Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi kusa da Mami suna mgna,
Aliyu ya karasa kusa da shi a fusace ya
cakumosa cikin tsawa yace "ka gaya min dalilin
da yasa ka kai Ikram gidansu saleema yau, idan
ba hka ba wllh baxae mana kyau ba a dakin nn
ynxun nn"
Like · 1 · Reply
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 56...... Khaleel ya juya yana
kallon Mami da ta ajiye abinda take tana kallonsu ganin taki
cewa komai yasa ya mike a fusace shi ma ya shakesa yace
"do ur worst, kuma don me ba ka xo da imbecile din da ya
gaya maka ba" Aliyu ya kafa masa ido na kusan minti biyar
xuciyarsa harbawa, sake sa yyi ya ya juya xae bar dakin Mami
tace "dawo nn" tsayawa yyi daga inda yake yaki dawowa, tace
"magana nake maka" dawowa yyi ya tsaya ba tare da ya kalleta
ba, Khaleel yyi tsaki yace "nnsense" ya juya xae fita daga
dakin, ta daka masa tsawa "nace ka fita? Don uwarka " ya
dawo yyi xamansa, Mami na kallon Aliyu tace "me ya faru" kin
cewa komai yyi ya kauda kansa, tace "mgna fa nake maka" ba
tare da ya kalleta ba yace "bkm" tasan baxae gaya mata ba
knn, ta juya tana kallon Khaleel tace "me ya faru" Khaleel yace
"nima ban gane abinda yake nufi ba Mami" Mami na masa
mugun kallo tace "ko?" yyi shiru, Ikram Mami ta fita ta kira a
gun Jummai suka shigo dakin a tare Ikram na cewa "Mami na
gama duka Assignment dina fa kawae basic science ya rage
kuma yayana xae koya min" Mami bata tanka mata ba ta
xauna tana kallonta tace "ina Khaleel ya kai ki yau" Ikram ta
xaro ido a tsorace ta daga hannu biyu sama tace "wllh bae kai
ni ko ina ba Mami, gurin Ammi kawae muka je muka dawo"
cikin tsawa Mami tace "yhu re tellin me lies uhh, i will flog yhu
mercilessly if i find out d truth get out" Ikram tayi narai narai
da ido ta juya tana kallon Khaleel da ya kauda kai ya daure
fuska, Mami ta daka mata wani tsawan "fice min a daki nace"
hawaye ya cika idon Ikram tace "Mami he said i shudnt say
anythin about it, gashi nn ki tambayesa" Mami tace "wuce ki
ban waje" juyawa Aliyu yyi ya fice daga dakin, Mami ta mike
tana kallon Khaleel da kyau tace "ina ka kai Ikram yau bayan
suleja" Ikram ta juya sui sui ta bi bayan Aliyu da gudu tana
hawaye, Ganin jiran amsan sa Mami take yasa ba tare da ya
kalleta ba yace "gun birthday din Saleema na kai ta, na nuna
ma frndx dinsa ita a matsayin matar da xae aura, dats ol
Mami" Mami ta kafa masa ido xuciyarta na tafarfasa, ta kasa
cewa komai. Washegari sunday Ikram na tashi daga bacci
bayan ta wanke baki wajen karfe takwas ta sakko kasa yin
breakfst, xaune ta tadda Khaleel a dinnin ga break dinsa
gabansa yaki cin komai ya tallabi habarsa da hannunsa biyu da
ya harde fuskarsa a daure, kujera ta ja a hankali ta xauna
opposite shi ta dan marairaice tace "yaya Khaleel ae kasan
bani bace na gaya ma Mami ko, kayi hkuri kaji" wani mugun
kallo ya watsa mata cikin daga murya yace "xan sa ki kuka
idan baki bar nn ba, get out" hararansa tayi ta mike ta mayarda
kujeran tace "to nice nayi maka fada, ni ina ruwana" tsaki tayi
ta koma sama abun ta tana murguda baki, yyi kwafa ya mike
ya fice daga falon. Karfe hudu saura na yamma Aliyu ya xo
gidan tafiya da Ikram gidansu, tana xaune tana kallon Cartoon
bata ma san ya shigo ba ya karaso cikin falon ya xauna
gefenta yana kallonta, ta mike da sauri tace "lah yayana yaushe
ka shigo" yyi murmushi yace "ynxun nn" ta xauna tana kallonsa
tace "kasan mene wae har ynxu yaya Khaleel fushi yake dani
sae kace ni nayi masa masifa, nd i was'nt d 1 dat told Mami
where he took me to, ji fa tun daxu yana garden yaki shigowa,
Mami tace kar in je wajensa ma" Aliyu bae ce komai ba mike
ya nufi stairs don xuwa dakin Mami, Jummai ce ta sakko tace
"mu je ki kara wanka ki canxa kaya Ikram, xaku fita da yayanki
ne" Ikram ta mike da sauri tace "da gske Mama jummai"
jummai tace "gashi nn ya xo tafiya dake" da sauri ta bi jummai
sama tana cewa "amma ae bae gaya min ba to" a dakin
Jummai tayi wanka snn Jummai ta nufi dakin Mami da ita tana
daure da towel, Mami kadae ce xaune dakin, wani hadadden
gown na shadda brown colour ta gani kan gado da
dankwalinsa, murna ta shiga yi Mami ta galla mata harara tace
"idan baki nutsu ba xan bata maki rae, bana son shashanci" ba
shiri ta nutsu Mami ta bata vest tasa bayan ta gama shafa mai,
snn ta dauki gown din ta sa mata da kanta, ido Mami ta tsura
mata gnin wani bala'e'en kyau da shaddar tayi mata dama
gata fara ssae, Mami tayi murmushi ta shiga kwance mata
manyan kalaban da jummai tayi mata, cikin lkci kankani ta
gama kunce su, don tsantsi gare gashin nata ssae, Mam ita
shafa mata man kanta snn ta shiga sharce gashin a hankali
don tasan tana iya saka kuka, ko kadan Ikram bata son a taba
gashinta, tana babbata fuska kmr xata yi kuka har Mami ta
gama bata dae yi ba, Mami ta gama gyara mata gashin ynda
yyi suit dinta snn ta jawo kayan make up dinta ta shiga gyara
mata fuska a nutse.
Like · Reply · Report · Just now
Daiyyiba Muhammad Nabayi
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 57.... Light make up Mami tayi mata snn ta dan goga mata wet lip a lebbanta, ta mike ta dauko dan kunne na fashion da sarka sae bangles masu kyau ta saka mata su, snn ta dauki dankwalinta tayi mata dauri me kyau kmr headtie, ya xauna das das a kanta gwanin sha'awa, Mami tayi murmushi tana kallonta tace "Masha Allah my dota" Ikram ta wara manyan idonta tace "nayi kyau ko Mami" Mami ta rungumeta tace "ssae ma dota, amma kin san me nake so da ke" ikram ta girgixa mata kai Mami ta dafa ta tace "kinga anguwa xaku ikram, kar ki kuskura kiyi magana da kowa kawae gaishe da mutanen da kika gani xaki yi, snn kar ki xauna masu kan kujera a kasa xaki xauna sae ance ki hau kujera kin ji ko, kuma bance kiyi kallo ba idan kika je don na sanki da shegen kallo kmr bakauyiya, kar ki kuskura ki kallan masu TV, lemo ma idan aka baki kar ki sha sae ance ki sha" Ikram ta bata fuska tace "sbda me Mami" Mami tace "kice min to kawae dota" Ikram ta dan marairaice tace "to Mami" turarurruka kala kala Mami ta dauka ta feshe ta da snn ta dauko mata takalmi mai dan tudu don doguwa ce Ikram don ma bata gana girma ba, kalan shaddar jikinta ne takalmin amma light, tayi fasten din mata belt din takalmin da igiya snn ta dauko mayafi kalar takalmin ta daura mata a kafada ssae Ikram tayi kyau kmr wata ba indiya, Mami ta kasa daina kallonta don ita kam mmkin irin kyan Ikram take yi tun kan ba aje ko ina ba, kyakkyawa ce ikram ta karshe da ka ganta ka ga asalin fulani, wayarta ta dauka ta shiga daukarta hotuna snn tace "je ki ki kira min Aliyu" Ikram ta fita da sauri kmr jira take, dakin jummai ta fara shiga ta na juye juye tace "Mama jummai nayi kyau?" sakin baki jummai tayi tana kallonta, Ikram ta bata fuska tace "banyi kyau bane Mama," jummai ta rike haba baki bude tace "ikram" Ikram tayi kmr xata yi kuka tace "kice nayi kyau mana" Jummai ta girgixa kai tace "Masha Allah yar mami, kin ganki kmr balarabiya kuwa" dama abinda Ikram ke jiran ji knn ta fice da gudu tana dariya, kasa ta sauka ta tadda Aliyu xaune falo ya dafe kansa, ta karaso kusa da shi da sauri ta dafa shi tace "yayana" dagowa yyi yana kallonta, tayi murmushi tace "nayi kyau yayana?" kasa ce mata komai yyi ya tsura mata ido sae kallonta yake, ta bata fuska tace "kace nayi kyau mana yayana" nn ma bae ce komai ba, idonsa na cikin nata yana mata wani irin kallo, jijjigasa tayi tace "yayana" sae a snn ya dawo, ta bata fuska ta mike xata bar wajen ya riko hannunta a hankali yace "kinyi kyau kanwata" murmushi tayi tace "to ngdd yayana, mami tace in kiraka, bari in je in tambayi yaya Khaleel ko nayi kyau" kallonta kawae Aliyu ke yi kmr bae taba ganinta ba, ta juya da sauri tayi waje snn ya sauke ajiyar xuciya ya lumshi idonsa, a hankali take tafiyar nata cikin sanda kar yaji karan kon kon shoe dinta, yana xaune yana danna wayarsa, ta rungumosa ta baya hade da yin yar kara da nufin ta tsorata shi, tura ta yyi a fusace yace "wae ni abokin wasan ki ne aka ce maki" rigijib ta xube kasa ta mike tsaye da sauri tana kakkabe jikinta ya juya yana kallonta xae yi mgna ta makale a throat dinsa, cikin muryar kuka tace "kuma Allah ya isa na, dama ba xuwa nayi in tambayeka ko nayi kyau bne" tana fadin hka ta fashe da kuka, ta juya xata bar wajen ya kamo hannunta da sauri, har lkcn yana kallon fuskarta a hankali yace "srry, kin yi kyau" handkerchief ya ciro yana goge mata hawayen fuskarta yace "Aliyu ya xo knn" ta murguda masa baki tace "eh" yyi murmushi yace "idan kun je can sae kiyi ta murguda masu kaxamin bakin nn naki da ba kya brush" ta mike da sauri tana xare ido cikin muryar kuka tace "wllh ina brush kullum da safe da daddare, sae dae idan kai ne baka yi" tana kai wa nn ta juya ta bar garden din, ya bi ta da kallo yana murmushi har tayi corner snn ya mike ya bi bayanta. Har bakin mota Mami ta rakosu bayan ta gama yi ma Aliyu mgnr da xata yi masa a daki, Ikram ta xauna gaban mota tana daga ma Mami hannu baki har kunne, Khaleel ya xagayo ta inda take don tare suka fito yana kallonta yace "saura kije kiyi ta washe masu hakora, ko kuma ki je kina murguda masu katon bakin ki kiga idan baxa su koro ki ba" fitowa tayi daga cikin motar da sauri har tana neman faduwa cikin muryar kuka tace "Mami kina ganinsa ko" da sauri ya shige gida yana dariya, Mami ta bi sa da kallo snn tayi kwafa tace "kyaleni da shi Ikram, shiga mota ku tafi, kuma karki yi misbehave kinji dota, kin dae ji abinda na gaya maki daxu ko" Ikram ta gyada mata kai snn Aliyu ya tada motar suka bar gidan Ikram na daga ma Mami hannu. Like · 9 · Reply · Report · 1 hour
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikram~ By Khaleesat Haiydar 58..... Karfe hudu Aliyu ya shigo compound dinsu yyi parkn, Ikram ta bata fuska tace "yayana ae gidansu Momy ne nn" ba tare da ya kalleta ba yace "eh" tace "ni bana son gidan nn ka maida ni gida, ashe ba anguwa xamu ba dama" ya kamo hannunta yace "ba dde wa xa muyi ba Ikram, daga nn xamu tafi anguwarmu" tayi shiru tana kallonsa, yyi murmushi ya fito ita ma hka, bbu kowa cikin falon sae TV dake ta aiki shi daya, tayi hanyar stairs ya rikota yace "ina xaki?" tace "xan je gaida Momy da su Seeyama mana" ya girgixa mata kai yace "xaki gaida da su amma ba ynxu ba, ynxu dae ki xauna ki jira ni a nn" ba musu ta koma ta xauna, ya haura sama ba, Dad dinsa ne ya fara sakko wa ya shigo falon ya xauna yana kallon Ikram da hankalinta ke gun kallo, juyawa tayi da sauri tana kallonsa tace "ina yini" yyi murmushi yace "lfya lau" Momy ta sakko tare da Aliyu, ikram na ganinta taje ta rungumeta, Momy tayi murmshi kawae suka shigo cikin falon a tare, har ta xauna kan kujera ta tuna abinda Mami tace mata ta koma kasa da sauri, sae ga Hajiya da su Farida, duk suka xaxxauna a falon, Ikram dae ta mayar da hankalinta gun kallon da take, Abba ne yace "to ina yarinyar take, kasa na bar abinda nake kuma na sauko" Hajiya dake ta kalle kallen inda xata ga matar da Aliyu ke son aure duk da taga Ikram, amma a tunaninta Mami ce ta xo gidan ta bar ta, tace "to nima kalle kallen da nake knn Alhaji, ina yarinyar take" Momy ta dafa Ikram dake kasa kusa da ita tace "ga ta kuwa kuna gani" bude baki Hajiya tayi da mugun mmki tana kallon Ikram, Abba ya kauda kansa yana murmushi, Hajiya ta mike ta saka kuka tace "amma Allah ya isa wllh, me xan gani hka Aliyu, wnn ita ce matar da ka kawo mana mu gani" Abba dae ya kasa juyowa bare yace kmai, har lkcn bae daina murmushin da yake ba, warce ake don ta ma bata sani ba, sae kallonta take, Momy tace "meye abun Allah ya isa a nn Hajiya"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
59.....
Ganin ynda take kuka yasa Aliyu ya dago kanta a hankali yana kallon cikin idonta a sanyaye, ya rumtse idonsa don bae son jin sautin kukan nata yace "ya isa hka Ikram" kin daina kukan tayi, hkn yasa ya bude idonsa ya shiga share mata hawayen fuskarta a hankali yace "ya isa Ikram kar ki sake kuka, kinji " kai kawae ta gyada masa tana kallonsa, ya mike yana rike da hannunta, suka fita daga falon, garden ya nufa da ita ya xauna, ita ma ta xauna gefensa, ya kamo hannunta yana kallon cikin idonta a hankali yace "Ikram" tayi shiru tana kallonsa, ya lumshe idonsa yace "promise me ko me xae faru baxa ki barni ba Ikram we wil alwayz b 2geda" shiru tayi tana kallonsa bata ce komai ba, ya ci gaba a hankali kmr me shirin mata kuka "kiyi min alkawarin baxa ki aura kowa ba sae ni Ikram" Khaleel dake xaune balconyn dakinsa yana kallonsu yyi murmushi ya kauda kansa, wae Ikram Aliyu yasa gaba yake ma wnn mgnr, Muryar Ikram yaji tana cewa "i promise yayana baxan aura kowa ba sae kai ni kai kadae nake so yayana" juyowa yyi yana kallonta da mmki, sae abun ya basa dariya, Aliyu ya rumtse idonsa ya rungumeta yace "i luv yhu more Ikram" kai kawae ta gyada masa, Khaleel ya tabe baki ya mike ya shiga dakinsa, xobe karami me kyau Aliyu ya ciro ya saka mata a hannunta tayi murmushi tace "ngd yayana" kasa ce mata kmai yyi ya tsura mata ido. Ranar wednesday Ikram na dawowa daga sch tace ma Mami ita gun Ammi xata yi Mid term Break dinta, Mami tayi shiru tana kallonta don ita kam ta rasa me ke damunta, duk ta xama wata silent kmr ba Ikram, Mami bata mata musu ba tace "to bari Khaleel ya dawo ya kai ki, but kinsan kun kusa fara junior waec Ikram ki tafi da buks dinki da xaki karanta a can" Ikram tace "to" snn ta wuce sama Mami ta bita da kallo tana mmkin sauyawanta lkci daya, ikram dae yarinyace bare tace abu tasa a rae. karfe biyar Khaleel ya shigo gidan bayan Mami ta kirasa ya kai Ikram gida, Mami ta hada mata few kayanta da text buks ta sa su a jaka snn ta mika ma Khaleel ya kai cikin mota, juyowa tayi tana kallon Ikram tace "dota ban fa ce ki ba ma Ammi lbrin abinda ya faru ba kar ki kuskura ki ce mata komai kin ji," Ikram ta gyada mata kai snn suka fito xuwa gun mota, Mami ta buda mata front seat ta xauna, Khaleel ya shiga driver sit ya tada motar suka bar gidan Ikram na daga ma Mami hannu, har suka isa suleja be ce mata ba bata ce masa ba. Ya gama parkin karfe shidda dai dai, ta bude motar ta fita ta buda bck seat ta ciro jakar kayanta snn ta juya tana kallonsa tace "bye" ta juya tayi cikin gidansu, binta yyi da kallo har ta shiga snn ya tabe baki ya buda mota ya fito ya shiga gidan shi ma, Ammi na share tsakar gida ta mike tana kallon Ikram da mmki, Ikram tayi murmushi ta rungumeta, dae dae nn khaleel ya shigo gidan, Ikram tayi cikin dakinta da jakarta, ya xauna suka gaisa da Ammi tana tambayarsa Mami da Aliyu, mintinsa goma a gidan yace xae koma, Ammi tayi masa tayin abinci yace "Alhmdllh" tayi masa Allah ya kiyaye hade da gdya snn ya fita daga gidan. Washegari da safe Ikram na xaune tana cin koko da kosan dake gabanta ita da Amminta, Ammi tace "baki da lfya ne Ikram" Ikram ta dago kai da sauri tace "ni Ammi?? Aa ni lfyata qlau, taba jiki na ki ji" Ammi bata ce komai ba ta ci gaba da cin kosan dake gabanta a hankali, abu daya ne Ammi bata ji ddi game da Ikram ba, kuma shine rashin iya aikinta, sam bata iya komai ba, don kasa wanke kwanukan da ta bata tayi, tsakar gida ma sharan hauka tayi masa, bata dae ce mata komai ba amma ta dauki aniyar yi ma Mami mgna ta dinga barinta tana dan aikace aikacen gida tunda mace take kuma aure xata yi, da yamma Ikram na wanke wanken kwanukan da Ammi ta tara mata ta wanke tana xumbure xumbure, Ammi kuma na tankada gari, suka ji ana sallama a bakin xaure, Ammi ce ta mike ta fita dae dae lkcn da ta ci karo da yaron makwabtansu yace "mmn ikram wae ana sallama a waje" kan Mami tace komai suka shigo gidan sun kai su biyar.

2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 60...... Mata biyu
da sojoji uku suka shigo gidan matan na yamutse
fuska, duk suka tsaya cirko cirko a bakin xauren
suna kare ma gidan kallo, dae dae lkcn da Abban
Ikram ya fito xae tafi kasuwa don yana daki
dama, Wani Matsiyacin kallo matan ke ma Ammi
da ke tsaye sokoko tana kallonsu, warce ta turo
dankwali gaba tana taunar cingam tace "ke ce
uwar Ikram, wancan kuma ubanta ko?" kasa
cewa komai Ammi tayi sae kallonsu take a dan
tsorace, hka ma Abba dake ta bin sojojin da kallo,
hango Ikram da Hajiya tayi xaune tsakar gidan
yasa tace "Alhmdllh nan ne, to munxo maku
kashedi kan wancan Matsiyaciyar yar taku ce,"
Ammi ta juya da kyar tana kallon mai gidan nata
xuciyarta na bugawa, hajiyar ta ci gaba cikin
gadara tana kallon Ikram tana nuna masu yatsu
uku tace "kwana uku na baku ku aurar da yar
can," tayi wani murmushin mugunta tace "yess
just three dayz idan ba hka ba wllh wllh sae na
daure ku na daure wanda xae tsaya maku gaba
daya har karshen rayuwarku" ta karasa mgnr
cikin tsawa, dayar matar gefenta me taunar
cingam tace "kwana uku kacal, ko ku sha mmki
wllh, don 'dan mu ba sa'ar yar talakawa
matsiyata bne, yafi karfin wancan shegiyar yar
taku, idan yaga tayi aure ae baxae ce xae aureta
ba" suna kai wa nn hajiya ta juya suka fice daga
gidan sojojin suka rufa masu baya, hawaye ne ya
shiga bin kuncin Ammi kmr famfo, taji kafarta ya
kasa daukarta, to su waye kuma wnn, juyawa
tayi tana kallon Mai gidanta taga wani mugun
kallon da yake mata yana buga kafa, kuka ta
fashe da ta juya tana kallon Ikram, hawaye ta
gani ita ma kwance a fuskarta, ta dawo kusa da
ita ta xauna da kyar tana kallonta tace "su waye
wa ennan Ikram?" a hankali Ikram tace "ita ce
momyn Aliyu" da mmki Ammi tace "momyn Aliyu
kuma, dama ba Mami bace mamarsa" kai kawae
Ikram ta gyada mata, a rude Ammi ta shiga cewa
"na shiga uku to me ya hadaku da Aliyun Ikram"
muryar Abba taji yana cewa "kin dae kusa shiga
uku Aisha baki shiga ba tukun, Alhmdllh dama irin
wnn ranar nake jira, ba ke me kunnan kashi da
shegen kwadayi da son abun duniya ba, to yau ga
daya daga abinda nake gudu nake kuma tsoro ya
faru kuma a kanki xae kare bani ba wllh" mikewa
Ammi tayi da sauri tana kuka ssae tace "ynxu ni
xaka kira me son abun duniya malam, ka min
adalci knn" Abba yyi mata mugun kallo yace "an
kira ki din karya nayi, ba ke karatu kike son yar ki
tayi ba baki son tayi aure, kika tashi kika dauke
min ya ta kika damka ma wasu can kuma kika
boye min har na tsawon wata daya to gashi yau
tayi karatun har ta gama, to Alhmdllh kuma wllh
wllh nn da kwana ukun da suka ce xan aurar da
ita, ae ni abun farin ciki na ma ne wnn Allah ya
dawo mun da 'ya ta lfya, aure kuma kmr na aurar
da ita ne ynxun nn, bari ma inje in samu yaya
dama shekaranjiya jiyan nn ya gama min mgnan
ta, ae ni wnn ba wani abu bne a waje na" bae jira
me Ammi xata ce ba ya saka takalminsa ya fice
daga gidan kmr xae tashi sama, xubewa Ammi
tayi gun tana kuka ssae, Ikram ta hade kanta da
gwiwa ita ma tana rera kukan a hankali aka rasa
me lallashin wani.
1 hr · Khaleesat Haiydar...
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 61...... Ikram na xaune
dakinta da yamma rike da literature book dinta bayan
ta gaji da kukan da take tun safe taji an bude kofar
xaure, mikewa tayi da sauri tayi waje don ganin waye,
ita kadae ce gidan Ammi ta tafi gun yayarta yakumbo,
karo suka kusan ci da Aliyu, ta koma baya da sauri
tana kallonsa, shi ma kallonta yake, murmushin ta mai
kyau tayi tace "yayana" shima yyi murmushi yace
"kanwata" hannunta ya kama suka karasa tsakar gidan
ya xauna kan tabarmar dake shimfide ya xaunar da ita
gabansa yana kallonta yace "Ammi fa" ta dan yi shiru
snn tace "Ammi ta tafi gidan yakumbo" ya daga kanta
yana kallon idonta da ya rine, da mmki yace "me ya sa
ki kuka Ikram?" Ikram tayi shiru tana kallonsa, hannunta
ya kamo yace "kiyi min mgna mana Ikram" kmr xata yi
kuka tace "momynka ce ta xo gidanmu da safe take
ma Ammina da Abbana Masifa," "innalillahi wa'inna
ilaihi raji'un" abinda ya iya furtawa kadae knn ya dafe
kansa, xuciyarsa na bugawa, to wa ya kawo ta gidansu
Ikram, dago kansa yyi da kyar idonsa yyi jajur yana
kallonta, xae yi magana Ammi ta shigo gidan, tana
ganinsa ta hade rae, Ikram ta mike da sauri tana kallon
Amminta tace "Ammi sannu da dawowa" Ammi bata ce
komai ba tayi cikin kitchen da ledan hannunta, tana
fitowa Aliyu ya gaisheta kansa a kasa, ta amsa bbu
yabo bbu fallasa ta shiga dakinta, Ikram ta juya tana
kallonsa snn ta bi ta cikin dakin a sanyaye, ba ajima ba
ta fito ta dan durkusa kusa da shi a hankali tace
"yayana xan je in yi karatu na a daki" kai kawae ya
gyada mata ya mike yace "kice ma Ammi na tafi" ita
ma ta gyada masa kan snn ya fita daga gidan, juyawa
tayi tana kallon kofar dakin Ammi hawaye cike idonta
ta nufi dakinta tana murguda baki. Da daddaren ranan
suna xaune da Amminta a tsakar gida, Ammi ta rafka
uban tagumi, ita ko sae kallon tuwon gabanta take taki
ci, Abbanta ya shigo tare da Kawu na lado, ko gaisuwar
arxiki ba ayi ba Na lado yace "dama na xo da kaina ne
in gaya maki cewar ni Na lado na yanke shawarar hada
'ya ta Rabi aure da dan wajen abokina Dan lami, surajo,
kuma insha Allahu jibi asabar xa a daura auren" yana
kai wa nn ya juya ya fice, Abba ya bi bayansa don
rakasa, kuka Ikram ta fashe da kmr warce tasan meye
aure, Ammi kam bata ce komai ba sae hawaye take
don tasan bbu abinda xata ce a nn da xae shigesu,
Ikram ta mike tana rusa kuka kmr xata tsaga gidan
tana cewa "wllh ni bana son surajo, ni baxan aura kowa
ba sae yayana, ni yayana nake so" Ammi ta dago tana
share hawayenta tace "waye yayanki" cikin kuka tace
"yaya Aliyu mana, ni shi kadae xan aura bana son
kowa, baxan aura kowa ba" Ammi ta fixgota a fusace
tace "to don ubanki ki bisa ki auresa mana, shegiya
kawae, ke har kinsan wanda xaki aura ko" har karfe
sha biyun dare Ikram bata bar kukan da take ita kadae
a daki ba duk da dukan fitar hankalin da Ammi tayi
mata. Da safe idonta duk ya kumbura lebbanta yyi jajur,
alwala kawae ta fito yi ta koma daki,

Please Login or Register in order to submit comment