Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace eh Yabiya Kuma Aure Aka daura mana

Kamar yanda zakayi naka Auren kaima so käbarni nima in mori nawa Auren cikin rawar jiki yakarasa wurinta tareda cewa please Safeena kifada min cewa baki da ciki kifadamin baki malla kamai jikin kiba please

Cikin hasala da zafin kishinshi tace na bashi HARAMUN ne ko bashikeda iko daniba? Look you are geting maried so Alow me to enjoý my life with my husband please,

gaba daya yarude cikin rashin madafa da kishi ga kirjinshi har zafi yake mai idan takira mishi wai mijinta batareda ta saniba cikin zafinshi yaruko kugunta yamanneta da kirjinshi

Tafara banbare hannunshi tana cewa Sageer meye haka kakeyï? Banason iskanci idan kasaba rungumar wa innan marasa kunyar yan matan naka to ni ba irin subace

Cikin shauki da kuma rawar jiki yace nasan ke dabance kuma banbancin nakeson inji dame kika fi sauran matan da har kika hana zuciyata sakewa meyasa kike min yawo da tunani na Safeena yana matso da fuskarshi

Tayi karfin halin ja da baya yana binta harta mannu da jikin bango yabita tareda rufeta da hnnunshi duk ya hanata koda wurin da zata tsere cikin idonta yake kallo


Kibarni ingwada miki kalar iskancin da kikace naji Safeena ni dan iskane akanki komai zan iya yi jikina nabani ke mallakina ce is imposible ki haifama wani ya'ya

Cikin mayen sonta yadora hannunshi akan marar ta suduka saida sukaji wani irin mugun shočk Ahankali yake yawo da hannunshi akan cikinta

Pretty cikina kawai zaki dauka, babyna kawai zai shiģa cikin mararki ,nikadai zan mallaki komai naki, ketawace ,

Ahankali yake sauke numfashi yana kallon cikin idonta, still Hannunshi na yawo akan cikinta cikin dan karfin halinda yarage mata ta tureshi ta koma kan kujerar ta zauna tareda dafe kanta ta janyo mayafinta takara rufe jikinta da kyau

Cikin sanyin jiki yakarasa wajenta tareda Ajiyar zuciya yace Safeena!

Auncle dina naso inyi Aure kuma kinsani bazan iya Aureņ kowace mace ba kekadai nake son muyi rayuwa tare idan bansa mekiba bazan iya zama da kowace mace ba

Ina sonki bazan iya boye miki ba ina bukatar mace Amma banga wacce zan iya mallakawa jikina ba saike kekadai nake sha awa Safeena kekadai nakeso

Tun ŕanarda nadora idona akanki narasa bacci mai dadi Atareda ni kinsan yanda nakeji kuwa Akanki wallahi duk Abinda nakeyi bana ganin kuskureshi Akanki komai daidai nake ganinshi


Ke kawai nake muradi ke kadai ce burina idan nasameki na gama hada farin cikin rayuwata please Safeena kikawo mana mafita

Bazan iya rayuwa bake ba please ki tausayamin ta mike da sauri don bata da amsar da zata bashi kuma yariko mayafinta bata shiryaba mayafin yafita

Cikin kaduwa da ganin yanda dinkin jikinta yawani kamata ga dukiýar fulanin nan kamar sufito suyi magana Abinda yafara firgitashi tun farkon ganinta da yayi

Cikin jin kunya tafara kokarin kare kirjinta don duk yanda tayi dresing sai komai nata ya bayyana don tanada kirar da ake kira karuwan jiki

Idonshi har ya canja kala tsabar yanda yaga kiran jikinta
Shiyasa dama tasa mayafi mai kauri gudun faruwar hakan don tasan yanda take
Gaba daya Sageer yayi loosing control yafita Ahayyacinshi kafin tayi wani Abu ya fisgota kan kirjinshi yafada kan tree seater da ita cikin zafin nama da rawar jiki......🖊

_baruwana nidai Sageer kar akirani sheda bani awurin atan bayi su Ummu Ammar da ummun jidda sunsan komai_

07062906225
*For cmnt*
[2/19, 2:54 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)


Śtory writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar


💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*Bismillahir rahamanir rahim*



1⃣6⃣
Kafin tayi wani yunkuri ya cafke lips dinta yafara tsotso cikin matsanancin rawar jiki da shauki gaba daya yagama sakar mata da kasala cikin jikinta duk ya motsa lafiyarda ke jikinta

Kafin tayi Aune kawai taji yana kokarin zuge mata zip din riga😳cikin tşoro da tunawa da hakan bai dace ba haramun yake shirin aikatawa ta mike don baida kuzari sam

Cikin wata irin murya yace nooo pretty please don't leav me like this tayi saurin gyara rigarta tana gode ma Allah da baikai ga taba mata kirjiba duk son da yake mosu hmm kafin yadawo hayyacinshi tuni ta fisgi gyalenta tareda key tayi waje da gudu


Shikam Sageer yana faman jinyar kanshi don ta fama mai ciwon da ya dade yana wahalarda shi gashi ko Abinda yafiso baisamu ya dan rage zafi dasu ba

_Kigodema rigarki Safeena yau Hmmmmm_

Ana kiran magrib tashiga cikin gidan tana fakawa tashigé taji dadi bawanda yaga shigowarta harta fâda dakinta tana shiga cikin mutuwar jiki tafada kan sofa tana tunanin moment dinsu da Sageer!

Hmmm Ajiyar zuciya tayi gaskiya Sageer karshe ne ya iya rikita mace yasan takan romance yanzu ji yanda yajefata cikin wani yanayi duk da ba wani Abun kirki yayi mataba only kiss Hmmm

Inaga yawuce hakan? Gaskiya da batayi karfin halin hanashiba idan yacigaba komai zai iya faruwa dón ko yanzu dakyar ta iya kwatar kanta Awurinshi,

Wai dama itama tanada bukatar da namiji har haka? dakyar ta saita kanta sannan tamike tawatsa ruwa kafin tayi Alwala tayi sallar magrib.

Yayi kusan minti talatin yana juyi awurinda tabarshi yakasa tashi yana rike da cikinshi saida kyar yafada bathroom din gidan yasakar ma kanshi shower kafin yadanji natsuwa yayi Alwala sannan yafito duk marar shi ta daure

Ranar bai dawo gidan Auncle nashiba Agidan hutawarshi ya kwana don har zazzabi rufeshi yayi,

Safeena kuwa ta dade batayi bacci ba tana leke ko zataga shigowarshi gidan Amma shiru har bacci ya dauketa ko Abinci bata nema ba adaren

Dasafe tana fitowa ba Abinda take dubawa sai kofar dakinshi Allah yasa ba fushi ya kuma yi da ita ba irin nakwanaki

Har tagama shirya table sannan su Al amen suka fito tareda rungumeta suka hada baki wurin cewa good morning Aunty tace morning guys how are you all? Suka ce fine Tace dats is very good

Kafin Menal ma tafito cikin dabara bayan ta gaisheta tace banga sauran mutanen gidan ba Menal cikin zakuwa tace Aunty Nena nazuwa bari inga dady da Bros tana mikewa Alhajin yashigo

Kawai tawuce dakin Sageer ta fito tareda cewa bros baya gida fa cikin faduwar gaba tafara tùnani kaddai bai dawoba Ajiyan? Yanzu iďan wani abu yasameshifa?

Har kowa ya gama karyawa ya bar table din dakyar ta lalabo natsuwarta ta danyi nata breakfast din sannan ta koma dakinta ta dauki wayarta tana tunanin takirashi ko aa?

Tagwada dialing tana katsewa ba adadi daga karshe dai ta daure ta danna har yashiga tayi saurin katsewa Alokacin har yafita office yaga call dinta saida yayi murmushi

Sannan yayi calling back tana gani tayi saurin dauka kafin mã yace wani Abu tafara cewa ware are you? Ina ka kwana? Meye kake nufi da ķwana awaje? Duk atare tajero mai tanbayar

Cikin jindadin yanda tawani rufeshi da tanbaya yace madam wannan irin țuhuma haka? Kece kikaja na kwana awajen da kintsaya kindawo dani da bazan kwana Acan ba tayaya kike tunanin zan iya dawowa gida?

Bayan kin gudu kinbarni ayanayinda bai dace ba shiyasa na tsaya kawai na nema ma kaina natsuwa gabanta yace wani ras kaddai mace yanema suka kwana ?

Cikin kidima tace bangane ba me kake nufi da hakan? Duk abinda zuciyarki tafada miki hakan nake nufi

Safeena!kinsan ayanayinda kika barni kuwa? Any way ina office sai muntashi zandawo gida anyting for me? Naga andamu da rashin ganina Agidan so zandawo

Kit takashe wayar tareda dafe kirjinta tana jin wani irin mugun sonshi nakara shigarta tana tuna yanda ya birkice mata jiya Hmmm
Amma yanzu ķamar bashiba


Namiji kenan shi baruwanshi da wata aba wai kunya ita gashi tasan duk Abinda sukeyi baidace ba amma yazatayi zuciyarta tafi karfinta gäbadaya takasa sarrafa natsuwarta kamar yanda yace itama yanzu jitakeyi kamar komai dake faruwa daidai ne

Bata ganin HARAMCIN hakan kokadan soyyayarda takeji nashi gaba daya yasauyata

Har gidan yakasance ita kadai kamar kullum sannan tarasa mema zatayi gidan ko ina masu aiki sungyara itama nata dakin ta kimtsashi kawai tasamu kanta da mikewa tashige dakinshi tafara gyarawa duk da ba datti haka ta sauya mai tsarin dakin duka

Ta cire bedshit ta bude sif dinshi tagyara mai ko ina ta canja wani bedshit data ciro a sif ta dakko buner ta turare ko ina kafinta feshe da room fresher dakin nafitarda wani irin kamshi bai kwantarda hankali

Harta gama ta janyo kofar sannan tadawo falon takunna kallo tanayi tana chat awaya zuciyarta na tuhumarta meye tayi haka? Mijintane shi da zata yimai wannan aikin?

_nimadai tanbayata kenan Safeena kin zake dayawa_

Tadauki lokaci Afalon tana kallo kafin daga baya tamike zuwa daki takwanta gaskiya dole tanemi aiki tagaji da musu gadin gida haka bari sudawo dole ma Alhajin ya ýarda tunda Auren baida Amfani

Tana bacci taji karan wayarta tamike kafin ma ta dauka yatsinke kafin taduba kiran yakuma shigowa tana picking taji muryarshi kitashi haka sleeping beauty tayi sauriň kallon dakin don tana mamakin yayasan bacci takeyi?

Kamar yasan tunaninta yace zuciyata tabani hakan don nasan kingaji da gyaran dakika mun tace wane gýarã kuma cikin basarwa yace gyaran dakin Sageer ko bake bace tace ni bansan me kake fadaba kit takatse kiran yabi wayar da kallo kafin yatura mata text


_Kifito kikarasa ladanki kowa yaci Abinci Agidan mukadai ne bamuciba kifito muci Abinci yunwa nakeji nasan kema kinaji_

Tayi saurin duba time taga karfe kusan biyu kenan duk mutanen gidan sundawo kenan ta diro daga kangadonta tafada wanka tayi tareda dauro alwala tafitõ saida tayi sallah kafiņ tayi shafe shafenta tashafa powder da wetlips kawai Amma tayi mugun fitowa takama sumanta atsakiyar kai tayi dougnut dashi sannan tabude sif ta ciro wata doguwar riga baka da ake yayi taji stones gashi rigar tabude daga kasa

Tayane kanta da mayafin rigar tafesa turaruka masû kamshi sannan ta dauki wayařta tafito falon tana zama Alhaji da Sageer nashigowa falon

Dama duk su Aunty na zaune Tamusu sannu da zuwa Aunty tace Yazaman kadaici ? Taçe akwaishi gaskiya har nafara maganar fara aiki nima nagaji da zaman gidan nikadai,

Wani irin kallo Sageer yabita dashi wanda itabata ko ganshiba Alhaji yace badamuwa Zamuyi maganar inna natsu tace nagode ba Abinda Sageer yakeyi sai aikin kallonta dakuma hararar ta yanda take magana da Auncle


Alhajin yayi gyaran murya tareda cema sauran yaran sushiga daga ciki har Menal da Safeena sunmike yace no Safeena ta zauna ita takoma ta zaùna yace zancen Auren Sageer ne sunyi magana da dadynta zasukai gaisuwa gidan su ita yarinyar gobe

Cikin mummunan tashin hankali yace Auncle gobe yayi kusa ,yace no gai suwa ba daurin Aure bane sai sunzauna andaidaita tukun kafin ayi maganar Auren cikin mutuwar jiki yace ok


Safeena kuwa saida takusa fadowa akujerar datake zaune cikin tashin hankali take kallonshi irin kallon am finish tawa takare yana girgiza mata kai Alamar relaxed nõting will happend


Cikin kankanin lokaci duk ta firgice tarasa madafa kawai tamike takomadakinta duk suka bita da kallon mamaki
Meya tashi hankalinta ko sunfadi wani abu badaidai bane yanzu?

Shikadai yasan meyasata cikin yanayin Allah kazama gatanmu yafurta azuciya nace Ameen har suka gama tattaunawa yamike yawuce dakinshi yakasa zaune yakasa tsaye yana tunanin halinda take ciki

Yasan itama tana sonshi suna kaunar juna amma basuda wata mafita ya dauki waya ya danna mata kira bata ko tsayaba ta dauka cikin sanyin murya yace kizo dakina please


Batada wani choice don gaskiya tanason kasancewa dashi tamike cikin sauri tafito duk suntashi Afalon tawuce kai tsaye tana tura kofar yatashi da sauri don yatarota

Cikin kukanda dama shitakeyi tace kadaina tabani nace yace bazan iyaba saidai kiyi hakuri jikina yana hade danaki jinake kamar magnet idan kina kusa dani

Sai inji kamar jikinki nakokarin mannewa danawa koda banshiryaba jikinmu kamar mayen karfe yake indai zamu hadu dole sai mun manne ajikin juna tokima daina hanani taba jikinki

Cikin kuka tace kaida zakayi Aure, yace aini namiji ne konayi Aure inada yancin karawa Amma kinga ke yanzu Akwai Auren wani Akanki bamuda mafita

Ya kikeso inyi Safeena ina Azabtuwa Abubuwan sunyi min yawa cikin sanyin jiki yakarasa kusa da ita tasulale kasa ta tura kanta cikin cinyarta taʼna cigaba da kuka

Yace Safeena kinason kisamin ciwon zuciyane?kinsan yanda nakejin kukanki kuwa acikin zuciyata? Please kiyi shiru haka yaduka tareda dagota yafara goge mata hawaye yana kallon yanda lips dinta suke kyallin man bakinda tashafa

Tareďa bin duk jikinta da kallo yana ganin irín kyawon halittar da Allah yayimata komai nata yaji Hmmm.........🖊

_Kar amaimaita Sageer_
[2/19, 3:08 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYÝAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)


Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar


💫 *FAGEN MARUBUTA* *WRITERS*
*ASSOCIATION*💫

*_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*dã bazarku nake taka rawa idan baku wannan typin bazai taba yuwuwa ba kune jagora kune jigona ina nufin HARAMTACCIYAR SOYYAYA FANS Allah yabarmu tare*

1⃣7⃣


*Bismillahir rahamanir rahim*


Yadan kara matsawa kusa da ita yana sharemata hawayen idonta duk idon yacanja tsabar kukanda tasha ayau Ahankàli yake mannata da jikinshi suna kallon idon juna

Kafin tayi wani yunkuri yamanne lips dinta da nashi yafara tsotsar lebenta tareda kara mannata da kirjinshi yasamu halshenta batareda tashiryaba yafara tsotsarshi kamar yasamu lolipop

Cikin dan lokaci kadan ba Abinda kikeji adakin sai numfashin Su duk jikin su rawa yakeyi jin Ana kokarin bude kofar shiyadawo dasu daga duniyar deep kiss dinda yake faman aika mata

Ta zabura taja baya dasauri tsabar tsoro da kaduwa gashi duk idonshi yayi jawur tsabar fitina jin Ana nòcking yasan cewa kofar tayi lock lokacinda tashigo yayi kokarin daidaita kanshi kafin yabude kofar

Menal ce tace mishi bros Dady nakiranka Safeena duķ ta rude gudun kar Menal tashigo taganta Adakin yace ok jeki ina zuwa tace to duk bata yarda da yanayinda taganshi aciki ba

Tana juyawa yã maida kofar yarufe tayi saurin matsowa zata fice yakuma mannata da jikin kofar yana Ajiyar zuciya tareda cewa ina zakije?

Tace matsamin intafi yace no banaso kibarni please stay with me pretty, tace u no is imposible ta ture hannunshi dake rikeda kafadarta tace please kabari mana takwabe fuska

Yadanja baya yace ok go tayi saurin juyawa zata fita taku daya yakuma manna kirjinshi da bayanta tareda zagaye hannunshi Acikinta yace please baby yau bazan iya bacci mai dadi ba

Duk kin rikitani tasamu dakyar tazame tabude kofar ta gudu Allah yataimaketa har tafada dakinta bata hadu da kowaba,

Saida tafada daki sannaņ tafara wani kukan tausayin ķanta don kuwa shi Sageer namiji ne komai yayi Ado ne amma itafa gashi gangar jikinta na shirin kaita ga halaka tasan HARAM ne amma takasa controling kanta

Tasan cewa _HARAMTACCIYAR SOYYAYA_ ce sukeyima juna don tasan suna gab da fadawa ga halaka,

Haka nan taga wannan daren ranar batareda bacci barawo ya saceta ba

Sageer kuwa bayan yaje kiran da Auncle nashi yamai yadawo jiyake dakin yamai girma sosai inama zasu kasance tare har Abada inama matarshi ce da yąu yanuna mata irin soyyayar da yake mata


Kafin safiya ta gama yanke hukuncin bada takar dunta domin anemo mata aikin kota rage zaman gidan tarika nisanta kanta dashi ko tasamu saukin abinda takeji,

Suna fitowa karyawa kowa yafito shine karshe tunďa yafito idonshi na kanta yana ganin yanayinta yasan cikin damuwa takwana Hmmm yayi ajiyar zuciya har yakaraso yaja kujera yazauna

Suna breäkfast ko daga kai batayi takalli side dinda yake ba Alhaji yace to Alhamdulillah nayi magana da managern banking da muke business dasu yace inkawo takar dunki so i need ur documnt


Tamike cikin jin dadi tareda cewa na gode sosai bari inkawo Aunty Nena tafara dariya tareda cewa kingaji dazaman kadaici kema

Nima dalilin fara aiki na kenan sai awatse abarni nikadai Agidan dole nafara fita aiki

Koda takawo tamikamai tanata farin ciki atleast zata ragema kanta damuwa shikuwa Sageer yacika fam ganin yanda duk take tawani fara a agaban Auncle din

Yakarba tareda mikewa yace son kagama mutafi yace no Auncle Akwai wasu takardu da zantura musu can dayan office namu dake lagos so inaso in karasa hadawa kafin infita

Yace ok ni nawuce Khadija mutafi ko tamike tareda yima yara bye bye tace kuma suyi sauri driver najiransu sukace to

Tana zaune duk suka tafi shikuma yashige dakinshi yafara hada takaddunshi ita kuwa takoma nata dakin domin takara yin wanka don tana cikin hutu kuma ita idan tana cikin hutu bata barin ruwa ya huta

Tafada wanka takai kusan minti goma kafin tafito daure da towel guntu dakyar ma yarufe ta iya kacin shi cinyarta tafito tareda nufar dreasing mirrow

Tafara ware towel din tana goge jikinta da gefen towel din harta koma wajen sif ta ciro pad tareda sawa ajikin pant dinta tamakala sannan ta koma gaban dreasing mirow

Kamar Ance ta daga kanta ta hango mutum azaune agefen gadonta cikin tsananin tsoro tajuyo tareda zare idanu ganin wanda yakafeta da idanu yana kare mata kallo daga kasa har zuwa samanta


Ai da gudu ta koma bathroom ta datse kofař cikin sańyin jiki yace sory preety kifito Abinki nina fita inkin gama ina falo ina jiranki

Cikin sanda tabude kofar bayin tafito tareda tabbatarwa ko yatafin taga baya ciki tafito cikin sauri tasa kayanta tareda fesa turaŕe

Amma still tanajin kunyar yanda yaganta second time kenan yana ganinta da towel

Tadade tana tunanin tafita ko karta fita saida yakuma shigowa yace kifito ina jiranki nace cikin sanyin jiki ta biyoshi abaya

Tayi zaton afalon zasu tsaya saitaga yashige cikin dakinshi hartaja ta tsaya yakuma lekowa kishigo mana takarasa daga cikín tasamu gefen kujera ta dofana duwawunta

Meyasa kikace kinason kifara aiki? Kamar daga sama taji tanbayar ,tace um,eh kinji menace ai, meyasa kika ce ma Auncle kina son kifara zuwa aiki ?

Saboda nagaji da zäman gidan nikadai, kingaji da zaman gidan kokin gaji da ganina? Kinsan dai inada bala in kishinki ko ? Meyasa kikeson kiyi aiki Safeena ? Kije kina cudanya da mazako me?


Kifasa gaskiya banaso kifadama Auncle kinfasa idan yadawo please kinji cikin rashin fahimta tace kamar ya kenan yace kamar yanda kunnenki yajiye miki.....🖊
[2/19, 3:12 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)


Śtory writing by
_NAFISA SANI HASSAÑ_
maman Ammar


💫 *FAGEN MARUBUTA* *WRITERS*
*ASSOCIATION* )💫

*_(gidan zamaņ lfy da yarda da juna🤝insha Allah)_

*https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


1⃣8⃣


*Bismillahir rahamanir rahim*


Gaskiya ni nagaji da zamã gidan nan kullum nikadai, ok naji ko so kike indaina zuwa aikï muzauna tare agida toh,

Cikin rage murya yace pretty! Kinsan yanda nakejinki kuwa bazan iya daurewa ba ina ganin kina zuwa aiki cikin maza kùma gaba daya zuciyãta bazata natsuba,

Tace me kake nufi da hakan kasan dai duk inda zanje aiki dole susan ni matar Aure ce ko ,

Cikin karaji yace stop it please how many times nake fada miki kidaina kiramin kinada Aure i d'nt like it.

Yarage murya Ahankali yamatsa kusa da ita tareda rike mata hannu yana matsawa Ahankali,

Wani irin shocking da yakeji yana ratsa cikin jininshi saka makon jin taushin tafin hannunta cikin nashi,

Ahankali yake kara janyota cikin jikinšhi yana me cewa pretty! Yanda yakira sunan tajishi har cikin tsokar kanta,

Kina rikitamin tunani indai zanganki kusa dani dole inyi loosing control baby,

Kinsan yanda nakejinki kuwa Acikin zuciyata?
Ahankali take matsawa,

Meyasa kakeson taba jikina ne wai? Kasan bai dace ba kuma ni wai sone kake min ko sha awata kakeyi?

Yakalli cikin idonta tarèda cewa look in to my eyes and see" sonkine sanadin dayake sa har inji sha awarki

Kisani ʼnayi rayuwa Aturai duk karfin sha awana bantaba kusantar zina ba impact natsani hada jikina dana kowacce mace.

D moment i set my eyes on you everyting change you change me.

And that bcos i love you. I love you somuch Safeena! I realy do cikin shauki tasa hannunta tareda tallabe fuskarshi


Tana shafa sajen da ke mugun daukar hankalinta yanda yakeshan ğyara tareda jin bala in tausayinsu da yake shigarta

Cikin shaukin sonshi da yarufe mata ido take kara matsawa da fuskarta zuwa tashi yana kallon cikin tsabar idonta tareda jin wutar sonta nakara shigarshi

Batareda ta shiryaba ta hada lips dinsu tareda runtse idanunta cikin zakuwa yamanne nashi bakin cikin nata yafara tsotsa cikin doki tayi saurin bude idonta tana tureshi

Ahankali yake bude idonshi tareda cewa why preety? Tace u no is not write.

Yeah i no but what can i do? Please Alow me please kafin tace komai ya kuma hade bakinsu guri daya yana kising pasionatly

Ganin yafara haurawa duniyar sama yana kokarin fara lalubarta tayi saurin fisgewa ta mike cikin rawar jiki da kuma murya yace nooo pretty!

Tafara girgiza kai tana hawaye tace Am sory cikin rawar murya daga inda yake zaune yace don't do that please baby!

Tabude kofar kawai ta fice da gudu cikin kuka tana tadade tana kuka kafin tayi shiru tana me tausayawa kanta wannan waʼne irin Aure ne Aka yimata?

Duk Abinda yafaru da ita da łaifin mijin da yäke Aurenta tunda ita ma mutum ce da yana bata kulawa kila bazata fada Ahalaka ba

Gashi tana bukatar namiji Atare da ita Sageer shine mijin da yakama ceta shine mijin da zai iya bata farin cikin da take bukata daga namiji.

Dakyar yasamu ya mike cikin rashin karfi da mugun ciwón mara yasamu ya watsa ruwa Ajikinshi kafin ya dauki key ya fice daga gidan ģaba daya

Yayi fushi da ita don yana ganin tana shirin jefashi cikin wani hali don haka dole yanemi mafita tunda wuri,

Haka Safeena taci kukanta har takoshi kafin tayi bacci ba ita ta tashiba saida taji hayaniyar dawowar mutanen gidan

Haka tafada wanka sannan tashirya ta fito duk ida nunta suna mata zafi tsabar kukanda taci

Tayi musu sannu da zuwa kafin masu aiki sufara shirya table saida suka gama kowa yadawo tsakiyar falon kafin yashigo gidan

Đirect wurinsu ya nufo tareda gaishesu duka yaran ma suka gaisheshi har Menal cikin sunkuyarda kai yace Aùncle yaushe ne zaku kai gai suwar ne gidansu Humaida?

Kirjinta yawani mugun bugawa tayi saurin kallonshi ya wani mugun dauke kai tareda hade fuska

Alhaji mu azzam cikin jin dadi Yace Alhamdulillah na manta inyima bayani mun riga munyi maganar dama nace zanyima maganar

Zuwa yaushe kake ganin kanason Asa ranar ? Yace Auncle ina ganin kar Asa da nisa ko zuwa wata daya haka by then zanje in hado sauran kayana A new york

Yace shikenan daga can ma zaka iya hado funitures saboda Angama gyaran gidan naka gaba daya zaka iya zuwa ka gani ko?

Cikin jin dadi yace na gode Auncle Allah yakara budi yace Ameen gaba daya Safeena ta gigice

Yamike batareda yako kalli gefenta ba yashige dakinshi baiji dadin yanda yamata ba kuma yana hango tashin hankalinda tashiga da suke maganar

Amma bayada wani zabi da yawuce yayi Auren dole nema ya dauki shawarar da Yusuf yake bashi sai ýanzuma yatuna da yusuf din cikin sanyin jiki ya dauki waya yafara kiranshi
[2/19, 3:17 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SÔYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
Maman Ammar

💫 *FAGEN MARUBUTA* *WRITERS*
*ASSOCIATION*💫

*_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*kuyi hakuri fans da yanayin typin dinda kuka gani ba ason raina bane nayi last pages din basuyi tsawo ba kuskure Akasamu kuyi manage ina tareda ku fans*

1⃣9⃣


*Bismillahir rahamanir rahim*


Yusuf yaji dadin dawowař Aminin nashi akan hanya madai dai ciya take bayan sungama tattaunawa yace su hadu anjima susan yanda zasu shirya tsarin bikin

Safeena kuwa aranar bazata iya fadar iya tashin hankalinda tashiga ba tun tana kuka har kukan ma yatsaya sai zazzabinda yafara shigarta

Aranar haka nan tawuni cikin damuwa tarasa waye zata fadama wannan Abin kunyar tana matar wani tana kuma kishin wani da ban

Haka aka dauki kwana biyu batareda tasashi a idonta ba gaba daya yama daina bari suna haduwa wannan shine yasa mata dãfi ya kuma barta da Abinta

Wasa wasa saida Akayi kusan sati bai bari sun haduba shima ya jigata sosai daurewa kawai yakeyi shima zuciyarshi na wurinta gashi bikinshi na dada karatowa

Cikin satin kuma yake shirin tafiya new york don ya hado sauran Abubuwanshi masu Amfani Acan

Duk wannan budirin Menal batada labari sai yau dataga wasu irin Akwatina masu masifar kyau kusan saiti hudu saiti biyu iri daya biyu suma daban Adakin Aunty Nena cikin doki tace

Aunty nawaye wa innan? Ta ce na Auren Saģeer ne cikin kaduwa tace wane Sageer din zaiyi Aure?

Sageer nawa mukedashi Anan gidan? Sai hawaye shar shar cikin mamaki Anty Nena tace meye na kuka kuma ikon Allah tafara maida kukan

Cikin dauriya tace yanzu Aunty auren bros

Please Login or Register in order to submit comment