Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mahaifiyar taki ashe ku talakawa ne no wonder da kika gan me kudi jikin ki ya dinga rawa"

Ni'ima tayi shiru tana kallonta mummy tace"anyways dama ba dadewa zakiyi a gidan Nan zaune da d'ana ba,na d'an lokaci domin nasan hanyar da zanbi in rabaku"

Ni'ima ta mike tace"d'anki kuma?Wai da gaske d'anki ne because iam confuse yanzu naji Fatima na cewa"d'an anty mariya ne,nan da ki ganni zaune, tunani Nike domin akwai kamshin gaskiya saboda suna Yanayi da mariya and judging from inda kike wulakantata da Yi mata mugunta,hanya kuwa ba gaskiya fatima ke fad'a min ba data ce ke kikeyiwa anty mariya allura Dan ki kwace musu dukiya ba,abinda ya gigita ni kenan ki ganni Nan nayi tagumi Ashe Haka duniya yake"

A gigice mummy tace"fatimar ce ta fad'a Miki Haka"

Ni'ima tace"not really,ji nayi tana waya tana cewa"zata gan karshen ki sai ta koya Miki hankali,in short waya take naji"yi kasa da murya tayi tace"Amma da gaskene mariya ce mahaifiyar mijinah? I mean my real mother inlaw"

Tsaki mummy tayi ta bar wurin ni'ima ta kyakyale da dariya"

Anan ta zauna har Fahad ya kirata

Tana d'agawa yace"saheeb yayi min bayanin komai akan alluran gaskiya yayi matukar mamakin inda aka sameshi har yake cewa a gaskiya ba a kasar Nan bane domin sanda ya turawa wani friend dinsa aka turo bayani,yace ayi gaggawa daina Mata wanan allurar domin zai iya b'ata kwalkwalwar gabad'aya inma be Riga yayi ba"

Ni'ima tace"toh miye abinyi?"

Yace"mafita d'aya ne a fitar da ita a gidan Dan ta samu kulawar likita"

Tace"fitar da ita ai sai a hankali bazai yiwu cikin gaggawa ba,but akwai mafita"

Yace"ka tambayeshi ko akwai allurara daya Kamata ayi ta Mata dan samun lafiya"

Yace"ok miye mafitar?"

Tace"me zai hana in akwai allurar a bamu,in an bamu sai muyi exchanging da Wanda sukeyi mata ka gan ai zaifi"

Yace"toh ai zasu gane ko daga kwalin"

Ni'ima tace"in akwai ya baka kaje Dana phamaceutical ka samu wani ka bashi bribe sanan su mayar dashi exactly container wanan ni nasan inda zanyi in canja,but in babu please ya baka na glocose ko na vitamin e in akwai nasan su lafiya Zai kara mata kafin in San inda za ayi in fitar da ita"

Yace"ok it a good idea"

Tace"alright bari zuwa anjima in ba nayi maka flashing ba don't call me please,abokin ka bashi da ganewa"

Yace"ok"

Ciki ta shiga domin 12:pm yayi ta d'aura abinci,bayan ta gama ta shiga tayi wanka,Rahmlat ta kira ta tace"an sallame ummi har Aslim ya maidasu gida "

Ni'ima tace"zan zo da daddare"

BΓ yan sunyi sallama ni'ima ta zauna tana tunanin ya zatayi tasa Aslim ya Kori manager a company su"

Tana zaune tayi zurfi sai ga

Maman Nur
9/18/20, 8:45 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ2️⃣1βƒ?-2️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Sai ga Aslim ya shigo kallo d'aya tayi me ta d'auke kai

Yayi murmushi yace"baby har yanzu kishin ne?"

Hararanshi tayi tace"waye ke kishin ka?Allah ya kiyaye inyi kishin ka wallahi Basai kana son mutum kake kishinsa ba?"

Kallonta yayi yace"kenan dai Baki Sona kike nufi?"

Tsaki tayi ta mike ta fita ya tabe baki ya Shiga toilet Yana Gama abinda zaiyi ya fito be zarce ko Ina ba sai d'ankin Fatima ya ganta kwance"

Cikin d'aure fuska yace"da fatan dai kin fahimce abinda na fad'a Miki da safe ki zab'i d'aya koni ko yawun duniya"

Zatayi magana ya katseta yace"look Fatima yanzu ba da bane bazanyi tolerating nonesense din da kikayi a baya ba never kuma yanzu Ina son,ki amshi ni'ima hannu biyu domin Babu maganar in ta haihu a saketa matatace kamar inda kike a guna,har yanzu kina da damar da Zaki janye watanni ukun da Kika bamu duk da mun ci wata d'aya ko"

Girgiza kai tayi hawaye cike idonta tace"ai Dan Allah na Baku kuma nasan kana sonta shiyasa"

Yace"toh mun gode"Yana Gama magana ya fita

Tashi tayi tace"kenan gaskiya ne hajiya ta b'atani a gunshi lallai maganar ishaq gaskiya ne Dole ne in tona Mata asiri kafin ta koreni a gidan,hmmm mutumin da baya son b'acin Raina shine yanzu yake zazzage min rashin mutunci,tun safe fa da sade yake matsifa inba zugi ba"

B'angaren mummy ko tana shiga falo ta zauna tace"lallai ma Fatima watoh daga magana shekaran jiya nayi shine take niman tonamin asiri Dole in nuna mata Bata isa ba,muje zuwa"

Sauka yayi ya ganta zaune a 2seater yace"an sallami ummi d'azu na kaisu gida zo ki gan inda Abba keta rawar jiki ya rasa inda zaisa kanshi sai cewa yake ladidi barka da dawowa nayi kewar tuwo ai da kin fad'a min Zaki gidan Ni'ima Dana biki"ya Kare da kyakyalewa da dariya"

Ni'ima ta kwanta ta juya me baya shidai abinci ya ci Yana gamawa

Yace"muje ciki mu kwanta bazan koma aiki ba Kuma"

Shareshi tayi yace"Bari inje wurin my Fatima duk randa Kika Gama Shan kamshin ki sai muyi magana"

Mikewa tayi da wuri ta rungumeshi ta fashe da kuka dariya yayi cikin Jin dadi yace"muje ki gan abinda na kawo Miki"

Tace"toh"

Suna shiga,bΓ yan minti talatin kwance suke ni'ima tana latsa sabon wayar daya siyo mata tana godiya

Yace"zuwa nan da sati zamu Abuja "

Tace"da Kai da ishaq zaka?"

Yace"ah'ah ai tunda aka fitar da ishaq a station yaki zuwa na kirashi baya shiga gaskiya banso barin shi ba"

Tace"toh yanzu ya akayi da case din station?"

Yace"as usual kudi na kashe musu sosai aka kashe maganar sai dai na gane kamar ba ishaq din aka so kamawa ba ni aka so ayiwa tanishing image"

Ni'ima tace"yauwa ishaq yayi mu text d'azu yace"number ka be Shiga yace"in fad'a maka kayi hankali da manager he is behind everythig yace"abokin farouq ne ya gansu d'azu tare"

Aslim yace"Nima na fara zargin manager Amma da munje Abuja mun dawo Zan sallameshi "

Ni'ima tace"if you want zan iya yiwa ishaq magana ya raka ka abujan ya rage maka aiki"

Yace"da ko nagode"

Washe gari Fahad ya zo gidan Aslim yayi intruducing dinsu

Ni'ima ta bashi abinci,bΓ yan ya gama ci yace"gaye rakani mana wajen mummy mu gaisa"

Aslim yace",ok Bari inje insa Riga"

Yana tashiwa Fahad yace"ni'ima na ajiye kwalin a gefen motana muna fita kiyi sauri kije ki d'auka"

Tace

Maman Nur
9/18/20, 7:34 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ2️⃣3️⃣-2️⃣4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"ok duk inda akayi I will text you"

Zaiyi magana sai Aslim ya sauko yace"muje"

Zuwa sukayi Suka gaida mummy ta amsa cikin sakin fuska"

Tace"Fahad ka guje mu ko kunyi fad'a ne da abokin naka?"

Yace"no ayyuka ne shiyasa"

Tace"toh Allah ya taimaka"

Tashi yayi yace"toh hajiya ni Zan wuce"

Tace"toh saida safe"

Washe gari da asuba bΓ yan sunyi sallah ni'ima tace"baby ya kamata muje mu gaida mummy ko"

Yace"yau ke da kanki ku da Baku jutuwa"

Ni'ima tace"ai saboda ba mahaifiyarka bane shiyasa ban mata biyyaya"

Yace"me kike nufi"

Tace"cewa nayi nafi d'aukar anty mariya a matsayin mother inlaw na,baby ka ma tab'a Zama kayi tunani cewa meyasa kwayar idanun ku iri d'aya dana mariya meyasa kake jinta a ranka fiye da mummy,ka tab'a tunanin meyasa babu wani d'an uwansu mummy daya tab'a zuwa"

Kwanciya yayi yace"ai Kama ba wani abu bane tunda Yar uwar mahaifiyata ce,jinta Kuma da nikeyi na d'aukeshi a matsayin tausayi"

Ni'ima tace"toh"kwanciya tayi tace"hmmm baby ashe macece me nice builders"

Jawota yayi yace"baby muyi bacci iam felling sleepy"

Tace"ok"

Gari nayin haske bayan Aslim ya tafi office tayi ta petrol taje bayan kofar mummy ta lebe

Sai taji mummy na cewa"walida karki yarda ki fita ki barmin d'anki a bude"

Walida tace"toh"

Ni'ima na jin alamun zata fito ta koma ta b'oye wajen flower mummy na wucewa da minti goma ta koma d'anki ta d'auko maganin ta saka a hijabi

Confidently tashiga ta gan walida kwane tace"walida Fatima na kiranki"

Ai walida na jin ance Fatima ta mike ko ta kan Ni'ima Bata bi ba ta fita

Ni'ima ta ruga da gudu ta shige d'ankin wardrobe din ta bude ta kwashe alluran da ta jera wani tana gamawa ta rufe drawer tana fitowa ta ji motsi leka falon tayi sai ta gan mummy ne

Zaro ido tayi ta lebe bayan kofar mummy ta karaso d'ankin ni'ima ta tsorata ta sosai"

Mummy na Shiga ta d'auki wani wayarta a gado Sanan ta fita tana fita Ni'ima ta sauke ajiyar zuciya ta fita ta koma b'angarensu

A haka har akayi kwana uku Dr na nayiwa mariya alluran da ni'ima ta ajiye ba tare daya sani ba

Yau bayan ni'ima ta gama aiki ta fito ta zauna a balcony tayi tagumi mummy ce ta fito ta shiga motar ta ja ta bar gida"

Ni'ima nata kallo kofar d'ankin tana addu'a Allah yasa bacci ya d'auke walida umma ta fito,ai bΓ yan minti talatin sai ga umma ta fito tana waige-waige

Ni'ima na ganinta ta mike ta dannawa Fahad Kira Yana d'agawa tace"ka karaso"

Ni'ima tayi kamar Bata ganta ba taje wurin megadi ta bashi d'ari biyu tace"je shago ka siyo min biscuit cream craker

Yace"toh hajiya"

Yana wucewa ni'ima ta kira mariya da hanun da gudu taje ni'ima ta leka waje sanan ta

Maman nur
9/19/20, 8:07 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ2️⃣7βƒ?-2️⃣8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Aslim ya Gama Shiri saf na zuwa abuja,duk da cikin kwanakin nan Yan cikin damuwar b'ata umma be hanashi bawa ni'ima kulawa ba

Kwance ni'ima take ta dunkule cikin duvet domin da safe zazzab'in ke damunta in rana yayi sai ta ji sauki"

Kallonta yayi yace"ni'ima ni na Gama shiri,ko zaki tafi gun ummine?"

Ni'ima tace"ah'ah zan jira ka ai nan gidan mijina ne ko?"

Yayi dariya yayi kissing nata yace"please take care of yourself,wallahi in badan Dr tace"Kar ki hau hanya ba da na tafi dake my baby"

Tace"ok Zan kula da kaina mijina"

Yace"akwai cash a drawer use it when needed bana son extravagant spending "

Hararanshi tayi tace"mazaje na bawa matar su atm su kashe kudi amma ni sai an Samin doka"ta kare da murgud'a me baki"

Murmushi yayi yayi kissing dinta yace"toh ni ba irin mazan Nan bane so spend my money with caution"

Yatmusa fuska tayi tace"ok'

Yace"ok ishaq na jirana a cikin gari da yike sai na biya office"

Tace"ok"

Yana fita ta diro a gado ta fara shiri a gurguje dogon Riga ta saka tasa hijabi ta bar gidan bayan ta kashe wayarta ta shiga Keke

Gidansu ta Fara zuwa ta shiga d'akin ummi ta tarar da ita har ta shirya

Ummi ta rungumeta tace"wallahi ni'ima kwana nayi Ina al'ajibin labarin Mohammed da Kika bani ji nayi kamar a mafalki Amma ba komai akwai Allah "

Tace"kiyi ta Mana addu'a"

Ummi tace"inshaallah yanzu ki tashi muje kafin mahaifinki ya dawo ya b'ata Mana lokaci tun jiya nace me Zan tafi kauye

Ni'ima tace"ki Fara fita kisa nikab ba mamaki ana bibiyata kina fita titi akwai motar da zai d'auke ki,ki kula ummina kuyi ta rufe kofa karki fita ba tare da munyi magana ba ummi please kiyi ta cajin wayarki ki,kema ki Sha maganin ki akan lokaci


Ummi tace"toh umma"

Ni'ima tayi dariya tace"toh sai munyi waya

Ummi na fita wayar ni'ima yayi kara tace"oga please ban fito ba ko zaka karaso unguwan mu?"

Yace"toh"

Ni'ima ta fita da sauri taje canja Kaya wajen ishaq daya jirata a waje tana gamawa ta fito da jaka

Ya kyakyale da dariya yace"sannu ishaq"

Ni'ima ta d'aga me gira tace"miye son ranka"

Shi ya rakata har mota suka gaisa da Aslim

Sanan Suka d'auki hanya Abuja

Aslim yace"nagode daka yarda zaka taimaka min"

Ishaq yayi murmushi yace"saboda bazan iya cewa ni'ima no ba,sir toh ya zamuyi da manager me canja mana plan sir shi abokin farouq ne na gansu tare ko jiya"ya Kare magana da nuna me hoton da Fahad ya turo na farouq da manager"

Aslim yace"don't worried this time plan biyu nayi wanda na nuna me bashi zanyi presenting ba"

Ishaq yayi dariya yace"hmmm ka Fara Zama me wayau kamar matarka"

Yace"wane ni?ai wayau ni'ima wani lokaci tsoro yake bani"

Ishaq yayi dariya zaiyi magana yaji amai ya fara taso me yatmusa fuska yayi aslim ya kalleshi yace"ya dai ko kaima kana Jin warin Mai"

Da sauri Ishaq yace" eh kamar ka sani in zanyi dogon tafiya sai na ji warin petrol inyi ta amai"

B'angaren hajiya ko zaune take a falo da farouq da manager

Dariya tayi tace

Maman Nur
9/19/20, 8:07 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ2️⃣9βƒ?-3️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"zan so ganin fuskar d'an banza in ya gan farouq yayi presenting plan dinshi,shege tsinanne yaro wallahi ban tab'a jin na tsanan mutum irin Aslim ba ko uwarshi banjin na tsaneta irinshi ba,haka kawai Ina zaune da mijina lafiya ya auro uwarshi data tarwatsamin rayuwa'

Manager yace"ni ban tab'a ganin wawa irinshi ba an maka abu so biyu Amma har yanzu beyi wayau ba,dama dai ishaq ne mai d'an taimaka me Kuma ya bar office din"

Farouq zaiyi magana sai ga walida ta fito,tunda ta fito yayi ta kallonta hajiya ta hade rai tace"ya kamata ku Kama hanya kar ya riga ku"

Mikewa sukayi suka sallameta,walida ta rigasu fitowa tana sauri shidai farouq sai kallonta yake manager yace",hmmm ko yar ma sai ka latsa?"

Yayi dariya ya shafa kai,Fatima dake kokarin bude mota ta tsaya tana kallonsu murmushi tayi ta shiga mota ta fita

Mummy ko waya ta d'auka ta kira boys dinta masu Yi mata aiki tace"Ina son ku bimin Fatima da wanan yariyar ni'ima Ina son in San inda suke zuwa nasan cikin su biyu akwai wacce ta d'auke mariya"

Suka ce toh"

Yanke wayar tayi tace"Bari inje in duba Yar iskan yariyar nan kafin in San matakin da Zan d'auka akanta Amma dole in sa Aslim yayi mata Koda saki d'aya ne in ya dawo Dan in nuna mata na isa dashi,nasan in nayi haka zata fita harkata zata gane igiyar aurenta a hannuna yake zata dawo tana min biyyaya "

Tana zuwa ta gan kofar falon a kulle tace"oh itama Bata nan kenan daga tafiya har ta Fara yawo wonderfull nasamu abin rikewa dashi zanyi amfani

Bayan tafiya Mai tsawo su Aslim Suka shiga garin abuja duk ishaq ya fita hayyacinshi amai shi uku,abin har mamaki yake bawa Aslim

Suna Isa hotel din da zasu zauna ishaq dake mugun jin zazzabi ya zauna Aslim yayiwa receptionist magana

Tace"sir d'aki d'aya ya rage a hotel din nan"

Yace",but mu biyu ne ai"

Tace"wallahi duk an cike domin ana wani taro"

Yace"ok zamuyi manaji saboda nan yafi kusa da inda zamuyi meeting "

Tace"ok"biya yayi ya amshi key,ya juyo ya kalli ishaq yace"muje d'aki d'aya muka samu"

Zaro ido ishaq yayi yace"d'aki d'aya gaskiya muje wani hotel"

Aslim da harya Fara tafiya yace"toh zauna Nan"

Ishaq ya bishi suna shiga Babu kunya Aslim ya tube ya rage da vest da boxers

Yace"zauna Mana "

Ni'ima a ranta tace"na shiga uku"Zama ishaq yayi Yana latsa waya

Shima Aslim latsa waya yake ya Kai kunni Amma number be shiga bw yace"ah'ah me ke faruwa tun d'azu number ni'ima be shigo

Kiran Fatima yayi ya tambayeta tace"kana nufin ba tare kuka fita ba domin kana fita ta fita"

Yace,"ok"

Yace"bari in Kira ummi ko taje gida"

Ni'ima a ranta tace"iam doomed gashi ummi bata iya karatu ba balle in Mata text

Kira yayi cikin dabara ya tambayi ummi yace"ummi nace ni'ima ta zo wurin ki ta iso ko?"

Tace"ah'ah"

Yace"ok'

Tashi yayi ya Shiga toilet yayi wanka ya fito da towel

Ishaq ko kaduwa ya farayi sosai,Aslim yace"subhannallah Wai dama baka da lafiya ne?"

Ko amsa be iya bayarwa ba,Aslim ya d'auki duvet yaje zai rufeshi dashi haba Basai ishaq yayi ta korara me amai ba a jiki

Wani kallo aslim yayi yace"Wanan ai wulakaci ne ko matata dake laulayi bata tab'a min amai a jiki ba"

A galabaice ishaq yace"dan girman Allah kayi hakuri sir"sai haki yakeyi

Aslim ya koma ciki ya sake wanka ko da ya fito ya gan sai haki yakeyi,wani tausayinshi yaji ya dawo ya zauna kusa dashi

Shafa me baya ya farayi yace"ishaq ya kamata ka rage kayan jikin ka"

Ishaq yace"no sir iam ok"

Jawoshi yayi yace"yau sai ka tube na gan abinda kake b'oyewa a station ma Haka kayi,ranan da kofa ya kullemu ma haka kin cire suit kayi yauma Haka toh baka Isa ba"

Jawoshi yayi wanda tunda ya tab'a hanun ishaq ya ji Kamar na Ni'ima sake kallonshi yayi

Ishaq da ya Lura da irin kallon da yake me yace"

Maman Nur
9/19/20, 10:06 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ3️⃣1βƒ?-3️⃣2️⃣

Ishaq yace"sir is like you are missing your wife "ya Kare da cire riga ya bar na ciki ya juyawa aslim baya

Aslim yace"toh miye na juyawa"

Ishaq yace"in baka tashi ba Zan maka amai fa"

Da sauri Aslim ya mike yace"ka daure muje muyi sallah na gan mosque a waje "

Yace"no sir kaje kawai zanyi a Nan wallahi sanyi Nike har kashina"

Yace"ok"

Yana fita Ni'ima ta fashe da kuka ita kadai tasan abinda take ji tayi dana sanin biyoshi,da k'yar ta mike ta shiga bayi tayi wanka ta fito da karamin Jakarta ta bude ta saka dogon Riga tayi sallah tana gamawa a gajiye ta koma saman kujera ta kwanta sai cikin dare ya dawo da abinci yace"ishaq tashi ga abinci"

Ishaq ya mike da k'yar Yana goge ido yace"sai yanzu"

Aslim ya zauna tare da bude take away ai ishaq na Jin kamshin abincin ya ruga cikin toilet da gudu

Aslim yace"ikon Allah"

Binshi yayi ya tsaya a kofa Yana me Sannu"

Ishaq ya dawo ya zauna a kujera yace"sir dun girman Allah ka rufa min asiri ka rufe wanan abincin"

Aslim yace"ah'ah wanan ai mugunta ne nifa yunwa nikeji"rufewa yayi Yana mita

Aiko cikin dare zazzabi ya rufe Ni'ima Aslim dake zaune saman gado yana aiki a laptop ya rasa inda zaiyi dawowa yayi kusa dashi ya zauna dogon wandon ishaq ya d'aga ganin yana Sosa wurin

Ai Yana d'aga wandon ya kurawa kafar ido

Kara kallon fuskar ishaq yayi kamar me tuna wani abu sai Kuma ya basar,ganin yayi shiru yasa ishaq cewa sir barshi kawai' yama Bari

Wani kallon dayasa ishaq tsarguwa Aslim ke jefa me"

Ishaq dake rawar sanyi yace"sir kaje ka kwanta gobe da safe zaka fita"

Aslim ya mike ya koma gado ya cigaba da trying number Ni'ima yace"wallahi in yariyar nan tayi abinda zai Sami cikin jikinta wallahi sai nayi shari'a da ita"

Ishaq yaji wani mummunan fadiwar gaba kawai sai ya fashe da kuka kasa-kasa

Washe gari da asuba Aslim ya gama shirin shi cikin suit daya Kara me kyau ya juya ya kalli ishaq dake kwance yace"are you here to help or ka zama min kaya?"

Ishaq yace*wallahi taimakon ka na zo yi wallahi zazzabi ne ya ci karfina"

Aslim yace"ni na tafi sai anjima"

Ishaq yace"wish you best of luck"

Aslim na fita sai inda za a gabatar da taron,manager na hangoshi ya taso ya karaso,ga mamakin shi sai ya gan Aslim yayi kamar be sanshi ba

Yace"sir tunda na iso Nike ta kiranka a waya Dan mu shirya komai"

Aslim ya fito da waya yana latsawa ba tare da ya kalleshi ba yace"if you are here,then you are own your own domin you are not longer my staff"

Zaiyi magana Aslim ya bar wurin da mamaki ya bishi da kallon

Suna shiga farouq ya fara presenting yana expecting ya gan shock a idon aslim Amma sai ya gan Aslim na murmushi harda me tafi

Bayan ya gama wasu company sukayi wanda Aslim shine na bakwai da yayi sanda farouq ya girgiza ganin irin had'eden plan da Aslim yayi Yana gamawa aka fara yime tafi manya harda tashi so it become obvious that shi za a bawa contract din bayan rubuce-rubuce aka ce su tafi za ayiwa kowa sending email"

Aslim na fita ko kallon manager beyi ba ya shiga mota abinshi

Yana kaiwa hotel room ya tarar da ishaq zaune Yana cin biscuit pure Bliss

Kallonshi yayi yace"biscuit ake ci?"

Ishaq yace"eh wallahi zo ka ci Dadi"

Aslim zaiyi magana wayarshi yayi Kara d'agawa yayi yace"eesha ya akayi?"

Ko me tace"sai yace"ok mu had'u da dare by 8:pm Dan gobe zan koma yauma Dan dare yayi ne bana son tafiyar dare"

Yankewa yayi ya kalli ishaq da tuni mood dinsa ya canja murmushi yayi ya karasa yace"Nima bani in ci"

Ishaq yace"sir Ni'ima ce ta Kira ka?
Yace"no wata old friend Dina ne danayiwa alkawari duk randa na zo Abuja zan kirata shine d'azu na kira"

Ishaq ya kwanta tuni zazzab'i ya tashi

By 8:pm Aslim ya shirya sai kallon kanshi yake a madubi,bayan ya Gama yace"sannu Allah ya sawake gobe zan kaika asibiti da safe kafin mu tafi"yana Gama magana ya fita Ni'ima taji kamar ta had'iye rai"

Misalin karfe 9:ganin be dawo ba yasa ishaq

Maman nur
9/19/20, 10:06 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ3️⃣3️⃣-3️⃣4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Kiranshi ishaq yayi yace"sir ka dawo please zazzabi ya dameni"Yana Gama magana ya katse kiran

Aslim be dawo ba sai 10:30 ya tarar ishaq yayi bacci harda minshari shima kwanciya yayi bΓ yan ya ajiye abinci daya kawo

Washe gari ya tafi sallah asuba yace"daga nan zan biya in d'auko maka likita da eesha ta had'a mu jiya ta duba ka sai mu Kama hanya"

Yana fita ishaq yace"likita?"tattara kayanshi yayi ya bar hotel room din saidai as Ni'ima ya fita

Gareji taje ta Sami mota da zai kaita suleja daga nan sai ta shiga na Minna domin Bata samu direct ba,

Koda Aslim ya dawo ya gan wayam Babu kowa ya duba kayanshi ya gan babu wayarshi ya Ciro ya karanta text din anan yaji yana fad'ame Wai ya tafi gun kanwar mamansa dake garin Abuja tsaki yayi yace"strange sanan ya bawa Dr hakuri"

Shima Jakarshi ya d'auka ya fita Yana trying number Ni'ima Amma still be Shiga

Kiran mummy yayi tana d'agawa yace"mummy please ko kin leka Ni'ima"

Mummy tace"ai tunda ka bar gidan nan itama ta bar gidan nan har yau shiru,wallahi in ka dawo Aslim indai harni na haifeka toh ka saki yariyar nan ,kawai a ce ina mahaifiyar ka yariyar nan tayi ta gaya min maganganu akan kawai nace ta zauna karta fita da ciki tunda Bata da lafiya"

Yace"me kuma ya faru?"

Tace" ranan kana fita sai na gan ta fito da kayanta a d'an jaka nace mata Ina zaki keda baki da lafiya,kawai yariyar nan ta rufeni da zagi ta inda take Shiga ba ta nan take fita ba,wallahi sai ka ji magangunun data fad'a harda cemin karuwa"ta Kare da fashewa da kuka

Ai ran Aslim ya mugun b'aci yace"in ji ni'imatullah"

Tace"eh wallahi harda cemin ai ta rigada ta gama dani tunda ta rabani da d'ana"

Yanke wayar yayi ya kira ummi tana d'agawa yace"ummi ko Ni'ima ta zo wurinki domin nace ta zo Kuma layinta be shiga"

Tace"ah'ah Nima na kirata be shiga ba wallahi tun shekaran jiya kenan may be ko wayar ya Sami matsalane"

Yankewa yayi ba tare da ya sallameta ba cikin kunan rai yace"nobody will save you from me today Jan mota yake da mugun gudu"

Ummi ko na gama magana dashi ta shiga ta duba umma da

Please Login or Register in order to submit comment