Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido har zuwa lokacin da sukayi arba in ta shirya komawa Gidanta sageer yayi mata Alheri sosai harda kujerar hajji da kyautar sabuwar mota saboda yasan hajiya mama tana kaunar su fiyeda danta tilo tsakaninsu da ita saidai Addu a



Bayan wata daya Safeena tafara wani laulayin aiko sai kuka gashi wannan cikin ma haka yazo da wata fitinar aiko Oga Sageer na dibar gara


Ganin yanda yanuna farin cikinshi yasa Sam Bata damu da gwannen ba kuma bawai wata jinya takeyiba yaronta nasamun kulawa don har nany Sageer ya dakko mata,


Aunty Nena ma ta haihu danta namiji su Al ameen sunyi kani ga Menal ma ta sauke sai muce Allah ya raya musu Akan sunnah ,


Bayan wata takwas ta sauka wannan karon mace ta Haifa zokuga murna wurin Sageer kamar itace ta farko saboda yanda Yarinyar ke kamada Safeena,


Aiko yasaki kudi harda kyautar kujerun makka ga duk masu rabo yan uwa da abokan Arziki

_kai hardani nima zan keta hazo bana Lol_


Komai yana tafiya yanda ake so sai dai muce Allah yakara mana hakuri da mazajenmu baki daya........🔚

*Tammat bihamdillah*


_godiya buhu buhu gareku masoya littafi n HARAMTACCIYAR SOYAYYA nagode nagode da bazar Ku nataka wannan rawar_


_Jinjina gareku Aisha salis kece jigo kece sanadi kuma kece sila yakamata masoya su gode miki kece kika bada gudun muwar data Dana rika suburbudo musu labari Allah yabarki da Dan fillo_


*Ku tsumayi littafi na me zuwa zaku nishadu masoya Akwai SOYAYYA sadaukarwa tareda hakuri me suna AURAN SOJA*

_kuskuren dake cikinshi Allah ya yafe mana na gode masoya love you All my Fan's_❤
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment