Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ikram, Ikram ta matso kusa da shi tana goge
masa hawayen fuskarsa tace "ka daina kuka kaji yayana, ni ina
sonka wllh" a sanyaye yake gyada mata kai, ta rungumesa ta
fashe da kuka, ya rumtse ido duk da yasan bae kamata ba
amma ya kasa cireta daga jikinsa, a hankali yaji tana cewa
"yayana ka manta promise din da nayi maka baxan aura kowa
sae kai ba" dagowa yyi yana kallonta, ya sakar mata murmushi
yana kallon cikin idonta yace "na tuna kanwata" ita ma tayi
murmushin tace "to har ynxu ni banyi aure ba, kai kadae xan
aura ka ji" ya gyada mata kai a sanyaye, a hankali yace "to kiyi
min promise cewar baxa ki bari kowa ya taba min jikin ki ba
Ikram" ta xaro ido tace "to dama ae baxan bar kowa ya taba ni
ba yayana sae kai" yyi murmushi yace "to ngdd kanwata, Allah
yasa ki rike min promise dina kanwata" tace "wllh xan rike
yayana" mikewa Khaleel yyi yana murmushi ya nufi stairs ya
haura sama, Aliyu ya bisa da kallo snn ya Mike da kyar ba tare
da ya kalli Ikram ba yace "na tafi kanwata" binsa tayi da kallo
har ya isa bakin kofa snn tace "to ina xaka yayana" ba tare da
Aliyu ya juyo ba yace "gidan xani" ya bude kofar ya fice ransa a
dagule. Karfe takwas na dare Mami tace ma Khaleel ya dauki
Ikram su tafi can gida Dad na son ganinsu, bayan ya gama
shiryawa ya shigo dakin Mami yi mata sallama, mami tace "kar
ka sake ka gaya ma dad dinka deal dinmu, ko me xae ce maka
kaji kawae ka tashi, snn da seeyama xaku je can gidan" yace
"to Mami" Mami ta juya tana kallon Ikram dake kallo tace
"tashi ku je dota" Ikram ta bata fuska tace "ina xa mu Mami"
Mami tace "can gidansu Momy xaku je, ku dauko seeyama"
Ikram tace "amma ae gidan nn xamu dawo ko" Mami ta gyada
mata kai, snn ta mike ta sa Hijab dinta ta fita, Khaleel ya dauki
jakar uniform dinta da wasu kayanta da Mami ta shirya mata
xae fita Mami tace "kar ka bar min yara su makara xasu
makaranta gobe, da asuba jummai xata kawo maku breakfst,
idan abubuwa suka dawo min nml, xata koma can ita ma
jumman" yace "to sae da safe Mami, but sch bag dinta fa"
Mami tace "jummai xata kawo gobe" ya juya ya fita daga
dakin, bakin mota ya tar da Ikram, ya bude mota ya shiga ita
ma ta bude ta shiga suka bar gidan, har suka isa gidansu Aliyu
bae ce mata ba bata ce masa ba, yana gama parkin ta bude
mota ta fice tayi cikin gidan, fitowa yyi ya bi bayanta, basu
wani dde ba a gidan, Daddy yyi masu nasiha ssae ita dae
Ikram bata ma san me yake cewa ba don hankalinta gaba
daya na gun kallon da take, Khaleel ya mike ya nufi sama
bayan Dady ya sallamesu ya shiga dakin Momy ya fadi mata
sakon Mami na cewa ta basu seeyama, Momy tace "tab,
seeyama ma bata nn wllh, tana can gidan kanwata kuma
karatun fa" yace "ae daga can xata dinga xuwa" Momy tace "to
sae ta dawo" tare suka fito da momy xata rakasu, suka hadu
da Hajiya a corridor, Hajiya na yar murmushi tace "A'a ango ne
a gidan namu yau, sannu ango ina Amaryar taka" dariya ta
basa, ya dae yi murmushi ya gaisheta yyi gaba, Momy tayi
tsaki ta sauka ita ma, har bakin mota ta rakosu snn suka bar
gidan, sha daya saura suka isa gida, ya juya yana kallon Ikram
yaga bacci take, bude motar yyi ya fito snn ya xagayo ta inda
take ya bude motar yana kallonta, bakinta ya dan buge, ta
farka a dan tsorace ta fito da sauri daga motar tana hararansa
tace "meyasa xaka taba ni" tsaki tayi ta shiga kalle kallen inda
suke, ta bata fuska xata yi kuka tace "meyasa ka kawo ni gidan
nn kuma, ni wllh ka mayar dani gidan Mamina" rufe motar yyi,
ya nufi hanyar shiga gidan, ta bisa da gudu tana kuka, suka
shiga falon ya kunna wuta snn ya haura sama tana biye da shi
a baya tana kiran Mami, yana shiga daki ya shiga bathroom ya
canxa kayan jikinsa xuwa na bacci snn ya fito yyi kwanciyarsa
don yyi wanka a gida, ta tsaya daga bakin kofa tana rera kuka
tana kallonsa, kashe wutan dakin da yyi yasa tayi gunsa da
gudu tana cewa "ni ka kunna min wuta in dinga ganin haske"
fixgota yyi kmr jiya ta fado jikinsa, ya rungumeta, a hankali
yace "shiiii" shiru tayi kmr jiya yana jin bugun xuciyarta, gashin
kanta ya shiga gyarawa a hankali yaji ta xamo daga jikinsa
bayan kmr minti biyar ta juya masa baya, ya juya yana kallonta.
Like · 5 · Reply · R
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
67......
Ikram ce tsaye kitchen kusa da gas tana hawaye tana kallon talgin semo dake kan gas yana ta dahuwa, ita kam bata ji ddin gama junior waec da suka yi ba da ynxu tana sch duk da ba holiday aka basu ba kawae tana xaman gida ne tunda bbu abinda suke a sch ynxu, Jummai ce ta shigo kitchen din rike da ledan cefanen da taje tayi, tace "lah baki fara ba Ikram" cikin muryar kuka tace "to ni ban iya ba kona ni xae yi wllh" muryar Mami taji tana cewa "au tsayuwa kika yi a kitchen din dama, ae wllh sae kin tuka tuwon nn sae dae yyi ta kona kin, shashashar yarinya kawae, ni ban san irin yarinyar nn ba, da na kasa ne da kinsan ynda kika tuke shi kika kwashe, maxa bar mata kitchen din jummai ki fito, mate dinki a kauye har miya suna yi ba tuwo ba" jummai ta fito tana dariya, Khaleel dake kwance falo yana kallo yace "Mami kar ta bata maki gas, ta fito kawae, idan Allah yyi kwakwalwarta xae budu ta iya xata iya" Mami ta watsa masa mugun kallo bata ce kmai ba, ya dauke kansa yana murmushi, yau watanni biyar knn da hada auren Khaleel da Ikram, satinsu uku da xama a gidan Khaleel mami tace su dawo gida amma ba da sanin daddy ba don ta dinga koya ma Ikram abubuwan da ya kamata tun daga kan girki xuwa aikace aikacen gida don bbu abinda ta iya, ssae ta ba Khaleel wahala sati ukun da suka yi a tare don bbu abinda ta iya sae kallo da bacci, dawowarsu gida ya ba Aliyu damar xuwa yana ganinta kullum, ko kadan Mami bata hanasa ba sae dae bata cika son suna xama wuri daya tare ba, shakuwarsu da Aliyu ya karu fiye da na da don ssae take ji da shi, komae sae tace yayana, shi dae Khaleel ba ruwansa don dariya ma kawae suke basa, sae dae fa dawowansu gida ya daina toleratin rashin kunyar da Ikram ke yi masa don da tayi xae maketa sae dae Mami tayi fadan ta tayi shiru, hkn yasa dan shirin da suke yi da ma suka daina kwata kwata da ta gansa sae ta murguda masa baki tayi tsaki, lkci daya girma ya fara bayyana jikin Ikram, kirjinta ya dan ciko nml as a fifteen yr old gal, Mami jira kawae take Ikram ta kai ss2 ta karbi takardarta gun Khaleel ta ci gaba da karatunta kawae, don ranar ca tayi ma Aliyu sae ta shiga higher institution xata basa ita kafin nn ta xama mace sae ta ga ta inda Hajiyarsa xata rainata, shi dae bae ce komai ba amma hankalinsa ba a kwance yake ba har sae ya ga Khaleel ya bata takardarta, a watanni biyar din nn sau shidda suka je suleja gun Ammi, Mami kuma ta kawo Ammi nn gidanta sau uku, Muryar Mami Ikram taji daga bakin kofa cikin fada take cewa "ooh har ynxu a tsaye kike knn ko" Ikram ta dauki muciyar tuwon da sauri tana share hawayenta, ta saka cikin talgin Mami tayi kwafa ta fice daga kitchen din tayi hanyar stairs, ko minti uku ba'ayi da barin Mami wajen ba Ikram ta fasa wani shegen ihu, Khaleel dake kwance ya mike da sauri ya nufi kitchen din a rude, hka ma Mami da ta sakko kasa da sauri, tsaye ya ganta tana yarfe hannu, ya galla mata harara cikin tsawa yace "meye" ta bata fuska tace "abun yana tsalle sae ya taba ni a hannu" ya juya ya fice daga kitchen din Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "xo ki fita" da sauri ta fice daga kitchen din jummai na dariya. Ana saura sati biyu Ikram ta fara senior sch Mami tace Khaleel ya kaita su je gaida Daddy, bayan isha ya shigo dakin Mami don Ikram na ciki taki fitowa har lkcn, tana tsaye gaban Madubi daure da towel sae shafe shafe take don shegen son kwalliya ke gareta, ya rungume hannayensa yana kallonta daga sama xuwa kasa ta madubi, ta juya tana hararansa xata yi mgna yyi murmushi yana gyada kai ya fice daga dakin, garin da hadari ssae suka bar gidan bayan Mami tace kar su dde sbda hadarin, suna isa gidan aka fara ruwa, daddy yaji ddin ganinsu ssae don har lkcn bae san a gidan Mami suke ba, Hajiya dae sae hararar Ikram take, Ikram bata ma san tana yi ba sae waige waigen inda xata ga Aliyu take amma bata gnsa ba, shi ko yana daki yaki fitowa, karfe goma saura Mami ta kirasa tace "wae baku fito bane har ynxu Khaleel" yace "ynxu xa mu fito mami" momy tace "A'a ku kwana kawae a nn Khaleel ina xaku cikin ruwan nn" Khaleel yyi murmushi yace "bakomai Momy xamu tafi a hka" har daddy sae da yace su kwana amma Khaleel yaki, ita ma Ikram ba so take ba don hka seeyama ta rakaso su da umbrella xuwa mota suka shiga suka bar gidan snn ta koma ciki, Khaleel yasan Momy fushi tayi shi yasa bata rakosu ba, gidansa ya nufa direct, Ikram ta hade rae tace "ina xa ka kai ni" yyi bnxa da ita yana ta tafiya yana murmushi, kuka ta fashe da bae ko kalleta ba har suka isa gidan ya gama parkn dae dae nn kiran Mami ya shigo wayarsa ya dan yi jim snn ya fita don kar taji kukan Ikram ya daga kiran, a fusace tace "wae wnn wani irin wlknci ne Khaleel" yace "Mami mun taho nn gida ne, kinsan bana son drivin ana ruwa" shiru yyi yana sauraren masifar Mami, har ta gama snn yyi murmushi ya mayar da wayar cikin aljihunsa, ya bude motar yana kallon Ikram ya galla mata harara yace "baxa ki fito ba" cikin tsawa tace "ehh din" murmushi yyi yace "ae yau xnyi magnin wnn tsiwar taki"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 68...... Ikram ta fashe da kuka tace "ni wllh baxan fito ba, ka kaini gidanmu" ya xaga ta inda take ya bude mota ya fixgota ta fito tana harararsa, rufe motarsa yyi snn ya ciro makullin gidan cikin aljihunsa ya nufi balcony ta bi baynsa da gudu tana kuka, yana bude gidan ya shiga ya kunna wutan falon ya juya ya gnta a bayansa yyi murmushi, hannunta ya kama suka kuma fitowa balcony suka xaga ta bayan gidan, ynxu kam ruwan ya dan tsaigaita sae yayyafi ssae, kusa da wani cage ya kai ta yana kallnta yce "kinga nn?" bata ce kmai ba sae lekan abnda ke cikin cage din take taga karnuka biyu, suna gninta suka fara haushi da gudu ta koma bayansa gabnta na faduwa tana xare ido, yace "to nn xaki kwana yau ki yi gadinsu baxa ki shigar min gida ba" yana kai wa nn ya juya yyi gaba ta bisa da gudu tana rusa kuka tana cewa "wayyo Mamina, wllh sae na gaya ka da ita" bae ko kalleta ba ya rufe karfen balcony tun kan ta karaso ya shige falo ya rufe kofa, kuka ssae take tana kiran sunansa ya bude mata kofa ga karnukan sae haushi suke da karfi, ruwa ya kuma sakkowa kmr daxu nn da nn ta jike, yana kwance falo yana jin ihunta tana yi tana basa hkri, bbu wnda bata kira ba tun daga kan yayanta mami seeyama, Momy har Amminta, duk yana jinta sae dariyar jin ddi yake, ta kai kusan minti talatin cikin ruwa tana kuka tana kiran sunansa, lkci daya tayi shiru, da sauri ya mike ya nufi kofar ya bude ya gnta xaune ta jingina da bango tana kukan a hnkali, duk ta jike jagab, komawa yyi ya dauko umbrella don baxae iya shiga ruwan ba, ya fito yana kallnta yana murmushi, ta hade kai da gwiwa tana rera kuka, ya karaso gabanta yace "xaki sake yi min rashin kunya" a fusace ta dago kanta cikin tsawa tace "ehh" yace "to" snn ya juya xae bar wajen, ta mike da sauri tayi kusa da shi tana kuka tace "wllh baxan sake ba yaya Khaleel don Allah kayi hkuri" ya juya yana kallnta yace "da gske" cikin kuka tace "ehh" yace "to Allah ya taimake ki" ya kama hannunta suka shiga cikin gidan, daki ya wuce da ita sae rawan sanyi take, ya bata towel ta shiga bathroom ta cire kayan jikinta, fuskarta a daure ta karba ta shiga bathroom din ta daura ta fito, ko da ta fito baya cikin dakin, ta rakube gefen gado tana rawan snyi tana hawaye, rike da kofin tea ya shigo dakin, ya xauna gefenta yana kallnta yace "ga tea kisha sae ki daina jin sanyi" kauda kai tayi cikin kuka tace "bana so" ya ajiye tean ya jawota jikinsa a hankali yace "sbda me baki so" turasa ta shiga yi da karfi, yyi mata mugun kallo yace "au rashin kunyar xaki fara min" girgixa masa kai tayi da sauri tayi lamo jikinsa tace "A'a, amma ka daina taba ni" yace "sbda me" tana kkrin kwace kanta tace "sbda kai ba mijina bne, yayana xan...." buge bakinta yyi ya turata yace "to ki auresa mu ga" ta koma baya tana kallnsa kmr xata yi kuka ba daman yi masa rashin kunya, kofin teansa ya dauka ya shanye snn ya ajiye kofin ya haye gado ya rufa da bargo, tana murguda baki tace "to ni ka tashi ka nemo min kayan da xan sa" kashe wutan dakin yyi, ta dan yi tsaki ta kwanta can karshen gadon don ynxu ta daina tsoro, a hankali ya birgino kusa da ita ya jawo ta jikinsa, ta turasa da karfi tace "ha'a meye hka yaya Khaleel, ni ka matsa..." hannu ya sa ya rufe bakinta yace "shiii, cire min towel dina ki bani na fasa ara maki " ta xaro ido cikin duhun xata yi mgna, taji yana kkrin cire mata towel din, ta fasa kuka tana cewa "don Allah ka bari ni ban sa kaya ba, wllh xan cire maka da kaina" wayarsa ya shiga ring ya turata da sauri ya fada kan gadon, da kyar ya mike xaune yana kallon wayar, nmbr Mami ya gani, ya rumtse ido yaki daga kiran har ya katse, ya mayar da wayar silent snn ya koma can side dinsa ya kwanta ya rufe da bargo ya barta nn xaune tana kuka, har karfe daya idonsa biyu yana jin Ikram ta gama kukanta ta kwanta bacci ya dauketa 30 mins ago, ya mike xaune da kyar ya kunna wutan dakin ya juya yana kallnta, tana kwance ta takure kanta sbda sanyi towel din jikinta ma na kwance gefenta, ya tsura mata ido yana kallnta na kusan minti goma snn ya sauke ajiyar xuciya ya koma kusa da ita ya rungumeta ya rufa masu bargo ya daura kansa a kirjinta, wajen karfe biyu da rabi Ikram ta farka tana juye juye, Khaleel ya mike xaune da sauri yna tambayrta menene, tace "cikina ne ya fara min ciwo" ya dagota yace "cikin ki" ta gyada masa kai kmr xata yi kuka, duk kwanan nn hka take fama da ciwon ciki dama kmr ynda ta kirasa, rungumeta yyi yace "kiyi hkuri xae daina kinji" shiru tayi bata ce kmai ba, bayan minti biyar ta saka masa kuka ssae, ya kunna wutan dakin yace "wae ssae yake maki ciwon" cikin kuka tace "ehh" lallashinta ya shiga yi tana ta juye juye, har kusan asuba basu yi bacci ba sae kuka take masa tana kiran Mami, duk ta daga masa hankali, jikinta yyi xafi, cikin kuka take ce masa ita amai take ji, ya mike yace yana xuwa ya fita xuwa dakinsa ya dauko mata paracetamol, ihu ta fasa ya dawo dakin da sauri yace "menene" kalln jikinta yaga tana yi, ya karaso da sauri ya ga jini jikinta da xanin gadon.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 69...... Khaleel ya durkusa kusa da ita a
hankali yana kallon jikinta, kuka ta fashe da tana kkrin mikewa tace "wayyo
Mamina, na shiga uku don Allah ka taimake ni yaya khaleel" riketa yyi da yace
"ina xa ki" ta girgixa masa kai tana hawaye a gigice tace "ka kaini wajen
Mami" ya rungumeta yace "to xan kai ki, amma ki daina kukan nn in gyara
maki jikin ki sae mu tafi" bathroom ya nufa don hada mata ruwan xafi, ko da
ya fito durkushe ya ganta kasa taa kuka ssae tana murkushe murkushe, ya
durkusa kusa da ita da sauri yace "meye" hannunsa ta kama tana girgixa kai
cikin yana yi da ya basa tausayi tace "wayyo ciwo cikina yake min ssae yaya
Khaleel, don Allah ka taimakeni" jini ya ga duk ya bata inda take a durkushe,
hankalinsa ya tashi ya rasa abun yi, daukarta yyi ya nufi bathroom da ita, da
kansa ya gyara mata jikinta snn ya fito da ita ya kwantar kan gado ya lulluba
mata bargo, har lkcn bata daina kukan da take ba tana rike da mararta,
wayarsa ya dauka yana kallon agogon dakin ya ga biyar saura kwata, ya dan yi
jim snn ya girgixa kai yyi dailn nmbr Mami, bugu biyu ta daga, a sanyaye yace
"Mami Ikram ce bata da lfya" cikin tsawa Mami tace "wat? Me ya sameta" ya
juya yana kallon Ikram, a hankali yace "nima ban sani ba" cikin tsawa Mami
tace "baka sani ba?" kan yace komai ta katse wayan, yyi jim snn ya mike ya
koma kusa da Ikram dake faman kuka idonta har ya kumbura lebbenta yyi jajur
don in tana kuka hka yake, rungumeta yyi yace "kiyi hkuri Mami tana xuwa
ynxu" kayanta da ya shanya mata ya dauka ya shiga sa mata, biyar dae dae
yaji horn din Mami ya fita bude mata gate don ba mai gadi a gidan, ko parkin
din arxiki bata yi ba ta nufi inda yake tsaye ta cakumosa cikin tsawa tace "hka
muka yi da kai khaleel? uban me kayi ma Ikram, ka gaya min me kayi mata"
kasa ce mata komai Khaleel yyi sae kallonta yake da mmki, a fusace ta xuba
masa mari tana jijjigasa tace "baxa ka min mgna ba kana ji na" a hankali ya
sunkuyar da idonsa daga kallon da yake mata bae ce komai ba, ta turasa tayi
cikin gidan da sauri, Ikram na xaune ta lullube da bargo sae rusa kuka take
sbda axaban da take ji, Mami ta karaso da sauri a rude tana cewa "me ya same
ki Ikram, me yyi maki" kasa cewa komai Ikram tayi, Mami ta dago kanta tana
cewa "kiyi min mgna mana dota, yyi maki wani abu ne" cikin kuka tace "cikina
ke min ciwo ssae Mami" Mami ta cire bargon jikinta da sauri tana kallonta xata
daga ta taga jini karkashinta, Mami ta mayar da ita a hankali tana kallonta a
sanyaye, ta dan dau lkci snn tace "ki fada min gskya khaleel yyi maki wani abu
ne Ikram" Ikram ta girgixa mata kae tace "ni bae min komai ba" Mami tace "to
ya isa ki daina kuka dota, kinsan jinin meye wnn ae ko" Ikram bata ce komai
ba Mami tace "to bari muje gida in baki magani kinji" hijabinta Mami ta sa
mata snn ta dagota suka fita daga dakin, da kyar take tafiya tana duddukawa
har suka fito tsakar gidan Khaleel na jingine jikin bango a compound din, ba
tare da Mami ta kallesa ba ta mika masa makullin mota tace "ka kai mu gida"
yana kallonta yace "xan gyara dakin ne Mami" tace "muje, jummai xata xo ta
gyara" ya karbi makullin motar daga hannunta duk suka shiga motar suka bar
gidan, ssae Ikram ta wahala ranar ta dinga Amai, don duk magunguna da Mami
ta bata da allurorin da tayi mata basu lafar mata da ciwon maran ba, kuka tayi
har ta gode Allah, rana daya duk ta xabge ta kasa cin komai, Mami da jummai
suka ji tausayinta ssae, Mami tace "chocolate chocolate, sweet, ice cream, to
yau ga ranarsu kin gani ae" duk wnn wahalan da take Khaleel na gefenta sae
dae baya cewa komai sae sannu da yake mata lkci lkci, tana rike da hannunsa
yana lallashinta bacci mai nauyi ya kwasheta wajen la'asar, sae a snn ya bar
dakin xuwa siyo mata abinda tace tana so. Biyar da rabi Aliyu ya shigo gidan
Mami tace masa tana daki, ya haura sama ya shiga dakin ya tsaya daga bakin
kofa yana kallonta, ssae ta basa tausayi ya karasa kusa da ita a hankali ya
durkusa yana kiran sunanta murya can kasa, mikewa tayi a dan tsorace tace
"yaya Khaleel fitsari xanyi" shiru yyi yana kallonta, ta wara ido tana kallonsa
xata yi magana Khaleel ya shigo dakin rike da leda a hannunsa, kallo daya yyi
ma Aliyu ya karaso kusa da gadon yace "kin tashi" Ikram ta sunkuyar da kanta,
ya xagayo ta inda take yace "to tashi na siyo maki Ayaban" ta fara kkrin
mikewa ya dagota, ta fixge hannunta xata yi magana tayi shiru tana kallon inda
yake kallo a jikinta, jini ta gani ta ja bargo da sauri, Aliyu ya mike ya fice daga
dakin.
Like · Reply ·[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 70...... Ikram ta galla ma Khaleel harara tace "ni ka fitan min daga dakin nn" ya xauna gefen gadon yace "baxan fita ba" da karfi ta shiga kwala ma Mami kira kmr xata yi kuka, ya mike da sauri yana hararanta ya fice daga dakin, ta murguda masa baki ta cire bargon jikinta ta mike tana kallon skirt din jikinta ta nufi bathroom da sauri, Aliyu na sakkowa downstairs ya karasa kusa da Mami a sanyaye ya durkushe gabanta yana girgixa mata kai cikin yanayi mai ban tausayi yace "mami plss ki cika min alkawarin da kika daukar min don Allah" hawaye ya cika idonsa yana kallonta, Mami ta ajiye Nail cutter din hannunta tace "wani Alkawarin son" yyi shiru ya kasa cewa komai, Mami tace "kayi shiru?" a hankali yace "Ikram" Mami bata ce komai ba ta ci gaba da yanke farcenta ba tare da ta kallesa ba. Khaleel ne xaune yana kallon Mami dake kan system tana aiki, ya dan rage volume din tv ganin ya kai minti kusan goma a xaune tun bayan da ta aika jummai ta kirasa yace "Mami baki ce komai ba kuma" Mami tayi shiru bata ce komai ba har lkcn tana ta aikinta, bayan kmr minti biyar ba tare da ta kallesa ba tace "takardar Ikram xaka bani ynxu son" ya daga kai yana kallonta snn ya mayar da dubansa ga tv yace "to Mami" yana fadin hka ya mike ya nufi kofa xae fita, ta bi sa da kallo har ya fita snn ta ci gaba da abinda take cikin rashin kuxari, yana fita Ikram ta shigo dakin, Mami ta bar abinda take ta juya tana kallonta tace "kinci abinci dota, cikin kuma ya daina ynxu ko" Ikram ta kwanta kan gadonta kmr xata yi kuka tace "kadan kadan yake min kuma ni bana so, ina son ya daina min duka" Mami tace "to ynxu Aliyu xae kawo maki wani magani, amma kinci abinci dae ko" ta gyada mata kai tace "ehh na sha tea" Mami tace "maxa ki wuce ki karbi abinci, bana son shashanci, tea abinci ne" Ikram ta mike ta fice daga dakin ba don ranta ya so ba ta nufi kitchen gun jummai, xaune ta ga Khaleel kan dinnin ga abincinsa gabansa ya tallabi chin dinsa da hannunsa biyu da ya harde idonsa a lumshe, ta karaso dinnin din a hankali da nufin basa tsoro, wani kara ta saki dai dai saitin kunnensa ya bude idonsa da sauri ta juya da gudu xata

Please Login or Register in order to submit comment