Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣3️⃣-4️⃣4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"bazan fita ba sai ka ji abinda zan fad'a maka,baby matar nan ba maihafiyar ka bane Amma kaki ji dole sai ka ji abinda zance maka"

Kallonta kawai yake domin ba Bakin magana,video ta shiga a wayarta ta fara nuna me videon mummy inda take magana dasu manager a ranan da zasu je Abuja tace"nasan halinka shiyasa nasa camera a falonta"

Kallonta yayi ga mamakinta sai Bata shock din data take expecting a idonshi ba,bude me baki tayi ya sauke ajiyar zuciya ta kwance shi

Mikewa yayi ya rike Kai yace"Ni'ima in kina Haka wata Rana Zaki kasheni wallahi"

Tace"ya Ina maka magana zaka maiyardani Yar iska"

Yayi murmushi yayi kissing dinta yace"Ina zuwa baby Bari inje wajen mummyna"

Binshi kawai tayi da kallo harya b'ace mata

Yana zuwa ya gan mummy na up and down yace"mummy karki damu ke ce
mahaifiyata har abada"

Mummy ta rungumeshi cikin farin ciki tace"da gaske?"

Yace"eh"

Mummy tace"Ina zuwa jirani"

Tana shiga ta d'auko allura ta zuba a syringe ta b'oye hanunta a bayanta ta fito tace"dear zo inji d'imin ka Kai d'ana ne"

Yana rungumeta mummy ta soka me allura a hanun

Rike kai yayi Yana ta ihu kamar mahaukaci sabon kamubayan minti goma ya mike ya b'oye bΓ yan mummy yace"mummy zanje school's"

Murmushi tayi dariya tace"kenan kwakwalwar ya dawo Kamar na yara

Bayan minti biyar Ni'ima ce ta shigo ta gansu zaune yana cin abinci yana Wasa

Ni'ima tace"baby zo muje mu kwanta"

Tashi yayi da gudu ya b'oye a bayan mummy yace"wacece wanan?"

Mummy tayi murmushi tana shafa me Kai ta kalli ni'ima tace"my dear ai yanzu Baki da miji zaman kanki kike domin mijinki ya Zama d'an yaro yanzu sai mu gan inda zaki ceceshi you think you are smart"

Ni'ima ta zube kasa ta kama kafafunta tace"kiyi hakuri karki illata shi kome kike so zanyi Miki"

Mummy tace"ai dolenki Amma sai kin haihu zansa kuyi transfer cikin sauki"

Ni'ima zatayi magana tace"ki fita kan in fitar dake"

Ni'ima ta mike da sauri ta fita tana komawa tea ta sha kaWai taje d'akinta ta kwanta duk sai ta ji ba Dadi domin ta Saba da mijinta

Cikin dare ta fara tari,da k'yar ta mike tana shafa wuya ta girgiza jug ba ruwa ciki dama shine me sawa

D'auka tayi ta fita tana sauka falo taji motsi sai ta d"an tsaya sai Kuma taji shiru

Tana Fara tafiya sai ta Kuma ji,tsaki tayi tace"in zaka fito ka fito nasan Kaine

Jawota yayi ya

Maman nur
9/21/20, 6:08 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣5βƒ?-4️⃣6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Jawota yayi jikinshi yace"baby bakiyi bacci ba"

Tace"ruwa na zo Sha "

Yace"alright kawo in dibo Miki "bashi jug din tayi yaje ya d'ibo mata ruwa Suka zauna a falo

Bayan ta Sha ta kalleshi tana murmushi tace"sannu me cutar memory lost"

Yayi dariya yace"matar nan fa wawuyace ta yarda dani ta d'auka da gaske memory lost din ne duk call dinta a gabana takeyi

Ni'ima ta rungumeshi tana kuka

Yace"yanzu ba lokacin kuka bane inshaallah Dana kwashi wasu takardu dake hanunta Zan sa a kamata zamu dawo mu cigaba da rayuwar mu,ba dai kince umma na lafiya ba?"

Ni'ima tace"eh"

Yayi murmushi ya ja hancinta yace"da ishaq Nike tare ko da Ni'ima ".

Ni'ima ta kyakyale da dariya tace"ya akayi ka gane?"

Jawota yayi jikinshi yace"tun a Abuja na gane kece ishaq da Ni'ima d'aya ne domin tunda muke da ishaq ban tab'a me kallon kurulla ba sai a daren ranan da muka je Abuja na dai kyale ki ne kawai in gan iya gudun ruwanki ko da nayi ta Nuna b'acin rai da Kika dawo nayi ne ko Zaki fad'i gaskiya Amma da yike kin fiya taurin kai da Kika fita sai Kika had'o wani karya kuma Fahad yayi sopporting d'inki tun daga wanan Ranan na gane akwai abinda kuke b'oye min kuma akwai kiyyaye Mai zafi tsakaninki da mummy,but then Ina ta son in San meyasa kike ta shigar maza,Hakan yasa na fara binki a b'oye,har Kika je gidan umma Ina ta jira a mota,a ranan dana gane real intention din mummy shine a daren da Kika fita ishaq ya d'auke ki a machine Kuna fitowa sai na gan fito da Shirin maza zee na bayanki har ya d'auke ki ya kaiki eatry,duk Ina kallon ku abinda ya gigita ni sai na gan Fatima Kika je gani,I was confused washe gari sai naje shagon zee nace ta fad'a min gaskiya abinda ke faruwa in ba haka Zan sakeki na gaji da halinki zee ta ji tsoro sai ta zayyane min komai dukda wasu ban yarda ba Ina barin wurinta sai na dawo gida nayi part din mummy sai dai kafin in shiga sai naji tana waya,tana fad'awa farouq irin tsanan da tayi min,nan dai naji wasu sirrika tun daga ranan Nima na fara acting dinna"ya Kare da kyakyale da dariya

Ni'ima ta turo baki tace"toh meyasa ka sakeni bayan kasan gaskiya?"

Yace"na baki chance ki fad'amin gaskiya baby shiyasa nace may be in na sake ki zaki fad'a min Amma sai na gan Ashe ke Yar daba ce sai Kika zo da wuka"

Ta harareshi tace"da ka fadamin kasan gaskiya ai da ban Yi maka wanan bugun a Kai ba"

Yace"Taya zan fad'a miki bayan mummy na leke ta wundo"

Runguneshi tayi tana dariya tace"yanzu in ta zo ta Kama mu fa?"

Yace"karki damu maganin bacci nasa mata a drinks "

Ni'imatullah ta kyakyale da dariya ta fara shafa kirjinshi zaiyi magana ta hade bakinsu,d'aukarta yayi ya kaita d'anki Nan fa suka Lula duniyar ma'aurata

Bayan ya samu natsuwa yace"baby nagode da soyyayarki Allah yayi Miki albarka"

Tace"ai yiwa kaine "

Hira suka shiga Yi tana bashi labari umma ta samu lafiya sai kusan asuba ya bar part din ya koma na mummy a hankali ya shiga ya rufe kofa ana Kiran sallah yayi a falo

Washe gari mummy na hanunshi kwance a inda ta barshi jiya ta ji wani dadi

Haka fa Aslim ya cigaba da Zama a part din mummy a matsayin ya mance komai Wanda a zahiri takardu dukiyarshi yake had'awa in Bata Nan,kullum sai tayi tawa Ni'ima dariya

Bayan sati d'aya

Maman Nur
9/22/20, 8:48 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣7βƒ?-4️⃣8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan sati d'aya Aslim ya tattara duk wani abinda yake so ya kwashe

Yau da safe suna zaune,a falo tare da mummy ta Lura sai murmushi yakeyi sallama Suka ji mummy tace"walida je ki duba ko wanene"

Zuwa tayi ta juyo tace"mummy police ne fa"

Mummy ta zaro Ido tace"police lafiya?"fita tayi daga ita sai dogon Riga tana ganin Dr ta zaro Ido sai daddy da umma

Komawa zatayi da gudu Aslim ya tare hanya yana murmushi yace"Ina zuwa fake mummy"

Umma ta zo da gudu ta rungumeshi tace"wallahi matar nan ta cucemu ta rabani da kowa ita ta kashe abbanka"

Police Suka sawa mummy handcuff aka tafi da ita

Aslim ya rungume umma yace"iam sorry ban gane da wuri ba"


Komawa falon Ni'ima sukayi tana ta baccinta hankali kwance

Umma tayi murmushi tace"barta kawai ta huta

Zama yayi domin da hijabi jikinta da alamu daga sallah asuba ne ta koma bacci

Daddy yace"alhamdullilah komai ya zo karshe Aslim akwai dukiyoyin ka a hannuna akwai wa'yanda za a iya tranfering akwai Wanda za a jira sai matar naka ta haihu inshallah akwai wasu companies dinka da nayi ta kula dasu Kuma cikin shekarunan ba karamin kudi aka Tara ba kamar kamfani da ka San d'ana Fahad dashi toh ba nashi bane naka ne"

Yace"ni na bar mishi"bayani daddy yayi me daga karshe umma tame godiya ya bar gidan

Ni'ima bata tashi bacci ba sai kusan 11:30 ta gan umma zaune tana kallo a firgice ta sauka kasa tace"umma yaushe Kika zo?"

Umma tace"tun d'azu kina bacci"

Ni'ima ta karasa cikin jin kunya ta gaidata "

Umma ta amsa da murmushi,Ni'ima tace"Bari in had'u Miki breakfast "

Umma tace"na ma had'a breakfast kije dining ki d'iba ki ci"

Ni'ima ta zaro Ido tace"ai da kin tasheni"

Umma tace"je kici"

Ba karamin abinci ta ci ba sanan tace"umma Bari inje inyi wanka"

Umma tace"sai kin fito"

Tana haurawa aslim ya dawo bayan yayiwa walida korar Kare ya bawa megadi gargadi akan Kar a Kara bari su shigo gidan

Zama yayi kusa da umma yana jin farin ciki umma tace"ya dai d'an umma sai murmushi kake"

Yayi dariya yace"umma farin ciki ne kawai"

Ta shafa kanshi tace"Nima Haka"kwanciya yayi ya aza kanshi a cinyarta sai ga Ni'ima ta fito cikin dogon riga tana ta kallonsu"

Umma tace"ya dai ya'ta?"

Tayi murmushi,umma tace"toh zauna Mana"

Ni'ima tace"so Nike ya tashi ya dawo nan ni in zauna kusa dake"

Yace"wallahi bazan tashi ba ke tun yaushe kike ganinta sai yau da zata bani kulawa kike bakin ciki"

Umma tace"toh tashi ka zauna tashi yayi ya zauna umma tace" matsa"

Matsawa yayi sanan itama ta matsa Ni'ima ta zauna suka sata a tsakiya a takure suka zauna

Ni'ima tace"umma ummi ta koma gidane?"

Umma tace"eh Babu inda banyi da ita ba ta biyo mu taki

Bayan wata uku abubuwa da dama sun faru ciki harda gidan da Aslim ya canja musu sun koma wani babban gida saidai part din umma daban ne Ramlat ta dawo tana Zama da umma cikin watanin nan uku Abba bashi da lafiya sosai domin ya samu cutar kanjamau a asibiti yake jikin yayi tsanani babu wanda ya damu dashi Ni'ima ce ke kokarin zuwa dare da safe sai ummi dake jinyarshi su talatu ma suma suna fama jikin saude yayi tsanani sosai har ta bawa alhajin dake mu'amula da ita talatu da d'an sauki tana shan magani sai yanzu Sukayi dana sanin auren Abba,Abba ko kullum sai ya Nime gafarar Ni'ima domin duk ya'yanshi babu me zuwa gaishe shi sai ita harda Wanda suke gidan mijin sai Ramlat itama tana kokari yayi nadama a lokacin da bata da amfani sai yanzu ya gane Babu riba a aure aure da yayi tayi gashi da kanana yara yanzu in ya mutu me zai faru dasu?tun Yana Raye ma sun wulakanta balle ya bar duniya kash kullum sai cewa"yake kaicona,kaico dame hali irin nawa

Umma ko sab'on rayuwa ta bude da ita da d'anta sun manta baya yanzu cikin Ni'ima na wata 7 yayi girma Kamar cikin daya shiga watan hauhuwarshi sai dai kwanakinan bata fiya lafiya ba domin tasa tunanin rashin lafiyar Abba a ranta ga ciwon ciki da take yawan fama dashi sunje asibiti farida tace"da ta ji ciwo su zo asibiti cikin nata ne akwai complications

Yau dai da misalin 4:20pm zazzab'i ne ya rufeta ta koma part din umma domin Aslim ya fita da Fahad Ramlat kuma taje asbiti wajen abba

Umma ne da ummi da ta zo tun safe duba jikinta da k'yar ta samu bacci a d'akin Ramlat

Cikin bacci tayi ta Jin hayaniya a falo Kamar ihun umma a hankali ta fito sai ta gan mummy da fatima,mummy na Jan umma daga stairs sai wasu katti biyu

Zata koma mummy ta wani jawota ta wurgata kujera ta saki ihu

Umma na kuka tace"dan girman Allah ku kyaleta karku mata komai

Ummi da jikinta ke rawa taje da gudu zata d'ago Ni'ima ganin jini na bin ta kasarta sai mummy tayi saurin buga mata kasar bindiga a kai tuni jini ya b'arke mata ta Fadi kasa Ni'ima tayi ta ihu tana niman taimako amma sai fatima tayi ta jan Sumanta tace"kece sarkin had'a wasa ko you decieve me dana Kira ki a waya kika ce kece ishaq shiyasa yau Zan ci ubanki,a ganin ki Dan an kama mummy an koreni Wasan ya karene?toh gashi ta fito karamin kudi na Basu Suka fitar da ita na awa uku dan kawai mu d'au fansa bazaku ci bulus ba

Ni'ima na kuka ga azaba ta dinga rokonta Amma taki

Mummy tace"yau sai na kashe ku kowa ya huta"

Ni'ima tayi ta ihu tana niman taimako

Mummy tayi setin bindiga zata halbi Ni'ima ummi ta mike da k'yar taje ta shige gaban ni'ima sai mummy ta halbeta a arms dinta,wani ihu ni'ima tayi cikin wani Hali ummi tace"ki gudu ni'ima ki gudu"

Umma tayi ta kuka tana rokon su mummy tace"ai saina raba Aslim da farin ciki alkawarine wanan"

Ni'ima ta mike da k'yar zata gudu Fatima ta jawota ta wurgata ta Fadi kanta ya bugi tebu tuni jini ya b'arke mata akai

Megadi ko kokuwar kwance kanshi yake har ya samu nasarar kwance kanshi da sauri ya d'auki waya yayi dialling number Aslim yana d'agawa yace"oga zo da police akwai matsala wasu mutane sun zo suna niman kashe su hajiya"

Jikin Aslim na rawa ya mike a inda suke zaune ya Kira yan sanda

Koda Suka iso sun tarar Fatima ta jawo ni'ima da niyyar zata wurgata kasa daga bene

Nan fa yan sanda Suka zagaye gidan Ni'ima na ganin Aslim ta dinga Ihu

Zubewa kasa yayi ganin Fatima taki sakinta ya fara rokonta sai dariya takeyi wani d'an sanda ya Haye sama da gudu

Umma ko kokuwa sukeyi da mummy domin tuni mazajen biyun sukayi surrender ganin an halbe d'aya

Kokuwa sosai umma keyi har tayi nasarar tura mummy daga sama ta Fadi kasa mataciya kanta ya fashe

Fatima ko a Kafa aka halbeta ta saki ni'ima da ta dade da sumewa

Aslim ya haura jini da ya gani ne ya bashi tsoro yayi ta jijjiga Ni'ima Amma Bata motsi

Fahad yace"mu kaita asibiti"

Babu b'ata lokaci Fahad ya d'auki ummi zuwa mota Aslim da jikinshi ke rawa ya d'auki ni'ima umma tasa hijab Yan sanda Suka d'auki gawan mummy Suka tafi dashi

Ana kaiwa asibiti Babu b'ata lokaci aka shigar da ni'ima emergency Dr farida tayi ta kuka Dr saheeb yace" you have to be strong let save her life"da k'yar ni'ima ta farfad'o tana farfad'owa nakud'a ya zo Mata gadan-gadan

Dr saheeb yayi ta fama Amma bata haihu ba ta wahala sosai

Farida tace"dama akwai possibilities na ta haifi pre-matures sai dai na fad'a musu dama akwai complications"

Yace"what do we do now?"

Tace"tunda Bata haihu da kanta ba bari a mata aiki"

Aslim ko sai zirga-zirga yake shi kadai yasan abinda yake ji

Yana tsaye sai ga likita ya fito yace"Kaine Aslim ?"

Yace"eh"

Dr yace"ladidi na son ganinka"

Umma ta mike tace"muje Dr jikin nata da sauki ko?"

Yace"ku shiga tana niman ku"

Cikin tashin hankali suka shiga ummi dake kwance tana ganin aslim tayi murmushi dole Kama hanunshi tayi hawaye na bin gefen kunnita tace"ka min alkawari zaka kula min da ya'ta Mohammed ka rike min ita Amana karka Bari tayi kukan maraici ka riketa Amana"

Kuka yake kamar yaro Fahad na shafa bayanshi yace"ummi Babu inda Zaki kina tare damu"

Murmushi tayi tace"ina ji a jikina mutuwa zanyi mariya ki kula min da ni'ima na yafe mata duniya da lahira in na bar duniya ku bata farin ciki da ta dade bata samu ba,ya'ta tayi wahala a rayuwa saboda ta rufamin asiri Babu abinda batayi ba tayi aiki a matsayin namiji duk na sani Allah yasa ku Gama da duniya lafiya"

Umma zatayi magana sai ta ji Aslim yayi salati domin ya ji hanunta ya saki"

Kuka yake sosai besan lokacin daya rungume ummi ba yana jijjigata amma Ina Rai yayi halinsa

Umma ta rike Kai domin juya Mata yake,Dr ne ya shigo da gudu yace"sir muna bukatar jini"

Fahad yace"muje Mana a duba nawa"

Aslim yace"no Bari q duba nawa"

Fahad yace"no I don't think is a good idea domin duk inda akayi jinin ka ya hau,bari a duba nawa kawai"be jira cewar aslim ba ya bi Dr ana godawa ko akayi sa'a yayi dai-dai aka d'iba shidai Aslim zama yayi ya rike Kai babban tashin hankali shi Yaya za a sanarwa ni'ima ummi ta rasu

Ni'ima ta ji jiki sosai da k'yar ta haiho ya'mace,farida tayi hamdala
Tace"zaki iya ni'ima please ki Kara kokari saura d'aya"

Cikin fitar hayyaci tace"wallahi bazan iya ba mutuwa zanyi ku taimaka min wallahi bazan iya ba please mutuwa zanyi inallillahi wa inaillahi rajiun ummina ki zo ki taimaka ni na mutu na lalace"

Dr saheeb yace"Zaki iya please ki Kara daurewa kiyi nishi"

Aslim dake waje yana kallo ta glass babu abinda yakeyi sai addu'a jiri ke d'ibarshi

Can dai ni'ima ta damke hanun farida tayi wani irin nishi sanan ya'mace ta Kuma fitowa

Tsit kakeji,Dr saheeb yace"ni zan tafi I think you can take it from here"

Farida tayi me side hug ya fita,Aslim ya shigo hankali tashe yace"meyasame ta naji shiru"

Farida tace"hutu takeyi gaskiya tayi kokari sosai wallahi ban tab'a tunanin a halin da aka kawota zata iya haihuwa da kanta ba"

Sai a sanan ya kalli baby's din dake hanun nurses ya kalli Ni'ima duk da yana cikin damuwa sanda yayi murmushi

Farida tace"kun zo da Kaya ko?za a gyrata sanan a Kai yaran incubetor "

Yace"ok"fita yayi nurse ta anso kayan sanda Suka gyra Ni'ima saf sanan Suka mata allurar bacci ta samu bacci yara kuma aka tafi dasu inda zasu Sami kulawa

Fahad yace"yanzu ya za ayi da gawan ummi"

Cikin kuka Aslim yace"I don't know bana son inyi komai ba tare da ni'ima ba and gashi Bata da lafiya Dr sunce Kar a fad'a Mata,but zani asibiti in gan Abba in sanar dashi tunda aurenshi na kanta

Umma tace"kuje Ina Nan,har muryarta ya dashe saboda kuka"

Suna fita sukayi asibiti direct sashen inda ake ajiye masu cutar kanjamau Nan fa Aslim yayi me magana

Kuka yake sosai yace"ban so a ce kin mutu ba Ladidi ban roki gafararki ba naso a ce kinyi tsawon rai kodan yar'ki ni'ima,Allah ya jikanki ya Kai haske kabarin ki Allah ya yafe Miki Nima na yafe miki duniya da lahira in dai addu'an miji ke Kai mace aljana toh Ina rokon Allah ya saki a aljana"kuka Abba keyi sosai daga Nan kuma sai abin ya koma tari tun ana d'aukar abin Wasa har Aslim ya Kira Dr fama akayi tayi da Abba har Allah yayi me rasuwa

Aslim ya koma da baya yace"no ka dawo wallahi ni'ima bazata iya d'auka ba ka dawo please Abba ka dawo karku barta Bata da kowa please"

Fahad idonshi ya cika da hawaye ko mutuwar mahaifiyarshi be tab'ashi irin wanan ba kuka yayi sosai, aslim yace"Ramlat je gida ki sanar yanzu zamu Kai gawansu

Ana kaiwa Babu b'ata lokaci aka musu wanka da sutura a kofar didan Abba aka sallacesu dukda talatu tace"a jira ni'ima Aslim yace"baya son ta gan gawansu zata iya shiga wani Hali ga d'ayen jego ana Gama musu sallah aka kaisu makwancinsu talatu Bata tab'a Jin mutuwar daya tsaya mata ba irin na ummi duk Yan anguwa anyi mata kyakyawar shaida saidai dayawa basu bi Abba da addu'a ba saima cewa da ake saboda ummi ne akayi me sallah,bayan an gama komai aslim ya dawo asibiti ya tarar da ummi zaune still ni'ima Bata tashi ba Amma jinin ya Kare

Zama yayi,yayi tagumi umma tace"komai mukkadarine daga allah Allah ya jikanshi

Zaiyi magana sai ga Ni'ima ta tashi a firgice tace"Ina ummina mafalki nike Wai ta mutu"

Aslim ya taso da wuri ya

Maman nur
9/22/20, 8:48 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ4️⃣9⃣_5βƒ?0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Aslim ya taso yace"baby no baki da lafiya you need rest please"

Kuka ta fashe dashi tace"mummy fa ta halbeta da ta je halbina ummina ta tare min ku dai kawota asibiti ko? wani ward take please"

Aslim ya rungumeta umma ta rasa me zata ce kawai sai ta fashe da kuka ni'ima ta janye jikinta tace"umma Basu dai miki komai bako?"

Umma ta girgiza mata Kai ni'ima tace"meyasa kike kuka?"

Aslim ya zaunar da ita yace"ummi na barci Dr yace"Kar a tashe ta baby je ki kwanta"

Tace"nifa ganinta kawai zanyi"da k'yar ya lallasheta ni'ima ta kwanta cikin dare basuyi bacci ba saboda ciwon ciki datayi ta fama dashi

Washe gari ta tashi da hauka sai ta gan ummi Aslim yayi ta fama suna cikin magana wayarta yayi Kara umma zata d'auka tayi saurin d'aukewa tana d'agawa taji maman zee tace"na zo gidan ku Ashe ba a sallamoku ba na zo miki ta'aziyar rasuwar iyayenki Allah ya jikansu"

Ni'ima ta kalli Aslim tace"abbanne ya rasu?"

Ya jawota yana buga bayanta yace"addu'a zamu Yi musu sun rigamu gidan gaskiya Ni'ima Allah yayiwa Abba da ummi rasuwa jiya"

Ai da ni'ima tayi wani Ihu bata kara sanin inda take ba

Aslim ya Kira Dr aka dubata Dr na ta fadar meyasa aka fad'a mata

BΓ yan kwana biyu suka koma gida sai dai ni'ima takiyin magana saidai ta amsa da Kai a falo ta zauna tana karb'an gaisuwa ko ta kan yaran bata bi ba,ni'ima Bata tab'a sanin tana son abbanta ba sai da ya bar duniya kullum tana me addu'an samun rahama ji take kamar an aza mata wani kaya a kirji"

Tana zaune tayi tagumi cikin hijabi umma ta kawo abinci tace"gashi Ina son ki cinyeshi tas"

Ni'ima ta girgiza kai"

Umma tace"umurni na baki"

Ni'ima ta fara hawaye tace"ni ban jin yunwa"

Umma tace"saboda bani na haifeki bako,Ni'ima bazaki ragewa kanki wanan damuwar ba ki cigaba da Yi musu addu'a ki godewa Allah kin rabu da ita lafiya kuma tana ta Miki addu'a harta bar duniya Ni'ima ki d'aukeni a matsayin ummi ki kinji"

Ni'ima ta fashe da kuka tace"meyasa mutuwa zata min Haka bayan ta gama wahala dani lokacin da zata ji dadi sai ya d'auketa umma bani da kowa fa yanzu"kuka take sosai umma ta rungumeta tana shafa bΓ yanta tace"kina da Allah kuma kina da mu"

Da dare Aslim ya zo yace"ta zo zaiyi magana da ita"

Binshi tayi suna Shiga falonsu ya rungumeta yace"yau Ina son kiyi kuka ki rage radadin Dake zuciyar ki shirun Nan naki na kasheni please"

Ni'ima ta rungumeshi tana kuka sosai tayi kuka sanda ta gaji dan kanta tayi shiru yace"toh ya Isa daga yau bana son in Kara Jin kinyi kuka ko na gan hawaye a idonki please baby promise me"

Ni'ima tayi shiru yace"please"

Tace"I promise"

Yace"yanzu Ni'ima kin Zama amana a guna please karki Bari inyi failing ummi"

Tayi murmushi yake,kallonta yayi sanan ya juya mata baya yace"ni fushi nike dake"

Tace"me nayi?"

Yace"ko ki tambayi yaranki"

Ta rufe fuska tace"kunya nikeji"

Ya Ciro waya ya nuna mata cute baby's din yace"Kamar ku d'aya dasu wallahi,nidai Allah yasa karsu Zama Yan daba"sai a sanan ta amshi wayar tana kallo tuni taji relieve wani soyyaya yaran ne ya rasata yanzu Bata da kowa sai su"

Murmushi yayi ya kwace wayar yace"Suma fushi suke dake"

Tace"nida yarana sai ka ce wani ya Sha min wahalalsu"wani Dadi yaji ganin tq dawo Ni'imar ta

Rungumeta yayi Yana tsokanarta

Bayan sati d'aya ni'ima ta amshi kaddara saidai har yanzu in ta tuna ummi Bata Raye sai taji wani ciwo a zuciyarta yau aka dawo da yaran umma ta zage tana basu kulawa ba ayi taron suna ba an sa musu sunan ummi Aisha sai Maryam Amma ana Kiransu da afrah da amrah sai daishi afra ummi yake ce mata ba karamin kaunar ummi yake ba dan ko wani lokaci tana makale dashi

Ni'ima har haushi Take ji Wai Yana sonkai,umma dai saidai tayi murmushi

A kwana a tashi ba wuya har sukayi arba'in a lokacin ansa bikin zee da Fahad Nan da wata d'aya za a had'a Dana Ramlat da ishaq

Ranan da sukayi arba'in babu kunya ya d'auke matarshi Suka bar umma da Ramlat da raino Ni'ima nata

Please Login or Register in order to submit comment