Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ne, ta manta da irin
rufin asirin da mukayi mata, ta manta da duk wani
wanda
zai tona asirinta mun kawar mata dashi saboda
tasamu
nutsuwa a gidan aurenta, ta manta yadda muka mallaka mata alhj basheer
, ta manta yadda muka lalata rayuwar dan
kishiyarta ita
kuma muka mayar da ita matacciya alhali tana raye,
oyizah ta sunkuyar da kanta kasa tace am sorry my
lord, ni ba fushi nayi ba,
kawai dai ina son in san wanda yayi min wannan
aikin ne,
chummy ta janyo wani kokon tsafi ta fara
bincikenta cikin
kwarewa dan gano wanda ya canza farin kyallen, a wannan lokacin kuma Afeeyah na zaune kan
dadduma
tana kallon gabas tana rokon Allah ya karesu daga
dukkan
sharrin masu sharri,
Babu irin duban da chummy batayi ba amma sam bata ga
komai ba sai duhu da ya mamaye kwaryar, ajiye
kwaryar
tayi hannunta na rawa tace kaii oyee gaskiya na
kasa gane
ko waye, kar mu zurfafa bincike ko ma waye zamu gane shi
wata rana, kedai kije ki cigaba da mulkinki kamar
yadda
kika saba tunda babu wanda ke taka miki birki,
cikin damuwa oyizah ta ďago da niyyar faďin
damuwarta akan Afeeyah amma ta kasa,
daga ta bude baki zatayi magana sai taji wani abu
na mata
yawo a makoshinta, sai gab da asubahi suka fara
bacewa
suna komawa gidajensu, har lokacin bakin oyizah naso ta furta sunan
Afeeyah
amma ta kasa,
gurin wata kwalba suka je wacce ke dauke da
gunki a
cikinta, d'aga kwalbar chummy tayi tana dariya ta mayar ta
ajiye
tace haka kishiyarki zata dawwama babu motsi a
duk inda
take,
fanne da fanna dake cikin wata kwalba sukace saidai in
bamu fita anan ba, wallhy muna fitowa zamu fasa
kwalban
nan,
oyizah ta buga glass din tace to dan ubanku ku fito
mu gani, fanne tayi dariya tace wit tym,
chummy tace rabu dasu oyee tafi gida sa'a na tare
dake a
ko da yaushe,
ta russuna kamar zata mata sujjada tace thank you
my lord.....
Kwanan salma biyar da mutuwa har lokacin oyizah
bata
walwala, kullum sai tayi kuka saboda yawan
mafarkin
salma da takeyi, alhj basheer da farida kaďai ke tausarta se kuwa a
gurin
meeting dinsu,
sam ta tsani ganin Afeeyah dan gani takeyi
sanadiyyar
Afeeyah ta rasa yarta, jira kawai takeyi ayi sadakar bakwai
tayi wani aikin akanta dan wannan karan da
hannunta zata
kashe shegiya,
mugun shiri takeyi akan Afeeyah dan so takeyi tayi
mutuwar wulakanci,,,,
Afeeyah kuwa hankalinta kwance yake dan kula
sosai takeyi
da mijinta da take ganin yar nutsuwa a tare dashi
kwana
biyun nan, shi kanshi hankalinshi a kwance yake saboda
daina ganin
salma da yayi kwana biyu,
karfe 5 na yamma ta gama girkinta sukayi wanka
suka
shirya cikin kyakyawar shiga sai kamshi sukeyi, dakin
oyizah suka shiga Afeeyah ta tsuguna ta gaisheta
tayi mata
ya hakuri,
ko kallonta oyizah batayi ba idonta nakan Affan
tana hararar shi, boye fuskarshi yayi a bayan Afeeyah
yana leken
fuskar mummy da har lokacin bata daina hararar
shi ba,
mikewa Afeeyah tayi tace sai anjima mummy,
oyizah ta bita da mugun tsaki tace za kici ubanki ne,
Ta wani corridor taja shi tace yau ta nan zamu bi,
kasan tunda nazo gidan nan ban hau gurin nan ba,
yayi dariya yace to muje amma fa mummy tace
akwai su
lions a gurin, Afeeyah tace haba dai babu komai muje may be
basa so ka
hau ka fado ne,
runtse idonshi yayi yace muje amma bazan bude
ido na ba,
dariya Afeeyah tayi taja hannunshi suka hau can saman
gidan,
sakin hannunshi tayi da sauri tana fadin Wowww
amma
gurin nan ya hadu,
bude hannunta tayi ta lumshe idonta tana shakar iskar
gurin flowers sai kaďawa sukeyi,
da gudu taje bayanshi ta fara mishi cakulkuli tana
faďin ka
buďe idonka ka gani babu komai a gurin sai
flowers masu kamshi, dariya yake ta kyakyatawa sannan ya
buďe idonshi
a hankali,
wasu shuďaďďun abubuwa ya dinga gani suna
mishi yawo
a cikin kwakwalarshi da kwayar idonshi, sosai yake ganin abubuwan da suka taba faruwa a
gurin
kuma yake ganinsu kamar zanen cartoon,
fuskar zeenatu ce take mishi gizo yanata so ya
gano ko
wacece saboda dishi2 yake ganinta, rike kanshi yayi dasauri bakinshi na rawa a hankali
ya furta
U-M-M-A,.....
Maimaita sunan ya dinga yi yana ja da baya kanshi
na
juyawa saboda yadda abubuwan ke zuwan mishi
cikin
kwakwalwarshi,
a firgice Afeeyah ta kamashi tana faďin me ya faru, girgiza kanshi yayi da karfi ya runtse idonshi yace
dan Allah
ki sakko dani ki kaini ďaki,
Afeeyah cikin tsoro ta rike hannunshi taja shi tana
waigen
gurin ko itama zata ga abin da yake gani, daki ta wuce dashi ta zaunar dashi ta tsuguna a
gabanshi
har lokacin bai buďe idonshi,
a hankali tace ka buďe idonka,
kara runtse idon yayi yana girgiza kanshi,
Afeeyah tace a daki fa muke ka bude idonka ka gani babu
komai anan,
a hankali ya fara bude idonshi har ya bude su gaba
ďaya ya
saukesu a kan Afeeyah,
Afeeyah tace kaga ni ba komai ko, ya gyaďa mata kai, tace to me ka gani a can saman,
ya ďaga kanshi sama yace babu komai sai fan,
Afeeyah ta dawo kusa dashi tace ina nufin a sama
inda
muka je, rufe idonshi yayi shi kanshi yana son tuno
abinda ya gani duk da bai gansu clear ba amma yasan ya
gane
fuskar ďaya a cikinsu,,
bude idonshi yayi dan ya kasa tuno fuskar da ya
ambaci
sunanta a sama, kallon Afeeyah yayi yace ni ban ga komai ba,
Afeeyah tace kagani mana, baza dai ka faďa min ba
ko,
ya tabe baki yace ni na manta kome na gani,
Afeeyah tace to shikenan, tashi muje muyi sallah
magriba tayi,
ba musu ya mike ya bita fuskar da ya gani a sama
tana ta
mishi gizo amma sam ya kasa tuna ta....
Zaune take a gefen gadonta rike da turaren da
kaka liman ya bata a hannunta tana shafa shi tana addu'a
kamar yadda
ta saba,
tofe jikin Affan tayi da addu'a sannan ta kwanta
tana
istigfari har bacci yayi gaba da ita,,,, Mafarki*****
Tafe take a cikin gidan tana bin inda bata taba bi ba
tun
zuwanta gidan a zuciyarta tana yabawa da kyau da
tsarin
gidan,, Kamar giftawar walkiya ta hango wani katon DAMO
yana
bin wata mata tana gudu tana salati haďe da ihun
neman
ďauki,
da sauri ta bisu tana addu'a zuciyarta cike da tsoron
wannan damon dan bata taba ganin suffa irin tashi
ba,
ja da baya tayi saboda yadda ta hango wannan
damon ya
hankaďa matar cikin wani kewayayyen flower bed ya haye
kanta,
tun tana jiyo ihun matar har ta daina jiyowa saboda
matar
ta nitse ciki sai tashin kura mai karfi kawai take
gani,,, a firgice ta juya jikinta na rawa ta hango wannan
damon ya
fito daga cikin flower bed din yayi gurin fishpond,
yana
zuwa gurin ya rikiďa ya koma kifi ya shiga ciki,,
a hankali ta tako ta leka cikin ramin ta hango kifayen sun
cure kansu sun zama kifi ďaya,
a gigice ta koma baya tana sauke numfashi tana
fadin
"innalillahi wa inna ilaihir rajiu'n," dan ganin yadda
kifayen nan suka cure ba karamin daga hankalinta yayi ba,
cikin sassarfa tayi hanyar daki,
anan ne ta haďu da wani tashin hankalin dan ganin
wata
guntuwar halitta tayi a kofar ďakin oyizah tayi wuf
ta shige ta kofa ba tare da ta buďe ba,
nan jikinta ya fara rawa ta leka ta window ta hango
wannan
halittar ta haye gado ta nutse cikin katifar,
wata dariya taji an saki mai karfi haďe da guguwar
da ta fito da wani mugun bakin hayaki daga karkashin
gadon,
da sauri ta juya zata koma ďaki taji haushin
karnuka a
bayanta, tana waigawa taga bakaken karnika sun
fi ďari sun doso inda take suna haushi kamar zasu tsaga
gidan,
a razane ta fara gudu tana fadin "hasbunallahu wa
ni'mal
wakil,"
bin ta karnunkan suka fara yi da gudu suna kara yin haushi,
tana zuwa kofar dakinta taji an taďiyeta ta fadi kasa
sosai,
ja baya ta farayi tana kara karanto adduoi da karfi
tana
kuka, wani irin tsalle wani katon kare yayi zai hau kanta,
a razane ta runtse idonta ta saki ihu mai karfi haďe
da tashi
daga baccin da takeyi,
Affan ta gani a zaune yayi tagumi yana kallonta,
kauda kanta tayi ta janyo wani zani a gefenta tana share
zufar da ta jikata tana fadin
"'A'oothu bikalimaatil-laahit-taammaati min
ghadhabihi wa
'iqaabihi, wa sharri 'ibaadihi, wa min hamazaatish-
shayaateeni wa 'an yahdhuroon."" Singlet ďinshi yasa a gefen kunnenta yana share
mata zufar
da take gangaro mata daga kanta,
juyowa tayi ta kalleshi tace har ka tashi, karfe hudu
fa
yanzu, ya karkatar da kanshi gefe idonshi ya ciko da
kwalla saboda
mafarkin mahaifiyarshi yayi amma sam ya kasa tina
mafarkin,
da sauri tasa hannu tana share mishi kwallar
idonshi tace menene,?
A hankali ya kwanta lamo a jikinta yana kara zana
fuskar
zeenatu a cikin kwakwalwarshi,,
shafa kanshi ta fara yi tana karanto addu'a tana
tofa mishi a kanshi har bacci ya ďaukeshi,
haka suka kasance a wannan daren Afeeyah bata
koma
bacci ba dan tana matukar tsoron ta runtse idonta
ta kara
yin wani mafarkin.... Mrs tijjani shattima....
[12:54PM, 09/04/2016] Aysha kurah: ◆◆ RABO
AJALI ◆◆ By Aysha Ya'u Kurah Washe gari sukuku ta gama aikinta,
sai da suka karya sannan ta kirah kaka liman tayi
mishi
bayanin abubuwan da ta gani a cikin mafarkinta,
cikin mamaki yace na faďa miki mugun tsafine
dankare cikin gidan nan,
yanzu gurare uku zakiyi aikin kisa a ranki Allah na
tare dake,
ki tabbatar yau kinsa an hake wannan flower duk
abinda
kika gani a ciki ki cire shi, sannan ki tabbatar wadannan kifayen yau basu
kwana a
gidan nan ba,
kisan duk irin dabarar da zakiyi kisa a fitar dasu
daga cikin
gidan a wanke gurin ya zamana ba komai a ciki, sannan guri na uku shine mai wuyar, yadda zakiyi
ki shiga
wannan dakin nata har ki iya bankade karkashin
gadonta,
Afeeyah dai ta gama tsorata matuka idonta ya ciko
da kwalla tace kaka duka suna da wahala, wallhy har
yanzu
jikina rawa yakeyi,
yace nasani jikata nasan suna da matukar wahala
amma
Allah zai mayar maki dasu masu sauki daga kin fara,
dan Allah karki ji tsoro zan tayaki addu'a ina daga
nan,
Allah zai taimakeki saboda niyyarki mai kyau ce,
kisan duk
yadda zakiyi ki bankade na karkashin gadon nan dan duk
wasu alkadaranta anan suke, in mun gama da
wannan zan
fassara miki na karnunakan nan,
jiki a sanyaye Afeeyah tace to kaka nagode sai
anjima, yace to sai anjima Allah yayi miki albarka tace ameen
kaka...
Karfe 11am ta fito daga ďakinta ta fara bin hanyar
da tabi
cikin mafarkinta,
sannu a hankali take tafiya har saida kafarta ta sada ta da
wannan kewayayyen flower bed ďin da farida ke
raya shi da
ruwa babu dare babu rana,,
karasawa tayi gurin flower ta leka ciki dan tasan
duk dabarar da zatayi a hake mata gurin,
ta kai minti uku a gurin ta hango tanimu mai Guga
rike da
bokiti a hannunshi,
da karfi ta kwala mishi kirah ya taho da sauri ya
tsuguna yace hajiya gani,
Afeeyah tace dan dan Allah a ina zaka samo
fatanya inason
a shiga cikin nan ne ayi min digging dinshi naga
kamar ana
gyara sauran kullum banda nan, tanimu ya rike baki yace wallhy hajiya ko katakon
gurin nan
ba'a yarda mu taba bare ganye bare kuma har
mukai ga
hakeshi,
Afeeyah tace to saboda me, yace wallahu aalamu, nima ban
sani ba,
Afeeyah tayi tsaki tace kira min mati naga shi ke
kula da
flowers din gidan,
da sauri ya mike yaje ya kira mati suka taho tare, dakyar da yaudara tace ma mati yazo ya hake mata
saboda
alhj yace za'ayi shuka ne a gurin,
jin alhj ne yace yasa mati zuwa dauko fatanya ya
bude
gurin ya fara haka tun karfi, gefe ta koma tana addu'a tana kallonshi, yana
tsakiyar
hakan ne ya jiyo taurin wani abu, da sauri ya dago
shi da
fatanyarshi ya fara girgijeshi kasar na kakkaba,
Afeeyah na hango kafar ta gane ta dabba ce, da sauri tace
mati ajiye dan Allah ka samo min ruwa in dauraye
hannu na,
dasauri ya ajiye yayi gurin pampo,
cikin azama ta karasa tayi bismillah ta dauko
wannan damon tayi cikin dakinta dashi ta naďe shi cikin
wani zani
ta turashi karkashin gado,
tana komawa gurin ta tarar da farida na balbale
mati da
masifah, Afeeyah ta karaso da sauri ta kalli fuskar mati
gwanin
tausayi tace ya akayi ne mati, mati yace hajiya saida
na
faďa miki ba'a taba gurin nan kika dage sai na
hake shi, gashi yanzu hakan na min barazana da aikina,
Afeeyah ta kalli farida dake harararta sannan ta
maida
kallonta ga mati tace dama wannan ce ta dauke ka
aiki,
ya girgiza kanshi yace a'a, Afeeyah tace to dan me zatayi
sanadiyar aikinka,
naga dai wannan aikinka ne, ko alhj yasan baka
gyara
wannan flower,
mati yace a'a bai sani ba, Afeeyah tace to maza ka cigaba da aikinka tunda
dama dan
albashi kakeyi,
farida tace ke kuma asuwa dan uwarki,
Afeeyah tace ni as uwarki dan ita uwar taki,
fareedah ta rike baki cikin mamaki tace mummy kike zagi,
Afeeyah tace uwata ce ita ko kuma kina tunanin
uwa tafi
uwa ne,
kai mati cigaba da aikinka in ka gama kayi
watering din gurin ka rufe ni ina da abin yi,
farida ta hassala ta finciko Afeeyah da karfi tace
wallhy yau
sai naci ubanki a gidannan,
duka duka yaushe aka haifeki da zaki tsaya kina
gaya ma mutane magana,
Afeeyah ta haďe rai sosai tace sakeni kar muyi
creating sin
a gurin nan,
farida tace baza'a sakeki ba,
Afeeyah ta buge hannunta da karfi tace dallah sakeni,
farida ta daga hannunta cikin fushi zata mareta
Afeeyah
tayi saurin rike hannunta tace karki fara wannan
gangancin
dan wallhy bazamu kare faďan nan yau ba, ki bar ganinki katuwa wallhy babu abinda zaki
dauka ajikina
dan abun a zuciya yake, kuma sannan da kike
cewa yaushe
aka haifeni to bari kiji ko jiya aka diga maniyyi na
na fito yau na fiki daraja a idon duniya saboda nayi aure
kuma
nasamu Apple of marriage, ke fa? har yanzu kina
gida babu
mashinshini bare har yayi yunkurin dauka, tayi
wurgi da hannunta taja tsaki ta wuce ta barta tsaye idonta
jajur....
Gurin Affan ta wuce yana zaune yana kallon
kifayen dake
cikin fishpond,
runtse idonta tayi saboda tuno mafarkin da tayi, da sauri ta mike tayi hanyar ďaki tsigar jikinta sai
tashi
takeyi,
da sauri ya biyota dakin yana tambayarta me ya
faru,
a hankali take maida numfashi tace wallhy na tsani ganin
kifayen nan,
dan Allah muje gurin daddy yasa a fitar dasu daga
gidan
nan,
Affan ya bata rai yace kifin mummy ne fa, bazata bari a fitar
dasu ba,
Afeeyah ta fara kakarin amai ta mike ta shiga bayi
tana
kakarin karya tana kuka kamar zata mutu,
da gudu ya tafi dakin daddy yana fadin daddy kazo Afeeyah
zata mutu,
da sauri ya tashi ya fita yace tana ina, Affan yace
tana bayi
daddy,
da gudu ya shiga dakin ya tarar da ita kofar bayin tana haki
kamar da gaske,
karasowa yayi da sauri yace me ya sameki, Affan
yace
daddy wai kifayen nan ne ke bata tsoro,
Alhj basheer yace wani irin tsoro kuma, Afeeyah tace wallhy daddy kullum sai nayi
mafarkinsu bana
iya bacci da daddare,
alhj basheer yace subhanallahi to gaskiya gara a
fitar dasu
daga gidannan dan kar su shafi lafiyar dan cikin ki, oyizah da ta shigo dakin dan taci uban Afeeyah
akan
abinda tayi ma farida tace baka isa ba wallhy, babu
wanda
zai fitar min da kifi,
ance dole sai kinje gurin ne bare ki gansu, Afeeyah ta kara narkewa tace amma mummy ay a
gidan
suke, dan Allah kiyi hakuri a fitar dasu wallahy
suna firgitani
cikin dare,
oyizah tace to zanga uban da ya isa ya fitar min da kifaye
daga cikin gidan nan,
alhj basheer yace haba safiya, ni bansan amfanin
kifayen
nan ba, ace shekara uku ana kiwon kifaye basa
girma saidai su dinga cin abinci kullum, gaskiya yanzu za'a fitar
dasu
daga gidan nan kije can fili na na Na'ibawa ki
cigaba da
kiwata su,
oyizah tace haba alhj yanzu saboda yarinyar nan tace bata
son abu shin--- yayi saurin katseta yace saboda kar
mu
shiga hakkinta ita da abin da ke cikinta karki
fassara
maganar dan Allah yasa kai ya fita.., oyizah ta kalli Afeeyah ranta a bace ji takeyi kamar
ta
shaketa ta huta,
mikewa Afeeyah tayi tana gyara jikinta tana
murmushi tace
mummy bakiji daddy na kiranki bane, oyizah ta harareta sama da kasa tayi kwafa tace
billahil lazi
sai kin gane ba'a shiga gonata, tasa kai ta fita,
Afeeyah tace gonarki na nawa kuma,
ta karshen ta rage in shiga in saki nometa da
hannunki.. Ba karamin tataburza akasha da oyizah ba gurin
fitar da
kifayen nan,
saida alhj basheer ya nuna mata matukar bacin
ranshi
sannan ta yarda aka kwashesu ruwan ciki na yauki da kyar
aka gama kwashewa,
ana sakin ruwan wani irin wari ya gauraye gurin
kowa a
gurin saida ya toshe hancinshi,
da gudu mati ya ruga ciki ya samu oyizah zaune tayi tagumi
yace hajiya an gama kwashewa,
wani irin harara ta sakar mishi cikin tsawa tace
dazu
saboda ka rik'a shine ka hake flowers din dana
hanaku tabawa ko,
mati ya marairaice fuska yace alqur'an hajiya sani
akayi,
tace ka fada min abinda ka hako a gurin, yace na
rantse
da---- babu abinda ya hako mummy, Afeeyah ta katseta,
tace a gabana ya gama gyarawa akwai abin da
kika binne a
gurin ne,
oyizah ta dafe kanta ta dago tace kan ubanki na
binne, Afeeyah tayi gaba tana dariya tace kan ubana tauri
gareshi,
oyizah ta kalli mati tace bace min da gani banza
shashasha,
da sauri ya mike ya fita yana bata hakuri,
wani irin juyawa taji kanta nayi saboda abin da ke shirin
faruwa da ita yau,
farin cikinta daya da mati yace bai hako komai ba,
to ya zatayi da wadanan kifayen tsafin nata da alhj
yasa a
fitar dasu daga cikin gidan, duuffffffff taji saukar mutane akanta suna maida
numfashi,
da sauri ta hankade farida da Afeeyah ta kalli su
tanimu
tace lafiya kuka shigo min parlour,
a ruďe farida tace mummy kifayen nan sun bace a cikin
kwanon da aka sasu......
Washe gari sukuku ta gama aikinta,

kwanon da aka sasu......Zaro ido oyizah tayi tace kamar yaya sun bace,
Afeeyah ta kalli alhj basheer da ya fito yana gyara
hula tayi
saurin cewa wallahi bacewa sukayi mummy,
haba shiyasa suke tsorata ni cikin dare ashe ba
kifaye bane,
alhj basheer ya karaso da sauri yace kifayen ne
suka bace,
oyizah ta galla ma su Tanimu harara sum sum suka
fice ta
juyo ta kalli alhj basheer tace iskancin su ne ni nace ma
wanda ya kwashe kifin ya dauka na bashi shine
dan basu
gansu ba suke tunanin sun bace, to ina zasu,
Fareeeda tace wallhy tall--- oyizah tayi saurin
katseta tace dalla rufe mana baki, shekarun su nawa a
gidannan kin taba
ganin sun bace, dallah ku wuce ku ba mutane guri,
Afeeyah ta ja hannun

Please Login or Register in order to submit comment