ba, uwarta ta riga da ta sa mata albarka hka ma ubanta, kawar Mami daya da na momy daya ne cikin dankareriyar motar da aka kawo na daukar amarya, sae su mmn Altine da makwabciyar yakumbo don yakumbo kin xuwa tayi, ana kiran sllhn Maghrib suka iso makeken gidan sbda traffic da suka samu a hanya, har daki aka kai ta har lkcn bata fasa kukan da take ba tana cewa ita bata son auren, nasiha ssae su mmn Altine suka mata suka bar gidan bayan sllhn isha'i, frndx din Mami da Momy suka kara mata nasu a kai snn suka tafi suka bar ta ita kadae goma saura minti goma bayan sun yi assure dinta cewa ae Aliyu ne mijin nata kuma yana xuwa, sae a snn ta daina kukan da take sae bin dakin take da kallo tana jiran ganin ta ina Aliyu xae shigo dakin don kofofi uku ta gani, goma dae dae taji mota ya shigo gidan, ta kasa mikewa daga inda take sae kalle kalle take kmr munafuka, tana ji aka kulle kofa downstairs, ya shiga haurowa sama a hankali, duk da karancin shekarun Ikram hka kawae gabanta ke faduwa tana kallon bakin kofar da take jin motsi, tana kallo aka murda kofar dakin a hnkali ya shigo dakin kansa a kasa, sae kallonsa take duk da ba ganin fuskarsa tayi ba gabanta na faduwa don dim wuta ne a dakin, dagowa yyi a hnkali yana kallon kan gadon, ido hudu suka yi da shi, ta xaro ido ta mike da sauri tana kallonsa tace "yaya Khaleel"
[

[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 65..... Khaleel yyi shiru
yana kallonta, ita ma kallnsa take tana xaxxaro ido, wani
shegen Ihu ta fasa ta cire Alkyabbar jikinta ta jefar ta shiga
xagaye dakin kmr mahaukaciya tana kuka tana cewa "ni
wllh bana sonka, ni baxan aure ka ba, ka fitar min daga
dakina, ni yayana nake so, wayyo ni ba kai nake so ba" ajiye
ledan hannunsa yyi ya jingina jikin kofa ya harde
kafafuwansa daga tsaye ya rungume hannayensa yana
kallnta, gnin ba ta da niyyar daina haukan da take yasa ya
tabe baki ya karaso cikin dakin ya cire farar rigar shaddar
jikinsa snn ya bude wani drawer ya dauki jallabiyarsa, sae
binsa da kallo take daga durkushen da take tana rusa kuka
kmr ranta xae fita, bae ko kalleta ba ya shiga bathroom, har
ya fito sanye da jallabiyarsa Ikram bata bar kuka ba, ya
xauna gefen gado yna kallnta a nutse yace "kina jin yunwa?"
wani harara ta watsa masa kmr jira take tana murguda
masa baki cikin tsawa tace "to ina ruwanka" mikewa yyi ya
dauko ledan da ya ajiye ya dire gabanta, ta dauka tayi wurgi
da shi, bae ka kalleta ba ya haye kan gado abinsa ya kashe
wutan dakin, mikewa tayi da sauri tayi gunsa cikin kuka
take cewa "ni wllh ka kunna min wutana wa yace ka kashe
min" fixgota yyi ta fado kansa ya rungumeta yace "rufe min
baki kar in cilla ki ta window gun karnukan can dake haushi
a waje" shiru tayi a dan tsorace, tayi lamo a jikinsa yana jin
bugun xuciyarta, a hankali bayan kmr minti takwas yaji
breathin dinta ya dawo nml, ya kunna bedside lamp yana
kallon fuskarta yaga bacci tayi, kashe wutan yyi ya kwantar
da ita ya rufa ta da bargo snn ya juya mata baya yyi
kwanciyarsa, cikin dare ta tashi sae kiran Mami take tana
lalube lalube, ya mike xaune ya kunna bedside lamp yana
kallonta yace "me xata maki" kmr xata yi kuka tace "ni
fitsari xanyi" ya mike tsaye yace "mu je" ta tashi tana kiran
Mami cikin muryar kuka suka nufi bathroom shi dae bae ce
mata komai ba amma Allah ya gani danna xuciyarsa kawae
yake, daga nn bakin kofa ya jira ta ta fito, ya koma yyi
kwanciyarsa ganin taki xuwa ta kwanta yasa yace "baxa ki
xo ki kwanta ba" tace "ehh din" bae kuma ce mata komai ba
ya kashe wutan dakin yyi kwanciyarsa da gudu ta xo ta
kwanta, shi dae bae ce mata komai ba. Ringin din wayarsa
ya farkar da shi da Asuba ya bude idonsa da kyar ya sauke
kan Ikram dake kwance kusa da shi kmr xata shige jikinsa
ta dukunkune kanta waje daya alamar sanyi take ji, janye
jikinsa yyi a hankali daga nata, ya jawo bargo ya rufa ta da
shi snn ya dauko wayarsa a bedside drawer yana kallon me
kiransa da Asuba hka, Mami ya gani a screen din kan yyi
wani tunani tuni wayar ya katse ya jira ko xata kuma kira
bata kira ba, hkn yasa ya ajiye wayar ya mike da kyar ya
nufi bathroom don lkcn sllh yyi, karfe shidda da rabi ya
shigo gida daga masallaci, ya nufi gun wayarsa ya dauka ya
ga Mami ta kuma kira har sau biyu, kiranta ya shiga yi, tana
dagawa tace "ina ka shiga hka Khaleel" ya dan shafa kansa
yace "na tafi masallaci ne Mami, ina kwana" bata amsa
gaisuwar tasa ba tace "ina dota na" ya juya yana kallon
Ikram yace "bata tashi ba" tace "ok kar ka tashe ta, jummai
na nn xuwa tana hanya ma ynxu" tana kai wa nn ta katse
kiran, ya dan yi murmushi yana shafa sajensa, ko amsa
gaisuwarsa ba yi ba ma, wanka ya shiga kawae, har ya fito
Ikram bata tashi ba ya kalli agogo yaga bakwae dae dae,
kararrawar gidan yaji ana dannawa, ya dauki jallabiyarsa ya
xura ya sauka kasa don bude ma jummai kofa, kulolin
breakfst da flsk ne a hannunta, ya gaisheta ta amsa tana
washe hakora tace "sannu babana, ina Ikhram din" ya juya
yana kallon sama yace "bata tashi ba" Jummai ta shigo
falon tana cewa "ehh ka barta kawae tayi baccinta ta huta"
bin ta yyi da kallo a xuciyarsa yana cewa "wnn tsohuwar
kuma me take nufi" girgixa kai yyi ya koma sama ya bude
daki ya shiga, juye juye take kan gadon lkci daya firgit ta
mike xaune tana kalle kallen dakin, tana ganinsa tsaye ta
galla masa harara tace "me kke yi a nn" shima ya galla
mata hararan ya juya ya fice daga dakin, kuka ta saki
amma ba hawaye, dae dae nn jummai ta shigo dakin, Ikram
ta mike da gudu ta rungumeta ta fashe da kukan gske.
Karfe sha daya jummai ta je dafo abinci a gida ta kawo na
rana, Ikram ta dinga kuka wae ita sae ta bi ta, jummai na
isa gida ta gaya ma Mami irin kukan da Ikram ke yi, ba shiri
Mami ta kira Khaleel tace su taho gida, karfe sha biyu suka
isa gidan ta bude mota tayi cikin gida da gudu ta xube jikin
Mami dake falo tana kuka, a rude Mami ke tambayarta me
ya faru cikin kuka tace "ba ance min yayana bne Mijina,
kuma ban gansa ba har ynxu" Mami ta rungumeta tana
shafa kanta tace "ya isa dota na bana son kina kuka hka
kinji" ko minti sha biyar ba suyi a gidan ba Aliyu ya shigo,
Khaleel na xaune dinnin yana shan tea, Ikram kuwa na jikin
Mami har lkcn idonta a rufe kmr me bacci bata ma san ya
shigo ba, a sanyaye ya karaso cikin falon ya durkushe
gaban Mami da ta kasa kallonsa, yana girgixa kai hawaye
cike idonsa yace "don ba ke kika haifeni ba yasa kika min
hka ko Mami"
Like · 1 · Reply · Report · 2 minutes ago

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 66..... Ikram ta bude ido da
sauri jin muryar Aliyu, sae ta fashe da kuka ta sakko kasa ita
ma ta durkusa gabansa, tana kallonsa tace "yayana ance min
kai ne mijina, amma ban ganka ba sai yaya Khaleel" kasa daga
kai ya kalleta Aliyu yyi, hawaye kawae yake, Mami ta dafa sa ta
dago kansa tana kallonsa cike da tausayi tace "kar ka kuma
cewa hka son, kai ma kasan i luv yhu more den abinda na
haifa, its nt my fault Aliyu, mum dinka ce tasa nayi hkn, but ka
kwantar da hankalinka in'sha Allahu xaka auri Ikram, don ynxu
ba aure tayi ba, at anytime xan karbi takardarta hannun
Khaleel, dan he is nt meant 4 her, nd she's meant 4 only yhu
son," Khaleel ya ajiye kofin hannunsa ya kauda kansa yana
murmushi, kasa ce mata komai Aliyu yyi har lkcn kansa na
kasa, Mami ta mike a sanyaye ta haura sama, Aliyu ya dago da
kyar yana kallon

Please Login or Register in order to submit comment