Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace na boni' yace da akayi me ? Nidai kabarni inkoma gida don Allah sai arika kallo na wani iri acikin family,


" I don't Care, shine amsar shi shiyasa takara hawa sosai har zuwa lokacin bacci wanka ma ita kadai tayi Abincin ma diba tayi takoma gefe yana kallon ta,

Lokacin kwanciya kuwa akan kujera takwanta duk bai ce mata komai ba ya mike yaje yayi wankanshi tareda shafe shafe n shi kafin yadawo falon yasamu tayi bacci,

Daukarta kawai yayi kamar baby yaka ita cikin dakin yakwantar da ita kafin ya kwanta agefenta suna fuskantar juna kallon fuskarta kawai yakeyi,

Yayi murmushi ganin yanda tayi wanka amma taki canja kaya tun kayan datasa da Safe yatashi zaune yafara kokarin cire mata rigar ganin yanda take zufa duk da Ac dake dakin,

Da Sauri tabude idonta tana kallon shi tafara kwace kanta yace "kitsaya incire miki kayan naga kina zufa, " nidai kabar ni da kayana'

Ganin bazata tsayaba yasa yadanneta yacire mata saida yacire yaga Ashe ko bra babu A jikinta kirjin atsaye suna Neman cire idon me kallon su,

Ta zame takoma takwanta tareda juyamai baya, lokacin shi yayi suman wucin gadi ganin nasha nunta saida tajuya yabi bayanta da kallo kafin yafara zame siket din tasan bazata iya hanashi ba dole takyaleshi yacireshi yabarta daga ita sai pant

Tayi saurin Jan blanket tarufe har zuwa kirjinta takuma juyamai baya,

Yakwanta rigingine yana kallon sama akai akai yana kai kallonshi kanta

Yadaure iya dauriya ganin zai cutu da yawa yasa yamatsa jikinta tareda rungumeta ta bayanta yasa hannunshi a kirjinta yacika hannaye da masoyanshi tafara tureshi,


"Please baby karki hukuntani ta wannan hanyar zaki cutar dani nasaba daga jiya zuwa yau bazan iya hakuraba kibarni insamu natsuwa dake,

Tafara yimai kuka nidai kabar ni inkoma gida please yace "baby saboda kinason komawa gidan mafa daciyar Matar nan kike kuka? OK kiyi shiru gobe zan mayarda ke,

"Amma kisani next week zamu tafi kuma goben ma bazan iya barinki ki kwana Acan ba tace taji badai zai barta tajeba,

Haka yasamu abinda yakeso ya more tareda yimata Alkawura Wanda baiko San yayisuba,

Dasafe kuwa tana tashi tayi saurin shiryawa tana jiran yakaita gidan duk da tana tsoron karonta da mama saida yagama yanga kafin ya ce sutafi,

Suna isa gidan gabanta yafara faduwa saida yafita yabude mata motar kafin tafito,

Shine agaba tana bayan shi ,
Mama nazaune ita same aikinta tana mita suka yi sallama.......πŸ–Š

_Sageer Fan's Kuyi addu a mama tabarsu sukoma_

*am sory lack of charge*
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
(romantic love story)

story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄we are bearers of Sooo golden a pen.
Write assiduously percieven no pain. Our creative golden pen,
Behold our words.
A product of our pen savour our words for it will couse you no pain.❄

*Kuyi hakuri da typin danakeyi kadan komai zai dai daita, A gaskiya inajin dadin comment dinku Fan's Allah ya bar kauna*

4⃣1⃣
Suna yin sallama kamar tana jiransu tafara ruwan bala'i,

"To Mara sa kunya kaga damar dawomin da ita?

" tazone kawai ta sallameku tafiya..tayi saurin rike mashi hannu don kar yakarasa,

Yayi shiru yana kallonta aiko taci gaba,

"Kibar Mara kunyar yakarasa D'an wofi sai Ku koma ingani zamu gani Mara kunyar banza,

Ya duk'ar da kanshi yana dariya ita kam duk tagama jin kunya tafara zame hannunta zata wuce yarik'ota gam tazare ido mama tasa salati

Yakara matso wa tareda dukawa daidai fuskarta ya manna mata kiss a baki da kuma kumatunta yad'an matsa dai dai kunnenta,

" kifa shirya zandawo anjima mutafi kinsan bazan iya bacci ba idan bakya kusa dani,

Mama itada me aikin ta suna kallon karshen rashin kunya,

Saida yaga dama kafin yasaketa yawuce yace "mama sai nadawo,

" Karka sake kadawon gida Mara kunya yafice tareda murmushi itadai sum sum tajuya zata shige dakin, mama tace

"Dawo nan tadawo cikin sanyin jiki tace" gani mama, yanzu Safeena saboda Allah kina mace zaki rika biyewa namiji kuna irin wannan rashin kunya har kibishi Ku kwana


"Waima yaushe kika zama hakane Safeena ?kin fitsare kafarki tsab kema har kin sake ma namiji jiki ya dirka miki aiki,


Ita dai Bata da ta cewa sai shiru tacigaba" idan ba kina sha sha sha ba zaki biyewa namiji batareda kuntare ba yadirka miki ciki,

Infada miki duk son da kike gani duk karya ne yasamu abinda yakeso shikenan bakida sauran Amfani indai namiji ne,

Saida hankali n ta yatashi, yanzu Sageer zai daina marmarinta kenan saboda ta mallaka mai jikinta?

Duk jikinta yayi sanyi haka tasha fada sosai wurin mama kafin takoma dakin datake zama tafada tunanin

Yanzu idan Sageer ya juya mata baya yazatayi?
Data shiga uku kuwa yanda yasaba mata da SOYAYYA r shi taya zata iya rayuwa batare dashi ba,

Haka ranar tawuni acikin daki duk kewarshi dakuma son kasan cewar su tare, duk tayi wani iri itakanta tasan cewa tana bukatar kasan cewar su tare amma ba dama,

Gashi ko wayarta bai Bata ba, sai kusan yamma lokacin takuma yin wanka saboda irin zafin datakeji kamar tayi yawo tsira ra duk a.c dake gidan bai hanata zubar gumi ba,

Shiyasa tana fitowa tasamu wani skin tight tree quarter tareda yar shimi mai siririn hannu tasaka duk inda ta juya jikinta saiya motsa,

Haka tafito falon da mama take tareda Dauko drinks mai sanyi tana sha tunda ta doso falon mama ke kallonta tasaki baki da hanci harma da ido,

Saida ta zauna tace "yar nan banga laifin yaron nan ba " yo to kina famar yawo cikin gida dagake sai kaya kamar na ya'yan arna badole ya dura miki cikiba,

"Tunda shidai ba dutse bane, yanzu da maza na shigowa gidan nan ya kenan?

" oh ni zuwaira " ita abunma dariya yabata takalli kanta tace "mama kayan ai basuda illah,

" ahakan ne ba illah? Gaki Allah ya hore miki kira irin ta karuwan mata kina daukar Alhakin Dan marayan Allah,

Duk ya susuce Akanki, wallahi ki guji daukar Alhaki, baki kawai tasaki tana kallon mama don ta fuskanci batada Alkibula,

Tana cikin mita yasawo kai cikin falon tareda sallama dauke da ledodi masu dauke da gasassun kaji suna turiri dakuma Leda daya daukeda ice cream

Yana dosowa saida yakusa faduwa,( this girl Will surely killed me) yafada acikin zuciyarshi idanunshi nakafe a kirjinta da yake hango Kansu tacikin shimi suna yimai iso,

Tsabar kaduwa baikoga mama dake binshi da kallon wannan yaro Akwai maye ba,

Direct wurin ta yanufa yatsuguna agaban ta tareda kokarin Kai hannu wurin masoyan nashi,

Tayi saurin cewa "mama sannan yajuya tareda wayin cewa yazauna agefenta yace "mama ina wuni? Lafiya na wuni Meya dawo dakai?

"Matata nazo dauka mutafi ,

'Kafita a idona inrufe Sageer" kawuce kabar min gida ,

Yajuya wurin wify dinshi yace "pretty ga kazar ko yau bazakiciba? Jin kaza ai da Sauri tace zanci yajanyo ledar tareda budewa yamike tareda raba idanu yace" (ware is the kitchen) tanuna mai da hannu yawuce yadawo dauke da plate guda biyu

Yajuya dayar har da onion & cabbage source saida miyanta ya tsinke yace "sauko kici,

Duk Hajiya mama na kallon ikon Allah saida yajuya dayar plate ya mika wa mama yace gashi ta was he baki " harda ni Dan nan?

Takarfe yajuya domin yabata ina har tafara ci ya tsaya yana kallonta cikin tsananin so da kuma sha awarta tareda Hamdala da ya mallaki komai nata har gashi zata Haifa mai da acikinta yana ta zabga murmushi,

Hajiya mama kuwa sai zubo zance take tana yagar nama," Sageer wannan gashin kazar Atah ce a maitama ya iya gashin kaza tun margayi Nada rai can muke zuwa siyan kaza kullum dare saboda gasuwa take har kashin ta komawa yake uwa auduga,

Saita fara matso kawalla kuma Bata fasa cin namanta ba ba abinda suke sai kunshe dariya,

Saida tacinye kusan kaza guda kafin tace ta koshi yamika mata ice cream takarba saida tashanye roba daya kafin tace yakara mata yazaro ido

"No pretty zaiyima baby na illah, ta Dan matse fuska yace sory sweetheart ba ri in ajiye miki sauran ya dauka yakai kitchen yasaka a firij yadawo da ruwa aroba yace "( wash your hand here, )

Tana ta kallonshi yanda yake ta hidimta mata gaba daya lokacin shi ya mallaka mata baida wani aiki sai dai nata,

Yakaraso tareda hure mata idanu " pretty wannan kallon fa?

Batareda tasan maganar tafito ba tace "kallon sone,

Yawaro ido tareda jin dadi yace "( baby say it again) ta rufe idonta kawai sunkutar ta yayi batareda yaki lura da mama data ci kaza ta gama tana zabga gyngyadi ba ya wuce da ita dakin datake tareda kulle kofar


Ya ajiyeta tana kallon shi ya tube rigar jikinshi tareda zare dogon wandon dake jikinshi yarage daga shi sai short nicker da singlet,

Ta waro idanu awaje tareda cewa me kake shirin yi Sageer? Yace " wanka zamuyi muyi bacci ko..........πŸ–Š

*I no they woo*

_love you my fan's_❀
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: 🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄our creative golden pen be hold our words❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*jin jina gareku matan sojoji,πŸ‘©β€βœˆ Ku jarumai ne, masu hakuri, masu juriya, Allah ya karemu ya kare mazajen mu*

4⃣2⃣

Tayi saurin ja da baya tareda cewa" Sageer are you kidding ?


"No am serious, baki tasaki tanamai kallon you are joking,

" yes anan zankwana, saidai idan zaki yarda mutafi,

Ta kwabe fuska tareda cewa" gaskiya bazan iya binka ba don bakaga irin fadan danasha bane dazu,

"Kuma kasan bai kamata ka kwana anan ba, ya matso tareda tsura mata idanu yace " kin San kuma bazan taba fadar magana incanza ba,


"Baby ina ganin ki kuma muna gari daya in iya bacci batareda najiki acikin jikina ba;

"Ni ko gida bazan iya yarda mu raba ba bare harta kaimu da raba makwanci " I can't

"Some times ina tunani Anya kuwa kin damu dani; kamar yadda nadamu dake?

" Safeena saboda ke ko aikina banayi duk lokacina nabaki na mallaka miki Kaina harma da rayuwata,

"Karkiyimin wasa dasu" ki kasance dani har abada idan kika gujeni rayuwata zata fada garari,

Ta marai raice Fuska cikin alamar tausayi dakuma tsantsar soyayyar shi dake kara ratsata,

Ta shafo fuskarshi cikin sanyi, "Sageer ina sonka, soyayyar danake maka ce sanadiyyar dayasa har na malla ka ma komai nawa, bazan iya rayuwa batareda kaiba,

Inason ka har cikin jini na yarungumota ta cikin jikin shi da kyau tareda furta " tnks cikin jin dadi,

"Why are you tanking me?

" bcos u make me happy with your words,

It means a lot, I really appreciate,

Ya sungumeta sai cikin bayin dake cikin dakin ya Ajiyeta tareda bude musu shower ruwan na zuba akan su, batareda sunkarasa cire kayan dake jikin suba,


Ahankali yake shafo cikinta yana kallon yanda kirjinta ke nunawa tacikin shimin har yana hango bakin dake zagayeda Kansu,

Yayi saurin dagata yacire jikinshi na tsuma tsabar wutar sha awarshi data motso sakamakon karo da yayi da masoyan shi,

Cikin rawar jiki yakai hannun shi tareda fara shafasu cikin lallashi dakuma riritawa kafin yadan rankwafa Kansu yafara tsotsa,

Ai jin irin abin da yake mata akansu tuni ta hau kan network tafara mayarda martani Dan yariga ya dorata,

Sai tsotse juna sukeyi da romancing juna kamar zasu cinye juna saida yaga tsayuwa na Neman gagarar su kafin yakashe shower din ya nadota a towel zuwa kan gadon

Yafara goge mata jiki yana goge nashi ya nufi kan mirror ya dakko cream din datake amfani dashi ya matsa ahan nunshi yafara shafa mata tareda mammatsa mata jiki ahankali,

Yana me lumshe idanunshi don jin laushin fatarta, ita kanta tana mejin dadin yanda yake massaging jikinta,

Daga shafa mai aka zarce da romance duk sun birkita juna ba abinda kakeji sai nishinsu adakin mutuminku tun ba akaiga zancen ba yafara rero kukan dadi yana sanbado mata Albarka da kuma roko,


"Pretty stay with me for ever I love you,

"U are different you are sweet,

_ai sai na bi window tunda sun kulle kofar kar inga abinda yafi karfin nakoma falon Hajiya mama tayi dai dai tana sharban bacci akujera,

Harda gyara kwanciya kaza tayi aiki,

Su kuwa masoyan ranar basu wani runtsa ba kwana sukayi suna Abu daya Yama manta da zancen likita yayi ta debar angara,

Saikusan Asuba suka sararama juna, shi yasan yanada bukata amma baisan har takai haka ba, Hmm to ai Safeena r ce Akwai ni'ima, baya taba jin yakoshi da ita kullum kara marmarinta yakeyi,

Idan yagama jiyake kamar yakoma ruwa,

Aikuwa da Dan banzan ciwon Mara ta tashi sai murkusu su take yi,

Duk yarikice shiya yimata wanka sallar Asuba ma dakyar tayi Azaune sai juyi takeyi yana idarwa yarungumota jikinshi yanata mata sorry,

Tafara kuka duk yarikice tace " yunwa nakeji" cikin Sauri yace "mekikeso baby? tace indomie yaji Albasa da kayan miya,

Cikin Sauri ya ajiyeta kan gadon rigar shi ta shadda kawai yasa akan nicker din yafito zuwa falon baiko lura da mama ba,

Saida yafara aikin, karan wuka dakuma plate da yake tabawa yafarkar da mama ta fara mika hade da salati tana cewa "Safeena Bata tasheta ba gashi har dare yayi sosai don Bata lurada hasken al murun dake haskowa ba,

Ta dauka darene, saida idonta yakai ga Agogon bangon dake falon taga har kusan karfe shida, tasan dai Bata yamma ba,

Tayunkura tana salati tareda dingisawa zuwa dakinta ta gitta takofar kitchen takuma jin karan wuka tace" Laure yau lafiya tayi zuwan Asuba,

Tadai wuce Salla, saida ta idar tana lazimi tamike tafito da casbahar ta tana fitowa Sageer na fitowa dauke da plate din indomie dagashi sai rigar shadda tunda ga kasa takwaso kallon shi,

Cike da tsananin mamaki tace "ni zuwaira, menake gani haka; kaddai agidan nan ka kwana?


Shidai cewa kawai yayi " ina kwana mama; Sageer tanbayarka nake anan ka kwana; ko ya ya?

"Eh ai nima gidan mune yasakai yawuce don baida time din surutun ta dabata gajiya,

Ga pretty ba lafiya, tana kanjuyi ya ajiye plate din yadago ta " pretty ga Abincin tana hawaye tace cikina Sageer dai dai lokacin mama tashigo cikin dakin,


Yace"kiyi hakuri kici kafin muje Asibiti kinji,

Bala in da mama tadebo da magan ganun data hadiyo duk suka koma ganin halinda ta taradda Safeena r,

Takaraso da Dan gudun ta "Meya sameki ni zuwaira" lafiya Sageer dauketa muje Asibiti ba awasa da mace mai ciki daga gani ciwon Mara ne ke damunta duk tarude ,

Shi kanshi agigice yake hardai da yaji zancen cikinshi ai zabura kawai yayi yanemo mata Riga doguwa ko mai bai tsaya jiraba ya zura mata tareda saka mata hijabin datake Salla ya sunkuceta tanata hawayen wuya,

Mama nabiyeda shi da carbin ta abaya suka zauna mama ta rungumeta tanata faman yimata Sannu shi kuwa tuki yakeyi yana waigenta saida mama tace ",ka kalli titi kar Ayi uku,

Hardai suka isa lafiya saidai suna isa jini yafara zuba mama tasa salati " oh ni zuwaira me nake shirin gani kaddai barin cikin zakiyi?

Ai wani uban birki da yayi saida mama takwale da kujerar gaba yafito da gudu kamar psycho yasun kuceta yana cewa,


"No pretty please karkiyimin Asarar cikina,

Yana surutai har ya isa ciki likita ya karbeta aka wuce da ita emagency yana kokarin shiga Aka rikeshi mama ce mai lallashi don ya mugun Bata tausayi,

Kanshi yadora kan kafadarta yasa ki kuka mama tasaki baki tareda dagoshi " mekakeyima kuka ; kaida zakayi mata Addu a,

"Gaka dai kamar jarumin kwarai amma da zuciyar mace,

Cikin kukan yace " bana son inrasa koda ya acikin su sune farin cikina,

"Mama iyalina ne acikin wannan halin taya ya zan zama jarumi?

" Safeena ne rayuwata mama ki taimakeni kar inrasa farin cikina

"Sageer ka kwantar da hankalin ka da yardar Allah ba Abinda zai sameta daga ita har Dan cikinta,

Ahakan doctor yakirasu zuwa cikin office tareda suka shiga mama suka zauna yace Alhamdulillahi munyi nasarar tsayarda jinin daya fara zuba


"Amma idan aka kuma mai mai tawa zata iya rasa karamin cikin dake jikinta,

Mama tace likita banganeba kamun bayani wani Abu tasha, kome?

" ba ta sha komai ba amma Abokina kadan Bata bed rest kamar na wata daya batareda ka kuma kusantar taba,

"Oh Nagano zancen oh ni Allah zamani ina zaka damu yanzu Sageer aikin daka kwana aikatamin agida kenan ni zuwaira,

Ya kalli Abokinshi tareda zabga mai harara yace me kake nufi da wata daya ; bankusan ceta ba saikace ba mata ta ba?

Eh zaka iya hasarar cikin idan ka kuma aikata abinda kayi,

Bazan kuma irin najiya ba amma Akwai wata dabara wacce zakayima na saboda ko ita bazata iya yarda ba,

" Muhammadur sululllahi ni jikar mutum hadu menakeji yau?.............πŸ–Š

_Godiya gareku masoyan Sageer da Safeena aikin baya zuwa sai idan daku za aje ina jinjina_
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: 🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONπŸ’«πŸ’«πŸ’«~*


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

4⃣3⃣

"Yau naga ikon Allah yanzu dama abinda ka aikata kenan har cikin gidana; ka kwana murza yarinya saikace inji,

"Wallahi nagaji da rashin kunyar ka; dole yau ind'auki mataki akanka yarin ya da karamin ciki kake hauke mata haka;

Wani irin kallo yake aika mata kafin yace " yau zaki koremu; kinga sai mubar muku kasar ma baki daya,

"Au Dan wofi da gangan kayi kenan; to bazan koreta ba sai dai kai kabar mana gida yau dinnan basai anjima ba bari ma kagani,

Ta bar office din yakoma da kallonshi kan Likitan yace "lafiya irin wannan kallon?

" ai kazama Abin kallo, yaushe ka zama haka; yayi murmushi tareda cewa "su suka ja inzama hakan, suna son rabani da farin cikina

Ahankali ya warware mai damuwarshi,

"Abokina Karka damu aurenka na nan ko a kotu amma fa dole ka kiyaye doka idan kanason cikin ka,

" gaskiya bazan iya hakuri har na wata ba kanaso in fada halaka ne; ada can nasan inada bukata amma bansan dadin abin ba amma yanzu zan iya fada wa cikin wani hali idan har nakai wani lokaci batareda matata ba,

Sakin baki doctor Ahmed yayi yana mamakin halin Abokin nashi yace " kayi nisa gaskiya amma kabi ahankali kar kayi ma kanka asarar baby,

Yamike tareda bashi hannu yace zan kiyaye insha Allah,

Yafita zuwa dakin da Safeena take mama nazaune agefenta har tasamu bacci yakarasa kusa da ita ya kura mata idanu yana kara jin sonta na ratsa shi musam man da yatuna da darensu na jiya,

Ya shafo fuskarta tareda manna mata kiss a goshinta ,

Mama tace "matsa mata ta huta rasa kunya , kakuma bani waya don ban fito da tawa ba,

Ya mika mata tace " kiran Zaliha don nasan waccen yar kayan takai cin ba zuwa zatayiba,

Yayi dialing number yamika mata ita Aunty Zaliha dataga number ta dauka shine,

"Yayi my bros ya angonci ; ina kuma Amarya gaba daya ta kashe wayarta don kar adameta,


" munafuka nasan da daurin gindinki wato kokarin kuke Ku nuna mana bamu isa ba ko ; to kizo Asibiti yanzu ki kuma biya gida kidakko mata kaya don nata sun baci da jini.

Tace "jini kuma meyasameta ? Idan kinzo kyau gani, duk taji ba dadi abinka da Dan uwa tanajin tausayin y'ar kanwar tata

Tanaso taga itama ta huta kamar kowacce mace shiyasa take goyon. Bayan soyayyar su da Sageer sun dace da juna zasu kula da junansu,

Kafin kace me Asibiti yacika da mutane y'an uwa duk suna Asibitin har ma da kakar Sageer duk sun zo duba Safeena

Yana kwakume da ita yaki fita konan da can Aunty zaliha ta matsa kusa dashi tareda rage murya "bros baka kojin kunyar su Nena ga Dady wato Auncle,

Yace " sis sonake suba ni mata ta sai sudaina ganin rashin kunya,

Tasa dariya har mama taji su"

" cigaba da kulla mai Algunguma, yauwa na gaji tana warkewa Alhaji ka danka mai matarshi kowa ya huta rashin kunyar ta isheni,

Jiya inaga barbade yamun a kaza har bacci ya kwasheni tashi kawai nayi naga gari ya waye'

Yakwanamin agida don haka wallahi kusan yadda zakuyi. ai kowa ya fara kunshe dariya karta fito cibi yazama k'ari

Harda tsohuwa kakarshi kafin tace ai yaran yanzu zuwaira basuda da ido saidai Kai kaji kunyar su

Safeena najin su taki bude ido don ba karamin kunya mama tabata ba shiko Oga ko ajikin shi wai antsikara kakkausa


Shi yafara lurada tana motsawa yace pretty kin ta shi ?

Alhaji yace Son zomuyi magana ganin idan baima tufka hanciba abin kunyar da mama tafada yanzu zai kuma tafka shi,

Saida suka samu gefe wurin kujeru kafin su zauna yayi gyaran murya

"Sageer ka fadamin Meya sa kadaina leka office? Meyasa ka daina zuwa gidana Lafin me muka yimaka ka kaurace mana gaba daya ka kwashe kayan ka daga gidan why,


Yadukar da kanshi kasa tareda cewa " Auncle kayi hakuri ina jin kunyar ka gani nakeyi kamar zaka rika kallo na da....


"Sageer' bana kallon ka da komai, impact yanzune ma nake kallonka da wani Abu

" baka dauke ni matsayin mahaifiba, I no Shiyasa kake kirana Auncle, nasan me kake tunani yasa kake guduna,

Saboda bakason Safeena.. Yayi saurin daga kanshi tareda kallon Auncle cikin Sauri ya ce "Auncle inason Safeena sanadin sonta ne yasa nakasa natsuwa,

Ya sauka kasa cikin zubar hawaye " nadaina kirania Auncle daga yau kai Dady na ne, please don't separate me and Safeena,

Ku barmu mu zauna tare munason junan mu,Daga yau zanfara kiranka Dady kamar su Menal da su Al ameen,

Alhaji yayi dariya tareda dafa kanshi, "relaxed Son' ina takardar Dana baka last yakuma zabura Dady please kadaina maganar takardar saki' bazan iya rayuwa ba Safeena ba,

" Sageer batakardar saki bace takardar gidan mahaifinka ce k'annin shi suka kawomin domin ka rike ahannunka,

"Safeena matarka ce nasan kana sonta itama tana sonka amma kakasa fadamin, meyasa?



AUN..oh Dady yayi murmushi yace " uhm inajinka meye dalili?

"Inajin nauyi saboda tun farko ankawota ne da sunan matarka, sai ni kuma nafada sonta,

Nafara son Safeena tun ranarda ka aike ni gidan Ummi wato ranarda aka daura mana Aure da ita,

Nayi tunanin SOYAYYA r mu da ita HARAMTACCIYA ce shiyasa komai yatsaya min bana iya aikata komai lokacinda nasan cewa mata ta ce kuma sai kafadamin cewar karaba Auren,

" eh saboda inaso kafadamin da bakin ka nasan kuna SOYAYYA ina lura da komai saboda haka' na sa aka ajiyeta kusa da dakinka,

Yayi saurin dafe kai tareda cewa Dady harda Aunty Nena? tasani?

"Khadija Bata saniba saida ga ba Yane nafada mata?

" Sageer nasan cewa Menal na sonka nasan irin halin data shiga, ni nafada ma khadija karta kula ta akan zancen,

Nasan irin kallon da kake yimata tamkar kanwar ka ce daku ke ciki daya kuma she is very young,

"Amma dady Andaura maka Aure Alokacin, kai da waye; wannan sai daga baya zaka Santa amma yanzu inaso kafara shirin tarewarka da matarka,

" namaji wai kamar tanada ciki ko? Ya dukar da kanshi cikin jin d'adi yace eh Dady'

Yayi murmushi tareda dafoshi Allah yaraba lfy, "ko mu bari sai ta haihu Ku tare.

Dady inaso sai mun dawo daga Cairo. ta tare, oh wato da bamuyi magana ba saidai muji labarin kuntafi ko;


Yanzu dai muje zamu karasa maganar mu agida nasan zakazo gidan yanzu tunda ban rabaka da Safeena r ka ba, yafada cikin zolaya

Koda suka shiga wannan karon bai matsa kusa da itaba sai aika mata da kallon kece rayuwata kawai yakeyi Alhaji ne yafara tafiya kafin tsohuwa Aunty Nena ce ta mayarda ita gidan ta ba laifi yasaki jikinshi da ita sosai

Saimada yarakata har suka tafi tareda Alkawarin zaizo tareda Safeena idan ta samu lafiya,

Taji dadi sosai itama, dakin ya rage dagashi sai mama da kuma Aunty Zaliha sunata hira shida Zaliha mama na aikin data saba da su har zuwa lokacin da Doctor Ahmed tareda Yusuf suka shigo cikin


Ganin su yasa mama da Zaliha suka fita yasamu damar karasawa kusa da ita yad'a gata doctor yafara yimata Sannu kafin Yusuf ta amsa cikin jin kunya ya rungumeta tareda cewa baby kinji wai me Likitan nan yace;

Tayi saurin kallon shi tareda girgiza Kai " yace karmu kuma kusantar juna saboda shi mugune bai da mata shiyasa yakeso muzauna kamar shi,

Yusuf yace "my God Sageer ka gama lala cewa Safeena you change our friend

Gaba daya kunya ta rufeta tarasa tacewa kawai ta janyo hijabin ta tarufe fuskarta shiko gogan kamar bashi yafada ba

Please Login or Register in order to submit comment