Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata kmai ba
sae kuma ya juyo yana kallnta yace "me kika
yi?" hawaye na bin cheeks dinta tace "wae don
wani mutumi ya tambayeni sunana na gaya
masa duka" Ya xaro mata ido yace "kika ce
masa sunanki Rabi'a Mama da baba da yan
garinku na ce maki Ikram, kawu na lado ne
yace a sa maki Rabi'a, ke bakya son kawu na
lado....." cikin tsawa yace "ko ba hka ba?" ta
marairaice tace "ehh amma bata bari na gama
gaya masa ba ae tayi min masifa" ya dan duka
yanda xae iya kallon fuskarta da kyau ya ce "to
daga yau aka sake tambayarki sunanki kika
tsaya bada lbrin kawu na lado sae na...." ba
karamin tsorata tayi ba don daga hannu yyi
kmr xae kwade ta tayi baya da sauri ta juya
xata fice daga kitchen din da gudu, ya rikota,
kuka ta fashe masa da ya daura yatsunsa biyu
kan lebbenta yace "shhii" ba shiri tayi shiru,
yace "kin ji me nace maki" Mujaheed ne ya
shigo kitchen din yana kallon ikram ya karaso
inda suke da sauri yace "pretty wa ya doke ki"
ta fashe da kuka ta nuna masa Khaleel tace
"gashi nn"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 34..... Khaleel ya kai mata rankwashi yace "an dokeki din doluwa kawae" Mujaheed ya fixgosa yace "hw dare yhu, me tayi maka ka doketa beside ina abun duka a jikinta idan ba muguntarka bace ta motsa" Khaleel yace "wonderful yaushe ka xo Jaheed, hope ka taho min da files din jiya, yauwa taho muje ka ga abinda nake gwada maka jiya ka kasa gnewa" Mujaheed ya turasa gefe yace "nt until yhu tel her srry" fixgosa Khaleel yyi suka fice daga kitchen din, ta bi su da kallo tana murguda baki ta share hawayenta tace "duk bana son ku, ni nafi son yayana kuma sae na gaya ku dashi" tayi tsoki tana rike da dan kugunta, Jummai ce ta shigo kitchen din tace "Ikram maxa taho kiyi wanka ki ci abinci" ba musu ta bita tana rike da hannunta suka haura sama, dakin Mami ta shiga da ita don nan take wanka, Mami na xaune gaban computer sanye da medical glass dinta, Jummai tace maxa shiga kiyi wankan na hada maki ruwa, a dakin Ikram ta fara kkrin cire kayanta, ita dae jummai bata ce komai ba, Mami tace "No dota ban hanaki cire kaya kafin ki shiga wanka ba, maxa ki shiga ciki ki cire" Ikram ta dan turo baki ta shiga bayin. Karfe takwas da rabi na dare Mujaheed ya shigo dakin Mami, ko kadan Mami bata bar Ikram ta fita xuwa falo ba tun bayan shigowarta tare da jummai, har lkcn Mami na gaban computer, yace "aiki kike yi ne Mami" tace "wllh kuwa" yace "ae da ki ba Aliyu yyi maki" Mami tace "A'a wanda ke gabansa ma ya ishesa" xaunawa yyi yana kallon Ikram dake xaune can gaban Tv tana kallon cartoon sau uku Mami na cewa ta koma kan kujera ko kan gado amma da ta sake juyowa sae taga ta koma gaban Tvn ta xauna, hkn yasa ta kyaleta kawae, Mujaheed yace "duk kallon ne hka pretty" Ikram da bata ma san da shigowarsa ba ta juya tana kallonsa tace "ehh" yyi murmushi ya juya ya dan saci kallon Mami ya ga ta sauke glass ne tana kallonsa, dariya abun ya so basa yace "Mami xan koma gida wllh duk Khaleel ne ya bata min lkci hka" Mami tace "to Allah ya kiyaye ka gaida mum dinka" yace "tohm xata ji, Ikram ta so muyi sallama mana" Ikram ta juya tana kallon Mami ta ga kallonta take ta girgixa masa kai da sauri, ya juya yana kallon Mami, Mami ta dauke kanta ta ci gaba da abinda take, murmushi yyi, yyi ma Mami sae da safe ya fita daga dakin yana kallon Ikram dake daga masa hannu a boye. Sae a snn Mami ta bar Ikram ta sauka xuwa falo taje ta kalli cartoon din a can don news take son kallo ita, xaune ta tarda Khaleel a falon yana kallon American film ta karaso kusa da shi tace "yaya Khaleel, wae Mami tace ka sa min cartoon" yana gyada kai yace "to xauna, ana gama wnn xaki ga an fara cartoon," tace "to ae a Mbc3 ne ake cartoon ba wnn ba, hka Mami tace min" ya galla mata wani mugun harara yace "bace a nn, robot xan sa maki ba cartoon ba" da gudu tayi sama tana kuka ta shiga dakin Mami, Mami ta canxa mata xuwa cartoon tace kyaleni da shi je ki xauna kiyi kallonki, taje ta xauna da sauri. Karfe goma Mami ta kashe Tv bayan ita ma ta gama abinda take tace hau gado ki kwanta Ikram gobe da sch, kmr xata yi kuka ta hau gado ta kwanta a hankali tace "Mami yayana ban ganshi ba yau" Mami tace "bacci nace kiyi ba surutu ba" khaleel ne ya shigo dakin ya tsaya daga bakin kofa yana kallon Mami a sanyaye yace "gudnyt Mum" tayi murmushi ta mike xaune sanin bbu daren da bata xuwa dakinsa ta tabbatar ya ci abinci ko bbu abinda ke damunsa snn tayi masa gudnyt ta fito, amma tunda ta samu Ikram ta watsar da hkn, juyawa yyi xae fita tace "am srry son na manta ne hope kaci abinci" ya juya yana kallonta kmr xae mata kuka yace "duk kin watsar dani a gidan nn Mami, ban san ko gajiya kika yi dani ba" Ikram ta mike xaune tace "to kai karamin yaro ne?" dariya ssae Mami tayi shi kam tsayawa yyi kallon Ikram fuskarsa a daure kmr xai shaqeta, Mami ta kashe wutan dakin tace "to kai kaji, in ka fita ka rufe mana kofar dae" washegari da yamma Ikram na xaune tana kallon cartoon bayan ta dawo daga sch, assignment din da Mami tace taje tayi da kanta ta ajiyesa bayan kujera gaba daya hankalinta na gun kallo ko kifta ido bata son yi sbda kallo, budewar kofar da taji don bata ji shigowar mota ba yasa ta mike tsaye da sauri kuma a tsorace a tunaninta Khaleel ne, don daxu da safe ca yyi sae ya mata dukan tsiya abinda tayi masa jiya da daddare, da gudu taje ta rungumesa cike da murnar ganinsa kmr xata yi kuka tace "yayana ina ka tafi na daina ganinka" ya durkusa gabanta ya daura mata lips dinsa kan goshinta ya sakar mata murmushi, ita ma hkn tayi masa ya rungumeta yace "Mami fa" tace "Mami tana sama tana danna computer," yace "wa ya gaya maki sunansa computer?" tace "Mami ce ta fada min da safe tace har da mouse, da emm" ta juya da sauri tace "bari in tuna" can ta kuma juyowa da sauri tace "keyboard, da c.p.u" ya rungumeta yace "waw kanwata yhu re vry sharp" hannunta ya kama suka nufi dakin Mami, bayan sun gaisa da Mami tace "jiya munje gidanku da Ikram kuwa" mikewa yyi da sauri ya xaro ido yace "gidanmu Mami? Da gske kike Mami? Ohhw God Meyasa kika kai ta Mami."
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 35...... Mami tayi masa wani irin kallo tace "sae ka fadamin dalilin da baxan kai ta gidan naku ba" dauke kansa yyi ya koma gefen gadonta ya xauna ya dafe kan, Mami tayi tsaki ta ci gaba da abinda take, Ikram ta karasa kusa da shi ta xauna tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "yayana ae baka da lfya ne ko" dagowa yyi yana kallonta, tace "kace Mami tayi mka Allura tana da shi dayawa" Mami tace "ina assignment din da nace kije kiyi ikram?" Ikram ta mike da sauri tace "Mami shi nake yi" juyawa tayi da gudu ta bar dakin ta koma falo, Aliyu ya juya yana kallon Mami a sanyaye yace "da baki kai ta ba Mami" Mami ta watsa masa harara tace "to ubana, gashi can kaje ka karasa aikin da nake a computer idan ka ga dama amma" tana fadin hka ta shiga saka kayan Ikram da Jummai ta goge cikin drawer, bai ce komai ba sae bin ta da yake yi da kallo, Ikram na sauka kasa ta koma kusa da TV ta xauna ta ci gaba da kallonta rike da assignment din da ta dauko bayan kujera, Khaleel ne ya shigo gidan ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta, bata ma san ya shigo ba ya kulle kofar ya shigo cikin falon ya karasa kusa da ita ya duka ya ja kunnenta ya rankwasheta yace "wa ya kunna maki TV?" mikewa tayi da sauri kuma a tsorace tana xare ido tace "lah ya Khaleel ashe ka dawo, ni ban san ka dawo ba" ya galla mata harara yace "nace wa ya kunna maki kallo" ta turo baki tace "nima hka na ganshi" ya kashe Tvn, snn ya fixge book din hannunta ya bude yana kallon assignment din da aka bata, H.C.F ne da L.C.M, ya kama hannunta ya ja ta xuwa dinnin yace "xauna nn" ba musu ta xauna tana xumbure xumbure, ya ajiye mata book din da pen yace "kafin in sauko kasa ki tabbatar kin gama idan ba hka ba sae na cire maki wnn katon idon naki" bata fuska tayi xata yi kuka ya xaro mata ido yace "au kuka xaka min, to yi in ga" ya ajiye briefcase din hannunsa yana kallonta yana jira tayi kukan, jawo buk din tayi ta shiga yin assignment din yyi kwafa ya dauki briefcase da suit dinsa ya nufi sama, ta bisa da harara tana murguda masa baki. Hmm kuyi srry fa oo
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
36.......
Yau Ikram ta cika sati uku gidan Mami, ssae take kewar Amminta don wani lkcn har kuka take ma Mami, kusan kullum cikin damunta take ta kai ta gun Amminta sae dae Mami tayi ta ce mata gobe don so take sae ta kara nutsuwa snn ta kai ta gida, ssae take catch up a sch har abun ke ba ma Mami mamaki ssae don bata yi xaton tana da ilimi hka ba ashe wasa ne yyi mata yawa da can ma, in ta tafi sch tun safe bata dawowa gida sae karfe hudu, tana dawowa kuma jummai xata yi mata shirin islamiyya driver ya kai ta ya koma ya daukota karfe shidda, awa daya Mami ke barin ta tayi kallo shima idan ta gama assignment dinta karfe goma kuma taje ta kwanta, cikin lkci kankani Ikram ta saba da sch dinta har ma da islamiyya ta daina kukan da take da idan xa'a kai ta wani lkcn ma ita da kanta ke fita jiran sch bus dinta, kullum Aliyu ke xuwa assistn dinta gun assignment da daddare wani lkcn kuma kan ya xo Khaleel ke mata idan ya ga dama, ko kuma idan baya son tayi kallo don mayyar kallo ce Ikram, Yau tana xaune garden da robobbin wasanta da Mami ta bata da yake ranar lahadi ce bbu makaranta, islamiyya kuma na safe ta je, ta cika wani roba da ruwa tana faman xuba kasa tana juyawa da wani icce nn ita tuwo take tukawa sae surutu take ita kadae nn ita Ammi ce, ga wani gwangwani ta yanyanka flowers ta daddaka shi da dutse ta xuba ciki da tumatir da Albasan da Jummae ta bata nn kuma miya tayi, Mikewa tayi ta dauki wani roban tayi hanyar tap din dake garden din tana surutu ita kadae xata debo ruwan da xata kwashe tuwan kasan da tayi wae, muryar Khaleel taji cikin tsawa yana cewa "kika bude tap din nn wllh sae na maki shegen duka, fita daga nn" ta juya tana kallon sama don yana xaune Balconyn dakinsa laptop gabansa yana kallon duk iskancin da take, bata fuska tayi kmr xata yi kuka ta murguda masa baki tana hararansa tace "to ba Mami tace ka kyaleni in yi wasa na ba ina ruwanka dani" ya galla mata harara yace "to bude ki ga abinda xan maki, wawiya kawae kaxama, kuma na gaya maki sae kin cinye duk jagwalgwalan da kka yi a nn, ina nn xaune ina jiranki" sanin Mami ta fita kuma xae iya saukowa ya mata duka yasa ta murguda masa baki tana rike da kugunta tayi tsoki ta koma gun kayan wasanta ta ci gaba da tuka kasar ta tana cewa "ko ina ruwansa da ni ma oho" mikewa ta kuma yi tayi cikin gida ta samu jummai a kitchen tace "mama jummai ki bani leda xan kwashe tuwona" bbu musu jummai ta dauki ledoji ta bata sanin ko da Mami na nn ma baxata hanata ba, ta karba ta fice daga falon xata koma garden taji an bude gate, Aliyu ne ya shigo gidan sanye da kananan kaya ta wara ido taje da gudu ta sameshi tace "lah yayana ina motarka" shi ma ya wara mata ido yana kallonta daga sama xuwa kasa skirt ne karama jikinta da riga show me yhur bck, Mami ta daure mata dogon gashinta da ribbons, ya durkusa gabanta yace "motata na gida bby, meye wnn a hannunki" ta kamo hannunsa tace "xo kaje ka ga tuwon da na tuka ynxu ina son in kwashe a leda" ba musu ya bi ta suka shiga garden din, ta ja sa har xuwa gun kayan wasanta, ya yo waje da ido yace "meye wnn Ikram" ta kanne masa ido tana dariya tace "baka san ina da kayan wasa ba ashe, ae mami ce ta bani su duka shine nake dafa abinci da su, ynxu ma tuwo da miya nayi irin ynda Ammina ke yi" ta durkusa kusa da roban jikakken kasanta tace bari kaga yanda xan dinga kwashewa, xaunawa yyi gefenta yana kallonta, ta shiga kwashe kasan expertly a leda tana mulmulawa tana ajiyewa kan wani tray, shiru yyi hannayensa a cheeks dinsa yana kallonta yana murmushi har ta gama kwashe kasarta ta wanke roban ta ajiye snn ta jawo gwangwanin miyarta ta sa cokalin miyan da Mami ta bata ta jujjuya snn ta dauki wani roba ta shiga xuba miyar flowern ciki tana gamawa ta daura gefen tray din ta dauka ta ajiye masa gabansa tana washe hakora tace ga abinci nn nayi maka, da ace nice mama kai ne Baba, dariya ssae yake ita ma tana taya sa kmr wasu tababbu, yace "ca xakiyi da ace ke ce matata nine mijinki" ta tafe hannu tana dariya tace "eh eh da ace nice matarka to" yace "to ae ke xaki ban a baki matata" ta rufe fuskarta tana dariya snn ta bude ledan kasan yana kallonta yana murmushi, duk wnn abunda suke Khaleel ya tura laptop din gabansa yana kallonsu, ta dauki cokali ta kwaso kasan bayan ta bude ledan snn ta tsoma cikin ruwan miya tace "to oya bude bakin mijina" danne dariyarsa yyi ya bude bakin yana kallonta.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 37...... Aliyu ya kauda kansa da sauri ganin da gske xuba masa kasan xata yi cikin baki, ya wara idonsa yana dariya yace "ynxu Ikram sae ki xuba min wnn kasar cikin baki" ta bata fuska tace "to ba abincin da nayi bane, ni ba ruwana da kai kuma kai ba Mijina bne tunda baxa ka ci tuwona ba" Dariya yyi yace "kina son kashe mijinki knn ko bby" ta xaro ido tace "waya ce maka yana kashe mutane?" yace "to ke fara ci sae ki ba mijin ki ma ya ci" tace "to" snn ta kai cokalin kasan habarta ta manna kasar ta fara yi kmr tana cin abu tana lullumshe ido, sae dariya yake yana kallonta, tace "huhmm ddi yayana" khaleel ya girgixa kai yyi tsaki ya maida hnklinsa ga system din gabansa, Ikram ta murguda masa baki tace "meyasa kke kallonmu?" Aliyu yyi mmkin gninsa a balcony din, yana kallonsa yace "kai baka je birthday din Maska bne, tot tare ku ka tafi da Jaheed" Khaleel yyi masa bnxa ya ci gaba da danne dannensa ba tare da ya kalli inda suke ba, ikram tace "yayana kar muyi wasa da shi, kar ka kara masa mgna kaji" murmushi Aliyu yyi yace "to bbyna" ta kwashi robobin wasanta ta nufi famfo da su tace "xo ka taya ni wanke wanke oya" ba musu ya bita, sae da ta fara daga kai sama ta kalli Khaleel dake binsu da kallo, ta murguda masa baki ta bude famfon, tare suka dauraye kayan wasan da Aliyu ta daura su kan tray ta basa tace "kaje ka ajiye min su a can" nn ma ba musu ya karba ya kai su inda ta nuna masa, ta gama wanke hannunta snn taje ta dauki takalminta tasa ya karaso kusa da ita yace "Mami na ciki bby?" ta girgixa masa kai tace "tace min xata tafi meetn," ya kama hannunta yace "to mu shiga ciki" duka wa tayi da sauri tace "asshh" shima ya duka yace "me ya faru" kmr xata yi kuka tace "kafata ke min ciwo" ya durkusa gabanta yana kallon kafar yace "me ya same shi" ta daga kai tana kallon Khaleel dake kallonsu ta hararesa tace "ko ba faduwa nayi a stairs ba yaya Khaleel yace min Allah shi kara shiyasa yake min ciwo" hkuri ya shiga bata yana hura mata kafar yace "mu je in sa maki magani" kmr xata yi kuka tace "ni baxan iya tafiya ba ka goyani yayana" buda ido yyi yana kallonta yace "in goya ki" ta gyada masa kai ta koma ta bayansa don har lkcn yana durkushe gabanta ta haye bayansa, dariya yyi ya kwashe takalmanta ya mike tsaye, dariya ta dinga yi jin ta a sama, ta daga kai tana kallon Khaleel da ya gyara xama da kyau ya rike haba yana kallonsu, tayi shiga yi masa gwalo, Aliyu yace "to in saukeki hka mu tafi ciki" da sauri tana girgixa kai cikin daga murya tace "A'a A'a ni ka tafi dani baxan iya tafiya ba" shiru yyi ya kasa tafiya, kmr xata yi kuka tace "mu tafi mana" yana juyawa xasu fita Mami ta shigo garden din tana cewa "Ikram na kusa fara dukanki tunda baki jin mgnata ba ca nayi ki dauko readern ki kiyi karatu ba kafin in dawo shine kika bar min shi a falo ko, to daga yau na raba ki.... " tsayawa tayi ta kasa karasa mgnr tana kallonsu, Aliyu ya sauketa da sauri yace "har kin dawo Mami" Ikram kmr xata yi kuka tace "Mami da daddare fa kika ce min xaki dawo, ae dare bae yi ba ynxu" Mami na kallon Aliyu a nutse tace "dis shud b d 1st n d lst tym da xaka kara shigo min gidana i tel yhu," cikin tsawa tana nuna masa hanyar gate tace "get out" shiru yyi ya tsaya yana kallonta, Ikram ta kamo hannun Mami kmr xata yi kuka tace "Mami me yayana yyi maki" hannayenta biyu Mami ta rike tace "me nace maki kafin in fita" ta turo baki tana kallonta, Mami ta kai mata duka a baya cikin tsawa tace "ba mgna nake maki ba" Ikram ta fashe da kuka tana kallon Aliyu, Mami ta ja ta xuwa wani flower ta karya branch karami tace "ba mgna nake maki ba, ki gaya min me nace maki daxu kafin in fita" Ikram ta tsorata ssae cikin kuka tace "kika ce in karanta Macmillian reader dina kafin ki dawo" Mami ta daka mata tsawa "to me ya hanaki, kuma ban hanaki wasa da maxa ba" tuni jikin Ikram ya dau rawa tana kuka tace "ni banyi wasa da maxa fa ki tambayi yaya Khaleel, ban yi wasa da shi ba" Mami na rike da hannayenta biyu tana shirin tsula mata bulalan hannunta ta nuna mata Aliyu dake tsaye har lkcn yana kallonsu tace "shi wancan na mace ne?" Ikram ta juya tana kallonsa tace "wayyo Mami ki tambayi yaya Khaleel shi ne ya xo ya sameni ina tuka tuwona" tsula mata bulalan Mami tayi a kafafuwanta, ta fasa ihu kmr xata tsaga gidan, Mami tace "daga yau na kuma ganin kina wasa da namiji sae na maki dukan tsiya, idan wasa kike son yi kiyi ke kadae ko kuma kije kiyi da Jummai" Mami ta juya tana kallon Aliyu a fusace tace "re yhu daft, i said leave! Wlh ka shiga hnklinka dani idan ba hka ba xan hadaka da ubanka" juyawa yyi ya fice daga garden din, kuka ssae Ikram ke yi tana tsalle, Mami ta kama hannunta xasu fita daga garden din tana kuka ta daga kai tana kallon Khaleel, taga yyi murmushi hade da mata gwalo, ta fasa wani shegen ihu ta kwace hannunta daga na Mami ta xube kasa ta shiga birgima tana cewa "wayyoo Mami kinga yaya Khaleel na min gwalo" da sauri har yana tuntube ya mike ya shige cikin dakinsa ya kulle kofar.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 39...... Khaleel dae bae ce komai ba sae murmushin da yyi, Mami ta dauki wayarta ta kira Aliyun sae da ya kusa katsewa ya daga tace "ae ni ban san kana da xuciya ba sae yau, to kadda Allah yasa ka shigo din, files kuma basa wajena suna gun Dr Musa" tana kai wa nn ta katse kiran, khaleel yyi dariya yace "wae me ya hada ki da Hydar dinki ne hka Mami, Aliyu ne fa" Mami bata tanka sa ba ta mike ta ja Ikram suka wuce sama. Yau Asabar da safe Mami ta shirya Ikram ita ma ta gama shirinta xasu can gidansu, Ikram sae murna take xata gun Amminta, suna fitowa falo Mami tace ma khaleel ya tashi ya kai su, ya juya da sauri yace "ina" tace "can gidansu Ikram," ya bata rae yace "haba mum wkend guda ma mutum baxae huta ba bayan duk wahalan da ya sha durin wkdayz" Mami tace "ehh baxa ka huta ba" bae kuma cewa komai ba ya mike ya haura sama ya canxa kananan kayan dake jikinsa xuwa manya snn ya fito rike da car key dinsa, suna fita parkin space Ikram tace "yaya Khaleel wancan motar xa mu shiga ba wnn ba don ni bana son shi" harararta yyi ita ma ta rama, yyi kwafa ya bude driver seat ya shiga ya tada motar ta xaga da sauri ta bude gaba ta shige, Mami kam na tsaye tana waya, ya daka mata tsawa yace "ke koma baya kar na kwade ki" ta murguda masa baki tace "ni nan xan xauna baxan koma baya ba" Mami ta shiga bayan motar tace "A'a Ikram gaba kika xauna" Ikram ta juya tana kallonta tace "Mami ni nn nake so" Mami tace "to yi xamanki" tayi ma Khaleel dake kallonta gwalo, ya dauke kansa ya gama ba motar wuta snn suka fita daga gidan, cikin minti arba'in suka isa anguwarsu Ikram tun bae gama parkn ba ta shiga kkrin bude motar ta fita ta kasa, Mami tace "to ae sae ki jira motar ta tsaya ko Ikram" yana gama parkn Mami ta bude motar ta fita, Khaleel ya riko hannun Ikram da sauri yace "tsaya Mami ta gama fita ke" juyawa tayi tana kallonsa tace "meyasa" bae ce mata komai ba, Mami na fita ya kulle motar yace to fita, ta dinga kkrin bude motar ta kasa, ihu ta fasa tana kallon Mami da bata san me ke faruwa ba har ta shiga gidansu Ikram, yace "bani kike ma gwalo ba ko, ae bbu inda xaki yau, baxa ki ga Ammin taki ba" ta fasa masa kuka tana bubbuga motar, fixgota yyi yace "to share wnn hawayen idan ba hka ba baxan bude maki ba, kuma kice baxa ki kuma min gwalo ba" ta turo baki ta shiga share dan hawayen fuskarta, handkerchief ya ciro ya mika mata yana kallonta ta karba ta shiga share hawayen, ta fara fyaco Majina daga hancinta ya fixge handki dinsa da sauri ya xaro mata ido yace "da handkerchief dina xaki share majina" murguda masa baki tayi tace "to ba ya ki fitowa ba ma"

Please Login or Register in order to submit comment