Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bar wajen tsantsin tiles ya kwasheta ta fasa ihu xata fadi ya mike a hanxarce ya kamota ta fado kan kirjinsa, tsit tayi idonta a kulle xuciyarta na bugawa don ta tsorata ssae, kmr xata yi kuka tace "wayyo kayi hkuri yaya Khaleel wllh wasa nake maka fa, kasan ae bani da lfya ko" yyi shiru yana kallonta har lkcn tana jikinsa, ta wara manyan idonta tana kallonsa xata yi magana aka bude kofar falon, Aliyu ne ya shigo rike da ledan Magunguna a hannunsa, tsayawa yyi yana kallonsu daga bakin kofar, Ikram ta kwace kanta daga jikin Khaleel da sauri tace "meyasa kke taba ni wae, ni ka daina taba ni" ta karashe maganr tana hararnsa, ya fixgota yana mata mugun kallo xae yi magana sae kuma ya fasa, ya turata ya nufi stairs, gun Aliyu ta tafi da sauri tace "yayana" ya dan yi murmushi bae ce komai ba, ta dan bata fuska tace "wllh xamewa nayi a tiles shine ya kama ni, da na fasa kaina ynxu, amma bae taba ni ba yayana" Aliyu ya xauna kan kujera ya jinginar da kansa jikin kujerar, ta xaune gefensa tace "ina yini yayana" ya gyada mata kai yace "lfya lau, cikin ya daina maki ciwo ynxu ko" ta rufe fuska da sauri tana yar dariya ta matso kusa da shi ta bude fuskarta tana kallon fuskarsa tace "wa yace maka bani da lfya yayana" ya dan matsa daga kusa da ita yace "Mami ce ta gaya min, kinga ma magani na kawo maki ynxu" ta yi shiru tana kallonsa.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
71.....
Karfe sha biyun dare Khaleel ya shigo dakin Mami, Ikram na kwance kan gado tana bacci, Mami kuma na bathroom tana alwala xata kwanta ita ma, ya karasa kujera ya xauna har ta fito tana kallonsa da mmki tace "ba ka kwanta ba son" yace "ehh" ta karaso cikin dakin ta xauna kan gado tace "wae ma ina abinda nace ka ban daxu" yyi shiru kmr baxae ce komai ba snn ya dago yana kallonta a hankali yace "Mami ni baxan iya sakinta ba" Mami tae "mene? Baxa ka iya sakinta ba? Hka muka yi da kai?" ta watsa masa mugun kallo tace "yarinyar da yhu re nt meant 4 yhu xaka ce min baxa ka iya saki ba, ka ga bana son dogon surutu tun kan raina ya baci ka tashi kaje ka rubuto min takardarta ka ban ynxun nn" ya durkushe gabanta kansa a kasa, cikin yanayi mae ban tausayi yace "No plss Mami kar ki ce hka, wllh ina son xama da ikram" da mmki Mami tace "amma fa yaran nn kun raina ni da yawa" ya kasa dago kansa, cikin fushi tace "to duk na fasa ba kowa Ikram, tashi ka ban waje ka kawo min takardarta kar in saba maka, ba ma sonta kke ba kawae xama kke son yi da ita ko, maxa fice min a daki kayi gaggawan kawo min takardarta" mikewa yyi da kyar ya fice daga dakin. Washegari da safe Khaleel ya shigo dakin Mami cikin shirin fita office ya tarar tana bacci, Ikram ta leko dakin daga bathroom tana daure da tawul brush a hannunta tana wanke baki, tayi masa fari da ido tace "yaya Khaleel kar ka tasheta bacci take yi, nima tace kar in tasheta" ya harareta ya juya xae fita, da sauri tace "tsaya tsaya yaya Khaleel" ya kuma juyawa yana kallonta, tayi cikin bathroom da gudu ta kuskure bakinta ta wanke brush din hannunta ta ajiye snn ta fito da sauri, har lkcn yana tsaye, ta karaso kusa da shi tace "dama collar shirt dinka xan gyara maka, kalli fa ynda ka sa, kuma baka ma gama sa buttons din ba, meyasa baka sa tie yau ba" turata yyi daga gabansa ya juya xae fita ta fixgosa tace "wllh sae na gyara maka hka xaka fita to" bata jira me xae ce ba ta shiga button din masa farar shirt din nasa kafin ta gyara kwalar yana kallonta, a hankali ya sauke idonsa kan tawul din kirjinta dake kuncewa a hankali, har ya gama kuncewa gaba daya tawul din ya xame daga jikinta, ta xaro ido hade da fasa ihu ta durkushe wajen, ya juya da sauri yana murmushi ya fice daga dakin, Mami da ta farka ba shiri tace "me ya faru" ta dan wara ido tayi dariya tace "lah bakomai Mami" Mami ta galla mata harara tace "fita ki ban waje shashasha" ta mike da sauri tace "Mami wanka fa xanyi" bata jira me Mami xata ce ba ta shige bathroom da sauri. Daddy yyi shiru yana kallon Khaleel dake xaune kasa daga gefansa, kansa a kasa, can ya girgixa kai yace "Ikon Allah, wae me ke damun Amina ne ma dae tukun" Aliyu ne ya sakko kasa cikin shirin fita office, yyi mmkin gnin Khaleel da safe hka gidansu, dad ya juya yana kallonsa yace "xo nan Ali" a sanyaye Aliyu ya karaso cikin falon yana kallon dad din nasa snn ya durkusa wajen yace "gani Abba" dad yace "ashe kai mara tunani ne ban sani ba, kanin ka ya sakar maka mata don baka da kunya ka aura, to daga yau, i mean daga yau kar na sake jin hka, kuma na baka nn da sati biyu idan baka fidda mata ba wllh xabin mahaifiyarka xan hada ka da, just dare me kaga, tashi ka ban waje, mutumin bnxa kawae, ita kuma Aminar xan je in sameta" Mikewa Aliyu yyi da kyar idonsa ya kada ssae yana kalln Khaleel ya bar falon, Khaleel ya dan yi murmushi ya kauda kansa. Har office dad yaje ya sami Mami, lkcn ma suna tare da Aliyu yana sign din files, ko kadan bae gaya mata abinda ya faru daxu da safe, sae dae ta lura yana cikin damuwa kuma ta tambayesa yaki gaya mata ko meye, tayi mamkin ganin dad ssae, ko gaisawa basu yi ba ya ja kujera ya xauna yana kallonta yace "in dae da mutunci tsakani na da ke Amina ina son ki bar Khaleel ya tare da matarsa as soon as possible, ban yi tunanin xa ki dinga biye yaro kuna abubuwa kmr jahilae ba, dama ke kika hanasa fito da mata kina jiran Khaleel ya saki yarinya ya aura ban sani ba ko, to kin kyauta, kuma idan bae yi hankali ba wnn yarinyar da mahaifiyarsa ke shirin hada sa da xan aura masa vry soon" yana kai wa nn ya mike ya fice daga office din, Aliyu ya daura kansa kan table din office din, Mami ta bi dad da kallo na mugun mmaki, Aliyu ya mike ya fice daga office din Mami ta dafe kanta ta rasa tunanin da xata yi ma. Khaleel ne ya shigo dakin Mami kansa a kasa, bae yi gigin xama mata kan gado ba ko kujera ya xauna kasa kawae, Mami dake xaune tana jiran shigowarsa fuskarta a daure tana kallnsa a nutse ta fara mgna "ka dauki matar ka ku tafi ynxun nn ku bar min gidana, but idan Abu ya sami yarinyar nn har abada baxan taba yafe maka ba Khaleel, vry gud of yhu da ka kai kara na gun Alhaji, munafuki kawae mara imani kai ynxu abinda kayi ma dan uwanka ka kyauta knn, yarinyar da yhu re nt meant 4 xaka kasa saki, maxa ku bar min gidana Khaleel" Khaleel ya mike tsaye da kyar yace "kiyi hkuri Mami....." ta dakatar da shi a fusace tace "get out" a sanyaye ya fita daga dakin, ta mike ta shiga hada kayan Ikram.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 72...... Da kyar Ikram na kuka ta yrda ta bi
Khaleel suka bar gidan wae ita bbu inda xata, Mami dae bata ko kallesu ba
jummai ce ke ta lallashinta har suka bar gidan karfe goma saura, Eatry ya fara
biyawa ya siya abinci don ya ga bata wani ci na kirki ba a gida, ita dae tana
xaune cikin mota fuskarta a daure ta rungume hannunta a kirji bayan ta gama
kukan nata, goma da rabi suka isa gida, yana gama parkin ta bude mota ta
fice, ya fito ya kulle motar yana kallnta, tana rike da kugu sae ta juya masa
baya, yyi murmushi yana gyada kai ya nufi kofar shiga gidan, ta bi bayansa da
sauri, ya bude kofar ya shiga falon ya kunna wuta, ya nufi stairs, kmr xata yi
kuka tana tsaye falon tace "yaya Khaleel ni bana son gidan nn wllh don Allah ka
mayar dani gida" ya juya ya mata mugun kallo yace "nn ne gidanki ba can ba"
kuka ta saki ta bisa da sauri gnin sama xae haura ya barta, tana xaune tana
kallnsa yana gyare gyaren dakin har ya gama kusan sha daya, snn ya shiga
wanka, ko da ya fito ya tarar tayi bacci daga xaunen da take, ya daga
kafadarsa ya dauki ledan abincin da ya siyo masu ya fiffito da kayan ciki ya
saka a fridge, snn ya shiga goge gashin kansa da karamin towel, ya gama shirin
bacci ya fita xuwa kitchen don hado tea, sha biyu dae dae ya gama duk abinda
xae yi, ya juya yana kalln Ikram da ta takure kanta kan kujera tana bacci, ya
mike ya karasa kusa da ita ya durkusa gabanta yana kallonta, daga ta yyi xae
kai ta gado ta fasa ihu a gigice ta bude ido tana kallnsa, ya galla mata harara
yace "kika sake min ihu a gidana wllh sae na kai gun karnukan waje kin kwana
da su" shiru tayi xuciyarta na bugawa tana kallonsa jin haushin karnukan, ya
kama hannunta suka isa gado ya xauna yana kallonta snn ya cire Hijab din
jikinta, ta wara ido xata yi magana ya daura yatsun sa biyu kan bakinta yace
"kina magana xan yi waje da ke" bata fuska tayi amma bata ce komai ba, ya
mike ya bude jakar kayanta ya ciro gown din bacci mara nauyi ya koma ya
xauna kan gadon snn ya shiga cire rigar jikinta, kmr xata yi kuka take kallonsa
amma bata ce kmai, har ya cire rigar snn ya cire skirt din jikinta ya bar mata
inner wears ya dauki gown din ya sa mata, ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa, hawaye ta shiga yi tana bin dakin da kallo, tana shessheka ta isa
can karshe gadon ta kwanta, a hankali ya mirgino kusa da ita ya rungumota
dae dae saitin kunnenta murya can kasa yake cewa "kukan me kike" ta girgixa
masa kai bata ce komai ba, ya daura kanta a kirjinsa yace "to ya isa, kina jin
yunwa ne" nan ma ta girgixa masa kai, yace "to me kike so?" a hankali tace
"ina son ni ka daina taba ni" shiru yyi bae ce komai ba ya kwantar da ita kan
gado daga kirjinsa ya mike yyi kofar fita, ta mike xaune da sauri tace "yaya
Khaleel ina xaka" ba tare da ya kalleta ba yace "kwanciya xanje inyi" kmr xata
yi kuka tace "to ni kadae xan kwana a nn" yace "A'a ke da wanda kike so ya
taba jikin ki" yana kai wa nn ya fice daga dakin ta mike tsaye da sauri ta saka
kuka ta bi bayansa amma tuni ya rufe kofar dakinsa da makulli kan ta iso kuka
ssae ta shiga yi bakin kofar dakinsa amma yaki bude kofar, ta ci kukanta ta
koshi xaune bakin kofar a hka bacci ya dauketa, sae a snn ya fito ya gama kare
mata kallo snn ya dauketa ya nufi daki da ita, ko da ta bude ido ta ga shine
bata ce komai ba ya kwantar da ita kan gado snn ya kwanta nesa da ita ya
rufa da bargo. Da asuba karfe biyar ya tashi ya kunna wutan dakin ya ganta
kusa da shi ta takure kanta, ya tsura mata ido yana kallonta, a hankali ya kai
hannu kan cinyarta ta bude idonta da sauri a dan tsorace kmr jira take, Mikewa
yyi har yana tuntube ya fada bathroom ya rufe kofar, ta mike xaune fuskarta a
daure, ko da ya fito bae ka kalleta ba ya fice daga dakin da sauri. Da safe karfe
takwas Khaleel ya shigo dakin da yake ran saturday ne ba aiki, yana kallonta
yace "baxa ki je islamiyya bne tace " a takaice tace "ehh" yace "to ki tashi mu
je mu hada break fst" ta galla masa harara tace "to ni na iya ne" yace "ae nima
ba iyawa nayi ba" ganin yana ta tsaye yasa ta mike tana murguda baki tace "to
me xamu dafa" yace "abinda ake dafawa a gida mana" a tare suka sauka kasa
taga har ya siyo dankali da sauran abubuwa, da kyar suka fere dankalin duk
suka yi kaca kaca da wurin, bae fi kwaya biyu Ikram ta fere cikin lodin dankalin
da suka fere kmr na mutane goma ba, kuma ita ke ta cewa ya kara yyi kadan,
suna gamawa suka wanke yace "to sae ayi yaya?" ta danyi shiru alamar tunani
snn da sauri tace "sae mu xuba magi da gishiri da yaji a ciki" yana kallon
dankalin da ke cikin ruwa yace "cikin ruwan?" tace "eh mana" ynda tace hka
suka yi, snn yace "sae kuma me?" ta dauko fry pan tace sae mu xuba mai a nn
mu barshi ya tafasa snn mu xuba dankalin hka naga jummai na yi, kunna gas
din yyi, yyi yadda tace, snn ta dauki dan kwano ta kwaso dankalin da ruwa ta
mika masa tace "xuba oya" ya karasa kusa da man mai xafi ya xuba dankalin
da ruwa a ciki, daga ita har shi da gudu suka bar kitchen din.
Like · 3 · Reply ·[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
73.....
Ikram ta yo waje da ido tana kallon Khaleel a dan tsorace tace "me ka xuba a ciki yaya Khaleel" ya galla mata harara yace "ba gabanki na xuba abinda kika bani ba" tari suka shiga yi sbda yajin da tasa ya xuba, tana girgixa kai tace "A'a ka dae je ka duba abinda ka xuba ciki, ko ka sake kwanon ne a ciki" leka kitchen din ta shiga yi shima hka, yace "ohhw na tuna ko don an xuba da ruwa ne?" ta juya ta galla masa wani harara tace "to ba ruwan xae sa ya dahu ba, kai me ka sani?" a hankali ya shiga kitchen din tana biye da shi a baya, ya leka fryn pan din yaga dankalin na ta soyuwa da ruwa ciki, tace "lahh ba gashi ba to" ba su suka gama hada break din ba sae kusan sha daya, dankalin duk ya wani cabe kmr wanda aka dafa ba kyan gani, kwan kuwa sae aukin gishiri, ruwan tea kawae ya sha ya bar wajen tace "lahh wa xae cinyesu yaya Khaleel" ya watsa mata harara yace "ke mana" da rana xae fita siyo masu abinci tace "yaya Khaleel baxa mu dafa da kanmu ba" ko kallonta bae yi ba ya fice, kmr xata yi kuka ta bisa da sauri tace "to ba sae muje tare ba, sae kayi ta bari na ni kadae a wnn katon gidan" bae ce mata komai ba ya shiga mota ta shiga ita ma, snn suka bar gidan. Da daddare wajen karfe takwas da rabi Khaleel na xaune yana kallon Movie, ita kuma tana kwance kan kujera tana karanta nvl dinta na Jss3 da ta gama, olive twist, aka danna kararrawar gidan, ta juya da sauri tana kallonsa, shi ko har lkcin idonsa na kan Tv, sae da aka kuma dannawa har sau biyu snn ya mike yana kallonta yace "ki wuce sama" murguda masa baki tayi tace sbda me, bae ce komai ba ya nufi kofar ya bude, frndx dinsa ne har su uku, ya dan wara ido da mmki yace "daga ina hka" suka ce "mun xo ganin amaryarka ne, tunda kai baka da niyyar cewa mu xo" yyi musu mugun kallo yace "hka nace maku, ca xaku yi kun xo ganin kanwata" Muryar Ikram yaji a bayansa tana cewa "su waye yaya Khaleel," ya juya da sauri yana kallonta, frndx dinsa suka saka dariya, ya daka mata tsawa yana mata mugun kallo "bace a nn," ta hararesa tace "baxan bace ba," ssae frndx dinsa ke dariya, daya daga cikinsu yace "sae gashi ka buge da aurar yar da ka raina," rufe kofarsa yyi ya bar wajen da sauri ya haura sama, yana wucewa Ikram ta bude masu tace "ku shigo" suna dariya suka shigo, tana murmushi tace "ku xo ku xauna in kawo maku ruwa" ba musu suka shiga falon suka xauna ta je kitchen ta dauko masu ruwa da lemo ta ajiye snn ta xauna tace "gashi ban dafa abinci ba, sae dankali da kwan da nayi da safe, ko in kawo maku" suka ce "A'a ki bar shi kawae Amarya a koshe muke" ta dan yi murmushi tace "to" hira ssae suka dinga yi bbu lbrin da bata basu ba har na Khaleel da Aliyu da Hajiyarsa da ma irin auren da suka yi da Khaleel, da karyar da aka mata aka ce Aliyu ne, sae kuma ta dawo bangaren sch, ssae ta sa su dariya, basu suka bar gidan ba sae wajen karfe goma bayan sun cika ta da kudi ta rakasu bakin kofa tana cewa "idan na auri wanda nake so ku kawo min visit gida na don Allah," suna dariya suka bar falon ta rufo kofar, snn ta wuce sama da sauri don nuna ma Khaleel kudin da suka bata, yana tsaye a stairs na biyu ya hade kansa da bango, yana ganinta ya fixgota a fusace yana huci yace "wa ya baki ixinin bude masu kofa, kuma me nace maki kafin na bar falon nn" ta hararesa tace "to ba baki bane, sae in ki bude masu..." Mari ya kai mata, ta xaro ido tana kallonsa, yana mata wani mugun kallo yace "daga yau kika sake bude ma wani kofa ya shigo har kika tsaya basa lbri kmr dabba sae na...." hawaye ya gani a idonta, ya ja ta yyi hanyar dakinta da ita ya bude kofa ya turata ciki snn yyi hanyar dakinsa, ya xauna gefen gado ya dafe kansa, ya kai minti kusan goma a hka wayarsa yyi kara, ya dago kansa da kyar yana kallon wayar dake gefensa, Mami ya gani ya dan yi jim snn ya daga, yyi mata sallama murya kasa kasa, ta amsa a takaice, ya gaisheta bata amsa ba bbu yabo bbu fallasa tace "ka ba Ikram waya" yace "to" snn ya mike a sanyaye ya fita daga dakin, xaune ya ganta can karshen gado tana ta rusa kuka, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta, ya karaso kusa da ita a hankali ya xauna gefenta ya kamo hannunta ta fixge, murmushi yyi ya rungumeta yace "to yi hkuri kanwata" sabon kukan ta kuma saki, ya dago kanta yana kallonta, goshinsa ya daura kan nasa a hankali yace "baxa ki hkura ba" cikin kuka tace "ehh" ya kuma yin murmshi ya daura lebbensa kan nata, xata dauke kanta ya fara kiss din lebban nata, turasa ta shiga yi a tsorace yaki sakinta, wayarsa yyi kara ya saketa da sauri, ta koma baya a tsorace tana kkrin mikewa ya rikota ya dauki wayar ya daga snn ya kara mata a kunne har lkcn bata gama recover ba don duk a tsorace take tace "Na'am Mami" ta gyada kai tace "lfya lau," hka ta dinga amsawa Mami a rikice, har Mami tace "wae menene Ikram" sae a snn tayi murmushi tace "bkm Mami" Mami tace "to gobe jummai xata kawo maki kinji" tace "to Mami" bata jira Mami ta katse wayar ba ta mike da sauri ya rikota, a tsorace tace "wayyo don Allah kayi hkuri yaya Khaleel ka bari"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 74..... Satin Ikram biyu a gidan Khaleel aka yi resume din sch daga lng Holiday din da aka je, cikin sati biyun nn ssae ya wahala kanta don kullum kan ya fita office sae ya tabbatar tayi wanka ta wanke baki tayi shirin islamiyya, snn yaje siyo mata abincinta ya jira ta ci a gabansa kafin su fita tare ya ajiyeta a islamiyya shi kuma ya tafi office, snn da rana ma ya bar office yaje ya dauko ta ya siya mata abinci ya kai ta gida sae ya tabbatar ta ci snn ya koma office ya bar ta tayi ta kallo, ko ba wuta yana tada mata Engine, sae kuma yyi ta kiranta a waya yaji ko ba komai, da yamma Jummai ce ke kawo ma Ikram kadae abinci shi kam sae dae ya siya, yasan mami bata huce ba har lkcn duk da yaje can gida har sau uku, tun Ikram na hanasa abincinta in an kawo mata har ta daina sae dae su ci tare don ynxu kam fadan su da sauki, sae tsiwar da bata fasa yi masa ba, cikin sati biyun nn sau biyu suka je Suleja gun Ammi, suka je gidansu Aliyu sau daya shima ita ta takurasa tace suje, don bbu ranar da baxata kira masa Aliyu ba, bata da xance sae ta Aliyu da irin promises din da yyi mata, shi dae Khaleel baya tanka ta, har ca tayi ya bata nmbrsa ta kirasa da wayar da Mami ta ba Mama jummai ta kawo mata, sau daya ya sa mata nmbr ta kira Aliyun yana dagawa tayi sama da sauri cike da jin ddi take cewa "yayana kai ne" ta kusa minti talatin tana magna da shi, shi dae Khaleel bae bita sama ba bare yaji abinda take ce masa, har ta sauko don kanta tana murmshn jin ddi, ya karbe wayar ya goge nmbr da har tayi savin da yayana, masifa ssae ya sha ranar wae sae ya mayar mata da nmbrta, shi dae bae tanka ta ba, ta saka kuka ta shiga yi masa fitsararta tana rike da kugu, yana fixgota ta fado kansa ya matse ta jikinsa ta nutsu, tuni jikinta ya dau rawa tana basa hkuri kmr xata yi kuka, in kana son ganin nutsuwar Ikram to ka jira dare yyi, tsit xaka ji ta ta kasa sukuni duk ta xama abun tausayi, don ko kadan bata son abubuwan da Khaleel ke mata da daddare ssae yake tsorata ta in sun kwanta. Yau Monday Khaleel yaje yyi ma Ikram registratin na senior s sch a can makarantar da ta gama, nn take ya biya komai ya karban mata uniform da litattafenta, washegari ta fara makaranta, da daddare bayan isha yana kwance kan kujera ita kuma tana xaune tace "to ni yaushe xaka kaini gun Mami yaya Khaleel, gashi har na fara sch" yyi shiru bae ce komai ba ta dawo kusa da shi ta xauna kasa tace "kaji mana don Allah" ya mike xaune yace to je dauko Hijab din ki, gown din bacci ne mae tsantsi ja jikinta iyakar shi Ankle dinta, tayi sama da sauri ta dauko Hijab dinta ta sakko tace "na dauko" yace "to hka xa mu tafi," ta bata fuska tace "to hijab din ba dogo bne," ya daga kafada yace "ok je dauko min jallabiyata a daki" ta kuma komawa sama da sauri ta dauko snn ta dawo kasa ta mika masa tace "gashi" ya karba, snn yace "to je dauko makullin mota" da sauri ta kuma komawa sama ta dauko ta sauko ta mika masa, ya karba snn ya mike ya xura jallabiyar kan singlet da 3qtr din jikinsa, yana kallonta yace "to me xaki kai mata" tayi shiru kmr me tunani snn da sauri tace "mu siya mata apples da grapes kasan tana son su ssae" yace "to je dauko Atm card dina a daki" ta juya da sauri taje ta dauko ta sakko ta mika masa snn suka bar gidan, sae da suka gama siyan abubuwan da xa su kai mata snn suka kama hanyar gidan tara saura. Ssae Mami taji ddin gnin Ikram dinta, hka ma Ikram da ta makalkale jikinta cike da jin ddi, shi dae Khaleel da ko amsawar arxiki ba ayi ba gaisuwarsa ba ya juya a hankali ya bar dakin, tambayoyi Mami ta shiga yi ma Ikram kan xamansu, bata boye mata komai sae shasshafatan da yake, amma duk ihu da masifar da yyi mata

Please Login or Register in order to submit comment