Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ7βƒ?-8βƒ?

Ni'ima tace"me nayi muku zaku saceni,please ku barni in tafi ummina ba Lafiya pleas..."

Ji tayi yace"your life or your husband life?"

Ni'ima tace"what?me kake nufi da haka"

Yace"ke za a kashe ko mijinki"

Kuka ta fashe dashi tace"toh me mukayi muku please"

Yace"ba damuwarki bane,laifin mijinki ne ya shafe ki shiyasa cikin ku biyu dole mutum d'aya ya mutu cikin ku,in ke Kika mutu zai rayu ne cikin kunci in Kuma shi ya mutu kee....."

Ni'ima tace"Dan Allah kuyi hakuri bazan iya rayuwa Babu shi ba ku rufa min asiri please"

Yace"karki b'ata Mana lokaci"

Tace"kuyi hakur......"

Katseta yayi da Kai waya kunni ta ji yace"ku kashe shi kawai"

Da sauri tace"no no no ni za a kashe"

Yace"good choice Ashe zakiya iya bada rayuwarki saboda shi,toh ga bindiga ki halbe kanki da kanki"

Ni'ima ta ansa hanunta na rawa tana kuka tace"ummi ki yafe min,in an kashe shi bazan iya rayuwa ba shiyasa na zab'i in mutu"

Kuka take sosai sai yace"you are waisting my time"

Danna bindigar tayi ta rintse ido Ashe ba bullet,bude ido tayi da wuri ta kalleshi

Yace"ku kwanceta,aka kwanceta tace"please ku su waye ummina ba Lafiya

Barrister Suleiman yace"Fahad je gidansu ka Kai ummita asibiti"

Fahad yace"toh daddy"

Ta kalli Fahad tace"ni ban gane ba "

Barrister Suleiman yace"zan Miki bayani yanzu"

Zauna,Zama tayi yace"sunana barrister Suleiman nine lawyer marigayi alhaji Kabir Abdallah watoh mahaifin mijinki,abinda yasa na fara Baki bindiga ki kashe kanki is that Ina son in san extend din da Zaki kai Dan kiyi saving mijinki,domin shi da mahaifiyarshi suna cikin matsala"

Ni'ima tace"mahaifiyarshi Kuma?"

Yace"eh"

Laptop ya bude ya nuna mata hoton alhaji Kabir yace"wanan shine mahaifin mijinki alhaji kabir asalinshi d'an nan ne Amma mahaifiyarshi balarabiyace

Wanan kuma itace hajiya Hauwa uwargidashi saidai harya bar duniya basu haihu tare ba"

Ni'ima ta kalleshi tace"shi Kuma Aslim ai d'an ta ne ko?_

Ya nuna mata hoton hajiya mariya yace"wanan itace hajiya mariya amaryar alhaji Kabir Kuma mahaifiyar aslim"

Ni'ima ta zaro Ido tace"kana nufin ba kanwar mummy bace kamar inda muka d'auka?"

Yace"ko d'aya hajiya mariya marainiyace ita kadai ta haihu da alhaji Kabir saidai Kash hajiya Hauwa ta kashe alhaji Kabir sanan kuma ta raba mariya da d'anta,ta kuma haukatata ta hanya Yi mata allura"

Ni'ima ta kama salati tace"duniya abin tsoro"

Yace"kafin alhaji Kabir ya mutu ya bar wasiyar akan cewa"Kar a bawa kowa dukiyar shi sai Aslim in ya girma yayi aure ya haihu a ganinshi a lokacin yasan ya kamata Wanan dalilin yasa hajiya ta raini Aslim ya girma a fili ta nuna me kauna Amma da za a bude zuciyarta toh duk duniya babu wanda ta tsana sai Aslim,amma ta danne tsanan dan kawai ta gaji dukiyarshi,Hakan yasa ta aura me Fatima Amma sai nayi nasara sa a juya mata mahaifa wanan dalilin ne yasa Bata haihuwa"

Ni'ima tace"Amma meyasa baka d'aukesu da mahaifiyarshi ba tunda kasan komai ai sai ka sanar da d'an sanda"

Yace"I wish it was that easy,matar nan dangerous woman ne wanda bata d'auki Rai a bakin komai ba,a lokacin dana nuna mata bana bayanta barazana tamin da zata kashe aslim,Kuma gashi ko an fad'an me baya yarda ban San meyasa ba da an Fara maganar sai ranshi ya b'ace I guess kila ta had'a da asiri"

Ni'ima tace"miye abinyi?"

Yace*

Maman nurul hudah
9/16/20, 4:23 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ9βƒ?-1βƒ?0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"yanzu haka hajiya ita take juya multi billion naira company da alhaji ya bari a sunan Mariya domin ba duka dukiyar yake under Aslim ba kasancewar a gurguje mukayi komai a daren ranan ya bar wurina ne da niyyar in gari ya waye zai kwaso min takkardu sauran dukiyar Amma a hanya sai ya mutu,hajiya tayi nasara samun wasu takkardu dukda ba a sunanta yake ba Amma in ana bukatar sa hanun mariya sai tayi mata print,hajiya Bata da buri saina ganin Aslim ya wulakanta yanzu haka ta Kirani jiya tana fad'a min tana so ta dawo da komai na mariya sunanta,sanan in kikayi ciki Kika haihu zata kashe ki in an damkawa Aslim dukiyarshi zata sa ya Mata transfer domin tasan bazata wahala wajen yin hakan ba domin yanajin maganarta Kuma bazai gan laifin yin Haka ba tunda mahaifiyarshi ce,sanan ga wani sirri Ina son ki sani,ba kowa keda nice builders ba sai hajiya hauwa wanan company an budeshi ne domin ganin bayan Aslim through wanan company zata samu ta tura aslim prison"

Ni'ima tace"how?"

Yace"sharri zatayi me in ta samu abinda take so,ni'ima bamu da lokaci"

Tace"toh me zai hana mu gudu mu bar mata gidan "

Yace"me Zaki fad'awa Aslim ya Yarda kin San kuwa tun shekara uku da ta wuce muke fadame be Yarda ba,sanan za a Bari taci bulus kenan,and if a ce guduwar za ayi ya zakuyi excaping dinta domin in ba mutuwa tayi ko jail taje ba bazata tab'a barin Aslim yayi rayuwar farin ciki ba,the best thing kawai ayi ta,ta kare"yace"ke kina da idea?"

Ni'ima ta mike tace"an dai kai umminata asibiti ko?"

Ya kira fahad,Fahad yace"eh gasu a asibiti"

Zama Ni'ima tayi tana murmushi tace"lokaci yayi da zan had'awa mijina birthday?"

Yace"how will that help?'

Tace"bamu zamuyi aikin ba Yan jarida zasuyi aikin a wanan ranan zamu sawa Aslim watsi-watsi cikin mummy da umma wacece mahaifiyar shi"

Barrister yayi murmushi yace"I never thought of that"

Tace"in zamu fad'a me direct bazai Yarda na,but what if Muka bi abin gradualy step by step?"

Yace"but you have to be careful Dole Kuma public su san ke matarshi ce saboda gaba"

Ni'ima tace"baxan bar duk wata da take son ganin bayan mijina ba,Zan tozarta hajiya a duniya da sai tayi nadamar zuwanta duniya,sai na ramawa umma abinda tayi mata sanan kuma zan"kwaa tayi ta girgiza kai tace"mu zuba nida ita "

Yace"but birthday din shi nan da 2month ne but a ganina the first step mu fara ceto mariya daga wanan allurar"

Ni'ima tace"ni zan tafi asibiti sai dai munyi waya"

Yace"ga card dina "ansa tayi

Yace"za a ajiye ki"

Suna kaiwa asibiti ta gan ummi har ansa Mata ruwa"dukda tana cikin damuwa domin lamarin ya girgiza ta,Zama tayi tana kallon mamanta dake baccin wahala

Tace"Ramlat je gida ki girka Mata abinci"

Ramlat tace"toh"

Kallon Fahad tayi tace"please muje waje,zamuyi magana"

Suna fita tace"please duk inda zakayi,kayi kokarin ganin Kuna tare 8:pm bana son ya dawo gida, zan fita,and I can't be at 2places at the same time"

Yace"ina Zaki"

Murmushi tayi ta juya me baya tace"

Sorry sai yamma inshaallah aiki ya rikeni

Maman nur
9/17/20, 8:15 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?1βƒ?-1βƒ?2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Murmushi tayi tace"ko ishaq ko Ni'ima nasan hanya da zanbi Dan in Sami abinda Nike so"juyowa tayi tace"kafin mu samu abinda muke so dole sai mun haddasa mugun sab'anin tsakanin hajiya da Fatima"

Yace"Taya kenan?"

Tace"zaka fahimta Nan da d'an lokaci"

Yace"ok"suna cikin magana,Aslim ya Kira wayarta

D'agawa tayi yace"Ina kike na dawo Baki Nan"

Tace"na Kira ka baka d'aga ba but ai nayi maka sending text"

Yace"ok wani asibiti kuke,ok gani nan zuwa"Sallamarta Fahad yayi ya bar asibitin

BΓ yan 20minit sai ga Aslim ya zo asibinti ya ganta zaune still ummi na bacci"

Yace"me likitan yace?"

Tace"sun dubata sunce may be ta ci abinda be dace ba,kasan bana nan balle in Sa mata Ido"

Yace"yanzu ya ake ciki"

Tace"sunce inshaallah da ta farka zata samu lafiya jikin ne ba karfi"

Yace"ok Allah ya Bata lafiya"

Kije gida kiyi mata abinci ni zan jira ki"

Tace"aikin fa nasan yanzu lunch ka zo gashi bana gida,sorry about that"

Yace"eh no problem je kawai"

Tace"ok"

Gida taje direct ta fara girki ta d'au lokaci kafin ta gama tasa a kula ta haye sama

D'auka wayarta tayi ta kunna sai ta danna number Fatima sanda ta mata missedcall biyar ana shida ta d'auka

Fatima tace"ishaq ya
kake?"

Ni'ima ta canja murya tace"baby ya dai kiyi hakuri tun ranan ban Kira ki ba busy nayi"

Tace"ok"kasa ranan ne I want to see you"

Ni'ima tace"eh toh me zai hana yau ki gaya min inda zamu had'u Nima iam dying to see your beautiful face"

Tace"really da gaske?gaskiya iam so happy today I can't wait to see you"

Ni'ima tace"ki fadamin inda zamu hadu"

Fatima tace"diamond resturant zan mana reserve saboda tsaro"

Ni'ima cikin muryar ishaq tace"ok then sai mun had'u kenan ko?"

Tana yankewa ta shiga tayi wanka a gurguje ta tafi asibitin ta ganshi zaune da Ramlat

Ramlat tace"ai na kawo abinci,ashe kinje kin daho wani"

Ni'ima tace"ba damuwa in Zaki tafi sai kije dashi kuci da sauran yaran"

Ramlat tace"tunda naje baba keta mitar in fad"a me inda take,nace Nima ban sani ba"

Ni'ima tace"karki yarda ya sani Kar ya zo yayi Mana hauka anan"

Aslim yayi murmushi yace"sun ma ce yau zasu duba ta su gan inda jikin zai kasance zuwa gobe zasu sallameta"

Tace"ok kaje gida ka huta na ajiye maka abinci zuwa 8:pm zan dawo in kuma ban dawo ba sai gobe"

Zaiyi magana sai ni'ima ta katseshi da cewa ga ummi ma ta farka"
Zuwa tayi kusa da ummi tace"ya jikin ne?"

Ummi tace"alhamdullilah"

Yace"ummi ya jikin "

Tace"naji sauki"

Ni'ima ta d'ibar mata abinci,ta ci kad'an

Haka suka zauna suna Hira da ummi kamar ba Mara lafiya ba sallah ne kadai ke tada Aslim Amma yaki wucewa

Da misalin 7:30

Maman Nur
9/17/20, 8:15 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?3️⃣-1βƒ?4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Suna zaune ni'ima sai satar kallonshi take domin bashi da niyar tafiya me yake nufi?dashi za a kwana a asibitin?"

Tashi tayi sai shima ya tashi,tace"fitsari fa zanyi"

Zama yayi yace"oho"

Ummi dake kallon dramar su tun d'azu ta lumshe Ido da wuri tana murmushi,domin tun d'azu ta Lura duk inda Ni'ima taje sai ya bita

Ni'ima na shiga bayin ta kira fahad yana d'agawa tace"tun d'azu Nike jiran ka fa shiru"

Yace"yi hakuri yanzu Zan kirashi"

Tana fitowa dai-dai wayarshi tayi kara yana d'agawa Fahad yace"man fito Mana please mu shiga cikin gari chilling"

Yace"Babu inda zanje ummi mu ba lafiya "

Fahad yace"haba bafa dadewa zamuyi ba zaka rakani wajen wani abokina ne"

Yace"Allah Babu inda zani,na daina yawun dare,dama yunwa ke sani fita"

Fahad yace"wulakanci zakayi min?"

Yace"Babu zancen wulakanci bazan iya tafiya in bar matata ba"

Fahad yace"to shikenan sai anjima"

Yana yankewa ya kalli ummi a ranshi yace"bacci ma take"

Yace"ni'ima bani abinci in ya rage"

Abincin tasa me sai ga wayarta ya kawo wuta message tana Mika me ta bude"

Fahad ne yace"yaki yarda"

Ni'ima ta rubuta me do something please"

Ya rubuto :I will try"

Ni'ima ta kalleshi yana cin abinci tace"nace ya kamata Kaje gida fa kayi wanka ka huta ka dade anan"

Hade rai yayi,beyi magana ba,ummi dake jinsu ta bude Ido tace"ku tafi tare kawai Babu komai tunda Ramlat zata dawo"

Murmushi yayi zaiyi magana sai wayarshi yayi kara toh daddy kawai yace"sanan ya katse kiran fuska ba walwala

Tace"ya dai?"

Yace"daddy Fahad ne ke son ganina yanzu"

Tayi murmushi tace"waye Fahad?"

Yace"sorry Fahad friend dina me zan had'aku soon"

Ruwa ta bashi ya wanke hannu sanan yace"ummi zan dawo bada dadewa ba"

Ni'ima ta bi bayanshi yace"baby sai na dawo ko?"

Ni'ima tace"me zaka dawo Yi kuma, bayan dare yayi kaje gida ka huta please stress zai maka yawa"

Yace"what do you mean by inje gida in huta ba tare zamu wuce ba"

Tace"what?so kake mu barta a asibiti ita kadai Kamar Mara gata haba dai,na yau ne kawai"

Yace"nifa ba hanaki kwana anan nayi ba,but tare zamu kwana dan ko naje gida bazanyi bacci ba"

Ni'ima tace"matsalana da Kai ka fiya zakewa da yawa"

Yace"ba Dole ba irin dadin da kike feeding dina dashi"

Ni'ima Bata san lokacin data rungumeshi ba tana kuka,wani irin tausayinshi ne ya kamata

Shiru yayi Yana saurarin kukanta duk jikinshi yayi sanyi

Janyeta yayi Yana kallon kwayar idonta yace"what wrong?"

Tace"nothing"

Yace"karki damu ummi zata samu lafiya kinji?eveythig will be alright"

Tace"da yarda rabbi inshaallah I will set everything right"

Yace"ok Bari inje saina dawo"

Yana tafiya ta koma ward din tace"ummi ina zuwa"

Ummi tace"ina Zaki?"

Tace"ummi akwai sako da zan bawa wani ne na aiki yana gate Yana jirana"

Ummi tace"Ina an Gama maganar aikin Nan"

Tace"eh,Amma ban sallamesu ba akwai abubuwan da Dole sai na warware musu ai ba a barin aikin haka"

Tace"karki dade"

Ni'ima na fita ta Kira zee

Zee tace"ke mu ke jira fa"wani gida ishaq ya kaisu a gurguje ni'ima ta canja Kaya ba karamin kyau tayi ba cikin wani polo da jeans,sai ta fito a ishaq dinta sak

Ishaq ya kyakyale da dariya yace"ni'ima ne ko ishaq"

Ni'ima zatayi magana wayarta yayi kara,tace"shegiyar ne"

Zee tace"toh ki ce mata kina zuwa sai ishaq ya sauke ki gaban resturant din,allah ya Baki sa'a

Tace"Amin"

Ishaq ne ya sauketa yace"zan jiraka oga ishaq

Tayi murmushi ta shiga

Tana shiga ta tambayi waitress din aka Kaita wani kebabben wuri da Fatima ta musu reserving "

Tana karasawa ta

Maman nur
9/17/20, 10:26 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?5βƒ?-1βƒ?6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Zama yayi yace"ya dai baby?"

Fatima da yau tana cikin farin ciki,cikin wani irin murya tace"lafiya babyna"

Ishaq ya Kai hanun saman hanunta,Fatima ta kalleshi tana murmushi,ishaq dai shafa hanun yake yace"kin ce zaki fad'a min wata magana"

Fatima ta gyra murya ta rasa meyasa duk ta shiga wani yanayi da ishaq ya tab'ata ji take kamar wata hot macece ta tab'ata shiyasa take sonshi domin Babu namijin da yake sata jin abinda take ji yanzu

Tace"baby bazan b'oye maka ba tunda na fara ganinka na Fara sonka,bazan b'oye maka ba Kaine namiji na farko dana Fara Jin irin haka akanshi"

Ishaq yace"a gaskiya bazai yiwu ba kin fi karfina,ke fa matar ogana ne"

Zaro Ido tayi,ishaq yayi murmushi yace"yes na Sani ya fad'a min"

Fatima tace"nifa ba sonshi Nike ba,in kana so basai mu rabu ba in har zaka aureni"

Ishaq ya shagwab'a fuska yace"fatima nima ina sonki Amma bani da kudin da Zan aure ki,domin har yanzu Ina gaban iyayena kuma nasan ko kin rabu dashi na kaiki wajen iyayena bazasu Yarda in aureki ba domin kin girmeni"

Tace"basai mu gudu zuwa wata kasa ba mu cigaba da rayuwar mu"

Yace"that the problem ni bani da kudi"

Tace'ni Ina dashi"

Yace"nawa?"

Tace"zaikai 30-40 million,"

Tsaki ishaq yayi yace"ana maganar real money ai wanan kafin shekara uku zamu cinye baby nifa Ina son muyi living expensive life cikin farin ciki"

Fatima tace"gaskiya ne"

Yace"baby Mai zai hana muyi playing games da mijinki?"

Tace"how?*

Ishaq yace"like muyi playing dinshi mu kwace me dukiya"

Tace"Kamar ya"

Ishaq yace"me zai hana ki samo hanyar da zamu samu kudi a wajenshi"

Fatima tace"ai ko munce zamuyi haka hajiya ta rigamu domin yanzu haka jira take ya samu haihuwa ta kwace komai ta kashe shi ko Kuma ta turashi jail"

Ishaq yace"ban fahimta ba"

Fatima tayi me bayanin komai ta Kare da cewa"hajiya ita keda nice builder farouq sugar boy dinta ke kula da company ta Sha al'washin sai tayi ta tozarta Aslim shiyasa take amfani da manager shi dan shi ke turawa farouq duk wani plans din da akayi a Aslim builders burinta shine in Aslim yaje presentation ya gan an rigashi yi ya rasa inda zaiyi,tasan in haka ya cigaba da faruwa babu wani da zai Kara trusting Aslim builder balle har a bashi aiki daga karshe sai tasa manager yasa drugs a office dinshi sai a ce trafficking drugs yake,ka gan Babu me cetonshi

Ishaq yace"wow ga harka cikin sauki baby"

Tace"ban gane ba"

Yace"meyasa baki da wayau ne,ke Yarda zakiyi ta ci kudin ita kadai bayan kema tayi amfanin da ke,why not yanzu kema ki samo hanyar da zaki samu kudi cikin sauki"

Tace"kullum Nike niman hanya Amma har yanzu na rasa"

Ishaq yace"toh kwantar da hankali it simple baby,me zai hana cikin ruwan sanyi ki Fara rusa duk wani plan dinta,as in ki Fara tona Mata asiri cikin ruwan sanyi tunda kin San sirrinta,ko wani plan da tayi akan matarshi NI'IMA ki rusashi"

Tace"miye fahidar yin hakan?"

Ishaq yace"in kina sopporting Ni'ima zata yarda dake d'ari bisa d'ari shima Aslim Zaki kara girma a idonshi kin gan data haihu in akayi nasara Kama hajiya kin gan ya rage Dake ke sai su,sai kema ki samu hanyar kashesu a gurguje ki nimi lawyer ya canja komai sai ki ce Amana Suka Baki hade da d'an nasu da dukiyar su,kin gan kema kinyi inda hajiya tayi kenana baya,Kuma Babu Wanda zai zarge ki in komai ya lafa sai ki Kai d'an wani state sanan sai mu bar kasa"

Fatima tace"wow baby you are a genius ban tab'a tunanin haka ba"

Ni'ima ta Kai juice baki ta sha,tace"kiyi ta fadan min komai ki sawa hajiya zafi karki raga Mata domin itama tana niman korar ki ne a gidan"

Tace"me kake nufi"

Yace"jiya hajiya ta zo office dinmu lokacin Ina office din oga Ina gyra me files sai na ji tana cewa ya sake ki ke Yar lesbian ce"

Shine yace"ta bari sai an Kama ki"

Fatima ta zaro Ido tace"in ji hajiyar?"

Ishaq yace"eh,harda cewa akwai wata Salma kawarki me zuwa gidanku Wai iskanci ke kawu ta"

Fatima a ranta tace"tabbas dole in ci kaniyar hajiya yanzu dama da gaske take da tace zata tona min asiri shekarar jiya?ai ita kadai tasan sirrina sai Ni'ima "

Ishaq yayi murmushi yace"Amma da gaske ke lesbian ce karki min karya"

Tayi shiru,ishaq yace"menene weakness din hajiya?"

Fatima tace"walida "

Ishaq ya gyra Zama yace"


Maman Nur
9/17/20, 10:26 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?7βƒ?-1βƒ?8βƒ?

Me zai hana kiyi amfani da walida ki jawo ta network inda bazata iya babu ke ba,kin gan in ta Saba dake ko daga wajenta zakiyi ta jin sirrin hajiya"

Tace"ai tuni na mayar da walida yar hanun kawai kwana biyu Nan ne na daina yinta Kuma na Lura hakan ya dame ta"

Ishaq yace"ok,kema kiyi amfani da kwakwalwarki Amma ban yarda ki bari oga ya Kara kusantar ki ba domin Ina da kishi da kyankyamin in gan abinda Nike so na gantali"

Fatima tace"ni dama ba yarda Nike ba Ina da Mata masu rage min zafi,ka ci abinci karta huce"

Kad'an Ishaq yaci yace"baby na koshi na bar abokina a waje"

Ta mike ta dawo kusa dashi tana shafa fuskarshi

Cikin dabara ya cire mata hannu yayi kissing hanun yace"baby mu bar wanan abin sai munyi nasara zan baki abinda kike so"

Tace"ko d'an romance ne baby i want to fell you"mikewa ishaq yayi yace"baby bana son musu tunda nace Miki Ina sonki ai sonki Nike ki Bari ni nasan abinda nikeyi"

Tace"ok muje"

A tare suka fito ishaq na zaune a waje Yana jiransu ni"I'ma tace"baby muje mu gaisa da friend dina"

Suna zuwa Ni'ima tace"meet the love of my life"

Ishaq yace"dama ita kake bani labari"

Fatima ko Kai yayi Kato"

Anan Suka rabu,ishaq ya maidata ta canja Kaya sanan ta koma asibiti shikuma ya d'auki zee suka koma gida

Ni'ima ta Kira Fahad tace"komai ya tafi normal"

Yace"ok Amma fa tun d'azu Aslim ya bar gidan mu"

Tace"ok zan kirashi"

Kiran numbershi tayi Bata shiga kuma tayi mamakin rashin dawowarshi asibiti Zama tayi domin tuni ummi tayi bacci"

Washe gari da misalin karfe 6:40am

Tace"ummi Bari inje gida in had'a abin kari Zan dawo anjima

Ummi tace"toh"

Tana sauri domin duk sai ta shiga damuwa domin be Kira ba Kuma numbershi be Shiga"

A kofar gida Mai adaidaita ya sauketa tana shiga ta ajiye kular hanunta ta haura tana sauri sai ta ganshi Yana fitowa daga d'akin Fatima daga shi sai boxers Yana Mika"

Kallo d'aya tame ta d'auke Kai ta shige d'anki ya bita da kallon mamaki"

Tana shiga d'aki ta zauna bakin gado zuciyarta na tafarfasa

Da sallama ya shigo d'akin yace"baby baki ganni bane"

Tashi tayi ba tare da ta kalleshi ba tace"ko na ganka ya zanyi?"

Yace"tun jiya fa muka rabu,shine ko hug Babu"

Toilet ta Shiga tayi brush tl tayi wanka ta fito d'aure da towel ta tsaya gaban madubi"

Karasawa yayi zai rungumeta ta baya a fusace tace"kana tab'ani Zan baka mamaki"

Yace"miye nayi?"

Bata kulashi ba ta cigaba da shafa cream tana gamawa tasa Kaya ta fita ya bita da kallo

Breakfast ta had'a ya sauko ya zauna a dining yana latsa waya ta kawo me ta ajiye fuska d'aure sanan ta koma tasa hijabi"

Ko kallonshi batayi ba ta dauki kulan abinci zata fita yace"Ina Zaki je"

A fusace ta juyo tace"ban gane Ina zani ba,asibiti Mana"

Yace"ki kawo yanzu Zan shirya Zan Kai da kaina"

Tace"ah'ah da ka barshi Kar a katse ma jin dadi"

Latsa wayarshi ya cigaba da yi ta bude kofa"

Fuska d'aure yace"na ce ki ajiye ko"

Fita tayi a fusace ya girgiza kai,kawai sai ya gan ta dawo ta ajiye kulan ta wuce sama abinta

Har ya gama ya bita d'anki ya ganta kwance ta kife ciki alamun dai kuka takeyi yace"ke bazakiyi breakfast din ba?"

Banza tayi me yace"ok da mummy zamu tafi asibitin zata duba jikin ummi daga nan Zan tafi office"

Shiga toilet yayi wanka ya fito ya shirya ya zo ya Haye gadon ya jawota,kuka ta fashe dashi yace"baby what wrong"

Tace"nothing"

Ya mike yace ni Zan tafi please anjima ki duba Fatima Bata Jin dadi"

Tsaki tayi ta gyra kwanciyarta

Ya fita yana zuwa side din mummy ya tarar harta shirya yace"muje mummy"

Ta mike domin bason zuwa take ba tun jiya ya nace mata

Suna fitowa ya gan tana kokarin sawa kofa key yace"mummy ai anty mariya na ciki meyasa za a kulle?_

Tace"Dan bana son ta fito waje har ta bar gidan Nan"

Yace"ai zamuyiwa Mai gadi magana be dace a kulleta ba"

Tace"toh"Bata son ya d'auketa muguwa balle har yayi tunanin babu alaka tsakaninsu da mariyar"

Suna fita,ni'ima dake window tana ganinsu ta fita da sauri tana addu'a Allah yasa Bata kulle kofar ba,

Tana shiga d'akin a gurguje ta fara bincike ta a d'ankunan,anty mariya na bacci"

Sanda tayi searching d'ankuna kusan hud'u bata samu abinda take Nima ba sai ta shiga d'akin hajiya,d'akin ya hadu a gurguje ta fara duba kasar gado tana dubawa su drawer taja wardrobe sai taji shi a kulle ta rasa inda zatayi kawai sai ta d'aga akwatin sama sai ga key kwaya d'aya tal ta bude jikinta na rawa sai ta bude first side din tana budewa ta gan wani kwali sai ta bude sai ta gan wani karamin kwali ne na asibiti

Budewa tayi sai ta gan allurai ne ciki da har zata d'auki d'aya sai tayi tunanin kila hajiyar ta kirga kawai sai tayi snapping din kwalin ta bude ciki ta Kara snapping sanan tayi na kwalbar ta maidashi ta gyra komai kamar Babu wanda ya shigo

Sanan ta bi sauran d'ankunan ta gyra

Ta fita da sauri tana Kiran number Fahad a bΓ yan kicin ta tsaya tace"yanzu Zan turo maka allurar da Nike sa ran shi akewa hajiya"

Yace


Maman Nur
9/18/20, 8:45 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?9βƒ?-2️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"ok zan sami Dr saheeb yanzu ya dubamin ya abin yake daga nan musan abinyi"

Tace"please keep me updated"

BΓ yan wasu mintuna sai ga mummy ta dawo driver ne ya dawo da ita"

Tun daga nisa Ni'ima ta hango ta sai ta d'auke kai

Mummy ce ta karaso tace"na gan

Please Login or Register in order to submit comment