Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barshi ya wuce

Ana kaiwa kansu police na ganin shine Suka ce ya wuce domin Yana musu alkhari

Jan motar yayi sai babban gidansu dake tunga farm centre

Parking mota yayi har zai fito ya ji karar waya

Juyawa yayi sai ya ji Kamar daga booth ne yace"waya Kuma a booth?"

Budewa yayi ai wani mumunan fadiwar gaba ya ji ganin Ni'ima kwance tana me murmushi

Tace


Maman Nur
9/10/20, 7:17 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ5βƒ?5βƒ?-5βƒ?6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Kokarina fitowa ta fara Yi tana murmushi ganin dai bakin shi yaki rufuwa tace"surprised baby,dama nace bari in maka surprised nasan zakayi farin ciki amaryar ka na sonka harta biyo ka"shafa fuskarshi tayi cike da karuwanci tace baby Nima fa kayi suprissing dina nasan a nan zamuyi honeymoon ko"ta Kare magana da d'age me gira,ganin dai har Yanzu bakin shi a bude yake ta rufeme,wani kamshi ne ya daki hancinshi na humrah data maso kusa dashi ,lumshe Ido yayi

Ni'ima a ranta tace"Ashe dai bazaiyi wuyar lakwasuwa ba "

Tace"but baby meyasa ka fito baka fadamin ba?da ban biyo ka ba dama barina zakayi,haba baby"

Besan lokacin da yace"toh in kina Nan wacece na Bari a gida?"

Ni'ima tayi murmushi ta ja trolley tace"muje ciki Mana ka barni tsaye kamar Yar iska bayan ni matar ka ce"

Shidai ya kasa kwakwarar motsi har zata bude kofa yace"wait"

Ko kulashi batayi ba ta bude kofa ta shiga,Fatima ce zaune a dining tana waya da abokiyar shashancin ta,sai shafa jikinta take


Ni'ima tace"oh itace matarshi kenan?"
D'aga Kai da zatayi ta gan mace tsaye gabanta da trolley a razane ta mike

Zatayi magana sai ga Aslim ya shigo Yana cewa tsaya ke,da gudu Fatima taje zata rungumeshi sai Ni'ima ta jawo ta tana Mata wani kallo tace"miye haka ke baki da d'a'a ne a gabana zaki rungume min miji?ko kina Shan wani abu ne"

Da mamaki Fatima ta kalleta domin Bata tab'a kawowa yariyar da Aslim ya aura ta waye haka ba tace"ke a su wa?"

Ni'ima tace"ni a matarshi ta sunna,Kuma ke zan tambaya ke a su wa"

Fisgota Aslim yayi yace"ke bana son iskanci fa,ubanwa yace ki biyo ni,waye ya Baki izinin fita"

Hararanshi tayi tace"have some shame atleast,Ina amarya kake son ci min mutunci akan k'anwa ka?ai ba laifi nayi ba dan na hanata rungume min miji ai Babu addini da ya yarda balagaggiyar mace haka ta rungume d'an uwanta Kuma me takeyi a gidan mu nifa bana son haka yau daga aure za a Hana mu sakewa"

A fusace ya Kara fisgota ya fara janta yace"Zan maida ki inda na gan daman ajiye ki ke wacece da Zaki zo gidana kina son kawo min iskaci"

A fusace Ni'ima ta janye hanunta ta Nuna ne yatsa tace"iam warning you the next time ka jawo ni haka violencely wallahi you will regret Sanina da kayi Domin bazanyi tolerating Wanan nonsense din ba"

Ta koma ta zauna ta aza kafa d'aya kan d'aya tana me wani kallo

A fusace Fatima tace"Aslim ko Zan iya sanin meke faruwa anan?"

Dawowa yayi ya rungume Fatima yace"baby I can explain wallah..."

Mikewa Ni'ima tayi ta jawo Fatima ta wanka mata Mari tana huci,ba komai ke Bata haushi ba sai in ta tuna taba mace ta shirya a cuce Yar uwarta mace"

Wurgata Ni'ima tayi ta Fadi kasa

Shima a fusace ya Kai hanun zai wankawa ni'ima mari,Ni'ima tayi saurin rikewa tace"Ina ganin mutunci ka bazan so yau in nuna maka real colour Dina ba ina matar ka a gabana kake kirar wata jaka baby?"

Fisge hanunshi yayi ya Karasa zai taimakawa Fatima ta dakatar dashi ta mike a fusace ta bar falon

Cikin tashin hankali ya bita

Ni'ima da ranta ya gama b'acewa tace"Wawa solobiya duk zan koya muku hankali"

Yana shiga d'ankin ya

Maman Nur
9/10/20, 11:12 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ5βƒ?7βƒ?-5βƒ?8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Rungumeta zaiyi ta turashi cikin damuwa yace"baby kin gan abinda Nike ta gudu ko?kin gani ko sanda nace Miki muyi rayuwarmu mu biyu kika ki,kin nace sai na kara aure gashi daga zuwanta kin Fara zubda hawaye"

A fusace ta mike daga bakin gadon da take zauna tace"karka fad'a min maganar banza ai dana ce maka ka Karo aure bance ka auro budurwar ka ba,oh dama kana nimanta,dama kawai kake nima da ka samu sai kayi amfani dashi, you make the fool out of me"

Kara matsawa yayi kusa da ita yayi,yace"so you are blaming me now Ina ke Kika nace in Kara aure,yanzu laifina zaki gani"

Ni'ima dake tsaye jikin kofa tayi murmushi tace"Haka Nike so kuyi fad'a "

Mikewa tayi tace"oh nayi laifi Dan na nuna maka soyyaya?nayi laifi Dan na kawo shawaran hanyar da zamu gan jinin mu,Ina son ka gane soyyayar ka ce tasa na hakura danawa farin ciki dan in faranta maka amma shine nayi laifi"sai ta fashe da kuka

Karasawa yayi ya rungumeta yace"ba laifi Kikayi ba baby"

Tace"Amma meyasa ka yaudareni bayan munyi da Kai a bosso zata zauna bazata san gidan nan ba,sanan Kuma ka tabbatar min yariyar nan illiterate ce bata waye ba but iam seeing something different gashi ka kawota har gidana haba"

Yace"wallahi bani na kawota ba booth dina ta shiga ban sani ba kuma ni kaina nayi mamakin ganin inda take turanci sanan baby na fada Miki halin yariyar nan da inda Muka had'u ba wani abu bane dan tayi min haka,yanzu dai miye mafita matata tunda kece Kika kawo shawara duk inda kika ce ayi haka za ayi"

Zatayi magana Ni'ima ta turo kofa ta gan Fatima cikin jikin Aslim wani kallo tayi musu tace'ni ban gane ba matar ka fa ka ce ka min bayani domin ban gane ba"

YaΓ§e"fita min a d'akin matata kan ranka ya b'ace,na Fara gajiya da wanan iskanci naki"

Tace",miye na wani b'acin rai akan na tambayi mijina wata karuwa yake bawa matsayina domin na gano yanzu ba yar uwarka bace sabar iskanci ne kawai kum....."maganarta makalewa yayi tsakamakon wanka mata Mari dayasata ganin taurari rai b'ace yace"matata kike cewa karuwa?"

Ni'ima tace"ka mareni?"

Yace"an mareki d'in shegiya jaka duk kwad'ayin ki ya jawo Miki hakan Kuma kiyi saurin Shiga taitayinki"

Ni'ima ta dinga girgiza kai tana cewa ni ka Mara??"

Yace"eh"batayi magana ba ta fita tana fita ta fara niman kicin harta hango kofa tana budewa ta gan kicin ne,shiga tayi ta fara Bude drawer harta gan kayan abinci ta Ciro kananan indomie biyu ta d'aura tukunya ta bude fridge ta d'auki Naman kaza ta fara dafawa,bΓ yan ta gama ta dawo dining ta had'a tea me kauri ta fara Sha tana cin indomie

Fitowa yayi rike da hanun Fatima Suka zauna a falo suna kallo Fatima dai sai satar kallonta take ko meyasa?

Ni'ima bata kallesu ba yace"kiyi sauri in maidaki gidanki domin bazaki zauna a nan ba"

Tace"toh"

Tana Gama cin abinci ta kai kwanonin kicin ta fita ta d'ayan kofar kicin daya fita waje

Tana fitowa wajen maigadi taje domin Babu security gidan hajiya ta koresu

Tace"Sannu malam"

Cikin yi mata kallon ke wacece yace"yauwa"

Tace"ogane yace"ka bani fetur in ya rage a gora"

Yace"me oga zaiyi da fetur?Kuma ke wacece?"

Tace"toh Bari inje in fad'a me sai ya zo da kanshi ka me tambayoyi"

Yace"ah'ah Bari in baki ai ba a rasa fetur a gidan nan muje gidan gen din"

Tare suka je ta kinkime gaba d'aya Goran fetur din wanda yayi rabin 25liters a kofar falo ta bude a hankali domin tsarin gidan kofar baya facing falo direct fara wasatsawa tayi

A hankali suka fara Jin warin fetur

Fatima tace"baby kamar warin fetur ko?"

Zare key din tayi ta ciki da sauri ganin hankalinsu ya Fara zuwa wajen kofa da gudu ta fita ta kulle ta waje

Sanan ta koma ta kicin ta kulle shi shima ta zare key din ta bude fridge ta saka sanan ta shiga falon ta ji Aslim cikin tashin hankali yana cewa"wiffy kamar fa fetur din ne da gaske "

Ji yayi ni'ima da ta cigaba zuba fetur a dining area tace"

Maman Nur
9/10/20, 11:12 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na I'm in the in the in kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ5βƒ?9βƒ?-6βƒ?0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ji yayi tace"ba Kama bane fetur din ne"

Juyawa yayi yace"ke baki da hankaline Zaki zuba mana fetir dan hauka"

Ni'ima tace"aikai ka Gama naka haukan yanzu zaka gan nawa"

Wani tsawa ya daka mata yace"kina haukane?"


Tace"so Nike in nuna maka ni jaka ce"

A fusace ya fara tafiya zaije wajenta ai kafin ya Karasa ta Ciro ashana ta seta shi kamar zata kunna tace"one step from you I swear to God I will burrn this house to ashes"

Tsayawa yayi yace"please ki ajiye ashana we can sort things out kiyi hakuri in Kika kunna ashana nan dukan mu zamu mutu harda ke ciki"

Fatima tace"Dan Allah ka bata hakuri please"duk sai zufa takeyi"

Yace"ki fadi abinda kike so zanyi Miki shi but please karki Kona mu,harda ke fa Zaki mutu"

Tace"aini bana tsoron mutuwa"

Yace"kiyi hakuri yanzu ki fad'a min me kike so"


Tace"so Nike ka fad'a min matsayin wanan matar a gunka ko in Kona mu duka wallahi"

Yace"matata ce"

Tace"matar ka fa ka ce,kana nufin na titi ko na Sunnah?"

Yace"Kamar inda kike matata itama haka take matata"

Ni'ima ta kara Ciro ashana tace"Ashe yau zamu mutu ni kake gayawa matar ka?"

Fatima da tuni ta b'oye bayanshi tace"wallahi zata canna ashanar mahaukaciya ce kayi wani abu"

Yace"kiyi hakuri ban fad'a Miki ba,nayi hakanne da Kar in rasa ki"

Fatima tace"eh hakane sonki yake sosai please kiyi hakuri"

Ni'ima tace"ai wallahi tunda ka b'oye min baka Isa ba ni bansan kana da ko wacce mata ba,Kuma bazan amince da ita a matsayin Mata ba dan haka babu shegiyar da zan raba ka da ita ehhee"

Yace"ba sai in sake ki ba"

Tace"ka sakeni Mana da ko Kayi nadamar da har ka mutu kana cikinta"

Kallon Fatima yayi domin so yake ya saketa ya huta"..


Fatima ta girgiza Mashi kai,Ni'ima tace"Kai Nike jira ka furta sakin ni kuma in Kona gidan nan"

Yace"Yi hakuri"da k'yar Ni'ima ta yarda ta ajiye ashanan sanan ta karasa inda yake ta Kama hanunshi tace"muje mu kwanta"

Fisgewa yayi ya jawota zai Kai Mata Mari ta katse shi da cewa" kana Marina wallahi Zan mugun baka mamaki Wanda nayi maka yanzu kad'an ne"

Fatima tayi murmushi tace"dear ku je ku kwanta kawai ba damuwa"

Yace"ni bazan kwanta da ita ba wallahi"

Ni'ima tace"ka daina wallewa domin yau a d'anki d'aya zamu kwana dan wallahi ni ba Yar iska bace da Zan Bari angona ya kwana da wata karuwa a daren auren mu"

A fusace yace"Ni'ima "

Itama ta daka me tsawa tace"aslim"

Zama tayi ta hade kafafu,Fatima tayi murmushi tace"baby please Bari in leka Kar mummy ta ji hayaniya ta biyo yanzu Zan dawo"

Ni'ima tace"oh mamanshi ma a gidan Nan take?"

Fatima bata tsaya ba ta wuce tana shiga falon mummy ta tarar tana kallon

Zama tayi tace"mummy an yanka ta tashi wallahi duk Shirin mu ya rushe domin yariyar ta biyo shi har gida tun d'azu take ta zuba Mana matsifa"

Mummy tace"ban fahimta ba ya akayi ta biyoshi gida bayan munyi a bosso za a ajiye ta"
Labarin komai Fatima ta bata tace"kawai zance ya saketa ya auro wata"

Mummy tace"ah'ah ance Miki zai Kara yarda ne ya Kara aure?Yanzu dai abinda za ayi mu barta ta zauna a gidan nan wanan ma is to our advantage zamuyi iya monitoring dinsu,sanan Kuma karki nuna Mata wani abu,sai dai Kuma ki sawa Aslim Ido sosai karya Raina Mana hankali ki binciko ko da gaske biyo shi tayi ko Kuma shi ya kawota,sanan ki tabbatar yana kwana d'ankinta dan tayi ciki da wuri,daga nan zan San abinyi"

Fatima tace"ok na fahimta"

Mummy tace"ki Sa musu Ido fa karki tsaya shashanci Kuma karku bari asan matarshi ce ku ce matar abokinshi ce da zaiyi tafiya ya kawota ta zauna har ya dawo"

Fatima tace'toh"sanan ta koma part dinsu tana komawa ta gan Aslim ya shake Ni'ima da k'yar take numfashi

Da gudu ta karasa ta fara janshi amma yaki sakinta

Ni'ima ta lalubu wani jug dake saman centre table ba a d'auke ba ta buga me a kai,wani Kara ya sake,ya saketa da sauri

Tari take sosai ta rike wuya,tana kallon inda jini ya b'alle me tace"

Note:littafin Ni'imatullah na kudine in kina karantawa baki biya ba toh Ina son ki sani kin shiga hakkina,please karki karanta min littafi Baki biya ba,karki Karanta ki ce ai malamin fiki'u yace tunda a group ka ganshi baka da laifi,wanan rubutun anyi shi ne dan son zuciya,because Babu inda za ayi malami yace"abu haramun ne kuma ya bada damar a karantashi saidai ya ja hankalin jama'a akan su daina karantawa baki d'aya,ku gan inda ita wacce tayi rubuta tayi kuskure kenan ko?🀣akan novel kun dage Kuna ta tamboyoyi harda rubuto dogon zance,toh Allah yasa mu dace ya yafe mana baki d'aya,ya rabamu da azabar kabari,ya bamu ikon kiyaye hakkin mutane,because akwai Kuma malamin da yace in har kasan na kudine ka karanta toh ka shiga hakkin meshi,toh koma dai menene sab'anin malamai Rahama,allah yasa karmu mutu da hakkin juna,ki biya kafin ki karanta shi yafi kwanciyar hankali

And ku masu fitarwa kuna ganin Kamar Hakan abinyi ne,toh ya kamata ku sani babu adalci a ciki dan ka biya d'ari uku ka turawa mutane kusan dubu,domin in kin tura group d'aya sai anyi sharing kin gan ai in Yana yawu ko da mutum yayi niyya bazai siya ba kuma,but wanan ba damuwata bane domin rabon mutun baya wuceshi ,Amma Ina son ku sani karamin abu shi yake sa mutum ya daina ganin dai-dai a rayuwarshi,karki Bari hassada da Kuma rashin son ganin cigaba Yar uwarki ya danne ki wuri d'aya domin a yayin da kikewa wani hassada toh kina danne kanki ne baki sani ba,ita kuma waccan Allah zai dinga d'agata,nasan zaku ce rabu da ita"but hey ni kaina nasan za ayi yawo da littafin domin mutane Basu da Amana Amma ba wani abu bane a guna,but bazan fasa Fadi ba duk wacce take fitar min da littafi na barta da Allah fakatπŸ€·β€β™€οΈ?,and ba lalle ku d'auki shawarata ba,nidai zuciyata na fadi,zanyi ta typing Kuna fitarwa,ku kuke fitarwa ku ne zaku rasa farin ciki not maman Nur domin nayi muku nisa tunda sai nayi typing za a fitar ko a wanan ya ishe ku🀣🀣🀣🀣🀣🀣Allah yasa mu dace


Maman Nur
9/10/20, 11:12 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ6βƒ?1βƒ?-6βƒ?2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"kad'an kenan kafin ka kasheni Zan kashe ka"

Janshi Fatima tayi d'anki ta zaunar dashi tace"meyasa ka kulata har kukayi wanan tashin hankalin baby"

Yace"Wai a ce Waini yariyar nan zata kalla tace min mara tarbiya "
Fatima da ta d'auko first aid box ta fara goge me ciwon thou ciwon karamin ne but sai jini yake zubdawa

Tace"sweetheart ya kamata mu bi komai a hankali dan mu Sami abinda muke so kawai na amince ta zauna a gidan nan Amma zamu fadawa mutane matar abokin ka ne da yayi tafiya ya kawota ta zauna damu,please ka nuna mata soyyaya harta saki jiki da Kai ka gan da ta haihu mun kwace abinda ta Haifa ko da wanan aka barta ka d'au fansa abinda tayi maka"

Zaiyi magana ta katseshi da please mijina is as simple as a b c please ka yarda mijina

Be kulata ba saima kwace auduga da yayi ya fara goge fuskarshi da kanshi bayan ya Gama ya cire Riga ko wando be cire ba ya kwanta ya kashe wuta ya rufe jiki da duvet ya lumshe ido,toilet ta shiga tayi wanka ta fito tasa kayan bacci ta kwanta nisa dashi ganin ya juya mata baya ta tabe baki itama ta juya me baya

Ni'ima ko da k'yar ta tattaro karfinta ta mike murmushi tayi tace"I will give you trouble today"

Binsu tayi tana addu'a Allah yasa basu kulle kofa ba,aiko tana rike handle Kofa ya bude ta gansu kwance harsu Fara bacci ga ciwon kai na damun shi

Murmushi tayi ta Haye gadon ta kwanta a tsakiyasu ta rungumeshi

Ba tare da bude Ido ba yace"me kike so Kuma fatima,domin baki tab'ani sai kina son wani abu"

Ni'ima a ranta tace"I see"

Yace"Ina jinki Fatima ciwon Kai Nike karki Kara min"

Jin fatima tayi shiru yasa shi juyowa sai Ni'ima tayi saurin shigewa jikinshi

Wani kamshi yake ji na daban ya d'anyi shiru yana jin wani yanayi

Kunna bedside lamp din yayi sai ya hango keyar Fatima daga nisa da sauri ya kalli Wanda ke jikinshi Ni'ima ta fashe da kuka tace"haba Ashe kiyyaya da kake min har ya Kai ga Haka mijina a ce a daren aurenmu zaka kwana d'ankin wata haba Mana mijina"

Kokarin turata yake amma ya kasa domin kankameshi tayi har sanda tsigar jikinshi ya tashi

Yace"sakeni Mana meyasa baki tunani zaki biyo ni har gadon matata

Cikin kuka tace"Babu wani matarka cin fuska ce kawai , zalunta ta kake son kayi in ba Haka ba yau ai kwana na ne zaka wani zo ka kwanta da wata"

Fatima cikin bacci ta ji hayaniya bude Ido tayi ta ji Ni'ima na cewa Ina fa da hakki akan ka Kuma wallahi in ka kwana d'akin Nan bazan yafe ma ba,infact Saidai mu kwana tare

Fatima tace"dear yariyar nan fa nada gaskiya ka bita kawai ku je ku kwanta please"

Yace"toh bari in tashi muje"domin jiri yake ji

Tashi yayi Ni'ima ta mike ta Kama hanunshi a haka Suka fita

Fatima tayi saki tace"ke ma kije ki ji da jarabarshi nina huta,kwanciya d'aya zaiyi dake Zaki koroshi da kanki domin baya gajiya da harka"

Suna fitowa tace"Ina ne d'akin da Zan zauna"

Opposite room ya shiga ta bishi ciki yana shiga ya kwanta ya rufe jiki zare key din tayi ta fito ta d'auki trolley dinta ta haura ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta bude trolley ta Ciro Kayan shafe shafenta ta shafa sanan ta shafa kullaca me dadin kamshi ta Ciro kayan bacci Riga da wando iya cinya tasa ta shafa humra sanan taje ta kulle kofa ta zare key din ta dawo ta b'oye ta haye ta kwanta karasawa tayi ta rungumeshi tana

Ni'ima karki bawa Yan team dinki kunya
Maman nur
9/11/20, 7:31 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ6βƒ?3️⃣-6βƒ?4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Wani zirrr ya ji shafa me kirji ta farayi tana wasa da suman kirjin shi,juyawa yaje yi tace"no baby yi baccinka tunda ka ce kana jin ciwon kai,yanzu Zan maka head masach inshallah Allah zaka ji sauki"

Kafin yayi magana harta zauna ta jingina da gado ta fara matsa me Kai a hankali aiko sai ya ji dadi wani bacci ne mai dadi ya kwashe shi

Tana ganin Haka tayi murmushi zata mike ta gan ya jawo hanunta ya rungume

A ranta tace"ka Gama jin dadin ka angona zan baka mamaki

Sallah asuba ne ya tada ta ta bude ido ta ganta jikinshi ya kankameta

Janye jikinta tayi ta shiga toilet tayi brush tayi wanka tayi alwala ta fito ta saka wani dogon Riga ta saka hijab ta tada sallah asuba ta dade tana azakar tana gamawa ta juya ta ganshi Yana sharar bacci tace"ba dole ba anji d'imina"

Zama tayi gaban mirror ta shafa kullaca da humra sanan ta bude trolley ta ta Ciro wani burnshot iya cinya da vest mai kyau tasa

Gaban madubi ta koma ta shafa hoda ta d'an shafa da lipgloss a baki ,wani kyau tayi domin fuskar da ba ayi mata kwalya yau anyi sai ya bada ma'ana

Kallon kanta tayi a madubi tace"as they said a way to a man's heart is through his stomach so Bari in je in had'awa mijina breakfast

Tana fita ta kulle kofa take kicin direct ta fara fere irish tana soyawa tana gamawa ta soya kwai ta zuba a wamer ta kawo dining ta ajiye ta koma ta dafa tea

Komawa tayi ta bude kofa sanan ta dawo ta zauna a dining,a ranta tace" yanzu fa sai ya d'auka sonshi Nike ko? hmmm Bari dai wanan plan din yayi working dai, zai San wacece Ni'ima "

Shiko sai 7:13 ya tashi yayi mamakin lokaci ya wuce Haka yau tunawa beyi sallah asuba ba yasashi dirowa a gado ya shige toilet ya d'auro alwala yana fitowa ya zura jallabiya ya tada sallah Yana idarwa ya koma toilet yayi wanka,fitowa yayi d'aure da towel yana goge Kai da d'aya,gaban madubi yaje yana ajiye towel din hanunshi ya gan mutum zaune bakin gado

Juyowa yayi da sauri sai ya ganta zaune ta hade kafafu,daga kasa yake kallonta harya Kai cinyata,shagala yayi da kallonta mikewa tayi yayi saurin d'auke Kai

Karasawa tayi da murmushi tace"good morning my love ka tashi lafiya toh ya ciwon kai din da fatan dai da sauki"

Shidai Baki bude yake kallonta Kama hanunshi tayi ta zaunar dashi gaban madubi

Tace"sweetheart ya ka sake baki kamar wanan ne first time da mace ta fara gaishe ka"tana magana tana goge me Kai

A ranshi yace"kamar ko kin sani"

Ture hanunta zaiyi tace"bari Mana in shafa maka cream Amma wanan kan naka saida hand dryer in kana dashi kawo in busar ma dashi domin na fuskanci dakin ka ne nan na ga Kaya a wardrobe"

Be kulata ba ya mike yaje ya bude wardrobe ya d'auko hand dryer ya jona kafin ya Kai kanshi ta kwace

Tace"haba baby ina nan zaka wahalal da kanka?bari in maka

A ranshi yace"Allah kadai yasan me take shiryawa"

Itama maganar zuci take tace"just 2week ka bani sati biyu kacal zaka gane me nike shirya maka"

Tashi yayi ya kwashi Kaya ya shige toilet yasa ya fito tie ta d'auka ta fara same tace"kayi kyau mijina"

Hanun ta kai zata


Maman nur
9/11/20, 7:31 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ6βƒ?5βƒ?-6βƒ?6βƒ?


Zata shafa fuskarta ya turata ya d'auki jaka bayan yasa takalmin shi,sauka yake da sauri tana binshi

Yana sauka ya gan Fatima zaune tana hamma

Karasawa yayi ya Bata side hug yace"good morning my love"

Tace"morning sweetheart"itadai ni'ima na tsaye ta rungume hannu tana kallonsu

Yace"baby zan tafi aiki Ina da aiki"

Tace"toh ya za ayi da breakfast da ka d'an taimaka ka soya min ko da kwai ne"

Yace"baby sauri Nike Nima sai naje office Zan sh a coffee ki sha tea ai akwai bread sai ki aiki walida ta siyo Miki lunch zuwa anjima dan ba lalle in dawo da wuri ba Ina da meeting,ishaq baya nan to help me so yau zanyi busy ba lalle in dawo da wuri ba

Tace"yanzu baby bazaka taimaka min ka soya min ba?"

Yace"baby understand bani da time please "

Tace"shikenan"

Ni'ima tace"In kun Gama shirme
taku,abinci na dining na ajiye maka tun safe nike maka hidima"

Yace"bazan

Please Login or Register in order to submit comment