Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akayiwa allura tana bacci ba laifi jikin nata da sauki"
Sai misalin karfe uku ya Isa gida Rai b'ace yana murd'a kofa ya jishi a rufe a ranshi yace"harda fatimar ma karawa gaba tayi kenan"

Wajen mummy yayi direct tana ganinshi ta fashe da kuka tace"wanan wani irin matane ka aura eh"sosai take kuka jikinshi yayi sanyi ya fara lallashinta yace"duk ka sallamesu in kana son in cigaba da d'aukarka Kamar d'ana"da k'yar tayi shiru sanan ta bashi ruwa ko abincin be iya ci ba"

Da misalin 4:45 ya dawo daga massalaci sai ga ni'ima cikin jallabiya da hijab ta zauna gaban part dinsu

Wani kallo yayi mata yace"daga Ina kike?"

Tace"please muje ciki bana Jin dadi"

A fusace yace"Ina tambayarki kina cemin muje ciki ni'ima are you stupid?"

Ganin Babu alamun Wasa a idonshi yasa jikin ni'ima fara rawa,tsawa ya daka mata yace"daga ina kike?"

Ai firgicewa ni'ima tayi tace"wajen ummi naje
Yace"karki min karya na kira ummi tace baki zo ba now fad'a min daga Ina kike"ya Kare da fincikota"

Zatayi magana mummy ta fito tana kuka tace"ke ko tausayin kanki Baki ji da ciki zaki tafi bin maza"

Ai hakan da tace"sai ya Kara harzuka Aslim yace"na gaji ni'ima kije gida sai na nime ki"

Ni"I'ma ta zube kasa jikinta na rawa tana wani irin kuka,mummy ta Karasa ta dafa ta tace"ki bashi hakuri"a fusace ni'ima ta ture ta tace"kyaleni munafuka banz...."

Ai maganan makalewa yayi sakamakon wanka mata Mari da Aslim yayi da k'yar ta mike tana kuka cikin b'acin rai yace"kije na sakeki saki d'aya"ai sai mummy ta fashe da wani kuka tace"meyasa zaka saketa ai na yafe Mata"

Ni'ima ta zube kasa ta kama kafarshi tana cewa"dan girman allah kayi hakuri karka min Haka wallahi zan fad'a maka inda naje please ka yafe min daga yau na daina maka karya wallahi matar nan ba mahaifiyarka bane"

Jan kafarshi yayi shima hawaye ya cika idonshi,bazai iya jure kukanta ba kawai sai ya shige sashin mummy

Yana shiga mummy ta kyakyale da dariya tace"mema kika ce zaki bashi manta uwa ko?yau na nuna miki na Isa dashi,karya kad'an nayi me ya yarda Dani ko in fad'a Miki?"labarin komai ta bata

Ni'ima ta mike tana Jin jiri ta fita ta Kira Fahad ya zo ya d'auketa a mota kuka take sosai Bata baki yake Amma Taki yin shiru sai cewa take ya sakeni wallahi ya sakeni mijina ya sakeni,mutumin da bazan iya rayuwa Babu shi ba ya sakeni meyasa mijina?

Gidan da su ummi suke ya kaita

Ummi tayi ta kallonta inda take kuka jikinta yayi sanyi tace"mutuwa yayi ko?sunyi nasarar kasheshi ko?"

Cikin kuka ni'ima tace"sakina fa yayi"

Umma ta tashi ta dawo wajenta ta rungumeta tana lallashinta saidai batayi magana ba

Ummi tace"me Kika me?"

Ni'ima tace"sharri ta min"

Fahad yace"akan me?"

Ni'ima ta kasa magana sai kuka"

Ummi ta daka mata tsawa tace"ki fad'amin"

Tace"Wai cewa tayi maza nike bi"

Ummi tayi tsaki tace"toh dan ubanki da Kika dawo uban me zan Miki?ni'ima kin bani mamaki da wayau ki za a Miki irin wanan sharrin ki dawo gida watoh mahaifin ki kadai Kika Raina da kike tanka me magana ko?toh in ni na haifeki ki koma ki tankawa wanan matsiyaciyar matar sharri da tayi Miki tunda tayi Miki sharri kema ki mata Wanda yafi wanan wallahi ni'ima in har Baki nunawa matar nan ladidi ta haifeki ba saina tsine Miki,tashi dan ubanki"

Ni'ima tace"ni ba ind...."

Dundu ummi tayi mata a baya ta mike Fahad yayi dariya umma ta dinga tafi tana Mata alama da taje

Fahad yace"kenan umma ta fara fahimta komai kenan ko"

Ni'ima tasa hijab Suka fita da Fahad

Suna shiga mota tace"please Fahad ka kira anty farida ka ce in an kirata tace"tun shekarar jiya Nike kwance asibitinsu"

Yace"toh ke ina Kika je?"

Labari komai ta bashi,Fahad yayi mamaki data fad'a me itane ishaq

Ni'ima tace"yau me rabani da wanan matsiyaciyar matar sai Allah muje mu siya sabon wuka a Wasa yau ko ni ko ita, ba a bani lasisin tashin hankali ba ya aka kare balle yau ummina ta bani"

Fahad yace"wow wallahi a gabana za ayi komai yau"

Sanda ya kaita Suka siya wuka Mai d'an girma kafin ya sauketa kofar gida

Ni'ima na shiga ta gan Fatima na zagin mummy a tsakar gida Aslim na korarta gadan-gadan ta

Please a min uzuri please,and iam sorry for the late post sai yanzu na samu caji dan yau bana gida,VIPs kuyi hakuri ku ban Sanar muku ba Kuna ta jira kuna dayawa bazan iya bin kowa ba shiyasa kuka ji shiru

Inshaallah gobe zamu d'ora daga inda muka tsaya

Maman nur
9/20/20, 2:38 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ3️⃣5βƒ?-3️⃣6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Gadan-gadan ni'ima tayi kan mummy ta jawota ta matse mata wuya da karfin tsiya tuni mummy ta fara musu-musu kwace kanta tana niman kwarewar mutuwa

Ni'ima tace"tunda Kika kwance igiya d'aya tskanina da mijina yau Allah ne kadai me rabani dake,yau sai kin fad'amin miye nayi Miki kike niman rabani da mijina"

Fatima tace"ci ubanta munafukar mata dan kawai mun b'oye sirrinta,shegiya da za a fad'awa Aslim ita wacece da yau ai saidai ta kwana a prison"

Aslim yaje da gudu zai jawo mummy ai wuka ni'ima ta fito dashi tace"kana taku d'aya zan kasheta Nima in kashe kaina wallahi"

Cikin muryar lallashi yace"ni'ima we can settle this please ki saketa ba a Wasa da wuka please Ni'ima"

Cikin fisgo magana mummy tace" Ni'ima kiyi hakuri please zansa ya maiyardake sosai jikinta je rawa ta kalli Aslim maza maidaita"

Yace"ni'ima kiyi hakuri please wallahi dama Ina da niyyar binkgi yanzu"

Ni'ima tace"wallahi bazan hakura ba sai na kasheta tunda tayi sanadiyar mutuwar aurena"Fahad ya shigo kamar besan komai ba yace"ni'ima har kinji saukin da Zakiyi tashin hankali Ina yau aka sallamoki daga asibiti"

Aslim yace"asibiti Kuma?"

Fahad yace"eh ai tun shekarar jiya na ganta a asibitin Dr saheeb da na Kai ummana checkup amma ta rokeni Akan Kar in fad'a maka in Bari kayi abinda ya kaika Abuja wallahi yariyar nan taji jiki ruwa tara ta Sha"

Ni'ima tace"ba sai ka b'ata lokacinka kana bashi hakuri ba ai Bai damu da damuwata ba tunda ya riga ya kumsa min ciki bani da saura amfani a gunshi dan daya damu dani da ya bani dama nayi me bayani wanan matsiyaciyar matar a ranan da ka Wuce Babu irin rokan da banyi mata ba ta kaini asibiti ta ki,karshe ta Kama hannun na ta fitar Dani waje tace" in bar musu gida da k'yar na Kai asibiti anty farida ta samin ruwa duk dan in ceci jininshi Amma me zai samu in return sai saki wallahi sai na kasheta kowa ya huta in kun gan ban kasheta ba toh ta fad'i dalilin dayasa ta tsane ni"

Idon Aslim ya canja kala yace"nace ki kyaleta Ni'ima mahaifiyata ce fa"

Ni'ima tace"wallahi ko ku kashin awakine sai yau ta fadi dalilin dayasa ta tsane ni"
.da k'yar mummy tace"wallahi karya takeyi"

Ni'ima ta yanka ta a hanun jini ya fara zuba"

A fusace"Aslim yace"Ni'ima kina da hankali kuwa?"

Tace"kalau Nike kuma tunda baka matsayin mijina doka bazaiyi aiki ba"

Ni'ima ta makura mummy tace"Zaki fad'a ko kuwa?"

Cikin azaba mummy tace"eh gaskiya ne Aslim ni na koreta ka yafe min"

Aslim yace"toh me tayi Miki mummy ko Baki tausaya mata dun komai ba ai Kya tausaya mata dan cikin jikinta gaskiya mummy yau iam dispointed in you and sai kika had'a ni fad'a da ita me tayi Miki"

Mummy tayi shiru kunya ya Kama ta
.Fatima tace"matar nan munafuka ce wallahi "

Dakawa Fatima tsawa yayi yace"enough,Ni'ima kiyi hakuri ki saketa dan Allah "

Share shi tayi sai ya Fara karasawa wajenta tace"in ka karaso sai na kashe ka wallah...."

A fusace yace"sai ki kasheni ki huta Ni'ima ni ban Isa in Miki magana ba toh gani ki kasheni nace maza kasheni"

Ni'ima na had'a Ido dashi ta tura mommy gefe ta fara kuka"

Fatima ta karaso tace"Sannu karki Bari baby mu ya samu matsala pleased my dear"

Mummy ta fara kakarin amai jikinta na rawa ko ta kanta Aslim be bi ba ya rike Ni'ima yace"meyasa baki jin magana eh"

Harareshi tayi tace"ka budemin kofa in kwashi abinda Zan kwashe Zan tafi gidan mu"

Yace"ke meyasa magana be Kare Miki ne?Ni'ima meyasa kike son Zama criminal ne harda wuka"

A fusace ta tureshi tace"miye haka karka Kara tab'ani miye had'i ka dani?"

Fatima ta taka mummy sanan ta karasa ta bude kofa ta shiga Ni'ima ta bi bayanta

Aslim ya juya ya kalli mummy dake zaune a kasa yace"mummy wallahi kin bani kunya meya Ni'ima tayi Miki Kika tsaneta harda karya?gaskiya abinda kikeyi ya fara isata wallahi in baki canja Hali ba Zan bar Miki gidan,no wonder mutane ke cewq ke ba mahaifiyata bace saboda duk wata mahaifiyar zata so farin ciki d'anta"

Mummy ta mike da k'yar ba tare da tayi magana ba ta shige part dinta tana Shiga ta gan walida kwance da earpiese a kunni wani haushine ya d'ibeta zatayi magana sai taji karar wayarda dake saman kujera ta d'auka da wuri manager

Yace

Maman nur
9/20/20, 2:38 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ3️⃣7βƒ?-3️⃣8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"wallahi hajiya baki gan inda ya wulakantani bane a Abuja dan wulakanci Wai a can yake fad'amin Wai ya sallameni daga aiki kiji wulakanci saima kin gan inda yayi wasa da hankalin mu yanzu haka fa muna sa ran shi za a bawa contract din"

Mummy ta zauna tace"what kar dai ya gane ni ce me company"

Yace"toh bamu dai sani ba"

Mummy ta yanke wayar farouq ya kirata taki d'agawa domin tasan me zai fΓ d'a mata

Rasa me zatayi tayi kwata-kwata yau beyi mata Dadi ba kawai sai ta kira police Wai a zo a kama Ni'ima

Shiko Aslim tsaye yake da Fahad a tsakar gida Fahad yace"please a dinga bincike kafin a zartar da hukunci"

Cikin rauni Aslim yace" for the first time yau naji a jikina akwai question mark a Lamarin mummy"

Fahad yace"na sha fad'a maka wanan matar ba mahaifiyar ka bane kaki Yardq sai Randa ta kashe tukkuna zaka gane duk wanan abinda takeyi kiyyaya ce ka kalli kwayar Ido......"

Katseshi da cewa just because banyi sa'an uwa ba doest mean she is not my mum please na fad'a maka ka daina Fadin haka"

Fahad zaiyi magana sai ga police da mamaki Aslim ya kallesu

Yace"lafiya?"
.Suka ce hajiya ce ta Kira mu Wai mu kama ni'imatullah tayi yunkurin kasheta da wuka"

Aslim ya kalli Fahad shima Fahad shi yake kallo

Yace"please kuyi hakuri family issue ne zamuyi settleling"

Police din zaiyi magana Fahad ya Ciro kudi Mai yawa ya basu,godiya sukayi Suka bar gidan

A fusace Aslim ya je falon mummy ko sallama Babu yace"mum you called police to arrest my pregnant wife why haka tsanan da kikamin ya Kai you hate me so much that Zaki tura matata da unborn baby cell haba Mana mummy wallahi ban tab'a expecting haka daga gareki ba Amma nagode"Yana Gama magana ya fita

Mummy ta rike Kai tace"meyasa na yanke hukunci cikin fushi?yanzu ai na kara b'ata aiki na ne Bari Zan San inda zanyi in lallab'ashi ya kara Yarda dani Amma bari in Kira barrister Suleiman in ji ko akwai wani hanyar da zamu bi"

Kiran daddy tayi tace"gobe zan zo office dinka yace"ok"

Aslim na komawa d'aki ya tarar da Ni'ima ta harhad'a akwatunan ta

Jingina yayi jikin kofa ya rungume hannun yace"baby har yanzu maganan tafiyar na nan ai na mayar dake ko"

Ba tare da Ni'ima ta kalleshi ba tace" ban yarda ba yanzu sai dai ka shiga layin manema na"

Karasawa yayi inda take yace"allah ko madam?"

Bata kulashi ba ta ja akwati yayi saurin jawota jikinshi yace"please karki karamin stress ki Bari in huta yau na dawo please"

Kuka ta fashe dashi tace"sakina fa kayi wallahi ko a mafalki ban tab'a kawowa akwai ranan da zaka furta min Kalma saki ba

Yace"Yi hakuri matata"kuka take sosai ya rungumeta

BΓ yan wani lokaci kwance suke a gado rufe da bargo

Aslim ya jawota jikinshi yana shafata yace"baby Yi hakuri na tuba in allah ya yarda bazan Kara ba,itama mummy tayi nadam...."

Ni'ima ta mike tace"waye Kuma mummy please karka Kara kiran sunanta a gabana"

Yayi shiru Yana kallonta tace"toh tashi mana muje muyi wanka yunwa Nike ji"

Tashi yayi ya d'auketa suka je toilet bΓ yan sun fito Ni'ima ta zauna a gado tana cin biscuit

Yayi murmushi yace"ya kamata ki daure kiyi ta cin abinci"

Tace"amai yake sani"

Murmushi yayi yace"haka fa ishaq yayi ta amai a Abuja "

Tace"Allah sarki in yayi tafiya Mai tsawo haka yakeyi"

Washe gari da safe mummy ta tafi office din daddy

Yace"hajiya Ina jinki"

Tace"mariya ta b'ata yanzu Ina son ayi min transfer komai nata zuwa sunana in zai yiwu,sanan shikuma Aslim Babu wani hanya ne dole ne sai an jira ?"

Yace"hajiya babu wani hanya but ki bani nan da wata biyu zuwa uku zan san abinyi zan duba in akwai hanya,but meyasa bazaki jira ba tunda matar nashi nada ciki"

Tace"abubuwa sun fara kwab'awa domin baya under control dina bazan iya jira ba gaskiya"

Yace"ok zan San abinyi"

Tace"nifa in na gan go no go wallahi allurar da zai sashi mance komai zanyi me kowa yq huta ya zamto Bata tuna komai sai ni"

Yace"ok mu jira wata biyu tukkuna hajiya Nima Ina son ayi ta ta kare saboda ki cika min al'kawarin da kikayi min"

Ta mike tace"sai munyi waya"

Haka fa rayuwa ta cigaba da tafiya Aslim yayi mugun fushi da mummy baya zuwa wurinta ko ta zo sai ya d'aure fuska har ta gaji ta rasa inda zatayi ta jawo hankalinshi

Fatima ko sosai ta kulla soyyaya da ishaq domin suna waya ko wani Shirin hajiya sai ta fad'a me dukda yayi mata karya Yana Lagos shiyasa kwana biyu basu had'u ba in ya dawo zasu had'u

Ta yarda da ishaq sosai ba kowa ke fad'a mata sirrin mummy ba sai walida yanzu Haka ta fad'awa Fatima mummy ta aika allurar da za ayiwa Aslim ya mance memory dinshi Fatima ta Kira ishaq ta fad'a me

Bayan wata biyu abubuwa da dama sun faru ciki harda koyar mota Ni'ima Kuma cikinta yana wata na hud'u yanzu Babu wani zancen laulayi saima bul'bul da tayi cikin yayi mata kyau

Zaune ni'ima take a gidansu umma suna Shirin birthday din Aslim

Ni'ima ta kalli ishaq tace


Maman nur
9/21/20, 9:18 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ3️⃣9βƒ?-4️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ni'ima tace"ishaq please be careful Ina son a wanan Ranan a fallasa sirrin dake b'oye,ina son yasan gaskiya at all cost"

Umma da alhamdullilah jikin da sauki ta Kama hanun Ni'ima dukda taji sauki Amma Bata magana

Fahad yace"nasan in akayi Haka zai yarda, da yarda rabbi sai dai ya zamuyi da allurar da hajiya take Shirin yiwa Aslim ?"

Ni'ima tace"karka damu da wanan a Ranan da Fatima ta fad'amin na canjashi

Yace"good_"

Zee tace"toh ni ya zanyi yanzu"

Ni'ima tace"ana gobe birthday din zaki zo gidan kiyi acting da kyau naji ya fara Zance za a fara raba kwana ni wallahi bana son kazanta"

Ummi tace"hmmm sannu ni'ima Mara kunya"

Umma tayi murmushi,zee tace"ummi jiya da Abba ya zo ya tsare Mama Wai sai ta fad'a me inda kike Wai kauye kika ce me zakije gashi ana niman wata uku"

Ummi tayi murmushi tace"yunwa ya ji kenan ya tuna Dani ko?"

Zee tace"Babu inda beyi dani ba in Nuna me gidan Ni'ima na ce ban sani ba"

Ni'ima tace"karki kuskura kar ya zo yana bani kunya a rainani"

BΓ yan sun gama planing Ni'ima tasa hijab domin dogon rigar atamfa ne jikinta d'inkin ya kwanta Mata sosai sai d'an cikin da ya fito

Fahad yace"sai muje in sauke ki ko"

Tace"ok zee muje sai ya sauke ki"

Zee tace"Bari zan tafi da ishaq"

Ishaq yace"ah'ah Yi tafiyar ki Ba gida zanje ba"ba Haka taso ba Amma ta hakura gaban mota zee ta shiga tunda Fahad ya tada motar kanta ke kasa domin data d'aga Kai sai su had'a ido a Haka har suka Kai kofar gidansu ni'ima ta sauka ta shige

Murmushi yayi ya kalli zee yace"shine kika ce bazaki biyoni ba"

Murmushi tayi tana wasa da yatsunta Amma batayi magana ba

Ni'ima na shiga ta gan Aslim na dukan Fatima Kamar jaka
Da gudu ta karasa tace"kasheta zakayi baby?me tayi"
.walida ko rakub'ewa tayi a gefe Babu Kaya jijinta da alamu itama ta daku"

Yace"ki bari in koyawa yariyar nan hankali watoh yariyar nan Ashe all this while ma"amula take da Mata ban sani ba?"

Ni'ima ta dafe kirji tace"Kai waye ya fad'a ma?"

Yace"yanzu fa na dawo na kamasu red handed da walida kiji iskanci"

Fatima da taji jiki tace"kayi hakuri please"

Aslim yace"kije na sake ki saki uku ki barmin gida"

Ni'ima har lumshe Ido tayi dan farin ciki Bata tab'a tunanin komai zai zo mata cikin sauki ba Haka Allah ya gani ta Kai 3days batayi bacci ba tunda ya fad'a mata maganan raba kwana domin tana kishin mijinta she can't imagine mijinta na kwana da lesbian,godiyarta d'aya ba itace sanadin rabuwarsu ba kamar inda ta shirya da ta so ne zee ta biyo ta har gida tace"ta kwace mata saurayi watoh ishaq"

BΓ yan ya haura ni'ima ta kalli Fatima dake kuka ko na me oho a ranta tace"kin girbi abinda kika shuka

Walida dake shashasheka tasa kayanta ta bar falon da gudu fatima ta Shiga d'ankinta ta fara had'a kayanta

Ni'ima na Shiga ta tarar da Aslim zaune ya rike Kai ta fara lallashin shi tace"karka damu please karka sa abin a rainka tun zuwa na gidan Nan nasan lesbian ce domin ta so tayi dani,baby nayi mamaki da baka tab'a zarginta ba shiyasa Bata Bari ka kusanceta baby"

Rungume Ni'ima yayi yace"baby da kanwata fa "

Ni'ima tace"Allah ya tsareka baka da alaka da walida"zaiyi magana ta rungumeshi

Washe gari tunda asuba Ni'ima ta tashi ta had'a tea Mai kauri da katon bread tana Sha a saman gado

Yace"baby dole sai anyi cebrating birthday din ne we can still mark it kawai ai ba sai an Tara jama'a ba you are stressing yourself"

Tace"don't worried you are my husband I will do anything to make you feel loved so karka damu zan warware"

Yace"ok just invite few friends ban San taro dayawa ni'ima tace"toh"

A wancan building din zamuyi ai zai d'auki jama'a

Washe gari yau ya Kama birthday din Aslim

Da misalin karfe 8:pm

Maman nur
9/21/20, 9:18 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣1βƒ?-4️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Da misalin karfe 8:pm building din gidan ne cike da Yan uwa da abokan arziki,business partners da manya kasar
Aslim yayi mamakin ganin friends dinsa,harda daddy ma ya zo sunyi kokarin inviting old friends din babanshi,tunda mummy ta gan irin mutane da akayi inviting tasan akwai matsala domin yawanci su San ba itace mahaifiyar aslim ba

Ni'ima da ta ci ado cikin wani had'eden material da akayi me d'inki gown tayi matsifar kyau sai welcoming mutane take shima Aslim yayi kyau cikin suit dinshi ya fito a birthday boy dinshi Fahad sai hira yake da friends dinsu

Mummy Bata tashi girgiza ba sai da ta gan Yan jaridu

Ni'ima ta kalli ishaq da yayi disguising kanshi a matsayin d'an jarida yasa gemun Katya tame signal da Ido yayi mata alama da ya gane

Ni'ima taje juyawa sai ga Abba cikin wani kodaden shadda zaro ido tayi tace"meya kawo ka"

Yace"ai hajiya ce ta zo har gida ta gaiyaceni"

Ni'ima ta kalli mummy dake mata dariya ni'ima a ranta tace"kenan tana son bani kunya kenan ko zanyi maganinta"

Ishaq ya karaso ya juyawa ni'ima baya yace"toh ya za ayi dashi?"

Ni'ima ta kalli Abba tace"wallahi da baka zo ba wanan matar da ka gani so take a Kama ka,domin so ake a Kama maza masu bin matar banza kuma tana da labarin ka"

Ya zaro Ido,ni'ima ta nuna me wani me bakin suit tace"ka gan wancan toh shine Mai Kama mutane kayi sauri ka bar nan ko ta kira ka karka juya"

Abba da jikinshi ke rawa yace"toh bani na mashin wallahi yanzu Zan tafi"

Ni'ima ta Ciro kudi zai Kai dubu biyar ta bashi tace"ka bi ta kofar baya"aiko Abba na fita ya ruga da gudu

Babu b'ata lokaci aka fara gudanar da taro Aslim ya Kama ni'ima Gam bayan fahad yayi dogon jawabi yace"celebrate ya fito "

Aslim ya fita da ni'ima nan ya sanar da jama'a itace matarshi domin ya gan duk sunyi mamaki tunda da Fatima Suka sanshi godiya yayiwa mutane ya Kuma ce suyi enjoying kansu

Bayan ya koma ya zauna Fahad ya Kira mummy yace"ko tana da abin fad'a nan fa ta rude Amma Bata da choice ta fita ta amshi loud speaker"

Tace"asslamu alaikum jama'a barkan mu da wanan lokacin,na ji dadin da kuka hallaci wanan bikin murna zagayowar haihuwar d'ana da farko dai Dole in godewa Allah da ya nuna min wanan rana,yau a ce d'an Dana Haifa is 35 ai abin farin cikine"

Nan mutane Suka Fara kallon juna,ni'ima ta kalli ishaq ta me alama da ido

Ji sukayi yace"excuse me ma, but ai akwai masu cewa bake ce mahaifiyarshi ba kedai kishiyar mahaifiyarshi ne muna son mu ji menene annihin gaskiyar

Mummy tayi shiru, ta rasa me zata ce"

Aslim yace"mummy please ans him in ba haka ba gobe zamu Zama topic a jaridu"

Mummy tayi dariyar yake tace"it private so I don't wish to discuss it here"

Ni'ima ta kashe mata Ido,ishaq yace"gaskiyar ne baki so ne or there is something else"

Wani abokin daddy yace"ai kowa yasan mariya ce mahaifiyar shi"

Aslim yayi saurin kallonshi,matar mutumin tace"but ina mariyar Allah sarki kawata ce fa"

Aslim ya kalli Ni'ima yace"me ke faruwA?"

Ni'ima zatayi magana mummy tace"Bari mu watse zanyi maka explain....."

Maganar makalewa yayi sakamakon videon da tvn ya fara haskawa bayan wutan ya mutu hoton Aslim ne tun Yana yaro kurawa hoton Ido yayi sai yayi ta ganin hotunanshi da mariya da Kuma hoton da sukayi da abbanshi tun Yana d'an yaro

Rike Kai yayi idonshi ya canja kala

Ishaq yayi ta d'auka a waya domin a d'an jarida ya zo

Aslim yace"meke faruwa?"

Mummy da jikinta ke rawa tace"karka damu zan maka bayani"

Nan fa party beyi dadi ba mutane Suka fara barin wajen domin ya zama surutai kowa na fadin albarkacin bakinshi

Mummy tayi ta kallon ishaq a ranta tace"tabbas turo shi akayi"

Wata ta fito dashi tana latsawa Kamar ko ishaq yasan me takeyi ya fita da sauri ta bayan gida ya hau fence ya bar anguwan


Daddy da Fahad suka sallameta,mummy ta kalli Aslim tace"muje part Dina zamuyi magana

Kafin yayi magana Ni'ima ta Kama me hanun yace"kije zamu fito yanzu"Bata jira me zata ce ba ta Kama hanunshi Suka bar wajen "

Suna komawa part dinsu ni'ima ta kalleshi tace"ka Yarda ko still kana tantanma"

Aslim yace"no ban yarda ba,ya za ayi a ce anty mariya ce mahaifiyata,nasan mummy bazata min karya ba she zata min bayani"

Ni'ima tace"Kai wani irin Wawa ne can't you use your brain for once?haba shekara nawa ana fama da Kai Amma kaki yarda that woman is not you mum she is only using you"

Yace"ok Bari inje in ji me zata ce"

Ni'ima tace"jirani tana shiga ta fito da wani d'an sanda ta baya ta kwala me a Kai ya saki Kara ya zube kasa tana ganin haka taje ta kulle kofar falo ta dawo ta d'aureshi Sanan ta kulle me baki me baki,
Kicin taje ta dibo ruwa ta wasa me a firgice ya dawo hankalinshi

Tace"

Maman nur
9/21/20, 6:08 PM - Ummi

Please Login or Register in order to submit comment