Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna yarinyar taci sunan Rauda, inda Aliyu ke kiranta da little sis, but most time yafi kiranta da little.

Haka rayuwan tacigaba da tafiya, inhar kinaso kici riban zaman aure ki kasance mace jaruma mai hakuri, mai kuma iyama miji kalamai, iya girki, tsafta da gyaran jiki, abinda Aneesah tarike kenan ta mallake Aliyu gabaki daya, sai yanda tai dashi, ta iya shawo kanshi tasan Aliyu da kishin fitina hakan yasa batayin abinda zaikaishi gayin kishi, shikuma yasan matarshi barkono ce hakan yasa yazame mata manja kokuma Ince gishiri, duk yanda tadauko zafi sai yasan yanda yayi yarage zafin.







_Anan na kawo karshen littafin _ATSAKANIN SOYAYYA_ _kuskuren danayi aciki Allah ya yafemini, sai kun jini a Littafina na gaba mai bala'in dadi sabon salon soyayya da baku tabajin irinshi ba wanda zai zomuku bayan salla da izinin Allah, shima littafin zaizo da VIP dinshi so masu son VIP can always join, I love you all GGM_



*Ya Allah ka kawo mana karshen corona virus, Ya Allah ka karemu, ya Allah ka warkan da Al umman ka dasuka kamu da wanan cutar, Ya Allah kayafema zunuban damuka maka, Allah ya azurta al'umman musulmai gabaki daya Ameen*.


Anan Aishat Muhammad wacce kukafi sani da M Shakur kece muku Bissalam!!! 🥰
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment