Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kokarin shiga, wani irin azaban zafi da all of a sudden ya ziyarci brain dinta yasa tai wani irin ihu tareda tureshi ta dirka daga gadon baya tayi luuu zata fadi danko kadan batada karfi yay maza yarike ta, fashewa dawani irin kuka tayi sosai tace "wlh kasakeni kona dakeka kasakeni nace" girgiza mata kai yayi yana sata ajikinshi yace "shiii calm down okay, stop crying" sosai take kuka ajikinshi tana kokarin komawa baya yanda tajita gabaki daya naked babu komi ajikinta, gashin kirjinshi nawani irin taba kirjinta yanasa tsigan jikinta tashi, sosai ta shiga tureshi amma ko gizau saima zaunar da ita da yayi akan cinyarshi da karfi, murya chan kasa yace "menene?" cikin kuka sosai tace "kayana" murya chan kasa yace "stop crying zoki kwanta lemme bring them for you" da sauri ta tashi daga jikinshi tahau kan gadon kwanciya tayi kirjinta na dukan uku uku taja bargo ta lulube da sauri sauri tana kuka ahankali chan kasa batare data bari yafito ba, shiru Aliyu yayi tareda fuzar da iska he is so aroused he really wanted to have her koda basuyi making love ba yasamu yay release sperm dinan, yakai almost 3min azaune ahaka sanan yamike tsaye ahankali sosai yaji karfin jikinshi kaman bashine mara lafiya ba yay hanyar bayi, bude bathroom din yayi ahankali ya shiga ya maido kofan yarufe, ganin ya shiga bayi yasa Aneesah tai wani irin jumping ta sauko daga gadon ta kunna bedside lamp taba neman kayanta, a chan kasa taga kayan da sauri tadau rigan tasaka sanan tadau wandon shima yay danshi babu yanda zatayi yasa ta sakashi jikinta duk rawa yake, ko kadan batajin karfi kaman ya kashe mata karfin jikinta, nipples dinta namata ciwo sosai, bude kofa tayi tafita falo ahankali ta kwanta kan kujera jikinta ko ina na rawa ganin bata dauko hijabi ba yasa takara kallon kofa bataso ta shiga dakin suci karo hakan yasa tai lamo cikin kujeran tareda kankame ido tana tunanin abinda yafaru dazu, da sauri ta kawad da tunanin dan bama tasan lokacin yama cire mata kayanta ba.


Da ruwan dumi sosai yay wanka sanan yafito daure da sabon towel din dake bayin, kunna wutan dakin yayi ganin bata akan gado yasa da sauri yay wurin kofa, bude kofan yayi kadan batare daya bari kofar yay making sound ba, hango ta dayay akan kujera afalo ta cure wuri daya yasa yay wani irin murmushi yanaji kaman yaje wajen ya cinye ta, maida kofan yayi yadawo dakin yana tunanin mezaisa yasan Mai Martaba bazai rasa ajemai kayan sawaba hakan yasa yay wajen wardrobe din dakin yabude, doguwan farar jallabiya yaciro ya zura sanan ya shimfida dadduma yahau yabiya bashishikan da ake binshi.

Saida ya idar sanan yatashi yacire jallabiyan yana kallon agogon falo karfe uku da rabi nadare, linke jallabiyan yayi ya ijiye yarage dagashi sai boxer, bude kofan yayi ahankali yafito falon ganin yanda batai ko motsi ba yasa yagane bacci ya kwashe ta, ahankali yakara har gaban kan kujeran datake kwance tanajan munsharin ta ahankali bakinta adan bude, pink lips dinta sundan tattare, ahankali ya tsugunna yadaura hannunshi kan hannun kujeran datake kwance akai yana kallonta yanda hawaye ya bushe akan fuskarta, lumshe idanu yayi yakai hannunshi ahankali yana shafa soft kumatun ta har zuwa soft gashinta dakenan agyare masu taushi sosai, baiso yatashe ta he just wanna watch her sleep for the first time in front of him as his lawful wedded wife, wani irin kallonta yake ko kyafta idanu ba yayi har aka kira salla, dadduma yaje daki yadauko tareda saka jallabiya yasa dadduma yay rakatanil fajiri sanan yawuce yatafi masallacin dakenan fadan dan sallan asuba.



Haske dataji yasa tabude idanunta da kyar ganin gari yawaye yasa ta zaro ido.



Ahankali ta mike tsaye ko ina na jikinta ba karfi gawani shegen fitsarin datakeji yasa ahankali kaman wata barauniya tabude kofar bedroom din tana lekawa, ganin babu kowa adakin yasa tai wup ta shiga ta mayar da kofan ta rufe ta shiga bayi tareda maida kofa tunani takeso tayi but mugun kunyan tunanin datakeso tayi take, but this is Islam dolene tai tunanin abin, lumshe ido tayi tafara tunanin abubuwan da Aliyu yamata jiya, a Islamiyya ance dazaran Manhood din namiji touches farjin mace wankan tsarki yahau kanta, runtse idanun tayi da karfi dan mugun kunyan tunanin takeyi she can't imagine indai haka akace ana saduwa that means Ya Aliyu yay kokarin ya sadu da ita jiya kenan? Bude idanunta tayi ahankali takarasa wajen wanka saida tafara yi wanka sanan tai wankan tsarki kanan ajike tadau towel din da Aliyu yay amfani dashi ta tsane kanta sanan tabude kofa tafito ahankali tana kallon gadon da duk ya yamutse, da sauri ta dauke kai dan kunyan kallon gadon take, karasawa tayi tadauki ledan kayanta na jiya, takoma bayin shirya wa tai cikin kayan daya bala'in mata kyau, kyawun Amarya dabanne koda batai kwalliya ba, bata daura dan kwali ba sabida yanda kanta yake ajike sanan tafito ta shimfida dadduma babban mayafin ta dauka ta lulluva da kyau dashi yay kaman hijabi sanan tai sallan asubahi, tana idarwa tai azkar sanan ta tashi gyalen ta cire ta linke ta ijiye, sanan tahau gyara gadon dan yamata gaja gaja a idanu, lumshe ido tayi dan wani irin tuna yanda tarike zan in gadon gam tayi tana ihu, ita kanta kunyan kanta takeji karasa gyaran gadon tayi tasami lungun gadon ahankali ta zauna tai shiru for the first time tunda ta farka sai yanzu Ammi takara fadomata arai, bata kwana jiya agida ba Yaya Ammi take? Tayaya zata fara gayama Ammi ta auri Ya Aliyu bayan Ammi tace inhar ita ta haifeta to tamanta dashi, daura kanta tayi kan guiwan gabanta nawani irin faduwa hawaye ne ya tsiyayo daga idanunta mugun tsoron haduwanta da Ammi take.



Jawota ahankali da akayi dawasu soft hands yasa awani irin firgice tawani irin dago kanta daga kan gwuiwan ta, hada ido sukayi da Aliyu dake sanye dawani white jallabiya yay wani irin haske sosai idanunshi sundan fada yana wani irin kallonta, da sauri ta dauke kai dan wani irin kunyan shi takeji tana kabar da hannunshi dake kan hannuwanta, ahankali yajawota jikinshi tareda dagata yadaura ta kan cinyarshi yadaura hancinshi ahankali kan gashin kanta dakeda lema sosai wani kamshi mai dadi na tashi daga ciki, kokarin fizge kanta daga hannunshi tayi yarike ta gam kafin ahankali ya janye fuskarshi daga kan gashinta yakai gefen fuskarta, goga sajenshi yayi kan kumatun ta yana daure hannunshi kan cikinta eyes dinshi kan almost rabin kirjinta dasuka fito dan rigan ya matseta sosai, cikin wani irin murya dashi kanshi baisan yanada ita ba yana kara matseta ajikinshi yace "good morning wife" kasa magana Aneesah tayi sai lumshe idanu datayi ko kadan bataso yarike ta, murmushi yayi ganin yanda tarufe idanu ahankali yazare hannunshi daya daga kan cikinta yasaka cikin gashinta dakeda lema lema yace "wankan tsarki kikayi bayan ma jiya kinki bari mu sadu" innalillahi jitayi kaman zata tsaga kasa ta shige sabida maganan daya yi ba batasan lokacin data fizge jikinta tamike tsaye da sauri ba zata gudu, hannunta yakama yarike yana dariya irin na sjagwababbun yaran nan yace "please Anebaby na tsaya kiji" yay magana yana kara damke hannunta ya karasa wajen yana kallon fuskanta ganin yanda takasa kallonshi yasa yace "please look at me bazakamin yaya jiki ba" fizge hannunta tayi tafita falo da gudu dan dariya yayi baiso kawai yadameta ne yasan she is just trying to hide her fear ne tunanin su Ammi take shi ko ajikinshi Ammi da Dady suyita fadansu for all he care, all he knows that daga gidan Mai Martaban nan California zai tafi da matarshi, yariga ya turama wani abokinshi info dinta passport kawai yarage shima anjima zai dauketa yaturamai, dazaran sunje California amarcin su zasuyi mai lasisi baruwan su da matsalan iyayen su, bayi ya shiga yasake yo wanka yazo ya shirya cikin wani sky blue shadda daya gani a wardrobe yana kallon agogo karfe goma da yan kai fita falo yayi shima yanaji yana gani kasa cin abincin tayi taki yarda dashi danko kusada ita bataso yazo, taki kallonshi sanan taki cin komi, baiso yatakuramata ne dan yasan cikin damuwa take saisa kawai ya barta shima ya ture abincin batare dayaci ba sai kallonta yake kanta akasa.

Knocking akayi wuraren sha daya da rabi wata kuyanga ta shigo da sky blue hijab tabama Aliyu daya bude mata kofa sanan tace "gashinan hajiya tasaka sanan sarki yace akiraku fada" komawa ciki Aliyu yayi yabata hijabin ahankali tasaka sanan yariko mata hannu shima da kyar suka fito wasu fadawa guda biyu dake jiransu suka musu jagora zuwa fadan.
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_





_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤




_✍🏿M Shakur_



7️⃣6️⃣


_how to subscribe_
_zaki turo 300 kota card kota bank sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_

_Read at night please_




Ringing daya Dady yay answering call din Mai Martaba cikeda girmamawa yace "angaida Sarki na" murmushi Mai Martaba yayi kafin ahankali yace "Muhammadu inaso ka shirya kabiyo jirgin safe ina nemanka amasarauta ta" dan shiru Dady yayi yana mugun ganin mutunci mai Martaba yadauke shi a matsayin mahaifi ne, ahankali yace "Mai Martaba wlh ina cikin babban matsala banga Aliyu ba tun jiya nabada sanarwa har police station neman shi akeyi ako ina har yanzu shiru namaka alkawari zanzo amma bazan iya zuwa yauba" shiru Mai Martaba yayi kafin ahankali yace "ka shiryo kazo yanzu karfe bakwai inaso shadaya zuwa sha biyu tamaka afada, Aliyu na wajena" yana fadin haka ya katse wayan da sauri Dady yakara kallon wayan yasan Mai Martaba baya taba karya tunda Aliyu yace yana wajenshi yana wajenneshine tashi yayi da sauri yashiga shirya wa.




Inna ce tadauko wayar Ammi da tun asuba take ringing takaima Ammi Ammi tama kasa daga wayan acewanta Dady ne danshine ke yawan damunta da shegen kira haka, tunda tazo ma bata yarda ta amsa kiran shi ba, idanunta sun kumbura sosai tsabagen kukan datasha jiya da daddare bamatai bacci ba, ahankali Inna data tsaya kanta ta kalli Baffa dashima ke tsaye duk sun rasa yanda zasuyi da Ammin ga katon ciki ga kuka data tasa agaba ko ruwa takasa sha, ahankali Inna tace "Baban Hamma kasa baki tadaga wayan wlh tunda asuba ake kiranta kira kan kira hala mai gidanta ne yakeso yaji daga gareta" hannu Baffa yamika mata yace "bani wayan kiga" karban wayan yayi yadanna amsa yasa akunne muryan magidanci sosai dayaji yamai sallama yasanshi ya amsa a natse. Anatse Mai Martaba yace "ina mahaifiyar Fateema da ita nikeson magana" da sauri Baffa yace "Malam dan Allah waye? Mahaifiyar Aneesah bazata iya magana yanzu ba, ni mahaifin Aneesah Fateema ne, waye kai?" anatse Mai Martaba yace "kana magana da sarkin Zazzau, ina neman kai da mahaifiyar Aneesah, da yaron dayakamata ta aura jiya da iyayenshi, inaso gabaki dayanku kuzo fada nan da karfe shadaya zuwa shabiyu, Aneesah yarku na hannuna" wani irin hamdala Baffa yayi yace "Aneesah, Aneesah na wurinki Mai Martaba" "Aneesah na wajena saikun iso" kallon Ammi Baffa yayi dake kallonshi kaman zata hadiye shi jin yakira sunan Aneesah yace "anga Aneesah ankaita gidan sarki a Zaria, sarki da kanshi yakirani yanzu yace duk muzu fada harda yaron da iyayen wanda yakamata ta aura" fashewa da kuka Ammi tayi, Baffa yay murmushi yace "oya kushirya bari nafita nakirawo Na Sani sanan nakira Mahaifin Hafiz nafadamai me akeciki suzo muwuce Zaria"



Karfe goma duka family aka hadu kowa zaka gani murmushi yake jin anga Aneesah tana gidan sarkin Zazzau, barinma Hafiz dayaci wani mahaukacin kwalliya yasa wata farar Magic shadda dake kyallin bala'i ya shiga gaban mota akadau hanyar Zaria, Ammi jitake kaman tarufe ido taganta a gidan sarkin Zazzau din.

Shadaya da minti shabiyu tamusu a kofar fada tsaresu fadawa sukayi batare da an barsu sin shiga cikiba, saida suka fadi kosu suwaye dayake sarki yariga ya sanar dasu zaiyi baki daga kaduna yasa suka koma ciki suka sanar da sarki sanan yace a shigo dasu, shigo dasu akayi sukai parking motoci su a inda ake parking mota sanan suka fito Ammi sai kallon ko ina take kaman zataga Aneesah, sanan wayansu fadawa biyu suka musu jagora zuwa fada.
Fadan suka shiga dake da girma sosai babu kowa ciki sai Sarki dake tareda Sarkin gida, da kuma wawan sarki, nuna musu wurin zama sukayi suka zazzauna sanan Sarkin gida yasa aka gabatar musu da abin sha bayan anyi gaishe gaishe wanda yawanci shike amsasu dan Mai Martaba baiyi magana ba, saida masu shan ruwa suka sha suka gama aka natsu akai shiru sanan Mai Martaba ya gyaran murya alamun zaiyi magana, kara natsuwan akayi ana sauraron abinda yake shirin fada, anatse yace "muna muku barka da zuwa wanan fadan sarki mai albarka bayan haka akwai wanda muke jira kafin nafara gabatar muku da abinda yasa nakira ku, yariga ya sauka a airport na kaduna yanzu haka wayanda na aika sun daukoshi suna hanyan su na iso wa nan wanda ina kyautata zaton nan da yan mintuna sha biyar zamuga isowanshi, dan haka akara hakuri" babu wanda yace wani abu sai gyadakai da akayi akai shiru harda Mai Martaban da akema fifita kaman ba AC da sunfi kala shida bane ketashi daga dakin ba takowani sako.


Bude kofar fadan akayi wasu fadawa biyu suka shigo yasa kowa yadago kai yana kallon waye zai shigo, ahankali cover shoe kafar Dady yafara lekowa na hermes kafin ya shigo dakin yana sanye da babban riga nawani yadin da ake kira da presidency, yana zuba wani hadadden kamshi, fuskarshi dauke da murmushi dan cikin farin ciki yake sosai jin Aliyu na tare da mai Martaba, tsayawa yayi yacire kobashoe kafarshi sanan ya shigo yana kallon su Ammi da Baffa da mugun mamaki ganinsu azazzaune kaman yanda suma suke kallonshi da mugun mamaki barinma Ammi dake kallonshi kaman yau tafara ganinshi, karasawa yayi har gaban sarki ya duka cikeda girmamawa yana kwasan gaisuwa, murmushi Mai Martaba yayi yace "tashi tashi sami waje ka zauna tun dazu ake jiranka" tashi Dady yayi yakoma gefe guda yazauna kan daya daga cikin kujerun fadan yana facing Ammi dayaga idanunta sun kumbura sosai sunyi ja kana ganinta kasan tasha kuka yana mamaki meya sameta me kuma ke faruwa haka.


Murmushi Mai Martaba yayi ya gyara zama ya sauke ajiyan zuciya, cikeda natsuwa yace "nasan kuna mamakin haduwar ku dukanku anan ko, bakomi yasa nahada ku anan ba sai alkhairi, amatsayina na sarki, sarki mai amana da adalci dole ne nai ensuring peace and harmony ga Alumman dake karkashina, sanan na tunatar daku abinda Allah yace, sanan ya nuna muku hanya madaidaiciya, kutuna cewa kowani daya a cikin ku ranan gobe kiyama Allah zai tambayeni akanku badan komi ba saidan ni sarki ne kuna karkashina ne, Al Umman musulmi mu kasance masujin tsoron Allah dakuma karban kaddara ayanda tazo mana, nasan zakuce mesa naketa maimaita kalman kaddara? Abinda gabaki daya yasa natara ku anan badan komi bane sabida wani kaddararren Al amari ne daya faru, amma zan fara dakaine Muhammadu Ibrahim" ya fuskanci Dady dake kallonshi shima anatse.

Anatse Mai Martaba yace "kabani kunya Muhammad Ibrahim, na dauke kai mahaifi ne kai mai adalci, wanda yasan yakamata, Muhammadu a yanzu koda eh da gaske Aneesah ce tazuba ma Aliyu guba a abincin saiya kaita gidan yari kasa akulleta, duka duka guda nawa yarinyar nan take? Metasani aduniya? Bakasan hatsarin dake tattare da gidan yari zai iyasa tazama wani abun da zai zama annoba ga rayukan musulmai gabaki dayaba? Muhammadu akwai hanyoyi da dama na hukunta yaro koda kam kisa yayi, sometimes gidan yari bashine best option ba hasalima shine worse option, banda haka bakai bincike ba, baka zurfafa bincike ba karaba yarinya da mahaifiyar ta, baka kyautaba ko kadan kai kuskure babba" Dady zaiyi magana Mai Martaba yadaga mai hannu alamun yamai shiru sanan yajuyo ya kalli Ammi dayaga tana share idanunta da bayan hannu yakira sunanta. "Rukayyatu" ahankali Ammi tadago kanta ta kalli Mai Martaba, kirjinshi ya nuna mata yace "zuciya kwara dayace kacal Rukayya, koda tai baki kaman gawayi karki bita kema kiyi bakin, yayin dakika bita kukai bakin tare hakan zai dushashe duka hasken dake tattare da ke saidai duhu Rukayya" Mai Martaba yadanyi shiru kafin anatse yacigaba. "a lokacin da zuciya ta kuntata, tai nauyi ta baci sanan tai baki, farin ruwa zaki samo kar kar ki wanke ta dashi saita dawo tai haske ta haskaka, Annabi yafadi a hadisi ingantacce cewa Al amarin mumini akwai abin mamaki, duka alamuranshi gabaki daya alkhairi ne, idan abin farin ciki yasame shi, shakara saiya godema Allah, hakan kuma shine mafi alkhairi agareshi, sa'annan idan abin bakinciki ya sameshi sabara saiyay hakuri kuma hakan shine mafi alkhairi agareshi, nasan kin kuntatu Rukayya anma yarki shairin neman kashe rai sanan aka kaita gidan yari nasan ba'a kyauta ba, amma amatsayin ki na musulma kamata yay kiyi hakuri ki mayar da komi ba komi ba tunda har Allah yadubi zuciyarki ya tausayamiki ya bayyanar da gaskiya ai ya isar miki, inda bahaka ba zai iya yaki bayyanar da gaskiya yabar Aneesah ta karaci rayuwanta agidan yari batare daya bayyanar da gaskiya ba, ranan gobe kiyama saiya bayyanar da gaskiyan agaban jama'an duniya, Allah mai yanda yasone fa sanan mai yanda yaga damane, Allah yariga ya fitar miki da yarki yakuma wanke ta tass soso da sabulu bayan haka yamuku sakayya ta hanyar saka wayanda sukai abun su suka koma gidan yarin yarki tafito bai isaba Rukayya saikin rama da kanki? Saikin nunama Muhammadu kema yarki yace mai daraja? Saikin kuntata ma Muhammadu kaman yanda yakuntata miki sa'annan ta hanyar dazaki kuntatamai ya kuntatu shine ki hana danshi yarki dayake so sabida kinsan duk abinda yasami danshi yasame shine ko?" Mai Martaba yay maganganan yana bubbuga kafa aka yace "to bari kuji wanan maganan da kowa nake afalon nan, da ace Al Umman musulmai zasu kasance nasu rama mugunta da Alkhairi da duk wani ayyukan sabon Allah irinsu gaba, fada, tauye hakkin wasu da sauran su yaragu a doron kasa an zauna lafiya, misali ki dauka bayan Muhammad ya kullemiki ya an wulakantata an mata duka azaban dakika sani na duniyan nan a gidan yari bayan yarki tafito sukazo neman aurenta kikace kin basu da yaya shi Muhammadun zaiji?" Mai Martaba ya wurga mata tambayan, ahankali Ammi ta share hawayen daya zubo mata takasa magana shima Dady kanshi akasa yakasa dago kai, ahankali Mai Martaba yace "dazaiji dana sani, zaiyi nadama, sanan zai baki wani girma da karamci na daban azuciyan shi domin kinada siffofi na mace mumina, saliha kuma mai yafiya, daganan kuma babu abinda zai dinga hadaku sai alkhairi, bari nabaki misali nabiyu dan fashi ne yatareki yamiki mugun duka ya kwace miki kudi da sauran su cikin iko irin na ubangiji yakawo wata hanyan da yan sanda suka kamashi za'a saka case akotu amma kikace ke kin yafemai duniya wa lahira asake shi kina ganin wanan dan fashin bazaiji wani iri ba? To saidai in mutum ne da Allah yariga ya rubuta tun a lauhul mahfuz cewa shi wane baida rabo alahira ahaka zaiyi rayuwanshi yakare shine bazaiji wani iri kota chanza ba amma inhar yanada rabo aduniya saikiga ya shiryu sabida wanan aikin alkhairin naki. Hausawa nacewa rama mugunta ga mugu ibada ne inji wa? Awani hadisi sukaga hakan? Awani ayyan Al qur'ani sukaga hakan? Al Umman musulmi rama mugunta ga mugu ba ibada bane wanan ba koyarwan addinin mu bane! Rama mugunta da alkhairi shine ibada! Shine ibada! Shine ibada! Idan mutum ya cutar dake yanzu haka anjima tazo yace bani ruwa wane inkina dashi dauka ki bashi kinsami lada, Rukayya kindau zafi sosai wanda ba haka yakamata musulma tayiba kome Muhammad yayi miki karki ce zaki rama harki so ki raba soyayyan dake tsakanin danki da Aneesah" shiru yayi yana kallonsu daya bayan daya sanan yajuya ya fuskanci Hafiz da iyayenshi wanda tun shigowan shi yagane shine ango sabida gayun dayaci, ahankali yace "Hafizu" dagokai ahankali Hafiz yayi ya kalli Mai Martaba yace "dazun nan nagama kawo muku hadisi akan idan abin alhairi yasami mumini godiya yakema Allah idan kuma akasin hakan yasamai saiyay hakuri, kasani cewa komi mukaddari ne daga Allah sanan matar mutum kabarinshi, idan Allah bai baka abuba karka zafafa akwai tanadin daya makane, kadau kaddaran da hannu bibbiyu" shiru Mai Martaba yayi sanan ya kalli Sarkin gida dake zaune kusadshi yace "shigo dasu" cikeda girmamawa yace "Allah yaja zamanin sarki mai adalci" sanan yamike tsaye yafita daga fadan da sauri duk akai shiru kowa najira yaga wa akaje shigowa dasu. Wajen mintuna biyar sarkin gida ya dauka sanan yadawo yabude kofa ya shigo kowa na jiran yaga waye zai shigo abayanshi fuskar Aliyu ne yafara bayyana yana sanye dawani sky blue sabuwar shadda da aka mata aikin sarauta yana rikeda hannun Aneesa dake sanye dawani dogon hijabi har kasa mai hula fuskarta babu kwalliya amma tai wani irin kyau da haske na amarci, hada ido datayi da mutane biyu tak afalon Ammi da Hafiz dasuka kasa dena kallonta yasa ta tsaya chak takasa tafiya tana kokarin fizge hannunta dagana Aliyu da baima da alamun sakinta baikuma waigo ya kalleta saima tsayawa da shima yayi ganin taki zuwa, Mai Martaba ne yadubesu sanan yakira sunanta. "Fateema kuzo nan" yanuna musu gabanshi, ahankali tadago kafa suka taho kanta akasa takasa daga kai ta kalli su Ammi harsuka karasa gaban Mai Martaba zama Aliyu yayi inda mai Martaba yanuna musu yana rike da ita sanan itama ta zauna ahankali kusada shi. Akai shiru dakin kowa da abinda ke wakana a zuciyanshi. Andau kusan minti goma sanan Mai Martaba yay breaking silence din yace "Na daurama Aliyu da Fateema aure jiya a yanzu Aliyu Mijine ga Aneesa sanan Aneesah matar sunna ce ga Aliyu wanda dumbannin jama'a suka shaida akan sadaki naira dubu dari!" wani irin mahaukacin shiru dakin yayi da da ake shiru at least kanajin saukan numfashin jama'an dakin amma yanzu kaman an zare musu rai.



Ahankali Mai Martaba yace "ajiya misalin karfe biyu na rana ana wanan zabga ruwan saman Aliyu ya shigo garin kaduna cikin tsananin ciwo, da kyar da tambayan sunan Baffan Fateema yagano gidan, yay shiga irin ta mata ta hanyar saka dogon hijabi har kasa da nikabi da madubin idanu yaje yasato Aneesah" dagokai Dady yayi ya kalli Aliyun wani murmushi ne ya subuce mai yadaki zuciyarshi yace "that's my son!!" Mai Martaba yace "bai kawota ko ina ba sai wanan masarautan, bayan series of bincike da kuma lura danayi nagano cewa yaran nan are made for each other dan suna bala'in son junansu iyayensu sune suka shigo TSAKANKANIN SOYAYYAn su hakan yasa na aurar dasu! Dan nasan bazaku taba daura aure ba in akasan Amarya ta bata ba".



_like I said, the doors of VIP is always open for marasa son jira_
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_





_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤




_✍🏿M Shakur_



7️⃣7️⃣ & 7️⃣8️⃣




_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa bank can also send MTN card 300_


_littafin nan na kudi ne karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi, pay anan or pay achan_


_please note, read only at night_






Wani irin murmushi Dady yayi yana kallon Aliyun da kanshi ke kasa a ranshi yace "shege Aliyu, that's My Son".

Allah kadai yasan me Hafiz keji, hannuwanshi rawa suka shiga yi sosai yakeson Aneesah bana

Please Login or Register in order to submit comment