Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi wanka ta chanza yana zuwa

Saida taji alamun yafita sannan ta sauke Ajiyar zuciya

Tashi tayi kamar yadda yace tashige toilet donyin wankan don itama tana buqatar hakan

Tadan jima a toilet din sannan tafito daure da towel qarami tana yan ra6e ra6e

Ganin be dawo ba yasa tayi saurin nufar closet dinta ta bude taciro wata long hijab tazura sannan tashiga shiryawa ata cikin hijab din

Saida tagama shirinta harta yi yana shafe shafenta na mai da humrori masu qamshi ta zauna a gefen gado sannan yashigo

Dagowa tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar dakai tana amsa sallamarshi

Da alama shima wankan yayi don harya chanza shiga zuwa farar jallabiya

"Kinyi alwalla?" Ya tambayeta yana kallonta

Girgiza kai tayi batareda ta dagoba

"To jekiyi"

Tashi tayi ahankali tanufi toilet din kamar wanda kwai yafashemawa aciki

Koda tadawo harya shimfida sallaya yana zaune akai

Ganinta yasashi miqewa itakuma ta qaraso bayan shi ya kabbara sallah yajasu sallar raka'a biyu ta nuna godiya ga Allah (s.w.t) daya nunamusu wannan ranar

Saida suka gama sannan yajuyo ya dafe kanta yashiga kwararo musu addu'o'i wanda ita kanta saida tayi mammaki don batayi tunanin yanada ilimin addini irin haka ba

Saida yagama sannan yasake daga hannayenshi sama yashiga roqamusu zaman lfy da zuri'a masu albarka

Sai a sannan yafara mata tambayoyi gameda addini itakuma tana amsawa calmly, sosai yaji dadin hakan harsaida hakan ta nuna a fuskarshi

Bayan wannan suka tashi suka nade sallayoyin ya amsa ya maidasu a closet

Ganin yana neman cire jallabiyar agabanta yasata kauda Kai da sauri

Shiko ko ajikinshi, cire jallabiyar yayi yarage daga shi sai short nicker da singlet ya haye gado yana sauke qayyataccen net din dake maqale na gadon qasa wanda ya sauko yarufe koina ya qara qawata gadon

Saudart wayancewa tayi da shiga toilet saida ta dade sosai sannan tafito tana tafiya ahankali

Dayan side din gadon tawuce ta daga net din tashiga ta zauna a darare

Ganin beko motsaba yasata kwantawa tana qudundunewa cikin hijabinta

She's feeling so nervous ga tarin fargabanta dake ranta, komai ganinshi take kamar a mafarki, tunda take bata ta6a kwana same daki, same bed da namiji ba saigashi yau gata fa namiji a gado daya, namijin ma mijinta, mijintan wai ashraf, Ashraf da ada batada maqiyi sama dashi, shine mijinta wanda ahalin yanzu idan tace bata sonshi to tayi qarya.

Ita kanta batasan sanda tafara sonshi ba saidai tagano hakan ne alokacinda yadanyi nesa daita na kwana biyu agidan ummy

Alokacin tagane ainahin me takeji gameda shi don wani matsanancin kewa da kishinshi taji tanaji a lokacin har...

Zancen zucinta ya katse jin mutum ya kwanto bayanta ta ziro hannunshi ta cikinta ya rungumeta

Tsit tayi tana qara qanqame jikinta gabanta na tsananta faduwa

Jitayi yana neman cire hijab dinta hakan yasa taqara riqeta

"Shhh I mean no harm, kawai sonake kisha iska ne" taji yayi wishpering a kunnenta

Haka yaita lalla6ata harya samu ya rabata da hijab din

Ahankali yafara romancing dinta romance mai birkice lissafiñ mace

Kan kace me lantarkin ta yaja sosai, koina na jikinta yadau chaji

Saida yaga yagama birkitama diyar mutane lissafi sannan yanemi shiga the main the main😜

Ganin hakan yasani jan doyoyin qaffafuna na fice masu adaki tunkafin suyi disvirgin din idanuna🤪

No editing👏

Ummin fasihu🧚🏻‍♀️
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment