Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace "tun kan in bata maka rae ka tashi ka ban waje, bana son magana, da wace Ikram din xaku tafi? Get out Khaleel" mikewa yyi ya haura sama, ba a dau lkci ba ya sakko yarinyar na biye da shi a baya fuskarta lullube da mayafi handbag dinta a hannunta, ta iso har gaban Mami ta durkusa Mami tace "to Allah ya kiyaye hanya, ya kuma bada xaman lfya" mikewa Khaleel yyi ya ma Mami sae da safe yarinyar ma hka snn ta bi bayansa, Mami na jin tashin motarsa ta jinginar da kanta jikin kujera a hankali, lallai Khaleel ya nuna mata iyakarta, bayan fitarsu da minti goma su Ikram suka shigo, ranar dae Mami ranta a dagule ta kwanta, Ikram kam ina tasan meke faruwa, ko tambayar rashin ganin Khaleel din ma bata yi ba tunda ba damuwa tayi ba tana ta harkar gabanta, washegari Mami tasa ta hada kayanta Jummai ta rakata Driver ya kai ta suleja gun Ammi tayi hutu. Karfe sha biyu jummai ta bar gidansu bayan tayi ma Ammi sallama da Driver, Ammi na kallon Ikram bayan fitar jummai tace "mijin ki fa ikram, ae ba mami ya kamata tace ki xo hutu ba" Ikram dae sae cin maiman da mmn altine ta aiko mata take bata ce komai ba, Ammi ta daka mata tsawa "ba magana nake maki ba" ikram ta turo baki tace "to nima ban sani ba Ammi" Ammi tayi shiru tana kallonta can tace "baki bar wnn dan iskan halin naki na turo ma mutane baki ba ko" ikram bata ce komai ba Ammi tace "ki tashi ga kayan miya can ki gyara ki kai nika ki dawo kiyi miyan, bbu abinda xanyi tunda ga ki" Ikram ta yo waje da ido tace "ae ban iya ba Ammi"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar.
91.....
A fusace Ammi tace "baki iya me ba?" Ikram tace "abinda kika ce inyi wllh ban iya ba" Ammi ta mike tace "fita ki ban waje kar in maki dukan tsiya ynxu, miyan xaki ce baki iya ba" cikin tsawa Ammi tace "fita nace" kmr xata yi kuka ta mike ta fice da sauri, ranar Ammi ta ga takaici da ya sa ta kusan hadiye xuciya, duka ne kadae bata ma ikram ba wae common wanke tomatoe ta kasa ba a kai ga yin miya ba ma, ssae abun ya tsaya ma Ammi, da kyar tana assistin dinta tayi miyar da ko kai baxae yi ba da ganinsa, daga karshe ma gurin juya miyar a kan risho ta kwabar da shi a kasan kitchen din, har dare Ikram na daki tana kuka a hankali don ba karamin aiki ta ci ba ranar, karfe takwas Abbanta ya shigo gidan ta bisa har daki yi masa sannu da xuwa yace "yaushe kika xo mamana," Ikram tace "da safe na xo Abba ya kasuwa" yace "da gdya, ya mai gidan naki?" Ikram ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "yana lfya Abba" ta kai kusan karfe tara tana hira da Abbanta da yaji ddin nutsuwarta ssae ynxu, daga bisanni tayi masa sae da safe ta fita, tayi ma Ammi sae da safe can ciki ciki ta shige dakinta, washegari Ammi bata bari ta koma ba bayan sllhn asuba kmr ynda ta saba gidan Mami ba tace ta kunna risho ta daura ruwan koko, kuka ne kadae Ikram bata yi ba, hka ta dinga cin aiki har karfe takwas daga karshe Ammi tace tayi wanka taje ta gaida yakumbo da su Mama shatu, karfe goma ta bar gidan, bayan fitar ta da awa daya Khaleel ya shigo gidan, Ammi ta shimfida masa tabarma da fara'arta tana masa sannu da xuwa, bayan ya xauna ya gaidata ta amsa tace "yasu Mami fa" yana shafa kansa yace "tana lfya Ammi, ya Abba fa" Ammi tace "ya fita daxun nn wllh" ruwa ta mike ta dauko masa yyi mata gdya snn ta koma ta xauna yace "Ikram na ciki ne Ammi" Ammi tace "A'a ta je gaida iyayenta" Khaleel yace "dama na xo tafiya da ita ne Ammi don ni bada sanina ta xo nn ba" Ammi tace "ikon Allah, ca tayi min Mami tace ta xo hutu, har nake tambayarta kasani ne take ce min bata sani ba" yyi murmushi yace "A'a bada sanina ta xo ba Ammi kawae dae Mami ta turo ta nn ne don na kara aure, kuma ae aure nufi ne na Allah ni ba nayi aure bane don in toxarta su amma Mami baxata fahimce hkn ba" Ammi tace "ikon Allah don kayi aure kuma sae tayi fushi da kai Khaleel, ae wnn abun a taya ka murna ne, ka kwantar da hankalinka bari ta dawo ka tafi da matar ka" yace "to shknn Ammi na gde xan je in dawo anjima" Ammi tace "to Allah ya kai mu" ya mike ya fita daga gidan. Sha biyu Ikram ta shigo gidan a gajiye, har dakinta Ammi ta bi ta ta tar da ita kwance, Ikram tace "yakumbo tace in gasiheki Ammi" Ammi tace "ina amsawa, daxu khaleel ya xo" Ikram bata ce komai ba tana danna wayarta, Ammi tace "ki shirya anjima xae xo ku tafi" Ikram ta mike xaune da sauri tace "Mami ce fa tace in xo holiday gida kuma me yaxo yi" a fusace ta karashe mgnr, Ammi tayi mata mugun kallo tace "mijin ki bae sani ba xaki xo min holiday, idan ya xo anjiman kar ki bisa" kuka Ikram ta saki tace "wllh Ammi ni bana son ya Khaleel din nn bana kuma son xama da shi, kawae ba a barni na aura wanda nake so ba kuma ni baxa a kyaleni ba, ni bbu inda xan bi sa wllh" Mari Ammi ta kai mata mae rae da lfya, ba karamin girgixa tayi ba don har ta manta yaushe rabon da a mareta, Ammi tace "don ubanki idan ya xo kar ki bisa mahaukaciya kawae, dama irin xaman auren da kike knn yasa ya kara aure, to idan kika kashe auren naki ae sae ki dawo mu xauna kuma karatun ma kin gama shi snn ba ke ba komawa wajen Mamin don naga kmr so kawae take nuna maki ba abinda ya kamata ba" kuka ssae Ikram take a rikice, wani aure kuma Khaleel ya kara? Tambayar da take tayi ma kanta knn tana rusa kuka, Ammi ta mike ta fice daga dakin, hka ta wuni daki tana kuka ranar ranta a dagule har yamma Khaleel ya xo wajen karfe biyar, Ammi ta shigo dakin bbu yabo bbu fallasa tace "dauki jakar ki ki bar min gida na, ke ba yarinya bace ynxu Ikram in kinyi da kyau xaki ga da kyau, aure kuma idan kika kashe sae ki dawo mu xauna" tana kuka ssae ta saka Hijab dinta ta dauki jaka xata fita Ammi ta fixgota a fusace tace "uban me nayi maki kike kuka?" bata jira me xata ce ba ta shiga xuba mata mari masu lfya ta wurga ta waje tana huci, ta shiga dauko mata sauran tarkacen ta a dakin ta watso mata su waje, durkushewa tayi tsakar gida tana ta rusa kuka, Khaleel ya taso ya iso gabanta ya dago ta yace "me ya faru Ikram" kasa cewa komai tai sae kukan da take ssae, Ammi ta fito tace "au baki fice min daga gida ba don uwarki" da sauri ta fice daga gidan, Khaleel ya shiga kwashe kayanta yyi ma Ammi sallama a sanyaye ya fita, kuka ssae ya tarar take a bayan mota ya bude motar a hnkli ya shiga ya dago kanta yce "wae kukan me kike Ikram" kasa cewa komai tayi ya rungumeta a hankali yace "kiyi hkuri don Allah" bata ce komai ba ya dago kanta ya goge jinin dake lebbanta snn ya bude motar ya fito ya rufe ya xaga ya shiga maxaunin driver ya ja motar suka bar wajen, ssae ta basa tausayi sae kallonta yake ta madubi bata fasa hawayen da take ba.
[2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 92.... Ana kiraye kirayen sllhn Magrib suka shigo Abuja, ynxu kam ta daina kukan da take tayi jigum bayan mota, daya daga gidajensa ya nufa da ita, bae taba kai ta gidan ba, ita dae bata ce komai ba yana gama parkin taki fitowa ya fito ya bude mata kofa yace "fito mana" cikin kuka tace "ni gidan Mami xaka kai ni" yyi shiru snn a hankali yace "to fito gobe da safe xan kai ki" kin fitowa tayi sae da taga xae wuce ya bar ta snn ta fito da sauri tana hawaye ta bisa, gida ne me kyau ssae bbu abinda bbu a ciki, ya nufi sama tana biye da shi a baya, ya bude wani daki ya shiga snn ta shiga, da kansa ya shiga gyara dakin sbda kura, tayi jigum kan kujera tana kallonsa, har ya gama snn ya shiga bathroom yyi alwala ya fito yace taje tayi ita ma xae wuce masallaci, sae da ya fita snn ta shiga tayi ta fito ta tada sllh, tana xaune kan darduma har lkcn ya shigo gidan rike da ledan abinci ya xauna gabanta ya bude ledan yana murmushi yace "look, ur favourite" ta sauke idonta kan fried rice din da ya siyo masu da kaxa, snn ta dauke kanta ya mike ya fita xuwa kitchen don dauko masu plate, da kyar ya lallabata ta ci abincin kadan ganin taki ci yasa shima bae wani ci ba ya xuba mata hollandia Milk shima taki shan na kirki, shiru yyi yana kallonta snn ya mike yace "xan tafi masallaci" bata ce masa komai ba ya fita sllhn isha, yana fita ya ciro wayarsa ya kira Maryam tana dagawa yace "hello Maryam, am vry srry baxan samu dawowa yau ba sae gobe da safe, na je dauko Ikram ne gidansu, ae na gaya maki, idan baxa ki iya kwana ke daya ba kya iya kiran frnd dinki ku kwana tare kinji, kiyi hkuri dear" ya jira jin me xata ce snn yyi murmushi yace "luv yhu 2 gudnyt" snn ya katse wayar ya nufi masallaci, ko da ya dawo Ikram na wanka, ya kwanta kan gado har ta fito daure da xani ya bi ta da kallo ta isa inda jakarta yake ta bude ta ciro kayan shafe shafenta yana kallonta har ta gama shafe shafen snn yyi murmushi ya kauda kansa, ita dae ko kadan bata rabo da turare da mayyukan kamshi, wasu habits dinta sak na Mami, ssae Ikram take da tsaftar jikinta ko da yaushe cikin kamshi xaka ji ta, shi yasa take burgesa ta nn wajen, kayan bacci riga da wando sky blue ta dauka ta nufi bathroom tasa ta fito, ya bi ta da kallo yace "kinyi sllh ne" ba tare da ta kallesa ba tace "ehh" bae kuma cewa komai ba ya mike ya shiga bathroom don yin wanka, ko da ya fito Ikram ta kwanta idonta a lumshe kmr mae bacci, ya gama shirin baccinsa ya hada tea ya sha, snn ya kashe wutan dakin ya kunna mara haske ssae ya kwanta shima, bayan kmr minti goma ikram ta juyo a hankali tana kallonsa suka hada ido, dauke kanta tayi da sauri don bata yi tunanin yana kallonta ba, ya dawo kusa da ita a hankali ya rungumota murya kasa kasa yace "kallon me kika juyo kike min" bata ce komai ba ya kira sunanta a hankali "Ikram," kasa amsawa tayi ta rufe idonta, ya juyo da ita suna facin juna yace "sbda me baki son mu xauna lfya Ikram" muryarta na rawa tace "sbda bana son ka" shiru yyi bae ce komai snn a hankali yace "to wa kike so" ta fashe da kuka ita ma a hankali taki cewa komai, ya daura kanta a kirjinsa yace "to ya isa, kiyi hkuri" bata kuma cewa komai ba bayan kmr minti biyar yace "kinga sbda baki so na na kara aure Ikram" mikewa tayi xaune da sauri tace "to ina ruwana don kayi aure" sae kuma ta fashe da kuka ya rungumota yace "ae ba don bana son ki bane nayi aure ba sae don kar in fada ga halaka, kuma kinga jiya rashin ki da fushin Mamina gareni yasa na kasa kwana daki daya da amaryata, ni ke nake son kusanta ba ita ba" turasa ta shiga yi tana kuka ssae, a hankali yace "tun daga rana ta biyu da na kuma ganin ki naji son ki Ikram, ina sonki ssae, amma ke baki sona wanda kike so daban kuma yyi aurensa ya kyale ki da alkawarin da kika daukar masa, har ya haifi dansa, ke kina nn kina cutar mijin ki kin hanasa hakkinsa, kina daukar tsinuwa mala'iku, is dat fair Ikram" ta kwace kanta cikin kuka tace "to ba kai bane kaki sakina ya aureni, kai ne kayi ruin din rayuwarmu, tun da kayi auren ka ynxu ni ka sakeni in aura wanda nake so don baxan xauna da kishiya ba wllh wllh, bana sonta, bana sonta wllh baxan iya xama da ita ba" cikin kuka ssae ta karasa mgnr, Khaleel yyi murmushi yace "idan ya aure ki shi wanda kike son, ita kuma uwar dansa ba kishiyarki bace ba knn" bae jira me xata ce ba ya rungumeta ssae yace "ni matata bata da matsala nasan xa ku xauna lfya, ina son ta koya maki abubuwan rayuwa ne Ikram" turasa ta shiga yi tana kuka mae taba xuciyar mae sauraro, ya kashe wutan dakin a hankali yace "ina son mayar dake cikakkiyar mace yau Ikram, ki bani hadin kai plsss, 4 my gud 4 ur gud," bae jira me xata ce ba ya rufe mata bakinta da nasa, wae daren nn yaga tashin hankali gun Ikram tun kan bae kai ga mata kmai ba bbu irin kukan da bata yi ba bbu irin rokon da bata yi masa ba ko ina na jikinta na rawa, amma ya toshe kunnensa don ya daukar ma kansa alkawarin ranar xae mayar da ikram tasa, bae ankaraba ya ga yarinya ta sume masa ko numfashin kirki bata yi.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 93..... Da kyar Khaleel ya iya dagota ya kwara mata ruwan da ya debo ya juya xae bar wajen, ba shiri ta dawo ta fasa ihu a tsorace muryar ta na rawa take cewa "don Allah don annabi kar ka min komai ya Khaleel wllh tsoro nake ji plsss ka tausaya min" komawa can bakin gadon yyi a hankali ya sauke kafafuwansa kasa ya dafe kansa, jikinta na rawa har lkcn bata fasa kukan da take ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon tana yi tana kallonsa, fixgota yyi cikin xafin nama ta fado kansa xata saka wani ihun ya rufe bakinta da sauri murya can kasa ba tare da ya kalleta ba yace "bbu abinda xan maki, koma ki kwanta" cikin kuka mae ban tausayi tace "kace wllh ya Khaleel" a hankali yace "wllh" shiru tayi jikinta bae bar rawa ba har lkcn tana sauke ajiyar xuciya, sun fi minti biyar a hka ya kwantar da ita a hankali snn ya mike da kyar ya shiga bathroom, ta shige cikin bargo ta shiga rusa kuka kmr ranta xae fita, yana fitowa daga bathroom bae ko kalleta ba ya nufi daya side din gadon yyi kwanciyarsa tare da juya mata baya. Washegari hasken rana ne ya tada Ikram don bae tasheta ba, ta mike xaune da sauri tana kallon agogo taga bakwae da kusan rabi da sauri ta fada bathroom tayi wanka snn tayi alwala ta fito, tana cikin sllh ya shigo dakin, kallo daya yyi mata ya kwashi wayoyinsa dake gaban Madubin dakin yyi ficewarsa, tana idar da sllh ta tabe baki ta mike ta bude jakarta ta ciro brush dinta ta koma bayin ta wanke bakinta ta fito snn ta ciro kayan da xata sa, atamfa ce riga da skirt an mata dinkinta dai dai jikinta, ta gama shafe shafenta tasa under wears tana cikin sa riga Khaleel ya shigo dakin ta mayar da xaninta kirjinta da sauri, yana kallonta bbu yabo bbu fallasa yace "ina jiranki a falo idan kin gama xamu tafi gida" ta bata fuska tace "wani gidan?" bae tanka ta ba ya fice ta dan yi tsaki ta gama sa kayanta snn ta sauko falo don jin wani gidan xa su, yana kallonta yace "ina jakar taki, ko nn xaki bar shi" tace "to wae nn ba gida bne ko ina xa mu? Ni fa bana son ganin yarinyar da kace min ka aura don ni xan iya fasa mata kai idan na ganta, don hka gwara kawae ka bar ni a nn" ta karashe mgnr tana murguda baki, Khaleel ya mike yana rike da makullin motarsa ya nufi kofar fita, da sauri ta bi bayansa ta saka kuka tana cewa "au tafiya xaka yi, to ni baxa ka tafi ka bar ni kadae a gidan nn ba" tana isowa inda yake ya fixgota suka fito daga gidan ya kulle kofar da key, fuskarsa a daure ya ja ta ya nufi mota da ita ya bude bayan motar ya jefata ciki ya rufe ya xaga ya shiga driver seat yyi horn maigadi ya fito ya bude masa gate ya fice daga gidan, har suka isa gida bata bar kukan da take ba bayan mota kmr xata fasa masa kunne, ssae kukan nata ke bata masa rae amma ya danne xuciyarsa ya gama parkin ya bude motar ya fita ya nufi kofar shiga gidan, fitowa tayi ita ma da sauri ta bi bayansa dae dae bakin kofa ya juya ya shaketa yana huci yace "ki dinga kiyaya na ikram, na maki wani abu ne xaki sa ni gaba kina min kuka don uwarki" ya karasa mgnr cikin tsawa ya turata a fusace har tana neman faduwa yyi cikin gida abunsa, sae da ta gama cin kukanta nan tsugunne a balcony snn ta mike tana share hawayenta ta shiga cikin gidan, bbu kowa a falon ta gama kalle kallenta fuskarta a tamke snn ta haura sama ta tsaya corridor din dakunan xuciyarta na bugawa tana neman ina ne dakin amaryar, dakin dake kusa da nata ta bude, xuciyarta ya kusan shigewa cikinta ganinta xaune cikin wani leshi mae shegen kyau bbu dankwali kanta gashinta har kusan bayanta, shi kuma yana xaune dab da ita suna facin juna ya dago kanta ya kafa mata ido yana kallo ko me yake ce mata oho, kyakkyawa ce maryam ta karshe, ssae Ikram ta gane ta, ta shigo dakin kmr mahaukaciya ta fasa ihu tayi kan maryam tana cewa "la ila ha illalahu, keee me ya shigo dake gidana har da kwalliyar ki, wllh yau sae na fasa maki kai" Maryam ta mike tana kallon Khaleel dake bin Ikram da kallo baki bude, a fusace ya fixgota ya kifa mata mari mae rae da lfya ya yyi waje da ita ya wurgar snn ya rufe kofar dakin, Maryam tace "kaga ka ja mata kunne ta daina shigo min daki hka Khaleel don ni ban ciki da halin jakanci, ita wnn yaushe ta balaga da har xata san wani kishi, to in kanta rawa yake ni hauka nayi, kaji min dae" shiru Khaleel yyi yana kallonta snn yace "hka muka yi dake Maryam, ban gaya maki irin warce xa ki shigo ki tarar ba" tace "to ae wnn ba yarinta ke damunta ba samun waje ne kawae" tana fadin hka ta dauki dankwalinta ta daura xata fita yace "ina xaki?" tace "breakfst xan kawo maka mana" yace "A'a ki bari ba ynxu ba sae ta bar falon" wani kallo ta watsa masa snn ta fice abunta, Ikram na durkushe falo sae rusa kuka take kmr xata tsaga gidan Maryam ta sakko, tana ganinta ta mike da sauri tayi kanta tana huci tace "ina kike tunanin xaki, ance maki gidan ki ne nn" Maryam ta watsa mata wani mugun kallo tace "kika kuskura ki iso gabana wllh sae na nakada maki shegen duka"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 94.... Khaleel ya sakko kasa yana ma Maryam mugun kallo, ta dauke kai tana rike da kugunta, ya juya yana kallon Ikram da taki karasowa kusa da Maryam din sae fitsara take xaxxaga mata daga inda take tsaye tana tafe hannu, ya karasa kusaa da ita ya dauketa cak ya wuce sama da ita tana cewa "ni wllh ka kyaleni in gwada mata hankali" dakinsa ya bude ya kwantar da ita kan gado sae huci take kmr wata xaki, ya koma ya rufe kofar dakin ya dawo ya xauna kusa da ita yana kallonta yace "tunda ba kya tausayina ikram nima na daina tausayin ki daga ynxu, yau da daddare dolen ki ki bani hakkina, ba suma ba ko mutuwa ma kiyi baxan tausaya maki ba tunda nima ba tausayin nawa kike ba" nn da nn ta nutsuwa gabanta ya shiga faduwa ta mike xaune kmr xata yi kuka tace "ba hka bne ya Khaleel ni bana son kishiya ne kuma...." sae ta fashe da kuka, ya rungumeta yace "Maryam ba kishiyar ki bace Ikram yayarki ce, sae da tayi min alkawarin baxata yi kishi dake ba snn na aureta, don Allah ikram ki bata hadin kai ku xauna lfya xata koya maki abubuwa da yawa plss My Ikram" Ikram ta turo baki tace "to me ta iya da ni ban iya ba da xata koya min" ya bata rae yace "ohh baxa ki ce min to ba?" da sauri ta karyar da kai tace "to" yace "yauwa kanwata, kinga idan kina jin maganata baxan sake cewa xan maki komai da daddare ba tunda bakya so, taso muje muyi break fst" ba musu ta mike ta bi bayansa suka sauko kasa, Maryam na kitchen ya shiga kitchen din yace "dinnin xaki ajiye break din Maryam" ya fito ya kama hannun Ikram dake tsaye suka nufi dinnin ya ja mata kujerar kusa da inda xae xauna, ta xauna shima ya xauna, Maryam na gama jera abincin a dinnin ta ja kujera ita ma ta xauna, da kansa ya deban ma Ikram dankali da kwae ya hada mata tea snn ya debi nasa, Maryam ma ta debi nata. Har suka gama break din Ikram bata bar hararan Maryam da take ba, Maryam dae bata ko kalleta ba ta kwashe kwanukan da suka yi amfani da shi ta nufi kitchen, Khaleel yace "ba kince xaki dinga jin mgna ta ba Ikram" da sauri Ikram tace "ina ji mana, me nayi kuma" yace "to meyasa kike hararanta" ta dan bata fuska tace "to na daina" yace "yauwa to tashi kije ki taya ta ku wanke kwanukan ki ga ynda xata gyara kitchen din" ba musu ta mike ta nufi kitchen din ya bi ta da kallo har ta shiga snn ya sauke ajiyar xuciya ya jinginar da kansa jikin kujeran da yake xaune.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
95.....
Khaleel na xaune daki yana duba wasu files din gabansa agogo yyi struck din karfe 12, ya juya yana kallon Ikram da tun shigowarta dakin bayan sun gama wanke wanke da Maryam take kallo, ya rufe file din gabansa yace "ikram" ta juya da sauri tana kallonsa yace "tun da aka yi holiday ban ga kin dauka chemistry ko biology kina karantawa ba, ko baki son xana waec nxt yr ne, or kin fi so kiyi a ss3" tace "A'a ina so mana a ss2 xanyi, ae xan fara karatun daga gobe" yace "to xaki je holiday coaching na makarantar ku ne" da sauri tace "A'a ni xan yi karatuna a gida, kuma ae xan dinga xuwa islamiyya ma" yace "ok, but ki rage wnn kallon naki" Maryam ce ta bude kofar dakin ta shigo tace "me xa'a girka Khaleel" Khaleel ya juya yana kallon Ikram yace "me kike son ci?" ta dan yamutse fuska tace "ni shinkafa da miya nake so" yace "to ae tashi xaki yi ku je kuyi shinkafa da miyar" tace "bayan wanke wanken

Please Login or Register in order to submit comment