Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya runtsa,da misalin karfe 1:12 ya tab'ata a firgice ta mike tace"nafila zanyi"

Yace"ga babban nafila"ya Kai hanunta wandoshi ta janye da sauri ta shige bayi ta d'auro alwala ta fara nafila sai da asuba ta koma bacci

Washe gari

Day4

Wai waye zaiyi wining ne team Ni'ima suna da confident but karku manta ba a sanin maci tuwo sai Miya ya Kare Bari dai mu gani


Maman nur
9/14/20, 3:29 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ9βƒ?1βƒ?-9βƒ?2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Day4,yau ta kama Saturday bacci sukayi sosai Domin basu samu baccin dare ba,sai 9:30 Ni'ima ta tashi tayi mamakin ganin kanta a gado cikin jikinshi zaro Ido tayi,sai taji yace"ai wandonan da Kika sa bazasu bari in Miki wani abu ba"

Sai ka tace" tashi yunwa Nike ji"

Yace"toh kije ki Sha tea sai"

Tace"no indomie zanci"

Yace"je ki dafa ki dafa Dani"

Tashi muje tare ka tayani,mikewa yayi yace"ok muje"

A tare suka sauka suna kicin yana tayata ta window Ni'ima ta hango mummy na zuwa b'angarensu

Ni'ima ta juya ta rungumeshi tana kissing dinshi shima jawota yayi tana Jin alamu mummy ta shigo falon sai ta kyakyale da dariya tace"baby jiya ka manta mummy ta Kira ka"tayi magana cikin d'anga murya inda mummy Dake falo zata jiyo su

Rike kai yayi yace"na mance Bari inje yanzu"

Jin muryar mummy yayi tace"ba dole ka manta ba ka samu matar abokin ka kana dannewa"

Duk fitowa sukayi daga kicin Ni'ima ta duka har kasa tace"mummy ina kwana ya gajiya Dan Allah kiyi hakuri nine na mantar dashi,amma kema kinsan da ya zo"ta Kare magana da kallon mummy "

Mummy tace"Mohammed wacece wanan?ita wacece a wurinka domin ni cemin kayi matar abokin ka ne"

Ya kalli Ni'ima itama shi take kallo yace"mummy kiyi hakuri ban fad'a Miki ba Kuma nayi Miki karya matata ce"

Mummy tace"what?matarka Kuma?"

Yace"eh,at first na aureta dan ta haihu in amsa baby in bawa Fatima Amma yanzu na gane itace farin ciki na,kiyi hakuri ban fad'a Miki ba"

Mummy ta kalli ni'ima,Ni'ima tayi murmushi

A fusace mummy tace"ka saketa ni ban yarda da wanan auren ba,waye yasan ma ko Babu aure tsakaninku kadai kawuta ne kawai,bana son abin kunya"

Ni'ima tace"mummy akwai shaidu da zai nuna Miki an d'aura Mana aure jirani"

Hayewa tayi mummy ta bita da kallo,kallo Aslim tayi tace"lallai yaron nan baka d'aukeni da muhimmanci ba dan da ka d'aukeni da muhimmanci da bazakayi aure baka fad'a min ba Kuma in ni na haifaka ka saketa"

Zaiyi magana sai ga Ni'ima ta dawo tace"mummy wanan court marriage certificate dinmu ne,wanan kuma"ta Fara danne waya har ta kawu video tace"ga videon d'aurin auren mu kinji ko ance Mohammed da ni'ima nasan yanzu kin gamsu ko?kiyi hakuri mummy kinsan d'an yau sai hakuri sai ya saki uwarshi ya Kama matarshi yana faruwa ai,balle yanzu akwai mata manta uwa Allah dai yasa mu dace"

Mummy ta kalleta,yace"mumkiyi hakuri Ina son Ni'ima bazan iya sakinta ba,mummy in kina son farin cikina toh kiyi acepting Ni'ima a matsayin matata,in Kika rabani da ita Zan iya rasa rayuwata please"

Mummy ta fashe da kuka tace"yanzu saboda Fatima Bata samu haihuwa ba shine kayi mata wanan cin mutunci ya zata d'auki lamarin"

Yace"Fatima fa ita ta had'a komai,Kuma bata damu ba,Kuma in Allah ya bamu haihuwa na farkon Fatima zamu ba"

Ni'ima ta kalli Aslim a ranta tace"Allah ya kaimu ni yar iska ce Zan bawa wata"

Murmushi tayi a fili tana dukar shi tace"toh kin ji mummy wanan alkawarine ya d'auka ba tare da shawarceni ba nasan zai cika shi"

Mummy ta shafa fuskarshi tace"farin cikin ka shine nawa d'ana,yanzu Ina ita fatima din"

Yace"Bata tashi ba"

Tace"ko zaka kira min ita?"

Yace"ok toh"

Yana haurawa ta finciko Ni'ima tace"ni na had'a wanan wasan Baki Isa kiyi beating Dina ba"

Ni'ima tace"bansan wani Wasa Kika had'a ba amma Zan rushe shi da yarda ubangiji"

Mummy tace"I dare you"

Ni'ima tayi murmushi,sai gasu Fatima saukowa

Fatima na ganin mummy tayi tsaki ko gaisuwa babu tace"wanan tsammakon fa?"

Mummy tace"muje Ina son muyi magana sai yau Mohammed ke fad'a min ya Kara aure"

Fatima cike da Jin haushin an taso ta tace"toh miye a ciki ai kin Sani dama ko kin manta ke kika....."matse mata hanun mummy tayi sai tayi shiru

Ni'ima tace"Fatima kina nufin ta sani dama?"

Fatima tace"ba Haka Nike nufi ba"

Mummy ta ja hanun Fatima suka fita

Suna kaiwa falonta tayi wurgi da Fatima tace"ke wace irin jaka ce da har zaki bashi kofar ya sota"

Fatima tace"miye laifin dan ya sota?"

Mummy tace"you completely ruin my plans baki da amfani a wanan plan din daga yau na cire ki you are on your own"

Fatima ta mike ta murd'a mata hannu tace"Baki isa ba shashasha bazaki ci kudin Nan ke kadai ba"

Mummy ta wurgata ta fadi tace"zamu gani henceforth baku cikin wanan plan din"

Fatima tace"toh kowa yayi nashi"tana Gama magana ta fita

Mummy tace"Ni'ima kike ko wa? zan jure iskanci ki har Allah ya baki haihuwa kina haihuwa zan Kau dake in d'auki babyn"

__________

Ni'ima ko tana fita ta rungume Aslim tace"da gaske kana Sona kodai wani plan kakeyi dan in yarda da Kai"ya janyeta daga jikinshi yace"ina kika samu signature dina a marriage certificate"

Tace"it a long story"

Yace"then cut it short"

Tace"ka tuna last week dinan da ka tashi daga bacci na kawo maka paper kasa hanun?"

Fisgota yayi yace"karya kake baki tab'a bani paper insa hanun ba,fad'a min waye ya turo ki?"

Ni'ima ta fashe da kuka ta haura ya bita da kallo

Zuwa yayi ya kashe gas din ya haura ya ganta tana Jan trolley yace"Ina Zaki?"

Tace"ni gidanmu zani tunda baka yarda Dani ba Kuma ko waye ne a shoe dina zaiyi abinda nayi,ya za ayi a ce an aureka ne dan kawai ka haihu shiyasa Nima na nimi evidence da ko kaci musu zan iya Kama ka,Kuma fa kuma fa Ina sonka bazan so ka rabo Dani ba"

Rungumeta yayi yace"toh Yi hakuri nayi kuskure"

Tace"toh"

A tare suka ci indomie suna gamawa suka haura shi ya fara shiga wanka Ni'ima ta fara tunanin meya mummy ke nufi meyasa take pretending a gaban aslim,meyasa uwa take mugun shiri akan d'anta Kai akwai wata a kasa"a Haka ya fito wanka ya sameta ruwan wanka ya Wasa mata ta firgita yace"tunanin me kike Yi?'

Tace"ba komai"

Yace"toh je kiyi wanka"

Ta mike ta shiga har ta Fara wanka ya shiga bayin yace"wa na Kama?"

A firgice ta juya zata gudu tsansi ya jata taje luuu zata zame ya jawo ta ya rungume

Tace"Dan Allah kayi hakuri please ka fita ai Banda wuri wanka please

Cire towel din jikinshi yayi ya hade bakinsu ya fara Bata hot romance duk ya birkice Yana wani irin nishi,Ni'ima ta fara hawaye"

Tace"wallahi zafi kirjina yake min ka kyaleni"

Cikin wani irin murya Yace"ah'ah baby please kadan zanyi"

Tace"toh mu fita a toilet babu kyau a bayi"

D'aukarta yayi ya kaita gado jikin Ni'ima na rawa yace"chill I will be gentle"

Ni'ima na ganin bashi da kuzari ta tureshi da karfi ta gudu bayi

Kasa tashi yayi cikin bayi taji yana ihu yana cewa wayyo allah marana ki taimaka min"

Da farkon kin fitowa tayi sai da ta gan ihu yake sosai sai ta fito ta ganshi takure,cikin tashin hankali ta Karasa tace"sannu toh kayi hakuri please zan baka Amma a hankali zakayi"

Yace"no shafa min mara bazan iya yin komai ba please ki d'an shafa min Mara tace"toh"komai yace tayi shi take me ta bala'in tausaya me a Haka wani mugun bacci ya d'aukeshi taje tasa Kaya itama ta kwanta ta rungumeshi

Sai 2:30pm ta tashi,sanan ta tashe shi har idonshi sun canja kala,kunyarshi ta ji ta dukar da kai yayi murmushi ya Kama hanunta yayi kissing yace"thank you"

Rungumeshi tayi ta fashe da kuka tace"I was scared na d'au mutuwa zakayi,kayi hakuri"

Yayi murmushi ya yaye bargon data rufeshi dashi ya d'aura towel ya shiga toilet yayi wanka ya fito yasa jallabiya sukayi sallah

Tace"ya maganar saloon din?"

Yace"ki Bari sai 4 sai muje"

Tace"toh"jawota yayi yace"muje ko kus-kus ne mu dafa"

Ta kalli idonshi da yayi ja tace"har yanzu kana jin ciwon mara"ya Kama hanunta ya Kai kasarshi yace"fell for yourself"janye hanunta tayi ta fita ya bi bayanta Zama yayi a falo ita tana kicin,a kicin tunani take wallahi in ta kuskura wanan mutumin ya kusance ta mutuwa zatayi

Shiko a falo yace"yau ta kaini bangon dole in sa mata pills in idonta biyu bazata tab'a bari in Samu natsuwa ba"

Tare suka ci abinci ya kaita saloon yace a Mata harda design tace"Bata so" Zama sukayi domin akwai dan layi ana kaiwa kansu yace"ta jirashi

Cikin gari yaje ya siyo kaza da hollandia kananan gora biyu sanan ya tsaya a chemist yayi musu bayanin irin pills din da yake so tun a mota ya bude d'ayan hallandia din ya saka pills din sanan ya kulle ya kulleshi a leda daban

A mota ya jirata aka Gama ta fito Suka je gida

Yana ajiyeta ya Bata ledoji yace"bari inje massalaci"

Tace"toh"

Tana shiga d'anki ta bude ledoji"

Kallon hollandia da yake kulle leda daban tayi tace"meyasa wanan aka d'aureshi daban,meyasa be siya babba d'aya ba sai kanana? Kai something is fishy,canja holandia din tayi sanan ta kulle ledar Kamar ba a tab'a ba

Toilet taje ta d'auro alwala tayi sallah,sai bΓ yan Isha ya dawo

Yace"sauko mu ci abinci"

Tace"toh"

Tana sauka ya Mika mata hollandia dake d'aure daban"

Tace"meyasa ba ka siya babba ba"

Yace"Babu sai kanana"a ranta tace"my suspicious was right Yana son yayi drugging dina

Sha tayi Suka ci naman sanan kowa yaje yayi brush

Yana fitowa ya rike Kai sai kawai ya zube a gado

Dariya ta kyakyale dashi ta gyra me kwanciya tace"good nite sweetheart yau zaka samu bacci"

Kissing dinshi tayi passionately sanan ta kwanta ta ja me bargo

Washe gari

Day5

Maman nur
9/14/20, 3:29 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ9βƒ?3️⃣-9βƒ?4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Day5

Yau ya Kama Sunday Babu inda batayi dashi ba ya tashi yayi sallah asuba Amma abin ya garara domin daya bude Ido komawa yakeyi kyaleshi tayi taje ta had'a tea ta dawo ta Sha ta dawo ta kalleshi

Tace"ka tashi fa"shiru be motsa ba kwanciya tayi ta kai kunninta kirjinshi ta ji Yana numfashi,komawa tayi ta zauna sai 10:am ta sauka tayi white rice sanda ta gama ta koma d'anki sai ta Ganshi jijgine da gado ya rike kai

Dariya ta kyakyale dashi tace"sannun ansha hanya"

Bude Idonsho yayi ya gan safe ne kallonta yayi Kamar me son tuna wani abu"

Tace"tun jiya kake bacci Yanzu haka ko sallah asuba bakayi ba"

Kallon tuhuma yayi Mata yace"me kikayi min"

Tace"ba komai canja hollandia nayi that all"zaro Ido yayi yace"kina haukane da a ce na mutu fa?"

Tace"oh ni daka sawa ni ba mutum bace,a lokacin da kasa min bakayi tunanin Zan iya mutuwa ba,Ina fad'a maka kayi accepting defeat kila in sausauta maka domin yau ne last day by 12:am deal din zaiyi expire"

Harararta yayi kamar zaiyi kuka yace"tun jiya kike ta min mugunta wallahi na kusan ja Miki Allah ya Isa sai ma'alaikum Rahama sunyi ta tsine Miki"

Tace"inda kaima zasu tsine ma tunda aurena kayu da niyyar ka cuce ni"

Yace"daga yau ni na ma daina magana dake"

Tace"yafi nono fari tace,kuma wallahi inyi wining mutum hmm wallahi sai ya gan kafirin aike"waka ta farayi harda rawa shiko ya mike jiri ya d'ibeshi zai Fadi tayi saurin rikeshi,tsaki yayi ya janye hanunshi ya shige toilet Koda ya fito waka take,Zama yayi gindin mirror yana kallonta ta madubi a ranshi yace kodai in amsa defeat ne?wata zuciyar tace ah'ah zata rainaka Kuma in har ka Bari tayi wining toh sai ka gan wulakanci domin Kai zaka ta girki wanke-wanke da sauransu,har imagining yayi Wai tayi wining ta zauna a 3seater tana bashi order,a firgice ya dawo hankalinshi yace"never Dole in yi wani Abu"

Tuni ta fita taje kasa ta fara cin abinci

BΓ yan minti ashirin sai gashi ya sauko cikin jallabiya tana ganinshi ta kyakyaleda dariya had'e rai yayi ya zauna ya d'auki cokalin ya fara ci a plate dinta

BΓ yan sun gama ta kwashi kwanoni ta Kai kicin sai Waka take tana cewa Stand up stand up for the champion"

Fitowa tayi sai ya harareta ya mike yaje ciki ya shirya sai gashi ya fito da jeans da wanishirt yayi bala'in kyau

Tace"Ina zaka?'

Be kukata ba ya d'auki makullin mota tace"karka manta you have few hours yanzu 12:30pm ne"

Tafiyarshi yayi ya barta tana dariya har cikin zuciyarta ta yarda itace winner ba zaiyi wining ba

Yana fita ya d'auki motarshi da yayi Kwana biyu be fita dashi ba robon da ya fita da motar tun daren da Suka je nice builders da ishaq

Yana shiga motar sai kawai ya hango wanan hodar da ishaq ya sawa security kad'an ya rage ya mance shi a motar

D'aga ledar yayi yace"oh no ishaq you made my day,ai ka cancanci babban kyauta"

Fitowa yayi yasa a aljihu ya koma Ni'ima dake zaune a falo ta ganshi suna had'a Ido yayi Mata murmushi ba Kamar d'azu ba

Zama yayi yace"baby na fasa fita zan zauna dake"

Ni'ima ta kalleshi da mamaki tace"me kake shiryawa?"

Yace"kamar me"

Tashi gayi da wuri tace"ni ba ruwana"wunin ranan Ni'ima Bata yarda ya zo kusa da ita ba da ya zo zata canja wuri shidai murmushi yake

Daya je massalaci sallah mangrib ta fara bincike ko zata gan wani abu ta bincika ko ina Bata gan komai ba tace"ban Yarda da kallon da yake min ba Dole akwai abinda yake shiryawa "

Ana kiran sallah Isha tayi tana gamawa ta sauka a stairs sukayi Karo shidai murmushi yake mata ta ratsashi ya wuce tana waigawa har ya b'ace mata

Yana shiga d'anki ya tube jallabiya ya rage daga shi sai boxer yana zaune har ta shigo tace"baka sauko ba na rage maka abinci,toilet ta shiga tayi brush tare da yin wanka ta fito ta tsaya gaban mirror juyawa da zatayi domin zuwa wajen wardrobe taji ya jawota ya rufe hancinta da hanky duk kokuwar da sukeyi be saketa ba sanda ya gan tayi weak ya kwantar da ita saman gado

Yaye towel din yayi,murmushi yayi yace"yau rana ne"

Ai a wanan daren sosai Aslim yayi San ranshi,sanda ya sauke sha'awar da ya dade Yana fama kanfi ya tsarara Mata itadai sai Ido Amma ba motsi sosai ya kwashi gara wanda haukane ya rage beyi ba shi da yake cewa kad'an zaiyi ai fita hayyqcinshi yayi,gaskiya taci sunanta Ni'ima a fili yace"ashe da dai fama Nike da namiji d'an uwana,Allah yayi Miki albarka matata

Sauka yayi ya koma gefe Yana mayar da numfashi juyawa yayi ya kalleta sai ya ji wani mugun sha'awa na taso me fara romancing dinta yayi,son Ranshi sanan ya Kara hau jikinta zafi ne yasa ta d'an motsawa Amma tayi weak sai ihu yake,Fatima ta fito ta labe domin ya hanata bacci Jin inda yake salati da Kiran mummy yasata Jin wani iri a ranta tace"dama nasan yariyar nan zatayi zuma nima saina d'ad'ana"

Ba karamin aiki ya buga ba har ya ji marar shi ya sake sanan ya jawota jikinshi Yana shafata sai murmushi yakeyi Yana kissing sumanta da ya sha gyra yace"ke ta dabance matata "

Wani bacci ne ya kwasheta na wahala,shima haka

Da asuba shi ya Fara tashi ya tasheta
A hankali ta bude idonta ta saukeshi a kanshi domin ya kunna wuta a d'ankin

Tashi tajeyi taji wani zafi a kasartq ta saki ihu,rike Kai da yayi mata nauyi yayi a hankali abubuwan da Suka faru jiya ya dawo mata kallonshi tayi da sauri

Tace


.bacci Nike ji


Maman nur
9/15/20, 10:16 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ9βƒ?5βƒ?-9βƒ?6βƒ?

Tace"hell no!hell no!!hell no!!!"

Dariya ya kyakyale dashi yace"heaven yes"

Wani irin kuka ta fashe dashi daya sashi rudewa ya karasa inda take yace"pleass me ke damun ki?ciwo na ji Miki ko?"

A fusace ta turashi tace"nidai wallahi gidanmu zan tafi,tunda ai ba a ce harda maganin bacci ba you cheated Kuma bazan yafe ma ba wallahi"sosai take kukan takaici

Shiko rudewa yayi yace"zumata please ki bari in kaiki toilet ki gasa jikin ki Kar yayi tsami please"zuwa yayi zai d'auketa ta fara dukanshi yana kaucewa,Zama yayi kamar wani sabon maraya yayi tagumi

Cigaba tayi da kukanta yace"in bakiyi shiru ba Nima zanyi kuka fa"

A fusace tace"toh ka d'auke ni ka kaini toilet Mana ko sai mun makara"

Tashi yayi jiki na rawa ya Kama hanyar toilet ya Kara dawowa sanan ya kara komawa hanya toilet duk jikinshi rawa yakeyi,ya rude

A fusace tace"zaka je ka had'a ruwan ne ko cigaba zakayi da zagaye d'akin

Cikin rudewa yace"d'aukaki zanyi uhmm shi zanje in had'a"

Hararranshi tayi sai ya shige toilet da gudu,ya fito ya tsaya a gabanta yace"na had'a ruwan jikinshi har rawa yakeyi domin hade rai tayi

Tace"so kake inyi tafiya bΓ yan ka b'arb'arkani"

Yace"ai d'auka ki zanyi jira nike ki ban permission"

Hararanshi tayi sai ya d'auke ta,sai toilet ya sakata ciki ta saki ihu ta fara dukanshi tace"kasheni zakayi ruwan ai yayi zafi dayawa"

Ya ruga da gudu ya karo na sanyi ya zuba mata a fusace tace"toh da ruwan sanyi kake so in gasa jikin?"kunna na zafin yayi sai ta harareshi ya zauna a gefen bath din yayi tagumi,kallon kasa-kasa tayi me ta tabe baki a ranta tace"sai mu gan inda zakayi controlling dina"

D'agowa yayi ya kalleta idonsu na had'uwa ta fashe da kuka tace"ka gan ka cijeni a Nan ko?"

Karasowa yayi yace"ina?"ta nuna me wajen nipple dinta,Aiko da gaske cizonta yayi harda gefen bakinta

Dukar da kai yayi yace"wallahi dadine ya dibe ni shiyasa amma hakan bazai kara faruwa ba"

Tace"ai wallahi kayi na karshe tunda Kai baka da control"

Yace"haba baby don't talk like that please in kina son ganina a Raye karki hanani kanki"

Shafa wurin yayi yace"zai warke"

Cigaba yayi da shafawa tun tana Jin dadi har ya koma zafi

Kallonshi tayi ta gan ya lumshe Ido a fusace ta ture me hanun ya kalleta yace"Yi hakuri bari in fito dake kiyi wanka"

Yana fito da ita ta ware kafafu kallonshi tayi daga sama har kasa ta harareshi sai ya shafa inda take kallo yace"ko hauka Nike ai dole in hakura fitina ne irin nashi"

Shi ya taimaka mata tayi wanka,wani zazzafan zazzabi ne ya fara rufe ta

Maidata yayi d'aki ya shimfid'e mata dadduma kuka ta fashe dashi tace"wayyo zafi Nike ji wallahi"

Cikin tausayawa yace"Yi hakuri da gari yayi haske zan Kira likita domin na gan kamar kina bleeding ko?"

Tace"ka taima Dan allah Kar in mutu ummi tayi asara"

Yace"aini ne da babban asara"

Be jira me zatace ba ya koma yayi wanka ya fito Yana Jin nishad'i

Yana fitowa ya ganta still a tsaye ta raba kafafuwa

Yace"sannu please ki daure kiyi sallah Bari in je massalaci in dawo"

Yana fita ta fashe da kuka domin ji tayi jikinta yayi tsami da k'yar tayi sallah tana gamawa ta koma toilet ta Kara had'a ruwa ta shiga tana kuka

Yana fitowa daga massalaci yayi dialling number Fahad bugu biyu ya d'auka

Yana ji Fahad ya d'auka ko gaisawa be jira sunyi ba yace"guess what"

Fahad yace"what?"

Yace"I won the challenge,yanzu Haka da sabon ango kake magana"

Fahad yace"really"

Yace"honestly Fahad wallahi ban tab'a tunanin har yanzu akwai Yan mata masu daraja irin Ni'ima ba,kasan ni yawanci rayuwata a waje nayi har ga allah ban tab'a kawowa a duniyar da muke ciki yanzu za a samu budurwa da ta haura 25years virgin ba,duba da inda muke samun Yan mata arha'a a turai su suke kawo kansu,wasu saboda kudi wasu kuma iskancine,Fahad Kai kanka kasan na bi mata,but wallahi ban tab'a kusanta mace da naji abinda naji akan ni'ima ba,wallahi ta bani mamaki ko da Muka Fara wanan challenge din wallahi ban tab'a kawowa virgin bace duba da irin gidan da ta fito ko batayi dan son ranta ba,zatayi saboda yunwa but ta Kare kanta,gaskiya I respect her for that,wallahi yau na d'aukarwa kaina alkawari in Ina Raye bazan Bari ta wulakanta ba Fahad ka Zama shaida Ni'ima ce duniyata Zan iya fad'a da kowa saboda ita,ko bayan Raina Fahad ka kula da ni'ima"

Fahad yace"toh alhaji Mohammed ai ka Bari in Yi magana ko?"

Dariya yayi yace"iam just excited"

Fahad yace"yanzu me kake so tayi maka?"

Yace"ni na isa?ai tsakanina da ita sai lallashi in ba so kake a hanani ba,kuma tana Nan ta cika pam burga iska duk na gane duk da dai hade da zafi amma borin kunya yafu yawa nidai ko miye zan lallasheta a wuce wurin"

Fahad yace"toh a bita a hankali Kar ayi kisan Kai"

Yanke wayar yayi ya shige ciki yana shiga Babu kowa a d'ankin ya fara dube-dube shashsheka yake ji a toilet shiga yayi da wuri ya ganta cikin ruwa tana kuka a ranshi yace"nidai na Shiga tara,zanji Dadi Amma Zan wahala bari in daure"karasawa yayi yace"miye Kuma"

Tace"

Maman nur
9/15/20, 10:17 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ9βƒ?7βƒ?-9βƒ?8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"zafi Nike ji"

Yace"ok bari in Kira likita"waya ya Ciro ya kira Dr saheeb yace"I really need your help, farida nike so ka turomin in bazan takura ku ba"

Dr saheeb yace"waye ba lafiya?"

Yace"amaryata ce Bata ji dadi ba please ka turo ta in tana kusa Bata waya in Mata bayani"

Dr saheeb yace"ok ga farida Nan"

Bayani yayiwa farida,farida tace"Zan biyo kafin inje asibiti"

Tunda ya fitar da ita a toilet take cewa"yayi mata tausa"shidai komai tace"tana so shi yakeyi

Sai misalin karfe 8:30am farida ta shigo gidan shi ya fita ya shigo da ita Yana tambayarta yara"

Suna shiga suka tarar da ni'ima na Shan tea,farida ta juya ta kalleshi tace"itace Mara lafiyar"

Yace"eh"

Ta kalleta sanan ta Karasa ta zauna bakin gado ta tab'a goshinta ta ji shi da d'an zafi"

Ni'ima tace"kinji da zafi kamar wuta ko?"

Farida tace"d'an zafi ne bari yanzu Zan Miki allura pain killer da paracetamol inshaallah zaki samu lafiya ko akwai wani damuwa ne bΓ yan wanan"

Ni'ima tace"eh babba ma kuwa"

Farida ta kalleshi tace"ko zaka iya bamu wuri na d'an mintuka"

Badan ya so ba ya fita,Ni'ima tace"zafi nikeji kasana Kamar zai fita dan Allah ki duba min ji nike Kamar an zuba min barkono?"

Tace"ok mu gani"dubawa tayi ta gan ya ji mata ciwo tace"kiyi ta gasa jikin da ruwan zafi Zai warke,sanan rashin karfin jiki Zan sa Miki drip zazzabi zai sauka kuma zaki samu lafiya"

Ni'ima tace"toh asa"

Sa mataruwa tayi ta Mata duk abinda ya dace sanan tace ni zan wuce Allah ya baki lafiya

Ni'ima tace"toh nagode a gaida yara"

Shigowa yayi ya gan har ansa drip godiya yayi mata,har zasu fita Ni'ima da idonta ke lunshe tace"anty kece faridar da mijinta yayi mata aski a daren aurensu?"

Farida ta juya tace"eh nice wani abu ne"

Ni'ima tace"Kuma kika cigaba da Zama dashi?"

Farida tace"nashi kalar soyyaya kenan"

Aslim a ranshi yace"Bata da lafiya Amma tana da bakin surutu'

Farida tace"ni na tafi nan da awa uku ka Bata wanan maganin guda biyu"godiya yayi mata

Komawa yayi ya zauna a gefen gadon Ni'ima tace"sauka ka koma kasa"

Sauka yayi yace"toh umma"

Latsa waya takeyi kafin bacci ya d'auketa a ranan beje aiki ba,kuma ya kira ishaq be d'auka ba

Washe gari alhamdullilah jikin da sauki da safe ya fita ya had'a musu breakfast yana kawowa tace"ishaq ne ya kirani yace"in roke ka please akan cewa zaiyi kwana biyu beje office ba saboda jikin ummanshi sun kaita wani kauye"

Yace"ok no prob zai ci albarkacinki"

Ni'ima tayi dariya

Yace"ok tunda na ci challenge abu na farko da Zan saki

Please Login or Register in order to submit comment