Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kukanta. don gaskiya ya hauka cemata, yatsoratar da ita.

ga wani irin zogi da kirjinta da kuma lebenta yake yimata.shikuma yafita acikin duniyar da muke yayi nisa.
Har yafara kokarin zame mata wandon jeans din dake jikinta.

"Ai batasan lokacinda ,wani bala in karfi yazo mata ba. ,ta wani tureshi da karfinta tadiro kasa, cikin daukewar numfashin yace nooo!

"Prety idan kika barni acikin wannan halin,zan iya mutuwa. Kibarni ko natsuwa insa mu please?

Čikin kuka tana meneman Abinda zata rufe kirjinta dashi yamike cikin tangadi yakuma rungumeta, tana cewa meye kakeyi haka?

Sageer!( please control your self) kasan dai niba matarka bace baidace ba Abinda muke aika tawa, kasan sarai ko soyyayar da mukema juna bai dace ba,

Bare kuma wannan Abinda kakeyi, cikin kuka take cewa kasani SOYAYYAR mu HARAMTÀCCIYACIYA ce"

Shima cikin hawayen yake riketa, (please baby for the sake of our love Alow me )tace no tana tureshi duk jikinshi rawa yakeyi'

"Yace ok naji tunda baki damu da halin da zan fada ba ,cikin wasu hawaye masu wahala.kin sani da mace nake bukata da tuni na dade da samu,

"Mata nawa suke kawomin kansu' Amma bantaba jin sha awar kasan cewa atareda suba. Saboda bana son kowace mace saike.

"Safeena ke kadai nakeso" 'ke kadai nake sha awar kasan cewa dake' cikin sanyi tace Auren da zakayifa? Yace bakyaso? Kar inyi?

"Ki kasance dani wallahi zanfasa Auran nan A yau prety! aa nibazan hanaka Aurenka ba ,tunda nima inada nawa Auren nima so kaje kawai,

Wallahi prety duk abinda zaki fada ki fada amma ni zan fada miki Aurena da Humaida! bazai amfaneni da komai ba, saboda bazan iya kusantar jikin kowace mace ba saike"

Cikin jan numfashi tareda tattaro natsuwar shi yace "shikenan, yamika mata rigarta da bra kisa kayanki, bakomai Amma ni soyyaya ta dake ba HARAM TACCIYA bace"

"Bani nasakawa zuciyata soyyayarki ba, Allah ne. Kuma nasani, shida yasaka min yasan dalilin yin haka.

Itadai tasaka rigarta ,da gudu ta koma kicin din ta, dakko hijab dinta ta mayar, "bra din ma anan ta barta, takasa tsayawa tasa gudun kar yakuma.

Allah yasa takashe gas din, da Abincin data gama girkawa da ya kone Abanza. Cikin saûri ta dauki plate din data daurayé tajuye aciki, tareda sako fake guda daya.

Koda ta dawo dakin dauke da plate din taji karar ruwa alamar wanka yakeyi, tanajin yanda shawar keta zuba bako kakkautawa.

Ya dauki lokaci ,kafin yafito daure da towel ,tayi saurin dukarda kanta don gaskiya kirar jikinshi na daģa mata hankali taji kamar taje ta manne da kirjin nan nashi mai cike da ni ima.

Yadauke kanshi daga kallonta, shimâ don idan yace zai cigaba toh zai iya aikata laifi, har yagama shiryawa yasaka wasu kanan kaya sunyi mugun karbarshi yana tashin kamshi.

Sannan yakaraso.tashi inmayarda ke gida' cikin sauri tace ka ci Abincin tom. cikin daure fuska ,yace nakoshi, "kitashi in mayarda ke gida'

"Saikaci Abincin zamu tafi. tayi maganar cikin seriouse. Yakalleta yace " kinsan bazan iya jurewa ganin ki Akusa daniba, batareda nayi Abinda bakyasoba.

Saime?" Nidai kazauna inba haka ba zamu kwana anan, cikin zare ido yace" zaki yarda mukwana anan tare? "Eh kaci Abincin nidai ,yasan sarai fada takeyi amma don tsokana yace"

"Kinfa san idan muka kwana a nan yau bazan iya hakuraba, koda kina kukan zafin wannan yafada yana nuna kirjinta tareda kashe mata ido daya .

Ta dukar da kanta tace "nidai kaci Abincin. Yafaraci Ahankali yanayi yana kallonta yanajin wani irin nishadi da farin ciki a zuciyarshi.

Baisan lokacinda yačinyeba tas ,sannan yace" prety na haka kika iya girki? kinga na cinye banko taya miki ba, laifin kine ai kin zauna ina cin Abincï bansan ma yakareba, yafada cikin murmushi.

Tamike tareda dauke plate din ta nufi cikin kicin da shi, saida ta wanke kayanda ta bata sannan tafito, tasameshi Akishin gide tareda cewa "muje kama yarda ni gida.

Yadan juyo da kallonshi cikin tsokana yace"kefa kikace mukwana anan, kumã har nashirya sannan zakice mu tafi tace " nidai muje kafin Anemeni .

Yace "şhikenan tareda mikewa tana gaba yana bayanta jiyake dama su dawwama atare dagashi sai ita dayayi farinciki mara iyaka .

Har suka isa gida bata kuma cewa komai ba, yana fakawa ta bude motar zata fita yace "kijirani mujera baby! Ko sauraranshi batayiba tafice tabi ta kofarda tafita .

Tana shiga taci karo da Menal tace"Aunty tundazu naketa nemanki ina kika shiga ne wai haka? Dady ne yace inkiraki ku gaisa da bakin gashima sun wuce,

Tace ina dadyn yake yanzu? tace shima yafita "kinsan gobe zasu kai lefe Aunty yan uwan momynshi ma zasuzo goben, zasu hadu Akai kayan Auren.

"Aunty dama inason ingaya miki wani Abu, "mushiga ciki saimuyi maganar, saida suka shiga dakinta tace "Aunty kinsan Ya Yusuf ? waye haka? abokin bros . Oh naganeshi yataba zuwa lokacinda baida lafiya.

"To shine yace wai yana sona tafada tareda rufe idanunta, cikin murmushi tace kuma yasamu karbuwa daga gani Anayi dashi.

"Kai Aunty ni kunya nakeji ma, tace "meye Abin kunya? indai kina sonshi basai muşha biki ba .ta tashi da sauri ta gudu dakinta wai taji kunya ance Aure.

Washegari tuňda suka tashi gidan Aunty Nena tafara shirin tarban bakin da zasuzo, wato yan uwan momyn Sageer' duk gidan ya bade da kamshin girke girkenda Akeyi na tarban baki,

Ita dai Safeena yau da faduwar gaba da kuma tashin hankali ta tašhi don tasan zancen Aurenshi ya tabbata kenan tunda gashi za a kai kayan Auren A yau.

Duk jikinta yayi sanyi ko karyawa takasa yi gashi tunjiya da suka rabu bata kuma sashi a idanunta ba.

Sai kusan karfe goma shabiyu bakin suka fara isowa yan uwan babanshine first da matansu harda ma kakarshi. Kafin dagin momynshi"

Kana ganin motocin da suke hawa kasan Akwai masu gida rana kusan mota uku suka faka lafiyayyu. Ba motocin nake kallo ba, matan da naga sunfito acikin motocin ne yasa kirjina bugawa.

Motar farko Aunty zaliha ce tareda wasu mata guda biyu sai mota ta biyu kumã ummin su Safeenã taredâ babbar yayarsu Hajiya mama sai kuma mota ta uku suma kina ganinsu kinsan duk ciki daya suka fito.

Da kyar na hadiye miyau ganin wa innan mutanen, kardai Ace sune dangin monyn Sageer,

_nima dai Akwai tsegumi bari inbisu Abaya inganima idona_

Cikin mutum tawa suka Amshesu suka gaggaisa da juna Aunty tanata inata saka ina ta ajiyesu tsabar murnar ganin wa innan bayin Allah yanzu duk dangin Sageer ne haka?

Suna masujin dadin ganin gidan da gudan jinin yar uwarsu yatáshi ga kuma karamcinda suka samu Awurin Aunty Nena duk ancika gabansu da kayan Ciye ciye da lashe lashe.

Sun gabatarda junansu tareda jajantawa sannan suka fara tanbayar ina shi wanda suka taru dominshi Aunty tace bari ta kirashi Alhaji kuma yafita domin yanada muhim min meeting a yau

Yana shirin fitowa Aunty tace kazo son kanada baki' yacs" baki kuma daga ina? " muje ka gansu da kanka yabi bayanta suka fito falon cikin takunshi yake isowa falon.

gabadaya hankalinsu yatafi wurin kallonshi Aunty Zaliha cikin kidima ta mike tareda cewa Sageer!kardai Abinda take tunani gaskiyane.....🖊



_Fans kuyimin hakuri ba sauki wallahi typin kuyi manage din wannan ina kaunarku buhu buhu_
[2/19, 3:46 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writíng by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝inasha Allah)_

*idàn nace zankiraku da dai daya sai incika page daya bangama ba don haka nake muku fatan Alheri Aduk inda kuke my FANS*

2⃣3⃣
Ita dama tunda suka shigo gidan take tunanin kamar nan ne suka kawo Safeena' to kodai ba gidan bane? To kuma ai ga Saģeer tagani, duk kanta yakulle tama rasa irin tuñanin da zatayi.

Cikin natsuwa yakaraso cikin falon tareda samun wuri guda ya zauna yana mai gaisheda su ummi tareda mamakin me yan uwan Safeena sukazoyi Agidan ?

Kuma harda mahaifiyarta,don yaganeta tun ranar Auren Safeena da yaje gidan ga kuma Auntyn ta, bayan Angama gąisawa Hajiya mama tace" Sageer nasan bazaka gane muba,

Don koda Allah yakarbi ran maifiyarka bakayi wani wayo sosaiba kuma ni bana kusa Amma nasan zaka gane Halima gata ta nuna ummin su Safeena"

Ya daga kai yana me kallonta tareda jin kaunar matar har cikin zuciyarshi, kuma sai take mai kama da mahaifiyarshi da yake gani a hoto.

Tace matsonan wurina yarona cewar ummi "nasan kamanta ni' ga yar uwarka da kuka tashi tare, "zaliha kinga dan uwanki sati biyu ne tsakaninku dashi.

Cikin jin dadi ta ce "ashe ba banzaba ranarda yaje gidana narika jin wani Abu akanshi Ashe brother nane (wow nice to meet you bro)

Sai ince shi yafi kowa farin ciki don yanzu yafahimci cewar Safeena jininshi ce bayan kauna ta jini harda ta dangantaka Ashe?

Zaliha tace ina sis na take? Cikin dokin ganin dan uwanta take fada musu sanadin haduwarsu tun farko dashi'

Suma duk sùka jajanta da kuma mamakin ina ita Safeenar? Dama naň gidanta ne? Cikin tsananin farin ciki Aunty tamusu bayanin cewar ai matar yayanta ce?

Duk da sunriga da sunsan da zancen cewar Safeēna na Auren Abokin Abbu ne Amma sam basuji dadin rashin ganinta Awurin ba kodan halin farin cikin da suke ciki A yau,

Aunty Nena ta mike cike da farin ciki tace inaga tana bacci bāri ingani duk sunata magana Atsakaninsu har su kakar Sageer din da da suka koma gefe domin subarsu suma sugana dàshi,

Duk suka hadu suna ta zancen iyayenshi tsohuwa harda kwallah, shidai yana cikin tsananin farin cikin Safeena yar uwarshi ta jini sai yaji yakara sonta sosai Acikìn zuciyarshi.

Tana shigowa falon saida takusa fâduwa tsabar kaduwar datayi na ganin mutanen dabata yi tsammani ba A gidanta.

Hajiya mama tace "karaso yata kinji ,zo ki zauna .tunda tafito yake aikin kallontã da tsantasr kaunarta.

Cikin natsuwa tasamu wuri Akasa ta zauna kamar yanda taga su Auntyn ta sunyi da Sageer duk ta tsargu da wannan taro na yau,kuma wai harda ummi,

Hajiya mama tace Safeena kinga ikon Allah baya karewa kinga gaki ga dan uwanki kuna rayuwa Acikin gida daya Amma bawanda yasani cikin tsananin mamaki tace dan uwana?

Ummi tace "eh gashinan Sageer' cikin sauri takalleshi dakuma wani irin farin ciki Ashe dan uwanta ne shi ? Dama shine yaron momy zainab yayar umminsu?

Cikin tsantasr sonda sukema juna suke kara aika ma da junansu sakwanni masu wuyar fassara gaba daya sunfi kowa farin ciki"

Duk hankalinsu yatafi wurin aikama da juna sakwanni sunma manta da kowa Aunty Zaliha ce tace "muje daga ciki sis, sannan tadawo natsuwarta tamike cikin jin kuʼnya tareda Addu ar Allah yasa ba a dagosuba,

Saida suka shiga dakinta Aunty ke cewa "sis naga Abin nan ya karbe ki fa, cikin tsokana tace "bangane ba? Tace babyn namu mana ,naga har wani cikowa kirjinki yake karayi Hmm batasan tsabar wuyarda sukasha bane Ahannun Sageer yasa suka wani kara kunbura ba.

Cikin basar da zancen take cewa banga my boys ba ina kika barsu ne? Tace "suna tareda babansu yana gida yau hutu yakeyi.
Tace ok shine kinsan zakuzo nan kikaki kawosu"

Anan tayi mata bayanin yanďa Abin yakasance har isowarsu gidan da kuma gano cewar nan ne gidan da take Aure' sundauki lokaci mai tsawo anata hira cikin jin dadi tareda shirya zuwa wurin kai kayan Auren,

Saida lokacin da zasu tafi kai kayan yayi sannan Aka kirasu sufito Aunty Nena tace to Safeena kushirya muje kai kayan Auren ko yamma nayi Cikin muguwar bugawar zuciya,

Take kallon su ummi don gaskiya bataso taje kishi zaisa tayi wani Abunda baidace ba, ganin yanayinda tashiga duk jikinta yayi sanyi Aunty zaliha tace sis ko zakiyi zamanki tunda gasu Aunty Nena?

Cikin sauri tace eh gaskiya basai najeba sukace badamuwa ai sunada yawa ko A hakan tsohuwa ma tace amayarda ita gida suje da mătan kawun nanshi kawai ,

Hakan suka dunguma kai kayan Akwatuna nagani nafada wanda duk kokarin Auncle ne da Aunty Nena Ango ya nade Aljihu

Sun isa gidan su Humaida tareda jagorancin Amininshi wato Yusuf cikin rashin kula da nuna suma suntara ba Abinda za abasu yaburgesu suka karbesu haka nan ba yabo ba fallasa duk ransu ummi ya baci.

Hajiya mama kam har zata fara sababi ummi ta roketa tace" yaya kiyi hakuri don Allah karkice komai tunda mu muke nema yazamuyi? muyi kodan Sageer badansuba.

Haka suka koma zuciyarsu ba dadi Aunty Nena da Aunty zaliha sudama ba masu son hayaniya bane sauran kannin su ummi kuwa tunda Hajiya mama na nan bazasu motsaba don suna tsoronta.

Aunty zaliha saida ta gode Allah da Safeena bata zoba. Itakam tunda suka tafi ta kulle kanta A daki tana kuka har kiranta A waya yayi taki dauka text kuwa yaturo ba Adadi amma taki tabude.

Shikenan yanzu saura kwana biyar ya zama mijin wata duk soyyayar nan da yake nuna mata zaiyi ma wata zuciyarta har suya takeyi tsabar kishi da yake cinta.

Haka taci kukanta har ta gode Allah ba mai lallashinta duk tarasa meke mata dâdi har wani zazzabi takeji tsabar kukanda tayi ,

Sudama su ummi basu dawoba kowa gidanshi yanufa sai kuma gobe don shirin biki yanzu suka fara don haka sintiri gidansu Safeena yanzu suka fara .

Har dare takasa bacci ba Abinda takeyi sai juyi akan gado gashi tana son ganinshi kozata iya runtsawa tun tana iya daurewa har takasa tamike cikin rigar baccinta doguwa mai hannun shimi ta dora After dress tafita .

Cikin sanda ta nufi dakinnashi harta bude kofa tashiga bata ganshi Acikiba tasa kunne ko yaje bathroom ne Amma shiru harta dauki lokaci tana jiran taga shigowarshi Amma bashi .

Ta karasa bakin gadon takishin gida Akai tana shakar daddadan turarenshi harta samu kanta da kwanciya da kyau Akan gadon ta janyo dayan filon ta rungume saitasamu kanta da jin wata irin natsuwa,

Kafin kace me bacci mai mugun dadi tareda mafarkin Abin kauʼnarta take yi Abinta

Sai kusan karfe goma sha dayà ya shigo cikin gidan dan tun tuni yana bayan garden yana tura sakonni ta system dinshi tareda tunanin ta don yaje kofar dakin ta ba adadi Amma tarufe gashi taki daukar kiranshi"

Cike da damuwa yashigo koda yashigo saida yakuma tsayawa ya kalli kofar kafin ya wuce dakinshi yana shîga direct bathroom yafada domin ya watsa ruwa

Saida ya dauki lokaci Acikin bayin yasakarma kanshi shower ba abinda yakeyi sai aikin tunaninta da tsabar kaunar kasancewa da ita don shikadai yasan halinda yake ciki A yau din nan yakai limit gaskiya,

Saida yadauki lokaci yana sakarma kanshi ruwa kafín yafito Amma ina baisamu natsuwarda yakeson yasamu ba tsigar jikinshi har tashi takeyi tsabar bukatuwa,


Saida yadan shafa mai da turaruka kafin yasaka bõxer ya nufi gadonshi domin yakwanta kozai iya samun bacci.

Saida yarazana ganin mutum Akan gadonshi cikin sauri ya kunna wuta me haske' ganin wacce ke kwance Akan gadon ýa mugun bashi mamaki;

Meya faru takwanta Adakinshi yau? Kodai batasan tazobane ? Itakuwa cikin jin dadin bacci tayi wani juyi wanda yayi sanadin zamewar After dress dinda ke jikinta


Gashi rigar baccin ta bayyana dukiyar fulanin sun wani tsaya suna kallon mai kaunarsu tun yana cikin full network har yafara fita Out of service tsabar rudewa da kuma afkawarda yakumayi dama yana cikin yanayin.

_gashi takawo kanta_

Cikin natsuwar dolenda tasashi yakarasa kangadon yakwanta Agefenta tareda kurawa fuskarta cikin tsananin sonta yana kallon irin baiwar da Allah yayi mata na tsantsar kýau,


Cikin snyinshi yakarasa zame After dress din tareda janyota zuwa jikinshi ai jin haduwar jikinshi da nata yakara tashin tsumin da yake ciki yafara lalubarta tun yanayi da hankali har ya fara fita cikin duniyar damuke ciki,

Cikin bacci tafara jin canjin yanayi tafara motsi Ahankali wanda shi Malam Sageer baisantayi ba saida yakai hannunshi saman nasha nunta sannan ta bude ido don zugi suke mata da sululi tsabar matsar da sukasha jiya,

Ba abinda yakeyi sai fitarda numfashi da sauri tafara cire hannunshi Akai tareda turešhi tunawa datąyi da täna cikin dakinshi kuma sai yanzu tafara datasanin shigowarta ciki

Yace prety ki tsaya please tace Sageer Akwai zafi kadaina taba min zafi yakemin tunjiya idanshi ya kada yace sory zanshafa Ahankali tom please cikin shagwaba da kuma tsoro tace aa nidai kabari

Yafara zame nitie din tasama tana kokarin tirjewa Amma batada karfin tureshi don duk ya danneta da rabin jikinshi ya manne bakinshi cikin nata yana tsotsa tareda bin jikinta da zafafan romance har yasakko da kanshi zuwa kirjinta

Ya cusakanshi tsakiyarsu yana me goga fuskar har yasamu yakai bakinshi kansu wani irin zillo tayi tadan mike tsabar shock da kuma zoginda suke mata acikin wannan halin yayi nasaran cire nitie din gaba daya.

Duk ya hanata koda motsi don yagama kasheta da soyyayarshi mai tsada batajin ko ita ayau zata iya hanashi cimma burinshi Don itama tashiga yanayin ......🖊


*ni dince dai taku har kullum MATAR SOJA*

07062906225
_FOR coment_
[2/19, 3:48 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~ADDU'AR DA ZAKUYI A LOKACIN DA ZAKU SHIGA TOILET~*

بِسْمِ اللَّهِ. اللَّهُـمَّ إِنِّي أَعُـوذُ بِـكَ
مِـنَ الْخُـبْثِ وَالْخَبَائِثِ


*~Bismillaahi. Allaahumma 'innee 'a'oothu bika minal-khubthi walkhabaa'ith.~*


*~In the Name of Allah. O Allah, I seek protection in You from the male and female unclean spirits.~*
2⃣4⃣
"Taji jiki sosai aranar Ahannun Sageer taci kukan zafin kirjinta harta gaji, saida yajishi yasamu natsuwa bawai don ya samu Abinda yakesoba amma still yaji dadi har cikin ranshi.

Yana kwance Akan kirjinta yayi filo da su tafara tureshi tareda cewa"nidai ka dagani zantafi daki na.yamirgina gefe yana Ajiyar zuciya irin ta samun natsuwar nan,

"Kikwana anan baby' kinji? Tace"bazan kwanan ba haka kawai ka kasheni. Ni baruwana dakai kalla yanda kasa nan dina namin zafi'

Cikin murmushin nishadin da yake ciki yace prety dan wannan wasan kikema raki haka? Da nayi me gaba daya fa? Cikin harara tace ni kuma sai intsaya ko?

Allah bazan kuma zuwa kusa dakaiba tunda baka tausayina hakane son? Ayita baka wahala. Yanda take magana kawäi takeyi yana kallonta cikin burgewa komai tayi burgeshi takeyi,

Yana dariya tareda cewa (sory my hpynes ) zomuga ina ne ke zafin? Tayi saurin yin baya tareda mikewa, yace "ina zakije? Dakina zantafi tafada tareda zunburo baki"

Yatashi zaune tareda nuna mata time kusan karfe biyu yace"darefa yayi kizo ki kwanta abinki bazan kuma ba (i promise) tace nidai kabarni intafi.

Yamika hannu yajanyota tareda nuna mata gadon yace ki kwanta ko inyi abinda kike tsoron cikin daure fuska batada zabi kawai ta mayarda kayanta har after dress din sannan tarabe gefe,

Duk yana kallonta cikin nishadi yace "kozaki tayani wanka? Cikin sauri tace "aa bazanyi wanķaba.

Yayi murmushi yamike tareda fadawa bathroom don yazamar mai dole yayi wankan. Itadai arakube take har yanzu bataji zata iya sakin jiki dashiba.

Har yafito yagoge jikinshi tareda shâfa turaruka sannan ya hawo kan gadon duk tana kallonshi ta wutsiyar idonta saida yakwanta yadanyi nesa da ita tareda juya mata baya sannan hankalinta yakwanta,

Saida taga Alamar yayi bacci tasamu ta sulale takoma dakinta, tana shiga saida tayi wanka ta gasa jikinta dakyau tareda jajantawa kanta, "idan wannan ne na Aura gaskiya saina gudu nabar lada na,

Duk jikinta yayi tsami tsabar tumurmusar da yayimata yau ga kirjinta sunyi wani irin ja tsabar matsa kankuwa sai zugi yakeyi, tadai samu ta runtsa cikeda tsamin jiki.

Washe gari gidan haka yacika da jama a saboda shirye shiryen mothers day da za ayi duk su ummi suna gidan.

Alhaji mu azzam ba karamin kokari yayiba donshi ya hadama Sageer gida nagani nafada Mēnal kuwa tun tana dari dari da Yusuf hardai tasaki jiki suna shan soyaýyarsu.


Sai yaune Sageer ya lura da yanayin yanda Abokin nashi kezuwa gidan batareda yadamu suhaduba. Yace ni bangane makaba Dude'

"name fa? Kaida little kodai ... yace (yes she is now my bride to be )cikin murmushin jin dadi yace Ashe zaka fara baņ girma don nazama inlõw yaʼnzu.

Yace bafa zanji kunyarka ba malam don haka kabarni in shana, cikin zolayarsu ta Aboķai suketa hirar su har suka gangaro kan zancen shirye shirye,

Gabadaya yau Safeena jikinta a sanyaye yake duk jinta takeyi sai Ahankali gashi tana gani da gaske nedai Auren nashi gaba daya kishi da kuma damuwa sun hadu sun samata mugun zazzabi,

Har saida su Aunty Zaliha da suka zo suka kira doctor ya dubata yace Akwai damuwa Atare da ita tasama kanta tunani wanda yayi sanadin janyo jininta yayï mugun hawa,

Hankalinsu Hajiya mama da ummi yatashi sosai sauran yan uwanda ke gidan suka fara tsegumin kila ko cikine Aunty Zaliha ma duk tunaninta yana ga Safeena cikine da ita,

Amma ganin ta tashi da zancen wai tana period sai jikinta yayi Sanyi.

Gaba daya cikin kwana biyunda aka dauka ana shirye shirye hankalinsu ummi yanaga Safeena gaba daya tafita hayyacinta shikanshi Sageer bai kuma samun damar kasancewa da itaba.

Saboda ko yashigo jama a kota ina cikin gidan haka yake daurewa yakoma shima duk ya firgice rashin ganinta da baigiba rabonshi da ita tun ranarda ta lasamai zuma abakì,

Gashi yana son ganinta ba hali, wasa wasa har saida Aka dangana da Asibiti duk Hankalinsu yatashi" Alokacin suka fahimci irin rayuwar rashin kular da take fuskanta agidan Auren nata,

Hajiya mama sai sababi take zabgawa tareda cewa ummi ni narasa irin kawai cinki wallahi duba kinaji kina gani yabada ita ga Abokinshi duba yarinya lafiyayya miji ya Ajiyeta kamar hoto,

Itadai ummi batada tacewa gashi kuma Abbu baya gari' saida Aunty Zaliha takirashi take mai bayani don gaskiya tanajin jiki sosai shima ranshi ya sosu Amma yace subari yadawo kafin yasan Abin yi.

Hankalin Alhaji mu azzam yatashi sosai ganin halinda yajefa yar mutane sanadin gudun baciň ran Sageer don haka dole ya nemi mafita tunda gashi shi zaiyi Aure dole Asan Abin yi akai.

Duk yarasa ta ina zai bullowa lamarin,
A washe garine daurin Auren Sageer da Humaida gashi su suna Asibiti Safeena jikin da sauki Amma burinta ynzu baifi taga Sageer ba don kusan kwana uku bata sashi a idoba.

Shikuma duk inda tashin hankali yake yagama shigarshi' "to ina taje? Ajikinshi yakejin ba lafiya,
Ba halin ya tanbaya? Wama zai tanbaya?

Ganin ba sarki sai Allah yayi ta maza yakira Menal yace mata" ita Auntynku ne wai? Tace "wacce aciki ? Safeena!ai tana Asibiti! Cikin zaro ido yace yaushe? Tayi mai bayani cikin tashin hankali ya bar gidan zuwa Asibiti.

Koďa ya isa yasamu Abbu wanda sai Ayaune yafara ganin ma haifin na Safeena duk ranshi yabaci koda Sageer yaje yasamu duk sunyi shiru suna Sauraran sababin Hajiya mama.

Gaba daya tarufe ido tace ma Abbu wallahi itama tanada hakki Akan Safeena don haka bazata koma wannan gidan ba daga nan sai gida,

Yarinya da kuruciyarta da komai Ajingineta to bazata sabuba. Yana shiga abinda yatarar kenan ai sai hankalinshi yakuma tashi! Yasan bayason Aurenta da Auncle Amma bayason Anisanta ta da shi yafison yarika ganinta Akusa dashi'

Koda yagaishesu duk ransu Abace yake sai ummi ce tayi karfin halin yima Abbu bayanin Sageer shima yaji dadin lamarin don yasan komai,

Ýace subari yaje yaga Alhajin bayan fitarshi ummi ma ta fita Hajiya mama tace bari inbiki muyi sallar tunda ga Sageer ko? Hakan ya ma Sageer dadi cikin Sassarfa yakarasa bakin kofar yarufe kafin ya isa wurinta,

Itama tunda yashigõ tasamu kanta da jin dadi sosai yana karasowa ya dagata zaune tareda cewa"why prety? Bakida lafiya har kwana uku Ace bansaniba kuma muna gida daya,

Kinsani bazan iya shigowa nemankiba Akwai mutane, but atleast kya nemeni kinsan zan damu,

Cikin jindadin ganinshi tace naji sauki sosai yace no gaskiya Am not happy prety meke damunki ne? Harda kwanciya um? Sai hawaye cikin sauri yace no please kinga kiyi shiru nasan meye da muwar Aure ne ko?


Na fasa kinji, kiyi hakuri yanzu muñemi mafita (prety i need you)ke nake so kizama mata na, kece nake mafarkin kasan cewa da ita, ni gaskiya nagaji, wallahi nagaji pret!

Yafada cikin tsananin da muwa, ki bari ni infito infada musu ke nakeso' banason Auren Humaida ni ke kawai nake muradin Aure! .........🖊
[2/19, 3:50 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYÀ*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

*Dedicated*
_To you my fans_

2⃣5⃣
Cikin girgiza kai tace "no Sageer karkayi haka, kaga iyayenmu duk suna farin ciki da ganin Aurenka, idan kace ka fasa ya kakeso Adauki iya yen mu?


"Kanã nan mutane? Yace " yakikeso inyi yanzu? Ni bana sonta ke nakeso! Safeena! Kece farin cikina. Bazan iya rayuwa da kowace mace ba,

Duk matarda na Aura zancutarda ita ne kawai, bazan iya bata kulawa ba kece kawai nake burin kasan cewa da ita,

Idan bazan sameki Amatsayin matar aure na ba gaskiya bazan Auri kowacce mace ba, Safeena i love you.

Please Login or Register in order to submit comment