Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsiya ne sai nayi,bari ta gama iskancinta

Tashi yayi yaje massalaci yayi sallah sai bayan Isha ya dawo gidan

D'ankin Fatima ya bude sai ya gan gadon a yatmuse Salma ce a kwance ta rufe da bargo ba Riga Amma Babu Fatima

Tana ganin shi a firgice ta kalleshi

Kallonta yake da mamaki yace"ina Fatima"

Ta fara in ina,Fatima dake toilet taji muryarshi ta fito d'aure da towel dukda ta tsorata be hanata zuwa tayi hugging nasa ba tace"baby yi hakuri ban gaya maka ba,tun rana Salma ta zo zata kwana ne na so fadama d'azu sai na gan ranka a b'ace shiyasa'

Fita yayi ranshi a b'ace,komawa d'ankin ni'ima yayi sai ya ganta kwance harta kashe wuta bacci ma ya fara d'aukarta

Kulle kofa yayi ya tube rigarshi ya rage shi da boxers ya kwanta a bayanta,a hankali ya fara shafata,cikin bacci ta fara Jin bakon lamari tuni yayi loosing control

Kokuwa Suka farayi amma yafi karfinta danma beson ya nuna Mata karfi,danneta yayi itako sai mutsu-mutsu takeyi

Yace"wallahi Baki isa ba sanda Kika kwad'aita ni zaki kawo min iskanci yau sai na karb'i hakkina wallahi"

Ni'ima tace"that will be over my death body jikina ba naka bane Ina da Wanda Nike so"

Matseta yayi da karfi yace"zamu gani"

Danneta yayi ya cire rigar jikinta ya rage wando

Da hanun d'aya ya fara kokuwa cire wando saidai Yana zame wando baccinta sai ya gan wani guntun jeans ne a ciki ya matseta sosai duk iya kokarin shi ya cire wandon gagara yayi,tureshi tayi gefe ta mike da sauri tana rufe jikinta da blanket tace"you think iam a fool,ni yar iskace da Zan barka ka tab'ani"

Yi yayi kamar zai bita ta shige toilet da gudu

Naushin iska yayi ya kwanta yana mayarda numfashi ga mararshi da ya kulle"

Ta dade sanan ta fito ta

Maman nur
9/13/20, 11:21 AM - Ummi Tandama: 👄👄👄👄👄👄
*NI'IMATULAH*
💋💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

🅿7�7�-7�8�

Bismillahir Rahmanir Rahim

Shimfid'a tayi a kasa ta kwanta saidai ko baccin kirki batayi ba tana tsoro Kar ya zo ya afka mata shima juye-juyen yakeyi,da asuba ya rigata tashi Yana tashi yaje massalaci ko da ya dawo ya ganta zaune saman dadduma ya zauna bakin gado yace"please ki had'a min breakfast kafin in Gama shiri,sanan Kuma Ina son ki ajiye wanan aikin da kikeyi na ji jiya ummi na tambayata ko kin cigaba da zuwa aiki,toh inma aiki kikeyi ki ajiyeshi please"

Tashi tayi tace"kamar inda kake shirin zuwa aiki Nima shiri Nike Kuma aini ba baiwar kowa bace in kana Jin yunwa kaje ka fad'awa matarka' ta shiga kicin ta dafa maka abincin Amma bawai ka matsa min ba dan ni na kawo kaina gidan nan so karkayi wani claiming right"

A fusace yace"you are trying me wallahi in kika fita a gidan nan yau ban yafe miki ba"

Tace"wallahi sai na fita tunda dai babu abinda ya had'ani da kai da zaka samin doka inbi,ka manta ba Sona kakeyi ba,ka manta wulakancin da kayi min a daren aurenmu kiri-kiri ka fito fili ka ce baka Sona matarka kake so,ko ka manta dalilin aurena da kayi shine dan kawai in haihu ka rabani da abinda zan Haifa ka bawa matarka wallahi na tsane ka,bana son ganin ka"

Yace"it means ishaq ya fad'a Miki kenan ko?"

Tace"ai shima ishaq din Ina jiranshi a ce yasan niyyar ka ya b'oye min"

Kafadanta ya rike yace"please kiyi hakuri"

Cire me hannu tayi tace"bani ne da hakuri ba Kaine da hakuri domin kuskurena ne dana sa ran a samun soyyaya namiji bayan ko mahaifina be bani soyyaya ba,kuskurena da na d'auka me kudi zai so talaka,kuma kuskurena ne Dana d'auka kai me tausayine shiyasa na fad'a maka sirrina har cewa nayi in bazaka iya ba ka fadamin in hakura Amma madadin ka tausaya min you still go ahead and betray me,I will never forgive you for that"tana Gama magana taje ta bude wardrobe cikin kayan da ya dawo mata dashi jiya ta Ciro atamfa Riga da skirt

Tana kokarin Ciro hijab taji an rungumeta ta baya yace"kiyi hakuri na gane kuskurena Kuma Zan gyra inshallah"

Juyawa tayi ta bar wurin tace"can ta matse maka babu abinda ya dameni nidai abinda na sani in ka karamin abinda kamin jiya wallahi gidan Nan sai yayi Mana kad'an "Kaya ta fara sawa yace"wallahi saidai rayuka su b'ace amma wallahi Babu Wanda ya isa ya hanani kusantar matata sai Allah,in ma kina tunanin Zaki hanani tab'a ki toh tunanin ki be fad'a Miki dai-dai ba ehe"

Ni'ima na sa riga tace"lallai na yarda namiji be da kunya,yanzu da kake niman inda zaka juye damuwarka ka tuna ni matar ka ce,harda wani babu wanda ya Isa ya hanaka kusantata matarka,toh zamu gani ni zan hanaka"

Yace"are challenging me?"

Tace" not a challenge but a guarantee"

Hanun ya Mika mata yace"a kwana biyar kacal sai na amshi hakkina a gunki ko kina so ko Baki so in ya so daga baya ma shirya"

Tace"challenge accepted in Kuma bakayi nasara ba bazamu Kara kwana d'anki d'aya ba,Kuma komai nace kayi zakayi "

Yace"in kuma nayi nasara,kema bazaki Kara yunkurin hanani hakkina ba Kuma kome na ce kiyi zakiyi kin yarda?*

Tayi shiru na d'an lokaci yace" tsoro kike ji?"

Hanun ta bashi tace"challenge accepted ni'ima Bata tsoron kowa"

Yace"really"

Tace"yes"

Yace"ok Zan tafi office saina dawo karki manta ban Amince ki fita ba ko nan da kofa in Kika fita ban yafe ba,"

Tace"saina fita"

Fita yayi yace"nidai na fad'a Miki"

Yana fita tayi wurgi da hijabin hanunta tace

Maman Nur
9/13/20, 11:21 AM - Ummi Tandama: 👄👄👄👄👄👄
*NI'IMATULAH*
💋💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku


🅿7âƒ?9âƒ?-8âƒ?0ï¸âƒ£

Bismillahir Rahmanir Rahim

Wurgi da hijabi tayi ta zauna ta rike kai,ta dade a Haka tace"Dan raini hankali yace"Kar in fita,toh meyasa ma Zan fasa fitar?wallahi zuwa zanyi tunda ba ubana bane shi, ko malam ya Isa yace min in zauna,in zauna aini ba Yar iska bace da zanji maganarshi ,Kuma in na zauna zai d'au sonshi nike"murgud'a baki tayi ta mike tasa hijab ta d'auki jaka

Fita tayi harta Kai gate sai tayi tsaki ta koma a hanya shiga falon ta ji kamar wani Kara

Juyawa tayi sai Kuma taji wani ihun kallon kofar su mummy tayi tace"kamar ihun mutum ko?"

Komawa tayi baya sai taje tasa kunninta a kofa sai taji kamar dukar mutum ake

Taji wata nacewa Dr in Bata tsaya ba ka Mata shegen duka matar nan na wahalal dani fa in badan Ina da bukatar ta ba da tuni na dade da kau da ita"

Itadai ni'ima Bata fahimce me suke Fadi ba gani dai matar ta kara wani ihu yasa Ni'ima tura Kofa ta gan dr ya d'aga hannu zai kaiwa hajiya mariya mari,karasawa tayi tace"kana kai mata Mari saina Rama Mata ku wasu irin marasa imanine?miye tayi muku?"

Mummy tace"daga Ina?"

Ni'ima tace"bani da had'i dake dukda bansan wacece wanan baiwar Allah a gunku ba Amma na gane zaluntar ta ake"

Hajiya mariya ta fisge hanunta ta zo bayan Ni'ima da gudu ta kankameta jikin ta na rawa"

Mummy tace"ki fita ki bani wuri babu ruwanki"

Ni'ima ta juya ta Kama hannu hajiya mariya tace"in zamu tafi saidai mu tafi tare"

A fusace mummy tace"ke banson rashin kunya fa?"

Ni'ima ta fara Jan hanun mariya Dr ya kalli mummy sai tayi murmushi ta canja fuska tace"tsaya anty"

Ni'ima ta tsaya ta juyo ta kalleta

Mummy tace"kece bakuwar Aslim?"

Kafin Ni'ima tayi murmushi mummy tace"barka da zuwa Dan Allah kiyi hakuri nayi Miki magana haka bansan a gidanan kike ba na d'au just a stranger ne ya shigo min gida yana niman controlling dina,please zauna in kawo Miki abin sha"

Ni'ima tayi murmushi tace"nagode"

Mummy tace"ki saki jikinki ki Sha nice fa mahaifiyar aslim"

Ni'ima tayi murmushi yake ta duka tace"Ina kwana?"

Mummy tace"Yi hakuri please da yike be kawo ki mun gaisa ba ya dai fad'amin yayi bakuwa matar abokinshi ta zo zama dasu na d'an lokaci Amma be kawo ki ba"

Ni'ima zatayi magana ta katseta tace"please karki mana mummunan fahimta wanan kanwata ce ta dade tana fama da ciwon hauka munyi fama Amma Allah besa an dace ba toh kullum in za ayi mata allura sai anyi fama yau dai dana gaji saina ce Dr ya duketa"mummy ta kare da fashewa da kuka tace"munyi fama Nima Dole yasa Nikeyi mata haka"

Ni'ima ta kalleta a ranta tace"something is fishy"a fili ko tace"hajiya amma be kamata ayi ta dukarta haka ba koya akayi ai yar uwarki ce Kuma ai a hankali zaku bi da ita"

Itadai hajiya mariya na makale da ni'ima

Mummy ta zo zata jata sai ta saki Kara ta koma karshen kujera ta takure

Ni'ima ta jefawa mummy kallon tuhuma tace"but I fell something is not right me kukeyi Mata?"

Mummy da ranta ya fara b'aci tace"please Bari a Mata allura Dr bashi da lokaci "

Dr yace"zai jawota Ni'ima ta daka me tsawa tace"enough saidai a hakura da allurar Amma Babu wanda zai takura ta'tana Gama magana ta ja hanun hajiya Suka fita

Dr zai bisu hajiya ta kalleshi tace"barsu su tafi nasan bazata fitar da ita a gidan nan ba she don't know who she is messing with yau zan Fara bata d'and'ano kad'an daga cikin halina Bari shi Aslim din ya dawo daga yau bazata Kara shiga harkata ba,yau Zan nata warning my own way

Ni'ima ko


Maman Nur
9/13/20, 11:21 AM - Ummi Tandama: 👄👄👄👄👄👄
*NI'IMATULAH*
💋💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

🅿8âƒ?1âƒ?&8âƒ?2ï¸âƒ£

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ni'ima ko d'ankinta ta kai hajiya mariya ta
Zaunar da ita a gado tashi tayi ta shiga toilet ta had'a mata ruwa tana kallon jikinta da Suka tashi

Ni'ima tace"shiga kiyi wanka"

Kallonta hajiya mariya tayi,Ni'ima tace"baki magana amma nasan kina ji,ki shiga bayi kiyi wanka-wanka 'ta Kare da Mata alama

Hajiya tayi murmushi,hanunta ta Kama ta kaita bayi Sanan ta fito ta sauka kicin ta fara had'a masu breakfast,kwai kawai ta soya ta had'a tea Mai kauri tasa a tray ta haura tana shiga ta gan hajiya zidir ta fito da sauri ta ajiye tray din Taje da gudu tace"subhannallah ai akwai towel a ciki ko?"

Murmushi hajiya mariya tayi,Ni'ima ta kama hanunta ta kaita bayi wanka Mai kyau Ni'ima tayi mata Sanan suka fito zani Mai kyau ta fito dashi ta d'aura mata saidai rigar beyi mata ba taje d'akin shi ta d'auko polo shi tasa mata sanan ta Kai Wanda ta cire toilet ta wanke sanan ta fito ta gan gajiya na tura biredi,wani tausayinta taji

Sanan ta karasa tace"umma in Karo Miki"

Kallonta hajiya mariya tayi sai tayi murmushi ni'ima tace"daga yau zanyi ta kiranki umma"

Tace'zaki kara?"umma dai sai murmushi takeyi tana shafa fuskar Ni'ima,Ni'ima ta kara Mata tea dinta tas ta shanye sai ta fara tafi

Ni'ima tace"mu Yi bacci "kwantawa sukayi a gado

Sai misalin 12:pm Ni'ima ta sauko tana sauka ta gan Fatima tare da salma suna romance sai nishi suke,ba karamin girgiza tayi ba ta tsaya tana kallonsu

Ihun da tayi ne yasa Fatima d'agowa a frigice domin bata zaci tana gida ba tunda tasan kullum tana fita

Wani kallo Ni'ima tayi mata tace"wani abin kyama kenan dama Haka kike?"

Salma tayi saurin tashi tace"Fatima anyi biyu mijin ki ya ganni jiya yau ita kuma wanan ta ganmu bazan Bari ayi na uku ba na tafi in kina da bukata ta kin San inda Zaki sameni"

Ni'ima tace"gaskiya ke shed'aniyace kina bukatar addu'a"

Itako Salma sa kaya tayi ta bar gidan gabad'aya

Fatima Babu kunya ta mike tace"sai me Dan kin gano Haka Nike?ni Yar lesbiance Kuma bana Jin kunya shiyasa na bar miki sadakar mijina domin bani da bukatarshi yanzu sai muyi deal in Zaki dinga barina Ina kwakuleki toh zan bar Miki shi har abada
Ni'ima tace"uwarki zaki je ki kwakula ita da bata baki tarbiya ba shegiya kaxama"tana gama magana ta shige kicin ta fara had'a shinkafa da Miya tana aiki sai wayar office din data ajiye tayi kara dama shiyasa ta fito dashi domin tasan zai Kira ya ji meyasa ishaq be zo office ba

D'agawa tayi,Aslim yace"ishaq ka Fara Wasa da aiki fa yau baka shigo ba"

Ta canja murya tace"wallahi mum Dina ne ba lafiya shiyasa na kaita asibiti"

Yace"ok so sorry dear Allah ya Bata lafiya may be in na tashi Zan Kira sai in zo in gaisheta"

Yace"ok"

Sai anjima sir"

Yace"ok saina Kira"

Tana ajiye wayar ko minti biyu beyi ba call din Fatima ya shigo ta d'aga still canja murya tayi

Fatima tace"haba baby ishaq inyi ta Kira ba a d'agawa me ke faruwa ne"

Ishaq yace"nayi busy ne"

Tace"please baby ka samu Lokaci I want to take you out mu samu private place I have lot of things to tell you"

Ishaq yace"in na samu time zan Kira"

Fatima tace"ok then always remember that I love you"

Yanke wayar tayi ta cigaba da aiki har ta gama white rice dinta Sanan ta fara had'a Miya tana soya nama sai ta ji an rungumeta ta baya da sauri ta juya sai ta gan Fatima fuska d'aure ta turata tace"zanci ubanki fa in kina min iskanci"

Fatima tace"hannu kawai zan saka Miki please Bari in rage sha'awar ki"

Ni'ima ta sauke frying palm tace"fita ko in Kona ki da wanan man gyd'an"

Fatima ta koma baya da wuri tace"think about it"

Tsaki tayi ta gama miyarta tasa ta raba abincin biyu tasa a plate sauran ta juye ta ajiye a dining ta ajiye juice ta d'auka ta haura dana plate din tana zuwa ta tarar da hajiya zaune tana zare ido

Karasawa ciki tayi hajiya mariya na ganin abinci ta sauko da wuri ta kwace ta fara ci da hanun biyu sai turawa takeyi ni'ima tayi tagumi tana kallonta

Sanda ta jira ta gama ci sanan ta share wajen ta kaita ta wanke Mata hanun

Ta fito da ita Sanan ta shiga domin yin wanka

Tana fitowa ta duba agogo ta gan 1:30pm dogon riga ta saka sanan ta shimfid'e dadduma ta tada sallah tana cikin sallah hajiya mariya ta zo kusa da ita itama ta farayi inda inda ta gan Ni'ima nayi

Tana idarwa tace"jirani Bari inje in je in ci abinci yanzu Zan dawo

Tana sauka tun daga step ta hango Aslim zaune ya Gama cin abinci sai kasusuwa a plate juice yake sha

Da gudu ta sauka tace ba dai abinci Dana dafa ka ci ba"

Murmushi yayi Yana d'age mata gira yace"wow baby Ashe kina Sona na hanaki fita kuma kinji maganata sanan kuma na dawo lunch naci abinci Mai dadi wanan girki Haka"

A fusace Ni'ima tace"wani shege ya fad'a maka Kai nayiwa girki wallahi sai ka biyani abincina ni yar iskace da zanyi maka girki"

Murmushi yayi yace"haba baby ai abinci saidai wani domin da Dadi ya dibeni bansan sanda na cinye ba"

Ni'ima Kamar zatayi kuka ta ta bude kular ta gan wayam dama kad'an ne "

Wani kallo tayi me tace"ka cinye ni nace maka Kai nayiwa girki wallahi sai kayi aman abincinan mutum tun safe beci komai ba"

Dariya yayi zaiyi magana sai ga mummy ta shigo

Yana ganinta ya gaisheta, fuska d'aure tace" Wai nace Mohammed wanan bakuwar da kukayi mahaukaciyar Ina ne da bata da tausayi?bata San Mara lafiya ba Wai akan mariya ta mata b'arna d'azu ta rufe ta da duka ko tausayi babu da nayi magana ta jata d'anki ta kulleta ban daiyi magana ba dan bansan ya kuke da mijin nata ba da har zata zake Haka"shiyasa ban fiya Bari mariya na fita ba saboda irin Haka wanka na shiga ta fito ban sani ba"

Kallon ni'ima da ta sake baki yayi Rai b'ace yace"akan me Zaki daketa?dan baki da tarbiya ko"

Ni'ima tace"wallahi karya matar nan takeyi munafuka ce nifa jin ihun...."

Katseta mummy tayi ta fashe da kuka tace"ka ji ko Babu irin zagina da batayi ba shiyasa ma na kyaleta Kuma na fad'a mata ni mahaifiyarka ce Amma Haka yariyar nan ta kulle idonta tana min rashin kunya"

Ni'ima zatayi magana sai ya daka mata tsawa yace"rashin kunyar ki ya tsaya a kaina karki kuskura ki ce zaki zagi mahaifiyata"

Ni'ima tace"wallahi in Bata Kama girmanta ba sai in zageta munaf......"

Wanka mata Mari yayi da yasa Ni'ima ganin taurari yace"karki Kara domin in Kika Kara Zan baki mamaki maza bata hakuri"

Ni'ima da har gefen kumatun ta ya tashi tace"wallahi bazan Bata hakuri ba ko kasheni zakayi"tana gama magana ta shige kicin ta fita ta zauna a baya tana kuka ga haushin abinci daya cinye ga sharri da akayi mata Ni'ima Bata tab'a ji abu ya tsaya mata a rai irin wanan ba

Mummy tace"toh ko zaka je ka d'auko min ita?"

Yaji mamakin daya shiga d'akin ya gan umma kwance cikin kwanciyar hankali dukda ya gan yatsu a fuskarta be hanashi ganin sauyi da ya gani tattare da ita ba ba tayi neat

Tana ganinshi ta mike ta rungumeshi labari take son bashi amma ta kasa ta kama hanunshi ta kaishi toilet tana son tace me anyi mata wanka Amma be gane ba

Suna fitowa Suka gan hajiya ta shigo ta Kama hanunta tace"lokacin Shan maganinta yayi"

Cikin rashin walwala yace"toh domin ya gan umma ba son zuwa take ba"

Haka ya bar gidan ya koma office Rai b'ace besan dalili ba

Mummy ko tana fitowa ta hango Ni'ima ta had'a kai da guiwa murmushi tayi ta karasa tace

Hannuna ya kame sai Kuma gobe🤪🤪🤪🤪🤪
Maman Nur
9/13/20, 11:28 AM - Ummi Tandama: 👄👄👄👄👄👄
*NI'IMATULAH*
💋💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

🅿8âƒ?3ï¸âƒ£-8âƒ?4ï¸âƒ£

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"ya dai kuka kikeyi?"

Ni'ima ta d'ago Kai ta kalleta,mummy tace"wanan kad'an kenan dan in ja miki kunni akan ko da Wasa karki Kara shiga lamarina in ko Kika ki Zan baki mugun mamaki,wanan Jan kunne ne"

Ni'ima tace"in tambayaki dan Allah kin tab'a sanina ko hanya da Zaki min wanan sharrin Kika sa mijina marina"

Mummy tayi murmushi tace"na fiki sanin mijinki ne dan haka kiyi sauri kiyi abinda ya kawo ki,ki tafi ki cire hannunki da shishigi a lamarin da be shafe ki ba"

Umma ta fisge hanunta ta koma bayan Ni'ima

Ni'ima tace"toh Ina son ki sani kinyi da Mai Rai ba mataciya ba,kinyi da Yar halak ba shegiya ba wallahi hajiya tunda Kika sani kuka yau banyi Miki komai ba toh daga yau saina zame miki matsifa sai kinyi nadamar sanina,hajiya sai na sa d'anki ya tsane ki,sai na fito me da real colour d'inki sai nasa ya ji dama a ce bake Kika haifeshi ba,wallahi hajiya sai nasa kin Zama abin kwamtance ga masu hali irin naki,hakan da kikayi ya nuna min cewa zargin da Nike Miki gaskiya ce,Kuma saina kubutar da wanan baiwar Allah daga hanunki inshallah In har anyi duniyar nan dan manzon Allah"

Hajiya ta kalleta tace"keeeee"

Ni'ima ta daka mata tsawa tace"sauke muryar ki,kafin in yanke Miki halshe in ina gaban munafukai irinku makirai ban fiya hankali ba domin zan iya mancewa da shekarun ki in Miki shegen duka da sai an kwashe ki a wheel biro "

Hajiya ta d'aga hannu zata Kai mata mari,Ni'ima ta rike hanun tace"Wanda suka isa dani su suke tab'a wanan fuskar Mai daraja ba jakai irinki ba"

Mummy tace"Ina mahaifiyar mijinki kike cemin jaka?"

Ni'ima tace"who cares?inda dai kin rike girman ki"

Mummy tace"a maganganun ki kin ce zaki koya min hankali toh Nan da d'an lokaci Zan Baki ki koya min hankalin, Nima kuma nayi Miki al'kawarin sai nayi sanadin mutuwarki,Zan nuna Miki nice queen a gidan nan,sai abinda na fad'a akeyi"

Ni'ima ta kama hanun mummy ta matse da karfe tace"challenge accepted in shi d'an naki Wawa ne besan ko ke wace irin mata bace toh ni kallo d'aya nayiwa kwayar idonki na gane ko ke wacece Kuma Zan gyra ki,zan sauke ki a wanan makamin da Kika takama dashi

Mummy ta fisge hanunta Zata kama na umma Ni'ima ta tureta tace"baki isa ba saini na gan dama"

Mummy taja umma da karfin dariya Ni'ima tayi tace"shashasha zan barki ki tafi da ita yau dan Zan d'auketa ne gaba d'aya"

Tana Gama magana ta shige kicin ta tura Kofa da karfi har hajiya ta firgita

Dariya mummy tayi tace"yaro Man kaza,yaro Yaro ne da a ce kin san koni wacece da wallahi bazata so Shiga gonata ba"

Ni'ima na Shiga ta gan Fatima zaune tana latsa waya harta haura sai Kuma ta dawo zuwa tayi ta zauna kusa da Fatima tace"baki ji hayaniya ba d'azu na gan baki fito ba"

Fatima tace"hmm naji sama-sama domin baccin wahala ya d'aukeni Ina jin feelings Kuma kin ki kulani"

Ni'ima tayi murmushi tace"ke ko ai komai a hankali ake bi Kuma ai saina tabbatar kina Sona kafin in yarda dake"

Fatima tace"yanzu me zanyi dan ki yarda dani?"

Ni'ima tace"zan baki test na wata d'aya in har Kika ci zan yarda da ke"

Fatima tace"fadi me kike so?"

Ni'ima tace"so Nike ki Kira Aslim ki fadime abinda Zan fad'a Miki yanzu"

Fatima tace"Ina ji"

Ni'ima tace"kiranshi zakiyi ki ce me bani na dake umma ba hajiya ce ta mata wanan duka nidai hakuri na bayar na d'auko ta Nan shine tamin wanan sharrin"

Fatima tayi shiru tana tunani Ni'ima tace"Bari toh intafi tunda bazaki iya ba"

Fatima tace"da gaske Zaki yarda muyi in na kirashi?"
Ni'ima tace"sai kin ci jarabawa "

Aiko Fatima ta kirashi ta tsara me zance tace"ka zalunce yariyar nan in Banda abinka aslim ai tun kan ta zo ake dukar mariya a gidanan kaima kana gani a jikinta akan me zaka yarda da maganar hajiya gashi kaki barin yariyar nan tayi maka bayani wallahi a gabana akayi komai nidai ban fito bane dan banso in karyata ta Amma ni kaina nayi mamakin inda ta juya maganar"

Yace"toh nagode"

Yana yankewa Fatima tace"nayi inda Kika ce"Ni'ima ta harareta tace"ai farkon jarabawar kenan ki cigaba da biyyaya"tana Gama magana ta haura

Tana zuwa ta zauna ta jingina da gado mummy ke bata mamaki me tayi mata?meke faruwa a gidan Nan? kenan mummy tasan ita matar Aslim ne take b'oyewa but why?gaskiya akwai matsala Kuma zanyi find out,kwata-kwata bata jin yunwa tunawa tayi da Marin da Aslim ya wanka Mata sai ta fashe da kuka"

Sallah ne ya tada ita tayi jiki ba kwari ta dawo ta zauna

Da misalin karfe 5:pm tana zaune a gadon ta kunna tv amma bata da walwala sai gashi ya shigo ko kallon inda yake batayi ba shikuma kallo d'aya yayi mata ya d'auke kai,ya ajiye jaka a gefen mirror ya Fara cire necktie dinshi

Itadai Bata kalleshi ba,a Yanayin da ya ganta it obvious Bata ci abinci ba,satar kallonta yayi yace"ki tashi please ko indomie ki dafa mana"

Ko kallonshi batayi ba ya shige toilet yayi wanka ya fito ya zauna

Yace"dake nike magana kinyi min shiru"

Tashi tayi tace"ni gidanmu zanje nayi kewar ummita"

B'ata rai yayi yace"bazaki je ba da yamma nan zaki fita dan baki da hankali?"

Ganin ta kwanta ta fashe da kuka yasa shi fita zuwa b'angaren mummy tun daga kofa yake Jin mummy na dukar mariya domin Taki shan magani,tsayawa ya d'anyi na d'an lokaci kafin ya Shiga ciki da sauri mummy ta saki mariya ta zauna

Kallon tuhuma yayi mata umma ta zo ta rungumeshi jikinshi na rawa

Zama yayi bayan sun gaisa yace"mummy ban Jin dadin abinda Kikayi d'azu ba kin san na duke yar mutane a banza,mummy meyasa kika duke anty mariya Kika ce Ni'ima ce?"

Mummy zatayi magana ya katseta yace"mummy please in kin gaji da jinyarta ki maida ita kauye Mana ai ba dole da wanan muguntar da kike Mata kina b'ata ladan ki"

Be jira

Please Login or Register in order to submit comment