Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Suleiman ta tambayeshi ko akwai hanyar da dukiyar zai dawo wajenta yace"hajiya babu hanya sai dai mu jira ya girma da akwai Dana fada miki tunda nasan bazaki barni Haka

Tace" ba komai Zan Kira"

Tun daga wanan Ranan ta ta hajiya mariya da d'anta nono kawai kesa ta kaishi gunta,ana yayeshi kuma shikenan ya girma ne besan hajiya mariya ce mamanshi ba domin hajiya hauwa ta nuna me soyyaya ita kadai ya sani a matsayin uwa,saidai yana kaiwa shekara ashirin shakuwa ya fara shiga tsakaninshi da hajiya mariya domin tausayinta yake nan fa ya Fara cewa a fitar da ita waje,hajiya na ganin Haka ta turashi kasar waje yayi karatu domin bata son ya gano gaskiya domin tayi destroying duk wani evidence da zai nuna mariya ce mahaifiyarshi hatta birth certificate sakeyi me tayi,shidai barrister be d'au Mataki ba domin a ganinshi hakan ma kariya ce,kuma babu evidence da zai nuna itace ta kashe Dr Kuma Yana yunkurin d'auka mataki shima rayuwarshi zai shiga hatsari hakan yasa ya tura d'anshi karatu a university da ta tura aslim Kuma ya nuna mata Yana tare da ita inda tame al'kawarin bashi 10% cikin dukiyar,Amma shi dama yake Nima ya tona mata asiri

Hajiya tayi aure bΓ yan rasuwar Dr cikin ikon Allah ta haifi walida Amma nunawa Aslim take ubansu d'aya domin alhajin days aureta guduwa yayi

Yana Gama karatu ya dawo ko sati beyi ba tasa aka d'aura me aure da Fatima yar step sister ta,Wanda hadin baki ne itama tasan da plan din,itadai tayi hakan ne da kar ya auro wata daban da zata b'ata mata tsari,yana ganin Fatima Allah ya jarrabce shi da sonta

Fatima Yar lesbian ce number d'aya,Bata son namiji ko kad'an kwad'ayin kudi ne yasa ta yarda ta aureshi,ko kad'an baya jin dadin auren domin ko girki batayi da k'yar take Bari ya kusance ta sonshi yafi nata,saidai Suma sun dade ba haihuwa Wanda hakan plan din barrister ne domin shiyasa Yar aikin gida tasa mata magani a drinks daya haddasa Mata ciwon ciki inda a ranan asibiti ta kwana nan ya samu ya had'a baki da dr aka juya mahaifanta Dr ya sanar musu bazata tab'a samun ciki ba

Wanan kad'an kenan daga Tarihin su domin abinda ya faru a baya bashi da muhimmanci,burauban ko ince bala'in na gaba🀣🀣🀣

Aslim fari ne sol kyakyawa son kowa kin Wanda ya rasa yana tsayi da jiki

Cigaban labari

Maman nur
9/10/20, 6:33 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣5βƒ?-4️⃣6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"hy handsome how are you kwana biyu"

Ishaq yace"please waye?"

Tace"don't tell me har ka manta ni Fatima ce wacce ta kawo abinci ranan"

Ishaq yace"oh ok na gane ya kwana biyu"
.juyi tayi ta lumshe Ido tace"lafiya Lau na dai kira ne mu gaisa"

Ishaq yace"Kina ganin hakan bazai Zama matsala ba tunda ke budurwa oga ce"

Tace"no yayana ne"

Ishaq yace"ok gobe zamuyi magana dare yayi Zan kwanta"dip ya yanke wayar

Sai a sanan ya gan missedcalls din oga dake waiting,tsaki tayi kawai ta shige d'aki ta kwanta zuciya ba dadi

Washe gari tana tashi ta shirya cikin atamfa riga da skirt tasa hijab ta sallami ummi

A gaban shagon su zainab ta sauka ta shiga ta canja Kaya ya fito a ishaq dinshi Sanan ta tafi office

Zama tayi a desk dinta Amma batayi aiki ba a Haka sadiya ta zo ta sameshi tace"coffee za a kawo maka"

Yace"no ba yanzu ba"

Sadiya ta tafi yau Bata tsaya rokon shi soyyaya ba hakan ya bashi mamaki Amma ya basar

Sadiya na barin wurin ta tafi office din Salim tace"oga Salim nayi inda ka ce kana ganin hakan zaisa ya Soni"

Salim yace"eh ki nuna baki damu dashi ba zai so ki,nasan ishaq abokina ne karki damu"

Tace"toh nagode"

Sai misalin karfe 10:am Aslim ya shigo office din duk gaishe shi akayi sanan ishaq ya bi bayanshi Yana zuwa ya ajiye me evelope yace"sir iam resigning"

Aslim yace"I thought mun gama magana meyasa baka da hakuri?"

Ishaq a ranshi yace"Dole in fad'a maka gaskiya nice Ni'ima tunda aure zamuyi"
A fili yace"sir you hurt me wallahi bansan Wanda ya sayar da project dinmu ba, ranan da ka ganmu da manager din nice builders ranan ya zo ne ya fada min Yana son in sayar musu da project dinmu zai bani kudi but I rejected the offer,shine fa ka ganmu tare,sir I might be poor but I have self respect"

Aslim yace"iam sorry please forgive me"

Ishaq yace"sir akwai abinda Zan fad'a ma,ni ba Nam......."

Shigowar Fahad ne ya katse ishaq duk suka juya

Aslim yace"ishaq you are not living my company that final"

Ishaq zaiyi magana yace"ok ka Fara aiki,ka gyra file din cikin cowboad din nan ka Ciro min contract din da mukayi sighnig da fills investment

Ishaq yace"ok sir"
.gaban drawer yaje ya fara dubawa

Fahad yace"man ya kwana biyu what happening?"

Aslim yace"nothing much saidai stress din aure da zanyi"

Fahad yace"aure kuma ban sani ba?'

Sai a Sanan ya gane ya kwabsa it soppose to be a secret "

Fahad yace"you mean zakayi aure baka gayamin ba gaskiya ban tab'a sanin baka d'auki friendship dinmu wani abu ba"

Aslim zaiyi magana Fahad ya mike yace"ba abinda zaka gaya min wallahi"

Aslim yace"no ba Haka bane auren bashi da muhimmanci ne a guna shiyasa ban Sanar da Kai ba "

Ishaq ya d'an juya ya kalleshi Jin abinda yace"

Fahad yace"me kake nufi da hakan?"

Yace"Fatima ce ta kawo idea din in Kara aure,in auro Yar talakawa data haihu min sai in saketa,shine na Samo Yar talakawa a nan unguwar kwangila saima ka gan gidansu,mahaifinta shagen kwad'ayi ne dashi infact Yan gidansu gabad'aya haka suke, nasan ita data haihu na sallameta da kudi bazata damu ba nidai kawai ta haihu min,iam even imagining inda zan kwanta da ita"

Fahad a ranshi yace"Dole in sanar da daddy domin wanan plan ne"a fili yace"Amma Kai kana ganin hakan dai-dai ne,just because ita Yar talaka ce bashi zai baka damar yaudararta ba Kuma baka ganin Fatima ba sonka take ba tunda har take son ka kara aure Dan macen da take son mijinta bazatayi hakan ba"

Yace"ni a ganina wanan shine soyyayar gaskiya domin ta danne kishinta ta yarda in Kara aure Dan kawai in gan jinina tayi sacrificing farin cikinta kuma fa tsarin shine in ita waccan jakar tayi ciki itama zata Fara pretending tana da ciki Babu Wanda zaisan ba ita ta Haifi d'an fa da ta haihu mu sallameta

Fahad yace"nidai a ganina hakan be dace ba"

Yace"karka damu Babu abinda zai faru bazan bar yariyar Haka ba kudi Mai yawa Zan sallameta dashi"

Ishaq da tuni hawaye ya wanke me fuska jikinshi na rawa

Fahad yace"Wai wacece yariyar?"

Yace"wanan jakar ce da Muka tab'a had'uwa a bus,Ni'ima take ko?I don't bloody care ni mace in ba Fatima ba ni bana mata kallo mace "

Fahad yace"ok Allah ya taimaka but ka sake tunani"

Zaiyi magana ya gan ishaq tsaye Yana kuka

Yace"meya faru?"Amma shi kanshi be ji dadin Jin maganarsu da yayi ba ya manta Yana office din ne shiyasa yayi maganar

Ishaq da idonshi ya canja kala yace"

Hanya auren nan zai yiwu kuwa???

Maman nur
9/10/20, 6:33 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣7βƒ?-4️⃣8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim..

Yace"sir why,meyasa kake son decieving that innocent girl kenan dan iyayenta talaka ne does that mean kowa ya taka ta?haba sir meyasa kayi haka?'

Yace"look ishaq I know be dace ba but my want this and Zan iya yin komai dan In faranta Mata"

Ishaq yace"sir kana nufin zaka rusa rayuwar wata dan ka faranta mata,kenan zaka kashe wata dan ka Raya matar ka,wanan wani irin wickedness kenan"

Fahad yace"I advise you quit in ba haka ba zakayi nadama"

Yace"Nima kaina I hate to do this but is not free I will reward her handsomely,kuma a inda muka tsara baza mu bar ko wani trace ba,shiyasa na aika fake relative kuma I have manage to convince her father ayi da asuba a massalaci,ishaq please nayi nisa a plan dina don't ruin it for me,abinda yasa na tsaya Ina maka dogon surutu is because Ina ganin girman ka na d'auke ka aboki da badan haka ba da na dade da korar ka for intruding"

Ishaq zaiyi magana kuka ya ci karfin shi,fita kawai yayi Fahad ya bishi da kallon ,shima mikewa yayi yace"sai munyi waya"

Aslim yace"please let this be between us"

Fahad beyi magana ba ya fita

Ishaq be zarce ko Ina ba sai shagon zee ya tarar da ita tana cika sales book zaman dirshe yayi a kasa ya saki kuka Mai ban tausayi,sosai hankalin zee ya tashi ta Karasa tace"Ni'ima meya same ki kike kuka haka ko an gane ne?"

Sanda Ni'ima tayi kuka Mai isarta ta kalli zainab tace"Ashe yaudararta yake,zee aurena zaiyi kawai dan in haihu me ya sakeni ya raba ni da abinda Zan haifa,zee ban tab'a Jin wanan tasuniyar ba ko a mafalki meyasa zaiyi min haka?"

Zee tace"ban gane ba fasa auren yayi?"labarin komai ta bawa zee

Zee tace"toh ai kin godewa Allah tunda Kika sani tun ba ayi auren' ba kin gan sai a fasa auren "

Ni'ima ta kalleta tace"ya za ayi in fasa auren da saura kwana biyar ayi shi,kin San halin gidan mu zasu ta min gori kuma ummina zata shiga damuwa sosai ya zanyi"

A fusace zee tace" is better a Miki gori than ki fada a wanan trap din,Ni'ima zaki samu better man than this useless man please ki fasa auren Nan"

Kallon zee tayi tace"bazan fasa ba domin in na fasa kenan ya ci bulus wallahi bazan fasa ba,za ayi auren a inda aka tsarashi Same time,same venue sai dai plan dinne ya canja"

Rai b'ace zee tace"baki da hankali kina ganin wuta Zaki fad'a wanan mutumin ya fiki kudi,yana da powers, influence,connection you can't fight him it better ki bar maganar nan please,shiyasa ni auren me kudi be kwanta min ba"

Tashi Ni'ima tayi ta goge fuskarta tayi murmushi tace


Maman nur
9/10/20, 6:33 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣9βƒ?-5βƒ?0️⃣

Tace"no zee wallahi bazan Yi give up ba,yes na yarda Ina sonshi domin tun randa na fara ganinshi na Fara sonshi,shiyasa ma nayi ta tsokanarshi,ko kudin da nayi ta amsa wurinshi tsokana ne kawai kin sanni ai I find pleasure in tsokanar mutane but ai bashi zai bashi damar yayi min abinda yayi ba,Haka ya nuna min beda tausayi,wallahi zee na rantse Miki da Allah billahilazi la'ilah a ilahuwa wallahi bazai wuce free ba,Zan nuna me nice Ni'ima I will show him the stuff iam made of badai aurena zaiyi Dan in haihu wa matarshi ba?toh Nima aurenshi zanyi dan in d'au fansa,zee zanyi faustrating dinshi da matar shi to the extent that he knell down and beg for mercy,hukunci matarshi zaifi nashi tunda tana mace ta shirya wanan abin wa Yar uwarta mace zata San ta tab'o littafin ni'ima wallahi zee hmmm Zan ko bude musu page by page,mu dai bar maganar kawai,zasu san ba ko wani talaka bane yake da mutuwar zuciya,aini ba Yar iska bace da za a tab'ani a kwana lafiya"

Zee tace"please ki rage wallewar nan tayi yawa,Ni'ima Ina fad'a Miki ki shafawa kanki lafiya amma nasan tunda Kika rantse nasan komai Zan fad'a Miki bazaki ji ba Amma Ina son komai zakiyi ki tuna cewa"ke kadai ummi keda ita in ta rasa ki wani Hali zata shiga?"

Zee tace"Babu damuwa yanzu Zaki gan nawa kalal wayau"

Zee tace"ok"

Waya ta jawo ta kira real ishaq din yana d'agawa tace"ishaq ko zamu had'u Yanzu ka zo da wanan abokin ka me aiki a court din nan,court court Clark din Nan"

Yace"lafiya ko?"

Tace"no just ka zo dashi"

Yace"Amma bani da time Yanzu Ina aiki sai in na fito lunch Zan kira ki"

Tace"ok"

Zee tace"me Kike shiryawa?"

Tace"karki damu,zee please karki bari ya gane ni macece at all cost hakan shi zai Kara min karfi domin ta hanyar ishaq zanyi ta jin wani sirrin shi,and please kiyi duk wani abu da zaisa ya yarda ni saurayin ki ne domin hakan bazai bashi damar zargi ba"

Zee zatayi magana sai ta hangoshi yana sallakowa

Tace"Ni'ima gashi Nan zuwa"

Ni'ima tace"ishaq in,Ni'ima out"

Zee tana ganin ya karaso ta rungume ishaq tana pecking din fuskarshi tace"i love you ishaq please ka kwantar da hankalin ka karka fadawa Ni'ima domin lokacin ya kure ko ka fada mata bazata yarda ba"

Ishaq yace"Nima na gane fad'a bashi da fahida domin ko na fadawa Ni'ima bazata yarda ba Kuma kinsan mahaifinta da kwad'ayi zai ce bakin ciki nike mata"

Gyran murya Aslim yayi sukayi breaking hug din ishaq ya kalleshi yace"sir iam sorry na gane bani da right na interfering domin iyayenta Suka jawo Mata"

Yace"please ishaq let this be between us bana son kowa ya sani"

Ishaq yace"ok"

Aslim yace"bari ma in kira ni'imar"

Zee Suka kalli juna da ishaq,zee ta kalli jakar ishaq dake tebu aiko sai wayar ya fara kara

Kallon jakar yayi yace"ta zo nan ne"

Zee ta karasa ta d'auka tace"no wayana ne let me pick the call"

Tana d'aukawa ta Danna power ta Kai kunni kamar da gaske ta dage tana magana a waya Wanda ta Riga ta kashe shi"

Ishaq ya sauke ajiyar zuciya,ya kalli Aslim yace"me zaka fad'a Mata"

Yace"ce mata zanyi I miss her bla-bla bla"

Ishaq yace"ok"may be Bata kusa da wayar ne"

Yace"ok"

Da misalin 1:30 Ni'ima ce zaune a wani eatry tare dasu ishaq da abokin shi Mahmud

Kallon Mahmud tayi tace"nasan a court kake aiki"

Yace"eh"

Tace please so Nike ka Samo min original marriage certificate da stamp din court da signature din judge"

Yace"wanan sai kin je da mijinki"

Ta gyra zama tace"

Maman Nur
9/10/20, 6:33 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ5βƒ?1βƒ?-5βƒ?2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Gyra Zama tayi tace"Mahmud aiko ba miji anayi zaka min papers dinne ni Zan bashi yasa hanun makaranta zan kuma sun ce in kawo marriage certificate"

Yace"women day Zaki?"

Tace"eh"

Yace"but zaki Kashe kudi ba tunda bazamu bi procedure ba"

Tace"no prob"

Yace"ki kawo fifty thousand"

Tace"haba yayi yawa abinda 3000 akayiwa makociyata da zata shiga makaranta shine zaka ce 50000 watoh ka gan money miss road ko?"

Yace"no gaskiya, Amma inda Zaki bi procedure ne kije ke da mijin ki toh ko 1500 Zaki samu,yanzu fa saina bi kowa nayi bribing dinsu"

Tace"ok Zan baka 20000 in ya maka toh"

Yace"ok"account number ta amsa a take tayi me tranfer din kidin yace"zuwa gobe Zan bawa ishaq ya kawo Miki sai ki bawa mijinki yasa hanun yanzu dai bani sunayen ku"

A takarda ta rubuta me ya amsa ya bar wurin

Ishaq ya kalleta yace"me ke faruwa?"

Tace"karka damu nidai please ka taimaka zuwa anjima mijin da zai aura zai zo Zan maka flashing in ya zo daga nisa zaka Mana ho kayi zooming camera din and ko wani picture kayi ka wanke shi ko nawa ka kashe sai ka fadamin zan biya,sanan ranan aurena da asuba za a d'aura Dan girman Allah karka makara a massalaci za ayi make sure kayi videoring komai but a sace"karka damu zan biya ka

Yace"haba ai ana tare duk da Baki fad'a min meke faruwa ba nasan akwai matsala ne zan taimake ki"

Tace"nagode"

Tana komawa gida ta gan har gidan ya cika da jamma'a su talatu an dage ana aiki shiga d'aki tayi ta kwanta

Ummi ta shigo ta kalleta ta zauna bakin gado tace"Ni'ima lafiya kwanciyar yamma,bazaki je gun telan bane ki anso d'inki?"

Shiru Ni'ima tayi hakan yasa ummi jawota kawai sai ta fashe da kuka ta rungume ummi tace"ummi meyasa hakan ke faruwa dani first abbana ne yanzu kuma....."kuka ne ya ci karfinta hakan ya tada hankalin ummi tace"meya faru,waye ya tab'amin ke?"

Tace"ummi meyasa babu me Sona sai ke kadai duk Wanda suke nuna min so bayan ke ba tsakani da Allah bane meyasa ummina"

Ummi ta rike fuskarta tace"auren ne Baki so a fasa,meke damun ki Dan Allah ki fad'a min"

Ni'ima tace"ba komai ina dai ji ne a jikina zan wahala Nan gaba"

Ummi tace"subhannallah meya kike fadi haka inshaallah Babu abinda zai faru kin ji?Ina tare da ke"

Rungume ummi tayi,ummi ta fara shafa mata Suma a Haka bacci ya d'auketa hakan yasa ko da aka kawo lefe bata sani ba Amma ta bawa Ramlat waya tayi video din komai

Tana tashi ummi ta Bata tsumi ta Sha sanan ta Jingina tana tunanin next step

Washe gari duk inda ta so fita ummi hanata tayi Wai bazata Kara fita ba,ishaq ta bawa kudin Abba da ta sace yaje kasuwa ya siyo musu kayan abinci su Masara, shinkafa wake

A tsakar gida ta rabawa su talatu sunyi farin ciki sanan ta bawa su Ramlat nasu

Ana jibi biki ta roki ummi akan ta Bari taje office na karshe domin fad'awa oganta ummi tace"toh sai kin dawo karki dade"

Kamar dai kullum a shagon zee ta shirya tana zuwa office ta saka marriage certificate a tsakiyar takardu da Aslim zai sa hanun ta tsaya tana jiranshi

Budewa yake Yana karantawa kafin yasa hanun ganin dai a natse yakeyi yasa ishaq cewa sir su firms zasu zo yanzu lokaci yayi kayi sauri

Yace"ok ai ka daiyi going through files din ko kafin ka kawo?"

Yace"yes sir sa hanun ka kawai Nike bukata a turusu branch din"

Yace"ok"

Sighning kawai yakeyi ba tare da ya duba ba Yana kawai wajen marriage certificate ishaq yayi saurin cewa"sir a nan Zaka sa hanun"

Yace"ok"aiko sawa yayi ba tare da ya duba ba,wani wawan ajiyar zuciya ishaq ya sauke ya kulle file din har zai fita aslim yace"coffee please"

Yace"ok"

A ranan ya d'auki permission zaiyi kwana biyu be zo office ba da k'yar aslim ya yarda sanan Suka rabu,Ni'ima na kaiwa gida aka fara mata desighn da zee Sanan akayi mata kanana kitso abindai sai Wanda ya gani domin tayi kyau sosai

Ana gobe d'aurin aure ta saci hanya sai babban show room ta siyawa ummita tv da decorder sai palm na dish tana dawo ta kira ishaq aka sawa ummi plasma da dish sanan ta siya mata fridge da d'an canjin ta

Ummi tayi farin ciki Abba ya nace shima sai ta bashi kudi ko kulashi batayi ba

Kamar dai inda aka tsara komai haka ya kasance a masallaci da asuba aka d'aura auren

Mohammed (Aslim)

*Da*

Ni'imatullah,akan sadaki dubu hamsin,ishaq yayi kokari wajen d'aukar video a sace domin Yi yayi kamar Yana latsa waya Amma zooming camera yayi Yana d'aukar video most expecially fuskar ango da fake wakiyinshi

Bayan an d'aura Suka fito Aslim ya sallami su,ishaq ya hau roba-roban shi ya bi bΓ yan fake waliyin har ya gan gidan daya shiga sanan ya dawo ya Kira ni'ima tace"please a maida videon cd plate"

Yace"ok"

A ranan Ni'ima tayi kyau tasa Kaya masu kyau da tsada domin dama tana tanadin aure anci an Sha da misalin karfe 6;30 na yamma Yan d'aukar amarya Suka zo

Da k'yar aka raba Ni'ima da ummi domin kuka take Wai ta fasa Abba ba kunya ya zauna cikin Mata Yana cewa"bakin ciki zakiyi Mana Allah ya baki Miji na kece raini shine Zaki ki zuwa,keda Zaki je kiyi ta samo mana kudi"

Da lallashi da nasiha umma ta Rakata har mota ana wucewa da ita itama ta fara kuka ta koma ciki rai ba dadi

_____________

Fahad ne zaune da daddy,kallon daddy yayi bΓ yan sun gama waya da Aslim

Yace


Maman nur
9/10/20, 6:34 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ5βƒ?3️⃣-5βƒ?4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"daddy an d'aura auren Wai"

Daddy ya cire madubin idonshi ya maidashi case dinshi yace"nasan all this thing's game plan din hajiya ce waye yasan ma ko harda yariyar bakinsu d'aya"

Fahad yace"no dad I don't think so domin ya tabbatar min ita fatimar ma Bata Santa ba shi ya nimo da kanshi"

Murmushi daddy yayi yace"Aslim be da wayau beda tunani shiyasa it always easy to fool him in ba rashin wayau da tunani ba,ya za ayi ka biyewa mace Dan tace"kayi aure,and Ina mamaki a ce har yanzu be hango wani abu game da hajiya mariya ba ko irin inda take manne me take gudun hajiya ya kamata ya gane akwai wani abu,but har yanzu shiru"

Fahad yace"ni abinda na lura dashi I don't care ne shi,bashi da kula da lura da abubuwa"

Daddy yace"Allah dai yasa ba bakinsu d'aya da amaryar ba,domin ita kadai ne hope dinmu yanzu"

Fahad yace"inshaallah komai ya kusan zuwa karshe"


Daddy yace"Allah yasa"


_______________

Wani d'an madaidaicin gida aka Kai Ni'ima a bosso extate mutane sun yabawa gidan,sai dai mutane sunyi mamakin ganin gidan ba kowa hakan yasa mutane keta kananan surutai Wai Babu Wanda ya tarbesu an dai ajiye musu abinci

Bayan anci an Sha anyi sallah isha'i yan kawo amarya Suka bar gidan ya rage zee da Ni'ima

Zee tace"miye abinyi??

Ni'ima tace"karki damu a kowani plan dinshi I will be 100 step ahead of him,Bari dai Kuma ki gyra Zama zaki gan drama na gan security a gidan Yana nufin kenan bazan fita bako?"murmushi tayi ta mike ta yaye gallen kanta tace"shi a tunga yake Zama Amma yasa an kawo ni bosso kin gan baya son muyi kusa kenan ko,baya son abinda zaiyi connecting dina dashi ko"

Zee tace"ni tsoro da Nike ji karya zo ya nuna Miki karfi ya kwana dake in kikayi ciki shikenan'

Ni'ima tayi dariya tace"sai ka ce ba Ni'ima ba,Bari Wanan zancen yanzu nasan dole zai zo nan cikin Daren nan in ya zo ga plan din

Fad'a Mata komai tayi zee tace"toh ni ya zanyi in fita a gidan?"

Ni'ima tace"ishaq zaizo sai ki cewa"me gadin ke kawar amarya ne bazasuyi zargin ki ba"

Zee tace"toh"

Da misalin 9:30 sai ga motar shi ya danno Kai mikewa Ni'ima tayi tace"gashi nan ya zo"

Zee tace"toh ki bi kofar baya karki damu zanyi inda Kika ce"

Ni'ima tace"ok"

Trolley d'aya da aka kawota dashi ta d'auka domin sai jibi za a biyota da sauran kayan dama yace baya son kayan d'aki"

Ni'ima na fita zee ta ruga da gudu ta shige bedroom tasa me key domin key na jikin doors din kasancewarshi sabon gida

Yana shiga d'akin yayi direct,ya fara bugawa zee ta fashe da kuka cikin kuka tace"dan Allah kayi hakuri kunyar ka Nike ji bazan kwana d'aki d'aya da Kai ba Ina Jin tsoro"

Tabe baki yayi yace"ok ga abinci ki ci"

Kin budewa tayi babu inda beyi da ita ba taki,a ranshi yace"tafi nono fari

Ni'ima na fita da sauri ta karasa ta bude motarshi a hankali aiko a bude yake,shiga tayi ta bude booth ta ajiye trolley dinta sanan ta shiga da k'yar ta rufe shi Amma be rufu da kyau ba addu'ar ta d'aya Allah yasa karya gane murya zee

Shiko dama be damu da muryar ba Yana jin taki budewa ya fito Yana farin ciki domin dama Bashi da niyyar kwana a gidan

Yana fitowa ya bude mota ya shiga ya zauna,tsaki yayi ya fito yaje wajen booth,da Kamar zai bude sai Kuma ya kulle da karfi yace"Fatima is too careless shine dan wulakanci da ta cire kayan ta barmin booth a bude"

Komawa yayi ba tare da tunanin komai ba ya ja motar

Suna kaiwa Mobil sai ga checking point

Ni'ima da zafi ya dame ta ta runtse Ido tanna addu'a Allah yasa su

Please Login or Register in order to submit comment