Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ci ba"

Karasawa tayi gabanshi ta Kama necktie dinshi tace"haba baby ya za ayi tun asuba in tashi in yi maka breakfast sai kaki ci hanya ka min adalci kuwa?"

A fusace yace"nace bazanci ba Dole ne?"

Tace" ok babu komai Amma zamu ga inda zakayi ka fita ai tun jiya keys din na hannuna"tana magana ta koma dining ta zauna tana karkad'a kafa

Yace"bani makkulin kofa"banza dashi tayi"

Fatima ta mike tana murmushi tace baby ka ci abinci in Haka zai sata farin ciki karka b'atawa kanka lokaci"

Ta kare magana da kallon cinya Ni'ima

Komawa yayi badan ya so ba ya zauna itama Fatima ta zauna ko kallon inda Fatima take batayi ba ta zubawa Aslim abinci itama tasa nata

Ta zauna yace"ita fatimar fa?"

Ni'ima tace"ba a haife Yar iskar da zanyiwa girki ba ta zauna ta ci,in tana Jin yunwa ta shiga tayi ai itama macece Amma ni bazan Bata abinci dana girka ba wallahi"

Ya mike yace"toh Nima bazan ci ba"

Tace"ok yau a gida zaka wuni kenan"

Fatima tace"baby karka damu yanzu danayi wanka zanje ostrich nasan bazan rasa abinda zanci ba

Hararar Ni'ima yayi ya fara ci,itako murmushi tayi tana satar kallonshi aiko abu kamar Wasa sai ya cinye

Tashi tayi ta kara me tace"baby ka daina irin wanan barazanar wata Rana sai ka ji kunya Kai da kace bazaka ci ba gashi harda Kari ni bana son irin Haka sai wanan jakar ta d'au Sona ne bakayi alhali jiya ka bani so"ta Kare magana da kashe me Ido"

Tsaki yayi ya shanye sauran tea din ya tashi yace"bude min kofa"

Mikewa tayi ta karaso inda yake ta d'aga kafa ta me peck tace"take care baby kila zanzo anjima in kawo maka lunch ishaq ya tab'a nuna min office dinku"

Da sauri yace"no basai kin zo ba"

Tace"don't worried I will decide ba Kai zaka fad'a min ba"

Itadai Fatima tayi tagumi tana kallonta

Bude kofar tayi ta rakashi har falo

Yana jan mota ta dawo da gudu ta haura toilet ta shiga ta wanke fuskarta sanan tasa atamfa riga da skirt tasa hijabi ta d'auki hand bag ta kunna wayar office ta fita sai shagon su zee

Ba karamin mamaki zee tayi ba da ta ganta tace"amarya jiya harta fito yau"

Ni'ima tace"ba lokaci in na fito sallah anjima zamuyi magana"

Zee tace" atleast bani labarin abinda ya faru jiya"

Ishaq na shiyawa yace"nidai abinda Zan iya ce Miki yanzu shine zan d'aga shi sama,sai na kaishi sama zan wurgoshi kasa kedai ki samin Ido"

Zee tace"ban fahimta ba"

Ishaq yace"bazaki gane ba saiya faru"
Barin wurin tayi sai office

Yana shiga ta hangoshi zaune Yana aiki,ajiye Jakarshi yayi ya Karasa ciki

Yace"

Maman Nur
9/11/20, 3:47 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ6βƒ?7βƒ?-6βƒ?8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ishaq yace"good morning sir ya gajiya bikin? "

Da mamaki ya kalleshi yace"ishaq I wasn't expecting yau ai gobe ka ce min zaka dawo ko?"

Yace"eh sir but i change my plan saboda Ina tunanin bazaka zo yau ba tunda Kai ango ne ya Kare magana da yin dariya"

Aslim yace"yaron Nan ka Fara Raina ni fa"

Ishaq yayi dariya yace"sorry na zo ne kawai dan nasan aiki zaiyi maka yawa shiyasa "

Aslim yace"that very thoughtful of you"

Ishaq yace"in kawo maka coffee ne?"

Aslim yace"no nayi breakfast a gida"

Ishaq ya zaro Ido yace"sir yau kayi breakfast a gida abin mamaki kasan Allah nayi mamaki da ranan nan naji Wai kana da Mata domin at first I thought you are single inda kake zuwa ka sha coffee da biscuit"

Yace"me kake nufi?"

Ishaq yace"it simple ya za ayi Ina da Mata Kuma inyi ta ci coffee da biscuit ko abinci waje ai kamata ai kafin in zo office matata ta had'a min had'eden breakfast, miye amfanin ta?karka manta ma ranan ma na gan ka da take away da daddar......"

Kallon da aslim keyi me ne yasa shi canja magana yace"sorry I mean Ranan nan Ni'ima tace min ta ganka da take away"

Zama ishaq yayi yace"sir hanya ko matar ka na Sonka kuwa??"

Aslim ya b'ata rai,ishaq yace"sorry sir in na Fadi ba dai-dai ba but Kai ogana ne you are a good man shiyasa Nike son in fad'a maka Amma kayi hakuri bazan sake ba"

Aslim yace"Ina Jin ka"

Yace"sir tun randa naji Hirar ku da friend dinka Wai matarka ce tace ka Kara aure dan ku samu haihuwa abin ke damu na Ina ta tantama hanya macece kuwa? tambaya d'aya ce a raina shine wanan wace irin Mata ce da bata kishin mijinta hanya tana sonka kuwa?toh in tana sonka meyasa zatace kayi aure,Kuma sir na Lura kamar baka samu kulawa a wajenta inda ya kamata domin Ina Jin wani lokaci kana waya ka Kai mata lunch gida wanan wani irin macece da bata girki,sir ka ganni nan bazan iya auren mace da bazata Yi min girki,gyra gida ladabi da biyyaya never toh miye amfanin auren in Babu kulawa it simply means babu so ne Basai wani ya fadamin ba"ya Kare magana da karantashi a ranshi ko cewa yake"sai na sa maka watsi-watsi a ranka akan Fatima that is the second plan"

Aslim yace"tana sona soyyayarta ce a hak.......'

Katseshi ishaq yayi yace"you considered me your friend duk da nasan ban Kai wanan matsayin ba shiyasa Nike son Fadi maka gaskiya,sir every good wife and mace da take son mijinta,Bata da wani buri da ya wuce ta faranta me Kuma ta wanan hanya indai har tana sonshi,komai kudin mijinta itace zatayiwa mijinta girki,domin duk wata mace tasan abinci na bala'in Kara dakkon soyyaya,na biyu sir shine a gado ta bashi hadin Kai d'ari bisa d'ari in suna harka,and komin jarrabashi ta Zama me dauriya domin iya gado na bala'in karawa mace martaba,na biyu kuma ladabi da biyyaya Bari na Bari Yi nayi,sai Kuma tarrarya in ka dawo aiki ta zo ta tararye ka ta amshi jaka ta cire ma takalmi ta maka headmasach ta fad'a maka kalamai masu dadi domin ita kaje nimowa rufin asiri,and kulawa mace tayi ta kiranka a waya ko text dan sanin lafiyar ka,wanan shine soyyaya sir in baka samu abubuwanan da na lissafa a gun matar ka toh gaskiya Babu d'igon soyyaya ka a zuciyarta tana dai Zama dan kudi ko Kuma akwai manufa da take so ta cinma Amma babu soyyaya a lamarin"ishaq ya kare magana da kallonshi domin ya lura magana ya fara tasiri

Aslim yace"kana nufin duk wata mace me son mijinta bazata ce ya Kara aure ba?"

Ishaq yace"eh sir mata ana musu kishiyane dan dole Amma Babu wata mace da zata ce mijinta ya kara aure no matter the condition ko akwai cikin kaso d'ari da k'yar za a samu biyar,domin kishi hallitace abune a zuciyarsu"

Yayi shiru a ranshi yana tuna maganar Fahad kenan kullum,yanzu da gaske kenan Bata sonshi?"

Ishaq yace"Bari in nuna maka misali"

Dialling number zee yayi,zee dake zaune ta gan number da ni'ima ke amfani a office ne tasan as ishaq ya kirata d'agawa tayi tace"hello baby na ji kewar ka Dan Allah ka fito during lunch na taho maka da abinci'

Ishaq yace"baby please al'farma nake nima,wallahi sadiyar Nan ne ta takura shine nace Bari in roke ki alfarma in na aureki nan gaba sai in aureta"

Zee tace"wallahi ban yarda ba,bazan zauna da ita ba yanzu ishaq dama yaudara na kake all this while"

Murmushi yayi Yana kallon Aslim dake jinsu yace"zee Wasa fa nikeyi Miki kin fiya kishi"

Tace"ba dole ba tunda Ina sonka ai abinda mutum ke so shi yakewa kishi"

Ishaq ya yanke waya yace"sir ka ji ko,ka tambaye kowa maccen da Bata kishin mijinta toh ba sonka take ba"

Mikewa yayi yace"lokaci yayi da zamu tafi meeting din"

Ai Aslim

Maman nur
9/11/20, 3:47 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ7βƒ?9βƒ?-8βƒ?0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ai Aslim zurfi yayi a tunani sanda Ishaq ya Kara cewa"sir Ina magana"

A firgice ya kalleshi yace"me ka ce??"

Yace"cewa nayi sir lokaci yayi da zamu fita"

Mikewa yayi jiki ba kwari,ishaq yace"sir karka sa magana ta a zuciya nidai kawai na gan al'ajibi ne a zancen cewa ka kara aure Amma nasan sauran abubuwan tanayi maka "

Shidai beyi magana ba ya fita yace ka sameni a mota Amma Babu abinda yake juyawa illa kalman zee da tace"ba dole inyi kishin ka ba tunda Ina sonka"and duk qualities da ishaq ya lissafa kwata-kwata Fatima Bata dasu kai zai iya lissafa ko so nawa tayi girki Kuma bazai iya tuna randa ya ci abincinta ba,sanan Bata so ya kusance ta ga fita ba tare da izininshi ba,be tab'a kawo abubuwan nan a ranshi ba sai yau da ishaq yayi me magana

Ishaq ko bayan ya fita murmushi yayi yace"zaka gane ne a lokacin da na koya maka hankali"

Fitowa yayi ya shige mota driver ya jasu a mota ishaq ko sai waya yake da zee kasa-kasa"

Aslim a ranshi yace"ni na mance randa Fatima ta kirani dan ta tambeyi ko Ina Lafiya

Suna kaiwa Babu b'ata lokaci suka Fara abinda ya kaisu dasu da nice builders

Ganin kallon da C E O nice builders keyiwa Aslim yasa ishaq Lura sai murmushi yakeyi

Bayan foreiners din sun musu bayani,za a fara presentation din sai C E O din nice builders ya tashi ya roki alfarma da please a bari gobe domin kayan aikinsu da laptop din da sukayi saving project dinsu yana da technical fault

Aslim yayi mamaki hakan yasa ya mike yace"wanan ba damuwar mu bane wanan ma ya Isa ya nuna company ko are not reliable in ba Haka tun yaushe ake shiri sai yau zaka kawo excuses din"

Farouq C E O na nice builders yace" ba Kai zakayi deciding ba"

Foreigners din Suka ce sun amince

Tashi sukayi suka fito,Aslim yace"Ina ganin zanyi withrawing proposal na tunda basa valueing time"

Ishaq yace"in kayi haka Kamar kayi accepting defeat ne kuma rival dinmu will take advantage of that"

Yace"Kuma hakane"

Ishaq yace"what do you think about farouq?"

Aslim yace"ban gane ba"

Ishaq yace"I think he is planning something in baka manta ba last time ya sace Mana project baka tunanin Haka yake Shirin yi Kuma?"

Aslim yace"ba mamaki"

Ishaq yace"someone is helping him a company mu"

Aslim yace"kana suspecting wani?"

Ishaq yace"manager tunda gashi har yanzu be fito ba Kuma farouq be fito ba shi yace Mana zaije toilet gashi shiru har yanzu'

Aslim yace"yanzu miye abinyi?"

Ishaq yace"hanya d'aya ne muyi snicking company su mu duba computer dinsu so as mu San me suke Shirin presenting gobe"

Yace"wanan criminal act ne"

Ishaq yace"ok ai ka hutar dani,sai ka tsaya su b'ata reputation dinka"

Yace"ok ka kirani in ka shirya"

Ishaq yace"ok but karka nunawa manager kamar muna suspecting dinshi"

Manager ne ya fito Suka koma office saidai ishaq a shagon zee Suka saukeshi a Nan yayi sallah cikin kwanciyar hankali,tana Idarwa zee tace"d'azu acting Dina yayi kuwa?"

Ni'ima dake mayarda fake bears tace"sosai ma kuwa wallahi

Komawa yayi office sai 4:pm Suka tashi,duk saurin da ni'ima tayi be hana Aslim rigata kai gida ba

Yana shiga falon Fatima dake kallo tana cin popcorn kallo d'aya tayi me ta d'auke Kai sanda ya Karasa yace"baby Sannu da gida"

Ba tare da ta kalleshi ba tace"yauwa Nike ji ka taho min da take away din yunwa Nike ji"

Yace"Wai baby yaushe Zaki Fara girki ne a gidan Nan,yaushe Zan dawo in tarar da abinci?'

Zatayi magana sai ga Ni'ima ta shigo da sallama

Karasawa tayi ta rungumeshi tace"ah'ah Ashe baby na ya dawo Sannu da dawowa ya aiki Allah ya taima"ansar jakar tayi ta ajiye taje fridge ta Ciro me juice ta zuba me ta bashi,da farko dai kin amsa yayi tace"baby amshi mana kaida ka dawo a gajiye Sha please


Yana amsa taje bayanshi ta fara matse me kafadu tace"baby ciwon kan ya Bari kuwa?"

Satar kallon Fatima yayi ko zai gan kishinshi a kwayar idonta sai ya gan ma kallonta take cikin kwanciyar hankali

Ni'ima tace"baby please kayi hakuri bansan yanzu zaka dawo ba Bari inje in had'o maka abinci Sharp-sharp

Har ta Kai kofa ta ji yace"daga Ina kike?"

Tsayawa tayi cak sai Kuma tayi murmushi ta shige kicin

Lafiyyayen kus-kus ta had'a me yaji kayar had'i ta dawo tace"baby abinci yayi "

Kin tashi yayi ta Kama hanunshi Suka je dining sosai ya ci abinci sanan tace"muje in Taya ka rage kayan jikin ka kayi wanka"

Tsaki yayi ya haura ta bishi tana murmushi

Bayan yayi wanka yafito ta fara shafa me Mai shidai bece komai ba

Fatima ta turo kofa tace"malam yunwa fa nike ji ka fito ka kaini eatry "

Yace"in yunwa kikaji kije kicin ki dafa abinci daga yau an daina siyo take away"

Fatima tace


maman nur
9/12/20, 4:15 PM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

Ashedai tun safe nayi kuskuren number Bari in gyra

πŸ…Ώ7βƒ?1βƒ?-7βƒ?2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Fatima tace"i understand kayi busy,so enjoy"bata jira me zaice ba ta bar d'ankin

Ni'ima ta bishi da kallo tace"dan ka raina min wayau ka ce wanan matarka ce,toh in matar ka ce meyasa bata kishin ka"ta Kare magana da zaunar dashi

Kin bari ya fita tayi ya zauna a gado ya Jingina,kunna tvn tayi tace"baby ka kalli series din nan yana da dadi"bata San film din bafa kawai ta dai Fadi ne

Shidai beyi magana ba ya lumshe Ido sai tace"ok na gane ka gaji bari in rage maka gajiya

Aiko yaji dadin matse me kafa da takeyi har bacci ya d'aukeshi

Kiran sallah mangrib yasa ta tashe shi yaje massalaci

Yana dawowa ya zauna a falon kasa Fatima ta zauna kusa dashi murya kasa-kasa tace"baby jiya ka kusanceta?"

Kallonta yayi Amma beyi magana ba

Ni'ima ta fito daga kicin tace"inshaallah abinci zaiyi yanzu "

Jellouf ne dai-dai Wanda zai ishe su su biyu tace"zo ka ci"

Babu musu yaje ya zauna ya fara ci

Da misalin karfe 9:30 Ni'ima ta shige d'anki tayiwa Aslim text akan su had'u a mobil yana falo text ya shigo tashi yayi ya shiga d'aki ya ganta kwance cikin blanket Kamar me Bacci canja Kaya yayi ya fita

Ni'ima na ganin Haka ta mike ta fara shirinta ta mike ta saka kayan maza da ta dawo dashi d'azu jeans ne na maza da wani polo sai dai duk inda tayi kirjinta yayi flat domin ba Kamar suit dake kara rufewa ba,ta canja Riga yafi biyar amma beyi ba haka ta hakura tunda sai an lura Kuma dare nei bayan ta gama shiryawa ta saka hijabi daman Bata sa suman da take sawa ba,da fake bears din,hijab tasa har kasa ta fita ,tana fita ta cire hijabin

Tunda ya Kai Mobil yake jiran ishaq har ya Kai minti goma Sha biyar har zai koma sai ga ishaq a bayan roba-roba ta fito a ishaq dinta

Real ishaq ne ya kawo ta,sauka yayi yace"Zan kira ka,ka zo ka d'aukeni'

Yace"toh"

Motar shi ta shiga,yace"ya ka shanya ni?_

Yace"Yi hakuri mun biya niman abinda zamuyi amfani dashi ne"

Yace"miye?"

Ishaq yace"muje zaka gani

Suna kaiwa gaban company ishaq yace"sir ka jira ni a nan bari inyi magana da securities din"

Yace"muje tare"

Ishaq yace"ok but sir ka rufe hancinka da hanky

Yace"saboda me?"
Yace"kayi inda nace"rufewa yayi Suka karasa ishaq ya fara magana da security din

Security yace"suwa kuke Nima"

Ishaq yace"please so nik...."

Kafin security yayi wani abu ishaq ya rufe hancin da hanky

Wasawa security wani powder yayi tuni ya zube kasa

Zaro ido Aslim yayi ba tare da ya bude hancinshi ba yace"miye Haka?"

Ishaq yace"sir muje ba lokaci"

Jikinshi na rawa yace"mu koma meyasa ka kashe shi"

Ishaq yace"sir ba mutuwa yayi ba weak yayi bazai iya motsi ba sai bΓ yan minti talatin by then mun gama abinda zamuyi

Zaiyi magana ishaq yace"muje kawai"

Suna Shiga har zasu Shige main building din Suka hango wani security Yana bacci

Ishaq yace"mu canja hanya,wani hanya suka bi saidai suna tura kofa yaki buduwa

Kasa-kasa Aslim yace"ya zamuyi yanzu?"

Ishaq yace"saidai mu koma'

Har sun juya Aslim ya tab'a ishaq yace"kalli can"

Ishaq yace"wow"wani d'an space ne alamu na a/c ne aka cire"

Ishaq yace"ya zamuyi mu hau a sama yake fa"

Aslim ya nuna me wani dogon karfen water tank dake wurin ishaq yayi dariya

Aslim ne ya fara hawa sanan ishaq ya bishi cikin dabara Suka cire ceiling da aka rufe wajen dashi sanan Aslim ya shiga ishaq ya bi bayanshi

Suna shiga office din farouq ishaq ya kunna computer Suka Fara danne danne

Kuma duk sun rufe fuskarsu da hanky,ishaq yace"akwai password bazaiyi ba"

Aslim yace"kasa nice mu gani"

Ishaq yasa nice Aiko ya bude dudubawa ya farayi

Yace"sir kalli our suspicious was right ga project dinmu"

Aslim yace"delete it ka duba ko akwai wanda aka turawa"

Ishaq yace"not at all but ga laptop can mu duba "

A gurguje Aslim ya duba sai sukayi deleting

Sanan Aslim ya fara fita,yana sauka yace"Yi sauri Ishaq bamu da lokaci"

Ishaq yace"ok"

Ishaq yaje sauka wani karfe ya jame riga ai sai

Maman nur
9/13/20, 11:20 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ7βƒ?3️⃣-7βƒ?4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ai sai yayi wani ihu ya fad'o har ya runtse Ido sai ya jishi jikin mutu Amma karfen ya jime ciwo a guiwar hanun jini na zuba sauka yayi jikin Aslim Yana hawaye

Aslim yace"so sorry dear "

Wani security ne ya zo bayan domin ya ji ihun

Aslim na jin tafiya ya kama hanun Ishaq suka b'oye

Security yayi dube-dube sanan ya bar wurin

Ishaq yace"mu tafi,ta baya suka bi Suka fita Suka shiga mota

Suna shiga mota Aslim yace"karka fad'a min kuka zakayi akan wanan d'an ciwon ,ishaq yace"wallahi zafi yakeyi min"

Aslim yace"sorry in kaje gida ka wanke ciwon,ishaq Ina ka samu wanan hodar hope you are not into something illegal"

Ishaq yace"Nima friend dina ne ya samo min yana harka da masu shaye-shaye"

Aslim yace"please be careful with him"

Suna kaiwa Mobil yace"saukeni a nan na Kira friend Dina"

Aslim yace"ok good nite"

Sanda suka bari yayi nisa kafin Ishaq ya d'auki Ni'ima a mashin ya kaita kofar gidan

Ni'ima ta d'auko hijabi a inda ta ajiyeshi tasa buga kofar tayi maigadi ya bude mata ta shiga, kofar kicin tayi direct domin ta barshi a bude Kuma ta ajiye kayanta a nan,tubewa tayi ta saka jallabiyar a kicin din ta b'oye Kaya da ta cire ruwa tasa a wuta yayi tausa sanan ta kaishi sink ta d'auki towel ta fara gasa ciwo tana hawaye,bayan ta gama ta fita a kicin din

A falo ta ganshi yana kallo shikadai har zata haura yace"daga Ina kike"

Ba tare da ta kalleshi ba tace"Kai mahakaho ne baka gan daga kicin na fito ba?"

A fusace ya mike ya fisgo hanunta Kara ta saki domin ya fama mata ciwo,sai Kuma ta daure yace"don't tell me that na leka kicin din d'azu baki Nan"

Tace"ina backyard Ina Shan iska"tana Gama magana ta fisge hanunta ta haura

Tana zuwa tayi wanka ta kwanta

Washe gari Koda suka koma meeting Aslim aka bawa contract din domin farouq na Fara presenting hotunan Mata banza akayi ta gani Aslim yayi ta dariya,hakan sai ya karawa ishaq kima a idon aslim

BΓ yan kwana goma sosai Ni'ima tayi nasarar birkitawa Aslim tunani ya gama relax domin ta gama dashi da kulawar da take bashi ya daina cin abinci waje

Yau tayi nasarar rigashi dawowa daga office,taliya ta dafa ta ajiye ta shige wanka

Yana dawowa Fatima ta zo ta rungumeshi tace"baby kai Nike jira yunwa Nike ji"

A fusace"yace"baki da hankaline ko ba akoya miki inda akeyi da miji ba a gidanku,the next time Kika Kara min irin Haka sai ranki ya b'aci"Yana gama magana ya haura sama ta bishi da kallo Baki sake"

Ni'ima na ganinshi taje zata rungumeshi a fusace ya mugun turata ta Fadi saman gado yace"ke meyasa jaka ce baki da kamun Kai kiyi ta makalewa mutum kamar Dole nace bana sonki dole ne kin wani nace min ko kunya baki ji kina mace"

Tashi Ni'ima tayi tace"ai tunda kake min wulakanci baka tab'a kallon kwayar idona kace baka Sona ba sai yau,kuma na fahimta Amma ka sani ko kaine autar maza na hakura da Kai,dama ni ba sonka Nike ba mu zuba dani da Kai Dan yanzu aka fara wasar tsakanina da Kai"
Zama yayi ya rike Kai Yana Jin haushin maganar da Fahad ya fad'a me a ranshi da b'acin rai ya dawo

Ni'ima ta bude wardrobe ta fara had'a kayanta tana zubawa a trolley harta gama zata ja kenan yace"Ina zaki je?"

Tace"bar maka d'ankin zanyi"

Zaro Ido yayi yace"

Maman nur
9/13/20, 11:20 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ7βƒ?5βƒ?&7βƒ?6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"saboda me?"wani kallo tayi me sanan tayi tsaki ta bar me d'ankin ya bita da kallon mamaki ai ba yau ya Saba Mata irin haka ba toh meyasa yau zatayi fushi?"

Cire kanyan jikinshi ya farayi,duk sai ya ji ba dadi,wanka ya Shiga ya fito ya saka jallabiyar ya sauka kasa ya zauna a dining yana ta jiran saukowarta shiru sai kallon sama yakeyi,ganin Bata sauko ba yasa shi hayewa sama ya fara bude d'ankunan d'ankin har ya bude Wanda take ciki,zaune ya ganta ta kunna tv ta jingina da gado tana kallon tana cin popcorn

Karasawa yayi yace"Ina jira ki zo ki bani abinci tun d'azu"Bata ko kalleshi ba balle yasa ran zata amsa shi

Zama yayi yace"Ina magana dake kin shareni"still Bata kalleshi ba

Yace"ok in maganar d'azu ne kiyi hakuri wallahi Fahad ne ya b'ata min rai Yana cemin Wai mummy ba mahaifiyata bace can you imagine?ni ban ma tsaya na saurashi ba domin magananshi hankali bazata d'auka ba
Itadai ko motsi batayi ba

Kamo hanunta yayi yace"Ina Miki magana ki zo mu je mu ci abinci nasan baki ci ba Kuma naje na d'auko miki kayanki a gidan ku kamar inda Kika ce ummi na gaishe ki,Ramlat tace"in fad'a Miki taje can gidan da aka kaiki babu kowa,abbanki Kuma yace"in fad'a Miki tun washe garin bikin ki yake jiran kujeran makkah Amma shiru,sanan su steps mum's d'inki Wai abincisu ya Kare"ya Kare magana da murmushi

Cikin d'aure fuska tace'oh dariya kake min,ai bazan ji kunya ba tunda tun farko kasan kwadayoyu ne Kuma kullum sai ka min gori"

Gimtse dariyar shi yayi yace"ni karki min sharri yaushe na ce haka?"

Ta mike taje bathroom ta fito ta zauna yace"muje Mana wallahi yunwa Nike ji*

Tace"ya kamata ka sani daga yau na daina maka girki Kuma na daina kula ka,kowa yaji da kansa har randa Zan bar gidan ka inje in auri Wanda Nike so,ka koma kaje ka Sami abin kaunar ka matarka'

Jawota yayi ta fad'a jikinshi har popcorn ya zube ya hade bakinsu tureshi tayi tace"bana son iskanci fa miye haka,karka Kara shiga harkarta in ba haka ba komai nayi maka Kai ka ja "

Yace"miye nayi Miki?Kuma ai ke Kika sabamin da kulawa "

Tace"Kuma na ce na daina ba,ka tashi ka fita ko ni in fita in baka wuri tunda gidanka ne"

Zaiyi magana ta daka me tsawa,tashi yayi ya fita yaje ya ci abinci ya koshi,sanan ya kalli kofar d'ankin Fatima yace"dole in kwana d'ankinta yau in lallab'ata ko zata bari inyi wallahi akwai matsala yau yariyar nan ta kaini ta baro Amma Koda karfin

Please Login or Register in order to submit comment