Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wayyo Ni Islam am happy "ta faɗa tana tsalle .
Saida ta gama tsalle -tsallen ta na farin ciki kafin ta fito zuwa babban falo, fridge ta nufa ta dauko lemo ta dawo ta zauna,tsiyayawa tayi a cup ta fara kurba cike da farin ciki.

Tana nan zaune cikin farin cikinta taji ana kwankwasa ƙofa, mikewa tayi tare da ajiye kofin hannunta ta nufi ƙofar da takunta mai daukar hankali.
Buɗe kofar tayi tare da kallon wanda ke kwankwasa kofar.
Kallon kallo aka fara tsakanin ta da mahaifiyar Husna,wacce tayi tsaye cikin takaici tana karewa Islam kallo tun daga sama har ƙasa,lallai wannan yarinyar idan bada asirin ba,to bazata bar Husna ta zauna cikin gidan nan ba,ko da iya wannan jikin nata zata kwace miji,kalli wannna Shegiyar shiga dake jikinta .
"To zaki kauce ne ki bani hanya ko kuma tsaurin ido zaki tsaya min kina kallon cikin idona"mommyn Husna ta fada cikin faɗa ,kana jin muryarta kasan bakin ciki ne fal ranta.

Murmushi Islam tayi kafin ta ɗan sanya hannunta ta maida gashinta baya tana mai cewa"Ayya ai baki sanar dani ko gurin wa kika zo ba,dan gaskiya Ni ban gane kiba,kuma kinsan duniyar nan yanzu sai ahankali,amma naga kamar kina kama da waccan ƙatuwar matar ta gidan nan,to bismilla shigo "Islam ta fada fuskarta ɗauke da murmushi tana kaucewa daga bakin ƙofar.dan sarai ta gane mommyn Husna.
Kallon ashe baki da kunya mommyn Husna tayi mata kafin tace "ke yarinya karkimin rashin kunya,dan wllh dai -dai nake dake nima cikakkiyar yar bariki ce da kike ganina"mommy husna ta faɗa tana shigowa cikin Falon.
"Na ga alama kam"cewar Islam tana nufar kujerar data tashi,cikin taku irin na yan fashion ɗin nan.
Binta kawai mommyn Husna tayi da kallo,kafin ta jinjina kai tace "dani kike magana yarinya zaki gane baki da wayo.
Husna ce ta fito tare da kama hannun mommyn ta suka nufi dakin nata,Bama ta kula da Islam ɗin ba,dan hankalinta tashe yake.

Dariya Islam tayi cike da nishaɗi tace "hmmmm ku gama kulle kullenku duk zan kwashe su in bata muku aiki ne"tana faɗin haka ta nufi ɗakinta ta dauko wannan kwalbar ta dawo ta zauna.
Husna kuwa kuka take sosai tana sanar da mommynta abinda ya faru.
Rarrashinta mommyn tayi kafin ta dauko wata yar kwarya ta mika mata tace "kinga wannan kwaryar,to zuciyar Aslam ce aciki,muddin kikayi yadda nace kiyi dai-dai to ba Aslam ba ko uwarsa da ubansa sai abinda kika ce musu,ita kuwa wannan yarinyar Kashima saiya fita daraja agidan nan"mommy ta faɗa tana mikawa Husna kwaryar,wacce ke dauke da wani ɗan karamin ƙoƙo da wani jan abu aciki yana ta motsi da tururi kakar hanta.
Karba Husna tayi cikin farin ciki tace "har naji daɗi mommy wllh kuwa saina Gara kan yan gidan nan Dukansu,dan naga dama sun fara min wani gani gani.
Waccen Shegiyar kuwa zatayi bayani ne"ta faɗa cike da mugunta tana ƙwafa.
"Yanzu maza ki tashi ki daga katifarki ki ajiye kusa da waccan tsohuwar ajiyar sannna ki barbada wannan garin maganin agurin,shikenan komai ya kammala"cewar mommy tana miƙa mata wani garin maganin.
Cikin azama kuwa Husna ta fara aiwatar da abinda mommyn ta sata har ta kammala murna kamar zata kasheta.
Bayan sun kammala ne mommy tace "Ni zan tafi sai naji sakamako,Daddyn ki ma yace agaida ke"ta faɗa tana mikewa tsaye.
"To mommy Nima kice Ina gaida shi,kuma mommy kinga dai har yanzu Ban sami cikin ba"ta faɗa cikin shagwaba.
"Yawwa kinga na manta ma akwai wani maganin samun ciki dana karbo miki muje cikin mota saina baki,kina sha da zarar ya kusanceki shikenan sai ciki,idan kika haihu kinga dukkan dukiyar sa ta zama tamu"mommyn ta faɗa tana kama hannun Husna sukayi waje cikin dariyar farin ciki.

Suna fitowa falo Islam ta ce"bakuwa kin fito kenan?amma fa kun gama da wuri,to agaida gida ko,aniyar kowa ta koma kansa "ta faɗa cikin murmushi tana dagawa mommy Hannu.

Da sauri Husna ta yunkuro zatayi kan Islam mommyn ta ta riƙe ta tace "barta kawai ai mun gama da ita "
Harara Husna ta zabgawa Islam kafin sukayi waje.

Suna fita Islam tayi saurin nufar dakin Husna,inda bata tsaya komai ba ta daga katifar ta dauko duk tarkacen dake kasan gado bayan ta yayyafa turaren nan,layoyine kala kala,harda su gashin zaki,dasu kwai cikin kwalba,tarkace dai iri-iri.
Duk cikin kwaryar da aka kawo asirin yau ta watsasu kafin tayi saurin fitowa.

Ɗakinta ta kai ta ajiye kafin ta koma dakin Aslam nan ma ta ɗauko layoyin dake ƙasa. Gadonsa ta fito.

Daki ta kai ta ajiye sannan ta dawo falon ta zauna.
Husna ce ta dawo cikin Falon da murnarta.

Kallon Islam tayi tare da riƙe ƙugu tace "yarinya zan baki shawara ne,Gara tun wuri ki fara hada kayanki dan barin gidan nan,dan kuwa nan da lokaci ƙalilan zaki zama abar tausayi,badai Ni kika mara ba har karo biyu wllh saikin san kin taba Husna " Husna ta fada cike da gadara.

Murmushi Islam tayi kafin tace "ina nan ina jira Malama Husna giwar mata, amma fa ki sani da Islam rainon dawa kike fafatawa, ba'a cin nasara akan Islam"Islam ta faɗa cikin murmushi tana kurbar lemonta.

Takaici kamar ya kashe Husna ta nufi ɗakinta bugun bugun.

Muje zuwa masu karatu.

Anty mammy ce.
[11/23/2022, 12:26 PM] Abk: 87/88
____________Takaici kamar ya kashe Husna,haka ta nufi ɗakinta buguzun -buguzun tana huci,saidai tana tunowa da shirin da sukayi akan Islam,sai taji zuciyarta tayi sanyi sosai.

Islam kuwa tashi tayi tare da komawa cikin ɗakinta,doguwar riga ta dauko ta sanya,sannan ta kulle ɗakinta ta nufi cikin gida.
Granny ta samu da mommy suna zaune afalo,sai jannat wacce zuwan ta kenan gidan, tana zaune kusa da granny da katon cikinta.

Murmushi sukayi wa juna ita da Islam,kafin Islam ta zauna kusa da jannat tana mai faɗin"maman biyu kece atafe? Sannu fa" Islam ta faɗa tana dafa kafadar jannat.
Murmushi jannat tayi kafin tace "nice sister nace bari dai yau nazo na kawo muku ziyara,baki taba zuwa gidana ba sister"jannat ta faɗa tana ɗan kwabe fuska.
"Zanzo amma sai kin haifa min baby tukunna"cewar Islam tana dafa cikin jannat.

"Ke kiji rashin zuciya fa,yanzu Islam maimakon kema kiyi fatan ki haifi naki,saidai kirinka cewa ahaifa miki,wllh Gara ki dage tun kafin waccan mai ƙirar agwagwar ta rigaki aje yara agidan,Ni wllh sai yanzu ma nake mamakin ta yaya Aslam idonsa ya rufe har ya auri waccan guzumar "cewar granny kenan tana taɓe baki.
Dariya Islam da jannat sukayi kafin jannat tace "wllh granny ba ruwanmu keda yaya kina fadawa matarsa sunaye iri-iri"
" Yo yayan banza yayan wofi,ko agabansa ne ai zan fada, idan kuma yayi min magana wllh in zage in gabgabje masa baki ba ruwana"cewar granny tana wani bugun cinya.

Dariya sukayi sosai harda mommy wacce ke dariyar ta aboye,gudun sababin granny.

Saida azahar tayi kafin Islam ta koma part dinsu shima so take taje tayi wanka ta sake kwalliya kafin oga ya dawo,
Kai tsaye ta wuce ɗakinta,bayi ta shiga tayi wanka tare da dauro alwala sannan ta fito salla ta farayi kafin ta shafe jikinta da mai me ƙamshi sosai kafin ta tsara kwalliya mai kyau afuskarta.
Wannan karon doguwar riga ta sanya wacce ta kamata daga sama,sannan daga ƙasa rigar ta buɗe sosai irin rafar nan ce yar kanti.
Tayi kyau sosai lokacin data roller Dan kwalin rigar akanta kamar mayafi.

Haka kawai taji tana son yiwa Aslam girki,dan haka fitowa tayi tana ta buga uban ƙamshi ta nufi kitchen Din falon.
Husna na zaune riƙe da rimot ahannunta,tun kayan data sanya dazu, sune har yanzu ajikinta,kuma wannan zaman tayi shine ana jiran miji ya dawo suci abinci,dan tun ɗazu yan aiki suka kawo abincin daga part ɗin mommy.

Kallonta Islam tayi cikin murmushi tace"Hajiya Husna ana hutawa kenan,Barka da aiki fa" ta faɗa cike da zolaya.

Afusace Husna ta mike tsaye "ke wllh ki kiyayeni niba sa'ar ki bace,na wuci ajikinki wllh,banza mai kama da karuwa"Husna ta fada cikin huci.
Dariya Islam tayi tana mai faɗin"kai ashe Ni karuwa ce ban sani ba?amma Gara da kika tunatar dani wllh, amma kinyi kuskuren kirana da wannan sunan,dan haka saiki shirya dan kallon karuwancin rainon dawa kala -kala"Islam ta faɗa tana mai yin gaba abinta cikin takunta na izza.
Binta kawai Husna tayi da kallo cike da takaici.wannan kirar ta Islam tana mugun sanyata cikin damuwa,Shegiyar yarinya kamar wanda aka sassakata.
"Wllh saina ga bayanki cikin gidan nan "Husna ta fada tana komawa kan kujera ragwab ta zauna.

Islam kuwa nutsuwa tayi ta shiryawa Aslam lafiyayyen girki mai rai da lafiya.gaba ɗaya gidan banda ƙamshi ba abinda yake zubawa.
Hankalin Husna duk yana kan me Islam keyi haka yake ta ƙamshi kamar a restaurant?.
Islam kuwa Tana kammalawa ta zubo cikin lafiyayyun kuloli ta kawo falon ta ajiye sannan ta dauko lemon kwakwar data hada shima ta sanya cikin fridge .
Sannan itama ta nemi guri akan daya daga cikin kujerun ta zauna.

Kallon juna sukayi Islam ta dagawa Husna gira daya tace "yadai Malama da kallo haka?Ni karki gama kallemin kwalliya wanda nayi domin sa bai kalla ba"Islam ta faɗa tare da murguda dan bakinta,wanda ya Sha light pink din Jan baki.
Tsaki Husna tayi cikin takaici tana mai cewa"aikin banza wannnan mummunar fuskar taki zan tsaya kalla?kijira ki gani wanda kike iƙirarin kinyi domin shi ɗin ma bazai kula kiba,bare harya ci wannan jagwalgwalon da kikayi da sunan abinci"Husna ta fada tana hararar Islam.
Dariyar baki da hankali Islam tayi kafin tace "haka kika ce ko?let watch and see malama Husna"ta faɗa cike da ƙarfin gwuiwa tana jingina da jikin kujera.

"Aikin banza aikin hofi wllh idan juninki asiri kuma kina takama da shi ne ,to yarinya gidansa kika zo, duk inda kika shiga dan ki farraƙa tsakanina da honey, to kisani kinyi kadan keda masu taimaka miki,dan inda mu muke zuwa ko za'a kashe ahalinki duka baku isa zuwa gurin ba"Husna ta fada cike da rashin hankali irin nata.

Kallonta Islam tayi tana mai jinjina ka tare da sauke ajiyar zuciya tace "aikuwa kinji asara dake da uwar taki,da baku da aiki saina asiri,wllh kuji tsoron Allah in ba hakaba wuta zai jefaku keda ita "Islam ta faɗa kai tsaye ba wani shayi.

Aikuwa cikin zafin rai Husna ta mike tsaye tayo kan Islam"dan uwarki nida mommyn nawane yan wuta?wllh yau saikin fadamin uban daya daure miki ƙugu kike rainani, ko dan kinga Ina gyaleki?wllh yau saina illataki "Husna ta fada tana rarimo wani ƙaton abinda ake jere irin kayan marmarin nan na roba Dan decoration,
Cike da mugunta ta daga abun tana niyar rafkawa Islam,wacce ke zaune ko kezau batayi ba.
"Kee! Kee!!keee!!! Husna meye hakan?me kike ƙoƙarin aikatawa?kisan kai zakimin agida? Baki da hankali ne kike ƙoƙarin buga mata wannan katon abun ?
Aslam ne wanda shigowar sa kenan cikin gidan yayi tozali da abinda husna ke ƙoƙarin yi,Wanda saiyaga kamar ma Islam ɗin bata san da zuwan Husna ba,shammatar ta take sonyi dan ta illatata.

Da sauri Husna ta juyo tana kallonsa,kamar yadda Islam ma ta juyo tana kallonnasa.
"Honey zagina fa take,wai nida mommyna yan wuta ne "Husna ta fada cikin shagwaba kamar zatayi kuka,dan bataso shigowar Aslam yanzu ba,taso ace saita rotsewa Islam kai kafin ya shigo.
"Dan ta fadi haka shine kike ƙoƙarin kasheta?"Aslam ya fada cike da ɓacin rai.
Tsaye Husna tayi hannunta riƙe da abun dukan ta tana mai jin takaicin rashin nasarar da tayi.
"Wllh koba yauba saina ci uwar yarinyar nan,kuma banga dan iskan daya isa ya hanani ba"Husna ta fada cikin rashin kunya tana jijjiga jiki.

Afusace Aslam Yayi kanta yana faɗin "wato nine dan iskan ko?ya fada cikin tsawa.
Ja tayi da baya tana ajiye makaminta tace "oho,amma idan ahakan ka ɗauka to da kai nake"ta faɗa tana murguda masa baki.
Afusace ya ƙara yin kanta zuciyarsa kamar zata yi bindiga.ita kuwa tana ganin haka ta zuba da gudu zuwa ɗakinta,tana shiga ta kulle da key tana faɗin"wllh idan ka sake ka tabani da sunan duka bazan yarda ba,ka tabowa kanka bala'i da masifa daga kai har zuri'arka, mugu kawai azzalumi maci amana"
Ran Aslam idan yayi dubu ya gama ɓaci wllh da ace zai kama Husna Ahalin yanzu,tabbas saiya kakkaryata,harshi take zagi haka?ai ko Islam da sukayi yar tsama da ita bata zaginsa kai tsaye,amma zata gane kurenta ne .

Dawowa yayi tsakiyar falon cikin ɓacin rai ya tsaya kusa da inda Islam ke zaune tana kallon dramarsu,ko tari batayi musu ba.
Kallon Islam yayi yadda tasha ado gwanin sha'awa,nan da nan yaji zuciyarsa ta fara yin sanyi.
Ahankali ya kira sunanta "Fretty"ɗago da kanta tayi tare da sauke kwayar idonta cikin tasa tana ɗan langabar da kai cikin salon shagwaba.
Mika mata hannu yayi yana mai cewa"come to me pretty, is ok"cikin salo da jan hankali Islam ta mika masa nata hannun ya kama ,taimaka mata yayi ta mike tsaye tana mikewar shikuma ya janyota zuwa jikinsa ya rungume sosai.ajiyar zuciya yayi ta saukewa yana jin kamar ana zare masa damuwar dake cikin zuciyarsa,da ɓacin ran da Husna ta sanya shi yanzu.
Sun jima ahaka ba tare da ya saketa ba,saida taga abin nashi bana ƙare bane kafin cikin taushin murya tace "ya kamata muje kayi wanka na dafa maka abinci yau da kaina, sai kazo kaci"Islam ta fada masa daidai saitin kunnensa.
Ƙara lumshe ido yayi cikin farin ciki yace "da gaske Fretty na tayimin girki?wow can't wait to eat,muje nayi wankan"Aslam ya fada yana kamo hannunta suka nufi dakin shi.
Ihun kuka Husna ta kwalla wacce ke tsaye bakin ƙofa tana kallonsu duk abinda ke faruwa.cikin kuka take faɗin "wllh baka isa ka kusanci yarinyar nan ba yau saidai in bana raye,mugu kawai azzalumi "
Ko jinta ma basuyi ba suka shige dakin na Aslam tare da ƙullewa.
"Wayyo na shiga ukuna Ni husna,shikenan kashi na ya bushe wayyo mommy kina ina "Husna ta fada cikin kuka tana ɗora hannu aka,jiki na rawa ta dauko wayar ta ta rika mommy.
Cikin kuka take cewa"mommy sun shige daki wllh na shiga ukuna sun kulle ƙofa mommy shikenan idan ya kusanceta nikuma tawa ta kare mommy"takai karshen maganar ta kara sanya kuka.
Cikin damuwar jin kukan nata mommyn tace "Husna ki kwantar da hankalinki,ba abinda zai faru kinji?shigarsu daki ta banza ce dan ba abinda zai iya yi mata kuma zakice na faɗa miki karki damu kanki kiyi shiru,ai saisu gane akwai wata a ƙasa"
Shiru Husna tayi tana mai share hawayen idonta kafin tace "mommy dazuma saida mukayi rikici da yarinyar nikuwa nace mata bokanmu yafi nasu zafi idan juninta asiri"Husna ta karasa maganar cike da wawanci.
Dafe kai mommyn Husna tayi,tana takaicin rashin wayo da hankali irin na Husna,idan tayi wani abun ko kare bazai ciba.
"Yanzu Husna meye maki na faɗa mata hakan?kinga kin bata kofar suma suje suyi nasu asirin kenan,dan Allah Husna ki daina wannan wawanci naki, kefa ba yarinya bace"mommy ta faɗa adan hasale.
"To mommy Raina min hankali zatayi nikuwa na faɗa mata hakan,amma bazan karaba.
Nan dai mommyn tayi ta rarrashin da kitsa mata makirci iri-iri.

Islam kuwa ruwan wankan ta haɗawa Aslam inda ya dage saidai suyi tare amma taki fur, tace ita tayi nata,murmushi kawai yayi yace "kunya ko ?yau dai zan fitar da wannan kunyar gaba dayanta"yayi shigewarsa toilet.
Murmushi Islam tayi tana mai ɗan jin faduwar gaba,amma tana tunowa cewar makarin asirin dake jikin Aslam ne yin hakan,saita karfafa zuciyarta.
Bayan ya fito ne ya shafa mai tare da sanya kayansa wanda agaban Islam ya sanya kayan, sai itace ta runtse idonta cike da kunya,shikuwa yayi ta mata dariya.
Cikin nishadi suka fito falon suka zauna gurin cin abinci sosai Aslam ya danni abincin nan yana santi, bai taba tsammanin Islam ta iya girki haka ba.
Bayan sun kammala suka dawo falo suka zauna.janyota yayi jikinsa ya rungume suna kallo.
Gaba daya farin ciki ya gama baibaye masa zuciya gashi ga Islam dinsa.
Husna ce ta fito daga ɗakinta dan yunwa ta isheta,wannan karon anyi wanka an sake kaya zuwa doguwar rigar atamfa.fuskar nan tasha makeup kamar zata je gurin biki.
Tsaki tayi lokacin da ta gansu rungume da juna tace "aikin banza mutum yayi ta liƙewa ƙanwar bayansa ba ko kunya ya kamata dai idan angirma asan angirma arinka kama kai"ta faɗa tana hararar Aslam,
Cikin fushi ya yunƙura zai tashi,Islam tayi saurin rikoshi tana girgiza kai "Please karka biye mata kai babba ne fa"ta faɗa cikin shagwaba.
Komawa yayi ya zauna yana huci ransa ya ɓaci sosai da wannan iskancin na husna.
Ganin ransa ya ɓaci ya sanya Islam,juyo da fuskarsa saitin Tata ,kallon juna sukayi ta sakar masa murmushi,shima yayi mata,bakinsa ta haɗe da nata ta fara aika masa zafafan kiss aƙoƙarin ta na mantar dashi haukar Husna.
"Keee !!meye hakan? Na shiga uku jama'a kunga ƙaruwar yarinya, agabana kike masa kiss dan rashin kunya?wllh wannan da gani tasan maza"
Husna ta fada cike da takaicin islam.
Cire bakinta Islam tayi daga na Aslam tana mai shafa gefen fuskarsa ,kafin ta tashi daga jikinta ta nufi gurin Husna.
Tsaye tayi tare da rungume hannayenta aƙirjinta tana murmushi kafin ta fara magana"tace waike daga kiss kawai shine kike wani tada hankalinki?hahhha Islam tayi dariya tana tafa hannu.kafinta dora--ai wannan ba komai bane,ki bari na san namijin tukunna,wannan lokacin ne zaki ga zallar karuwanci,dan yanzu bakiga komai ba,kuma ba da jimawa ba anjima kaɗan zansa namiji kamar yadda kika sanshi,zan shayar dashi zumar da bazai taba mantawa da ita ba arayuwarsa,kinsan yau ranar tawace,yaune zamu angonce nida mijina,yaune zaisan yayi aure ya auri sabon jini,dan kuwa wannan keda mai haihuwa biyar baku da maraba,nasan ba abinda ya tarar agurin banda wahala, dan angama rabarwa maza titi kafin aka kawo mishi saura,am nidai Ina baki shawarar ki sanya auduga ki toshe kunnenki dan kar ihun Ango ya hanaki barci"Islam ta faɗa fuskarta ɗauke da murmushi ƙayatacce.

Galala Husna tayi tana kallon Islam tsabar mamaki da iya yaɓa magana irin na Islam sun hanata cewa komai.
Tana ji tana gani Islam ta kama hannun Aslam suka shige cikin daki.
Tare da kulle ƙofar dakin bayan Islam ta juyo tayi mata bye -bye.
Ihu Husna ta kwalla tare da nufar dakin Aslam tana dukan kofar da faɗin "wllh baki isa ba,sai kun bude kofar nan,bazaka kusanceta ba wllh wayyo na shiga ukuna Ni husna"abinda take ta faɗa kenan tana dukan ƙofar.....

Muje zuwa masu karatu .

Anty mamy ce.
[11/24/2022, 12:11 PM] Abk: 89/90
____________Wllh baka isa ka kusanci yarinyar nan ba,nizaka ciwa amana?na shiga ukuna Ni husna,Aslam kazo ka buɗe kofar nan kufito, wllh zan maka ihun kwarto"abinda Husna ke faɗi kenan,da alamu bata ma cikin hayyacinta.
Runtse ido Aslam yayi cikeda takaici,baya son ya biyewa husna har zuciya ta sashi yi mata abinda bata tsammata ba,amma yaga alamun Husna so take ta kaishi bango,wai zatayi amsa ihun kwarto,saikace islam ɗin ba matarsa bace,ya fahimci bayan jahilci abin na Husna da iskanci ma .
Kuma wllh zai koya mata hankali.
Ahankali Islam ta sanya hannunta masu taushi tana shafa gefen fuskar Aslam,cike da alamun rarrashi,kallonta yayi fuskarsa ba walwala,lumshe masa ido tayi alamun yayi haƙuri.
Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi, dake nuna ranshi abace yake.
Murmushi Islam tayi masa tana mai shafa lips ɗinsa da hannunta,kafin ta kama hannunsa suka zauna bakin gado.
Kansa ta janyo tare da kwantarwa akan cinyoyinta tana mai shafa lallausan sumar kansa wacce tasha gyara.

Aslam kuwa hannunsa ya sanya tare da zagaye Islam ta rungume ƙugunta ƙam ,yana mai jin sanyi na ratsa masa zuciya.ahankali kuma ɓacin ransa ke gushewa.

Suna jin Husna sama sama tana ta haukarta har ta hakura ta bar gurin.
Tashi Aslam yayi zaune tare da kama fuskar islam da duka hannayensa, kallon juna suke cike da soyayya.
Ahankali yace "Islam ina sonki !ina kaunarki bansan menene soba sai akanki,nayi nufin sanar dake hakan lokuta da dama,amma bansan meke hanani yin hakan ba.
Saidai kalmar tana cina cikin raina,amma tun da na furta ta gareki akaron farko,nake jin kamar an saukemin wani nauyi ne cikin raina,Islam ina fatan kiyimin koda kwatan son da nake miki ne azuciyarki"Aslam ya fada yana mai kissing lips ɗin bakin ta.
Cike da tsabar kauna Islam ke kallon fuskar Aslam,haƙiƙa kalamansa sunyi mata daɗi fiye da kima,wannan sune irin kalaman da take burin ji daga gareshi akoda yaushe,yau gashi Aslam da bakinsa yana furta mata kalaman soyayya,lallai nasara na tare ga mai hakuri.
Ajiyar zuciya Islam tayi tare da cewa"lokacin sallah yayi "ta faɗa cikin siririyar Muryar ta mai kama da ana busar sarewa.
Juyawa Aslam Yayi tare da kallon ƙaton agogon dake kafe jikin bango,sannna ya juyo zuwa ga Islam yace "muje muyi alwala yau nine zan ja mana jam'i "ya fada tana mai miƙar da Islam tsaye.
Bayan sunyi sallar la'asar ne Aslam ya ɗora hannunsa tsakiyar kan Islam ya fara jero addu'oi.kamar haka
"(Bismillahi
allahumma inni as'aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha alaiya,wa azubika min sharriha wa sharri ma jabaltaha alaiya.)
Haka yayi ta kwararo addu'oi kala kala hannunsa na tsakiyar kan Islam.

Koda ya kammala suka shafa addu'ar tare da nade sallayar suka koma bakin gado,tashi Aslam yayi tare da cewa Islam,ta bashi minti biyu.
Ficewa yayi daga uwar dakan ya nufi falo,kai tsaye ya shiga kitchen .
Fridge ya buɗe tare da dauko ƙatuwar kaza agyare mai kyau,cikin hanzari ya gasa kazar nan cikin oven,sai ƙamshi take, haka ya fito da ita daga cikin oven din ya sanya kan wani kyakykyawan flate,sannan ya sanya wuka da fork,ya nufi dakin nashi.
Islam na zaune riƙe da wayar Aslam tana game sai ganinsa tayi da kaza ahannu.
Murmushi tayi tana mai karbar kazar ta ajiye akan table ɗin daya matso dashi zuwa gabanta.
Dan shagwabe fuska Islam tayi tare da cewa"sannu da aiki,shine kaje kayi da kanka maimakon kace inzo inyi"ta faɗa tana ɗan turo baki da kif-kifta ido.
Murmushi yayi yana mai riƙe haba yace "ina Ni ina sanya amarya aiki yau?ai kiyi zamanki kedai ki zage kici kaza saboda aikin da zakiyi ba karami bane duk da nasan Islam ɗina jaruma ce kuma ba raguwa bace ko?
Ya faɗa yana ɗan leka kan Islam dake sunkuye.
Murmushi tayi tare da daga masa kai alamun haka ne.
Dan cije lips Aslam Yayi Yana dariya ƙasa -ƙasa tare da jinjina rashin wayo islam,sam yaga ba wani alamun tsoro sosai atare da ita,gani take abun dake shirin faruwa da ita yanzu mai sauki ne.
Fita ya karayi ya dauko madara tacacciya mai kyau cikin fridge da ruwa ya dawo.
Zama yayi kusa da islam,da kansa ya ciyar da ita kazar nan,sosai ya dura mata madarar bayan ya tabbatar da ta koshi da kazar nan,shima ci yayi ya koshi sosai.kafin ya ɗauke kayan zuwa falonsa.
Dawowa yayi ya zauna kusa da islam,tare da riƙe hannunta yana ɗan matsawa cikin nashiSunkuyar da kai Islam tayi,sai lokacin kuma taji gabanta na bugawa tsoro ya darsu cikin zuciyarta, fargaba ta cikata.
Ahankali Aslam ya ɗago habarta Yana mai kallon cikin idanunta wanda tsoro ya bayyana cikin su.murmushi yayi yana mai faɗin"ya akayi ne pretty,why this silent hummm?"ya fada yana mai hada goshinsu guri ɗaya tare da goga tsinin hancinsa kan nata hancin.
Lumshe ido Islam tayi cikin shagwaba tace "am scared "ta faɗa kamar mai rada ahankali.
"No pretty don't be scared ok,I will be gentle to you" ya fada yana mai kama lips dinta ya fara tsotsa.
Ahankali yake romancing din Islam,cikin salo da ƙoƙarin cire mata tsoron dake tare da ita,aikuwa tun tana jin tsoron har ta manta da batun sa,itama ta fara maida masa martani cikin salo mai tafiya da imani.
Gaba ɗaya sun fita daga hayyacinsu ba abinda kake jiyowa sai saukar numfashi su cikin sauri,baka iya ganin su sosai,dan tuni Aslam ya kashe hasken dakin.sai dakin yayi dan duhu dan labulayen dakin duka asake suke.
Gaba daya Aslam ya rabasu da kayan jikinsu inda ƙaton bargonsa yayi musu sutura ta hanyar lulluɓe jikinsu da sukayi dashi.
Addu'ar saduwar da iyali Aslam ya fara dan kuwa kwata -kwata yau asalamiyyar sa bata kwanta ba,tana nan tsaye ƙyam kamar karfe.(allahumma jannabnash shaiɗana wa jannabash shaiɗana marazaƙtana) ya furta cikin rawar murya da sarƙewar numfashi.
cikin sauri Islam ta riƙe hannun Aslam jikinta na rawa tace "Please karka yi am scared tsoro nakeji,Ni kawai na fasa "ta faɗa tana mai ƙoƙarin turesa daga jikinta,cikin tsoro.
Shima cikin rawar murya yace "no Islam karkiyimin haka Please,bazan iya jura ba,kiyi haƙuri bazan miki da zafi ba kinji? karki tsorata"ya fada cikin rawar murya da jiki.
Shiru Islam tayi,tana mai ambaton sunan Allah cikin ranta,dan kuwa sosai ta tsorata da yanayin na Aslam,barin ma yadda taji Asalamiyyar sa na tokarinta kamar wani rodi.
Shikuwa ci gaba yayi da uzurinsa cikin zaƙuwa da gaggawa yake komai.
Wani irin ƙara mai ƙarfi Islam ta kwalla tare da ƙanƙame Aslam ƙam idanunta aruntse,sakamakon wani irin azababben radadi da

Please Login or Register in order to submit comment